Showing 111001 words to 114000 words out of 231169 words
kasa samunsu har daga baya ta hakura...shima ta dagoshi tana cupping fuskanshi still tana zubda hawaye tace"baka ganeni ba koh?.."a hankali Sab dake hawaye shima yace"na ganeki"..tace"then wacece ni?.."da sauri yace"Our only aunt...Aunty Munubiya"..yana karasawa ta sake rungumeshi tana fashewa da kuka...su aunty sumy ba gefe suma suna nasu kukan dan hatta Bobby dakeda taurin zuciya yau saida yaji kaman ya zubar da hawayen shima sbd maganganun da take...bayan ta saki Sab saita isa ga aunty sumy...kallon juna suka shigayi kowacce hawaye na tsere a fuskarta ko pump albarka...a tare suka wani rungume juna kowacce tana sakin wani irin kuka mai tsuma zuciya...saida suka dauki lokaci mai tsaho haka kafin su sake dagowa suna kallon juna..aunty Munubiya ta saki murmushi da wet face dinta tana dubansu Miemie tace"mu grand kids...haka kuka girma kuma?.."kallonta kawai suke ba wanda yace uffan...hannu ta bude musu tace"come to me kuni?.."ai tun bata rufe baki ba suka karaso da gudu suma suka fada jikinta...shidai wanda ke jinyar Waziri yayi kasake yana kallonsu kaman ya samu movie...hayaniyar da sukeyi ya tada Waziri kawai sai jin tarinshi sukayi..da sauri duk suka karasa inda yake..shi kuma idanunshi na kan Bobby ya shiga kokarin nunashi da hannunshi amma ya kasa...Aunty Munu ta karasa gareshi tana kama hannun nashi tace"Baffa sune..iyalan Attahir dinka ne suka dawo gareka"...har yanxu idanunshi na kan Bobby sai kokarin mgn yakeyi amma ya kasa..a hankali ya dawo da kallonshi ga aunty sumy da Sab kawai sai wani tari ya sake turnukeshi har numfashinshi nayi kaman zai dauke...Bobby da yaga haka baisan lokacinda ya karasa kusa dashi da sauri ta kama hannunshi ba...har yanxu kallonshi wazir yake ya kasa dena kokarin yin mgn dukda breathe dinshi da yake kaman zai dauke..da sauri aunty Munubiya ta fita sai gata ta daw tareda doctor...taimakon gaggawa ya shiga bashi har yanxun hannunshi na rikeda na Bobby daya kasa sakewa...doctor ya samu ya daidaita breathe dinshi snn ya mishi alluran bacci sbd yaga idan ba haka akayi masa ba bazai ta6a dena yunkurin mgn ba and yana bukatar hutu dan haka ya juya garesu yace"you all shoulf go outside plss..he needs to rest bansan ya akayi ma aka barku kukazo har kuka cika dakin ba haka"...ba wanda ya kulashi har ya juya ya fita..suma hada kansu sukayi gaba daya sukayi waje don ya samu enough rest kaman gabda doctor ya fada...suna fita aunty Munubiya tace"amma dai zaku jira har lokacin da zai tashi koh?.."Bobby yace"no zamu dawo safe..yanxu hutu yake bukata"..gyada kai tayi tana kokarin dakatar da hawayen idonta tace"ya kamata mu zauna muyi mgn sosai..a ina kuka sauka?.."aunty sumy tace"Gwagwalada"..zaro wayanta tayi ta mika mata tace"sakamin numberki da safe zanzo inda kuke muyi mgn"..ba musu aunty sumy ta amsa wayan ta saka mata digits dinta snn ta mika mata tayi saving..ta sake mikawa Bobby shima tace ya saka mata nata dan haka ya saka still ta karba tayi saving snn tayi musu rakiya har bakin motarsu tareda alqawin zatazo gidansu gobe da safe su tattauna kafin suzo asibitin...haka suka tafi jikin kowa a sanyaye...gaba daya wani irin feeling sukeji tattare dasu...Aunty Munubiya only sis din mahaifinsu ce..ita kadai ce sis dinshi da suke uwa daya uba daya sauran duk uba kadai suka hada...ko a da can sunsan Aunty Munu bata daya daga cikin wanda suka tsani Mummy dan ko itama Mummyn tana fada...sai yanxu Bobby yaji rashin dacewar abunda yayi at least ita ya kamata su nemeta tunda yasan mai kaunarsu ce kuma bai zama lallai ta iya binciko inda suke ba tunda ita mace ce dole sawa zatayi a bincika mata...for the very first time yaji kaman bai kyauta ba abunda yayi..yaji gaba daya bai kamata ita su kasa nemanta ba duba da kasancewarta qanwar babansu...sai yaji guilty conscience ya rufeshi..tabbas bai kyauta ba abunda yayi mata domin daga yanayin yanda tayita kuka daga ganinsu yasan ba karamin missing nasu tayi ba..kilan ma tayita faman neman inda suke bata gansu ba...har suka karasa gida bai bar tunane tunanen nan ba...suma gaba daya sauran kowa da tunaninda yake dan haka suna karasawa gida kowa dakinshi ya kama yana sake tuntuntuni.
