Showing 168001 words to 171000 words out of 231169 words

Chapter 57 - Dr.BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

22 Aug 2024

9700

yace"stop crying plss..nace maki ba wani abu nefa tsakanina da ita ba"..ture hannunshi tana sauke ajiyar zucia sbd kukan da taci ta sake juyawa zata bude motar yayi saurin dawo da ita yana kallon tsakiyar idanunta a hankali yace"please!..please I beg u"..lumshe Idonta tayi tana goge hawayenta shi Kuma ya matsa jikinta sosai har suna shaqan numfashi juna yace mata"when i say u i mean u baby..only u..duk dunia idan kina tunanin akwai wata mace cikin rayuwata apart from u then u are mistaken..I love only u and u alone..you are the best of all the precious things that have ever happened to me..you owns my heart completely and I love u so much..please allow me to explain things to u"..tunda ya fara mgn kawai ta lumshe Ido tana sauraran yanda yake pouring mata love words din nan ya kamata taji dadi amma Sam kishin dake cinta ya hana mata jin dadin kalaman nashi..kawai imagining take dama sun dade tana shiga flat dinshi kilan har ganinshi ta ta6ayi babu kaya ajikinshi..tunanin haka yasa ta sake kwa6e fuska hade da tale baki zata fara kuka kawai taji saukan warm and cute lips dinshi akan bakinta..ta kwalo idanuwa waje da sauri tana rarraba su kmr dai shege a rabon gado..lokaci daya ta hadiye kukan nata tsaf ta zuba ma face dinshi Ido yanda ya lumshe nashi idon yayi holding dinta da two hands dinshi makes him loos so cute a Idonta..lumshe idon ta sakeyi tanajin yanda ya kasa raba lips dinshi da nata ga heart dinshi dake bugawa very fast kawai saita daddage iya karfinta ta janye bakinta daga nashi tana sauke numfashi...bata sake yadda ko kallon inda yake tayi ba ta bude motar ta fita da sauri har tana hadawa da gudu...Bobby ya dafe head dinshi tareda hada Kai da starring yana sauke numfashi da sauri kmr Wanda yayi tsere..lokaci daya regretting abunda ya aikata ya shigeshi..baisan yanda akayi har hakan ya faru ba kawai shidai yaji bakinshi cikin nata anda daga nan Kuma bai sake tantance komai ba sai abunda yakeyi...shknn yanxu kilan kallon dan iska zata fara mishi amma ba laifinshi bane..Allah ya gani he tried his best abun ne yafi karfin tunaninshi..shi da yake kokari bata hakuri ya sake aikata wani laifin da kilan sai yasha wahala kafin ya damu kanta again...lumshe Idonshi yayi yana furta"innalillahi wainna ilaihi rajiun"a hankali..gaba daya yama kasa tashi balle ya tayar da motar ya tafi..driver dinshi ya kira da kyar yayi mashi bayanin inda yake yace yazo yayi picking dinshi..babu wasting of time yazo wurin Bobby ya bashi keys tareda komawa back seat shi Kuma driver ya tashi motar suka tafi bayan yace gida yskeso ya kaishi.










To habibties ina ganin zamu dakata a nan sai Allah ya kaimu bayan sallah.

Ina ma kowa barka da sallah in advance Allah ya maimaita mana..Allah kuma yasa muyi azumin arfah lafia mu gama lafia.❤️💫















Rano✨







Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba...masu buqatan diya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment via 07063800556.
52
Driver na gama parking a gida ya bude motar ya fita yana takawa a hankali zuwa cikin gidan..bai ko lura da Mummy da aunty sumy dake parlor ba yayi wucewarshi flat dinshi..yana shiga ya fada kan gado ba tareda ko takalman kafanshi ya cire ba..haushin kanshi yakeji sosai na abun da yayi..Sam bai kamata yayi hakan ba yanxun gashi baisan ta Ina ya kamata ya fara bata hakuri ba...yana cikin wnn tunani kiran Nur ya shigo wayanshi..ya dauka tareda sashi a speaker ya ajiye daidai face dinshi kafin yace"what?.."tsaki Nur yaja before yace"kaidai kanada matsala wlh banza..are u at home?.."Kai ya gyada tareda cewa"yes"..katse wayar Nur yayi ba tareda yace komai ba shi Kuma ya sake gyara kwanciya tana tunanin abunyi..yasan da kyar idan Nur ba zuwa zaiyi ba tunda ya tambayi ko yana gida amma yasan idan ya fada masa abunda ya faru shknn ya shiga uku da walakancinsa dan tsona ne zaisha a wajenshi tunda yasan halin kayanshi.

