Showing 195001 words to 198000 words out of 231169 words

Chapter 66 - Dr.BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

22 Aug 2024

9686

na baro musu dakin bayan na rufe musu kofa na koma parlor Ina duba agogo.














Rano✨





Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba...masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment via 07063800556.
60
Lokacin dana koma dakin kuka take mishi sosai wanda ko jiya batayi mashi irin wnn kukan ba..hankalinshi duk yabi ya tashi yama rasa taimakon daya kamata ya bata..da kyar ya samu ta bari ya taimaka mata wajen wanka shiga ruwan zafi snn ya fito da ita tana cigaba da rizgar kuka kmr dai yanka cikinta yayi ya fito mata da wani abun.. she's crying out loud kaman throat dinta zai toshe..drugs ya samu ya harhada mata tasha snn yasa mata dogon riga ta kwanta ba dadewa kuma bacci yayi gaba da ita..yaso ko dan tea ya hada mata tasha kafin tayi baccin amma yasan yana tashinta yanxu ya janyo ma kanshi tashin hankali..sai a lokacin shima ya samu nutsuwar shiga bathroom yayi wanka ya fito..jallabiya kawai ya dora akan singlet da shorts dake jikinshi snn ya tada sallahn magrib don already an riga an idar a masallaci..bayan ya idar yayi musu addu'a as usual snn ya mike ya maida carpet din inda yake ya koma ya zauna nan kusada ita yana kallonta..yanxu shi baisan ma yanda zai fara tashinta tayi sallah ba..yanda take wnn rikicin yana tashinta yasan rigima ne zai jama kanshi so gwara ya bari tayi baccinta duk lokacinda ta tashi sai tayi sallahn..hannu yakai ya gyara mata gashinta da bai samu damar daure mata shi ba daxun sbd kokawan da take...murmushi ya saki bayan yayi pecking lips dinta yana sake recalling abubuwada suka faru..she is super amazing domin kuwa duk wnn kuka da kokawan data ringayi bai hanashi jin dadinshi ba..yasan dole ne taji jiki tunda she's still new to the whole system amma ya zaiyi?.. it's not as if he can controls himself and he's 100% sure as time goes on zata dena..watarana ma da kanta zata nuna tanaso so ko kadan wnn rigiman nata bazai dameshi ba..hannu yakai forehand yaji akwai zafi kadan dan haka yaja duvet ya lullu6eta dashi snn ya dauki system dinshi ya fara aiki dashi..kawai tunanin yanda zasu kwashe da ita yake idan har ta tashi wnn zazza6in dake neman rufeta bai sauka ba..gashi kuma dole bazata iya shan magani ba saita tashi..haka ma bai isa yace zai fara mata allura yana bacci ba don wlh tlh yasna tara masa jama'a zatayi..yanda ta iya ihu dama ai tanajin saukan needle a jikinta bazata San sanda zata kwala ihun da duk mutanen dake cikin gidansu sai sun jiyo ba dan haka dole ya bari ta tashi a baccin idan fevern bai sauka ba sai yasan abunyi...ana Kiran sallahn isha ya fita da sauri zuwa masjid yayi sallahr ya dawo kuma har time din bata tashi a bacci ba..daya sake ta6a jikinta ma sai yaji zafin ya karu akan wanda yaji daxun..knn dai zazza6in kara gaba yakeyi ba baya ba..hankalinshi yaji ya tashi baisan taimakon daya kamata ya bata ba.