Washegari karfe bakwai ta kira Bobby tace mishi gata nan zuwa gidan nasu..da kanshi ya fita bakin gate ya shigo dasu mota guda itama tayo itada yaranta...a parlor suka zauna gaba dayansu kafin ta shiga kallonsu one by one idonta na cikowa da hawaye tace"why plss?..idan kun kauracewa kowa sbd laifinda akai maku ni me nayi?..meyasa bakuyi tunanin halinda zan shiga ba"..da sauri Bobby yace"Aunty kiyi hakuri dan Allah..it was all my faul..nine na yanke duk wani alaqa daku kuma na hana kowa ya nemeku sbd ciwon abubuwanda akayi mana..nasan bai kamata na hada dake ba amma ina neman yafiyarki on behalf of all of us kiyi hakuri please!.."ya karasa mgn yana hade hannayenshi wuri daya...dan murmushi ta saki da wet face dinta kafin ta yafitoshi da hannunta alaman yazo..ba musu ya taso daga inda yake ya dawo kusada ita..yana zama ta daddage ta rankwashi kanshi tana fadin"this is ur punishment"..dafe kan yayi da sauri yana murmushin jin dadi..at least yasan yanxu ta yafe mishi...aunty sumy ma murmushin takeyi da hawayenta...itama Auntyn Munu bata dena hawayen ba ta sake fadin"ina Mummy?.."Sab ne ya amsada"tana gida"..kallonshi take tanaso tace gida ina?..sai aunty sumy tace"Kano"..kuyawa tayi tana kallonta da mamaki tace"u mean all this while kano kuke zaune?.."aunty sumy ta gyada mata kai alaman yes...tace"ikon Allah..kinga Allah ne kawai baiyi zamu hadu daku ba sbd nima kusan watanmu 6 da komawa Kano da zama"..Bobby yace"yanxu knn kano kuke?.."tace"kano muke..bari inyi introducing dinku wa kids dinku"...da sauri Bobby yace"haba sai kace bamu sansu ba"..ya nuna babban cikinsu da bazai wuce mate din Sab ba yace"ga ma sunan Daddy"..aunty Munubiya tace"umhum.."ya nuna mai bi masa yace"shi kuma wnn Habeeb"..nanma kai ta sake gydawa tana kallonshi...ya nuna 'yar macen da bazatafi sa'ar Miemie ba yace"ga Nusaiba..wnn kuma itace bansan sunanta ba"...daria sukayi gaba dayansu ganin da gaske bai manta su din ba...Aunty Munubiya tace"ita wnn dama bai zama lallai ku santa ba"..juyawa tayi tana duban yarinyar tace"baby yama sunanki?.."da sauri yarinyar tace"sunana Nadia Usman"...wara idanu sukayi gaba daya jin sunan Mummynsu nema da yarinyar...Bobby ya kalleta yanaso yace da gaske sunan Mummy ta saka ko kuma coincidence ne..kamar tasan me yake shirin tambaya tace"yes sunan Mom dinku nasa mata...inaso ta dauko kyakykyawan hali da hakuri irin na mahaifiyarku and Alhamdulillah ta dauka"..shiru kawai sukayi kowa cikeda Mamaki...ilham da taji yarinyar ta fadi sunanta amma ita baace ta fadi nata ba tace"nima Sunana Nadia Isma'il"..a take suka kwashe da daria jin mgnr nata...Aunty Munu ta janyota jikinta tana murmushi tace"da gaske kema Nadia ne sunanki?.."da sauri Ilham tace"yes amma ana cemin Ilham"..rungumeta Aunty Munubiya tayi tana cigaba da murmushi...daga nan kuma sai labari ya 6arke tskaninsu...kowa ya shiga bada labarin bayan saduwa..farin ciki suke sosai na sake haduwa da juna after six long years...a tare sukayi breakfast daga nan kuma suka nufi asibiti gaba dayansu.
