Showing 42001 words to 45000 words out of 145898 words
ya d'auko mata kifin gwangwani ya bud'e ya zuba mata a plate d'inta ta soma ci.
Zarah kuwa tana canzo kaya da saurinta ta fita taje ta sami driver ta shiga mota suka wuce.
Da ta dawo tayi wanka ta shirya cikin qananun kaya snn ta girka abinci taci,tana kammala cin abinci,ta d'auko handouts d'inta tayi zaune tana dubawa kullum abun har ya zamar mata jiki sbd rashin abin yi ba kallo gata ita kad'ai a cikin gida,mostly yanzu saif in ya fita tun safe se dare yake dawowa amma duk wani abu da ta keyi a gidan yana gani dan duk ya dawo se ya duba a laptop d'in shi.
Rnr Saturday da safe ta fito daga baya gurin shanyi sanye da kayan bacci riga da wando da kuma hular net a kanta tana riqe da bokiti a hannun ta.
Tana shigowa falon ta tsaya da saurin ta tana kallon d'aya daga cikin en matan saifuddeen wato wnn wacce ta ta6a tare ta a ranar.
Tana tsaye gun dining ta gama tsiyaya ruwan Lipton a cup,ta ciro wani magani a cikin aljihun wandon jeans d'inta ta 6alle qwaya d'aya ta saka a cikin ruwan Lipton d'in tare da saurin motsewa seyi take tana kallon gun staircase kar saif ya fito ya ganta dan shi take had'awa tea shine ta saka mishi desire tablet a ciki,dmn samun cikar burin ta dan ta fahimci ba wani rashin lafiya dake damun sa iko ne kawai irin nashi da ya maida su tamkar qwalama tatta6asu kawai yake ya bari amma sosai yake sakar musu kud'i kmr yayi wani abun dasu.
Gyaran muryar da zarah tayi ne yasa ta d'ago a tsorace tana kallon bakin qofar falon,tana ganin zarah ce ta wani sha toka dan kar ma ta ga damar ta,hakan be hana zarah qarasawa gurin ta ba shaye da toka itama ta kalli ruwan Lipton d'in snn ta kalle ta tace"asararriya me kika sa masa a cikin ruwan Lipton d'in zaki kashe shi ne ko me?
Ina ruwan ki da abunda na sa masa munafuka kin la6e kina kallo na to lafiyar sa nake nema masa ba wani abu ba.
Zarah tace"Babbar qatuwar munafuka ta wuce ki dashi bazai nemi lafiyar da kansa ba se ke kuma har kina dube dube gudun kar ya ganki,wlh idan baki je kin zubar ba yana zowa zan gaya masa ne ehe.
Naqi na zubar d'in kin dad'e baki je kin gaya masa ba.
Kallon ta Zarah tayi tare da jinjina kanta taje ta zauna kan kujera ta d'aura d'ayar qafar ta kan d'aya tana fad'in"nida ke shege ka fasa ina nn har se yazo wlh.
Komai kasa ce ma zarah tayi se kallon ta da take tana jin kmr taje ta shaqe ta.
Ganin saifuddeen yana saukowa yasa dole ta d'auki ruwan Lipton d'in taje kitchen ta zubar a sink.
Koda ta dawo har saifuddeen yaja kujera ya zauna fuskar sa ba yabo ba fallasa se kallon zarah yake wacce ita ma ta d'an kalle shi kawai snn ta tashi ta d'auki bokitin ta ta wuce.
Yarinyar ta bita da kallo kana tayi d'an murmushi ta d'auki mug ta shiga tsiyaya masa wasu ruwan Lipton tana fad'in"hm gaskiya dear yarinyar nn da aka had'a ka da ita bagidajiya ce sosai,wae fa tea ta samu zan had'a maka daga kawai taga na zuba nescafe ta d'auka ko wani mugun abu ne har dasu min masifa wai nasa maka magani zan kashe ka,shine taje ta zauna tana jiran fitowar ka wae zata gaya maka ne idan banje na zubar ba,ni kuma abun nata se ya ban dariya naje kawai na zubar dmn na huta da ita dan bana son se ka zauna tazo ta cika min kai da banzan surutu.
