Showing 192001 words to 195000 words out of 231169 words
turarukanshi snn ya sungumeta zuwa dinning..abincin ma da kanshi yayi feeding dinta saida ta koshi snn ya faraci..yana gamawa ya dauko magani ya bata tasha snn ya kuma daukanta suka koma parlor..zaunawa yayi itama ya zaunar da ita a jikinshi snn ya dauki remote ya shiga kokarin powering tv Aysha da har wani bacci taji na neman daukanta tace"partner yau bazaka fita ba?.."girgiza kanshi yayi yace"am not going anywhere yau ina tareda matata"..dan murmushi ta saki tareda zagayawa da hannayenta a jikinshi tana sake kwantar da kai a shoulder dinshi tace"nagode sosai..i love u"..hannu yakai yana shafa face dinta kafin ya amsa da"nima nagode sosai love..i love u so much"..daga haka ya manna mata peck a goshi snn ya shiga shafa kanta har bacci ya dauketa..gyara mata kwanciya yayi ya dora kanta akan laps dinshi ya shiga kallon fuskanta da baya gajia da kallo
Rano✨
Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba...masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment via 07063800556.
59
Lokaci mai tsaho ta dauka tana bacci a jikinshi yayinda shi kuma ya ajiye duk abu da yakeyi ya maida gaba daya hankalinshi kanta yana kallonta kmr yau ya fara ganinta..soyayyarta yakeji na sake ninkuwa cikin zuciarshi fiyeda wanda yakejin yana mata a baya..har yanxu bai mance abubuwan da suka faru tsakaninsu a daren jiya ba..infact abu ne wanda yasan bazai taba iya mantawa dashi ba har abada..ya sameta ne kusan fiyema da duk yanda yake zaton samun nata..ta faranta ranshi fiyeda duk wani tunanin mai karatu..shiyasa baida wani abu da zai iya biyan wnn gagarumin kyauta da tayi mashi saidai kawai yacigaba da binta da addu'an Allah ya rabata da iyayenta da lafia snn ya bashi ikon kula da ita gwargwadon iyawarshi..wayarshi ya dauka daga gefenshi ya shiga daukanta hotuna kmr ba gobe..yanda take kwance a cinyanshi sai yaji wani sanyi da annashuwa suna zagaye ko ina a jikinshi..sunkuyawa yayi yayi pecking forehead dinta tareda kama hannun damanta ya rike a nashi ya bude baki da nufi cewa wani abu yaji ana ringing doorbell daga waje..lumshe Ido yayi yana ayyana waye yake neman katse mashi wnn jin dadin da yake ciki.. watching her sleep like this ba karamin farin ciki yake sanyashi ba amma yanxu ga wani nan da bai son ganin yana wnn farin cikin yana kokarin kusto musu gida at this time of the day..sake ringing bell din akayi daidai lokacin kuma da kiran Nur ya shigo wayarshi bai dauka ba sai mikewa da yayi daukeda ita a hannunshi ya nufi flat dinshi da ita don yasan da kyar idan ba Nur ne ke mashi wnn ringing bell din ba kmr dai wanda yakebi bashi..kan gadonshi ya kwantar da ita ya gyara mata kwanciya snn ya fita don ganin wanda ke ringing bell din..yana karasawa ya bude kofar fuska a wani daure yace"ni bansan dalilinda zaisa kazoma mutane gida da sassafen nan ba Nur..naci maka bashing wani ab..."mgnr nashi ya kamale ya throat dinshi sakamakon tozali da yayi da aunty sumy da Aunty Munubiya a bakin kofar...wani irin kunya yaji ya lull6eshi kmr ya tsaga kasa ya 6oye kanshi a ciki yayi kasa da kai yana sosa kanshi yace"am..sorry aunty..ashe kune?.."aunty Munubiya na murmushi tace"mune mara kunya..yanxu da Nur din ne yazo bazakaji kunyar fada mashi wnn mgnr ba?.."shafa kai yacigaba dayi yana murmusawa yace"Bismillah to ku shigo ciki"..da sauri aunty sumy tace"aah if we are not welcome gwara ka fada mana tun wuri mu san inda dare yayi mana tun kafin mu shiga ciki"..da sauri ya matsa daga jikin kofar yana cewa"haba come inside mana..kema dai kinsan ni ban isa in koreku ba koh?.."shiga cikin parlon sukayi Aunty sumy nacigaba da cewa"saka koremu mana Bobby..ka iya koran Nur da yake amininka ma balle kuma mu Karan kada Miya"..murmushi kawai ya saki gamida girgiza kai ba tareda yace komai ba..karasawa sukayi cikin parlor suka zauna aunty Munubiya ta shiga bin parlon da kallo tana gyada