Showing 48001 words to 51000 words out of 210924 words
bane, da inada iko dake zakije duk yanda kike so fad'in duniyar nan matuk'ar zai sakaki cikin farin ciki. Kawai dai ya kamata ki saba da wnn tsarin ne, tunda kinsan mai Martaba baya magana biyu.
"Sauk'e ajiyan zuciya tayi kafin tace " Haka ne ya Shatima that's why nake ji da kai da Madaki sabida kuna saurin fahimta ta......
"Wayarsa data soma ringing ne ya katse masu hiran tasu.
"Zulaihat ya gani kan screen din wayar, sai yanzu ya tuno da wata Zulaihat tun bayan barinsa restaurant d'in...
"Tunda suka soma magana fuskar Zahida ya canza, haka kurum ta tsinci kanta da jin haushin wacce yake magana da ita.
"Zulaihat kuwa gogeggiyar 'yar bariki tuni ta kalallame Shatima da kalamai masu Dad'in saurare, har yaso ya mance Zahida na zaune a wajen.
"Mik'ewa tayi tana kakkabe alkyabban ta alamun zata tafi.
"Da sauri Shatima ya rik'o Alkyabban gamida d'aga mata yatsa guda alamun ta basa minti d'aya...
"Sallama sukayi da Zulaihat kafin ya dawo da hankalinsa kan Zahida da ta cika tayi fam..
"Tsokanan ta ya soma wai kodai kishin yayan nata take ne, dariya kalamansa yaso bata don bata ga dalilin da zaita kishi akansa ba.
"Suna a haka suka hangi Khalifah ya doso yanda suke cikin tafiyarsa na isa da gadara wanda ya zame masa jiki.
"Take ta had'e rai kaman ta ga dodo, Khalifah ya k'araso gamida mik'awa Shattima hannu sukayi masabaha, yana masa kirarin "Ranka ya dad'e Allah baka gidanku....
"Khalifah yayi wani k'asaitacccen murmushi don babu abinda yake so kaman a kod'asa.
"Kaman bata san ya iso wajen ba haka taci gaba da danna wayarta har saida Shatima ya mata ido kafin ta gaishesa a dak'ile ko sakon biyu mai kyau bata k'ara a wajen ba ta shige cikin gida.
"Nan Khalifah da Shattima suka ci gaba da hira, yana fada masa tsarin da mahaifinsa yayi masu shida Zahida.
"Khalifah d'a ne ga k'anin mai martaba kuma Chiroman garin Gombe, basuda buri shida mahaifanda kaman suga ya auri Zahida. Ita kuwa ko kad'an tak'i jinin Khalifah, tun tana 'yar k'arama ta tsani Khalifah wanda hakan yasa harta 'yan gidansu tsanar ya shafa, dukda bata da wa ko k'ani bata fatan bayan ran mahaifinta sarautar garin ya koma gidan Ciroma, don kuwa gaba d'aya shida iyalansa mugun hali ne dasu, basuk'i mai martaba ya mutu a yau su d'ale mulki ba......
*Abuja.....*
"Gidansu Kausar babu masaka tsinke kasancewar bikin ya k'arato sosai, Su Mumsy su Asmah babu zama, hidima ake kanyi babu kama k"afan yaro, Pappy kuwa daga k'asashen daban dabam Ya gayyaci mutane zuwa d'aurin aure da bikin tilon 'yarsa.
"Ana saura kwana uku d'aurin aure suka gudanar da brutal shower ita da k'awayenta, washe gari aka yi kamu, kai tunda satin bikin ya shiga ake gudanar da events.
"Gidan Alh Kasim Dasuki ma ba'a barsu a baya ba, gayya sosai yayi, toh gayyan nasu ma kusan dangin abu guda ne, tunda yawancin mutanen da suka gayyata sun san juna, Mummy hidima babu kama k'afan yaro, Mami ne dai take takaba bata samu halartan shagulgulan ba, su Momin Tariq da matan ministoci da sanatoci kawai kake gani a event d'in....
"A ranan da aka d'aura aure ake shirin gudanar da dinner a babban hall d'in nan na wane da wane dake birnin tarayya Abuja wato AClass Hall.
"Tun a wajen daurin aure Umar ya masa waya ya sanar dashi ya iso Abuja, Labib yace " ya shiga kawai gurds sun san da zuwansa, akwai duk wani abin buk'ata, bazai samu dawowa gida da wuri ba sabida bikin cousin dinsa da sukeyi.....
