Showing 183001 words to 186000 words out of 231169 words

Chapter 62 - Dr.BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

22 Aug 2024

9693

hankalinshi yaji ya koma gareta so yake kawai yaji dalilin wnn uban kukan da take.

Karfe biyar da wasu minutes suka shigo garin Kano..har zuwa yanxun amarya Aysha bata dena kuka ba..face dinta har ya kumbura eyes dinta sunyi jajir sbd kukan da taci...direct gidan su Bobby aka wuce da ita inda su Mummy da suka rigasu sauka sun shirya tsaf domin welcoming amarya..ana shigo da ita wasu sisters din Mummy guda biyu suka mike tareda kama hannunta har zuwa parlon Mummy..nan ma yana cike da mutane wanda yawancinsu duk yan uwan Mummy ne da qawayenta..bedroom suka wuce da ita tareda sauran mutanen da sukazo tare...nan da nan sai bedroom din ta cika taf da mutane masu son ganin amarya..saida suka gama turereniyarsu snn aunty sumy ta kwashi su Aunty Fiddausi da sauran wanda sukazo tareda zuwa flat dinta da akayi musu masauki a can..ita kuma amarya sai aka barta tareda Billy da Walida a flat din Mummy..suna fita Billy ta matsa kusada ita tareda bude fuskanta dake rufe da lafayan jikinta..fuskan taga ya kumbura suntum likewise eyes dinta sbd tsabar kuka..dan langabewa tayi tana kallonta tace"yanxu Lamido bazaki dena wnn kukan ba?..haka kikeso kije wurin event din fuska a kumbure?.."banza Aysha tayi da ita tanajin kmr ta Kara sakin wani kukan..bazasu gane ba ita kadai tasan what she's going through right now..ji take kmr tace itadai ta fasa a maidata gaban iyayenta amma akace it's too late to cry when the head is cut off...matsowa walida tayi kusa dasu tace"ki rabu da ita Billy kilan so take mijin nata idan ya ganta yace batayi mishi kyau ba da kumburarren fuska"..wani harara ta maka mata kmr ba itace ke kuka a while ago ba nan take Billy da Walida suka hada ido tareda kwashewa da daria..ringing din wayar Billy ne ya dawo dasu hayyacinsu..tana ganin wanda ke kira tayi daurin dauka tana sakin wani murmushi tace"ango ango ango"..murmushi Bobby ya saki on the other side yana shafa gashin kanshi yace"pls are u together with her?..i have been calling her bata answering kuma i really want to know how she's doing..is she still crying?.."murmushi Billy ta Kara saki tana kallon Lamido data wani lafe kan gado tana sauke ajiyar zucia tace"Sir taki dena kukan nan har yanxu wlh..tun daga Gombe take abu daya gashi har munzo Kano bata dena ba..bakaga yanda face da eyes dinta suka kumbura ba"..lumshe Ido Bobby yayi yana sauraron abunda take cewa before yace"u mean har yanxu kuka takeyi?.."Billy tace"kuka takeyi wlh..gashi anjima kadan za'ayi wani event din kaga ai bai kamata aga face din amarya kumbure ba"..yace"ohk ki bata wayan idan kuna tare"..ba musu Billy ta mika mata wayan tana cewa"mijinki"..amsan wayan tayi ta Kara a kunnenta ba tareda tace komai ba..Bobby da yaji saukar breathe dinta cikin wayan yasan ta kar6a mgn ne kawai baza tayi mishi ba..murya can kasa yace mata"so kin dena kaunata right?.."girgiza kanta tayi tana wani turo baki tace"No"..yace"then why are u still crying?..bakiso hankalina ya kwanta ne?.."nan ma kai ta sake girgiza mishi hawayen na sake ciko idanunta tace"kawai am missing home..Ina missing Ammi da kowa da kowa"..a hankali ya sake cewa"I know baby..nasan da ciwo amma try not to cry again please!..for me"gyada kai ta shiga yi kmr yana ganinta tace"na dena"..ya dan saki murmushi before saying"to nagode love..i can't wait to..."bata bari ya karasa ba Kitt ta kashe wayar tareda mikawa Billy tana wani turo baki..tun kafin ya karasa dama tasan me zai fada so bazata tsaya ta saurareshi ba..shi baisan halinda take ciki bane da zai dinga damunta da irin wnn maganganun.