Lokacinda Nur ya shigo dakin ya fito daga wanka knn ya shiga closet zai canxa kaya..yana jinshi baice mishi kala ba har ya gama shiryawa ya fito..Nur ya juya yana kallonshi da wani murmushi yace"na Lamido bada kanka a sare idan kaje gida kacewa Mummy ya Fadi"..murmushi Bobby ya saki tareda zama nan kusa dashi yana dubanshi yace"bansan a inda kaji Hausa ba Nur.. duk wani mgn na hausawa ka iya sai kace dai ba inyamuri bane Kai"..daria shima Nur din ya saki yana shafa Kai yace"sai kace dai ba inyamurai bane mu..kaima ba kace kai ba bahaushe bane?.."harara Bobby ya watsa mashi yace"to yanxu nace bahaushe ne ni.. bafulatani ma kuwa"..tun kafin ya rufe baki Nur ya kwashe da daria kmr ta6a66e.. Bobby na jinshi bai kulashi ba Saida ya gaji don kanshi ya bari snn ya sake dubanshi yana cewa"wai Dr Bobby ne yau yake kiran kanshi bafulatani..wonders shall never end"..banza Bobby ya sake yi dashi yanata danna wayarshi..Saida Nur ya gaji da iskancinshi don kanshi snn ya dan rage murya yace"sorry abokina wasa nake Maka"..shidai baice dashi komai ba..shi Kuma Nur dan nustuwa yayi tareda maida hankali gareshi yace"wata yarinya ce nake tsananin sonta wlh Kuma na kasa fada mata"..kallonshi Bobby ya danyi for like 3 secs kafin ya maida duba ga wayarshi dake hannunshi yace"Ina jinka"..dan shiru Nur yayi kmr bazai ce komai ba sai can yace"Bobby pretty nakeso"..dagowa Bobby yayi da sauri yana dubanshi cikeda mamaki sosai yace"are u even listening to ur self?..kaji abunda kace kuwa?.."Nur yace"na sani mana..ce Maka nayi Ina son pretty and I want to marry her"..girgiza Kai Bobby ya shigayi har yanxun yana binshi da kallo irin na mamaki yace"yanxun of all mata dake garin nan ka rasa wadda zakace kanaso sai Miemie da ko secondary school bata gama ba?.."dan daure fuska Nur yayi yace"kasan I don't tell my heart whom to love..kawai idan bazaka taimakamin ba its ok ba sai ka biyo ta wnn hanyan ba"..murmushi Bobby ya saki ya sake duban Nur da mamaki yace"ikon Allah..when did i say that?.."Nur yace"gashi nan ka fara cewa bata gama secondary school ba..ai ba cewa nayi zan fada mata Ina sonta tun yanxu ba..I just want u to know sbd kada a samu matsala nan gaba amma its ok".. daria sosai Bobby ya fashe dashi Wanda rabon da yayi irinshi har ya manta...he can't believe Nur da gaske yake..yanxu of all yammatan Kano ya rasa warce zaiso sai yar karamar yarinyar da batafi 17 years ba..abun ba karamin daria bane..shi Kuma Nur ya cika yayi fal kiris yake jira ya fashe ganin sbd rainin hankali daria ma yake mashi...Saida ya gaji da daria dan kanshi snn ya dan dakata ya kama hannun Nur kafin yace wani abu Nur ya fizge hannunshi yana zabga mashi harara..daria Bobby ya sake yi kafin yace"C'mon sorry mana abokina..sorry sirikin aunty sumy"..yana gama fadan haka ya sake kwashewa da daria..Nur dai na zaune yana kallon tsabar walakanci kawai sai ya mike ya kama hanyar fita daga dakin Bobby yayi saurin mikewa ya isa inda yake suka fita dakin a tare yana cigaba da murmushi yace"to ka tsaya mu karasa mgn mana"..girgiza Kai Nur yayi ba tareda ya tsaya da tafiyar da yakeyi ba yace"don't bother"..kama hannunshi Bobby yayi ya dawo dashi cikin parlor suka zauna snn ya dan daidaita dariar da yakeyi yace"to yanxu ya kakeso ayi?.."marairaicewa Nur yayi yana dubanshi yace"kawai nidai kayimin kokari akan mgnr..ba sai ka fadama kowa Ina sonta ba amma daga nan zuwa ta gama secondary school kada a bari ta kula kowa dan Allah sbd banaso wani yazo ya rigani"..murmushi Bobby keyi yana gyada kai yace"baka da matsala da wnn..dama bata kula kowa and bazata fara ba har ta kammala secondary school din"..ajiyar zucia Nur ya sauke tareda fadin"thank u..wnn year din zata gama Koh?.."Bobby yace"mene?.."Nur yace"secondary school din mana?.."murmushi ya Kara saki yace"yeah this year zata gama"..Nur ya sake cewa"ohk Allah ya kaimu..and thanks for ur understanding"..murmushi kawai Bobby keyi yana shafa kanshi..har yanxun mamakin abun yakeyi ne..saidai Kuma ba abun mamaki bane idan akayi duba da how love is..kwata kwata baisan wani dacewa ko cancanta ba..snn Kuma baya duba kan abunda ke iya zuwa ya dawo duk kan wanda yaga dama kawai fadawa yake..yasan Nur husband material ne sosai and tunda har ya furta yana son to lallai fa gaske son nata yake..shi Kuma zaiyi bakin kokarinshi wajen ganin itama Miemien ta soshi ko don sbd abotar dake tsakaninshi dashi.