kai tace"MashaAllah gida yayi kyau Bobby..ina amaryar take zuwa nayi muyi sallama dan anjima kadan zan wuce Katsina"..dan bude idanu Bobby yayi kafin yace"Katsina kuma aunty?..me zakiyi a Katsina?.."tace"bikin qanwar babansu Taheer akeyi wlh..kaga dole zuwa ya kamani ba don ma wnn bikin naka ba ai da tuni ina can"..gyada kai yayi alamar ya fahimta yace"to Allah ya sa alkhairi"..da sauri aunty sumy tace"Ameen..yanxu Ina amaryar take?.."kallonta ya danyi yana hararanta yace"to bacci takeyi"..tace"to sai a taso mana ita mu gaisa ko aunty?.."aunty Munubiya dake murmushi tace"ba saika tasheta ba Bobby tunda bacci take ka kyaleta zamu hadu next time"..yana dan shafa kai yace"no aunty ki bari in tasota"..da sauri ta sake ce mishi"aah nace ka bari tayi baccinta..zamu hadu nan gaba ai..Allah ya baku zaman lafia"..a hankali yace"Ameen"..batasan shima cikin ranshi ba son tashinta a baccin yakeyi ba ya fada ne kawai don kar tace ya mata rashin kunya amma da gaske baccinta yakeso tayi to her satisfaction tunda yasan jiya ba wani baccin kirki ya barta tayi ba..mikewa aunty Munubiya tayi tana duban Aunty sumy tace"to Sumayya tashi mu wuce mana"..mikewa aunty sumy tayi tana dan hararan Bobby tace"aunty da kin bari ya taso mana ita wlh..maybe ma iskancinshi ne kawai zaice mana tana bacci..nasan da kyar idan ba wani abun yake 6oyewa bayason mu gani ba"..murmushi Aunty Munu ta kara saki tace"Allah ya nunamin ranar girmanki Sumayya"..da sauri Bobby yace"kema dai aunty kya fada yanxu har siriki gareta amma bata dena irin wnn tsokanan ba"..da sauri ta juya tana kallonshi ido a waje tace"siriki Kuma Bobby?.."yana daria yace"yes..har gida akazo aka sameni wai ana son Miemie da aure"..ya karasa mgnr yana sake fashewa da daria Aunty Munubiya na tayashi..aunty sumy kuwa tsilli tsilli tayi da Ido tana tunanin waye wnn a zaice yana son Miemie shi kuwa?..shin baisan ita din karamar yarinya bace ne?..kallonshi tayi da sauri in a serious tone tace"dan Allah waye?.."ya makale shoulder dinshi still yana daria yace mata"idan yayi wari zakiji"..bata sake cewa komai ba ta harareshi snn tabi bayan Aunty Munubiya da har ta kusa fita daga parlon..tare suka fita zuwa main house din dashi don dama baije ya gaisa da Mummy ba yau..suna shiga ya isketa zaune parlonta suna rarraba wasu souvenirs tareda Miemie..yana karasawa ya zauna kusada ita tareda yi mata side hug kanshi kan shoulder dinta yace"My Mummy"..murmushi ta saki tana shafa kanshi itama tace"My Bobby..how are u?.."yace"fine Mummy"..tace"ya amarya?.."saida ya saki wani kasaitaccen smile tunawa da yayi da ita kafin yace"she's also fine Mummy..tana bacci"..har yanxu Mummy bata bar shafa kanshi ba tace"ka barta tayi baccinta nasan rama wanda batayi a baya ba take"..da sauri ya dago yana kallonta yace"ban gane ba Mummy"..murmushi sosai Mummy ta Kara saki ganin tsarguwa yayi da mgnrta..ita bata kai nan wurin da tunaninshi ya kaishi ba..Ina ita ina shiga sabga irin wnn?..ganin yanda ta kasa dena smiling yace"Mummy me kike nufi plss?..i don't understand"..hannunshi ta kama ta rike tana dubanshi da kyau tace"bafa wani abu nake nufi duk ka tsargi kanka..na fada ne kawai sbd nasan tunda aka fara biki ba lallai tana samun bacci sosai ba"..ajiyar zucia ya saki a 6oye tareda sake maida head dinshi kan shoulder dinta yace"Mummy nayi missing dinki sosai"..sake shafa kanshi tayi before saying"ni kuma banyi missing dinka ba..farin ciki nakeyi sosai da Allah ya nunamin aurenka..Allah ya baku zaman lafia da kids masu albarka"..da sauri yace"Ameen Mummyna"..sai kuma ya 6ata rai yana wani tale baki kamar jariri yace"kikace bakiyi missing dina ba Mummy?.."a hankali tace"wasa nake nayi missing dinka sosai ma kuwa..i missed u like crazy"..rungumeta yayi yana sakin wani smile tareda fadin"that's my Mummy..Mummy i love u sosai wlh"..tace"nima i love u"..sake rungumeta yayi yana cigaba da smiling kmr wani sabon kamu.