Waziri na zaune tun safe ko bacci ya kasa komawa sai tambaya yake wai da gaske 'ya'yan Attahir dinshi ya gani ko kuwa dai mafarki ne kaman yanda ya sabayi?..mutum uku daga cikin yaranshi dake wurin dai babu wanda ya bashi gamsashshen amsa don basu san ko su dinne sukazo da gaske ko kuma a mafarkin dai ya gansu shine yake zargin a gaske ne...suna shigowa dakin gaba daya hankalinshi ya koma kansu..kallonsu yake yayinda hawaye ke zarya kan fuskanshi..gabi yake bai masu adalci ba daya kasa nemansu duk shekarun nan amma saidai ba laifinshi bane..babu wanda baisa ya nemosu cikin yaranshi ba amma kowa da labari daya yake dawo mishi cewa ba'a gansu ba..shi kuma ba lafia ne dashi dazaije neman nasu da kanshi ba...yanxu kuma da yake ganinsu gabanshi sai yaga kaman ba gaske ba...da hannu yayi musu alama da suka karasa inda yake...ba musu suka isa suka tsaya jikin gadon nashi...kallonsu yakeyi daya bayan daya yana sakejin kewar mahaifinsu na rufeshi..hannu yakai ya kamo hannun Bobby dake nan kusa dashi muryanshi ba rawa yace"Attahiru.."kawai sai ya rungumeshi yana cigaba da hawaye...ya janyo Sab da other hand dinshi duk ya rungumesu yana zubda hawaye..Sab ma hawayen yake likewise su Aunty Munubiya da Aunty Sumy dake tsaye gefe...Bobby kuwa wani irin different feeling yakeji tattare dashi..bai taba tunanin zasu samu tarba daga wajen waziri balle har yayi kuka sbd farin cikin ganinsu ba...ganin yanda yake kuka kawai ya isa ya gane ba karamar wahala yasha na rashinsu a tareda shi ba..nan take ya sakejin rashin kyautuwar abunda yayi..wani irin tausayi da kuma kaunar kakan nashi suka taru suka cika mashi zuciya..sun dade rungume da juna kafin ya sakesu yana duban Aunty Sumy dasu Miemie suma yace su karaso kusa dashi..suna karasawa haka ya dinga binsu yana runguma ko kalma daya ya kasa furtawa sbd farin ciki..sun dauki lokaci mai tsaho a haka kafin Waziri da har yanxun ya kasa barinsu subar kusa dashi ya shiga neman yafiyar su kan abubuwanda ya aikatawa mahaifiyarsu..ya kuma rokesu da susa mahaifiyarsu itama ta yafe mishi...a take duk sukace sub yafe hadda Bobby da yake sake jin tausayin kakan nasu...yanda yaga yanayi musu ba karamin tausyi ya bashi ba...ya rasa inda zai sanyasu sbd farin ciki duk wanda ya shigo kuwa saiya nuna mishi su a matsayin iyalan Attahir dinshi...uncles dinsu wajen mutum biyar sukazo asibitin and duk cikinsu ba wanda waziri bai nuna masa su yana cewa sun dawo gareshi ba..sbd tsabar farin ciki lokaci daya ciwon daya dade yana fama dashi ya samu saukinshi fiyeda zato dan har hakan yaba doctor dinshi mamaki...koda sukazo tafiya hanasu yayi yace bai gaji da ganinsu ba...haka sukacigaba da zama kowa yana bashi labarin bayan rabuwa...Aunty Sumy da Aunty Munubiya suka tafi gida zasuyi girki su kawo tareda yaran..Sab shima sai yabi Taheer da yayi driving nasu zuwa gidan...ya rage daga Bobby sai kakan nashi a dakin...tambayoyi sosai Waziri keyi mishi na duk abubda ya shafi rayuwarsu shi kuma yana bashi labari daki daki...sunyi nisa cikin labarinsu sosai aka turo kofar Lamido da daddy sai wani yayan daddyn suka shigo dakin a tare...da mamaki Bobby ya daga kai yana kallonsu sai kuma ya mike daga inda yake zaune yana musu murmushi yace"barkan ku da zuwa"..daddy ma kallonshi yayi da murmushi yace"Attahir kana nan knn?.."yace"ina nan daddy..Bismillah ku zauna"..karasawa ciki sukayi suka zauna Lamido da Waziri suka fara gaisawa..baya sun gama su daddy ma suka gaisa da Waziri tareda tambayarshi ya jiki yace jiki yayi sauki...daddy na duban mahaifinshi yace"Baffa wnn shine Proprietor din makarantar su Aysha ai..dan wajen Col Attahir ne"..da mamaki Lamido yace"ikon Allah..yanxu wnn karamin Attahir ne yayi girma haka?.."cikin farin ciki waziri yace"tareda yan uwanshi sukazo tun jiya..ashe duk tsahon lokacin nan suna kano bamuda labari"..gyada kai Lamido