Tun farkon zancen ta har ta gama qyar saifuddeen ke kallon ta dan duk abunda ya faru yana can zaune gaban laptop yana ganin su.
Komai bai ce da ita ba se miqa mata desire tablet d'in yayi wanda ya fad'i ne garin maida shi aljihu bata sani ba.
Ras gabanta yayi mugun fad'uwa ta kasa kar6ar maganin se sadda kanta tayi qasa cike da jin nauyin sa,ya dakar mata tsawa yace"kar6i nace!
Da sauri jikinta na rawa ta kar6a yace"6alle gabakid'aya ki zuba a ruwan Lipton d'in ki motse kmr yanda kikayi da farko.
Da sauri ta kalle shi cikin mamaki se kuma ta shiga rarraba idanunta tana kallon saman falon har idanunta suka sauka kan abinda take zargi wato CCTV camera,bakinta na rawa ta kalle shi cike da son bashi haquri ya watsa mata wani irin mugun kallo snn yace"ki 6alle ki zuba nace!
Ba musu ta 6alle gabakid'aya ta zuba ta kuma motse.
Yace"oya drink it right now! in yaso kije can waje ki nemi banzan gardin da ze iya taimakar ki.
Gwalo ido tayi tare da saurin marere ce masa tana bashi haquri.
With deep voice yace"wlh ko ki sha ko na d'ura miki shi yanzun nn very stupid kar6i!
Ya d'auka ya miqa mata,jiki sa6ule zata kar6a tasha suka ji qarar doorbell,ajiyar zuciya ta sauke a tunanin ta ko ta sami ku6uta ne se ganin tayi ya kalli qofar kawai ya maida duban sa gare ta kmr wani zaki yanda yasha toka yana jiran ta qar6a tasha.
Ba yanda ta iya idanunta tap da qwallah ta kar6a takai bakinta knn suka jiyo zarah se ihu take a d'aki.
Nan saifuddeen ya tafi da saurin sa ya haura sama zuwa d'akin zarah.
Da shigar sa yayi turus cike da jin haushi yana kallon abunda take yiwa ihu,d'an qaramin spider ne ya korota a bathroom,wacce har ta tu6e ta ganshi shine ta fito aguje tana ihu,tana ganin saifuddeen ya shigo ta shiga nuna mishi spider d'in tana fad'in"wnn abun ne gizo-gizo bansan a ina ya fito ba dan Allah ka fitar min dashi tsoran sa nake wlh"
Tsaye kawai saifuddeen yayi riqe da waist d'in sa ya kafe idon sa a kanta yana kallonta daga ita se towel riqe a hannunta bata d'aura ba se kare qirjinta tayi ya tafi har zuwa rabin cinyoyinta ya rufe ba'a ganin tsiraicinta se pant d'inta da yake d'an hangowa ta gefe kad'an,amma rabin mammanta duk a waje,tsoro be bar ta fahimci yanda take ba bare ta gyara se nuna masa spider take tayi tana roqon ya fitar mata dashi.
Saifuddeen dake kallonta ya had'iye yawu sbd wani yanayi da yaji kansa a ciki.
Ya riqo hannun ta tare da nuna mata qirjin nata da idanun sa yace"ae se ki kama wnn tukun ko zan iya abunda kk so"
Zarah ta kalli qirjinta cikin sauri taje zuwa gyara towel d'in ta saifuddeen ya riqe towel d'in tare da fad'in"ae naga so kike in gani meye kuma na rufewa ko kin d'auka ban fahimci duk tsoron kitty da kikeyi na iskanci bane kinayi ne kawai dan ki riqa liqe min a jiki ko zan taya ki,shine kinga ba riba kika dawo kan spider towel a hannun ki kina min tallan jiki kinqi ki d'aura sbd yayi sauqin sa6ulewa na gani ki samu ido rufe na biya miki buqatar ki koh,to bari kiji even Sophie ma bata ta6a samun wnn abun da kk buqata a gurina ba and bazan iya cutuwar ta ba sbd ita kad'ai keda ni ba wata kucakar macen da ta isa.