Karfe takwas da yan mintuna ta tashi daga baccin..wurga ido ta shigayi yana son ganin ta inda zata ganshi ganin bata ganshi ba kuwa ta sake fashewa da kuka dama ga fever ya rufeta ruf..wato don rashin Imani kama gabanshi ma yayi ya tafi wani wurin sbd ya gama da ita..kuka takeyi sosai wanda sautinshi bai fita da karfi sbd zafin da jikinta yayi..shi kanshi kukan cikin karfin hali take yinshi don Allah kadai yasan yanda takeji..Bobby dake wanka a bathroom yana jiyo kukan nata ya zari towel dinshi ya fito da sauri ko karasa wankan baiyi ba sbd yanda hankalinshi ya tashi..karasawa yayi kusada ita ya zauna tareda dagota ya hadata da jikinshi yanajin yanda zafin temperature dinta har cikin jikinshi..a hankali ya ajiyeta tareda mikewa ya shiga closet dinshi ya jira jallabiya bayan ya zame towel din jikinshi ya fita da sauri zuwa main house don dauko drugs da injections daya kamata yayi mata..Saida yazo daidai kofan dazai maidashi gidan nasu ya tuna bai fito da key din kofar ba dan haka dole yabi ta gate ya fita snn ya zagaya zuwa gate din gidan nasu ya shiga ta nan..addu'a yake kada Allah ya hadashi da Mummy ko aunty sumy a parlor amma addu'anshi bai kar6u ba dan yana shiga yaci karo da gaba dayansu a dinning suna yin dinner..cikeda mamaki suka bishi da kallo Mummy tace"Kai lafia kuwa ka shigo a hargitse haka?..meya fito dakai ma a daren nan ka baro yarinyar mutane ita kadai"..juyawa yayi yana kallon inda suke yace"batada lafia ne Mummy shine nazo in sauki injection da zanyi mata"..hankali tashe tace"subhanallah meya sameta?.."a hankali yace"fever"..mikewa Mummy tayi daga inda take zaune ta shiga karasowa nan inda yake tana cewa"hope it's not that bad?..kodai asibiti zaka kaita?.."girgiza kai yayi yana kokarin kwantar da hankalinta yace"ai ba sosai bane Mummy nasan inayi mata alluran zata samu sauki"..ajiyar zucia Mummy ta sauke tace"to Allah yasa..yi maza ka dauka ka koma ka barota ita kadai"..da sauri yace"toh"..snn ya kama hanyar flat dinshi da sauri..aunty sumy dai na daga dinning tanayi musu daria daga shi har babar tashi..duk sun wani bi sun tashi hankalinsu kmr basu san abunda ke damunta ba..ita dai ko rantsuwa zata iyayi da kyar idan ba cin zali Bobby yayi mata take wnn fevern ba..dama a yanda taga take takenshi ai bazai yi sanya da yarinyar nan ba ko don sbd kaunar da yake mata..banda murmushi ba abunda take saki cikin ranta tana addu'a Allah yasa ma rabo aka samu shine ya haifar mata da fever..so kawai take taga ance yau ga Bobby da d'a ko 'ya sai taga wane irin kauna zai nunama 'ya ko 'dan..she just can't wait matarshi ta samu ciki ta haifa musu little Bobby.

