Showing 105001 words to 108000 words out of 145898 words

Chapter 36 - SAIFUDEEN COMPLETE BY ESHAAAT

EYSHAAT   

12 Jul 2024

24759

zaki bi mutane duk ki gaya musu cewa wai ba abunda ya ta6a shiga tsakani na dake gashi duk kinsa Abba se ganin laifi ne yake akan hakan!
Zarah da duk ta kame guri d'aya qwallah tap a idonta muryar ta na rawar kuka tace"to ba kai bane ka gaya ma umma"
A hankli saif ya sassauta riqon da ya mata yana tuna hakane fa se kuma lokaci d'aya ya sake manna ta a jikin bangon yace"ta yaya akayi to suka san cewa har bayan rasuwar Abba ba abunda ya had'a ni da ke idan bake kika gaya musu ba!?
Tace"to ae duk laifinka ne tun farko,da baka gaya ma umma ba da baza ma su nemi jin qarin bayani daga gare ni ba.....ke kuma wawiya shine se kika gaya musu bayan duk kece kika hana faruwar komai,to wlh bari kiji in gaya miki yanzun nn zan nunawa Abba cewa u are still my wife babu wani d'an iskan da ya isa ya aure ki nine mijinki na har abadah wlh.
Nan kawai ya hau zare belt d'in wandon sa,a tsorace ta saki kuka ta kame jikinta sosai tana bashi haquri dmn a tunanin ta ko dukan ta zai yi amma se ganin tayi ya jefar da belt d'in ya kuma zuge zip d'in wandon shi nn ta fahimci abunda yake niyya ai kuwa da sauri ta bud'e ido had'e da girgiza masa kai.
Bai kula ta ba sai jefa ta yayi kan bed ya haye ruwan cikinta tare da had'e bakin sa da nata dan kar tamai ihu su Abba suji bai samu yayi abunda yayi niyya ba,wanda yana had'e bakinsa da nata yakai hannun sa zai raba ta da doguwar rigar da ke jikinta,zarah bata iya zare bakinta ba se kokawa ta shiga yi dashi a hakan duk yabi ya yaga mata riga,snn ya koma kan undies d'inta suma ze yaga,nn ta samu da qyar ta zare bakinta daga nashi cikin kuka ta shiga bashi haquri tana fad'in ya daina kar ya aikata nn fa d'akin umma ne,amma fir yaqi saurararta ganin haka yasa kawai ta shiga yin ihu tana kiran umma.
Koda su umma suka ji ihun ta suka zo a rikice sai dukan qofar suke baza su iya bud'ewa ba sbd key d'in da saif yasa,dolen su suka zagaya ta d'akin Abban kd da akwai qofa a can da zasu iya shiga d'akin,sukayi sa'a kuwa qofar a bud'e take saif gabad'aya ya manta da qofar bai rufe ba.
Sai jin yayi sun shigo d'akin,Abban kd ya nufo shi a fusace ya 6an6anre shi daga jikin zarah tare dakai masa lafiyayyen mari yace"d'an iska me kakeyi haka get out ! in daina ganin ka a nn very stupid!!
Idanun saif ne suka ciko tap da qwallah ya tsaya se huci yake yana kallon zarah da tuni umma ta kamata tasa bedsheet ta rufe mata jikinta,zarah ta rungume ta sosai sai kuka take tana kallon saif ya juya kawai ya fita daga d'akin,a ransa yana fad'in lallai yau kome zata zama sai dai ta zama shi Hjy zai je ya sama idan itama taqi goya mai baya to kuwa sai dai dashi har zarah a neme su a rasa dan kuwa wlh zai d'auke ta ne ya tafi da ita inda ba wanda ya sani bare ace za'a rabashi da ita.