Suna idar da sallahn isha'i aka shiryata cikin traditional Igbo attire daya matukar amsanta..shima Bobby shiryawa yayi cikin igbo attire sak irin nata..kyawunshi sai ya Kara fitowa sosai cikin kayan Aysha daketa kallonshi ta kasan idonta sai taga kaman bashi ba..ya koma mata inyamurin Proprietor dinsu sak masifaffen nan mai shegen takura mata...shima a nashi 6angaren yana dora idanunshi a kanta yaji komai nashi ya kwance..he was like Tabarakallah MashaAllah Alhamdulillah..gani yake duk dunia ba namijin daya kaishi dacewa da auran mace kyakykyawa kamarta..she is the real definition of beauty..yanxun kuma daya ganta cikin wnn dress sai yaji kaman yaje ya dauketa yayita juyi da ita sbd farin ciki..she looks so cute..so takeaway kmr yanda itama take ganin yama fita yin kyau...a nan compound din gidansu za'ayi dakeda haske sosai za'ayi event din don yanda wurin yakeda haske tamkar ba dare ba...anyi decorating wurin komai irin na inyamurai haka kuma duk jama'a dake wurin sanye suke cikin igbo wrapper da akayi ma dinkin boubou da zani kowa ta daura zanin kan riga bayan an dageshi can sama kmr dai yanda inyamuran na asali sukeyi..su Mummy Kalan nasu daban itada sauran manyan wajen dasu aunty sumy yayinda su kuma su Billy,Miemie,Husna,Yusra,Ilham,walida da duk sauran Yara da yammatan dake wurin suma nasu iri daya ne..a takaice duk wanda yazo Sai an bashi irin wnn dress yasaka snn zai shigo wurin..suma su Nur suna sanye da nasu kayan duk na inyamurai sun sanya ango a tsakiya...wata cousin din Mummy ce tazo ta kama hannun ango zuwa inda aka tsayar da Aysha don a tare akeso su shigo filin...tana zuwa ta kama hannunta ta saka cikin nashi snn tayi mishi rada a kunne taja baya tana kallonsu...zame hannunshi yayi daga cikin nata a hankali tareda zagayawa da hannun zuwa wait dinta ya tallafota a jikinshi sosai snn suka shiga takawa a hankali zuwa cikin filin...kida sosai aka sakar musu yayinda occupants din wurin keta tafa musu don abun ya burgesu ne sosai...Aysha da takejinta uncomfortable sbd kama waist dinta da yayi a hankali takai hannu zata cire hannun nashi daga jikinta shi kuma ya sake matse waist din nata yanda ba yanda zatayi ta zame hannun ba tareda mutane sun lura ba..dan bata rai tayi kanta a kasa tace mishi"partner let go mana.. people are watching"..murmushi ya saki mai kyau tareda Dan matsar da bakinshi saitin ears dinta yanda zata jishi sbd tsayi daya fita sosai yace"let the people watch mana ai it's not haraam..besides haka al'adan event din yake..dolene groom yayi holding bride dinshi to himself idan ba haka ba za'a ce he's not romantic ni kuma nasan am super romantic so bazan yadda mutane suyimin kallon am not romantic ba"..dan daga kai tayi ta kalleshi tana mishi puppy eyes shi kuma ya lumshe Ido tareda pecking eyes din nata aikuwa mutane suka kaure da ihu da tafi abun ya burgesu..su aunty Fiddausi da sauran yan uwan Aysha dai abun har kunya ma ya basu while yan uwan Ammi inyamurai abun ya kayatar dasu sosai..su a wurin su wnn ba wani abu bane groom yayi pecking bride dinshi ranar traditional event..infact ko kissing dinta zaiyi su bazasu ga wani abu ba tunda kusan al'ada ne hakan shiyasa duk musulman cikinsu basu cikayin traditional event din ba sai bayan daurin aure...bayan sun isa inda aka tanadar musu sun zauna ko hutawa basuy ba aka bukaci ganinsu a fili wai zasu taka rawa..haka nan suka sake fitowa suka tsaya a floor din yayinda aka saka musu traditional song shidai yana rike da hannayenta yana dan moving legs dinshi a hankali don bai wani iya rawa ba shikam..Mummy ce ta fara fitowa tazo tana musu watsin kudi daga nan kuma duk sauran yan uwanta suka fara tasowa suma..bayan sun gama Yan uwan amarya suma suka fito daga nan kuma sai abokai da kawaye..Bobby daga nan inda yake yana hango yanda Nur yaje yasa Miemie a kwana sai zuba mata rawar kai yake...murmushi kawai yayi yana girgiza kai cikin zuciarshi fadi yake"Allahumma yahdika Nur".

