Showing 102001 words to 105000 words out of 231169 words
duk kuma a dalilin Lamido...Nur dake kallon yanda yake blushing yace"amma wait..laifin me kayi ta dena daukan wayanka?.."da sauri Bobby yace"nima i dont know..haka nan ta daukemin wuta rabon dana samu peaceful sleep tun ranar dana ganta last..ina cikin damuwa sosai Nur ka taimakamin dan Allah..I really want to see her..na dade ban ganta ba"...wani murmushin Nur ya saki kafin yace"karka damu yanxun kuwa zaka ganta..let me call her"..yana fadan haka ya dauki wayanshi dake kan table ajiye snn ya nemo numberta yayi dialing..da sauri Bobby ya matso kusa dashi yana kallon wayan kamar zai ganta ne a ciki..Nur yasa a speaker nan kuma sukaji kiran ya shiga..tana dauka tace"Sir ina yini"..Bobby ya wani lumshe ido yanajin yanda muryan nata ke zagayawa cikin dukkanin systems dinshi..he missed her like crazy..jin muryanta kuma sai ya sake kwadaita mishi son ganinta..yasan yau idan bai ganta ba matsala zai samu gaba daya..he don't think zai iya daukan rashin ganin nata anymore..he just can't..he need to see her...idon Nur na kallonshi yana kallon yanda ya fada duniar shauki sbd jin muryanta yace"hajia Lamido manyan mata..ya studies?.."tace"Alhamdulillah sir dama inaso inzo wurinka akan mgnr malam Mukhtar"..yace"then kizo office yanxu dama nima nemanki nake"..tace"ohk gani nan"..daga haka Nur ya kashe wayar yana duban Bobby yace"she's coming"..kai kawai Bobby ya iya daga mashi yana tunanin yanda zasu kwashe da ita...mikewa Nur yayi ya koma seat dinshi yana zama sai gata ta shigo office din sanyeda uniform dinta as usual da glasses dinta a ido...tana gama kulle kofa ta juyo zata nufi inda yake zaune kawai idanunta duka hango mata shi a zaune ya waniyi crossing hands dinshi yana kallonta kaman wani soko...dan daure fuskanta tayi ta dauke kai snn ta karasa gaban table din Nur tace"Sir i think zanje sai in dawo some other time"..da sauri Nur yace"amma why?.."bata amsa mashi ba ta juya da sauri zata fita Bobby ya mike da saurin shima yasha gabanta...ta dago tana kallonshi fuskan nan a kwabe tace"nifa wucewa zanyi"..mai mata bazan sai aikin kallonta da yake kaman ba gobe...matsawa tayi zatabi gefenshi ta wuce nan ma ya sake tare mata hanya kawai saita dago tana kallonshi kaman zatasa kuka...Nur da yaga wasan nasu ya fara daukan zafi sai ya mike daga inda yake ya ra6a ta gefen Bobby zai fita daga office din ya dan rankwafa saitin kunnenshi yace"Man karka raga mata wlh..make her fall for u"..yana gama fadan haka ya fice daga office din Lamido tabishi da kallo kamar zatasa kuka...sake matsawa tayi zata wuce shima ya sake tare mata hanyar...tayi kasa da kanta kawai tana turo baki kawai sai jin mutum tayi dab da ita dan har numfashinshi a jikinta ke sauka..ta matsa baya tana sake turo baki shima ya sake matsawa inda ta matsa din..ta sake taking two step backward shima yayi haka kawai saita shiga yarfa hannunta tace"sir ni me nayi?.."baice mata komai ba sai binta da yacigaba dayi har ta fada kan sofa..maimakon ya zauna kan sofa sai ya janyo table dake wurin ya zauna a kai yanda zaina kallonta da kyau..muryanshi kasa kasa yace"why are u ignoring my calls?..no why are u ignoring me?.."sake turo baki tayi tace"sir ni banyi ignoring dinka ba"..yace"shi kuma kin daukan wayana na meye?.."tace"ba komai"..kallonta ya tsayayi for like five minutes kafin ya sauie ajiyar zuciya ya sake yin kasa da muryanshi yace"nayi maki wani abun ne?.."ta girgiza kai...yace"then why all these?..why are u doing these?..if saboda na kwace maki rings dinki ne zan maido maki kayanki amma ki dena wahalar dani haka plss"...kallonshi tayi jin abunda ya fada kafin