Jamil da still yana nn cikin mota kansa had'e da sitari,duk abunda yake faruwa shi bai ma sani ba haka sam baiji shigowar saif cikin motar ba se jin yayi an rufe ganbun motar da qarfi,ya d'ago kansa da qyar ya kalli saif muryar sa a hankli yace"lafiya ka shigo mota haka ina zarah ba tare zamu koma bane?
Saif da duk haushin jamil yake ji cikin tsawa yace"da Allah malam ni kaja mota mu bar garin nn!
jamil ya kalle sa kawai baice masa komai ba ya lalla6a yaja motar suka hau hanyar komawa kano.
Da shigar su garin kano ne wayar saif dake laqe tana caji ta shiga ringing wacce ya neme ta ne yau da safe shine ya ganta a under pillow.
Ya kalli wayar tashi ransa a mugun 6ace kmr bazai d'aga ba amma ganin Nusaiba ce me kiran yasa ya d'aga kiran.
Yana d'aga kiran nata yaji sai kuka take sosai tana fad'in"Dan Allah yaya kayi sauri kazo tun d'azun se kiran numbar su Abban kd nake ban samu ba mom d'inka ce tazo da police sun tafi da umma.
Da sauri saif yace what! a wane police station ne tasa aka je da ita?
Tace"nima ban sani ba amma ka fara zuwa gidan ta tukun dan bata bisu ba sawa kawai tayi suka wuce da umma wae idan baka bi umarnin ta ba baza ta sa a fidda umma ba.
Nan kawai ya tsinke kiran ya kalli jamil da ke tambayar sa lafiya wa aka rufe? Yace"bani motar inja dawo nn 6angaren yau sai na nuna mata na fita hauka wlh!.
Cikin rashin fahimtar abunda yake faruwa jamil yayi kmr yanda saif yace,saif yaja motar a tsiyace inda Allah ne kad'ai yasa suka isa gidan mom d'in tashi lafiya.
Ya faka motar a bakin gate ya shiga cikin gidan kmr wani zautacce se bud'e duk room d'in da ya gani yake yana neman inda zaiga mom d'in tashi har Allah yakai shi room d'in qarshe da gefen room d'in ya zama kamar wani part na daban kan yanda akayi doguwar hanya ya tafi can daban da sauran d'akuna.
Yana bud'e d'akin yaga yanayin d'akin kmr clinic room har ma da patient kwance akan bed an sanya masa oxygen amma baya ganin fuskar patien d'in sosai sbd mom d'in sa dake tsaye a gaban patient d'in riqe da allura a hannunta zata yiwa patient d'in,wacce jin an bud'e qofar yasa ta juyo da sauri tana ganin saif ne a tsorace ta saki allurar,nn gaban saif yayi wani irin mugun fad'uwa ya tsaya cak cikin tsananin tashin hankali da tsoro ya bud'e ido yana kallon fuskar Abban sa da shine patient d'in.
_Saturday 07/04/2018_
*«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*