" wajajen k'arfe 6:56pm Gidan babu kowa daga ita sai Kamal kasancewar su Hadiza da Annah sun bi sawun Hamma Habibu don har yanzu bai dawo daga kasuwa ba wajen sana'ar saida kayan lambunsa....
"Abubuwan suka ringa dawo mata kwanyarta, ta tuna sanda Salim ya fincike rigarta, ta tuna yanda sukayita ihu suna shewa suna dariya, ta tuna cewa har yanzu cikin farin ciki suke, she's the one suffering, sun zalunceta snn suna ci gaba da rayuwarsu peacefully, ta tuno zuwan Kausar lokacin data zo tambayarta gameda Salim.... Kaman wacce aka zabura haka ta mik'e ta nufi akwatin kayanta, takarda me d'auke da lambar Kausar wanda ta bata kwanaki ta d'auko, duk ta cukwikwiya sa, warwarewa ta shiga yi a hankali kafin ta hangi wayan Annah kan gado da alama mancewa tayi.
"Cikin ssauri ta k'arasa ta d'auki wayar gamida dialing lambar Kausar.......
Sameena ce ππΎ
[1/23, 22:18] βͺ+234 803 619 0581β¬: ππππ *ZUBAIDAH*
34
*Β©Sameena Aleeyou...βπΎ*
_Queen Samy Novels Forum...ππ_
*Dedicated To All Victims Of Rape...*
"Tuni dama an kai amarya gidansu ango dashike an d'aura aure...
"Tayi kyau cikin doguwar rigarta da yake sharan k'asa, fuskar nan kuwa tasha makeup, Asmah sake baki tayi tana kallon yanda aminiyar tata k'anwa kuma k'awa a gareta tayi kyau...
"OMG! You gorgeous Kausar, rungume juna sukayi cike da murna, Makeup artist d'in sai murmushi kawai take masu, Mumsy da masu d'aukan pics d'in amarya ne suka shigo.
"Mummy ta shigo don ganin komai ya tafi Saudi kallo tabi surkar tata dashi kafin ta k'arasa ta rungumeta tace,
"Oh my daughter you look so gogorgeous....
"Murmushi Kaiser tayi cike da kunyan Mummy *"Mai Gaskiya photography* yace" Em Madam let's take a picture of yours... Gyarawa sukayi akata kashe masu pictures suka k'arasa parlorn Daddy suna d'aukan wasu pics d'in....
"Daidai nan su Salim da friends d'insa suka k'araso cikin luxurious cars d'insu, Nan fah aka soma kwasan friends da wasu daga cikin dangi.
"Komawa d'aki Kausar tayi sabida cellphone d'inta data mance..
"Cak ta tsaya tana sauraren Asmah dake receiving call da wayarta.
"Baiwar Allah kiyi hak'uri but you really can't talk to Kausar right now..... D'an jim tayi kafin tace Okay acemata waye....
"In a shock Asmah ta furta *ZUBAIDAH*.... "
"K'irjin Kausar ya bada wani irin k'ara, da sauri ta fizge wayan daga hannun Asmah, kallo Asmah ta bita dashi don ta d'auka har ta isa wajen event.
"Hello Zubaidah nice Kausar ce,
"Daga d'aya b'angaren Zubaidah tace " Kar ki auri mutumin nan,..
"Bugun k'irjinta ya k'aru, baki na rawa take furta " Ban fahimce ki ba,
"Zubaidah da tuni muryarta ya soma shaking alamun kuka taci gaba da fad'in" I said don't get married to that Man, he's a heartless a miserable jerk. ....
"Kausar da tuni ta soma zuban hawaye take fad'in" How dare you, how dare you ruin the most important day of my life, are you trying to frame him or what.....
"Kukan Zubaidah Ya k'aru sanda take fad'in" Kince kina son sanin gaskiya kince kina son sanin idan mijin da zaki aura was involved or not, well believe it or not he's a monster a criminal, dukansu mugayene azzalumai wanda suke laifi su b'uya da inuwan kud'in mahaifansu..... Kuka yaci k'arfinta bata sanda ta latsa wayar ta kashe ba ta durk'usa a wajen tana kuka, Kamal da tuni shima ya soma hawaye ganin Didin sa na kuka ya k'arasa Ya rungumeta....
"Jifa Kausar tayi da wayar gamida toshe bakinta ta durk'usa kan gwiyoyinta, Asmah ta k'araso a razane ta rungumeta ta shiga tambayarta lafiya meke faruwa..
"Kausar na kuka take fad'in" She's saying the truth Asmah, gaba d'aya click dinsu ne sukayi raping d'inta, Asmah I married a rapist,.....