tace"nifa bakayi min komai ba..kawai naga mutane sun fara tunanin soyayya mukeyi shiyasa na dena kulaka"..diff yayi yana kallonta jin kalamanta...yace"yanxu sbd ana tunanin muna soyayya shine zaki dena daukan wayana?.."tace"to sir muda ba soyayya muke ba meyasa zamu ba mutane kofar da zasuyi tunanin soyayya muke?.."tana rufe baki yace"nina fada maki haka?..ko kinsan mind dina ne?.."dagowa tayi ta kalleshi da mamaki sai kuma ta kawar da kanta tana wani daure fuska tace"wlh ba soyayya muke ba"..cikin 6acin ran da yaji ya fara diran mishi yace"wai yaushe kika rainani ne haka?..kinsan zuciyata ne?..well idan baki saniba to let me tell you now..i love you..i love you with my whole heart kuma i want to marry u"..a rikice ta sake dagowa tana kallonshi taga yanda ya tsareta da ido kawai saita rufe fuska da hannayenta ta rushe da matsnancin kuka...hankalinshi yaji ya tashi sosai ga wani irin rauni da yakeji kawai saiya dafe goshi yana sauke numfashi..wai dama haka soyayyan yake ko kuwa nashi ne yake zuwa mishi da wann problems haka?..yana kokarin solving matsala sai kuma ga wani ya kawo kai sun taru suna neman fasa mashi zucia..ganin da gaske kuka takeyi yayi kasa da murya yace"yi hakuri i was kidding..bana sonki..amma seriously idan baki dena ignoring dinaba zaki sani cikin matsala wlh..koma meye ya faru I apologize and idan laifi nayi maki you are free to punish me amma ki dena bani wnn attitude din i beg of u plss"..dakatar da kukan tayi tana kallonshi hawaye sha6e sha6e a fuskanta tace"kace da wasa kake?.."da sauri yace"yea wasa nake..i never loved u"..ajiyar zucia ta sauke tana goge hawayen idonta tace"thank you"...kallonta kawai Bobby keyi yanajin wani irin daci a bakinshi sbd 6acin rai..yanxu tsanar da tayi mishi har yakai tasa mishi kuka sbd yace yana sonta?..anya kuwa zai samu soyayyar yarinyar nan?..anya kuwa zai iya jure wnn matsalolin?..ganin ya tafi wani dunian daban ta mike tsaye tana dubanshi tace"sir ni zan tafi"..dagowa yayi ya kalleta from head to toe before saying"ina hijab dinki?.."kallonshi tayi tace"wane hijab?.."rai a dan 6ace yace"ba nace ki dinga sa hijab idan zakizo makaranta ba?..wato mantawa kikayi koh..?"da sauri tace"nazo dashi fa yana class"..nuna mata inda ta tashi yayi yace"to zauna bamu gama mgn ba"..ba musu ta koma ta zauna tana wani ta6e baki tace"amma dan Allah kayi sauri ana jirana ne"...kallonta kawai yake dan baisan amsan da zai bata ba..wai shi yarinyar nana take gayawa mgn haka...idan ba ruwa daya daki babban zakara ba ita ta isa ta zauna gabanshi tana fada mashi mgn haka bai gaura mata mari ba..amma yanxun wai shine nan zaune tana zuba mishi iskanci iri iri kuma bai iya ta6uka komai ba sbd soyayya..amma soyayya baima Dr Bobby adalci ba wlh...saida ya bari ta gama ta6e ta6en bakinta snn yace"kinaji?.."tace"ehh.."yace"dan Allah inaso daga yanxu duk nayi maki laifi ki fadamin ba kije kiyita fushi kinakin daukan wayana ba..banajin dadi..snn kullum kika shigo school ki dinga zuwa office ina ganinki kinji?.."kallonshi tayi kaman zatasa kuka tace"sir kullum kuma?..ai ba kullum kake shigowa ba..kumani banaso inzo kayita min fada fa"da sauri yace"ina shigowa kullum mana..every morning zan shigo idan muka gama gaisawa sai in wuce hospital...kawai nidai ki dinga picking calls dina and ki dinga zuwa ina ganinki?..fada kuma indai ba ganinki nayi da wani ba ba abunda zaisa na miki..duk abunda kikaga na maki rashin jinki ne ke janyowa"mamaki sosai ya bata jin abunda yake fada...ba tareda ta kawo komai a ranta ba tace"zanzo..kuma ni ai bana kula kowa..besty ma da ya taf..."bata karasa ba yace"enough..zaki fara kou?.."da sauri ta dora hannu kan