Showing 147001 words to 150000 words out of 210924 words

Chapter 50 - ZUBAIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

EYSHAAT   

30 Aug 2024

22889

"Shiru ta d'anyi kafin ta sauk'e ajiyan zuciya tace " I don't know but I still don't feel at ease..
"D'an murmusawa Imam yayi kafin yace " You only nervous but babu komai insha Allah, and remember you have Me, I'll always be by your side no matter what happens... Oya mu shige ciki kafin tsohuwar nan ta shiga damuwa.
"Murmushi tayi tana kallon Imam kafin ta bud'e marfin mota ta fito, ..." Fitowa shima yayi ya bud'e trunk ya shiga fito da luggage d'inta ya nufi cikin gida dashi.....

"Cak Zulaihat ta tsaya tana binsa da kallo sanda ya nufi cikin gidan rungume da jakar kayan ta.... "Tausayin sa ya cika zuciyar ta... Don kuwa sam bata kallon Imam as namiji sabida k'arancin shekarun sa.... _Namiji baya kad'an yarinya... ๐Ÿ˜œ_


"A hankali yake sad'ad'owa har ya capketa kan tayi wani katab'us ya toshe bakinta da k'arfin gaske ya nufi motar sa da ita.... Duk wani wutsil wustil d'in da Zulaihat keyi ta kasa k'watan kanta, duk son ihu da takeyi ta kasa yi sabida toshe mata baki da yayi...
"Da bala'in gudu ya fice daga layin....


"Tashin hankali maras misaltuwa Imam ya shiga sanda yaga babu Zulaihat babu alaman ta, a rikice ya shigo gida yana sanar da Goggo... Hankalin 'yar tsohuwa ya tashi amma kwantar masa da hankali ta shiga yi tana nuna masa insha Allah babu abinda zai sameta, batayi nisa ba da izinin Allah.....
"Duk abubuwan da goggo take fad'i bawai na fahimta bane, wayar sa ya d'auko ya shiga neman layin Zulaihat yana ringing ba'a d'agawa...

**************

"Fincikan marfin mota take tana neman hanyar tsira kota halin k'ak'a.... Yana driving yana rik'e hannunta yana fad'in" Don't Zulaihat, zaki fad'i k'asa don't risk your life.....
"Fincikan hannunta tayi tana kuka sosai take fad'in" let me go, don't touch me you murderer... Ta kuma fincika.... Ganin da gaske fita zatayi yasa sa danna wani uban birki a gefen hanya.... Da sauri ya danna security luck gaba d'aya...

"Rungumota yayi da iya k'arfin sa ya matse ta cikin jikinsa hawaye na bin k'uncin sa yake fad'in" Pls don't Zulaihat...... "Turesa take yunk'urin yi da iyakan k'arfinta take fad'in" Let go.... Let me go... Don't touch me... Ka shika ni nace, don't think of me that way ever again, wann ba Zulaihat d'in da ka sani a da bane.....

"Dad'a matseta yayi murya na rawa yake fad'in" Don't leave me ever again, meyasa kika tafi kika barni, ina kika shiga.... I looked for you everywhere I searched for you ko ina ban sameki ba... Pls forgive me.... Ki yafe min my love....

"Wani irin k'arfi ne yazo mata ta b'anb'aresa a jikinta tana binsa da kallon k'yama take fad'in" Ka bud'e min k'ofa na fita, na tsaneka.... Ka bud'e min naceee..!
"K'arya kake baka sona, you love no one but your self, harta Zubaidah ba so kake mata ba... idanunka sun rufe ka kasa gane itama ba so kake mata ba, baka gane abu me kyau baka gane maras kyau, you so selfish and heartless... Open this damn car and let me goooo.!!!! Ta k'arashe cikin tsananin d'aga murya....

"Shut the hell up...!!! Ya fad'i cikin tsananin daka tsawa.... Kafin yaci gaba da fad'in" I love you Zulaihat, I wanna be with you for the rest of my life....And I know you still love me, you still does..... Ya sassauta murya hawaye na bin k'uncinsa kafin yaci gaba da fad'in" I didn't want it to be like that, I didn't anticipate it to ended up like that... Wllhi it was never my intention ya kasance haka.... I lost my father duk a sabida su, ban bugesa sabida Zubaidah... I did it for my family,.. Sune silan komai, su suka ruining rayuwar kowa.. He got what he deserves, let him go to hell.... And the rest na barsu da Allah for all the damages they've caused to my life.... "Zulaihat pls don't leave me, I still love you... Pls....
"Kafad'unta ya rik'e yana kallon cikin idanun ta da fuskar tausayi...