Kana yayi qasa da muryar sa yana kallonta cikin shafo fuskar ta yace"but kin bani tausayi zan taimake ki na rage miki wani abun kar ki fara kawo min qarti a cikin gida dan jarabar ki zata fi haka ma nasani.
Zarah da gabad'aya ya gama cika ta a fusace ta buge masa hannu da ya shafo fuskar ta ya tafi dashi har zuwa saman mammanta yana shafawa.
A kasale saifuddeen yayi d'an murmushi yace"kinji haushi ne dan nace bazan biya miki buqatar ki duka ba,ki gode Allah ma da na matse zan taimake ki.
Ya qarashe mgnr ne tare da fizge towel d'inta da qarfi ya jefar.
A rud'e zarah taje zuwa fasa ihu tana neman kare qirjinta da hannayen ta se jin bakin sa tayi a nata ya kuma jefa ta kan bed ya mata rumfa se mutsu mutsu take tana son qwatar kanta ya riqe mata hannuwa and still bakin sa a nata be barta ba har se da ya gama jagwalgwala ta son ranshi snn ya tashi yana me gyara buttons d'in rigar shi,yayinda ita kuma da saurin ta tasa blanket ta rufe jikinta cikin kuka tana mishi Allah ya isa.
Yayi murmushi tare da fad'in a ranki nasan gode min kike kina samin albarka kinji dad'i na sosa miki inda ke miki qaiqaiyi,idan jarabar taki ta sake motsa miki u are free zan qara matsewa na taimake ki,se ki riqa zuwa d'akina kina samuna kmr yanda kika ga sauran en matan nayi.
Zarah dake kallon sa rai 6ace tace"Allah sauwaqe ai ko en matan banda asara banga abunda yasa suke faman bibiyar fankon namiji marar amfani irin ka da bazai iya ta6uka komai a kan mace ba se shirme.
Saifuddeen da har ya juya zai fita daga d'akin,ya juyo ya kalle ta d'auke da mamaki a fuskar shi kana ya jinjina kansa d'auke da shu'umin murmushi,lallai kuwa yanzun nn ze nuna mata shi cikakken namiji ne da se tayi nadamar gaya mishi wnn mgnr.
Nan kawai ya shiga cire kayan jikin sa idon sa akan ta yana mata wani kallo da ko be fad'a ta sani,zarah dake kallon shi se jin tayi gaban ta ya shiga dukan uku uku,ta tashi da sauri zata shige bathroom ya fizgo ta da qarfi ya maida ta kan bed ya haye ruwan cikin ta ya zaune se ihu take tana dukan shi ta koina,amma ko a jikin sa har ya gama cire kayan jikin sa ya dawo kanta ze raba ta da d'an pant d'inda ke jikinta,ae kuwa duk inda hankalin ta yake ya tashi a rud'e ta shiga girgiza kanta cikin kuka tana fad'in"Dan girman Allah kayi haquri wlh Allah su6utar baki ne bazan sake ba,fir yaqi saurarrar ta se ma bakinta da nashi ya had'e.
[12:01PM, 3/3/2018] +234 806 812 5769: _Sunday 25/02/2018_
*«»«»«»SAIFUDDEEN!«»«»«»*
By
*Billy giro😊*
*Dedicated to»»»Zarah gwandu*
*«»page 24«»*
Nan de ya basar ya fita daga d'akin.
