Showing 51001 words to 54000 words out of 210924 words
kuma bugawa gamida doka k'afarsa a garu.... Salim ne ya fito sukayi ido hud'u take Labib ya saita kansa kafin yace da Salim.
"So how's she feeling now, are you show baza'a kira Doc ba, tunda friends d'in nata sun wantse mun sallamesu, Asmah ma ta wuce tace ba kwana zatayi ba, gobe da safe zata dawo...
"Tsaki Salim yayi don ko kad'an bai gane me Labib yake cewa, dafe kansa ya kuma yi kafin yace " I swear I'm gonna bury that girl alive or my Name isn't Salim Dasuki....
"Dafasa Labib yayi kafin yace " What's going on ango, wace yarinya kake magana..
"Jawo hannun Labib yayi suka sauk'a downstairs kafin yace masa *"The cow girl"*
"In details ya fad'awa Labib gaba d'aya abinda ya faru. Dafa sa Labib yayi kafin yace " This is serious bro, kar ka damu I'll take care of this, just go back to her kaci gaba da lallashinta, ni zanyi dealing wancan issue d'in from now on bazata sake gigin yin magana ba...
"Har k'ofar d'akin Labib ya rakasa kafin ya fito ya tadda Tariq na jiransa, wayarsa ya ciro yai dialing wata lamba..
"Hello James ka shirya mana mota d'aya na gurds daga haka ya jawo hannun Tariq suka fice waje, tuni James ya cika umarnin Labib ko gida bai shiga ba suka shige bayan wata hamshak'iyar mota shida Tariq bayansu kuma Mota ne mai d'auke da zallan guards all in black...
"Why you in a rush snn ina muka nufa, Tariq ya tambaya yana kallon Labib,
"Murmushi Labib yayi da gefen bakinsa kafin yace " Just wait and see.
"D'an tab'e bakinsa Tariq yayi ba tareda ya kuma cewa komai ba, ganin suna shirin barin cikin Abuja sun nufi suleja, yasa Tariq kuma kallon Labib fuska d'auke da alaman tambaya.
"Hey relax Buddy wani aiki zamuje mu aiwatar, Labib ya fad'i yana wani shu'umin murmushi yana bubbuga kafad'un Tariq...
"Da mugun mamaki Tariq ke kallon gidan da sukayi parking a k'ofar, fitowa Labib yayi snn yayi alamu ma guards d'in su biyosa, babu musu sukayi yanda yace.
"Ya dubi Tariq kana yace " Aren't you coming with us.
"Tab'e baki Tariq yayi ba tareda yace komai ba, ya mik'e jikin seat gamida ciro earpiece ya saka wak'a a kunnensa....
"K'aran tsayuwar mota dataji yasata saurin fitowa duba ko su wanene, ko su Annah ne aka kawosu a mota, ko Hammanta yayi nisan zango ne aka Samosa.
"Ganin motocin ya sauk'ar mata da mummunar fad'uwan gaba, kan ta nufi d'aki yanda ta kwantar da Kamal don already yayi bacci taji an daki k'ofar gidan da k'afin gaske saida ya b'alle......
"Tsayuwa tayi cak a tsakiyar gidan suka soma kallon kallo, mummunar fuskar da bazata tab'a mantawa ba ya bayyana a gabanta, take ta soma recalling abubuwan da suka faru, ta tuna sanda Labib ya d'auke ta da mari, ta tuna irin wulak'anci da cin zaraifin da suka mata, ...
"Take ta soma ja da baya gamida k'walla k'ara, zata nufi cikin d'aki knn Labib ya damk'ota.....
"Tun daga waje yaji k'aran data Saki, dawowarsa knn daga wajen aiki, ganin manyan motoci k'ofar gidan ya kuma razana sa, a sittin yayi jifa da ledan hannunsa ya shige gidan....
"Ihu take tana k'ok'arin k'watar kanta, ....
"Idon Jalal ya sauk'an Labib da ya shak'eta, kutumar ubancan...... Da k'arfin gaske ya furta "Labiiiiib.... A sittin yayi kansa Labib yace wa gurds din get himm...
"Ina kafin su k'araso Jalal ya sauk'e wata wawan naushi a hancin Labib wanda saida yayi sanadiyar zubewarsa k'asa, jini ya kece a hancinsa,...
"Da sauri ya rungumo Zubaidah data zama out of control sai faman k'ank'ame jikinta take tana kuka, fad'i yake " It's okay Zubaida I'm here, Babu abinda zai sameki I pro........ Bai kai aya ba yaji sauk'an k'asan takalmi akansa bayan an sharb'esa....
