Showing 228001 words to 231000 words out of 231169 words

Chapter 77 - Dr.BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

22 Aug 2024

9652

cigaba da patting bayan babyn yace"yes..he's more than a friend to me u know..we became brothers"..tayi hugging dinshi tana cigaba da smiling tace"i knew that already..Allah ya raya little Noor Allah kuma yasa ya dauko halin mai sunanshi"..dan tabe baki Bobby yayi yace"ba kowanne ba gaskia..bakisan yanda Nur yakeda sa ido bane and i don't want my baby to be like him"..daria ta saki shima yana dariar ya hadasu yayi hugging da ita da babyn yana sake jin kaunarsu har can cikin zuciarshi.

Lokacinda labarin sunan ya iske Nur Saida yayi kaman zai zauce sbd excitement..he can't believe wai sunanshi Bobby yasama boy din..Allah ya sani dama tuntuni yakeda burin ya haifi danshi yasa mashi Bobby amma he never thought Bobby zai iya sama babynshi sunanshi..yaji dadi sosai and duk Wanda ke tareda shi Saida ya fahimci hakan..uban kayan daya siyo ma babyn ko shine babanshi sai haka..gaba daya ya rasa inda zaisa kanshi sbd farin ciki..har su raguna ya kawo manya guda biyu wai a yankama namesake dinshi..Bobby dai saidai ya bishi da kallo kawai dan baima san me ya kamata yace ba...ana gobe suna Bobby suka wuce India shi da Waziri da wani small uncle dinshi.

Ranar suna mutanen Gombe da yawa sunzo tun daga familyn Ammi zuwa na daddy da kuma familyn babansu Bobby..sosai gidan nasu ya cika da yan uwa da abokan arziki..da yake ha gida sukayi sunan ba wani hall sukayi booking sukaje sukasha shagalinsu a can..Billy da baifi saura 9 days aurenta ba Saida tazo itama Dan cewa tayi baza'a barta a baya ba..sosai yan class dinsu ma sukazo haka sukayi taro lafia suka tashi lafia mai jego da babyn sunsha gifts sosai kmr dai a kansu aka fara haihuwa a dunia.

Bayan suna da two days suka wuce Bauchi ita da Billy da Husna da kuma su Aunty Fiddausi da basu koma ba sbd bikin Billy daya gabato..Lamido a nan Bauchi ta sauka gidansu Billy dan ko Gombe tace bazata je ba sai bayan biki duk kuwa da kasancewar angon Hammanta ne to amma tunda a Bauchi duk zatayi events din tasan ko taje Gomben ma kullum suna hanyan zuwa Bauchi ne so gwara tayi zamanta inda aminiyarta itama ta taimaka mata da shirye shiryen kaman yanda tayi mata.

Ranar Thursday suka yi kamu a wani hall dake nan cikin Bauchi Friday akayi daurin aure da yamma kuma akayi dinner ranan Saturday kuma suka dunguma kai amarya gidanta dake Lamido's Palace..sosai Lamido tayita tsokanar Billy ranar har faduwar mata da gaba saida tayi dan yanda take zuzuta mata first night abun har saida ya kusa sanya Billy kuka..bayan ango yazo kafin ta tafi saida ta sake matsawa dab da kunnen Billy tana wani shegen daria tace mata"hope baki manta addu'an da nayi maki ba.. inshaAllah nan da 7 months zaki haifo mana preterm baby cox i just can't wait in ganki da baby wlh.. besides baby Noor ma yace i should tell u that sister yakeso ki haifo mashi ba brother ba..so take note plss..da safe zan dawo inyi maki sit bath don nasan dai bazaki taba moruwa ba"..tana gama fadin haka ta fita tana mata daria Billy dai da ido kawai ta bita as batada abun fada..duk ta gama tsoratar da ita wlh..gabanta banda lugude ba abunda yakeyi.

