Showing 231001 words to 231169 words out of 231169 words

Chapter 78 - Dr.BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

22 Aug 2024

9683

duk snn ya rufesu da duvet snn ya jata suka fita dakin bayan sun kashe masu haske yana rungume da ita yake cewa"ina sonki kwatankwacin son da Umar Faruk ke yiwa Amal(INA ZAN GANTA)..snn ina kishinki kaman yanda Dr.Taheer ke kishin Layla(Dr.TAHEER)"..murmushi sosai takeyi ta kasa dena blushing sbd words din nan nashi means the entire world to her..Saida suka shiga bedroom dinshi ta hade goshinshi da nata snn tace"nima inasonka sosai partner..u are my hubby,my love,my soul partner,my darling..my very own husband and the father to my beautiful kids..i love u unconditionally"..lumshe Ido Bobby yayi ya hade bakinshi da nata itama tayi grabbing nashi da sauri nan kuma wasan ya sauya tsakaninsu.




Alhamdulillah!
Alhamdulillah!
Alhamdulillah!


Anan na kawo karshen novel dina 🤍Dr.BOBBY🤍..kurakuran da mukayi ciki Allah ya yafe mana.

Dubun godia ga each and everyone of u out there that patronize..May Allah reward u abundantly..Allah ya biyama kowa bukatunshi na alkhairi🙏🏻


Thank u!
Thank u!and
Thank u!



Masu buqatan document should contact me through 07063800556.

Thank you once again and love u all❤️

Am going to miss you guys😭💔















Rano✨








Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login