bakinta tace"yi hakuri toh..na dena"..kofa ya nuna mata yace"jeki"..da sauri ta mike ta fita shi kuma ya lumshe ido tareda jingina da kujera...shidai zaiga ranara da za'ayi mgn na minti goma da ita ba tareda tayi mentioning wnn bestyn ba...duk yanda yakai da son ganinta da kuma son kasancewa da ita gara ta tafi akan dai ta zauna tana mishi hiran wani wai besty..shi tunda yake bai ta6ajin ya tsani wani kaman yanda ya tsaneta da bestyn nan ba...ya samu ganinta kuma yayi mgn da ita maimakon ya samu farin ciki sai yajishi akasin haka..sam abunda yakeji is not close to farin ciki...wai shi soyayya dai haka yake cikeda rudu da matsaloli dama?..meya jefa kanshi a ciki ne?..innalillahi wainna ilaihi rajiun..yaketa maimaitawa a cikin ranshi...Nur na ganin fitarta daga office din ya dawo ciki yana kallon Bobby yace"Man how far?..ka samu ka shawo kanta?.."ba tareda ya bude idanunshi ba yace"for where?..yarinyar nan tanada rigima wlh..maimakon in samu sauki fa karamin tayi akan damuwan da nake ciki"...zaunawa Nur yayi kusa dashi yana murmushi yace"ai dama da ganin Lamido nasan mijinta sai yaci ubanshi wlh..at times sai inyita tunanin da wnn shagwa6an nata ya takeyi da boyfriend dinta ne kam?..i never tought it'll turn out to be you sai yanxun"...kallonshi kawai Bobby daya bude idanunshi yakeyi..yasan abunda yake fada gaskia ne..shi kanshi ko a da din ya kanyi tunanin ya mijinda ya aure ta zaiyi coping da wnn halayyan nata sai gashi ya tsinci kanshi cikin tafkin sonta tsundum kuma baya fatan fitowa har abada...fatanshi ya samu ya shawo kanta idan tayi accepting love dinshi to duk abunda zai biyo baya mai sauki ne.
Ita kuwa tana fita ta kama hanyan class dinsu tana fadin"kam lallaima mutumin nan wani wai yana sona?..to ni ko rasa miji nayi me zanyi da inyamuri Allah na tuba...Allah ya kiyaye na auri dan yaro ma kamanshi wlh..aini matar manya ce ba matar irinsu kananun yara ba..dan rainin wayo kawai".
Rano✨
Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba...masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment via 07063800556.
32
Da misalin 9 na dare yana zaune dinning yasa abincinshi a gaba amma ko loma daya ya kasa kaiwa bakinshi...goshi ya dafe da both hannayenshi yanatunanin abubuwanda suka faru...kawai gani yake dalilin kauracewa yan uwan daddy da yayi Allah yakeson ya hukuntashi da ita...shi gani yake wnn abun da yakeji gameda ita yayi yawa...tunda yayi mgn da ita zuwa yanxu bai samu peace of mind ba sbd yanda tayi reacting da yace yana sonta..kawai tasa mishi kuka sbd da gaske ta tsaneshi ne ko kuwa sbd tsabagen ta6ara da yake dawainiya da ita...yayi zurfi cikin tunani har baisan sanda Mummy tazo ta zauna kusadashi ba sai hannunta da yaji ta dafa shoulder dinshi..da sauri ya dawo hayyacinshi tareda daukan spoon dake nan cikin abincin nashi da sauri ya shiga cin abincin kamar mayunwaci..bayason ta gane halinda yake ciki baisan kuma ta riga ta gano ba...batace mishi komai ba sai kallon yanda yake tunkuda abincin take tana jira ya gama suyi mgn dan yau ko yaki ko yaso saiya sanar da ita damuwarshi...tausayi yake bata yanda yake kokarin 6oye suffering dinshi bayan bayyanawa kadai ne maslaha...bata katse mishi cin abinci ba saida ya gama ya kora da drink snn ta kira sunanshi...kasa amsawa yayi sai juyawa da yayi yana kallonta...kallonshi takeyi itama sosai tace"Bobby wai meye matsalarka?..why kake kokarin 6oye abunda ba kai ka dorama kanka ba kuma 6oyewan bazai haifar maka da komai ba..kanaso ciwon zucia ya kamaka sbd wnn damuwan daka dorama kanka ne?..baka tunanin halinda ni da 'yan uwanka zamu shiga idan wani abu ya faru dakai?..duk bakayi wnn tunanin ba kake