Showing 78001 words to 81000 words out of 145898 words
se kace film shine yaqi yin aure yana jiran ta,to idan yarinyar tazo tace bata son shi fa bayan an sake ta?
Saif ya kalle ta kawai yace"bana jin cewa baza ta so shi ba sbd tana ganin kirkin sa.
Amma ae ganin kirki daban so daban.
Hakane amma kirkin mutum nasa a so shi.
Amma kuma na kasa fahimtar tsakanin sa da qanwar sa zainab yana ganin kirkin ta,amma baya sonta ita kuma sosai take qaunar shi har bata iya kula duk wani saurayi.
Zarah dake kallon sa tace"zainab wnn da ke dubani idan bana da lafiya?
Eh ita
Dama ba qanwar sa bace uwa d'aya uba d'aya?
A'a er gwaggwan shi ce da ta rasu,wato er qanwar mahaifin shi,shine baban sa ya d'auko ta ya riqe ta a hannun shi tun tana yarinya a gidan su jamil ta taso.
Allah sarki to meyasa baya son ta?
Nima ban sani ba kawai dai baya son ta asalima be ta6a yarda ya nuna mata cewa ya fahimci tana son shi ba.
Zarah tace"dan Allah to ka bashi shawara ya aure ta,zainab tana da kirki sosai kuma nidai naga dacewar su,ya daina jiran wacce ba lallai bane ya same ta,duk da dai yayi nisa baya jin kira dan da alama son wnn yarinyar ya zautar dashi tunda har ya tsaya jiran a sake ta ya aura,bata ko san yana yi ba ma,amma ko dan kirkin sa ina roqon Allah ya bashi ita se ya had'a su ita da zainab ya aura ko"
Shiru saif yayi ya kasa ce mata komai,yana jin wani irin haushi a ranshi kan me ma ya d'auko mata zancen.
"Ka bashi wnn shawarar dan Allah".
Zarah ta fad'a cikin marere ce fuska tana kallon shi.
Ransa a 6ace ya daka mata tsawa yace"da Allah yi min shiru naqi in bashi shawara!
Jiki sanyaye zarah ta zuba mishi ido tana kallon shi,kana ta miqe tsaye sbd doorbell da taji ana dannawa taje ta bud'e qofa,ras taji gaban ta ya fad'i ganin d'aya daga cikin en matan saif ne tazo,wacce shine karon farko da ta ta6a jin faduwar gaba da kuma wani irin abu da taji a ranta.
Saif da ya taso yana tambayar ta waye?
Kallon sa kawai tayi bata iya ce masa komai ba se barin gurin tayi ta haura sama zuwa d'akin ta.
_Wednesday 21/03/2018_
*«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*
By
*Billy giro😊*
*Dedicated to»»»Zarah gwandu*
*«»Page«» 40*
Da shigar ta d'aki ta hau tu6e kayan jikinta,duk haushin saif take ji a ranta da bata ma san dalilin tu6ewar da take yi ba.
Bayan ta gama tu6ewa ta d'aura towel tayi zaune kawai kan bed tana tunanin shi kam wane irin mutum ne marar tsoron Allah asararre azumi fa yayi amma lokacin da suke yin bud'a baki karuwa tazo gurin shi suje su hau yin iskancin da suka saba,baya ko jin kunyar azumin da ya yini dashi
Mtsw tayi tsaki tare da fad'in"Allah kyauta"
Nan se ga saif ya shigo d'akin,sau d'aya ta kalle sa ta kauda fuskar ta gefe,be damu ba se qarasawa yayi ya zauna gab da ita tare da kai hannu ya juyo fuskar ta yana kallon towel d'in da ke d'aure a jikin ta da tsayin sa iya rabin cinya,ya kalle ta yace"ya haka kin tu6e ba mu ko kammala cin abinci ba?
"Shan iska nake"
Ta fad'a fuskar ta a d'aure,had'e da janye hannun sa ta sake kauda fuskar ta gefe.
D'an guntun murmushi saif yayi yana mamakin wane irin shan iska ne wnn duk irin sanyin split dake ratsa koina a cikin gidan.
Ya sake juyo fuskar ta yace"to ae se ki cire towel d'in kiyi zir ta yanda zaki fi jin iska sosai ko.
Zarah dake kallon sa duk haushin sa da take ji kawai ta sami kanta da yin murmushi,se kuma ta kauda fuskar ta,dan se ma taji kunya duk da dai yanayin maganar sa cikin zolaya ne da hakan ne ma yasa ta yin murmushi.
Saif da ya fahimci kunya taji yayi d'an murmushi tare da kama hannun ta yace"to tashi muje mu qarasa cin abinci.
Ta qwace hannunta cikin shan toka awa wata qaramar yarinya tace"ka tafi kawai ni bazan je ba kana min tsawa haka kawai ba dalili".
A hankli ya janyo ta jikinsa cikin muryar rarrashi yace"sorry ni kaina bansan meyasa na miki tsawa ba"
Zarah dake kallon shi a ranta tace"lallai wnn shi ya cika masifaffe,wato haka kawai ya mata tsawa da shi kansa baisan dalili ba,ba fad'a ba komai suna maganar su lami lafiya abu awa me aljannu.
Ta ta6e baki tare da fad'in"to bari na kawo mana abincin mu a nn dan bazan iya zama falo haka ba kar yaya jamil ya dawo ya same mu.
Ta qarashe mgnr ne had'e da miqewa tsaye,saif ya riqo hannun ta yana kallonta yace"kisa kayanki mana se muje mu qarasa cin abincin mu can yafi.