A takaice taro yayi kyau kuma ya bada ma'ana matuka..amarya tasha gaisuwa da runguma a wajen sisters din Mummy dashi kanshi angon nata don ba ko kunya yake rungumeta gaban uban jama'ar dake wajen...karfe goma da kusan rabi suka tashi masu tafia gida suka tafi Wanda zasu kwana a gidan kuma kowa ya nemi makwanci...amarya tana flat din Mummy tareda su Billy yayinda su Aunty Fiddausi da sauran wanda suka rakota suke flat din aunty sumy zuwa da safe wasu zasu fara yin gaba saura kuma zasu bari har yamma su mika amarya dakinta snn su wuce...Bobby a ranar shima sai barin gidan yayi sbd yanda yake cike da jama'a Kai tsaye gidansu Nur suka wuce daga shi sai Nur din don sauran abokanshi duk a Kano suke so ana tashi kowa ya kama gabansa..suna hanya Nur time to time yake juyawa yana kallon yanda yayi relaxing jikin kujera ya wani lumshe ido yayi tsit kmr yana tunani...murmushin iskanci ya saki daidai lokacin da suka karaso cikin gidansu yace"gaskia su Mummy basu kyauta ba..taya zasu bar fresh ango kamarka ya kwana dakin tuzuru kaman ba yau aka daura maka aure ba"..banza Bobby yayi dashi dan a yanxu ba lokacin rigima ne dashi ba...sake murmusawa Nur yayi bayan ya gama parking motar yace"shawaran da zan baka kawai kayi sneaking kaje har inda take ka sameta don Allah ya gani ba abun farin ciki bane ango kamarka yayi spending first night dinshi ba tareda amarya ba"..wani kallo da Bobby ya watsa mashi baisan lokacinda ya kwashe da daria ba hadda dukan starring...Saida yayi me isarshi snn ya dan tsagaita yana cigaba da binshi da kallon da kana gani zakasan na tsokana ne yace"C'mon Bob wnn hararan fa?..am only trying to be of help don nidai Allah ya sani bazan iya kwana randa aka dauramin aure ba tareda amarya ba..hauka ma akeyi knn"..ya karasa mgn yana shafa kai gami da sakin murmushi...murmushi shima Bobbyn ya saki tareda dagowa yana kallonshi da kyau yace"don't worry badai ni kakema wnn iskancin ba?..bari muga wanda zai shige maka gaba a neman auren Miemie..wlh idan kayi wasa da kaina zan cema babanta kar ya kuskura ya baka aurenta tunda dan iska ne Kai"..ai tun bai rufe baki ba Nur ya koma kalar tausayi yana cewa"gaba Bob wnn ai mugunta ne..nidai kayi hakuri wasa nake maka wlh..idan ma so kake inje in dauko maka Lamido i can do that amma kar kace zakasa a hanani aurenta pls..inasonta sosai wlh"..daria shima Bobbyn ya kwashe da ita tareda bude motar ya fita..Nur ya bi bayanshi da sauri yana cewa"Bob please mana..plss I love her".