"Mikewa Asmah tayi ta saka Key ma k'ofan kafin ta dawo ga Kausar,
"Pls Kausar don't be so naive, bakida tabbasa akan abinda ta fad'i, who knows she might be making stories, ta yaya za'ace maza sama da biyu sunyi raping din Mace guda a dare d'aya bata mutu ba, kema kinsan hankali bazai kama ba, snn Jalal da bakinsa Ya fad'a maki gaskiya, com'on tashi ki gyara fuskar ki, kar ki bawa iyauenki kunya.... Asmah bata kai aya ba sukaji ana buga k'ofa,
"D'aya daga cikin friends d'insu ne, Mardiya Aleru...
"Asmah what the heck you guys doing in there, ku fito mana pls....
"Mummy ce ta k'araso ta dubi su Mardiya da sukayi cirko cirko a k'ofa tace " Yaya dai ina amaryar
. "Mardiya ta d'an Tab'e baki kafin tace " K'ila dai mummy sai Salim yazo da kansa ya fito da ita, murmushi Kawai Mummy tayi kafin ta shiga knocking k'ofar a hankali tana fad'in "Kausar lafiya dai ko, ko kina son wani abu ne....
"Asmah ne ta sami strength d'in amsa Mummy Kausar kam gaba d'aya ji take ta tsanesu...
" " Mummy ga mu nan fitowa..
"Okay Asmah maza ku hanzarta ko the Grooms are waiting, cewar Mummy kafin ta wuce.
"Tsaki Kausar tayi a ranta wai uwar miji ne haka babu kamun kai.
"K'arasa gyara ma Kausar Face d'inta Asmah tayi kafin tace oya muje kuma pls kiyi yanda nace if you really don't want you embarrass your parents..
"Harara kawai Kausar ta jefa mata fuskar nan kana gani kasan babu lafiya haka ta fito, Ko kula su Mardiya bata yi ba ta wuce, Asmah ta d'an basu hak'uri snn suka wuce kowa na mamakin sudden change d'in Amarya Kausar.....
"A daidai tangamemen k'ofar glass d'in parlon Daddy ta hangosa, yayi kyau sosai cikin shiga irin nata, tun daga nesa yake washe baki, Labeeb na gefensa yana karantar amarya, a ransa yace " I hope you two will never be happy.
" Bayan lemozin d'in aka bud'e masu, Salim Ya tattara mata bayan rigarta suka shige, su Labib suka kwashi sauran k'awayen da suka rage.....
"Gaba d'aya bai gane mata ba, a hankali ya mataso dab da ita yana k'ok'arin shigewa jikinta yake fad'in "My beautiful bride is anything bothering you, huh Baby na, ya jawota gamida kwantar da ita cikin jikinsa yana faman shinshina wuyarta......
"Kausar da gaba d'aya hankalinta bai tare dashi sai snn taji abinda yake mata, tayi saurin turesa tana hararansa take fad'in" What's with the rush huh? Bazaka iya hak'uri akai maka ni bane or what....
"Da mugun mamaki yake kallonta, d'an matsawa gefe yayi gamida latsa wani waje ruwa ya zubo a cup snn ya kurb'a, he couldn't believe it, kaman ba itabace d'azu suka gama waya kaman su cinye juna, Kallon yanda ta k'urawa window ido yake kafin yace with a soft voice " I'm sorry sweedy I didn't mean to upset you kinji, but I can't keep my distance with you especially yau that you are completely mine,....
"Gajeren tsaki tayi kafin tace " You know what I already have headache.... Kallo ya kuma binta dashi bai kuma cewa komai ba har suka isa hall d'in....
"Koda Salim Ya sakalo hannunta ma janyewa tayi a hankali, Asmah ta mata alama da ido, Kausar ta d'auke kanta, Labib kuwa kallo yabisu dashi yana son gano wani abin....
"Ko gama event ba'ayi ba, k'arfe 8:30 Kausar tace bata jin dadi ita tafiya zata yi, babu yanda Salim beyiba haka dole ya hak'ura suka baro wajen,
"Wasa wasa dai babu Hamma Habibu babu labarinsa, duk sun tambayi masu zama bakin kasuwa sunce tabbas sunga tafiyarsa, Hadiza fah ido ya raina fata, haka tayita rok'on Annah kan su k'ara shiga cikin Kasuwa, gashi Annah bata d'auko wayarta ba balle su kira Jalal gashi empty suka fito babu sisi... Haka suka Dad'a kutsawa cikin kasuwa dukda dare da ya soma ja......
