Showing 72001 words to 75000 words out of 231169 words
fito daga hostel ba sai wajen 11...lokacin already wanda zasuyi sports suna can field sun fara abunsh...karasawa suma sukayi inda babban sports field din nasu yake...waje suka samu suka zauna suna kallon football da maza keyi...Bobby kam zamanshi yayi a gida sam baiyi niyyar fitaba amma yana tuna zata iya zuwa ta aikata wani abunda ba shikenan ba idan baya nan sai ya mike da sauri sairi ya gama shiryawa ya fita...office din Nur ya tsaya suka tafi field din tare...suna karasawa ciki as usual ya hangota zaune tareda Lubna da Billy sai kallon ball suke suna ihu..muryanta mayafi na kowa tashi a wurin sbd bestynta yana kokari...yana daukan ball zakaji ta fara fadin"yes..yauwa besty na go on..yauwaaa"..Lubna sai daria take mata yayinda Billy tace"ai wlh zaki gaji kuwa indai Lamido ce..haka nan take kallon ball dinta tana ihu idan suna abun arziki knn..idan kuma abun tsiya sukeyi tsit zakijita kaman ba itaba"...Lubna dai dukda haka ta kasa dena daria...Bobby da suka zaune opposite dinsu yana kallonta tana ihu sai kace namiji..ranshi ya 6aci sosai ya rasa wace irin yarinya ce ita...yana kallo da aka tafi half time wnn saurayin da sukayi drama tare yazo inda suke ita kuma ta mike da sauri ta mika mishi dan towel ya goge jikinshi snn ta bashi ruwa yasha sai doka masa murmushi take tanajin kaman ta goyashi sbd farin cikin yana performing...yana gamawa ya maida mata towel da goran ruwan snn ya sake komawa ciki...zuwa yanxu Bobby a kule yake tsaf ji yake kaman ya mika hannu ya kwada mata mari..sbd kazanta har amsan towel daya gama goge guminshi takeyi?..wnn wane irin kazanta ne?..duk kokarinshi na yaga ya manta da abun kasawa yayi dan haka ya mike bayan yacewa Nur yana zuwa ya fita daga wajen...kai tsaye office dinshi ya nufa snn ya zaro wayanshi yayi dialing number dinta da ranar yayi saving as Lamid...wayan na cikin jaka yanata ringing bata gani ba shi kuma bai fasa kiraba sai a karo na uku tayi picking...murya a cushe yace mata"come to my office"...zatayi mgn yace mata"now.."da sauri ta matsar da wayar daga kunnenta sbd ihun da yayi...su Billy ta kalla rai a 6ace tace musu zataje proprietor na nemanta daga haka ta fita daga wurin da sauri tana zullumin ko wani abun ta sakeyi...tana shiga office din ya bita da wnn kallon as always..saida ta karasa gaban table dinshi ta tsaya kafin tayi mgn yace"waye wnn da kike mikawa ruwa daxu?.."da sauri ta dago tana kallonshi sai kuma tayi kasa da ido tace"besty na ne"...da mamaki sosai yake kallonta yace"bestie?.."gyada kai tayi tace"eh.."ranshi ya sake 6aci wato har bude baki ma takeyi tana ce mishi bestynta ne?..a fusace yace"ke yanxu ko kunya bakiji kike kiran wani qato da besty?..are u madd?.."turo baki tayi tana marairaice mishi tace"Allah Sir besty na n..."bata karasaba ya daka mata tsawanda yasata shiga taitayinta sbd firgici...yana huci yacigaba da fadin"wato ke gaba daya bakida aikinda ya wuce kule kulen maza koh?..jiyama na ganki da Abdool shi kuma meye tsakaninki dashi?.."kai tsaye tace"sona yakeyi"..wani irin dumm Bobby yaji gabanshi ya fadi..baisan meyasa duk yaji kalmar wani na sonta sai yaji wnn faduwar gaban ba...bazai manta ba