Showing 6001 words to 9000 words out of 210924 words
akan Zubaidah ne sai nafi jaraba ma naci, don nasan bazan taɓa ƙosawa da ita ba, ki kalleta da kyau mana, ke ai kina ganinta kinga mace ba irinki ba, nasan hassada ce tsan tsa kike da ita ba wani abu, yayi wata murmushi mai cike da nishaɗi da gargaɗi kafin yace" This should be the last warning idan kunne yaji toh fah jiki ya tsira, daga haka ya dubi Zubaidah da ƙiris ya rage bata saki fitsari a jikinta ba don tsoro kana yace" Amaryata lets go, dont mind this witch, don yasan Hadiza dai ba turanci take ji ba......"Kallon Yays Hadiza tayi alamun tana jiran umarninta" Haba tuni ta soma bambami tana kunfan baki, yo har ni za'a yi ma turanci, ke Zubaida har kinyi kaurin da zaki biyewa saurayi inji ni nayi ɗawainiyar karatun naki, har shine zaki zaɓi saurayi akaina ya zageni da kalman turanci kina tsaye kina biyesa yayi maki kyau, idan dai namiji ne kije gaki gashi ..... Daga haka tasa kai ta wuce cikin gida fuu zuciyarta naci gaba da tafarfasa....
"Juyowa tayi tana duban Umar, murmushi ya sakar mata kafin suka ƙarasa suka zauna.
"cikin tattausar muryarta ta gaidashi, ya amsa yana wani kasheta da mayen kallo, ita kiwa duk kunyarsa ya rufeta musamman cewa da yayi, idan dai akanta ne sai yafi jaraba naci, wann kalmomi sun matuƙar mata nauyi, kaman yasan hakan kuwa nan yasa hannu ya karɓi ɗan karan da take wasa dashi aiko nan ta ɗago ido suka kalli juna, tai saurin sadda nata idon,
"Zubaidah, ki sani ina sonki ina ƙaunarki sann zanyi komai a sabida ke, nasan kalan rayuwar da kike da wann matar, daga rana mai kaman ta yau ki sani bazan sake barinta taci zarafinki ba.
"Ɗan murmusawa tayi kafin tace" Na gode, cikin muryarta mai daɗin saurare, kaman waccd aka zabura ta miƙe tsaye, ɗan dubanta yayi kafin yace" Yaya dai ko har mun gama hiran ne, ɗan girgiza kai tai kanta na ƙasa kafin tace" A'a gani nayi kaman ƙaurin dake jikina ya dameka.
"Tsuke fuska yayi ya kira sunanta da dakakkiyar murya, ɗago ki kalleni Zubaidah, ta ɗago tana dubansa, Umar yaci gaba da fadin" Nida ke mun zama ɗaya, bana jin ƙauri ajikinki, akasin haka nike ji, ma'ana ƙamshi nake ji, kasancewa taredake yafiye mun komai ina sonki a duk yanda kike. Murmushi tayi harda ɗan rufe fuska alamun taji kunya,.. Dariya ya ɗanyi mai bayyanar da hƙwara kafin yaxe" Oya faɗa mun kina sona... Ware idanu tayi alamun bazata iya ba, Umar yayi murmushi kafin yace" Surbajo na nasan kinayi koh... Kasa cewa komai tayi sai murmushi.... Hira sosai suka sha a wann rana kamsr karsu rabu da juna, basu taɓa hira irin haka ba, kullum saidai su haɗu a bakin rafi taje ɗibo ruws ko kuma ta kai saniyar yaya Hadiza kiwo.
*********************
" Salim ne tafe waya manne a kunnensa yayinda hannunsa ɗaya ke riƙe da coffee cup, "What com'on Tariq pls ka shirya yanzu yanzu, we will fetched you up sai mu wuce airport ɗin... Yeah right , see you soon. Yayi hanging up kafin ya tura ƙofar ɗakin da hannu guda.
"Cak ya tsaya yana kallon Labib dake baccinsa hankali kwance. Kan gadon ya ƙarasa ya ɗauki pillow ya shiga dukan Labib dashi yana faɗin" Will you get your lazy ass out of bed,...
