Showing 159001 words to 162000 words out of 231169 words
gabanshi kawai yake sai ta juya ta fita daga labour room jiki a sanyaye..lumshe ido yayi bayan fitan nata yana sauke numfashi..jiya ko baccin kirki kasawa yayi sbd labarin da aka bashi wai tsohon saurayinta yaje har hostel wurinta kuma ta fito ta sameshi sbd batada hankali..abun yayi mashi ciwo sosai ta yanda har zata iya zuwa ta kula wani bayan alqawarin aure dake tsakaninsu..snn kuma da zai shigo nan ya hangeta tareda wani suna mgn kuma ko hijab babu a jikinta haka ta gama nuna mishi jikinta ta juya ta tafi yana ganin yanda mutumin yabita da kallo..a yanda yasan halinta da shegen rashin jin mgn tabbas idan ba zafi zafi yayi mata ba bazata shiga hankalinka ba shiyasa dole ya dake ya nuna mata abunda tayi ba daidai bane sbd ta kiyaye gaba amma shi kanshi bajin dadin fushin da yakeyi da ita yake ba..kawai dauriya yake amma Allah kadai yasan halinda yake ciki...a takaice har ya gama aikinshi ya bar ward din baibi ta kanta ba hakan kuma ya sake daga mata hankali fiyeda tunani..lokacin tashi nayi ya tura mata text saying tazo office dinshi idan ta tashi ya maidata hostel..ba bata lokaci ta nifi office din nashi bayan tasa katoton hijab dinta..tana shiga ko zama batayi ba ya dauki wayoyinshi dake kan desk dinshi ya bude kofa yana kallonta fuska daure yace"muje"..kai a kasa ta ra6a ta fita daga office din shima ya fita suka wuce parking space..amsan key yayi hannun drivernshi snn ya bude mata front seat ta shiga shima ya shiga snn ya tada motar suka wuce..ko a hanya sai satar kallonshi take taga fuskan nan a cunkushe kamar na shanu..sun danyi nisa da tafia wayanta ya fara ringing ta duba screen sai taga thesame number ne da baby ya kirata dashi jiya dan haka tayi daurin silencing wayar tareda turata cikin jaka tana rarraba ido..Bobby dake ankare da duk abunda take hannu yakai ya dauki bag din nata tareda zaro wayar daga ciki snn ya ajiye mata jakar ta..kallon wayar ya tsayayi kafin wani kiran ya sake shigowa bai tsaya wata wata ba kuwa yayi answering tareda sawa a speaker..on the other hand Prof na jin tayi picking call din ya fara cewa"baby girl listen to me plss..i will explain everything..lokacinda.."kitt Bobby ya katse kiran tareda kashe wayar gaba daya yasa a aljihunshi saura kiris kan motar ya kwace mashi Allah ya taimaka yayi saurin daidaitashi..Lamido kuwa banda kwalo ido ba abunda take shknn ya gama tona mata asiri..kodai ya samu labarin yazo hostel jiya?..tunanin hakan yasa taji kaman fever na neman rufeta..yanxu idan ya fadawa daddy ai ta shiga uku..shidai yana driving yana kokarin cooling temper dinshi don idan ta zuciyarshi zai bi yana iya gaura mata mari a wurin..kawai zafi yakeji na wnn tsohon mutumin da bazai bar mashi ita ya huta ba..idan ba iskanci bama baiga dalilinda zaisa yace yana son 'yar cikinshi ba wlh..duk ranshi ya sake 6aci kafin su isa hostel ya cika yayi fam kiris yake jira ya fashema wanda keda rabon shan masifa..daurewa tayi ta tattaro duk karfin halin da take dashi ta kira sunanshi a hankali"Sir"..bai kulata ba kuma bai kalli inda take ba..ta sake juyawa taga yanda yake cin kuna sai kawai ta kauda kanta tana turo baki..tun asali fa wnn baqin halin nashi ne yasa bata wani so aurenshi ba..kan a very minor abu zaizo ya nemi daga mata hankali..har suka karasa hostel batace ba shima baice mata ba..bayan ya gama