"Wani sabon kuka Zubaidah ta kurma gamida yunk'urin guduwa, saidai kafin tayi wani katab'us Labib ya kuma capko ta, gashinta ya kame da k'arfin gaske tana kuka tana fad'in ya saketa... A kunnenta yake fad'in If you don't remain silent I'll kill you, snn na kashe shi wanda ya d'aure maki gindin kike iskanci wa mutane, tsatta masa yawu tayi dukda azavan da take ji, Labib yayi jifa da ita saida ta gwaru da garu.....
"Duk dukan da suke masa bai hanasa fad'in" Labib let her go, I swear I'll kill you, you Bastard.....
"Goge jinin bakinsa yayi kafin yace wa gurds d'in beat him up to the point of death....
"Juyowa yayi ga Zubaidah da ta rungume Kamal suna kuka suna kallon yanda ake lapkan Jalal, kafin yace " I warned you for the last time, If you dare try to ruin our reputation I'll not think twice about it, I'll kill you... Daga haka ya fice yana goge jinin bakinsa, yana murmushi don kuwa damk'ar Zubaidah da yayi a yanzu ya tuna masa wancan daren.....
"Saida sukayi ma Jalal lilis kafin suka k'yalesa....
Sameena ce
[1/23, 22:18] βͺ+234 803 619 0581β¬: ππππ *ZUBAIDAH*
37
*Β©Sameena Aleeyou...βπΎ*
_Queen Samy Novels Forum...ππ_
*Dedicated To All Victims Kg Rape...*
"Murmushi Labib ya sakar wa Umar kafin yace " Na zaci kayi bacci ai.
"D'an girgiza kai Umar yayi kafin yace " Not yet, so how's the wedding ceremony..?
"Umar ya tambaya sanda suka k'araso parlor suka zauna bisa sofa..
"it was spectacular... Cewan Labib lokacin da ya danna power button na TV...
"Kai tsaye bar d'insa dake cikin parlorn ya wuce ya d'auko masu glass cups da Champaign...
"Saman center table ya ajiye kafin yayi serving nasu... Sai snn Umar ya lura da ciwon dake bakin Labib, Karb'an cup d'in da ya mik'a masa yayi kafin yace " Me ya sameka..?
"D'an murmushi Labib yayi had'i da shafan gefen bakinsa yanda yaji ciwo kafin yaci" Oh this, I had a minor car accident, I almost run over a girl, kasan yara da maganar tsallakan titi, but it's nothing serious, Allah Ya kiyaye...
"D'an jim Umar yayi, haka kurum yaji bai gamsu da zancen Labib ba a fili kuwa cewa yayi, Allah Ya k'ara kiyayewa..
"So ya maganar mu, a ina muka kwana??
"Murmushi Labib yayi gamida karya k'afafu ya kurb'i drink d'insa kafin yace
"By tomorrow everything will gonna be over, I'll take you the bastard and you'll finally get your revenge.
"Murmushi Umar yayi gamida k'urawa cup d'in hannunsa ido, ji yake bazai iya jira gobe tayi ba...
"Mik'ewa Labib yayi kafin yace " I'm off to bed see you tomorrow... Daga haka ya wuce d'akinsa zuciyarsa cike da farin ciki, sabida already Salim Ya fad'a cikin trap d'in, k'arashi ne ya rage masa wanda zaiyi amfani da Umar to ruin his so called uncle and to finally get his revenge....
"Wata dariya yayi gamida zubewa kan gado ko takalmi bai cire ba kaman ba d'an musulmi ba...
"Mamaki ne ya ishesu ganin jini tun daga k'ofar gidan, gashi an b'alle k'yauren, gaba d'aya salati suke har suka shige cikin gidan.... Da sauri Annah ta lek'a parlornta basa ciki, Hadiza kuwa hankalk taste ta shiga ambato d'anta, ganinsa kwance a d'akin Annah yasata sauk'e ajiyan zuciya.
"Annah da Hamma Habibu kuwa gaba d'aya hankalinsu ya tafi ga neman Zubaidah, ko tunanin duba d'akin Jalal ma basuyi ba,
"Hadiza ta shiga tashin Kamal tana tambayarsa ina Didinsa me ya faru?
"Kuka Kamal ya soma yi Wanda gaba d'aya yaja hankalimsu yana fad'in
"Wasu mutane sunzo sunyi duka ma Uncle Jay sunce sai sun kashe Didi na, kuma Uncle Jay yasansu har yana kiran sunansu...