jiya ma haka yaji da Gabriel yace yana sonta..amma why yake jin irin haka?..ganin baida amsan tambayan ya sake daure fuska yana kallonta yace"wato sonki yakeyi?..sbd bakida hankali ke kowanne namiji yace yana sonki saiki biye mashi kuna shashanci koh?..are u even alright?.."turo baki ta sakeyi cike da gajiya da wnn masifan nashi tace"nifa ba sonshi nakeyi ba..kuma ni bana kulashi ko jiyan ma daka ganmu hakuri yake bani ai"..yace"hakuri yake baki shine naga kuna daria?..ni zaki maida mahaukaci?.."kaman zatasa kuka tace"Allah hakuri yake bani kuma na ce mishi inada wanda nakes..."bai bari ta karasaba ya katseda fadin"just stop it okay?..stop it"..tsorata tayi sbd ganin yanda yanayinshi ya sake sauyawa lokaci guda..shi kuma ya dakatar da ita ne ba don komai ba sai don bayason jin wnn faduwar gaban da yakeyi idan yaji ana sonta...yanxun da take kokarin ce mishi tana son wani yasan zai iyajin fiyeda na baya...idanunshi a kanta yana kallon yanda take turo baki kawai sai ya runtse nashi idon don a yanda yakejin zuciyarshi yana iya gaura mata mari sbd zafin da yakeji...kofa kawai ya iya nuna mata ba tareda ya bude idon nashi yace"fita.."kaman jira takeyi ta mike zata fita har takai kofa yace"kuma idan baki maida gashin nan da kika fito dashi waje ba you will see the other side of me"..turo baki tayi ta zake juyawa zata fita yace"ba mgn nayi maki bane?.."dakatawa tayi da tafiyar ta janyo mayafin kanta zuwa inda gashin goshinta ya fito...bai tareda ya sake kallonta ba yace"now leave"..da sauri ta bude kofar ta fita tana fadin"mutum sai shegen baqin hali..ko ina yaji hausa haka maoho?..he speaks kaman hausawa ne suka haifeshi".
Bayan sati hudu...
A cikin four weeks din nan sau biyu suna zuwa gida weekend...karatunsu kuma yanxu ya dauki zafi as suna dab da gama 2nd semester year 2 daga nan kuma sai final year...Sa'eed kuwa shirye shirye sukeyi sosai na Council Exam dinsu daya gabato..Hospital Final Exam zasu fara daga nan kuma wanda yayi passing ya wuce School final inda daga nan kuma za'a turasu asibiti waiting results...har basu son tuna Council din nan sbd hakan yana nufin sun kusa rabuwa da besty...hatta Billy da ba wani shiri sukeyi sosai ba tana tunanin rabuwar nan sbd Sa'eed is one of the best things that have ever happened to them in Kano..sam basu san ya rayuwa zai kasance bayan babushi ba..wnn dalilin yasa Aysha har kuka takeyi idan ta tunada haka...kawai she is going to miss him like crazy...a 6angaren Bobby kuwa fita harkanta yayi completely sbd kwata kwata baison jin abubuwan da yakeji gameda ita...so yake ya dawo da tsanar da yayi ma Fulani ya dora mata amma sam zuciyarshi taki bashi hadin kai and baisan meyasa ba...sai suyi sati ma basu hadu ba sai idan da wani dalili idan sun hadun ma kuma dinke fuskanshi yakeyi tsaf wai kar ta rainashi...tsakaninshi da daddy kuwa zumunchi suke sosai don every Friday yana mishi sending friday text message snn yana kiranshi yana gaishesheshi once in a while haka..sosai yakejin mutumin na sake kwanta mishi a rai sbd mu'amala da yake dashi me kyau da mutane...har yanxun kuma bai dena mamakin how he end up giving birth to Lamido da tunda yake bai ta6a ganin fitinanniyar yarinya irinta ba.