Yana daukan abunda zai dauka ya fito da sauri ya sake komawa can gidan..har lokacin kuma tana nan kwance yanda ya barta tana hawaye..karasawa yayi da sauri ya dagota zuwa a jikinshi ya shiga share mata tears din yace"kukan ya isa haka please"..kasa cewa komai tayi sai lamo da tayi a jikinshi..jin yanda har yanxu zafin jikinta bai ragu ba dole ya sake ajiyeta ya shiga bathroom ya debo lukewarm water a bowl ya hado da towel ya fito..wnn temperaturen nata yasan bazai ta6a sauka ba idan ba tepid sponging ya samu yayi mata ba..yana zama gefen gadon ya sake dagota zuwa jikinshi ya zare dan rigan dake jikinta snn ya jika towel cikin ruwan ya shiga shafa mata a jikinta a hankali..Aysha ta sake yin luf a jikinshi tanajin dadin yanda ruwan ke ratsa ilahirin jikinta..idanuwanta a kulle har ya gama shafa mata a ko ina snn ya dauko wani rigan yasa mata ya Kuma kwantar da ita kafin ya wuce zuwa kitchen..ruwa ya jona a kettle yana nan tsaye ruwan yayi zafi ya zuba ruwan a mug bayan yasa sugar,Milo da Madara yasa spoon a ciki yana juyawa ya fita daga kitchen din..yana shiga ciki ya dagota ta jingina da gado snn ya shiga bata tea din tanasha a hankali dukda ba wani dadinshi takeji ba don all of a sudden taji tayi loosing appetite dinta..Saida tasha sosai snn ya ajiye mug din ya dauki ruwan daya fito dashi daga fridge tun daxu ya 6alli magani ya bata tasha snn ya sake kwantar da ita yana tunanin yanda zaiyi mata allura..hannunta ya kama ta rike cikin nashi yana kallonta duk a rikice yace mata"baby anya ba injection zamuyi ba kuwa?.."girgiza kai tayi da sauri hawaye na fitowa daga idanunta tace"no plss..banaso".. marairaicewa yayi yana kallonta yace"amma fevern nan bazai sauka ba fa..indai ba alluran akayi ba i don't zai sauka da wuri"..kasa ce mishi komai tayi sai kai kawai ta iya girgiza mishi tana wani tale baki zata rushe mai da kuka yayi saurin rungumeta ga jikinshi yana shafa kanta yace"to yi hakuri na fasa..bazanyi maki ba Kuma"..shiru tayi tana sauke numfashi..sun dade sosai a haka yaji fevern nata ya sauka sai a snn ya samu ya taimaka mata zuwa bathroom ta dauro alwala ta fito ta gabatar da sallolinta duk a zaune don ko tsayuwa bata iyayi sbd azaba gashi sai wani bacci takeji don akwai maganin bacci cikin Wanda ya bata daxun..tana idarwa ya mikar da ita snn ya dauke carpet da hijabin da tayi sallahr dasu ya maida inda suke snn ya kwantar da ita na da nan kuma tayi bacci shi kuma yana nan zaune rike da hannunta sai kallonta yakeyi kmr abunda zai warkar da ita knn..jin ciwon nata yakeyi har cikin ranshi..gaba daya dana sanin abunda ya aikata ya shigeshi..da baiyi hakan ba yasan da kilan wnn zazza6in bai kama mashi ita ba..duk sai yaji inama ana iya transferring rashin lafia from one person to another shikam da yayi transfer nata zuwa jikinshi tunda yasan shi namiji ne zai fita dauriya and ciwon bazai wahalar dashi kaman yanda zai wahalar mashi da ita ba..ko abinci ranan kasa ci yayi tun Wanda sukaci da rana tareda ita..Mummy da aunty sumy sai kira sukeyi suna tambaya ya jikinta shi kuma yana ce musu taji sauki..har dare ya tsala sosai Bobby kasa runtsawa yayi..yana nan zaune yana gadinta kmr idan yayi bacci wani abun ne zaizo ya sameta..karfe daya ya shiga bathroom yayi alwala snn yazo yayi nafilah raka'ah hudu yayi addu'o'inshi snn ya hau kan gadon ya kwanta bayan ya sanyata a jikinshi yaji har zuwa lokacin zazza6in bai dawo ba dan haka shima bai jima da kwanciya ba baccin yayi gaba dashi..can dare ya sake dawowa sabo don har baccin ma kasa komawa tayi sbd zafin da jikinta ya dauka dole haka Bobby yayi mata alluran dai da bataso shima kuma bada son ranshi ba..dambe sosai sukayi da ita kafin ya samu yayi mata har mamaki ma ta bashi ganin ba lafia gareta ba amma ta iya kokawa dashi kawai sbd batason injection..shi duk randa akace ta samu ciki baisan yanda zai nayi da itaba tunda dai ko rashin lafia baisa anyi mata allura ba dole za'ayi mata tt idan taje antenatal..shi kanshi haihuwan ma idan yazo dole za'a mata allura so duk idan Allah ya kawosu baisan yanda za'ayi da ita wajen yin alluran ba..rigima ne yasan zai Sha daga wurinta kala kala amma zai dauki duk me zata mishi ko don son da yake mata..wani murmushi ya saki kawia sbd tunanin yanxu watarana haka zata samu ciki ta haifa mashi baby mai kama dashi ko mai kamada ita..baisan irin farin cikin da zaiyi ba idan Allah ya nuna mashi wnn rana..yanason gani sosai..yanaso yau ace ga d'a ko 'ya Lamido ta haifa mashi..yasan kilan duk wani so da kaunarshi zai tattara ya koma kan babyn sbd tsananin son da yakewa mamanshi.