parking ta juya tana kallonshi kafin tayi mgn taji yace"sauka"..ko minti daya bata kara na cikin motar ba ta bude tayi ficewarta ko sallama bata yi dashi ba..da kallo ya bita zuciyarshi na tafasa yayi reverse ya bar hostel din..direct gida ya koma don yana bukatar mgn da Mummy a halin yanxu..ya fuskanci idan ba wani mataki ya dauka ba tsaf tsohon mutumin nan zaiyi snatching dan attention dinta daya fara samu yanxu..direct bedroom din Mummy ya shiga ya sameta zaune tana karatun Qur'ani ya karasa da sauri ya zauna kusada ita yana kallonta kmr wanda ke shirin fashewa da kuka..Alqur'anin hannunta ta ajiye bayan takai ayah snn ta shiga dubanshi tace"kai lafia kuwa?..why zaka shigomin daki a zabure haka?.."kama hannayenta yayi yanayi mata puppy eyes yace"Mummy akwai matsala wlh"..kallonshi Mummy keyi tace"matsalar me?.."yace"Mummy so nake ayi mgn da Lamido ya tsayar mun da rana nidai..bazan iya jira har saita gama karatu ba wlh"..zare idanu Mummy tayi tana kallonshi tace"rashin kunya Bobby?.."girgiza kai ya shiga yi yace"ba mgnr rashin kunya ba..wani mayen mutumi ne ya makale ma yarinyar nan yake kokarin rabani da ita ni kuma hankalina bazai kwanta ba tunda kinga ba wani sona takeyi ba har yanxu"..ajiyar zucia Mummy ta sauke kafin tace"sai kaje kayi mgn da Waziri sune masu nema maka aure bani ba"..da sauri yace"kunyarshi nakeji wlh..kiyi masa mgn da kanki"..girgiza kai Mummy ta shigayi tana murmushi..ya sake kama hannunta yace"Mummy please mana..ba tuntuni kikeso inyi aure ba?.."kai ta gyada alamar eh..yace"to yanxu nakeso nayi auren Mummy kiyi wani abu plss"..kai ta gyada mashi tareda fadin"zanyi mgn da wazirin"..da sauri ya rungumeta yana cewa"nagode sosai mother..Allah ya baki aljannah"..kai kawai ta iya gyadawa tana shafa kanshi..har yanxu bata dena mamakin wnn so da Bobby kema yarinyar ba...sallama yayi da ita ya sake komawa hospital don bai kammala aiyukanshi ba.
Bai baro hospital din ba sai after magrib..yaso ya wuce gida amma yaji bazai iyaba sai yaje yayi mgn da ita..so yake fushin nashi ya dore amma yasan bazai iyaba don wahalar da kanshi zaiyi..gashi ita ko text message batayi masa irin na bada hakuri ba balle yasa ran kira..jikinshi duk yayi sanyi yasan dama shi kadai yake sonta ita ba sonshi take ba..bayan driver ya gama parking ya bude motar ya fita shi kuma ya kira wayarta tana dauka yace ta fito waje yana jiranta...hijab ta dora akan dogon rigan dake jikinta ta fita..kafin ta karaso ya bude mata kofa dan haka tana zuwa ta shiga tareda maida kofar ta rufe..kamshinshi duk ya cika motar ga kuma sanyin ac da driver ya bari a kunne..kallonta Bobby yake yanajin ciwon tsayawa da tayi kula tsohon saurayinta..kmr tasan tunanin da yake knn tayi kasa da murya tana dan kallonshi a hankali tace"sir nidai dan Allah kayi hakuri"..kallonta yacigaba dayi kafin yace"why are u doing this?.."a hankali ta sake cewa"am sorry"...lumshe ido yayi tareda jingina kanshi jikin seat din da yake yana sauke numfashi..dama yasan wnn fushin ba wani wurin zaije ba tunda ba iya fushi zaiyi da ita na lokaci mai tsaho ba..bude idon yayi yana kallonta ita kuma ta sake narkewa cikin shagwa6an da ta manta yaushe rabonta dashi tace"nidai kayi hakuri bazan kara ba"..kallonta kawai Bobby yake gabanshi har wani faduwa yake..yau dai itama ta tsayar da idonta a kanshi tana kallonshi da puppy eyes don da gaske bata son yana fushi