"Labib, yayi miƙa gamida cusa kansa cikin bedcover yana faɗin" Shitt, pls mana Salim, kasan ba'a tashina a bacci i'll fall sick.
"Salim ya shiga yaye blancket ɗin yana faɗin whatever, You know we cant miss this flight, tun jiya Daddy ya mana bucking flight ɗin Gombe mukayi missing still yauma muyi missing what will u expect, they'll get mad ai.
"Gajeren tsaki Labib yayi kafin yace" Does it really has to be now, " Labib ya miƙe yana wangale labulayen tapƙa tapkan windunan ɗakin kafin yace" The flight is 10am and yet is almost 30mins pass 9.. Tsaki Labib ya kumayi babu salati yake hamma kafin yace" waima ina private jet ɗin Dasuki Holdings ne ba sai mu tafi dashi ba, Salim yace gaba ɗaya Jets ukun suna da prob, Daddy yace zaiyi firing masu maintenance ɗinsu, kaga idan mukayi missing wann flight ɗin tofa saidai mu tafi Gombe by road, kai ina I cnat afford to miss this flight ma, i'm dying ti see my Kausar,.. "Galala Labib ke kallonsa kafin yace" Waye ma kake tunanin zaiyi tafiya mai nisa haka by road, haba ba dai ni Labib Dasuki ba.
"Salim yayi dariya kafin yace" Freaking Dude sai ka tashi ka shirya ai na masu Tariq da Jalal magana suna shiryaw Ya ƙarashe maganar yana jifan Labib da towel.
Ba don yaso ba ya miƙe ya nufi bathroom..
"Gaba ɗaya Annah bataso tafiyar Jalal Dukku ba, don tun yana ƙarami data taho dashi Abuja basu kuma leƙawa ba, tana tunanin abinda ka iya zuwa yazo, kar wata rana daɗeɗɗiyar sirrinta data ɓoye masa ya bayyana. Haka tai kusan kwana zullimi......
*Gombe, Dukku*
_Toh fah readers gasu Jalal, Labib, Salim, da kuma Tariq a garin Dukku, shin me zai faru. Shin me Annah take ɓoyewa Jalal tsawon rayuwarsa. Ku biyo Sameena don jin yanda zata kasance_
Sameena ce👌🏾
[1/23, 22:09] +234 803 619 0581: 🌘🌘🌘🌘 *ZUBAIDAH*
07
*©Sameena Aleeyou.... ✍🏾*
_Queen Samy Novels Forum...📖📚_
"Drivers ɗin da suka ɗibo su daga airport suka soma paka luxurious cars ɗin a farfajiyan tangamemen gidan wanda yasha tsari da kayan alatu, idan ka shiga gidan sai ka ranste ba'a Dukku kake ba.
"Kai ysaye cikin gidan suka nufa yayinda gurds suka shiga firfito da luggage ɗinsu.
"Iyayen nasu ne zaune a babban parlorn, ciki harda iyayen Tariq.
"Tun daga nesa Alhj Kasim ya haɗe giran sama da ƙasa sakamakon abinda ya gani, wayo wann tsinannen mayen yaron saida ya biyosu...... Ko saurarensu baiyi ba sanda iyayayen keta faman hugging yaran suna masu sannu da zuwa, rai ɓace ko kulasu baiyi ba yayi ficewarsa, Labib ya rakasa da harara har ya fice. Cikin sauri Barr.Munir ya miƙe yabi bayan uban gidan nasa.
"Da yamma lis hadari ne sosai a garin already dama an idda wani ruwan don haka garin yayi sanyi weather yayi dadɗi. Samarukan guda huɗu suka shirya cikin ƙanan kaya kafin suka shige motarsu mai buɗeɗɗen sama don zagaya gari.
