Showing 33001 words to 36000 words out of 145898 words
wandon jikin ta maroon.
Taje gaban mirror se kallon ribbon d'in take tana d'an jan shi sbd jikin nashi roba roba ne like band,plain ne circle me fad'i fad'i da akwai d'an cliff a qarshen mahad'ar circle d'in da in ka bud'e zeyi sauqi gun d'aurawa kmr yanda Nusaiba ta mata bayani,nn ta bud'e ciff d'in ta d'aura a gaban kanta ta tafi dashi har zuwa bayan kanta snn ta maida cliff d'in ta rufe ya kama kanta sosai yanda ya dace snn a nn gaban kanta ta jashi yayi baya kad'an se gaban kan nata ya wani kwanta sosai baya kuma ya qara sauka ya baje kmr wata baindiya.
D'an qaramin ihu ta saki tare da yin tsalle ganin yanda tayi kyau kmn ba ita ba babban burin ta knn ta waye ta zama er birni a daina mata kallon er qauye ana wulaqan ta ta.
"Na fara kamo hanya"
Ta fad'a ciki rausayawa tana me kallon kanta ta jikin mirror d'auke da murmushin da ya bayyanar da dimples d'inta sosai.
Kana taje ta d'auki wayar ta dake kan bedside drawer ta d'auki selfie dmn ta turawa Nusaiba ta watsApp ta gani anjima da dare idan ta hau online,sbd se dare take hawa kasancewar bata da wasu frnds daga nadiya ce se Nusaiba kuma dukkan su se byn isha'i suke hawa sbd zuwa school be barsu ba.
Fitowa tayi abunta ba wani shamaki kmr dama ta saba sa kayan sbd burinta be bar taji wani d'ari d'ari sosai a ranta ba.
Had'uwa tayi da Saifuddeen zata sauka downstairs se gashi shima yazo ze sauka cikin shirin sa na suit navy blue in colour,ta cikin kuma milk,se belt d'insa baqi haka ma takalmin sa,yana riqe da briefcase dake hannun shi.
Sau d'aya ta kalle sa ba kad'an ba yayi kyau musamman yanda ya taje sumar kanshi ta kwanta luf har zuwa sajen fuskar sa duk ya kwanta baqi me sul6i da ke qara fito da hasken fatar sa sosai,se wani daddadan qamshi ke tashi a jikin shi.
Kmr yanda ta kalle sa sau d'aya haka shima sau d'aya ya kalle ta amma se da yayi 30seconds kafin yake d'auke idon sa ya maida gun kitty da ta nufo shi aguje sbd kiran da ya mata.
Zarah na jin ya kira kitty kafin tayi komai se ganin ta tayi girshi tazo aguje ae kuwa a tsorace ta fasa ihu tana neman guduwa zuwa downstairs,ba shiri tana taka stairs qafar ta ta zame,da sauri Saifuddeen ya saki briefcase d'isshi ya fizgo ta da qarfi ta fad'o se kan jikin shi.
Fuskar sa a d'aure yake kallon yanda duk ta cukuikuye shi ya tura ta da qarfi har se da ta fad'i zaune,snn cikin 6acin rai ya shiga kakka6e jikinsa yana fad'in wayiwa kawai mahaukaciya baki ga abin tsoro ba se kyanwa,da na barki kin fad'a kin kakkarye kowa ma ya huta,mtsw!yaja tsaki tare da d'aukar briefcase d'isshi ya sauka kitty na biye dashi har suka fita.
Zarah da ta bisa da kallo ta miqe tsaye tare da fad'in"masifaffe me ya hana kabar ni na fad'a d'in na kakkarye,mtsw!ban gode ba ma.
Ta fad'a cikin dallawa qofar fita hararar kyace saifuddeen d'in na gurin.
Kana ta sauka taje tasa kaset d'in Tom&jerry da ta samo gida gun yusra se kallo take tana kwasar dariya se kace yarinya qarama.
Har saifuddeen ya dawo gidan tana nn zaune a falon se aikin kallo take tayi,tuni tom jerryn da tasa ya qare ta koma tashar Hausa movies tana kallo.