Da dare yayi dialing number dinta praying Allah yasa ta dauka sai Kuma gashi ta dauka din..ya lankwasa muryanshi in a pleading tone yace mata"Love am sorry"..shiru tayi bata amsa mashi ba shi Kuma ya sake cewa"Aysher"..a hankali tace"umhum"..yace"am sorry for kissing u..nasan I shouldn't have done that amma ba laifina bane..u couldn't control my self am sorry"..ajiyar zucia yaji ta sauke ita bama wnn ne damuwarta ba..Kai tsaye tace"wacece ita?.."yace"Mom dinta friend din Mummy ne..and.."kasa karasawa yayi yai shiru tana tunanin yanda zaiyi mata bayani...jin yayi shiru tace"and?.."a hankali yacigaba"tana Sona sosai amma believe me I never loved her..infact na tsaneta"..dan daure fuska tayi kmr yana ganinta tace"i don't believe that..baka sonta shine kake bata daman binka har flat dinka?.."tana rufe baki yace"wlh da gaske nake maki Aysher bana sonta..koda ta shiga flat din nawa explaining mata nayi cewa ni ke nakeso Kuma kece zan aura..dan Allah kiyi hakuri mana plss..u are the only person that matters to me and i love only u"..shiru tayi batace komai ba..shi Kuma ya sake marairace mata yace"love please!.."ajiyar zucia ta Kara saki before saying"nidai wlh ta sake zuwa inda kake ban yafe ba..and I mean it"..ya saki wani murmushi yana cewa"baza ma ta sake zuwa ba believe me..I Love u"..shiru ta sakeyi kafin yace"Love say u love me too mana plss..i want to hear that"..dan turo bakinta tayi kafin tace"I love u too".. tun kafin ta rufe baki ya shiga blowing mata kisses ta cikin wayar yana cewa"thank u..thank u..thank u so very much baby..thank u".

Tun daga wnn rana masoyan suka shirya abunsu..soyayya Kuma sai sake karfi yakeyi a tsakaninsu ta yanda basa iya complete 2 days ba tareda ganin juna ba..abun har mamaki yake bata yanda takejin sonshi a kowane lungu da saqo na zuciarta..kullum yana kan hanyan zuwa ganinta don kullum sai ta fara shiga college ya ganta kafin ya wuce hospital..zuwa yanxu hatta students daidai ne basu san irin soyayyan dake tsakaninsu ba...a daya 6angaren kuma shirye shiryen council sukeyi sosai don few months yanxu ya rage musu su fara..kowa ya maida hankali matuka wajen karatu sbd yayi passing...specialist aka dauko ta fannoni daban daban suke musu extra lesson kullum a cikin college din kan duk wani abu daya shafi council exam tun daga kan theory har zuwa kan practical..sosai Kuma suka maida hankalinsu suna koya wnn dalilin yasa har weekends suna shiga school sbd lessons din da sukeyi.