"Gaba d'aya suka zaro ido waje da jin zancen Kamal, Annah ta rik'o hannunsa tace " Kayi shiru bazasu dawo ba, ina Didin naka da Uncle Jay, mutanen sun tafi dasu ne...??
"Girgiza kai yayi yana goge hawayen idonsa yace " Tace mun zataje tabawa Uncle Jay magani......
"AI tun kan yayi shiru suka nufi d'akin Jalal don basuyi zaton suna ciki ba sunji shiru, snn sunsan Jalal, Ya Zubaidah basa ko ga maciji.....
"Yana kwance saman katifa, yayinda Zubaidah ke zaune k'asa a gefensa hannunsu rik'e cikin na juna, ...
"Annah da Hamma Habibu basu san sanda suka Saki murmushi ba.
"Hamma Habibu cikin yanayin maganarsa yake fad'in" Bacci suke, bacci suke, mu k'yalesu kar mu tashe su..
"Shewan da Hadiza ta saki yasasu farkawa a firgice babu shiri, da shike dama naccin tsoro sukayi....
"Mik'ewa tayi zunbur tana binsu da kallo, ganin hannunta rik'e cikin na Jalal, yasata saurin fuzge hannunta, kallo ya bita dashi, ya d'an yunk'ura ya mik'e zaune..
"Ashe dai sai bama gidan nan ake cin soyayya a shanyeta, don munafunci a gabanbu a nuna ba'a kula juna, ni dama nasan irin wad'an nan sunfi kowa iyayi da feleke da nuna zumu'di kan namiji....
"Tsawa Annah ta daka mata, ganin Zubaidah ta soma tattare rigarta tana tauna leb'en bakinta tasan yanzu sai ta zama out of control...
"Jawo hannun Hadiza tayi suka fice daga d'akin don takaici...
"Zubaidah tayi saurin nufan k'ofa ya d'an tako yasha gabanta,
"Harara ta watsa masa tana tattre rigarta tana rufe jikinta da sauri ta kauda kanta gefe ganin buttons d'in rigarsa a bud'e suke k'irjinsa ya bayyana a waje..
"Da k'yar ta iya furta " Let me pass...
"Murmushi yayi jin sautin datayi amfani wajen masa magana ya bambanbanta da wanda take masa a da...
"Matsa mata yayi, tayi saurin sa kai zata wuce saiji tayi ya rik'o hannunta....
"Dago kai tayi tana dubansa fuska a murtuk'e, da tsiwa ta kuma cewa " What again...
"Murmushi yayi kafin yace " THANK YOU "
"Tsaki tayi gamida fizge hannunta ta fice....
"Shi kad'ai yake jin farin ciki na ratsa zuciyarsa, had'e buttons d'in rigarsa yayi kafin ya wuce yabi bayanta....
"A barranda Zubaidah ta samesu, har lokacin ta kasa had'a ido da d'aya daga cikinsu sabida yanda suka taddasu ita da Jalal, wani mugun haushinsa ya tokare mata mak'kshi,
"Hadiza sai kallonta take tana murmushin mugunta tana watso mata habaici...
"Sa kai tayi zata wuce Annah tayi saurin rik'ota tace " Zi nan Daughter kar ki biye nata....
"Kuka Zubaidah ta Saki tana fad'in wllhi ni bana sonsa, na tsanesa ta daina cewa ina sonsa, ni kawai na taimaka masa ne sabida I'm not a heartless being like him, kuma don ya amince zai tafi ya bar mun rayuwata shiyasa na taimaka masa....
"D'an jim yayi yana sauraren kalamanta, k'irjinsa yabada wani sauti jin dalilin taimaka masa da Zubaidah tayi wato sabida ya amince zai tafi ne... K'araowa yayi gamida zama can gefe saman d'an dakali sanda Annah ta rungume Zubaidah tana lallashinta lokaci guda tana watsa wa Hadiza kallon zamu had'u ne....
"Gyaran murya Annah tayi kafin tace " Jalal me ya faru, su waye suka zo har suka maka illa, snn Kamal yace kaidasu kunsan juna?...
"Jalal Me ya had'aka da mutane???? Annah ta jero masa tambayoyin....
"Tun zamansa yake aikin watsawa Hadiza mugun kallo, ji yake yana gab da saita ta muddin ta bari hak'urinsa ya gaza kan irin abubuwan da take ma Zubaidah.. "Tambayar da Annah ta masa yasa dawo da hankalinsa gareta.....
"Saida yakai dubansa ga Zubaidah, a ransa yace "Lokaci yayi da gaskiya zata bayyana...
"Kai nake saurare Jalal, Annah ta kuma fad'i a d'an tsawace..