Washegari tun safe su Aunty Fiddausi suka shiga gidan amarya dake nan kusada gidan nasu suka gyara mata shi tsaf..suka kumayi duk wani necessary abu da gidan ke bukata daga nan kuma da yawa daga cikin Wanda suka rakota suka wuce Gombe aka bar iyaka Aunty Fiddausi da Aunty Amina sai walida da Billy.
Karfe hudu aka gama shiryata tsaf aka sake nadeta da wani lafayan snn aka kaita wajen su Mummy sukayi mata nasiha daga nan kuma aka bude kofar shiga gidan nata dake nan cikin gidan suka nufi can da ita...abun mamakin shine har yanxu Hajia indo bata bar kuka ba kmr dai yauma daga Gomben aka daukota aka sake zuwa Kano da ita...suna rike da hannunta har kofar gidan Aunty Amina tace tayi Bismillah snn ta shiga da kafar dama..ba musu tayi hakan snn suka shiga zuwa ciki.. compound din yanada girma sosai dukda baikai na asalim gidansu girma ba shima yanada girma ba laifi...a hankali suje tafia har sukazo entrance nan ma aka sake cewa tayi Bismillah da shiga da kafar dama snn suka shiga cikin parlor..basu ajiyeta ko ina ba sai one of bedrooms dinta dasu Billy ke ciki suka zaunar da ita kan gadon bayan sun sake mata nasiha sosai suka bar gidan sbd gudun kar ango yazo ya riskesu a dakin amaryarshi...daga ita sai Billy da Walida aka bari..Billy ta matsa kusada ita tareda bude face dinta tana kallonta with murmushi tace"har yanxu dai kukan kike Lamido?.."banza tayi mata tareda mikewa ta ware lafayan dake jikinta ta nufi wani kofa datake zargin bathroom ne..bayan few minutes ta fito sai kuma ta tsaya daga nan kofar bathroom din ta kama kugu ta shiga karema dakin kallo...walida da Billy suka hada ido kafin walida tace"zo muje kiga gidan naki da kyau"..girgiza Kai tayi still tana rikeda kugunta tace"mutane zasu iya shigowa"..da sauri Billy tace"aah ba wanda zai shigo wlh ai tun daxu sukazo suka gama ganin gidan..shi kuma angon ki nasan sai after magrib zai shigo so let's use this opportunity ki karema gidanki kallo sosai"...dan murmushi ta saki jin abunda Billy ta fada sai Kuma ta daga kafada tareda fadin"ohk"..daga haka suka fita daga bedroom din..sauran bedrooms dinta guda biyu suka fara shiga ta gama gani snn suka dawo parlor daga nan Kuma sukayi kitchen...sbd tsabar mamaki ma kasa cewa wani abu tayi don gidan yayi mata kyau ne fiyeda yanda take zato..hakika daddy da Ammi sunyi kokari sosai wajen zuba mata abun arziki a gidanta kaman yanda shima mijin nata yayi kokari matuka wajen tamfatsa mata gida mai kyau da tsaruwa kmr wnn..she just fell in love with the house har batasan lokacinda dan guntun damuwan da take ciki yayi disappearing ba..zagaya gidan sukayi sosai ko wane lungu da saqo Saida suka shiga ta kalli abunta snn suka wuce flat dinshi..walida ta kama handle din kofa zata bude Aysha tayi saurin tareta tana cewa"babu Wanda zai shigan min 6angaren miji"..wara ido Billy tayi tana dubanta tace"to mun rigaki ganin 6angaren mijin naki ma"..tace"eh ai lokacin bana nan amma yanxu da nake nan ba wanda zai sake bari ya shigar mata 6angarenshi..haka nan kowa ya gane mana sirrinmu"..daria Billy ta saki kafin tace"kinada gaskia Kam..wnn sirrin ai tsakaninki dashi ne and nan da anjima kadan sirrin zai fara aiki so bai kamata mu shiga ba"..daria ta Kara saki walida na tayata...ita Kuma Aysha sai jikinta yayi wani sanyi qalau tunawa da gagarumi aikin dake gabanta da tayi...yanxu fa mgnr Billy gaskia ne Koh..yanxu babu kunya sai mutumin nn yazo yace zaiyi mata wani abu Koh..kai amma ai da kunya..to ta Ina ma za'a fara ne Kam?..duk jikinta a sanyaye ta bar jikin kofar tareda komawa parlor ta zauna ta zuba uban tagumi kmr marainiya..ya zatayi da al'amarin nan ne wai?.

Karfe takwas daidai motan Nur ya shigo gidan tareda Bobby daya kasa dena daria tun daxu..he is just smiling kmr mara hankali..gani yake no man is as happy as he is right now..he is super duper happy..he just can't believe yau shine zai kwana gida daya..daki daya kuma gado daya da love of his life..oh Allah what a blessing!..what a happy moment!..it's like a dream come true..the long awaited day has come.