By
*Billy giro😊*




*Dedicated to»»»Zarah gwandu*



*«»page«» 53*
Snn cike da mamaki da kuma rud'u ya kalli mom d'in tashi da qyar hannun sa na rawa ya nuna mata Abba,ba tare da ya iya cewa komai ba dan magana ma kasa fito mai tayi se yanayin fuskar sa da ta nuna alamar tambayar ta yake shin abunda yake gani gaskiya ne!?
Da qyar Mom d'in tasa ta iya gyad'a masa kai cikin maida yawun da suka tsinke mata sbd tsoro snn cikin marairaice fuska muryar ta na rawa tace"but...am..sorry..my...son wlh..i..didn't..mean...to..hurt..u,dole ne tasa nayi hakan dmn na samu ka dawo gare......ae kafin ma ta qarasa zancen ta se jin tayi yayi kukan kura yayi cikinta zai had'a ta da bango,nn kawai se ga jamil ya shigo d'akin ya fizgo shi da qarfi,yana fad'in"haba saif wae me yake faruwa ne mahaifyar ka ce fa kana hauka ne!
Saif bai saurare shi ba se ture shi yayi da qarfin tsiya har sai da jamil ya tafi taga taga zai fad'a kan Abba wanda se a lokacin ya lura dashi ae kuwa a rud'e yaja baya da qarfi snn ya tsaya cak kmr wani statue komai nasa baya motsi se kallon Abba da yake cikin tsananin mamaki da kuma tsoron da ya bayyana qarara a fuskar sa,ya juya fuskar sa fal tambaya ya kalli saif da ya koma kan mom d'in shi kmr wani zaki,ita kuma se ja baya take a tsorace cikin girgiza kai tana fad'in"No my son plz listen to me wlh ban aikata hakan ba sai dan kai dmn na tabbatar idan mahaifin ka yana raye bazai ta6a barin ka dawo gare ni ba shiyasa kawai nabi wnn hanyar amma.....bata iya qarasawa ba sbd wuqar da taga saif ya d'auko a cikin fruit ya nufe ta gadan gadan zai caka mata ita kafin ta iya yin komai jamil yazo da sauri ya qwace wuqar daga hannu saif ya jefar snn ya rirriqe shi dan ya fahimci gabad'aya baya cikin hayyacin sa da gaske yake son kashe ta.
Wanda ko kad'an baiji dad'in da jamil ya hana shi ba ransa a mugun 6ace yace da jamil"i will kill u wlh idan baka sake ni na kashe ta ba!ka sake ni nace!!
Ya qwace kansa da qarfi tare da ture jamil har sai da ya fad'i,shi kuma cikin hanzari ya tafi zai d'auki wuqa mom d'in sa ta riga sa d'aukar wuqar,ta saita ta akan cikin ta cikin fasa kuka mai ciwo tace"is enough my son! is enough!! ka bar ni da kaina zan kashe kaina indai akan ka ne ba abunda bazan iya yi ba,shiyasa tun tafiyar Abbanka abuja nake bibiyar sa har kan hanyar sa ta dawowa,wanda nice silar accident d'in shi sbd notirin tayar motar sa da nasa aka kunce aka kuma lalata masa birki.
Bayan sunyi accident d'in ne mukayi sauri nida wa enda nasa muna bibiyar shi na masa allurar da zai yi kwana uku ba tare da an fahimci akwai rai a tare da shi ba,bayan an binne shi da dare nasa aka je maqabarta aka ciro min shi dmn so nake idan ya farfad'o in fayyace masa komai yasan cewa nice na masa wnn aikin snn bayan yasan hakan na sake masa wnn allurar a sake maida shi a kushewar shi can ya qarashi rayuwar shi ya barni inji dad'in d'a nima tunda shi ya gama cin lokacin sa da kai.
Nan ta saki wuqa cikin marairaicewa tare da had'e tafukan hannayen ta tana kallon saif tace"plz my son i beg u kabar ni in qarasa manufa ta,wlh nayi ma alqawarin babu wani farin cikin da zaka nema ka rasa komai kake so a duniyar nn zan maka i promised u.
Saif dake kallonta yana ji kmr ya kamata ya mata gunduwa gunduwa sosai cikin qunar rai yace"u are totally mad!!