"K'irjin Hadiza tuni ya soma bugu, ba tareda tasan dalili ba, haka kurum take shakkan Jalal, musamman idan ya watsa mata wani kallo...
"D'ago kai ya kumayi yana kallon Zubaidah kafin ya soma fad'in" Annah lokaci yayi da zaki san gaskiya, ...
"Da mugun mamaki take kallonsa, sanda yaci gaba da magana, bai b'oye mata komai ba duk abinda ya faru....
"Jikin Annah yayi matuk'ar sanyi, wani b'angare kuwa na zuciyarta tafarfasa yake, haba biri yayi kama da mutum, ashe laifin na 'ya'ayansu ne, sabon tausayin Zubaidah ya taso mata...
Kafe Hadiza tayi da ido tana binta da kallon tuhuma...
"Ganin irin kallon da Annah ke mata yasata soma nad'e tabarma da borin kunya...
"Miye kike mun irin wnn kallon, Alh Kasim Dasuki sunada kud'i da iko, bamu isa muyi shari'a dasu ba ko muja da sharudd'an da suka gindaya mana, kuma ai kud'in da suka bayar bamani suka bada ba, ma Zubaidah suka bada kuma suna nan ajiye ban tab'a ba, snn ai shima Jalal d'in ya amsa kud'in Alh Kasim...... "
"Dakatar da ita Annah tayi ta hanyar d'aga mata hannu kafin tace " Ya isa haka.... Ta juyo tana kallon Zubaidah data tak'ure waje guda tana kuka....
"Tuni k'walla sun ciko idanun Annah, muryarta na rawa take fad'in" Justice must be served, they should all pay for it, they will be punished, babu d'aya daga cikinsu da zai tsira da babban zaluncin da suka aikata,.....
"Toshe kunnuwanta ta soma sakamakon tuno kashedin da Alh Kasim ya mata cewa sai ya kashe yayanta muddin tayi magana, a guje ta tashi ta nufi d'aki gamida kullewa tana wani irin kuka....
Sameena ce
[1/23, 22:18] βͺ+234 803 619 0581β¬: ππππ *ZUBAIDAH*
36
*Β©Sameena Aleeyou...βπΎ*
_Queen Samy Novels Forum...ππ_
*Dedicated To All Victims Of Rape...*
"Suna fitowa suka shige motocin su, suka bar layin..
"Kallo Tariq yabi Labib dashi kafin yayi saurin cire earpiece d'in dake kunnensa,
"Labib kuwa sai shafa bakinsa yake yanda ya fashe lokaci guda yana tuno soft skin d'in Zubaidah...
"What did you Labib,... Mi kayi cikin gidan chan,???
"Tariq ya tambaya yana watsa kallo wa Labin..
"Murmushi Labib ya kumayi kafin yace " Tana nan yanda take, Coca-Cola shape d'inta na nan yanda yake, she reminds me of that night, Mennn I wish I could pull her in my arms, ba don wnn munafukin Jalal d'in yazo ba da na sake d'anata.... Ya k'arashe maganar yana wani tand'e leb'e kaman tsohon maye...
"Tsaki Tariq ya buga don sai yanzu ya gane abinda Labib yayi,..
"So dama gidan Jalal kazo, kayi threatening matarshi, What's wrong with you Labib, anya kuwa da sauran imani a tattare da kai, Jalal doesn't deserve that at all, remember he sacrificed his life for Us, we all know that he's innocent yet baka k'yalesu ba, haba haba labib this is going out of hand....
"Kai Malam dalla ya isheka, Jalal never sacrificed for Us, on the contrary son yarinyar yake shiyasa ya aureta, don haka kar ka kuma cewa ya sacrifising mun wani abu,...
"Hold on, to bansan dalilin da ya kawoka gidan su, kaga wllhi ka kuma jawo wani abin bana ciki, wanda nayi ma ina nadama...
"Gajeren tsaki Labib yayi kafin ya kwashe duk yanda abin ya kasance ya fad'awa Tariq..
"Tab'e baki kawai Tariq yayi daidai layin gidan Zulaihat yace su ajiyesa,....
"A tare suka k'arasa garesa ita da Kamal, dukansu kuka suke,..
"A hankali take furta "Ka tashi... Ka tashi pls...
"Ko hannunsa bai iya motsawa da kyau sai Bud'e lumshasshun idanunsa da yayi a hankali, da k'yar ya iya furta "
"Are you okay, did they hurt You.. Sun maki wani abu... Tari ya soma yi yana yunk'urin tashi yana rik'e k'irjinsa dake masa azaban ciwo...
"Girgiza kai ta soma yi har lokacin