Showing 207001 words to 210000 words out of 231169 words
toe yanda shape dinta ya fito sosai a cikin kayan..ya hanata da Jessy din nan amma har yanxu taki denawa wai ita tafi sabawa dasu dole haka nan ya bari take sawa a gida bada son ranshi ba
..a hankali yana karasawa ciki ya dagata sama ya shiga juyi da ita cikin kitchen din yana kissing duk inda yaci karo dashi a jikinta full of excitement yake cewa"baby am back..i missed u so much..muahh"ya karasa yana sake manna mata peck a forehead dinta ita kuma ta zagaya hands dinta a wuyanshi tana kallonshi da murmushi tace"welcome back love"..makale mata shoulder yayi tareda nuna mata lips dinshi da hannu daya yana wani kashe ido yace"here"..makale nata shoulder itama tayi tana dungure kanshi tace"No"..fuska ya kwabe kmr zaisa kuka ya shiga bubbuga legs dinshi a kasa still Kuma yana daukeda ita a hannunshi kmr ba abu mai nauyi ya dauka ba yace"Allah sai kinyi"..daria ta saki tareda matsar da head dinta tayi pecking forehead dinshi snn ta dago tana murmushi tace"now saukeni"..shoulder ya sake makale mata alamar he won't..kallonshi tayi for some secs sai kuma ta lumshe ido ta dora finger dinta akan lips din nashi kafin ta bude idon tace"promise it won't pass that"..da sauri yace"i promise..only kiss"..lumshe Ido tayi bayan tace"ohk"..snn ta sake matsawa a hankali ta hade bakinshi da nata shima yayi grabbing da sauri kmr abunda yake jira knn..after like 5 minutes ta samu ta kwace bakinta da kyar tana kokarin sauka kasa tace"wnn shine promise din?.."ajiyeta yayi tareda sake janyota ya hadata da jikinshi yana sauke numfashi yace"sorry i couldn't stop myself"murmushi ta saki bayan ta janye hands dinshi daga jikinta ta shiga nuna mishi kofa tace"oya muje kayi wanka sai kazo kaci abinci"..shoulder ya sake makalewa yana kallonta kasa kasa yace"No..me kikeyi a kitchen?.."kama hannunshi tayi suka fita daga kitchen din tace"custard zan dama"..da sauri yace"nima ina shan custard din plss"..girgiza kai tayi tana murmushi tace"naji..amma muje ka farayin wanka first"..bai sake yi mata musu ba yabita har zuwa flat dinshi..suna shiga bedroom ta saki hannunshi snn ta zaunar dashi gefen bed ta shiga unbottoning shirt din jikinshi..kallonta kawai yakeyi yanda ta cire shirt din nashi ta ajiyeshi gefe ta zare singlet shima ta ajiye gefe sai kuma ta mikar dashi tsaye ta zame trouser leaving only shorts a jikinshi snn ta sake jan hannunshi har cikin bathroom shi kuma sai binta yake kaman wani rakumi da akala..tana gama hada mishi komai ta fita da sauri don tasan tsaf zai iya riketa ya hanata fitowa ita kuma bata shiryama wnn fitinan nashi ba shiyasa tayi saurin fitowa tun kafin ya rutsa ta...closet dinshi ta shiga ta fiddo mai kayan da zai saka snn ta fita don karasa dama custard dinta tunda already tayi setting dinning tun kafin ya dawo..saida ta sake kunna gas ruwan ya tafasa snn ta dama custard din ta fito dashi a hannu tana juyawa da spoon..a dinning taja kujera ta zauna tana cigaba da juyashi don so take ya danyi sanyi kafin tasha..tana sane taki komawa dakin sbd gudun kada ma ya ganta ya hanata fitowa..komawa tayi kitchen ta zuba milk da sugar cikin custard din nata snn ta sake dawowa dinning din ta zauna ta fara shan abunta hankali kwance..Bobby ko yana fitowa daga bathroom sharp sharp ya shirya cikin kayan da ta fito mashi dasu snn ya fita don cin abinci..yana hangota zaune tana shan custard dinta yace"baby rowa koh?.."dan dagowa tayi tana