Bai ce da ita komai ba haka itama se kallon juna kawai da sukayi ya haura zuwa sama yayi wanka ya sanya farar jallabiya ya fito ze tafi masallaci sllr la'asar,yana saukowa downstairs ya tsaya yana kallon ta se dariya take har da su zamewa daga kan kujera sbd wani gun da akayi me ban dariya a cikin film d'in da take kallo.
Tsaki yayi tare da girgiza kansa snn ya fita da sauri dan baya son jam'i ya wuce shi.
Zarah da bata ma san yana yi ba se kiraye kirayen sllh ne ya dawo da ita hankalin ta,ta tashi ta kashe kallon taje zuwa sallah.
Washe gari da qarfe sha d'aya na safe ta fito kitchen riqe da plate a hannunta soyayyar doya ce me had'e da qwai akai.
Tana sanye cikin qananun kaya inda rigar komai iri d'aya ce da ta jiya banbanci kawai shine rigar baqa ce dake zagaye da manyan fararen stones kan waist d'inta har baya,se qyalqyali suke kmr diamond,snn wandon jikinta skinny ne fari,haka skinny hair ribbon d'inta ma fari ne da ta jashi ya d'anyi baya gaban kanta ya kwanta yayi kyau,gashi tayi kwalliya abunta ba laifi tayi kyau se qamshi ke tashi a jikinta.
Jamil ta gani shida saifuddeen zaune a falo takardu a gaban su suna d'an wani aiki da laptop.
Ta gaida jamil ya amsa snn ta wuce ya bita da ido se kallon ta yake har ta haura sama zuwa d'akin ta.
Kana ya maida duban sa gun aikin da suke amma kuma ya kasa ta6uka komai se sauke numfashi yayi a hankli tare da kallon saifuddeen wanda duk hankalin sa na gun laptop yana aikin da ke gaban shi.
Ya kira sunan sa a natse,saifuddeen ya d'ago ya kalle shi yace"mene ne?
Ba komai kawai ina so inji ne ko ka fara lalla6ar Abba kan zancen auren ka da Sophie gashi tace ta yarda zata musulunta.
Saifuddeen dake kallon sa a hankli ya numfasa snn yace"jamil a kullum muka had'u da Abba ji nake kmr na d'auko masa zancen but ganin ba a jima da yin auren nn ba yasa dole nake yin shiru har se nn da d'an wani lokaci tukun.
Jamil dake sauraren shi yayi shiru haqiqa gaskiya saifuddeen ya fad'a lokaci bai yi da ze fara yiwa Abba zancen ba shine dai ya matsu da ganin cewa zarah ta dawo gare shi amma dole ya haqura har se lokaci yayi.
Can yace"haka ne kam kar ka fara masa zancen yanzu,duk da cewa ba mamaki idan yaji zata musulunta ya yarda,matsala d'aya ita ce iyayenta ta yaya kake ganin zasu yarda su barta ta musulunta har ma su yarda kuyi aure,dmn kasan fa iyayen ta turawa ne masu tsauri tunda ta koma a tsare take koina basa barin ta ta fita.
Saifuddeen yace"wnn ba matsala bane da akwai abunda nake shiryawa,burina kawai naga cewa na rabu da wnn abar a lokacin ne komai zai fimin daidai.
Kallon sa kawai jamil yayi shidai ko kad'an bai ga wani abun qi a tare da zarah ba,se ma wani qara jin son ta da yake kullum,yasan qauyan ci abu ne me wucewa,gashi a yau ma ya fara gani dan yau dressing d'in ta gabad'aya ya tafi da imanin sa har ya shigar dashi mamaki,ya kuma ji kmr ace ita mallakin sa ce halak malak,da yinin yau gabad'aya kallon ta kawai ze zauna ma yi har se ya gode Allah.
"Subhanallah"
Ya fad'a a hankli kana ya maida hankalin sa gun aikinda suke suka ci gaba dayi.
kullum haka zarah taci gaba da yin dressing d'inta na qananun kaya hankalinta a kwance kmr dama can ta saba sasu har de yanda suke mata matuqar kyau.