kokarin cutar da kanka koh?.."shiru kawai yayi yana kallonta yasan duk mgnr data fada gaskia ne..da gaske abunda yakeji bashi ya dorama kanshi ba..kuma kokarin 6oye hakan ba abunda zai haifar mashi sai dana sani amma ya zaiyi?..soyayya ne Allah ya jarabceshi dashi na yarinyar nan kwata kwata bai ganin zata soshi..shi kuma so yake ya yakiceta daga zuciyarshi amma zuciyar taki bashi hadin kai dama tun ba yanxu ba yasan zuciyarshi tafi shi kanshi taurin kai sbd yanda yayita kokarin dakatar da abun tun yana dan karami abun bai yiwu ba har yanxu aka kawo wnn matakin...yasan yanxu tana gama makaranta kilan a hadata da wani ta aura ko kuma ta fitoda wanda takeso tunda tasha fada mishi ita tanada wanda zata aura...tunanin hakan yasa yaji wani irin nauyi a cikin zuciyarshi...idonshi suka kada sukayi jaa har wani shinning suke sbd dan kwalla daya cikosu...da sauri ya kifa kanshi jikin Mummy ya sauke wani ajiyar zuciya irin na wanda yaci kuka ya koshi...numfashinshi ma da kyar yake shaqa sbd kokarin 6oye hawayenshi da yake...baison Mummy ta gani shiyasa yayi haka amma yasan da kyar ma idan bata gani ba...saida ya dauki almost 3 minutes a haka kafin ya dago daga jikin nata yana sauke kanshi kasa...wnn raunin da yake zuwa mishi duk yayi mgn da itane bayaso shiyasa bai cika son yin mgnr da itaba..da akwai wani irin rauni da karyewar zuciya dake zuwa ma mutum duk yake gaban mahaifiyarshi idan ya tsinci kanshi cikin wani yanayi mara dadi...baisan ko kowa haka yakeji ba amma shidai haka yake tun yana dan karaminshi...hannu Mummy takai ta dago fuskanshi tana kallon idanunshi da har yanxun suke shinning sbd hawaye da suka kuma taruwa a ciki tace"let them out son..zakaji sauki"..da sauri ya sauke kanshi yana sake kokarin mayar dasu amma wnn karon sai yaji kamar turosu akeyi da gayya dan haka ya sake maida kanshi jikinta da sauri daidai lokacin kuma hawayen suka silalo kan fuskanshi...bayanshi Mummy ta shiga shafawa a hankali itama nata muryan a raunane tace"cry as much as u want zaka samu sauki"..shidai bai iya cewa komai ba sai hawaye da har yanxu basu dena zubowa fuskanshi ba...mamaki da haushin kanshi suka dirar mishi lokaci guda...shi kanshi he can't remember when last ya zubar da hawaye da idonshi amma wai yanxu shine ke kuka sbd karamar yarinya..wnn wace irin jarabawa ce?..some months back idan kace mishi zai kamu da soyayya kuma har yayi kuka sbd wata mace kallon you are not normal zaiyi maka amma yanxun gashi dumu dumu cikin soyayya snn kuma gashi yanata kwararar da hawaye abunda zai iya cewa rabonshi dayi tun bayan rasuwar mahaifinshi...Allah ma yasoshi ba kowa a wurin da kunya zaiji wlh...Mummy ce tasa hannu ta dagoshi tana goge mishi hawayen da yayi saura fuskanshi kafin tace"fadamin..what exactly happened?.."hannunta ya kama duka biyun yana dubanta cikin voice dinshi daya fara disashewa yace"she doesn't love me Mummy..she despise me..da bakinta tacemin tanada wanda zata au.."kasa karasawa yayi sbd wani abu dayazo ya tokare mishi wuya..sake dora kanshi yayi shoulder dinta yana jujjuaya kan nashi from side to side yace"mutuwa zanyi Mummy...wlh duk ranan da ta auri wani i won't survive zuciyata bugawa zatayi in mutu Mummy ki taimakamin please!.."rungumeshi Mummy tayi itama nan take hawaye suka ciko idanunta tace"u won't die inshaAllah..Bi'iznillah batada mijin aure sai kai sbd haka ka kwantar da hankalinka"...girgiza kai yacigaba dayi yace"Mummy wlh i can't..dan bakisan yanda mukayi da ita bane..she even cried da nace ina sonta kuma nasan halinta Mummy da gaske bata kaunata shiyasa takemin haka...bansan meyasa Allah zai..."bai karasa ba Mummy tayi saurin rufe mishi baki tana