Zarah kuwa bayan ta kammala shirin ta,dama komai ta fito zata fita,ta sami saifuddeen zaune a falo ya jingina bayan sa a jikin kujerar da yake zaune idanuwan sa a lumshe kitty kan laps d'in sa se shafa jikin ta yake a hankli wanda ba abinda yake tariyo wa se rayuwar shi shida Sophie da tun secondary school suka had'u da juna har zuwa university,primary school kawai yayi a Nigeria.
Qamshin turaren zarah ne ya dawo dashi duniyar tunanin da yake ya bud'e idanun sa da duk sukayi jajur suka canza launi.
Zarah da tayi tsaye ta kasa wucewa sbd tsoron kitty ya sakar mata wani mugun kallo.
Kallon da ya mata ne yasa dolen ta ta nufi qofa zata fita se kawai kitty ta nufo ta aguje tare da yin kukan su na kyanwa.
Ae kuwa a tsorace ta fasa ihu bata riga ta bud'e qofa ba taje da gudu tayi tsalle ta hau kujerar da saif yake zaune tana neman 6uya a bayan shi.
Da sauri Saifuddeen ya miqe yana mamakin me kitty keyi haka wacce da gudun ta zata hau kujera cike da son cafko zarah da gabad'aya ta cukuikuiye saif se ihu take.
Cikin daka tsawa yace"kitty stop it!"
Se kuwa ta tsaya cak bata hau kujerar ba se ma ja baya da tayi.
Nan ya fizgo zarah ya dawo da ita gaban shi yana fad'in"ke kuma ki min shiru ko in 6a66ala ki a nn gurin wlh munafuka me kika mata da har take binki kin qara mata wata muguntar ko"
Zarah bata iya bashi amsa ba se qara rirriqe shi tayi cikin kuka tana ihu sbd yanda kitty ta sake yunqurin cafko ta.
Nan saif ya kore ta ta bar gurin,snn a natse ya kafe idon sa akan zarah dake rungume jikin shi duk ta cukuikuye shi bata ma san ya kori kitty ba se kuka take tana fad'in ita wlh bata mata komai ba dan Allah ya kore ta.
Be ce mata komai ba se d'agota yayi tare da nuna mata kitty da idon shi.
Nan ta juya taga kitty can nesa dasu near kitchen ta kame guri d'aya se kallon su take.
Saifuddeen yace"kayan jikin ki ne fa idan baki je kin canza su ba zata sake biyoki dan yunwa take ji"
Da sauri zarah ta kalli kayan jikinta atamfa ce me hoton kifi da aka d'anyi su manya jefi jefi a jikin atamfar se tayi kyau ba laifi.
Ta juyo ta kalli saif idonta tap da qwallah tare da qara rirriqe shi.
A hankli ya lumshe idanun shi tare da ware su akanta yace"No jeki kawai baza ta miki komai ba"
Kallon kittyn tayi ta kuma kalle shi tana son wucewa amma kuma tana tsoron kar se ta kama hanya kitty ta bita.
Saifuddeen da ya fahimci bata iya wucewa ga lokaci se tafiya yake driver na waje yana jiran ta,ya kama hannunta ya tafi da ita har bakin qofar d'akinta,byn ta shiga ya dawo downstairs ya zauna kan kujera tare da jingina bayan sa snn ya lumshe idanun sa a hankli yana jin yanda qamshin turaren zarah me dad'i ke tashi a jikin shi.
Sosai turaren ya masa dad'i sbd cool qamshi ne dashi ba me irin hawa kai d'in nn bane,se ma natsuwa da mutum ke tsintar kanshi a ciki.
Kmr wanda aka tsakura ya bud'e idanun sa da sauri ya kalli kitty still tana can kame guri d'aya.
Murmushi ya sakar mata kmr wata mutum ya tashi yaje ya d'auke ta yana bata haquri,snn ya shiga kitchen ya d'auko mata kifin gwangwani ya bud'e ya zuba mata a plate d'inta ta soma ci.
Zarah kuwa tana canzo kaya da saurinta ta fita taje ta sami driver ta shiga mota suka wuce.