kallonshi daidai lokacinda ya karaso dinning din ya ja kujera ya zauna kusada ita ta mika mashi bowl din tace"to Bismillah"..makale shoulder dinshi yayi yana hararanta yace"banaso ai saida na roka kika bani"..da sauri tace"to zan dama maka wani"..tabe baki yayi yana girgiza kai yace"No"..nan da nan ta tale baki ta shiga mishi kukan karya tana bubbuga legs dinta kasa tace"Allah nidai sai kasha"..murmushi yayi sosai gamida dan matsawa saitin kunnenta yana shafa gemunshi yace"baby da kiyi saving wnn strength din for later..naga kaman zaifi maki amfani a can"..da sauri ta hadiye kukan nata tana hararanshi tace"ni saloon zaka kaini ai"..plate ya dauka ya fara serving kanshi tayi saurin mikewa ta karba tacigaba dayi shi kuma ya relaxing ya rungume hannu yana kallonta da murmushi yace"saloon da yamman nan baby?.."da sauri tace"eh ai Kaine kace yau zamuje kuma nidai bazan sake kwana kaina ba kitso ba"..kama hannunta yayi bayan ta gama serving dinshi yace"baby da ki bari sai gobe"..tun bai rufe baki ba tace"ni yau nakeson zuwa"..bai sake cewa komai ba ya shiga cin abincinshi itama tacigaba da Shan custard dinta..yana cin abinci yana santi dan da gaske tana maida hankali tayi mashi girki yanda ya kamata shiyasa a kullum yakejin abincin nata so delicious kaman abunda ta karanta knn a school..tana gama Shan custard din ta mike zuwa flat dinshi ta dauko car keys dinshi tun ma kafin ya gama yace mata ba yanxu ba snn ta wuce bedroom dinta ta zumbula zumbulelen hijab dinta ta fito rikeda phone dinta a hannu alamar she's ready to go..yana gama cin abincin yayi clearing dinning din da kanshi snn ya koma parlor yana sipping drink..kokarin kunna tv yake kawai sai ganinta yayi tsaye a gabanshi tana mika mashi key din mota..daria ya saki yana kallon yanda ta wani hade rai yace"yanxu baby ko hutawa bazanyi ba?.."kai tsaye tace mishi"idan mun dawo sai ka huta..nasan da hutawa wlh cewa zakayi sai gobe ni kuma am tired of zama da gashina a haka so kawai ka tashi muje ko kuma wlh in kira Mummy"..ajiyar zucia ya sauke tareda mikewa ya amsa key din suka fita daga gidan..tunda tasama ranta sai taje yasan idan ma baije ba ba barinshi zatayi ya sarara ba and tana hadashi da Mummy yasan nashi ya kare.
Rano✨
Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba...masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment via 07063800556.
64
Kai tsaye suna barin gidan saloon din da yasan su Miemie na zuwa ya kaita..tare suka shiga ciki ya zauna a reception yayinda ita kuma aka shiga da ita inda ake gyaran gashin..wash and set aka yi mata hade da kitso duka..lokaci mai tsaho suka dauka suna kitson sbd tsayin da gashinta ke dashi ga kuma kitson kananu ne..Bobby dai na nan zaune yana jiranta har zaman wurin ya fara gundurarshi sai gata ta fito bakin nan a washe kmr gonar auduga...tun a nan wurin ta bude mishi kitson ya gani aikam yayita santi yana yaba irin kyawun da yayi har matar dake wurin ta zauna kallonsu..kudi sosai ya debo ya bata snn ya kama hannun matarsa suka wuce bayan sun mata sallama..suna shiga mota ta dan juya tana kallonshi tana marairaicewa tace"partner i have a request plss"..tada motar yayi suka fita daga harabar saloon din yana cewa"just say what u want love"..da sauri tace"cinema zaka kaimu muyi kallo dan Allah"..da sauri ya girgiza mata kai yace"No"..sake marairaicewa tayi tana hada hannayenta wuri daya cikin sanyin murya tace"partner dan girman Allah muje..Manchester ne suke