Rnr lahadi da dare bayan isha'i ta fito riqe da plate a hannunta ta gama cin abinci,taje kitchen dmn wanke plate d'in kmr yanda take kullum da zarar ta kammala cin abinci take wanke wa.
Wata ta samu a kitchen d'in wato d'aya daga cikin en matan saifuddeen tana yin girki,ba yau ta saba gani ba hakan yasa bata ko wani damu ba se zuwa tayi gun sink ta d'ibi morning fresh tana wanke
plate.
Wacce ke cikin kitchen d'in tayi tsaye tana kallon zarah.
Leggings ne a jikinta iya qauri,coffee brown in clour se rigar jikinta handless light brown wacce kan cikinta da akwai zare guda biyu da aka tsuke rigar ta d'an baje ta sauko zuwa rabin cinyoyinta,kanta ba d'ankwali se qaton ribbon da ta tufke kanta dashi kalar wandon jikinta,ta saki jelar gashin ta wacce duk wani motsi da tayi haka jelar gashin nata ke motsawa abun sha'awa.
Da Allah malama kallon ya isa haka!
Zarah ta fad'a tare da dalla mata harara dan tana kule da duk irin kallon da take mata.
Komai bata ce da zarah ba se wani shu'umin murmushi da tayi,zarah tayi tsaki tare da kai plate a mazaunin sa ta fita.
Ita kuma ta sauke numfashi a ranta tana tunanin lallai nn gaba idan yarinyar nn taci gaba da dressing haka saifuddeen zai zo ya daina kula su.
Hum
Ta fad'a tare da jinjina kanta kana ta maida hankali gun girkin da take.
Zarah kuwa tana fita falo taje ta zauna ta kunna kallo se ganin saifuddeen tayi yazo ya kashe kallon,da saurinta ta kalle shi shaye da toka awa wata qaramar yarinya yanda tasha toka d'in.
Ganin yanda ya nufo ta gadan gadan yasa ta tashi da sauri zata bar gurin,se jin tayi ya fizgo ta da qarfi yana kallonta fuskar sa a d'aure yace"bari kiji in gaya miki daga yau bake ba kallo a gidan nn,wawiya kawai kin gwammaci ki zauna ki wani saki baki se dariya kike kina kallo,to kisani rnr Monday dolen ki kije school ko kina so ko ba kyaso!
very stupid! tafi in daina ganin ki a nn!
Ya ingiza ta da qarfi har se da ta fad'i,da saurinta ta tashi tare da dalla mai harara tace"ae gwanda ni kallo kawai nake ina yin dariya ba wani aikin haramun ba,kaifa kullum se ka tara karuwai kuna yin iskan ci bako tsoron Allah....wayyo!
ta saki ihu tare da saurin guduwa sbd cafko ta da yaso yi.
Kitty! Kitty!!
Ya shiga kira,zarah da har takai gun staircase zata haura sama ta dawo aguje taje bayan shi ta la6e tana fad'in"dan Allah yi haquri ce kar ta tazo wlh Allah bazan sake ba su6utar baki ne"
Tana kai qarshen zancen ta se ga kitty tazo da gudu dan ba daina kiranta yayi ba,ihu ta saki tare da rirriqe shi ta bayan shi tana ta bashi haquri baza ta sake ba,be saurare ta ba se fizgo ta yayi ya dawo da ita gaban shi cike da niyyar kai mata mari,se kuma yayi tsaye yana kallon yanda ta fashe da kuka snn ta cukuikuye shi sosai kmr me neman shigewa a qirjin sa.
Se yayi shiru yana kallon ta har ma zuwa yanayin dressing d'in ta se ya ganta kmr wata baby doll yanda qananun kayan suka mata kyau.
Can muryar sa a hankali yace"is ok na haqura jeki baza ta miki komai ba"
D'agowa tayi ta kalle shi idanun ta taf da qwallah snn ta kalli kitty dake kusa dasu tana kallon su,da sauri ta qara qanqame shi tace"bazan iya ba"
Yace"olryt cika ni to zan d'auke ta se ki tafi.