An gama biki da sati daya Bobby ya dawo Nigeria and ko gida bai fara zuwa ba suka taho nan Gombe tareda Waziri sbd yasan suna nan and duk dunia yanxu ba abunda yayi missing sama da boy dinshi da matarshi..tunda ta samu labarin zaizo dama ta sanar ma Ammi tasa aka shiga kitchen akaita faman girke girke da za'a tarbeshi dashi..itama taje tayi wanka ta shirya kanta cikin wani purple lace riga da skirt daya fito ainihin shape dinta ta kafa daurin dankwalin nan as always snn tabi duk jikinta da perfume da tasan yanaso..shima little Noor Ammi da kanta ta shiryashi sosai yayi kyau abunshi dama gashi da saurin girma dan yanda yayi 6ulele mutane da yawa thinks he's 3 months or above..sosai Ammi ke kulawa da dan jikan nata dan komai nashi ita keyi abun har mamaki yake ba Aysha..infact duk gidan ma kowa sonshi yakeyi dan daddy shima idan ya daukeshi watarana har bacci yakeyi a wurinshi sai idan yana kuka ne za'a kawoshi tayi feeding dinshi..soyayya da kulawan da take samu a gidan yasa sukayi adding weight daga ita har babyn sukayi wani kyau dasu kusan duk wanda ya kallesu sai yaji kaman ya suresu ya gudu dasu sbd tsabar kyau da sukai.

Bayan ya iso Ammi tasa aka bude mashi parlon daddy ya shiga ciki snn su Husna suka cika gabanshi da kayan ci iri iri shi kuma duk ba wnn ne gabanshi yanxun burinshi kawai yayi tozali da matarshi da yaronshi dan yayi missing dinsu like hell..tana shigowa parlon daukeda babyn nata a kafada Bobby ko jira ta karaso baiyi ba kawai ya mike ya isa gareta yayi wrapping dinsu gaba daya da hannayenshi yana sauke wani wawan ajiyar zucia..Noor ne ya fara mutsu mutsu alamar zaiyi kuka Bobby yayi saurin amsarshi daga hannunta yana dan dungure kanshi yace"abeg allow me to hug my wife mana..don't u know that i missed her"..yaron kmr yaji abunda yake fada sai ya shiga babbaka mashi daria and Bobby couldn't take his eyes off the boy..he looks so cute and adorable right now and he can't thank Allah enough for blessing him with such a lovely boy..a hankali yayi kissing forehead din babyn snn ya mannashi da chest dinshi yana saki murmushi sosai yace"i missed u too aboki..i missed u like crazy"..Karan camera da yaji yasashi dagowa yana kallonta sai yaga pictures takeyi musu a haka..suna hada ido dashi tace"you two looks so so cute..i can't love u less"..dayan hannunshi yayi using itama tayi hugging dinta yana kissing head dinta yace"nima i can't love u less baby..i love u two so so much..you are my whole world"..janyewa tayi daga jikinshi tareda kama hannunshi suka koma cikin parlon suka zauna..tayi serving dinshi abinci snn ta amsa Noor daga hannunshi tana cewa"now kaci abinci dan nasan idan ba daukeshi nayi be he won't let u eat sbd mutsu mutsunshi..duk zanci abinci saidai Ammi ta goyashi dan bai iya zama wuri daya ba nan da kake ganinshi"..murmushi sosai Bobby ya saki yace"bazanyi mamaki ba ai tunda namesake din Nur ne".. daga haka ya shiga cin abincinshi ita kuma tana kallonshi bayan ya gama ya sauke daukan danshi yana mishi wasa Lamido nata musu hotuna da videos dan da gaske kyau sukayi mata fiyeda tunanin mai karatu..ranar kusan gaba daya time din akan babynshi ya karar dashi saida yazo tafia ne yayi hugging nata so tight giving her the hottest kiss of her life snn ya tafi cikin so much so da kuma missing dinsu..the next day ma before ya wuce Kano saida ya sake zuwa and this time around tareda Nur da yazo all the way from Kano don yayi picking dinshi..if u see yanda Nur ya zage yana wasa da namesake dinshi abun zai baka daria sosai dan he behaves kaman yana wasa da babban mutum shi kuma yaron yanata mishi daria..Bobby da Aysha dai sai kallonsu sukeyi with so much love..ganin yanda yake cillashi sama yaron yanata daria Bobby ya girgiza kai yana murmushi yace"duk ka 6ata yaron nan da habits dinka wlh..look at how he's laughing kaman ba new born ba..u two are annoying"..harara Nur ya watsa mashi yana cigaba da wasa da little Noor yace"Kuma a haka baza'a iya rayuwa batareda mu ba..we are some kind of light da bazaka ta6a iya rayuwa without us ba shiyasa sunanmu ya kasance Noor..koba haka ba Namesake?.."ya karasa mgn referring to small Nur da har yanxu bai dena daria ba..Aysha da Bobby a tare suka fashe da daria ganin da gaske fa Nur neman zaucewa yake sbd wasa da karamin Noor.