Yau Saturday tun safe Aysha ta tashi ta ciwon baya da kafa as a result of period dinta da yaz..tun safen kuma take kwance kan gadon Billy tanata faman murkususu tana rikeda bayan nata tana hawaye...Billy dake zaune kusada ita ajiyar zuciya ta sauke tun daxu take fama da ita ko dan pcm tasha taki sha kuma uk tabi ta isheta da kuka sai kace small girl...daga karshe mikewa tayi tana cewa"bari in dauki waya in kira Ammi in fada mata ni bazan iya wnn wulakancin naki ba..or better still in kira Proprietor in fada masa kawai yazo komai kukanda zakiyi ya danqara maki allura kowa ma ya huta"...tana rufe baki Aysha dake kuka wiei tace"dan muhammadu manzon Allah kada ki kirshi Billy..sai kace bakisan halinshi da mugunta?.."Billy tace"yo ya kikeso in miki kin sani a gaba tun dadu kinamin kuka...kiranshi zanje inyi wlh ni bazan iya da ta6ararki ba"...da sauri Aysha ta sake fadin"dan Allah don't call him..kawai ki kira baby yazo ya kaini asibiti tunda nasan besty yanxu suna karatu"...disgusting look Billy ta watsa mata tace"seriously?..ke yanxu ko kunyan yasan kina period bakiji?.."daure fuska tayi dukda hawaye da takeyi tace"kawai dan nace ya kaini asibiti sai akace miki zuwa zanyi nace ga abunda ke damuna?..nidai ki dauki wayata ki kirashi kar in mutu"...Billy bata sake mgn ba ta dauki wayan nata ta fita..cikin ranta tace"zakiga karyar iskanci ba babyn da zan kira wlh"...searching contact din Bobby da tayi storing as Mr.Wicked tayi yana fitowa kuwa ta danna masa kira.
Rano✨
Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba...masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment via 07063800556.
24
Yana zaune bedroom dinshi yana aiki da MacBook kiran ya shigo...mamaki sosai ya kamashi ganin ita ke kira..tunda yake da ita bata ta6a kiranshi ba shima kuma bai kiranta sai idan tayi wani abun ya kirata tazo office dinshi ya kare mata tatas snn ta juya ta tafi...to yau kuma meyasa ta kirashi?..wata zuciyar tace mishi"kilan batada lafia"..da sauri ya dauki wayan daya tunada hakan...har zaiyi picking sai kuma kaman wanda ya tunada wani abu yaki dauka yana kallo har ya gama ringing dinshi wani kiran ya sake shigowa sai a snn ya daga baice komai ba...a daya 6angaren Billy tayi kokarin tattara jarumtarta tace"good afternoon Sir..Sunana Bilkisu"...shiru yayi na wani lokaci kafin yace"umhum what is it?.."saida ta sake nutsuwa snn tace"Sir Lamido ce dama tun safe batada lafia kuma nayi nayi da ita ko pcm tasha taki sha..shine nac..."bata karasa ba yace"kun kaita Clinic?.."da sauri tace"taqi yadda wlh..ba yanda banyi da itaba wai ita bazata jeba sbd kar ayi mata allura"...shiru ya sakeyi a cikin ranshi yace"wato har yanxu bata dena kukan allura ba koh?.."a zahiri kuma yace mata"tell her that nace tazo Clinic yanxu..idan ta bari na rigata zuwa kuma zataga abunda zai faru"...yana gama fadan haka ya kashe wayarshi tareda mikewa daga inda yake ya shiga Closet dinshi ya sanyo kaya snn ya fito ya dauki waya da keys dinshi ya fita..sam baida intension din zuwa ko ina yau din nan..niyyarshi kawai sai around 4 ya shiga Hospital daga nan kum ya dawo gida abunshi amma yanxu wancan ta sanyashi doleya fita ba don yanaso ba...sallama yayi dasu Mummy snn ya bar gidan...yau da kanshi ma ya tuka motarshi sbd ya riga ya sallami driver dinshi cewar sai da yamma zai fita...da yake cikin sauri yake driving din nan da nan sai gashi a makarantan...yana gama parking ya bude motar ya fita kai tsaye ya wuce clinic don ganin sun karaso ko basu zoba...tun kafin ya karasa dakinda suke yajiyo sautin kukanta tana cewa"nidai dan Allah bana son injection plss..wlh zai dena da kanshi ko bansha magani ba"...Nurse din dake kokarin bata paracetamol tasha tace"ki daure dai kisha zaki dan samu sauki ko yayane..daure kinji"...ta bude