Lokacin da ya dawo gidan a kitchen yajiyo motsinta dan haka yana ajiye abincin da Mummy ta bashi ya taho musu dashi kan dinning snn ya shiga kitchen din..tana tsaye jikin gas tana dora tukunya akai ita bata yadda ba girki zata daura kmr daga sama kawai saiji tayi yayi sama da ita ya shiga juyawa da ita cikin kitchen din yana blowing mata kisses all over her body yace"baby am back..baby nayi missing dinki like hell..yaushe kika tashi a bacci?.."hannayenta takai tana shafa black sajenshi data dade tana burin ta ta6a yaudai gashi Allah ya kawo ranar ta6asu..murmushi ta saki har tana lumshe Ido sbd dan karen taushin da taji sajen kmr ba gashin namiji ba..lumshe Ido tayi tayi pecking dinshi a both cheeks dinshi snn tayi cupping fuskan nashi bayan ta hadeshi da nata exactly irin yanda ya kanyi mata sometimes kawai saita lumshe ido ta kasa cewa uffan..shi kuma yana rikeda ita har yanxu ko gajiya bayayi ya sake hade fuskokin nasu yana kallon cute lips dinta da yaji kmr yayi kissing dinsu yace"look up at me mana"..makale shoulder dinta tayi tace"i can't"..yace"oh har yanxu akwai kunya tsakaninmu knn?..well muje inyi feeding dinki yanxu sai mu sake zuwa in cire maki kunyan gaba da.."ai bata bari ya karasa ba da sauri tace"aah na dena dan Allah..am sorry pls"..murmushi ya saki yana kallonta yace"ki kalli idanuna toh"..kallon idanun nashi tayi for some mins sai kuma ta kulle nata a hankali tace"partner bazan iya kallo na plss..kadai san tun ba yanxu ba bana iya kallon eyes dinka kou?.."yace"shiyasa ai nakeso ki koya baby..bai yiwuwa ace ke da mijinki bazaki kallon eyeballs dinshi ba"..langabewa tayi tace"aidai zan saba amma ba yanxu ba"..kissing dinta yayi a goshi kafin yace"me kukeyi a kitchen?.."kokarin sauka ta shigayi daga hannunshi tana cewa"girki zan daura mana..yunwa nakeji sosai"..bai sauketa ba sai ma daukanta da yayi cak ya koma dinning da ita ya zaunar yana cewa"sorry na barki da yunwa..Ina tareda Mummy ne"..a hankali ta gyada mishi kai tana murmushi alamar ta fahimta..daga haka ya mike zaiyi serving dinsu tace ya barta ita zatayi komai yau..ba musu ya koma ya zauna yana kallonta ita kuma tayi serving dinsu a plate daya kmr yanda taga yayi musu snn ta dauki spoon ta mika mashi ba musu ya kar6a itama ta dauki nata suka fara cin abincin...suna gamawa ta gyara wurin tsaf tareda kai plate da spoons da suka bata kitchen ta wanke snn ta dawo tana kokarin dauke warmers daga kan dinning din kawai ya kama hannunta suka koma parlor suka zauna snn ya dan kashe mata ido yana murmushin da a kallon farko zaka gane na duniyanci ne yace"so ya jikinki?.."banza tayi dashi kmr bataji abunda ya fada ba..sake matsawa kusada ita yayi hadda su kama hannayenta yayi wani kasa da murya yace"partner talk mana..hope dai wurin ya warke?.."bazan ta sakeyi mishi kanta a kasa shi Kuma yayi saurin dagata ya dora a jikinshi yana cewa"ok let me check for myself tunda bazaki bude baki kimun bayani..."tun ma kafin ya karasa da sauri tace"ya warke fa"..cigaba da abunda yake yayi yace"no gwara in duba da kaina tunda naga kmr haka kikeso"..still bata bari ya karasa ba ta dan daga murya tace"partner please!..banasoo"..rungumeta yayi yana daria yace"to na dena wife..now fadamun ya wurin yake?..hope baya maki zafi yanxu?.."idonta a rufe tace"ya dena"..sake matseta yayi yace"MashaAllah kinga shknn we will..."toshe bakinshi tayi don bata shirya jin rashin kunyan nan nashi ba tace"banaso banaso manaaa"..daria yasa yana girgiza kai yace"to na dena wife..i love u"..shiru tayi kmr bataji me yace ba..ya sake cewa"I love u"..still taki cewa komai dan haka ya dan kwa6e fuska yana wani marairace mata yace"love say u love too mana"..ba musu tace"I love u too"..shi kuma ya sake kissing forehead da dimples dinta yana sake fadin"I love u more"..lumshe Ido tayi tanajin yanda baya gajia da furta mata wnn words din kmr yanda bata ta6a gajiya da sauraronta ba.