Se kuma nn kawai ya fashe da wani irin kuka yace"wlh nayi baqin cikin da kika zamo uwata! na tsane ki!! i hate u!!!,bazaki ta6a samuna a matsayin d'anki ba wlh har abadah,kuma yanzu nn zan kira en jarida kafin nasa police su zo su tafi dake sei kowa yasan abunda kika aikata se kowa ya tsine miki muguwa kawai marar imani se Allah ya nuna miki abinki wlh.
Yana qarashe maganar ya ciro wayar shi,da sauri cikin girgiza kai mom d'in sa tace"no my son idan kayi hakan duniya bani kadai' zata zaga ba har da kai,nifa mahaifiyar ka ce kuma a dalilin ka ne na aikata hakan dmn na samu ka dawo gare ni ta yaya zaka min haka,dan Allah dnt do dis to me kaji my son,kuyi shiru da bakin ku wnn sirri ne ba abune da za'a bayyana shi duniya taji ba,dmn za'a ji abun wani iri bayan a idon kowa mahaifin ka ya rasu is gud a barshi akan hakan,allurar da nake niyyar mishi dmn in samu ko zai farfad'o na fasa,kawai kubar ni nasa a maida shi kushewar sa kunji dan Allah wlh shi kad'ai ne mafita a gurina dmn na tabbatar idan na barshi yaci gaba da rayuwa tamkar na rasa ka ne my son i beg u kar ka ce a'a.
Komai ma kasa ce mata saif yayi bare shi jamil da duk imani ya cika shi yana kallon mom d'in saif d'in a kwata kwata marar hankali she have mental problem.
Saif dake kallonta cike da tsana yace"kisa a saki ummana yanzu"
Da dauri tace"shikenan na amince indai har bazaka bar maganar nn ta fita ba yanzun nn zan sa su maida ta har gida.
Nan kawai ta d'auko wayar ta dake kan sofa ta kira police cikin basu umarni tace suyi maza su maida wnn matar gidanta....bata jira me zasu ce ba da saurin ta ta tsinke kiran a rud'e tana kallon saif da ya kira police yana gama waya dasu ya kuma kira en jarida se begging d'in sa take har tana gurfunawa amma fir yaqi saurararta har ta koma gun jamil tana fad'in"dan Allah ka fahimtar da my son kar ya min haka nifa uwar sa ce,idan kuma mijina yaji abunda na aikata na tabbatar shikenan ba ruwan sa dani haka shima my son na rasa shi knn,dan Allah ka tayani roqon sa ya kirasu yace musu wasa ne ya fasa ba abunda ya faru a nn gidan kar su zo.
Jamil dake jin wani irin baqin ciki a ranshi kmr shine abun ya faru dashi ya kauda fuskar sa gefe qwallah cike a idon shi baya ko son ganin ta.
Saif kuwa yana gama waya dasu kallon ta ya tsaya yana yi yana jin kmr zuciyar sa zata fashe sbd baqin cikin da yake ji sosai a ranshi qwalla cike a idon shi ya juya kawai ya nufi gun Abba inda kai tsaye ya duqa ya d'auki allurar da mom d'in sa ta yar,allura ce mai tsananin had'arin gaske wacce da zarar tayiwa Abba ita koda ya farfad'o tofa bazai wuce minti goma ba allurar zata illata shi ya mutu.
Nan kawai yaje jikin Abba ya rungume shi a hankali se kuka yake jamil ya qaraso gurin sa cike da tausayi ya kama shi yana ta rarrashin sa,da qyar saif ya samu ya tsayadda kukan snn ya kira Abban kd ya snr dasu abunda ake ciki,yana jin irin yanda hankalin Abban kd ya tashi amma hkn ya tsinke kiran,
nn kawai se ga police da en jarida sun shigo,mom d'in saif da tun d'azu begging d'in su take bata daina ba tana ganin shigowar su hankalin ta gabad'aya ya gama tashi kmr wata zautatta ta rirriqe saif tana wani irin kuka ita ba inda zata je sai tare da shi,da qyar police suka iya fizge ta zasu fita da ita se sambatu take tana fad'in komai yanda ta aikata da kuma dalilin da yasa ta aikata,ae kuwa nn en jarida suka hau rubutawa ana ta d'aukar ta foto bayan an fita da ita snn sukayo kan saif suna son jin qarin bayani daga gareshi amma komai kasa ce musu yayi se faman danne kukan da yake ji yake wanda hakan yasa sukayi ta d'aukar sa photo shima sbd sun fahimci irin yanayin da yake ciki ba d'an qarami bane,haka ma jamil da suka koma kanshi ba abunda ya iya ce musu se kama hannun saif yayi suka fita tare da doctors d'in da suma kiran su saif yayi suka d'auki Abba kan ambulance bed aka tafi dashi aka saka shi a ambulance suka wuce se asibiti har ma da en jarida kuwa.