Rano✨





Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba...masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment via 07063800556.
71
Bayan sunyi 40 Ammi ta gama gyarata tsaf sai kuma ta shiga zaga dangi duk gidan bata samu zuwa ba taje kafin ta koma Kano..suna nan sun Kara kyau da kiba abunsu itada little Nur..Saida suka gama ziyara kaf snn yazo da kanshi ya daukesu bayan sunsha kukansu itada Billy kmr bazasu Kara ganin juna ba dan kusan koda yaushe tana gidanta tunda anan cikin estate din nasu take..su Ammi sunsha godia sosai wajen Bobby ita har kunya ma ya fara bata kaman wanda sukayi ma wani gagarumin abun..bayan komawarsu gida kuma suka shiga bajema juna kolin love kowa yana nuna ma dan uwanshi yanda yayi missing dayan abun dai ba'a cewa komai..zuwa yanxu soyayya mai karfi ya shiga tsakanin Nur da Miemie dan har an fara mgnr aure sbd Nur da gaske he's desperate shima yayi auren nan ya shige daga ciki ko don as ya huta da walakancin da Bobby keyi mashi..bayan anyi mgn da familyn baban Miemie aka tsayar da biki next five months aikuwa farin ciki da rawar kai a wurin Nur abun sai wanda ya gani kawai.

Biki ya rage saura 2 months Bobby da Aysha suka tafi aikin Hajj hade da honeymoon dinsu wanda Mummy tace itakam bazata je ba sbd shirye shiryen bikin Miemie..wnn dalilin yasa suka tafi su biyu tareda little Nur da yayi girma ya Kara wayo sosai kuma kamanninshi da babanshi na sake fitowa...Malaysia suka fara zuwa for their honeymoon aikam anyi kara'in honeymoon sosa dan ba wanda zai gansu yace ba latest couple bane saidai idan little Noor aka gani..sosai suke enjoying honeymoon dinsu Aysha mai cewa zata koma karatu duk ta mance da wnn tana enjoying life dinta to the fullest..satinsu hudu suka wuce Saudi inda daga nan kuma zasu dawo gida dan immediately bayan sallah za'a fara bikin Miemie..sun gabatar ibadar su yanda ya kamata sun kumayi addu'a sosai na neman zaman lafia mai dorewa da zuri'a masu albarka da kuma fatan gamawa da dunia lafia..nan ma 4 weeks sukayi kafin su dawo daidai lokacin kuma an fara shagalin bikin Miemie so basu samu zama ba dan suna dawowa suka shiga harkan biki kuma.

Kusan sati guda akayi ana shagulgulan biki dan events sukayi sosai kmr dai bazasu kare ba inji Bobby yace shi har ya gaji da attending events din ma..yan uwan Aysha da yawa sunzo bikin daga Gombe ciki harda Ammi da bata zuwa gidanta ba sai Yusra da Husna da kuma Aunty Fiddausi da Billy dake dauke da katon cikinta itama da alama dai bakin Aysha ne ya kamata don da kyar idan ba haihuwar 9 months din zatayi ba..a lokacin ne Aysha ta samu labarin wai ashe soyayya ne tsakanin Husna da Bestynta abun kuma ba karamin dadi yayi mata ba dan tafi kowa sanin waye Sa'eed haka zalika tasan Husna ba karamin dacewa tayi da damunshi a matsayin miji ba..ranar da aka kai amarya gidanta su Aysha sune gaba gaba itada Billy da sauran familyn Mummy sai kuma yan uwan babanta..su Hajia Husna kuma sune qawayen amarya..sosai su Aysha sukayi mata nasiha sosai kafin su bar gidan ita kuma banda kuka ba abunda take wai tama fasa auren su maida wajen Mummy haka dai suka samu suka lalla6ata suka bar gidan.