Bai sake barin gidan ba saida aka kira sallahr la'asar yayi alwala snn ta tafi masallaci itama sai a lokacin ta samu sararin shiga yin sallahn don tun daxun ya ajiyeta gabanshi yana aikin kallonta ya hanata motsawa ko nan da can wai shi bai gaji da kallonta ba..ko dakinta bai bari ta koma ba daga parlor suka koma nashi dakin wai bai yadda ta dinga zama dakinta while he's around ba..bathroom ta shiga tayi alwala ta fito snn ta tayar da sallah a nan cikin dakin nashi..bayan ta idar tayi addu'o'inta sosai snn ta cire hijabin jikinta ta ajiye tareda hawa kan gadon ta kwanta bayan ta dauki wayarta data bari nan cikin dakin tun daxu..wanka takesonyi amma amma ta fara kunna data ta ta shiga Whatsapp tana duba messages dinta..duk tayi replying snn tayi updating status dinta tana kokarin kashe data saiga Billy ta kirata video call dan haka ta dauka da sauri tana kallon screen din taki cewa komai...Billy data shiga binta da kallo tana wani murmushi tace"Lamido amarya..how far?.."tsaki ta saki tana hararanta tace"ban saniba munafuka"..Billy ta kwashe da daria hadda tafa hannayenta tace"munafurcin me nayi Lamido?..ai ba wani abu nace ba kawai dai nasan yarinya taji maza..dan bani labari dan Allah inji how was it?..was he gentle?.."ajiyar zucia Aysha ta sauke tana kallon Billy kmr zatasa kuka tace"wlh he was not..don bakiga wahala da nasha ba da saikin tausayamun..kuma wai har yanxu nake cigaba da sonshi kmr bashine ya kusa halakar dani ba"..daria Billy ta kunshe tana jijjiga kanta tace"kice su Hajia Lamido an shiga kwaryan manya..to Allah ya kawo rabo mai albarka..in Allah ya yadda zamu dawo sunan baby in the next nine months"..wani tsaki Aysha ta saki tana binta da kallon banza tace"amma Billy bakya kaunata wlh..yanxu fatan haihuwan wata tara kikemun sbd bakya Sona?.."daria sosai Billy tasa tana cewa"meye abun rashin so anan dan Allah..haihuwa fa nace kiyi Lamido ba wani mugun abu ba"..tun bata rufe baki ba Aysha tace"to inshaAllah mugun fatanki a kanki zai tsaya don bazai karaso inda nake ba..kawai daga zuwa sai in fara daukan ciki kmr abunda nazoyi knn"..daria sosai Billy take hadda kyakyatawa..dama tun tuni tasan yanda Lamido ta tsani mutum yayi haihuwa da wuri don wani lokaci har mita take wai mutane kmr jira suke a kaisu gidan miji su dauki ciki su ko amarci basu bari sun gama ba..motsin shigowarshi tajiyo a parlor dan haka tayi saurin disconnecting call din tana cewa"malama sai anjima tunda bakida abun fada..my husband is back"..daga haka ta kashe wayarta tareda ajiye gefenta daidai lokacin kuma ya shigo dakin yana kokarin cire links din hannunshi...saukowa tayi daga gadon tana kallonshi da murmushi tace"sannu da dawowa"..yaja dogon hancinta shima yana mata murmushin yace"yauwa sannu love..Mummy na gaisheki"..dan marairaicewa tayi tace"ni bazanje gaisheta ba wai?.."kama hannunta yayi yana kallonta yace"zakije mana amma ba yanxu ba..daxun da bakinta tace in bari kiyi baccinki tunda da dare ba samun baccin kike ba"..ya karasa mgn yana wani kashe mata ido daya..nan take tsoro da firgici suka bayyana fuskanta tace"dan Allah haka tace da gaske?.."gyada kai yayi yana kunshe daria dake cinshi yace"yes mana..she even told me jiya taji ihunki da dare kina cewa azo a taimaka maki"..zare