baki zata kwaso wani magiyan idonta ya sauka a kanshi aiko ba shiri ta tsuke bakin nata hawaye na sake gangarowa face dinta...fuska a murtuke ya karaso ciki bayan sun gaisa da Nurse din yace"bring the injection tray"..ba musu Nurse din ta wuce ta hada masa komai dazai buqata kan tray din snn ta dora kan trolley ta kawo mishi...hannu Aysha ta fara yarfawa ganin da gaske alluran zaiyi mata hawaye nata 'yar tsere akan face dinta...daukan hand glove yayi ya fara sakawa yana dubanta sternly yace mata"get up"...hawaye sosai takeyi wani kan wani har yanxu kuma bata dena yarfa hannu ba...ya sake daure fuskanshi yace"bazaki saukoba?.."dirowa tayi daga gadon da sauri saura kadan ta fadi kasa sbd yanda legs dinta suka rike...Billy dai juyawa tayi ta fice daga dakin sum sum sbd kar masifan ya biyo ta kanta...itama Nurse data tabbatar ta kawo duk wani abu da zaiyi amfani dashi gabanshi saita juya slim alim ta fita daga wurin ya rage dagashi sai ita a cikin dakin...yana gama sa safarshi ya dauki alluran yayi withdrawing ya cire air bubbles snn yayi recapping syringe din yana kallonta yace"juya.."kuka ta saki sosai tana cigaba da yarfa hannu tace"Sir dan Allah dan Annabi kayi hakuri"...fuska a daure yace mata"ina wasa dake?.."girgiza mishi kai tayi da sauri yace"then kindly turn your back before i loose my temper"...juya bayan nata tayi tana cigaba da kuka tana yarfa hannu...baice mata komai ba ya dauki swab dake ajiye sai kuma ya kalli dogon rigan dake jikinta yace"daukeshi sama"...hawaye takeyi sosai gashi da kyar take iya tsaiwa sbd legs din a rike suke...ya sake fadin"i said ki dauke riganki sama..wane irin abune ma zaisa kisa dogon riga keda za'ama allura?..knn haka kike zuwa kina bude jikinki gaban ko wane kato koh?.."hawayenta ta goge tana turo baki ganin a wnn situation dinma saiya mata masifa tace"nifa ba haka nake zuwa ba..kuma ai inada wando a ciki"...tsaki yaja tareda fadin"naji..now dauke rigan in samu in maki i have something important to do"..sake turo bakin tayi tana hawaye takai hannu ta dage rigan nata daga can kasa..idanunshi ya sauka kan pure white legs dinta da suka bayyana..dauke ido yayi da sauri gabanshi har wani faduwa yayi kaman bai ta6a ganin farar fata ba sai a kanta...saida takai rigan iya waist dinta snn ta rikeshi a gun tana sake rushewa da kuka..tsaki ya kara saki yanajin kukan nata na damunshi ya risina ya danyi clearing injection site din da swab kafin yakai alluran ta saki rigan tana sakin wani shegen kara tace"wayyo Allah Sir i beg u in the name of Almighty kayi hakuri..plssss"..tsaki ya saki tareda kai hannunshi ya dago rigan nata cikin tsawa yace mata"rikeshi..and kika sake sakinshi wlh sai nayi doubling injection din"...tun kafin ya rufe baki ta kama rigan gam ta rike tana runtse idonta jikinta har shivering yake...kallon yanda ta matse jikinta yayi yasan idan bata saki jikin ba kuma ana iya samun matsala sai kawai ya girgiza kai ya sake risinawa daidai bombom dinta dake sanyeda pink leggings iya guiwa...lumshe idonshi yayi tareda kai hannu ya sauke mata leggings din kasa kadan snn ya bude idon yayi sauri ya zura needle din kafin ta kara sakin rigan..tanajin shigan needle din jikinta ta saki wani azababben kara lokaci daya kuma sai tayi dif ta tafi luu zata fadi yayi saurin kamota jikinshi Allah ya taimaka ya zare alluran daga jikinta...rungumeta yayi sosai ganin kmr ko numfashi batayi...gabanshi ya bada sautin dammmm kardai ace yarinyar nan suma tayi?...yana rikeda ita da hannu daya ya durkusa ya zura syringe din a safety box snn ya juyo da ita tana facing dinshi ya shiga girgizata yana fadin"Hey.."ganin ko motsi batayi yakai hannayenshi ya rike cheeks dinta dasu yana kallonta sai kawai yaji tayi kasa zata fadi sai ya dagata cak ya dora a kan gado...kallon very