wasa kuma nasan ana haskawa a can plss don't say no please!.."juyawa yayi ya dan kalleta kafin ya dauke idon yana dan furzar da wani iska a bakinshi yace"bana sonki da kallon ball din nan bakiji koh?.."a hankali tace"only this once plss..daga yau bazan sake cewa ka kaini cinema ba wlh i promise"..banza yayi mata yacigaba da driving dinshi as baiga dalilinda zaisa ya dauki matarshi ta Sunna ya wani kaita cinema da yasan almost wayanda ke ciki maza ne ba..ganin yanda yayi banza da ita sai ta kawar da kanta gefe tana matsar kwalla ganin still yaki ce mata komai kawai sai ta hade kai da guiwarta ta shiga rera masa kuka kmr wanda yayi ma dukan tsiya..still Bobby bai tanka ta ba duk kuwa da yanda kukan ke ta6ashi amma ya daure bai ce mata kala ba..ganin abun nata bana kare bane kawai ya dauki hanyar Cinemar da yasan dole ana haska wasan a can..dalili daya zaisa ya kaita wlh amma ba don wani abu ba..har suka isa Cinema bata dago kanta ba shima baice mata kala ba..yana gama parking ya mika hannu ya dagota ya dora a cinyanshi yana nuna mata wurin da hannayenshi ai kam tana ganin Platinum Cinema rubuce a wajen ta saki wani ihun farin ciki tareda kwakwumeshi ta manna mashi peck a cheeks dinshi snn tace"nagode partner"..dungure mata kai yayi yana murmushi at least dai yaga darianta yanxu..hannunta na cikin nashi suka shiga cikin cineman bayan sun fito daga mota..a bakin kofar ya tsaya ya siya musu tickets snn ya sake rike hannunta zasu shiga tayi saurin dakatar dashi tana nuna mashi popcorn daga dan gefen inda suke tana wani kwabe fuska tace"baka siya mana popcorn ba"..kallonta kawai yayi gamida girgiza kai snn ya juya zuwa inda popcorn din yake..ita kuma ta samu wuri ta zauna tareda rungume hannunta daga nan inda take tana kallonshi tana murmushi..ita bataki su dauwama a haka ba wlh..ace mutum da matarshi wai bazai na kaita cinema kallo ba saida 'yan dabaru..mikewa tayi da sauri ganin yana dawowa nan wurin garin saurin da take ta take hijab dinta ta kasa aikuwa ta zame da tiles din wurin ta tafi luu zata fadi wani guy da yazo wucewa yayi saurin tareta ta fada jikinshi akan idanun Bobby da har ya kusa karasowa inda take..wani irin abu yaji ya daki chest dinshi kmr an harbeshi da kibia..Lamido kuwa runtse idanunta tayi tasan tunda tajita a jikin mutum to tabbas shi ya tareta shiyasa ko bude Ido batayi ba don ta riga ta gama sadakarwa zata jita zube a kasa sai kuma yazo ya tareta har wani sake matseshi tayi ta hannunta tana cigaba da sauke numfashi..mutumin daya riketa da sauri yakai hannu ya janyeta daga jikinshi yana kallonta daidai lokacin itama ta bude idanunta sbd qamshin perfume dinshi da taji ba irin na Bobby bane..gabanta ya bada wani irin sauri rass ganin wani mutumi ne daban tsaye a gabanta and bisa ga dukkam alamu shine wanda ya riketa ba Bobby da tayi tunani ba.. innalillahi wainna ilaihi rajiun..yanxu hakan na nufin ta rungumi kato knn..duba takai da sauri izuwa inda ta hango tahowarshi aikuwa ta ganshi yayi tsaye a wurin kikam yana kallonta kmr wani statue ga popcorn din da ya siyo gaba daya sun tarwatse a kasa..wani irin dummm taji wuta ta dauke mata gaba daya har wani juwa taji yana daukanta ta sake tafia da baya zata fadi the same man daya tareta daxu ya sake matsawa zai rikota Bobby da baisan lokacinda kafafunshi suka karaso dashi wurin ba yayi wani irin kukan kura ya gaura ma mutumin mari a fuska..da sauri ya safe cheeks dinshi yana kallon yanda take huci kmr wani