"Mutumina na maka murna fah ka kusa zama ango, cewar Balele dake zaune saman mota a bakin tasha, Umar yayi wani murmushin jin daɗi kafin yace insha Allah abokina, Balele ya kashe masa ido guda kafin yace" Ina tausayin yarinyar nan duk randa aka kulleta a ɗaki daga kai sai ita mutumina nasanka fah babu ɗaga ƙafa ranar..."Wata dariya Umar yayi kafin ya dubi Balele ya soma faɗin" Naji tunda nayi haƙuri ban taɓa bin ko wata mace ba, ban taɓa danne ƴar kowa ba ko ƙanwar kowa, kaga dole duk randa na sami nawa nayi budurina, babban farin cikina shine zan kasance da macen da nake so....."Balele ya busa sigarinsa a daidai fuskan Umar yana murmushi gamida jinjina kai.... Wani mugun kallo Ummaru ya watsa masa kafin yace waikai baka gajjiya da kayan maye ne? Murmushi Balele yayi kafin yace tuƙa manyan motoci ai saida kayan maye, gaskiya Ummaru ina gani ƙoƙarinka da ko karar sigari baka sha, Umar ya girgiza kai ba tareda yace komai ba ya soma ƙoƙarin miƙewa.
"Ina kuma zaka Balele ya biɗa,
"Bakin Rafi zanje munyi da Zubaidah zamu haɗu can, Balele ya murmusa kafin yace" Zubaidah tsokale idon samarin Dukku, gaskiya kayi sa'a da har ake ƙoƙarin maganar aurenku su Gwatse basu taɓa kai mata hari ba.
"Umar yayu wata murmushi mai cike da ma'anoni kafin yace" Balele kasanni akan abinda nike so, wallhi duk garin nan babu wanda ya isa ya taƙura Zubaidah muddin ina numfashi matar yayanta ma data tashi gabanta ban ragar mata idan dai akan sanyin idaniyana Zubaidah ne balle wasu ƙananun tsageru su Gwaste, wani murmushin ya kuma kafin yace "Shege ka fasa gasu ga ita......"Balele ya bushe da dariya kafin yace" Kai mutumina daɗina da kai akwai zuciya.... "Ba tareda ya kallesa ba yace" Kaga ni zan wuce idan Oga Kabiru ya iso ka basa uzurina dan Allah.
"Aff ai yau bazamuga Oga KB ba cewar Balele.
"Umar ya jiyo gamida mada kallon meyasa.
"Bakada labarin zuwansu Alhj Dasuki da ƙaninsa da kuma Alhj Tahir Marafa na unguwar dutse, mai neman tsayawa takaran shugaban ƙasa..... "Ɗaga kafaɗu Umar yayu kafin yace" Toh ni ina ruwana da zuwansu, Balele ya sake baki yana kallonsa kafin yace" Toh bikin saka ranar auren ƴaƴansu za'ayi jibi jibin nan kuma ƙofa a buɗe take ga dukk mai niyan zuwa kasan dai yanda suke neman muƙamin nan dile suja talakawa jiki. Na tabbata Oga yana can ana yana neman ganin Su.
"Gajerwn tsaki Ummaru yayi kafin ya miƙe gamida ɗaukat hankacip ɗinsa da yake riƙe kan starry dashi idan zai tuƙi musamman mai nisa kafin ya wuce ya bar Balele a nan zaune yana shaƙan kayan mayensa, Balele na masa sallama ko kulasa baiyi ba don baiso ya bar masoyiyarsa tayita jira.
"Wow.... This is so woow I just cant believe it yau gani a mother land ɗina, infact motherland ɗinmu dukanmu cewar Salim dake kwance bayar convertible ɗin shida Tariq yayinda Jalal ke driving Labib ke zaune mazaunin me zamar banza.
"Salim yaci gaba da faɗin" Guys mu ɗan bi ta gefen can rafin I knw it will be awesome....."Gajeren tsaki Labib yayu sanda Jalal ya karyi kwanan rafin da gudun gaske..... Ihu Tariq da Salim sukayi suna shewa alamun suna cikin farin ciki yayinda Jalal ke tayasu....."Will shut up for heavens sake, haba... Cewar Labib da gaba ɗaya ransa a jagule yake sabida gani yake shikenan bazai samu Kausar ba ta kufce masa.
"Guy chill up muna celebrating ne, cewar Salim. Tsaki Labib ya kumayi kafin yace" What's even awesome in this place, this place is sucks dont you see it. Ever since I came to this town nake fama da rashes a jikina for heavens sake i dont even knw who the heck came with the idea a zo nan garin ayi engagement..... Ni idande a nan garin za'ayi ɗaurin aurenka believe me I wont attend your wedding don wllhi na gama zuwa garin nan.