Yeeepeee💃🏻🥳💃🏻🥳💃🏻🥳
















Rano✨





Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba...masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment via 07063800556.
57
Da sallama suka shiga parlon daya cika da qamshi sbd turaren wuta dasu Billy suka saka..suna nan zaune cikin parlon Aysha da face dinta ke lullu6e da lafaya tana zaune tsakiyarsu..saida gabanta yayi wani irin faduwa sakamakon qamshin perfume dinshi da taji..dukda bataji voice dinshi ba don Nur kadai ne yayi sallama amma tasan tare suke sbd wnn qamshin nashi daya cika wurin...a nuste suka karasa ciki suka zauna Nur yana kallonta da fara'a sosai yace"amarya bakya laifi"..sunne kanta ta sakeyi ba bakin mgn..Billy dake kallonsu da murmushi itama tace"sannunku da zuwa sir..ina yini"..yace"lafia Lau..ya hidiman biki"..tace"Alhamdulillah"..walida ma ta gaisheshi ya amsa Bobby dai yana zaune sai kallonsu yakeyi kmr mutum mutumi..da zasu gane da barin wnn gaishe gaishen nasu sukayi suka fara gamawa dashi don Allah ya sani so yake su tafi su barshi da matarshi...Nur dake ankare dashi sarai yasan abunda yake saqawa cikin ranshi shiyasa duk ya sallami abokansu wai ba sai sun rakashi wajen amarya ba..shima Nur din dan ba yanda zaiyi dashi ne amma da shi kadanshi zai taho wlh...gyaran murya yayi tareda Bismillah kaman wani malami snn ya shiga musu nasiha kmr yanda aka saba idan an raka ango gidanshi ba'a tashi sai an dan yi musu nasiha ko yayane...kallonshi kawai Bobby yake yanda ya dage shi bai yadda ba fada yake musu abun sai ya bashi daria ma wlh..wai Nur ne yau da wa'azi kmr mutumin kwarai...Saida ya gama surutu da zolayarshi snn ya mike yana yima Bobby wani kallon kasan Ido yace"to ango mu zamu wuce..Allah ya baku zaman lafia da zuri'a na gari"..kai kawai Bobby ya gyada mishi yana murmushi..su Billy suma mikewa sukayi walida ta koma bedroom ta dauko musu bags dinsu Nur ya kama hanya zai fita Bobby na bayanshi..su Billy ma sun juya zasu tafi Lamido ta riko hannunta da sauri tana sakin kuka..da sauri Bobby ya dawo cikin parlon yana kallon yanda ta kwakwume hannun Billy yace"partner ki saketa mana..ai ba Bauchi zata wuce yanxu ba"..banza tayi mishi tacigaba da kukanta..Nur dake kallonsu ya fashe da daria yana cewa"wlh dole kiji tsoro Lamido..ni kaina zuwa yanxu tsoron mijin nan naki nake balle ke"..harara Bobby ya watsa mashi tareda karasawa inda take ya janye hannunta a hankali Billy dake daria tayi saurin kama hannun walida suka fita daga parlon suna daria..Nur dai na tsaye yana wani kallonsu yana murmushi Bobby yazo ya jashi shima suka fita kofar parlon yana binshi da wani kallo yace"oya go saida safe"..murmushi Nur ya Kara saki yace"dole kace saida safe mana.. anyways Allah ya baku zaman lafia mai dorewa..Allah kuma yasa kayi mata ciki a yau din nan"..tun kafin ya karasa Bobby ya tunkudashi tareda komawa cikin gidan ya rufe kofarshi..Nur ba karamin dan iska bane wlh..wai Allah yasa yayi mata ciki..yana dawowa parlon ya sameta zaune nan inda ya barta har yanxun kuma bata dena kuka ba..da sauri ya karasa ciki ya zauna kusada ita baice mata kala ba kawai sai ji tayi ya dauketa cak ya dora akan cinyarshi tareda rungumeta ga jikinshi sosai..tureshi ta farayi tana turo baki tace"ni ka saukeni banaso"..hannu yakai ya bude fuskanta da yake lullu6e ya tusrama face din nata ido yana kallo kmr ba gobe..wani irin nutsuwa da kwanciyar hankali suka saukar mashi..a hankali ya hade fuskanshi da nata tareda cupping fuskar nata da hannayenshi yana kallon eyeballs dinta yace"welcome..to your house..Mrs Bobby"..lumshe idanunta tayi tana sake turo baki ga gabanta sai faduwa yake..murmushi ya saki mai kyau tareda sunkuyawa a hankali yayi brushing lips dinshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login