"Allah sarki zuciyar mata mai rauni snn ya had'u da soyayya.... Kallon cikin idanun sa take hawaye na bin k'uncin ta, tabbas bazata iya yakishe d'and'anin soyayyar sa dake kwance cikin zuciyar ta ba.... "Daurewa tayi tasa hannu ta b'anb'are hannun sa daga rik'on da ya mata tana girgiza kai still tana hawaye kana tace " No no.. You can't manipulate me again, you can't fool me with your lies again... Someone's in jell paying for the crime he's never committed..... Why can't you just admit and let the innocent go.....

"Zulaihat bazan iya tafiya jell na barki ba, pls don't do this to me..... Da k'arfi tace "Jalal bai cancanci ya tafi prison ba, kan laifin da bai aikata ba....

"Fuzar da iska Umar yayi kafin ya danna lock ya shiga k'ok'arin d'aura mata seat belt... " Kallon mamaki kurum take binsa dashi... Baki na rawa take fad'in" Ina zaka kaini..... Bai tankata ba sai fizgar motar da yayi da k'arfin gaske.....



"Ta shiga jijjiga marfin mota tana fad'in" Ina zaka kaini malam...
"Ba tareda ya kalleta ba idanunsa naga kwalta ya furta " YOLA I'm taking you to your parents... We getting MARRIED..... Dararam haka k'irjin Zulaihat ya buga.....



Sameena ce ๐Ÿ‘Œ๐Ÿพ
[1/23, 22:30] โ€ช+234 803 619 0581โ€ฌ: ๐ŸŒ˜๐ŸŒ˜๐ŸŒ˜๐ŸŒ˜ *ZUBAIDAH*

80

*ยฉSameena Aleeyou...โœ๐Ÿพ*

_๐ŸŒˆKAINUWA WRITERS ASSOCIATION ๐Ÿค_




"Mamaki ya hana Zulaihat furta koda kalma guda.... Kallonsa take yanda yake driving basai ance maka da zuci yake ba.. Badon glass suna d'age ba sabida Ac da aka kunna da su kansu sun tsorata da gudun da yake falfalawa.....

"Girgiza masa kai ta shiga yi ta soma basa hak'uri ganin fad'a da masifa ba nata bane.... "Banza yayi da ita yaci gaba da driving idon nan nasa jazir, ba komai yake tunowa ba illa Zubaidah....

"Shiru Zulaihat tayi ta zuba wa sarautar Allah idanu.... Amma kam tasan dole suyi isan tsululun dare dukda gudun da yake zubawa, coz Abuja da Yola ba nan kusa ba...

***************

*Bauchi. ATBUTH*

"Har izuwa wann lokaci dai Baba Ciroma baisan duniyar da yake ciki ba, sosai suka masa illa... Maaman Khalifa da k'annenn sa haka suka ringa sharb'an kuka.... "
"Yan sanda suka amshi statement d'in Shattima.... For second Shattima bai bar side d'insu Maama ba, sai k'ok'arin calming nasu yake...

"Sun fito masallaci gabatar da sallahn Magrib Khalifa ya tsare Shattima yana fad'in" You better tell me the exact truth Shattima.... Me ya faru a hanyar ku..

"Shattima ya ajiye butar dake hanunsa cike da mamaki yake duban Khalifa kafin yace " Sorry ban gane me kake nufi ba, just what are you implying...

"Tambayar nake ka fad'a min me ya faru, idan 'yan fashi ne suka tare ku meyasa basu nemi kud'i ba snn meyasa kai basu maka komai ba sai mahaifi na, ... Huh???

"D'an girgiza kai Shattima yayi kafin yace " Khalifa you've already heard my statement what else kake so kaji... So kake nayi k'arya, iyakacin gaskiyata na fad'i nothing more nothing less, so dan Allah ka bar maganar nan haka kafin rayukan mu su b'aci... Daga haka ya ninke hannun rigar sa ya soma alwala...
"Hararan sa kurum Khalifa keyi don ko kad'an bai yarda da Shattima ba...

*************

"Mr President ya kamata ka tsaya let's sort this issue out... Duk wani shirin mu ya rushe, I'm.... I'm just completely pissed right now.... Barr ya k'arashe yana shafe malu d'insa da duka hannaye biyu...