A 6angaren shirye shiryen bikinsu nan na ba'a cewa komai don both bangarori nata shiri sosai na bikin da baifi saura 4 weeks ba yanxu...su Mummy sun gama hada lefe lokaci kadai suke jira su dauka su kaisu wajen waziri da yace har ita Mummyn yakeso suzo wai da akwai mgnr da zaiyi da ita.

A 6angaren bride and groom Kuma za'a iya cewa ba wani shiri da suke don ita tana fama da karatu exams dinta dake sake approaching yayinda shi Kuma ya maida hankali sosai wajen ganin tayi passing exams din nata..har extra lesson yakeyi musu ita da Billy kan duk wani abu daya shige musu duhu..sosai Kuma suke fahimta dan da gaske ya iya koyarwa..wani lokaci har class din nasu yake zuwa yana koyar dasu wani abun during weekends haka sbd ya taimakawa Nur da shima duk wani attention dinshi ya dawo garesu.

Yau ma kmr kullum bayan sun gama lesson da yayi musu office dinshi Billy tayi sallama dashi ta fita ita Kuma Aysha na zaune tana kallonshi ganin ya zuba mata ido ya kasa cewa komai..turo baki tayi tana rufe fuska da hannaye ta tace"ni ka dena kallona"..dan murmushi ya saki yana shafa gashin kanshi yace mata"gobe zamuje Gombe"..bude idon tayi da sauri tana kallonshi lokaci daya ta kwabe fuska kmr zata sa mishi kuka tace"partner nima inaso inje plss"..girgiza Kai yayi yana cewa"kiyi focussing kan exams dinki dan Allah"..tun bai rufe baki ta make kafada tana turo baki tace"nidai i want to follow u plss"..kama hannunta yayi ya dawo da ita kusa dashi ta zauna yana facing dinta yace"kinga fa bani kadai zanje ba..tare dasu Mummy zamuje..Kuma ba daddy yace ki bari ki gama exams dinki ba"..baki ta sake turowa tace"to shine Kai zakaje ka barni?.."yace"ai ba jimawa zamuyi ba love believe me..ba dan Waziri da kanshi yace yana nemanmu ba da bazan iya zuwa in kyaleki a nan ba kema kin sani"..kallonshi kawai takeyi hawaye na ciko idonta ta dora kanta a shoulder dinshi tana rikeda hannunshi tace"am going to miss u"..shafa kanta yayi yace"nima i will miss u amma ko kwana biyu bazanyi ba zan dawo trust me"..Kai kawai ta gyada mishi tana sake lafewa a jikinshi..hannu yakai ya dagota daga jikin nashi sbd wasu abubuwa da suka fara kai kawo a cikin jinin jikinshi ya shiga goge mata tears dinta yace"to yaushe zamuje kiga kayan naki?.."makale kafada tayi alaman bazata jeba..yace"to gidanki fa shima bazaki je ki gani ba?.."sake makale kafada tayi tana wani turo baki..Bobby daketa kallonta with adoration lumshe ido yayi tareda matsawa yayi pecking forehead dinta kafin ya dago yana rike da hannayenta yace"I love u so much"..murmushi ta saki itama da wet face dinta tace"i love u too"..kallon dimples dinta yayi kafin yakai fingers dinshi a dora both dimples din nata yana kallon tsakiyar idanunta yace"suma ina sonsu sosai"..murmushi ta kara saki dimples din ya sake fitowa baisan time din da ya lumshe ido ya sake pecking cheeks din nata ba..he loves this girl to the core..yana jin sonta a duk wani numfashi da yake shaqa a doron kasa..soyayyarta a cikin jininshi yake.