Da ta dawo tayi wanka ta shirya cikin qananun kaya snn ta girka abinci taci,tana kammala cin abinci,ta d'auko handouts d'inta tayi zaune tana dubawa kullum abun har ya zamar mata jiki sbd rashin abin yi ba kallo gata ita kad'ai a cikin gida,mostly yanzu saif in ya fita tun safe se dare yake dawowa amma duk wani abu da ta keyi a gidan yana gani dan duk ya dawo se ya duba a laptop d'in shi.
Rnr Saturday da safe ta fito daga baya gurin shanyi sanye da kayan bacci riga da wando da kuma hular net a kanta tana riqe da bokiti a hannun ta.
Tana shigowa falon ta tsaya da saurin ta tana kallon d'aya daga cikin en matan saifuddeen wato wnn wacce ta ta6a tare ta a ranar.
Tana tsaye gun dining ta gama tsiyaya ruwan Lipton a cup,ta ciro wani magani a cikin aljihun wandon jeans d'inta ta 6alle qwaya d'aya ta saka a cikin ruwan Lipton d'in tare da saurin motsewa seyi take tana kallon gun staircase kar saif ya fito ya ganta dan shi take had'awa tea shine ta saka mishi desire tablet a ciki,dmn samun cikar burin ta dan ta fahimci ba wani rashin lafiya dake damun sa iko ne kawai irin nashi da ya maida su tamkar qwalama tatta6asu kawai yake ya bari amma sosai yake sakar musu kud'i kmr yayi wani abun dasu.
Gyaran muryar da zarah tayi ne yasa ta d'ago a tsorace tana kallon bakin qofar falon,tana ganin zarah ce ta wani sha toka dan kar ma ta ga damar ta,hakan be hana zarah qarasawa gurin ta ba shaye da toka itama ta kalli ruwan Lipton d'in snn ta kalle ta tace"asararriya me kika sa masa a cikin ruwan Lipton d'in zaki kashe shi ne ko me?
Ina ruwan ki da abunda na sa masa munafuka kin la6e kina kallo na to lafiyar sa nake nema masa ba wani abu ba.
Zarah tace"Babbar qatuwar munafuka ta wuce ki dashi bazai nemi lafiyar da kansa ba se ke kuma har kina dube dube gudun kar ya ganki,wlh idan baki je kin zubar ba yana zowa zan gaya masa ne ehe.
Naqi na zubar d'in kin dad'e baki je kin gaya masa ba.
Kallon ta Zarah tayi tare da jinjina kanta taje ta zauna kan kujera ta d'aura d'ayar qafar ta kan d'aya tana fad'in"nida ke shege ka fasa ina nn har se yazo wlh.
Komai kasa ce ma zarah tayi se kallon ta da take tana jin kmr taje ta shaqe ta.
Ganin saifuddeen yana saukowa yasa dole ta d'auki ruwan Lipton d'in taje kitchen ta zubar a sink.
Koda ta dawo har saifuddeen yaja kujera ya zauna fuskar sa ba yabo ba fallasa se kallon zarah yake wacce ita ma ta d'an kalle shi kawai snn ta tashi ta d'auki bokitin ta ta wuce.
Yarinyar ta bita da kallo kana tayi d'an murmushi ta d'auki mug ta shiga tsiyaya masa wasu ruwan Lipton tana fad'in"hm gaskiya dear yarinyar nn da aka had'a ka da ita bagidajiya ce sosai,wae fa tea ta samu zan had'a maka daga kawai taga na zuba nescafe ta d'auka ko wani mugun abu ne har dasu min masifa wai nasa maka magani zan kashe ka,shine taje ta zauna tana jiran fitowar ka wae zata gaya maka ne idan banje na zubar ba,ni kuma abun nata se ya ban dariya naje kawai na zubar dmn na huta da ita dan bana son se ka zauna tazo ta cika min kai da banzan surutu.
Tun farkon zancen ta har ta gama qyar saifuddeen ke kallon ta dan duk abunda ya faru yana