da ita..wani irin sanyi da kasala Bobby yaji sun dirar mashi at once..gaba daya joints din jikinshi sukayi wani irin weak kaman wanda yayi shekara da shekaru ba lafia..lumshe ido yayi ya bude yana sake kallon yanda har yanxu bata dauke idanu akanshi ba..baisan wane force of attraction ne ya matsar dashi kusada ita ba kawai shidai yaji yana iya zaucewa yau idan baiji yarinyar nan a jikinshi ba..Allah kadai yasan yanda yake kokarin fighting wnn feeling dake bijiro mishi duk yake tareda ita amma wnn is different and beyond his control..a hankali yakai hands dinshi yayi cupping fuskanta dasu yana sauke numfashi da sauri kmr wanda yayi aikin karfi..da sauri ta lumshe eyes dinta gabanta na faduwa..fuskanshi ya dora kan nata yana kallon the most cutest and attractive lips daya taba coming across duk rayuwarshi..a hankali ya bude bakinshi yace"i..i..want"..kasa karasawa yayi kawai saiya rungumeta a jikinshi yana sauke ajiyar zucia..wani irin azababben so da qaunarta suna sake zaga kowane kafa na jikinshi..shidai yasan yarinyar nan idan bata soshi ba mutuwa zaiyi for sure..wnn son da yake mata bana lafia bane ya sani..wani irin dif Lamido tayi tanajin yanda heart dinshi ke beating da karfi..ga wani irin force da yayi applying a hug din kaman zai maidata jikinshi...batayi mosti ba kmr yanda batayi kokarin kwace kanta ba..heart beat dinshi da taji kadai ya isa ya tabbatar mata da ba karamin so yake mata ba..wani tausayinshi taji ya kamata...shiko Bobby har yanxun eyes dinshi lumshe yanajin wani extra hot feeling na sake rushing into him..gashi duk kokarinshi na yaga ya rabata da jikinshi ya kasa sbd ko energy baidashi..saida ya daddage snn ya iya raba jikin nata da nashi idanunshi kumshe ya jingina kanshi da kujera..kallonshi Aysha keyi ba tareda tace komai ba har ya dan samu nutsuwarshi snn ya bude idonshi da sukayi jaa sbd abunda yakeji voice dinshi na fita da kyar yace mata"i will die without u..i love u"..kallonshi kawai Aysha keyi batace komai ba..shi kuma yana dubanta ya gyada mata kai yace"yes..i love u to the core..duk wnn abunda kike ba karamin daga hankalina yake ba..am sure yanxu if za'ayi diagnosing dina baza'a rasani da high blood pressure ko kuma cardiac problems ba and it's all because of u"..kallonshi har yanxu takeyi fana langabar da kai kmr zata sa kuka..hannunta ya kama ya dora saitin heart dinshi yace"zafi nakeji a ciki duk lokacinda namiji ya ra6eki..inajin kmr zata fasa kirjina ta fito idan kika fita ba tareda covering jikinki completely ba..snn inajin ciwo idan kika nuna baki damu dani ba"..shiru ya sakeyi yana sauke numfashi..itama tayi tsit tana sauraran heart beat din nashi..hannun nata ya cire daga chest dinshi ya rikeshi gam da nashi hannun yana yi mata kallon da ya kusa tafia da imaninta in a pleading tone yace"i beg u in the name of almighty ki bar wahalar dani haka..all i want from u is love and care..ko baki soni yanda nake sonki ba i will manage and i will live a happy life for as long as ina tareda ke..i love u so so very much Aysher..i love u to the moon"..kai kawai ta shiga gyada mashi hawaye har ya ciko idonta tace"kayi hakuri ban karawa"..dan murmushi ya saki tareda matsawa ya manna mata peck a forehead dinta yace"thanks love..i love u"..lumshe ido tayi hawayen dake cikeda idon suka zubo kan fuskanta..kmr an fizgi mgnr daga bakinta tace"and i..i..i.."kasa karasawa