"Su Mummy gaba d'aya sunji mamakin saurin dawkwarsu,
"Ana bud'r mata k'ofa ko ta kansa batayi ba tayi shigewarta, Labib yayi saurin rik'o hannun Salim dake k'ok'arin bin bayan Kausar kafin yace " Wai meke damunta ne??
"Gajeren tsaki Salim yayi kafin yace " I don't know, she's been acting strange, tace dai wai kanta ke ciwo,
"Silent murmushi Labib yayi kafin yace " Kaje kaji abinda ke damunta bro, we are here for you, nida Tariq, ya k'arashe maganar yana kallon Tariq da kwana biyun nan ya koma wani sukuku dashi, yanzu haka ma kansa kife yake a stairry d'in mota...
"Gus's kansa kawai yayi kafin yabi bayan Kausar....
"D'an k'wank'wasa k'ofar yayi daidai lokacin da take k'ok'arin zuge zip d'in rigarta, Asmah tayi masa iso, gaba d'aya k'awayen suka soma zolayarsa wai ko koransu yazo yi, biye masu dai yayi suna ta hiran barkwanci kafin suka fice suka basu waje....
"Ko kallo bai isheta ba vlballe tasan da hallita a wajen, k'arasawa yayi ya kame hannunta yana k'ok'arin zuge mata zip d'in yake fad'in let me help you with it Baby.....
"Da k'arfin gaske ta turesa gamida jawo mayafi ta rufe jikinta tana watsa masa mugun kallon k'yama take fad'in " Allah Ya sawak'e someone like you Ya Kalli jikina ko nima Raping d'inanan kazo yi.....
Fozzzz yayi yana binta da kallom mamaki yayinda k'irjinsa ke lugude....
Sameena ce ππΎ
[1/23, 22:18] βͺ+234 803 619 0581β¬: ππππ *ZUBAIDAH*
35
*Β©Sameena Aleeyou...βπΎ*
_Queen Samy Novels Forum...ππ_
*Dedicated To All Victims Of Rape...*
*Where is you my Amazing Fans here comes your chappy.... Hey You know I love you all so freaking much.... ππ»*
"Kallonta yake da mugun mamaki without saying a word, muryarta ya jiyo sanda taci gaba da fad'in"
"You are a monster Salim, you are my worse nightmare, I regret the day I met you, I regret falling in love with you, snn auren ka shine babban kuskurena a rayuwa. Kuma wllhi kaji na rantse da Allah saika sake ni, wllhi bazan tan's zama da azzalumi irin ka ba, dana zauna da rapist a matsayin miji wllhi gwara na zauna da mazinaci. Ka cuceni ka yaudareni Salim kuma wllhi Allah bazai tan's barinka ba..... Kuka ne ya kufce mata ta yunk'ura zata fad'a bathroom yayi saurin rik'ota ya rungumeta,
"Dukda bugun da zuciyarsa ke masa bai hanasa shirya zance saman harshensa ba..
"Sweetheart don't be such a naive, how could you believe such scandal for Allah's sake, yanzu ni knn baki yarda dani ba, haba Kausar I thought we already done with that issue, Kausar wllhi ko saninta banyi ba, kar ki biye zancen mutane mahassada masu neman ganin sun rabamu da alak'ar dake tsakanin iyayenmu, haba my baby pls don't let our enemies ruin the most important day of our lives....
"Da k'arfin gaske ta fuzge jikinta daga rik'on daya mata, mugun kallo take watsa masa ga hawaye dake bin fuskarta kafin taci gaba da fad'in
. "The next moment you intend to put your filthy hands on me, snn NE zan shayar da kai mamakin da baka tan's Sha ba your whole life. Da kake cewa I shouldn't let people ruin our wedding night , you are the one who ruins everything, tun daren engagement d'inmu ka b'ata komai, snn ita wacce kuka yi mata fyad'en ita ta kirani ta sanar dani komai, you must be ashamed of your self, you are despicable, I hate you.... I hate you for good. Lastly ka rubuto min takardan sakina kafin 'yan biki su watse don wllhi na ranste ba don kar na bawa mahaifina kunya ba ya zama *Media circus*ace tilon 'yarsa ta kashe aurenta kafin a gama biki ba wllhi da ko kwana a gidan nan bazanyi ba...... Fuuu ta shige bathroom ta barsa nan tsaye tamkar gunki...
"Da k'arfi ya daki coach d'in dake gefe yana fad'in" Damn it, damn everything, that filthy mere girl will never shut her mouth, I'll kill you with my hands....
"Labib dake lab'e bakin k'ofa ya gama jin komai, tsaki yayi shima yana cusa hannu cikin gashinsa, damn that girl she ruined my plans... Tsaki ya