idanu ta sakeyi hadda su dafe kirji ga kuma hawaye da har ya ciko eyes dinta tace"shknn na shiga uku..yanxu bazan iya hada ido da itaba..wlh partner ka cuceni"..ta Karasa mgn tana wani rushewa da kuka kmr wanda akaima wani abun..Bobby dake dariar wnn rikicin nata ganin kuka takeyi da gaske sai yajata jikinshi ya shiga rarrashinta tareda ce mata shifa wasa yakeyi ba da gaske ba..har wani ajiyar zucia ta sauke data tabbatar da gaske wasan yake mata..yanxu idan da gaske ne ai ya gama cutarta wlh..ace sirika ta jiyoka kana ihu irin wnn ai abun ba kanta..saida yaga ta dawo nutsuwarta snn yake tambaya if da Billy yaji tana waya yanxu..da sauri tace"itace wlh..don mugunta wai fatan haihuwa takemun in the next nine months kmr abunda nazoyi knn"..murmushinshi ya fadada bayan ya gama cire links din ya zare rigar itama ya ajiyeta gefe ya rage daga shi sai singlet da dogon wando yayi pulling nata closer to him kafin yace"baby meye mugunta kuma a ciki?..fatan samun baby fa tayi maki ba wani abu"..girgiza kai ta shigayi tana wani ta6e baki tace"nidai inshaAllah bazan samu ciki anytime soon ba..ko amarci fa mutum bai gama ci sosai ba"..Bobby ya wara ido yana sake rike waist dinta fuskanshi daukeda wani shegen smile yace"really?.."shiru tayi tana kallonshi don sai yanxu ta fahimci 6arin zancen da tayi...shiko murmushinshi yacigaba dayi yana shafa fuskanta yace"kinada gaskia sosai love..ya kamata kici amarcinki yanda ya kamata".. marairaicewa tayi tana kallonshi kmr zatasa kuka tace"ni ba haka nake nufi bafa"..da sauri ya dagota sama yana kallon idanunta yace"cewa fa kikayi kinason kici amarcinki da yawa before conceiving"..da sauri ta hau girgiza kai tana cewa"ni bance haka ba wlh..kawai haihuwa ne banaso inyi da wuri fa"..yace"don't worry bazaki haihuba sai nan da wata tara..so we still have nine months to.."bai karasa ba ta rufe bakin da hannunta shi kuma ya saki murmushi tareda karasawa kan gado ya ajiyeta shima ya zauna yana wani yi mata kallon kasa kasa.. marairaicewa tayi tana rokonshi da idanunta amma ko gane me take nufi ma baiyi ba..right now ya shiga wani shaukin da ba komai zata fada ya iya ganewa ba..janyota jikinshi yayi a hankali snn yakai hannu ya zame dankwalinta ya Kuma hade fuskanshi da nata..lokaci daya ta rikice ta shiga yarfa hannu tana cewa"partner dan girman Allah kayi hakuri..wlh ban denajin ciwo ba"..finger dinshi ya dora akan lips dinta har yanxu kallonta yake eyes dinshi har sun canxa launi..nan ta sake rikicewa har ta fara hawaye tace"wayyo Allah Ammi..wayyo daddyna na shiga uku..dan Allah dan annabi kayi hakuri kaji?..banida lafia fa"..cupping fuskanta yayi da hannayenshi murya can kasa yace mata"please!.."tureshi ta shigayi tana kuka wiwi tace"baka Sona"..riketa yayi da kyau yanda bazata iya kwacewa ba yace"no it's the love..allow me to show yanda nake sonki plss"..tun bai rufe baki ba tace"aah wlh u don't love me..u always wants to suffer me"..bai sake cewa komai ba Saida yaja duvet ya rufesu dashi kafin a hankali yace"then let me show u exactly how much i love u..i..love..u..to the..moon"..ya karasa mgn voice dinshi na breaking sbd yanayin da yake ciki..ta bude baki zata kwarara masa ihu yayi grabbing bakin nata..daga haka nidai na tattaro kafafuna