tayi ta sake lumshe ido..da sauri Bobby ya sake kama hannayenta yana kallonta cikeda son yaji abunda zata fada"say it..say it plss it's what i have been longing to hear from u..please say it in samu saukin zuciata"..sake runtse idanu tayi voice dinta na rawa tace"i..love..u"..tun kafin ta karasa ya cike gap din dake tsakaninsu ta hanyar yi mata kyakykyawar runguma...wani irin bright smile ne kwance kan fuskanshi yaji kalmar i love u din nan tafi diamond da gold a wurinshi..wani irin sanyin dadi yaji yana kamashi ashe haka akeji idan masoyi ya furta kalmar so?..ashe haka feeling din yake?.."oh Allah thank u..Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah yaa rabb"..sun dauki lokaci mai tsaho a haka kafin yayi breaking hug din ya dagota sai yaga hawaye take wani nabin wani..hannu yakai yana share mata hawayen yace"don't cry okay?..stop crying i love u"..kai ta gyada mashi tana wani turo baki..ita kanta batasan wai ita zata iya bude baki tacema proprietor she loves him ba amma gashi tayi..it happened all of a sudden..kawai batasan yaushe ta fara sonshi ba amma for sure yau ta tabbata she loves him too and she doesn't want to share him with any other woman..ido ya kuma lumshewa tareda pecking forehead dinta yana dubanta da bright smile nasa yace"thank u so much love..thanks for loving me"..murmushi kawai ta saki dimples dinta suka fito..Bobby dake kallonta yau dai yakai fingers dinshi ya aza bisa dimples din nata..hannunta tasa ta dafe nashi hannayen snn ta dan bude ido kadan ta kalleshi sai kuma ta sake maidawa ta rufe..sunkuyawa yayi ya hade fuskanshi da nata yace"open ur eyes mana ki sake maimaitawa inji"..shoulder ta makale tana wani turo baki tace"oh oh"..daria sosai Bobby ya saki har yanxu fuskanshi hade da nata..wani irin mashahurin nishadi yaji yana saukan mishi ta ko ina kmr bashine dazu kunci suka mai zucia ba..wato Allah dai shine mai yanda yaso kuma a lokacinda yaso..bayan ya gama dariarshi ya raba jikinshi da nata tareda duba agogon hannunshi nan take ya wara ido cikeda mamaki ganin time ya wuce har haka..juyawa ya sakeyi yana kallonta har yanxu bata bude eyes dinta ba..shi duk bai gaji da ganinta ba wlh..ya zama dole ma yaje ya hura wuta shidai asa rana ayi ayi a daura a kawo mashi ita gidanshi don bazai iya jurewa ba anymore..hakurinshi ya kare don haka kawai asan yanda za'ayi dashi shidai..hannunta ya kama yana kallon yanda har yanxu eyes dinta ke rufe yace"love to ki bude idon naki muyi sallama mana"..shoulder ta sake makalewa tana girgiza kai..hands dinshi ya hada wuri daya alaman begging yace"Aysher please mana..ki tausaya min please"..bude idanun tayi a hankali tana kallonshi sai kuma ta bude kofar da sauri ta fita daga motar har tana hada hanya..wani kunyanshi taji ya rufeta wlh..sam bazata iya hada idanuwa dashi ba ita dai..Bobby kam relaxing yayi nan cikin motar yana binta da kallo har ta shige gate dinsu...ajiyar zucia mai karfi ya sauke yana sake godia wa Allah daya nuna mashi wnn rana..shikam babu abunda zaima Allah sai godia..hakika an gama mashi komai na dunia saidai fatan cikawa da imani kuma..driver na ganin fitarta ya koma ciki ya tada motar suka tafi yayinda Bobby ke jingine da seat yana ayyana yanda zaije ya takurama kowa har ansa mashi ranarshi..kuma bada nisa yakeso asa ba shi in ta nashi ne ma nan da two months yakeso ayi komai a kawo mashi matarshi.