cewa"karkayi sa6o Bobby..kayi hakuri mubi komai a sannu inshaAllah komai zai wuce..komai zai zama tarihi"...wani numfashi ya sauke mai karfi tareda fadin"Allahumma Ameen Mummy..Allah sa ya zama history kaman yanda kikace"..tace"Ameen InshaAllah..yanxu tunda ka gama cin abincin ka samu kaje ka kwanta naji jikinka da zafi anya ma zaka iya bacci a haka kuwa?..kodai muje asibiti?.."girgiza mata kanshi yayi kafin a hankali yace"don't bother haka yakeyi dama"..da mamaki tace"u mean haka kake kwana da fever kullum kuma bakayi kokarin kayi wani abu ba?.."dagowa yayi ya kamo hannunta yace"Mummy ai bai dade da farawa ba..for the past few weeks ne kawai and inashan magani"..girgiza kai Mummy keyi tace"ban yadda ba..nasan ba maganinda kakesha"..yace"da gaske inasha Mummy..kinsan bazanyi wasa da lafiyana ba"...tace"ya kamata dai kar kayi wasa dashi din idan kuma baso kake Lamido tace batason mai yawan rashin lafia ba"..da murmushi ta karasa mgnr aikam shima saiga wani hadadden murmushi kwance akan fuskanshi...Lamido kawai da aka kira yaji kaman anyi mishi gagarumin kyauta wnn baisan yanda zaiji duk akace ta zama matarshi ba...ganin yanda Mummy ta tsareshi da ido sai ya mike yayi mata sallama ya kama hanyar Flat dinshi...da kallo Mummy ta bishi tausayinshi na sake kamata..ta tabbata authentic so yakema yarinyar nan har tunda taga yayi abunda ita kanta ta manta yaushe rabonda yayi shine hawaye...addu'anta bai wuce Allah ya karkato da hankalin yarinyar kanshi ba snn yasa ayi komai da komai cikin sauki da kwanciyar hankali.
Shiko Bobby yana shiga Flat dinshi kulle kofanshi yayi ya wuce direct zuwa bedroom dinshi...bayan yayi wanka yasa pyjamas dinshi snn ya kwanta ya dora wayanshi kan kirji wani sashe na zuciyarshi sai azalzalanshi yake ya kirata ko muryanta yaji yasan zai danji sauki yayinda daya sashen kuma yake cewa idan har ya kirata bayan duk wulakancin da tayi mishi daxu to ya tabbata a kirashi da mara zuciya...shiru yayi gamida runtse ido yanajin shawarwarin da ko wane sashe na zuciyar ke bashi...shi kanshi yayi na'am da kin kiran nata dan haka ya sake kulle ido ya lullu6e da duvet shi a lallai bacci yakeso ya daukeshi sbd kwata kwata bayason yawan tunanin nan da yake amma kememe bacci yace baiga daman daukanshi ba..haka ya karaci juyi yana rungume pillow daga karshe dai dole kasa daurewa yayi saida ya danna mata kira...har ya gama ringing bata dauka ba dan haka ya sake kira..yana gab da katsewa ta daga cikin magagin bacci tace"baby ka bari in tashi daga bacci sai muyi waya kaji?.."wani irin abu yaji yazo ya tokareshi a wuya har numfashinshi na barazanar daukewa...bai iya ce mata komai ba ya kashe wayarshi gaba daya...ita kuma jin baice komai ba ta dago wayan tana kallon screen sai taga proprietor a jiki nan take baccin dake idonta ya wartsake ta wani zare ido tareda fadin"na shiga uku"...sam bata duba wanda ya kira ba tayi zaton shine tunda daxun yace mata idan ya isa gida zai kirata..hankalinta taji ya tashi tasan yanxu da kyar idan basuyi rigima dashi ba..sake kiran wayanshi tayi amma har ya gama ringing bai dauka ba..data sake kira kuma sai taji wayan gaba dayanta ma swicth off...haka nan ta hakura ta kwanta tana tunanin yanda zasu kwashe dashi gobe...shi kuma Bobby tsabar 6acin rai ne ya hanashi mgn...sbd wulakanci shine zai kirata ta wani kirashi da sunan saurayinta sbd bata da hankali..haushin kanshi ka yaji ya kamashi ga zafi da zuciyarshi ke mishi..shidai ya hakura da yarinyar nan kawai inyaso idanma mutuwa zaiyi sbd ya mutu amma bi'iznillah bazai sake nuna yanada wani feeling gameda itaba tunda ita batasan mutuncin hakan ba...wnn daren ma kamar sauran saida dare ya