"Ko kulasa Alh Kasim beyi ba sai sorting wasu documents yake... "D'agowa yayi ya kalli Barr kafin yace " Barr let's talk business... I'm stuck of that issue..... Ya mik'a masa wasu takardu kafin yace We've to attend to some clients suna company suna jiran mu....
"Barr ya kalli Alh Kasim shek'ek'e kafin yace " Ban gane ba, already kayi approving project d'in ne..??

"Gajeren tsaki Alh Kasim yayi gamida maida hulan sa baya kafin yace " What else do you want me to do.... I can do anything in my powers to prevent this company from going down.... Mutanen nan zasu saya 10, 10 percent, each of them so me kake so nayi Barr..

"Shiru Barr ya d'anyi kafin yace " Don't say ban gaya maka kasan da su waye kake dealing... Wasu zasu iya raba k'afa su saye majority shears of your company, before you know it Company ta zama nasu, and you must have to step down from your position of being the president..... Kasan dai mai Majority shears shine gaba....

"Murmushi Alh Kasim yayi kafin yace " Kaman bakasanni ba Barr, ni ne fa Alh Kasim Dasuki, mai taka kowa akan abinda yake so, ai bazan tab'a wann gangancin ba, nasan abinda nake yi..... Da zaran Company d'ina ta farfad'o.... I've my ways to get rid of them, don kasan bana deal da carukuce Business Disasters... Ya k'arashe yana wata murmushi.... Dariya Suka fashe dashi gabaki d'ayan su lokaci guda......

"Shiru yaji parlorn tamkar babu kowa, kai tsaye cikin parlorn ya nufa babu ko sallama, zauna ya hangi Salim Ya had'a tagumi da duka hannayen sa biyu, su Mummy da Mamy babu yanda basuyi ba ya fad'a masu meke damun sa yak'i..

"Zama Labib yayi yana jefa crackers d'in dake zube cikin bowl a center table lokaci guda yake canza tashan TV, idonsa naga TV yake tambayar Salim
. "Hey what's up with you, daidai lokacin da ya kai tashan k'wallo..
"Bai ansa ba sai mik'ewa yayi ya nufi can bayan parlour d'in yanda table na snooker ke ajiye, ya d'au cue d'in ya soma zungurin k'wallayen...

"Baki sake Labib ke binsa da kallo... "Mik'ewa yayi ya k'arasa jikin snooker d'in kafin yace " Salim magana nake maka meke damunka..
"A zuciye Salim Ya juyo yana watsa masa kallo kafin yace " It's all your fault, kai kaja duk muka tsinci kanmu a halin da muke ciki yanzu, banma san yaya akai muka biye ka, murmushi ya soma still idanunsa jazir kafin ya soma fad'in" You loved her right, you damn love Kausar and you did it to ruin our engagement night, you did it to tear us apart.... Ya shak'o wuyan Labib yana fad'in everything is your fault Labib Dasuki, Jalal is in jell Tariq yana asibiti and me....
"Fincikewa Labib yayi yana fad'in" Let go of my shirt you coward... In the first place banyi niyyan zuwa engagement d'inka ba, ka tak'urani sai naje... Naji.. Naji Salim I was the one who first came up with that idea, but tell me did I force you to rape her..?? Did I...???? Ya k'arashe cikin d'aga murya wanda yasa Mummy da Mamy dake zaune parlorn sama sauk'owa babu shiri....

"Hannu Salim Ya dunk'ule ya shiga kai ma Labib Naushi a hanci....

_Get to Fuck_ How dare you " Labib ya fad'i had'i da dunk'ule hannu shima ya shiga kai ma Salim duka ta ko ina.....

"A tamanin su Mummy sukayi kansu suna salati, duk iya k'ok'arinsu na ganin sun rabasu sun kasa, Jane ta fita da gudu ta nufi sashen Alh Kasim don kiransa.
"A k'ofa ta iske sa shida Munir zasu fice " Ganinta a rikice yasa su gane babu lafiya...
"Cike da tashin hankali jiki na karkarwa take fad" Sir,... Sir you need to come before they kill them selves.....
"Munir yace " What me kike nufi, just compose your self and spell it out....

"Nuna sashen Mummy ta shiga yi daidai nan suka hangi Mummy ta balcony tana k'walla wa Daddy kira cikin kuka...

"A tamanin suka nufi sashen nata Alh Kasim na fad'in" Those boys won't stop sai sun kashe ni.....


"Jini duk ya b'ata fuskokin su haka wajen kaman an yanka kaza....... Alh Kasim ya shiga jan Labib Barr Munir na janye Salim.... "Salim fad'i yake I'll kill you Labib Dasuki... Labib ma fad'i yake ko kuma ni na kashe ka... You good for nothing....