Washegari da safe suka dauki hanyan Gombe su uku..Mummy,Bobby sai aunty sumy..sai da suka fara tsayawa Police Academy Wudil wajen Sab snn suka wuce Gomben...lokacinda suka isa was around 12..bayan sun isa gidan Waziri yasa aka fito da kayan da suma mota guda akayi musu suka shiga dasu parlonshi..Saida ya gama ganin uban kayan snn yace da Mummy"kunyi kokari sosai Allah ya saka da alkhairi..amma banaso ku sake yin komai kan harkar bikin nan..duk wani abu da yayi saura tun daga kan sadaki har zuwa duk wani abu da za'ayi spending lokacin biki ni na dauki nauyinshi..kaima Attahiru ban yadda ka sake yin komai ba ni da kaina zanyi maka duk abunda ya kama in Allah ya nuna mana"..cikeda farin ciki Mummy tace"Muna godia Baffa Allah ya saka da aljanna"..Waziri yace"Ameen..mgnr kai lefe kuma nayi mgn da Baffaninka da kansu zasu dauki kayan su kaiwa Lamido dan haka ba sai mata sun shiga lamarin ba"..nan ma godia suke sakeyi Bobby ji yayi ya rasa inda zai sa kanshi sbd farin ciki..wato dai zumunchi ba karamin abu bane a rayuwa..dunia mutum baya da tamkar 'yan uwanshi shiyasa no matter the situation bazaka ta6ajin ance wane ya canxa 'yan uwa ba..dan uwanka dole dan uwanka ne komai rigimar da zakuyi dai bazai canxa wnn suna ba shiyasa ake son mutum ya kasance mai juria da Kuma hakuri da 'dan uwanshi..(Allah ka bamu ikon rike zumunchi har karshen rayuwarmu).
Bayan sun dan nisa Waziri ya sake cewa"sai Kuma mgn ta biyu da nakeso muyi"..Mummy ce tace"Muna sauraronka"..Waziri ya gyara zama tareda maida duba ga aunty sumy ya kira sunanta"Sumayya"..a hankali tace"na'am"..yace"kinada masaniyar zuwan tsohon mijinki wajena kan batun maida aurenku?.."girgiza kai aunty sumy tayi alamar aah..Waziri yace"to yazo nan ya sameni tareda wani kawunshi..ya sanar dani duk abunda suka faru a tsakaninku ya kuma bani hakuri tareda neman alfarmar in roka masa ke ki amince ki koma dakinki..nace masa bazan yanke hukunci ba saina farajin ta bakinku dan haka kuje kuyi shawara a tsakaninku idan kun amince ta koma Alhamdulillah idan kuma baku amince ba wanda zaiyi mata dole"..gaba daya shiru sukayi tamkar basuji abunda yace ba..Mummy ce ta fara breaking silence din da cewa"nidai ta 6angarena banida wani matsala da haka domin mahaifiyarshi har gida tazo ta nemi gafarar mu kuma muka yafe mata..dan haka indai taga zata koma din nima zanfi son haka ko don sbd zuri'a dake tsakaninsu"..gyada kai Waziri ya shiga yi yace"wnn haka yake..kai kuma Attahiru menene shawararka akan haka?.."dan murmusawa yayi yana shafa kanshi yace"Baffa nima indai ta amince shknn"..da mamaki aunty sumy ta juya tana kallonshi jin yace ya amince kmr dai ba Bobby da har sim card yake canxa mata sbd Isma'il din ba..lallai Bobby ya canxa sosai ba kadan ba..ta tabbata da ada ne akayi mashi wnn tambayar kanshi tsaye zaice bai amince ba amma wai shine da cewa in ta amince shknn..lallai wonders shall never end..har gobe bata dena mamakin sudden change din nan nashi ba..ta fuskanci tun da ya fara son Lamido zuwa haduwa da Waziri ya sauya daga Bobby mai kafiya,taurin kai da kuma riqo zuwa Bobby mai sauki da kuma sanyin hali kan abubuwa da dama ciki hadda yafiya da kuma mancewa da tarin laifukan mutun da tunawa da alkhairinsa komai qanqantarshi...ganin tayi shiru ta kasa cewa komai Waziri ya sake Kiran sunanta..ta amsa kanta a kasa duk bata San ma amsar daya kamata ta bashi ba..shi Isma'il din na meye zai wani xo har wajen waziri ba tareda ya fara mgn da ita yaji ta bakinta ba..Waziri yace"na baki nan da sati biyu kiyi tunani akai..idan kin amince sai a hada auren naki dana 'dan uwanki a daura rana daya"..ba tareda ta dago kanta ba tace"na amince Baffah..Allah yasa haka shine yafi alkhairi"..cikeda farin ciki Waziri yace"Ameen Allah ya maku albarka..Allah Kuma yasa ayi lafia a gama lafia"..duk suka amsa da Ameen..daga nan kuma suka shiga cikin gidan don su huta kafin gobe kuma su sake daukan hanya su koma Kanon Dabo.

Kmr yanda Waziri ya fada Baffanin Bobby su hudu tareda shi wazirin na biyar sukaje suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login