keyi yana cewa"ikon Allah knn..Allah ya jikan Attahiru"..gaba daya suka amsa da Ameen..dakin ya danyi shiru kafin Lamido dake duban Bobby yace"kace kasan amaryata knn?.."murmushi kawai Bobby yayi kai a kasa..Lamido ya sake cewa"batajin mgn koh?..nasan kilan kuna can kuna fama da ita"..wnn karon daria ya danyi jin abunda Lamidon da kanshi ya fada still dai baiyi mgn ba...wato ita dai ko yan uwanta ba wanda baisan fitinanniya bace...nan take kuma sai akalar tunaninshi ta koma kacokam kanta yaji duk wani iri yau throughout baiji muryanta ba..ya kamata kuma ya kirata ko don ya bata labarin yau yaga Lamido..hira sosai ya barke tsakaninsu shidai nashi murmushi ne kawai sai idan waiziri ya tambayeshi wani abu ya bada amsa...gaba daya hankali da tunanin nashi sun koma kanta kuma..so yake suyi suyi su tafi shima ya dan samu ya fita waje ya kirata amma basu suka bar asibitin ba sai dab da magrib..bayan ya rakasu yayi sallah masallaci snn ya koma ciki nan kuma ya samu su Aunty Munubiya sun dawo suna cikin dakin...lalla6awa yayi zai fita waziri daya ankara dashi ya dawo dashi wai bai yadda ko nan da can yaje ya barshi ba...haka yayita zaune suna labari duk hankalinshi yayi kanta...sai da kyar suka samu waiziri ya yadda su tafi don da farko cewa yayi saidai Bobby da Sab su zauna su kawan dashi amma sbd ganin wanda ke kwana dashi yazo and bazaiji dadi ba sai suka lalla6ashi tareda alqawarin zasu dawo gobe kafin su wuce kano...ko sanar dashi tafiyan nasu ma basuyi ba sbd basusan kalan rigiman da zaiyi musu ba don sun fahimci yana fama da ita in excess.
Suna kowawa gida ya shige bedroom dinshi yayi wanka sharp sharp ya fito ya saka pyjamas snn ya dauki wayanshi ya kwanta kan gado yana dialing number dinta...kafin ya gama ringing ta dauka cikin muryanta da yake ganin bazai ta6a gajiya da sauraronta ba tace"hello"..lumshe ido yayi ya bude yana jin wani irin feeling tattare dashi a hankali yace"La..mi..do"..tace"sir ina yini"..yace"lafia lau..how are u"..tace"fine"..suka danyi shiru na wani lokaci Bobby baisan lokacin daya furta"i missed u"ba..ta wara idanu sosai kaman yana ganinta tace"sir banji me kace ba"..kai tsaye ya sake cewa"i said i missed u..i missed ur rashin jin mgn"..ta dan turo baki tace"nidai inajin mgn"..murmushi ya saki yana shafa beard dinshi ko ba'a fada ba yasan turo mishi baki takeyi yanxu haka..kawai sai yaji yanaso yaga bakin datake turowan amma babu hali..ita kanta so yake ya ganta ji yake kaman yayi tsuntsu kawai saidai ta ganshi a hostel dinsu amma still babu halin yin hakan...rage muryanshi yayi can kasa yanda bazata jiba yace"i love u..i wish i can tell u"..tace"sir me kace?.."yace"cewa nayi yau na hadu Lamido a Abuja"..ta wara ido kaman yana ganinta tace"Lamido dai namu?.."yace"yea tareda dad dinki sukazo"..tace"amma dai bakace musu nayi wani abun ba koh?.."cikin zuciyarshi yace"nace musu mana..na fada musu kin sacemin zucia"..a zahiri kuma murmushi yayi kafin yace"ke me kike tunanin zan fada musu?."tace"sir ban saniba..kawai dai banso kace nayi laifi sbd nasan Lamido ina komawa gida zai rufeni da fada..kilan ma yace in fito da miji amin aure"..ta karasa mgn tana turo baki...shiko Bobby shiru yayi wani tunanin na darsuwa a zuciyarshi...hakane fa Lamido shine zai bada aurenta tunda yana raye koh..sai yaji inama sun daidaita da ita kawai yacema Waziri yanaso a nema mishi aurenta...yasan kuma bazasu hana ba sbd a yanayin yanda yaga mu'amalarsu ya tabbata ba karamin zumunchi ke tsakanin Familynsu da Familyn Lamido ba...nan take yaji wani kwarin guiwa yazo mishi..zuciyarshi ke fada mishi inshaAllah kaman ya samu auren Lamido ne ya gama tunda yanxu baida wani problem da yake ganin yana iya sawa a hanashi aurenta..problem daya da yake fuskanta yanxu shine rashin sanin actual abunda ke mind dinta..shin tana sonshi ne ko kuwa bata sonshi?.
Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba...masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment via 07063800556.
35
Washegari gaba dayansu suka tafi airport bayan gwagwarmaya da akasha da waziri dan cewa yayi fafur bazasu tafi su barshi ba..da kyar da sidin goshi suka samu suka shawo kanshi tareda alqawarin dawowa nan bada dadewa ba...kafin su wuce saida aka zagaya dasu cikin Freedom Medical College suka gani sosai kowa sai santinta yake musamman su Aunty Munubiya da basu ta6a zuwa ba..daga nan airport suka wuce already dama sun siya tickets so suna zuwa duk suka shiga Plane dinsu da is about to flight sbd time din tashinsu yayi...karfe goma da wani abu suka sauka Malam Aminu Kano International Airport..Aunty Munubiya bata yadda ta wuce gida ba tace saita fara zuwa gidansu taga Mummy snn zata wuce..motoci uku ne sukazo daukansu daga airport ciki hadda Mummy data kasa hakuri har su karasa gida..suna haduwa da Aunty Munubiya nan ma suka rungume juna kowaccs tana hawayen tunawa da rayuwar baya..saida aka 6an6aresu daga jikin juna snn suka shishshiga mota suka wuce...ko a mota hiran yaushe gamo sukeyi kowa tana sake neman gafarar kowa dukda cewa ba wanda yayima wani laifi a cikinsu...bayan sun isa gida ma thesame thing ne yaci gaba da faruwa har saida yaran suka koma yi musu daria...Bobby dai samu yayi ya lalla6a zuwa Flat dinshi ya dau car keys dinshi ya fice zuwa FCNM ba tareda sun lura dashi ba..so yake kawai ya ganta ko bai samu yin mgn da itaba its ok amma he really needs to see her...kafin ya karasa College din ya kira Nur ya sanar dashi yanaso ya ganta..Nur yace bashida wani matsala kafin ya karaso ma zai kira mishi ita office dinshi...cikin sauri yake driving har ya karasa college din..yana gama parking ya fito zuwa office din Nur...zaune ya sameta office din suna duba wasu papers itada Nur..baisan time daya saki wani lallausan murmushi yana kallonta ba..seeing her really makes his day..addu'a kawai yake Allah ya karkato da hankalin yarinyar nan zuwa gareshi dan ya tabbata idan bata soshi ba matsala zai samu gagaruma ma kuwa...karasawa ciki yayi ya zauna seat dake opposite to her ita sai a lokacin ma ta ganshi..saita dan saki murmushi idonta a kasa tace"sir good morning"..kallonta kawai Bobby keyi ya kasa amsawa..ta dan dago a hankali ta kalleshi sai taga gaba daya attention dinshi na kanta tayi kasa da idon da sauri tana turo baki..itafa ba son wnn idanun nashi a kanta take ba ya sani amma shine zaiyita wani tsareta dasu salon yasa ta farajin wani iri..kallonta yakeyi sosai kamar yau ne ya fara ganinta..Nur da yaga haka sai ya lalla6a ya mike ya bar musu office din yana kunshe daria...kaman jiran fitan nashi yake ya matso da seat dinshi dab da nata har suna jin kamshin turaren juna..kallonta yakeyi har yanxu kuma baida alamar denawa dan haka Lamido ta runtse ido tanajin yanda gabanta har faduwa yake sbd kallon nan da yake mata..bakin nan kuwa ta gama turoshi tamkar zai tafi Gombe ya barta nan kano sbd tsabar tsinin da yayi...a hankaki yakai hannu yayi cupping fuskanta dasu tareda dora nashi fuskan ya hadeshi wuri daya da nata yana sauke wani numfashi da karfi kaman wanda yayi aikin karfi...sake runtse idanunta tayi and gabanta bai bar faduwa ba...shima nashi idanun a lumshe suke yanajin wani irin abu yana zagaya cikin jinin jikinshi har zuwa zuciyarshi...shi kanshi nashi gaban faduwa yake so yake kawai yajita a jikinshi ko dan yayane