"Tsakiyan su Alh Kasim ya tsaya gamida daka masu tsawa kafin yace " what sort of nonsense is this... What the hell is wrong with the both of you.... Huuuuhh ku min magana....

"Labib na huci jini na d'iga a hancinsa yake fad'in" You ask this coward ya k'arashe yana watsa ma Salim dake goge jinin bakin sa mugun kallo......

"Salim yana huci yaci gaba da fad'in" I swear kaman yanda na rasa d'ana I'll kill you....

"Da mamaki suke kallon Salim ba tareda sun gane me yake nufi ba.... Juyawa yayi zai fice Alh ya rik'o hannunsa yace " What did you just say.. Wani d'a kake magana..


"Kai tsaye ya soma fad'in" I went to see Kausar and..... Shiru yayi hawaye na bin k'uncinsa.... Fuzar da iska yayi kafin yace " I don't wanna talk about it... Daga haka ficewa yayi yana huci....

"Labib ma k'ofa ya nufa yana huci, rigar Real Madrid dake jikinsa ya cire yayi jifa dashi don duk jini ya b'ata dashike fari ne, ya nufi parking lot wajen motar sa...

"Alh Kasim har hular kansa zamewa tayi bai sani ba, da sauri yabi bayansu yana fad'in " Ku tsaya ku saurare ni, I don't finish talking with you..... Barr ya rik'o Salim yayinda Alh Kasim ya k'arasa gaban Ford d'in Labib yana fad'in" Fito nan Labib...


"Key yayi ma mota kafin ya danna horn da iya k'arfinsa.... Mamaki ya hana Alh Kasim motsawa...
"Lek'owa Labib yayi ta glass yana fad'in" You stay out of my way or I'll run over you.....


"A saba'in ya matsa ganin da gaske kansa Labib zai bi... Yana fad'i ma securities " Don't open that gate...


"Mamy ce ta k'araso tasha gabansa sanda yake danna horn da iyaka k'arfin sa take fad"in " Kabi kaina Labib nace ka markad'e ni..... Cikin tsananin kuka take maganar...


"Bud'e motar yayi gamida barin ta a bud'e sai faman diri take ya nufi cikin gida cikin sarsarfa sai faman huci yake kaman tafasshen kunu....

***********

"Imam ya kuma duban goggo a karo na biyu kafin yace " Goggo zan tafi ofishin 'yan sanda ko Allah zaisa a dace...
"Goggo tayi shiru tana kallon sa tausayin jikan nata ya cika ta..
"Hannayen sa ta rik'e kafin tace " Kayi gaskiya Imamu nima duk a tunani na ko gidan wasu k'awayen nata ta tafi zata kira mu ta sanar damu daga baya, shiyasa ban ce ka tafi ka kai rahoto wa jami'an tsaro ba..

"Imam yayi shiru don haka kurum yaji zuciyar sa tafi aminta da Zulaihat wajen Zubaidah ta tafi tunda ta kasa samun peace of mind gaba d'aya dukda tace zata fad'i shaidar ta.... Sauk'e ajiyan zuciya yayi daidai lokacin da wayar sa dake pantpocket d'insa ta soma ringing... A zabure ya mik'e yana k'ok'arin ciro wayar....

"Ganin Zulaihat ce yasa gaban sa mugun fad'uwa da sauri ya shiga nuna ma Goggo wayar yana fad'in" Goggo gata tana kira.. Goggo ma ta mik'e tsaye sanda yake k'ok'arin amsa kiran....

"Hello Zulaihat ina kika shiga... Nida goggo mun damu, me ya faru, ina kika je....

"Murmushi Zulaihat ta sakar masa kafin tace " Relax bro, I'm okay..... Lafiya lou nake, ina 'yar tsohouwa hope baka rud'ata ba....

"Dafe kansa yayi gamida zama saman kujera kafin yace " Amma dai kinsan kin d'auki hakkin mu koh..

"Kayi hak'uri d'an k'anina zan dawo kwanan nan, ina lafiya, and pls tell goggo not to worry kaji.. Sai mun sake magana.... Bata jira cewar sa ba ta kashe wayar.... Tana watsa wa Umar mugun harara...

"Imam shiru yayi yana duban Goggo kafin yace " Tace tana lafiya she'll be back soon, kar mu damu..... Daga haka bai jira cewar Goggo ba ya mik'e gaba d'aya ya fice....

************

"Dubanta Umar yayi yanda ta had'e rai tamau babu alamun fari'a a tattare da ita..
"Hannu ya mik'a backseat

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login