"Tariq yace" Guy chill pills we wunt stay long here, besides nan shine mahaifarku...."Ɗan tsaki Labib yayi kafin yace" Meyasa tuntuni basa zuwa garin sai yanzu sabida suna neman wani abi a wajen ƴan garin sabida a nuna a Network labarun tara cewa Alhj Tahir Marafah yazo garinsu yayi engagement ɗin tilon ƴarsa, people will be thinking sabida Allah yayi hakan amma mu munsan sabida buƙatarsa yayi don yaci takaran shugaban ƙasa....."Enougj of this Labib, Salim ya dakatar dashi kafin yaci gaba da faɗin" Inlawn nawa kake faɗin horrible things akansa you need to watch your mouth buddy.
"Murmushi Labib yagi a daƙile kafin yace" And who cared if he's your inlaw, gaskiya ne dole a faɗe ta, nasan Uncle shi ya ya basa wann shawaran don nasan Alhj Tahir is a responsible mutum bai iya ƙaryar ƴan siyasa ba....." Kan yayi shiru saiji yayi Salim ya cakumu wuyarsa yana faɗin" How dare you say those things to my very own father,..... Kan kace me faɗa na ƙoƙarin kufcewa ysakanin Labib da Salim..... Sai sn Jalal da tun fara cecekucensu bai tofah uffan ba dama sun san miskilancinsa sun san bazai ce dasu komai ba don ya saba, burki yaja ya tsaya tsakiyan hanya ƙiiiiiiiiiiiiiiittttttttt" Gaba ɗaya saida suka jirkita. Juyows yayi yana watsa masu kallo kafin yace" Let me know if u done... Daga haka bai kuma cewa komai ba. Tariq ya fuzar da iska kafin yace" Guys pls lets not ruin our day, besides bai kamata kuna haka ba, this is childishness you're all matured enough, snn abinda gayika Labib shi yayi Salim, we are all here because of you guys, what will you expect us to feel idan kuna abu makamancin wann a gabanmu nida Jalal, ku tuna we arr all friends and we love each other like brothers, pls lets not ruin this special moment especially you Salim this part of your wedding the beginning of your happiness lts chirrr it pls.
"Murmushi Salim yayi kafin yace" Yeah Buddy you right i shoudnt hve done that, ya kalle Labib kafin yace I knw why my cousin is acting this way sabida nan babu ƴan matansa i'm right.... "Sai snn sukayi murmushi su duka gaba ɗaya harda Labib ɗin ya ɗan daki kfaɗun Salim yace" Sorry Bro for been mean to you...." Its okay Buddy Salim ya faɗi da murmushi saman fuskarsa. Sai snn Jalal yaci gaba da Driving.
"Tsaye take bakin rafi saniyarta tana shan ruwa yayinda ita kuma Zubaidar keta faman tsane rigarta da ya jiƙe shaƙaf da ruwa sakamakon ruwan da aka tsulala, tafiya mai ɗan nisa ne daga wajen rafin zuwa cikin gari shiyasa har ƴanzu Umar bai zo ba, so take ta tafi amma tana tunanin kar ta tafi yazo bai sameta ba ransa ya ɓaci, don ita kanta tsoron ɓacin ransa take sabida zuciya da yake dashi, don haka dole ba don taso ba taci gaba da tsane kayan duk ya kakkame jikinta shape ɗinta ya fito sosai.
"Gama parking ɗinsa keda wuya idanunsa suka sauƙa kanta, baiga fuskarta ba sai bayanta, shi tunda Allah ya haliccess zaice bai taɓa ganin mace mai kyawun sura irin ta wnn yarinya ba, haka kurum yaji ya ƙagu ta juyo yaga fuskarta, Su Labib daketa faman selfie basu ko lura dashi ba, Saida Salim ya taɓosa kafin suka hangi abinda ya hango, sai faman tsane rigarta take ko kaɗan batasan akwai wasu halittu a wajen ba bayan ita da saniyarta......" *God have Mercy* Cewar Labib cikin sandarewar murya yayinda su Salim da Tariq suka kasa furta koda kalma guda,.. Haka kurum Jalal yaji baison kallonta dasuke, dukda shi tantirin ɗan iska ne wajen hulɗa da mata amma ko kaɗan yau ji yayi bai son su kalle wann yarinya da har lokacin bai ga fuskarta ba......