Gabad'aya gari take labari ya bazu koina dan Abba mutum ne da aka sanshi sosai a gari,da har wanda bai san shi ba ma yaji mutuwar sa yanzu kuma se gashi anji be mutu ba hakan yasa labari se yad'uwa yake tayi a gari kan yanda tuni aka saka labarin a gidan TV da radio inda kowa yaji se ya tsine wa mom d'in saif dmn abune da ya girgiza mutanen gari sosai.
Umma kuwa en sanda na maida ta gida labarin yazo kunnen ta sbd kiranda umman kd ta mata ae kuwa sosai cikin tashin hankali da rud'u ta snr da Nusaiba koda suka fito se kici6us sukayi da en jarida sun zo gidan,umma batayi ta kansu ba se fizgar mota tayi suka nufi asibiti dmn ta tabbatar da gaskiyar abunda taji,gaskiya ne shin ko mafarkine take,duk da dai taji a bakinda baya qarya amma ta shiga rud'ani sosai da har sai taga Abba snn ko zata iya tabbatar da abunda taji.
6angaren saif kuwa suna isowa asibiti yana fitowa mota se jin kansa kawai yayi qasa ya zube sbd yanayin da ya tsinci kansa a ciki wanda daga nn bai sake sanin inda yake ba se farfad'owa kawai yayi ya ganshi kwance kan gadon asibiti kowa babu a d'akin sai zarah kad'ai dake can zaune kan sofa tayi tagumi sosai cikin yanayin damuwa wacce tana ganin ya bud'e ido da sauri har tana hard'e qafafu ta qarasa gurin sa ta zauna a hankali kan gadon da yake kwance tana kallon sa snn kmr da tsoro ta kai hannun ta a natse tana shafa gefen fuskar sa qwallah cike a idon ta,se kuma kawai ta saki kuka a hankli ta fad'a kan faffad'an qirjinsa ta rungume shi.
Da sauri saif ya rufe idanun sa sbd yanda yake jin kukan nata har cikin ranshi,wanda kana ya tashi zaune a hankali rungume da ita a qirjinsa yakai hannun sa a natse cikin yanayin rarrashi yana shafa gadon bayanta ba tare da ya iya ce mata komai ba,amma ganin se kukan take tayi taqi dainawa yasa shi yin magana muryar sa cikin rarrashi yace"ya isa haka mana zarah bana jin dad'i idan kinayin kuka ki daina kinji,gaya min wane condition Abbana yake ciki?
Ya fad'a tare da d'ago ta daga kan qirjinsa yasa lallausan hannun sa da kulawa ya share mata hawaye,zarah da duk tausayin sa take ji cikin muryar kuka can ciki tace"Baffa yana I.C.U doctors sun hana a ganshi wai a barshi shi kad'ai,amma anbar su umma sun ganshi nida su Nadiya ne ba'a bar mu ba.
Shiru saif yayi qwallah cike a idon shi dan yanayin da Abba yake ciki ba qaramin yanayi bane da dole yana buqatar kulawa da ko waje aka fita dashi Allah ne kad'ai yasan ko zai rayu.
_Monday 09/04/2018_ *«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*



By
*Billy giro😊*




*Dedicated to»»»Zarah gwandu*



*«»page«» 54*
Ina su umma suke ne?
Saif ya tambayi zarah tace"en jarida ne fa har yanzu basu barsu ba,saif dake kallon ta kafin yace komai se gasu sun shigo gabad'ayan su,nn zarah ta sauka kan gadon,su umma suka qaraso se sannu suke mishi yayinda kowannen su cike yake da tu'ajjabi,da kallon su kad'ai in kayi zaka fahimci hakan,da akwai kujeru a d'akin can gaba kad'an ta gefen gadon shi aka tsara gurin like small parlor,cos haka asibitin Abba yake duk babban d'aki na musamman haka yake,bayan sun gama mishi sannu suka zazzauna shiru cike da tunani fal a ran kowanen su,musamman Hjy da ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login