Washegari Alhamdulillah ta tashi da sauqi sosai don babu fever a jikinta snn duk wani wuri dake mata ciwo jiya yau bata tashi da ciwon ba saidai tunda ta tashi da shagwa6a ta tashi don banda kuka ba abunda take mishi wai ya tsaneta shi kuma ya rikice sai aikin rarrashi yake..ko wanka saida yayi da gaske snn ya samu tayi daga nan ya bata tea da magani tasha maimakon tayi bacci sai ta dora daga inda ta tsaya..kuma duk tana sane take wnn iskancin wai acewarta wahalar daya bata jiya ne take fanshewa sbd shima yaji a jikinshi kmr yanda taji..dama a dunia ba abunda take so kmr tayita zuba ta6ara ana biye mata yau kuma sai abun nema ya samu wai matar driver ta haifi mota..sosai ta rikitashi da wnn iskance iskancen ko breakfast bai samu yayi ba har yanxu don hanashi motsawa tayi ko na da can yana tashi zata fara kuka tana bubbuga kafa wai zaije ya barta..haka nan bawan Allah zai dawo yayi zaune yana rikeda ita yana bata baki amma duk a banza..kallonta kawai yake yanda take shagwaban yana lallashi sa abun ya burgesu matuka..bai taba sanin akwai ranar da zaiji irin wadan nan abubuwan na burgeshi ba saida ya hadu da ita..wato dai ita koma me zatayi yanaso kuma abun sha'awa ne a wurinshi..saida tayi bacci snn ya samu ya shiga bathroom don yin wanka..ita kuma yana shiga ta bude ido tana kyalkyala daria cikin duvet sbd kar yajiyota..draman nasu ba karamin kayatar da ita yake ba..ai wlh saita fanshe duk walakancin da yayi mata jiya shima sai yaji idan da dadi kasa mutum a gaba kayi masa abunda bayaso..tanajin fitowarshi tayi saurin maida idonta ta kulle shi Kuma ya karaso ciki dakin daure da towel a waist dinshi sai wani karami a hannunshi yana gashin kanshi..stool din gaban mirror ya janyo ya zauna snn ya shiga shafa cream ita kuma ta bude ido tana kallonshi daga kwncen da take yanda bazai gane tana kallonshi ba..broad shoulders dinshi ta tsaya kallo yanda suke nan fari tas don jikinshi har yaso yafi face dinshi haske..ga skin dinshi har wani glowing yakeyi sbd tsabar gyara kmr skin din mace..yana gama shafa cream ya shiga shafa mayukan gashinshi tana combin kanshi daga nan kuma ya dawo kan sajenshi da duk fuskanshi babu abunda take qauna kamarshi..tana kallon yanda ya shafeshi da mayuka masu kyau snn yayi using brush comb ya taje tun daga sajen har zuwa gemunshi..kallonshi kawai Lamido keyi tana murmushi ashe dai haka mijinta yake dan gayu bata sani ba..haba no wonder kullum wnn sajen nashi ke kara laushi da sheqi ashe kudi yake kashe mashi haka..yana gamawa da sajen ya shiga shafa turarukanshi masu masifar qamshi..tun tana kallonshi a kwance har batasan lokacinda ta mike zaune tareda tallabo cheeks dinta da hannayenta ta wani tsura mishi ido tana murmushi ba..duk yanda takai da son tayi fushi da mutumin nan bazata taba iyawa ba..she loves him to the extent that kome zai mata bazata iya dogon fushi dashi ba..yanxu dai gashi duk wahalan da tasha jiya a dalilinshi kallonshi kadai yasa ta manta da duk wahalan data sha sai more kallonshi takeyi kmr yau ta fara ganinshi..Bobby kuwa tunda ya fito bathroom dama yasan idonta biyu don ya lura da yawan motsin da take nuna mata ne kawai baiyi ba yayi pretending kmr baisan tana idon nata biyu..and koda ma baiyi noticing motsinta ba ya tabbata daga lokacinda ta kafa mashi wadan nan idanun nata dole zai fahimci kallonshi takeyi sbd tasirin da idanun nata ke dashi a tareda shi..kai tsaye suke piercing har cikin zuciyarshi so babu yanda za'ayi ta dauki tsahon minti guda tana kallonshi