Yana shiga gida ko flat dinshi bai shiga ba ya fara shiga flat din Mummy..har ta fara bacci shigowan nashi ta farka ta shiga dubanshi da mamaki tace"lafia dai koh?.."zama yayi a gefenta yace"ba lafia ba Mummy..mgnr sa ranar nan ne dai"..da mamaki Mummy take kallonshi tace"Bobby yaushe ka zama mara kunya ne wai?.."turo baki yayi yace"Mummy ba rashin kunya bane kawai nidai na gaji da jira ne..nidai dan Allah kiyi mgn dasu in two months time nakeso ayi komai plss"..tace"shi kuma ginin gidanka daka ajiye ka denayi fa?..kana ganin zaka iya karasa shi in two months time?.."da sauri yace"Mummy ai finishing ne kadai ya rage and in 4 weeks time nasan za'a gama kawai kice musu nidai banaso ya wuce two weeks"..ha6a Mummy ta kama tace"innalillahi wainna ilaihi rajiun"..sake marairaice mata yayi yace"Mummy please"..kallonshi kawai Mummy keyi tace"ikon Allah"..ya sake bude baki zaiyi mgn tace"tashi ka barmin daki kafin ranka ya 6aci wlh..yaushe ka zama mara kunya haka ne"..mikewa yayi yana turo baki yace"Mummy ni ba rashin kunya nake ba"..tace"to wuce ka barmin daki idan ba haka ba ince shekara guda za'a sa ba wata biyu ba"..ya sake bude baki zaiyi mgn tace"nace ka fita daga dakina Bobby"..sum sum ya juya ya fita daga dakin yana kunkuni..shifa duk basu san halinda yake ciki bane..da sun san abunda yake going through da basu tsaya yi masa kwane kwane ba wlh..he's kind of desperate..he's eager..shi gane yakeyi idan ba'ayi komai da wuri ba tana iya dawowa nan gaba tace bata sonshi kuma..har yanxun there is this insecurity a tare dashi amma sun kasa ganewa.
Lamido kuwa da gudu gudu ta koma hostel kai tsaye ta shige room dinsu tareda fadawa gado tanata doka murmushi kai kace mahaukaciya ce sabon kamu..wani irin excitement taji ta tsinci kanta a ciki all of a sudden..wato Allah yayi ma Proprietor baiwar iya kalamai sai kace abunda ya karanta knn..yanda yake tsara mata love words abun har mamaki yake bata yanda baya taba running out of them..gashi da kirki da iya kula da mace snn kuma uwa uba yana yi mata sonda tasan duk dunia babu maiyi mata irinshi idan aka dauke parents dinta..bata san how and when ta fara sonshi ba kawai lokaci daya taji tana sonshi itama kuma zata iya auranshi ko don sbd wnn son da yake mata..ta lura he is super romantic dan yanda yayi wrapping dinta a chest dinshi daxun kadai ma abun tsayawa a rai ne balle kuma wnn maganganun da yayita fada mata wanda sune suka bijiro da nata son itama har ta kasa rikewa ta sanar dashi..she remember the smile on his face lokcinda ta furta tana sonshi..she remember how he pecked her kawai saita saki murmushi mai sauti..gaskia Dr Bobby is amazing..he is one in a billion and duk macen data aureshi will be considered as a lucky girl..tayi zurfi sosai cikin tunaninta har bata san yaushe Billy ta shigo dakin tana mata mgn ba..saida ta daddage ta daka mata duka snn ta dawo hayyacinta..ta mike zaune tana waji daure fuska tace"meye haka?.."zama Billy tayi nan kusa da ita tana kallonta with smile tace"bestie bani labari dan Allah..what's the good news?.."murmushi Aysha ta saki tana wani kallonta ta gefen ido tace"who is ur bestie?.."Billy tace"to yi hakuri bestyn Sa'eed..bani labari inji what's the secret behind wnn beautiful smile din naki?.."gyara zama Lamido tayi tana dubanta still face dinta da murmushi tace"hmm Billy u wont believe this..wai nice yau da kaina na bude baki nace ma proprietor ina sonshi..can u believe this?.."tagumi Billy tayi tana dubanta da murmushi tace"ai dama kin dade da fara sonshi ganewa ne bakiyi ba..bani labari in de tadail plss"..Lamido tace"aikam dai daxu bansan ya akai ba kawai sai jin bakina nayi yana furta i love u..kuma wlh Billy da gaske sonshi nake..ya samar ma kanshi special wuri a cikin zuciyata har mamakin abun nake..it happen so fast"..murmushi Billy ke saki kai kace itace Proprietor tace"ai dama na fada maki mutumin nan karshe ne..ni tun daga yanda naga yana miki a hospital nasan ba karamin sonki yake ba sbd bai iya 6oyewa a ko ina"..zama Lamido ta gyara ta shiga bata labarin komai daya faru in detail..Billy tayi tsit tana sauraronta banda murmushi ba abunda take saki..Allah ya sani ita dama ta dade tanama qawat tata sha'awar auren proprietor sbd mutum neshi na kwarai..yanada duk wasu qualities da mace take nema a wurin namiji and above all yana sonta