Sameena ce👌🏾
[1/23, 22:09] +234 803 619 0581: 🌘🌘🌘🌘 *ZUBAIDAH*
08
*©Sameena Aleeyou....✍🏾
_Queen Samy Novels Forum.... 📖📚_
"Cikin sauri Jalal ya tada motan ganin abokan nasa basu da niyyan daina kallon budurwan nan, jin ƙaran mota yasata juyowa babu shiri cike da firgici da tsoro...."
"Gaba ɗaya suka bi kyakkyawan fuskarta da kallo, Zubaidah ta razana matuƙa da ganin irin waɗan nan samari, bata taɓa ganin mota irin tasu ba snn yanayinsu yasha banban da samarukan garinsu, sunfi kama da taurarin cikin shirin wasan kwaikwayo wato film.... Cike da tsoro da firgici ta shiga tare jikinta da hannayenta....." Kaman wanda aka tsinkara haka Jalal yaja motar da ƙarfin gaske suka bar wajen, gaba ɗaya sai chaaa suka masa meyasa zai masu haka, meyasa bai bari sunyiwa yarinyar chan magana ba.. Salim ya murmusa a fili yace *"Cow Girl"* She's very beautiful I've never seen a beautiful girl like her before my whole life, cewar Tariq... Labib kuwa cewa yayi " I already have that imagination me and her on my bed making love together...... " Bai gama rufe baki ba Jalal yaja wata shegiyar burki a tsakiyar titi, sa'an su ɗaya babu mota a bayansu dan kuwa shakka babu da sun bigi juna.
"Mugun kallo Jalal ke watsa masu yayinda suma suka bisa da kallon mamaki, yana huci yake faɗin"
" Dont mess with her, I perfectly well know you guys, dont you dare hurt her....."Dariya Labib ya kwashe dashi kafin yace" Man nasan fah duk cikinmu nan babu wanda ya kaika son morewa da mace so I believe kaima da zaka samu mace kamar wancan yarinyar ta ringa ɗebe maka kewa I'm sure da garin nan yafi maka daɗi.....Salim yayi saurin cewa " Wait why you do you even care? Naga baka taɓa yin irin haka ba koda ƴammatan ka muka nema.
"Jalal ya ɗago ido yana dibansu one by one kafin yaci gaba da faɗin" Salim you are getting married soon ya juyo ya dubi Labib da Tariq kafin yace ku kuma I'm quite sure babu me sonta tsakani da Allah cikinku....." Bai ida ba Labib ya tuntsure da wata dariya kafin yace" For Gods sake Jalal ya kake haɗamu da wann low class chick ɗin kiwo fa take could you even imaging. Com'on Dude a bar wann zancen dukanmu dai muna son jikinta ƙuma kaima nasan kana so...." Wani mugun kallo Jalal ya watsa masa kafin yace" Kaima kasan duk neman matana bana neman yara kaman wann yarinyar don bazan taɓa lalata rayuwar ƴar kowa ba, duk ƴammatan da nake hulɗa dasu kasan matured babes ne daga waɗan da suka girmeni ne sai sa'anni na I see no reason da zai sa na lalata rayuwar ƙaramar yarinya wanda kamata yayi ace tana school kaman wann yarinyar. Nidai na faɗa maku dont mess with that girl, daga haka ya fincike mota suka ci gaba da tafiya.
"Har lokacin jikinta rawa yake don tana tuno sautinsu sanda suke faɗin " Hi chick, you beaitiful kasancewar tayi karatu har zuwa aji uku na matakin sakandare yasa ta gane wasu dga cikin kalmomin da suke faɗi da harshen turanci, haka kurum taji ta tsnesu ko kaɗan bata taɓa ganin mutanen da ta tsana irinsu ba