Tsoro tsoro ta sake shi,yana d'auke kittyn ta tafi da sauri har takai staircase ta juyo ta kalle shi cikin d'aga murya tace"mugu Allah ya isa!
Nan saifuddeen ya ajiye kitty yace"oya! kitty je ki cinye ta ki mata gunduwa gunduwa har qassan ta ma kar ki raga,kan kace me tuni zarah ta haura sama aguje zuwa d'akinta ta banko qofa da qarfi ta rufe.
Saifuddeen ya girgiza kansa d'auke da murmushi snn ya d'auki kitty se shafa jikinta yake ya nufi kitchen.
[11:15AM, 3/6/2018] 鈥�+234 806 858 0203鈥�: *芦禄禄芦芦禄SAIFUDDEEN芦禄禄芦芦禄*
By
*Billy giro馃槉*
*Dedicated to禄禄禄Zarah gwandu*
*芦禄Page芦禄 20&21*
Ranar monday da kanshi ya kaita school sbd ya fahimci ba serious bace dole se ya mata haka,zarah kuwa dama haka taso shiyasa ta zille a wancan satin dan tasan idan driver ne kaita kawai zai yi ya ajiye ba kmr yanda saifuddeen ya mata ba dan shi se da ya had'a ta da en course d'in su snn ya tafi.
Da suka gama lectures dama saifuddeen ya bata numbar driver acewar idan sun kammala se ta kira shi yazo ya maida ta,tana kiran shi kuwa ba jimawa yazo ya maida ta gida.
Da isowar ta bathroom kawai ta fad'a tayi wanka byn ta fito ta shirya cikin qananun kaya,riga polo sky blue in colour tayi d'as ajikinta,had'e da black tummy skirt akai,yunwar da take ji bata bar ta yi wata kwalliya a fuskar ta ba se d'an qaramin black veil da ta d'aura a kanta,snn taje kitchen ta dafa indomie tayi zaune a falo tana ci tana kallo.
Jin shigowar motar saifuddeen yasa ta kashe kallon taje d'aki taci gaba da kallonta a can sbd dama da akwai kayan kallo a d'akin nata kawai dai tafi ra'ayin kallo a falo.
Tana kammala cin abinci se ga saifuddeen ya shigo d'akin wanda kae tsaye ya d'auki remote ya kashe TV,ba tare da ya ajiye remote d'in ba yasa qafa ze fita,tayi saurin shan gaban shi cikin marere ce fuska,shaye da toka ya mata wani irin kallon da yasa dole taja baya ba tare da ta iya ce masa komai ba tana kallo har ya fita daga d'akin.
Fuskar ta a murtuqe se gunguni take kana taje ta ciro handouts d'in da aka musu lectures akan su yau,tayi zaune tana dubawa.
Haka ta kwashe satin aikinta knn duk ta dawo school bata da aikin yi se na duba handouts dan har tibin falo ya d'auke remote ba yanda za'ayi tayi kallo,gashi yau Saturday basu da lectures bata je school ba duk zaman gidan ya ishe ta ba dad'i kallo kawai take so tayi bata iya dube duben handouts d'in nn yau.
Ba yanda ta iya dole ta d'auki wayar ta ta soma yin game can dai taga ba abinda zei fishshe ta bane ta bud'o qur'ani ta soma karantawa cikin zazzaqar muryar ta me dad'i.
Can tayi nisa a cikin karatun nata taji qarar door bell,takai aya snn ta sauka zuwa downstairs ta bud'e qofa.
Cike da murmushi ta tsaya tana kallon su,Nadiya ce da Nusaiba da kuma wani guy wato yayan nadiya me suna ma'aruf wanda shine zai auri Nusaiba.
Da munar ta ta musu iso suka shigo suka zauna.
Ma'aruf se kallon zarah yake wanda ya juye baki cikin harshen fulatanci yana magana da ita wae tayi kyau sosai saifuddeen ya iya kiwo shima zai zo yayi aure nn aga irin nasa kiwon,murmushi kawai zara tayi,haka ma Nadiya,Nusaiba kuwa turo baki tayi tana kallon shi.