dasu ba tareda yaji a jikinshi cewa kallonshi takeyi ba..abun kuma ba karamin qayatar dashi yayi ba..gashi dai ita take kallonshi amma yasan ko ita bazata kaishi enjoying kallon nashi da take ba don kallo ne mai cikeda so da kauna ba ordinary kallo bane da ake iya samunshi wurin kowa da kowa..special kallo ne da sai mutumin da ake mutuwar so za'ayi ma irinshi and he's glad she does that don hakan ya sake tabbatar mashi da cewa matarshi Aisha na tsananin kaunarshi kmr yanda shima yake tsananin kaunarta dukda yasan nata son bai kama kafar wanda yakeyi mata ba..murmushi ya saki bayan ya kammala duk abunda zaiyi ya juya ya nufi closet dinshi bayan ya kashe mata ido daya..daria ta saki itama tana binshi da kallo sai kuma ta sauka daga gadon daga ita sai yar rigarta da baifi iya guiwarta ba ta nufi closet din nashi itama..ciki ta shiga ta ganshi yana neman kayan da zai sa..a hankali ta karasa ta tsaya a bayanshi tareda fadawa jikinshi tayi mashi kyakykywan hug ta baya..saida ya lumshe don dadi har baisan time din da rigar dake hannunshi ya zame ya fadi kasa ba..yana jinta a jikinshi yaji kmr komai nashi aka dakatar sbd tsabar shaukin da ta shiga..shi har yanxu mamakin wnn emotions din da kullum sake sabunta kansu suke..a tunaninshi tunda sunyi aure kuma har sun zama daya zai samu saukin wnn emotions din amma it's like abun ba haka yake ba sam..sai yakega ma kmr abun karuwa yakeyi akan na baya..lumshe Ido yayi yanajin yanda duk wani ga6a na jikinshi ke amsan sakonnin da take tura mashi in a breaking voice ya kira sunanta"Ay..sher"..kasa amsawa tayi ta kwantar da kanta a bayanshi tanata faman murmushi..a hankali ya juyo da ita suna facin juna yayi cupping fuskanta da hannayenshi full of excitement yace"I love u so so very much baby..duk dunia nasan idan aka dauke daddy da Ammi baza'a samu Wanda ke sonki kmr yanda nakeyi ba..i love u sosai"..ya karasa mgnr yana hada face dinshi da nata..Lamido da farin cikin dunian nan ya isheta sbd wnn kalaman nashi sai kace yau ta fara jinsu daga bakinshi kasa dena washe baki tayi kmr gonar audugu..dan dagen kafa tayi ta dafa shoulders dinshi da both hands dinta sbd yafita tsaho sosai ta samu ta manna mashi peck a tip of hancinshi don tsayinta kasa kaiwa forehead dinshi yayi sbd tsayinshi..tana gamawa Bobby ya rungumeta da kyau yana blowing mata kisses ta ko ina yana murmushi..wlh bai ta6a sanin haka aure yake ba..tabbas da yasan haka zama aure yake kilan da tun lokacinda ya fara sonta zaiyi duk yanda zaiyi yaga ya aureta tun kafin a kawo wnn lokacin..baisan ko nashi auren ne yazo a haka ba sbd sonda yake mata oho..bakinta yakai saitin kunnenta ya sake mata whispering"i love u"..murmushi take sosai ta dago tana kallon idanunshi tace"nima ina sonka sosai..i can't imagine my life without u..i love u so much"..pecking forehead da cheeks dinta yayi yana cigaba da smiling..a hankali ta janye daga jikinshi ta sunkuya ta dauko mashi rigan daya yar a kasa..Mika mashi tayi tana murmushi instead of ya kar6a sai ya makale mata shoulder dinshi yanayi mata nuni da finger dinshi wai tasa mashi da kanta..batayi musu ba ta balle botles din rigan shi kuma ya rage tsayinshi daidai yanda zata iya sa mashi ta zura mashi rigan snn ya mike yana gyara collarn rigan..ita tayi mashi buttoning rigan ta saka mashi links snn ya Miko mata trouser wai shima ta saka aikuwa ta fice daga wurin da gudu tana mishi daria..shima darian ya saki yana ayyana lallai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login