Bobby da kanshi ya rako Nur har compound din gidanshi amma kememe yace shi bazai shiga ciki ba tunda amaryar tashi matsayin 'ya take a wurinshi that shi bazai iya wnn rashin kunyan ba..haka Nur yanaji yana gani Bobby yaki rakashi ga kuma wani iskanci da yake ta mashi tunda aka fara bikin wai yabi mashi yarinyarshi a hankali if not da kanshi zaizo ya dauketa if yaga yana neman hallakata..Nur bai samu bakin cewa komai as haushinshi yakeji for not rakashi cikin gidan amma ba yanda zaiyi dashi haka yana gani ya tada motarshi ya bar gidan ya gama masa iskanci iri iri daga karshe dai shi kadai ya shiga wajen amaryarshi as dama idan aka cire Bobbyn ba wasu abokai yake dashi ba.
Allah sarki Miemie Saida ta bani tausayi dan da gaske Nur bai saurara mata sbd tsabar azaba gari na wayewa ta dokowa Aysha kira wai dan Allah dan annabi tace ma uncle Bobby azo a dauketa daga gidan that bazata iya zama ba wai kasheta zakiyi..hakuri sosai Aysha ta bata tareda tura mata Billy gidan taje tayi mata duk abunda ya kamata don hanashi zuwa inda yake tayi balle ya taimaka mata..Bobby Kam yana samun labarin ya dinga 6a66aka daria kmr mahaukaci sabon kamu dan takanas yaje har inda Nur din yake yayita mashi daria yana tsokanarshi wai tsabar shi novice ne shine yaje yayima yarinya fata fata har take cewa bazata iya zama dashi ba..Nur dai baice dashi komai as yasan duk wnn abun ramuwa ne yakeyi tunda shima ba kalan tsokanar da bai masa ba lokacin nashi bikin.

Haka rayuwa yacigaba da tafia musu cikin zaman lafia da kwanciyar hankali..ga kuma uwa uba tsantsar soyayya da kulawa da juna..lokacinda ta mashi zancen komawa asibti yace ta bari idan Nur ya bude asibtinshi sai ta fara aiki a can that idan asibti daya suke bazasu maida hankali suyi aiki ba..hakan kuwa akayi don ana fara aiki asibitin na Nur mai suna Annur specialist hospital ta fara aiki a can as a staff midwife..little Noor da yayi wayo ya zama Kato dashi take barinshi wajen Mummy da ko kusa yanxu bata kaunar rabuwa dashi dan ganinshi takeyi kmr Bobbynta...yanada wata 10 a dunia Aysha ta sake samun wani cikin aikuwa zo Kuga tashin hankali a wajenta kmr wanda tayi cikin shege..wai a matsayina na midwife bai kamata ace tayi haihuwa irin wnn ba ya kamata ace saita yaye Little Noor kafin ta samu wani cikin..Bobby dai baida bakin cewa komai sai na bata hakuri gashi laulayi takeyi sosai kusan fiye ma da wanda tayi a cikin small Noor hakan yasa har aikin ma ajiyeshi tayi tacigaba da rainon cikin a gida..shi kuma small Noor kusan koda yaushe yana wajen Mummy gashi ya hanata yayeshi wai sai yakai 17 months...haka dai ta hakura take fama da ciki da kuma shayar dashi don dai ba yanda zatayi ne amma da tuni ta yayeshi ta huta.