tsohon zaki yace"how dare u..how dare u touch my wife with those filthy hands of yours..how dare u"..ya karasa mgn da wani irin karfi da hatta sauran mutane dake wajen saida suka tsorata..eyes dinshi sunyi wani jajir sun kankance sbd tsabar bala'i..da sauri guy din yaja baya har yanxu yana dafe da cheeks dinshi yace"am sorry gani nayi zata fadi kuma bansan matar aure bace"..hannu Bobby ya sake kaiwa zai kwada masa another mari mutane sukayi saurin shiga tsakani suna bashi hakuri..Lamido dai tunda tayi zaman 'yan bori a kasa a kasa tabuka komai sai kallonsu da take ga gabanta na tsnanta faduwa kuma ko digon hawaye babu a idanunta..wato idan masifa yayi masifa shi kanshi kuka bazai zo inda kake ba..ashe duk abunda akewa kuka ba wani babban abu bane..da wani irin force Bobby ya juya zuwa inda take kawai saiji tayi ya dauketa cak sun fita daga wurin sai a snn taji cikinta yayi wani irin murdawa kaman zataje toilet sbd tashin hankali..yanda taga face dinshi cunkus dama tasan yau mai rabata dashi sai Allah..ya dawo mata Proprietor sak data sani a FCNM mai shegen masifa da takurawa mutane...shiko Bobby tafia kawai yake yana yin karo da duk wani dake gabanshi don gaba daya hankali da nutsuwarshi basa tare dashi..he can't still believe what just happened..he can't believe a gabanshi kuma a kan Idonshi wani Wawa can ya samu damar ta6a masa mata kuma wai har da kanta take sake hugging dinshi.. innalillahi wainna ilaihi rajiun..da kyar ya iya isa inda motarshi yake ya bude baya ya sakata a ciki snn shima ya zagaya ya shiga ya tada motar ya figeta da wani irin gudu kaman zasu tashi sama..gudu kawai yake shararawa baya ko la'akari da yanayin hanya da kuma motoci dake wucewa a wurin burinshi kawai su isa gida yaji dalilin ta na cewa sai sunzo Cinema at the first place..su Lamido dai ana baya sai wuwwurga idanu akeyi kmr munafuka..ga wani zufa da takeyi duk kuwa da sanyin acn dake motar sbd tsabar rudani..duk wani addu'a da yazo bakinta yinshi kawai takeyi don bata ma San wanda ya kamata tayi ba a halin yanxu..suna isa gida bayan yayi parking ta runste ido tana jira taji yazo ya fito da ita daga motar ya fara kwallo da ita tun daga nan wurin amma sai taji shiru kmr ma baya cikin motar..bude ido tayi da sauri tana kallon driver seat sai taga wayam ya bude motar ya fita..da sauri itama ta fita tabi bayanshi taga har yakai entrance door dinsu ya bude ya shiga ciki itama da gudu gudu ta karasa ta bude kofar ganin baya parlor direct ta kama hanyar flat dinshi amma sai tajishi a kulle alamar rufewa yayi daga ciki..zaro ido tayi tareda jingina bayanta da bango ta dora hannu a ka sai yanxu hawaye suka kawo idanunta tace"na shiga uku na lalace..mena janyoma kaina haka ni Aysha?..wane masifa ne wnn na janyoma kaina..wayyo Allah na shiga uku"..daga haka ta durkushe a wurin tana sakin wani marayan kuka..kuka sosai irin na wanda uwa da uba suka mutu suka barshi shi daya tak a doron dunia ba tareda wani shaqiqi ko masharci ba..kmr an tsokareta ta mike ta fara buga kofar da karfi tana cewa"partner dan Allah ka bude kaji..i can explain everything plss open door plss"..ta karasa mgn cikin kuka sosai amma bataga alamar zai bude kofar nan ba..shima ya a ciki yana jinta kawai takaici yakeji na duk wani abu daya faru.. gani yake dama on purpose tace suje cinema din kilan dama tasan hakan might happen shine zata raina mashi wayo..wai ace agaban idonshi..akan idonshi wani ya rungume masa mata kuma kiri