cute face dinta dake tsaya mishi a rai yayi...bakinta na nan a tsuke kaman ba suma tayi ba sai kuma kananun gashin goshinta da sajenta da suka kwance luf luf kaman na jariria...lumshe idonshi ya sakeyi ya bude a kan dogon gashinta dake nan a barbaje dan dan veil data yafa tuni ya zame ya fadi kasa..Bobby kasa controlling kanshi yayi..duk yanda yakai da son ya dauke idonshi akan gashin kasawa yayi and he couldn't help it saida yakai hannu a hankali ya dora a gashin kaman wanda zai dora a wuta...lumshe ido ya sakeyi dayaji gashin nata da dan karen laushi..dunia ba abunda yakeso a jikin mace kaman gashi..yanason yaga gashin kan mace da tsayi da laushi and wnn da yake ta6awa is even more softer and longer than he thinks...kawai shafawa yake that har ya mance wacece kwance nan kusa dashi ya kuma mance Clinic suke and mutum na iya shigowa at any moment...a hankali ya gangaro da hannunshi kan sajenta nanma ya lumshe ido..ya dade yana ayyana yanda sajen nan nata yake domin duk yanda zata janyo hijab dinta saidai gashin goshinta su rufe amma ba sajenta ba...lokaci daya kuma ya dauke hannun nashi da sauri tareda wani irin mikewa a rikice kaman wanda ya tunada wani abun...zaro idanunshi yakeyi ya shiga girgiza kai yana tafia da baya da baya kaman wanda yaga abun tsoro cikin zuciyarshi yake fadin"Noo..not me plss..what have i done..what just happened?..innalillahi wainna ilaihi rajiun..Ya Allah forgive me..Astagfhirullah ya Rahman forgive me"..daga haka ya juya da sauri ya fita daga dakin...yayi kokarin daidaita kanshi snn ya karasa inda Billy ke zaune ba tareda ya kalleta ba yace"ki watsa mata ruwa idan bata farfado ba ki kirani"..yana gama fadan haka ya wuce Billy kuma ta koma dakin da sauri tana mamakin wai Lamido har suma tayi sbd injection?...tana shiga ta sameta kwance a kan gado kaman gawa dan haka tayi dispensing ruwa ta watsa mata a fuska...lokaci daya ta saki wani numfashi mai karfi tareda mikewa zaune da sauri tana kalle kallen dakin...Billy ta karasa kusada ita ta zauna tareda kamo hannunta tace"sannu ya jikin naki?.."kwace hannunta tayi a fusace ta wani daure fuska ta sauka daga gadon...taku daya tayi ana biyun taji kafanta ya sake rikewa dan haka dole ta nemi wuri ta zauna tana cigaba da hawaye..a hankali takai left hand dinta can inda akayi alluran ta dan dora a wurin tana murzawa a hankali da sunan ana mulmula alluran kuma har yanxu bata bar hawaye ba...Billy da taga haka sai tayi zaune abunta tana binta da kallo kmr sabuwar halitta...after like 12 mins Sa'eed yazo daukansu..saida ya shigo har dakinda suke snn ya samu ya lalla6a bestyn nashi ta mike suka fita dan kememe kin kula Billy tayi ita a dole tanajin haushin kira mata Proprietor da tayi...idan kaga yanda take tafia zakayi zaton karyewa tayi a kafan ko kuma wani babban matsala dai kafan ya samu har yayi affecting tafiyanta...suna isa inda motarshi ya bude maya front seat ta shiga Billy ta shiga back seat shima ya shiga driver seat snn ya tayar da ita suka wuce.
Cikin ikon Allah washegari haka ta tashi garau kaman ba ita ke kukan ciwo ba jiya...kuma abunda mamakin shine yanda ko injection site din baya mata ciwo unlike before da duk akayi mata injection sai wajen ya kusa shekara yana damunta amma shi nashi yana gamawa ta dena jin ciwon wurin...she remember last time daya mata alluran ma hakan ya faru don a ranar ta warke garau babu ciwon kafa ko ciwon bayan snn kuma babu ciwo da dan swelling din da wajen allura keyi mata...tunda take bai ta6ayin wani abu ya burgeta ba amma this time around ta jinjina mashi kwarai don tunda aka haifeta ba'a ta6a mata allura wurin baiyi ciwo ba sai a kanshi...hakan ya nuna mata he isn't only a qualified doctor he has magic handa too...tana zaune daki ta tasa pringles da babynta ya kawo kawo