Cikinta nada 5 months Billy ta haifi yarta mace aikam sunje Gombe sunsha suna yarinya taci sunan Maman Hamma Aysha suke kiranta da Maama..Saida sukayi sati biyu itada small Noor daya kara girma da wayo kuma yana yawonshi ko ina snn suka dawo Kano..nan kuma tacigaba da zaman jiran nata haihuwan itama.
Kamar yanda yace yana shiga 17 months ta yayeshi ya koma wajen Mummy gaba daya..cikinta na shiga wata tara ta haifi twins dinta mata masu kama da ita sak kmr an tsaga Kara an karya gasu kuma kamarsu daya da juna dan ko Bobby Saida yayi da gaske snn ya iya ganesu...farin ciki a wajen wnn ahalin ba'a mgn dan duk wani Maison Aysha da Bobby Saida yayi musu farin cikin samun wnn karuwar..Yara masu mugun kyau da shiga rai kuma identical twins..ranar suna Yara sukaci sunan Mummy da Ammi wato Maimunatu da Nadia anci ansha anyi shagali sosai wajen sunan kmr sunan fari.

Bayan wata daya Miemie itama ta haifi baby boy dinta mai sunan Bobby..fadan farin cikin da sukayi is a watse of time amma sunyi murna sosai musamman daya kasance anyima Bobby takwara dan hatta nickname din iri daya ne..Attahir ne sunanshi na gaskia amma za'a dinga kiranshi da Bobby...rana suna shima Bobby ya taka rawa gani sosai fiyeda tunanin mai tunani..haka Mummy da aunty sumy sunyi farin ciki sosai da wnn takwara na Bobby kuma takwara daddy tunda sunan daddy shima yaci.

Twins din Aysha nada one and half year akayi bikin Husna da Sa'eed..su amara Lamido sati biyu taje tayi a Gombe dan har aka gama biki aka Mika Husna gidanta dake Kaduna bata dawo ba saida ta sake komawa Gombe..kowa ya kalleta ita da yaranta sai sun burgeshi dan yanda suke kyawawa dasu kuma masu wayo da shiga ran mutane..kwana hudu suka karayi suka dawo gida Kanon Dabo inda Kuma suka dora daga inda suka tsaya..tuni dama tacigaba da zuwa aikinta so no more zaman banza a gida..daga little Noor har twins din wajen Mummy take barinsu da nanny dinsu taje aikinta ta dawo.

Yau ma kmr kullum tana zaune dakin yaran nata da sukayi bacci ta sanyasu a tsakiya sai addu'a take musu tana bin dukkaninsu tana shafa musu a jikinsu..Bobby dake tsaye bakin kofa yana kallonta a hankali ya karaso ciki yana kallonta da murmushi hannayenshi rungume a chest dinshi yace"this is not fair baby"..kallonshi tayi itama tana murmushin tace"me Kuma nayi again partner?.."yace"kaga daya hankalinki yanxu ya koma kan twins dinki mana..tunda kika samesu ni da aboki kika dena kulawa damu Kuma"..murmushin dai take cigaba dayi snn ta mike daga inda take ta tsaya nan kusa dashi tareda mishi side hug ta dora kan akan shoulder dinshi tana kallon yaran nata dake baccinsu peacefully tace"ni ban wani dena kulawa daku ba partner..kishi kawai kukeyi dasu"..hannu yakai shima ya zagaye waist dinta dashi yana kallon kids din nashi yace"no kinfi damuwa dasu a kaina"..daria ta saki before tace"oh yanxu ka dawo kai kadai banda little Noor knn?.."yace"yes mana duk kinfi basu time dinki akaina..kuma dai kinsan ni nafisu bukatarki a kusa dani"..har yanxu bata dena murmushi ta danyi dagen kafa ta manna mashi kiss a right cheek dinshi snn tace"yi hakuri ai from now zuwa safiya duk time dinka ne and babu yaron da zai cinye Maka shi believe me"..murmushi ya saki yana kallon kids din kafin ya dawo da kallon nashi gareta yana cewa"bazan taba gajiya da godia wa Allah daya mallaki mun such a lovely family kaman ku ba..u guys are my everything and i love u so much"..sake rungumeshi tayi itama tana kallonshi eyeballs dinshi tace"we also love u so much papa..u mean the entire world to us..we are so proud of u"..rungume juna sukayi suna kallon yaransu cikeda so da kauna.. little Noor na kan gadonshi yana bacci likewise twins suma suna kan nasu bed din suna bacci rungume da juna..matsawa yai yayi kissing yaran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login