kiri ya kasa yin komai akai?.. innalillahi wainna ilaihi rajiun..gaba daya wani irin zafi yakeji all over his body..ga zuciarshi da yakeji kaman fashewa zatayi sbd takaicin da yake ciki..gani yake kmr bai ladabtar da yaron yanda ya kamata ba..ita kuma baima san hukuncin dazai dauka a kanta ba dan a halin da yake ciki yasan tsaf zai iya Marin nata itama shiyasa bazai ma bari ta doso inda yake ba don zai aikata mata abunda he might end up regretting..kawai dai ta riga taci amanarshi kuma ta gama dashi data bari wani tsinanne can ya rungumeta..har yanxu ganin hug din yake a cikin idanunshi tamkar yanxu abun ke faruwa..wnn wace irin rayuwa ce ne?..wane irin masifa ne wnn ya kutso kai cikin rayuwarshi Kuma?..wane irin bala'i ne wnn?..gani yake duk dunia a yanxu da kyar za'a samu wanda zai kaishi baqin ciki da tashin hankali..he feel like doing something stupid amma bazaiyi ba sbd gudun dana sani...haka nan yayita zaune cikin dakinshi sai kaiwa da kawowa yake ko zama ya kasayi sbd tashin hankali..Aysha dai har yanxu na bakin kofa tana faman kuka tana bashi hakuri amma to no avail tunda gashi har anyi sallahn magrib bai bude kofar ba..mikewa tayi da kyar ta shiga dafa bango sbd jirin da takeji ta koma zuwa dakinta ta zame hijab dinta a hankali tareda kwanciya kan gado ta rufe face dinta da pillow tana sake rushewa da kuka..Bobby na dena jin sheshshekar kukanta yayi saurin shiga bayi yayi alwala snn ya fito ya bude kofar ya tabbatar bata wajen snn ya wuce masallaci..koda yayi sallahn magrib bai dawo gidan ba har akayi Isha..daga masallacin kai tsaye eatery ya wuce yayi mata takeaway din abinci don shidai yasan bazai iya sa komai a bakinshi ba..koda ya shigo gidan bai ganta a parlor ba dan haka ya ajiye mata abincin a dinning hoping Allah yasa taci snn ya wuce flat dinshi..kayan jikinshi ya rage snn ya kwanta kan gado yayi pillow da hannayenshi ya lumshe ido scene din daxu na sake dawowa kwanyarshi..har yanxu hango abunda ya faru yake kaman a mafarki..ciwo yakeji sosai cikin heart dinshi wanda yasan if care is not taken yana iya samun gagarumin problem..dauriya kawai yakeyi amma Allah kadai yasan halin da yake ciki..gyara kwanciya yayi ya rungumi pillow wai yanxu after duk abunda ya faru ji yayi yana missing dinta..he missed her warmth body a jikinshi and yasan yau bacci barawo ne kadai zai iya zuwa daukanshi don a yanda yakejin eyes dinshi dai babu alaman bacci a tare dasu..bai tana tunanin zuwan rana irin wnn da zai kasance suna gida daya amma bazasu kwana the same room ba..sam bai taba kawo irin wnn thought din ba a zuciarshi..gani yake ko nawa za'a bashi bazai iya bari hakan ya faru ba amma now gashi.
A nata 6angaren itama tayi kuka tayi kuka har wani bacci ya lalla6o ya dauketa a nan inda take zaune ba tareda ta shirya ba..ba ita ta tashi a baccin ba sai after nine ta shiga bathroom tayo alwala snn tazo ta gabatar da sallah tareda da addu'an Allah ya daidaita tsakaninta da mijinta don bazata iya jure wnn fushin nashi ba..tana idar da sallah ko hijab din jikinta bata cire ba ta sake komawa flat dinshi wai ko Allah zaisa ya bude mata kofa amma iya tsaiwanda tayi a wurin ko motsinshi bata ji ba balle tasa ran ya bude mata kofar..tana kuka sosai ta sake komawa bedroom dinta ta wurga kanta kan sofa tareda kudundunewa cikin hijab dinta nan take kuma zazza6i mai zafin gaske ya rufe mata jikinta..dama tun safe takejin alamun zazza6in amma bai sauka ba sai yanxun tasan kuma bazai