Da wasa ya harare ta yace"ki ma daina wani turo baki ni na gaji da jiran se kin kammala school muna komawa gida magana zan yiwa su Abba azo ayi aure mu tafi can Lagos ki qarasa karatun ki.
Nusaiba ta ta6e baki tare da fad'in"cabd'i kaima dai da wasa kake ni ba wanda ze min aure se na kammala school tukun".
"Ko"
Ma'aruf ya fad'a d'auke da murmushi a fuskar sa yana me kallonta kana ya maida duban sa gun zarah yace"zarah idan mai gidan naki yana nn kira min shi mu gaisa.
Nan zarah ta tashi ta haura sama zuwa d'akin saifuddeen ta shiga mishi knocking.
Sai da ya jima kafin yake bud'e qofa,ransa a 6ace ya kalle ta tare da fad'in"kai! innalillahi wa inna ilaihi raj'iun! wae kidahumar ina ce ke da se mutum yana cikin bacci kizo ki tashe shi,lafiya mene ne!?
Idan ka sauka qasa ka gani.
Zarah ta fad'a fuskar ta a d'aure ta kuma wuce ba tare da ta jira me zai ce ba.
Girgiza kan sa kawai yayi tare da riqe waist d'in sa ya bita da kallo har ta 6ace ma ganin sa snn ya koma daga ciki,dmn ya sanyo tufafi dan guntun wando ne kawai a jikin sa ko vest babu ma.
Zarah kuwa tana sauka kae tsaye gun fridge ta nufa ta d'auko musu ruwa da lemu ta kawo musu,nn se ga saifuddeen yazo sanye da farar jallabiya wanda cikin sakin fuska sosai ya bawa ma'aruf hannu suka gaisa,snn ya zauna yana me amsa gaisuwar su Nadiya da suka gaida shi kafin ma'aruf ke cewa"manyan qasa ka ga yanda ka qara kyau kuwa hm lallai zarah ta iya kiyo.
Ta6e da baki Saifuddeen yace"hum kai dai baka rabuwa da shirme,ya aiki ya kuma Lagos?
Lafiya qalau wlh gauran ci kawai ke damu na bani da me dafa min abinci kullum se na siya ga qanwar nn taka tace baza ta yarda ayi aure ba se ta kammala karatu ko tausayi na ma bata ji.
Ya qarashe mgnr ne yana me kallon Nusaiba da suka tashi zasu haura zuwa sama.
Saifuddeen ya kalle ta snn ya kalle sa yace"she is right tausayin ka na me zata ji to kai baka tausaya matan ba,wacce secondary school kawai take yi yanzu bata ko kammala ba ina zancen aure,kaima de ka fad'a ne kawai dmn kaji dad'in bakin ka dan ko ta yarda ni bazan yarda a mata auren wuri ba feature life d'in ta ya lallace ta zama child mother da wuri gsky se tayi karatu me zurfi snn ko zamu baka ita.
Haka ma zaka ce yayi akwai Allah"
Ma'aruf ya fad'a cikin yanayin da yasa saifuddeen yayi dariya dan ma'aruf mutum ne me barkwanci da ban dariya.
Kana suka d'auko wata firar suna yi.
Su Nadiya kuwa suna isa d'aki Nusaiba se kallon zarah take da ke sanye cikin qananun kaya riga da skirt,rigar milk ce round neck me guntun hannu snn zuwa tummy aka saki umbrella da ta d'an sauka zuwa mazaunan ta,skirt d'in jikinta kuma coffee brown ne strait da ya tafi har zuwa ankle yayinda aka d'an tsage bayan shi kad'an,ta yafa d'an qaramin top veil klr skirt d'in hasken fuskar ta ya qara fitowa sosai se tayi kyau duk da simple make up ce akan fuskar ta.
Haka ma takalman da ke qafar ta simple ne gold masu d'an tsini klr en kunnen ta.