Zare hannun ta tayi tare da fad'in"Aa ni wanka nake so nayi idan mun kammala cin abinci.
Daga haka ta wuce ba tare da ta jira me zai ce ba.
Ya bita da kallo yanayin tafiyar ta jikin ta na karkad'awa abun sha'awa.
Kana ya kauda fuskar sa cikin sauke numfashi,yaso ace ta maida kayan jikinta ko zai samu natsuwar cin abinci,dan shi kam dai ya rasa wace irin jarababbiyar sha'awar ta ce ke damun sa da har ko yaushe take hana mishi sukuni,baya da halin ya tsura mata ido na minti biyu yanzu ne ya fara jin wani abu,azumin nn ma da sukayi da qyar ya samu yaga ya kai shi,bayan da sahur ma sai da yayi wanka,ko zuwan da yayi kitchen ya same ta duk a cikin juriya yake yin komai.
Wani numfashin ya koma saukewa a hankli ya kwanta yana jiran dawowar zarah.
Koda ta dawo still yana kwance idanuwan sa a lumshe,hannuwan sa duka biyu a bayan kanshi yayi pillow dasu.
Ajiye abincin tayi kan rug snn taje ta zauna kusa dashi tare da d'aura tafin hannun ta a hankli kan goshin sa,ya bud'e idanun sa a kasale da har suka soma canza kala yana kallonta yace"har kin dawo?
Gyad'a masa kai tayi tare da fad'in"har ma inata sallama baka amsa ba shine na d'auka ko baka jin dad'i ne"
Lafiya ta qalau banji sallamar ki bane sorry.
Nan ya tashi tare da kama hannun ta suka zauna kan rug.
Wanda suna kammala cin abincin ya tashi ya fita.
Nan ita ma Zarah ta tashi taje ta bud'e fridge ta d'an tsiyaya fresh milk a cup zata sha,se kawai ta tsaya shiru tana kallon fresh milk d'in,wacce kusan kullum haka take yi,tana son sha amma se byn ta tsiyaya a cup se kuma ta kasa sha ta mayar,sbd tuna cewa tana gama shan fresh milk ne wnn abun kunyar ya hau kanta.
Ko yanzu abunda ta tuna knn ta mayar da fresh milk d'in bata sha ba.
Ta kwashe kwanikan da suka ci abinci taje kitchen ta wanke snn ta dawo,kae tsaye ta fad'a bathroom tayi wanka snn bayan ta fito tayi sllr isha'i.
Tun lokacin da saif ya fita d'akin bai sake dawowa ba se 11.
Be qarasa ciki ba se tsaye yayi a bakin qofa had'e da jingina bayan sa a jikin ganbu,qafafuwan sa a hard'e haka ma hannunwan sa rungume a qirjinsa yana kallon zarah dake kwance ruf da ciki,daga ita se half vest da bomshort d'an guntu sosai wanda da kad'an ma ya sauka kan cinyoyinta.
Yayi minti biyu tsaye a gurin yana kallonta kafin yake sauke numfashi a hankli cike da kasala snn ya qarasa ciki ya zauna kan bed se kallonta yake tayi se kace wata er tsana a yanda yake ganin ta komai nata abun sha'awa,ya matsa gab da ita yana shafa sumar kanta da ta tufke da ribbon,jelar gashin na kwance a gadon bayanta,inda a hankli yake bin gadon bayan nata da ido har ya sauke idanun nasa kan arse dimples d'inta,kmr da tsoro yakai hannun sa a gurin yana shafawa a hankli ya tafi har zuwa santala santalan cinyoyinta yana jin kmr kar ya daina shafar su dan se yaji cinyoyin sun masa wani irin laushi kmr yana ta6a boobs d'inta da duk su yafi qauna a jikinta da bazai ma iya fisalta irin laushin su ba shiyasa gabad'aya duk yake rikicewa idan yana shafar su.
Hakan ya janye hannuwan sa kan cinyoyinta ba dan yaso ba se dan yana son ya gyara mata kwanciyar ta,sbd sanin illar yanayin kwanciyar da tayi na ruf da ciki yakan sa ciwon qirji,ciwon zuciya,baqin rai da kuma makamantan su.
Yana gyara mata kwanciyar ta yasa blanket ya rufa mata jikinta har zuwa qirjinta dan ya fahimci kmr sanyin split ya fara ratsa ta da yawa.
Bayan ya rufa mata jikin ta ne ya d'auke mata handout din da ya gani kan bed da alama karatu take tayi bacci,dan ko wutar d'akin ma bata kashe ba.
Yasa mata handout d'in a cikin jakar ta ta zuwa school snn ya kashe mata wutar d'akin ya fita.
Washe gari koda zarah ta kammala shirin ta na zuwa school ta fita,se fmn jiran saif take be fito ba ga lokaci yana tafiya.
Har tayi tunanin ko ta kira drivern da ke kaita yazo,se kuma taga shima wani qarin 6acin lokaci ne kafin ya iso gwanda kawai taje ta dubo saif d'in tukun.
Nan ta koma daga ciki kae tsaye ta nufi d'akin sa tana mishi knocking.
Se can aka bud'e qofar,ga mamakin ta ba saif ne ya bud'e mata qofa ba, d'aya daga cikin en matan sa ce wato wacce tazo jiya suna tsakar yin bud'a baki,ashe bata tafi ba a nn gidan ta kwana.
Hm
Zarah ta fad'a a ranta tana me kallon saif da ya fito daga bathroom daga shi se d'an guntun wando,snn d'an qaramin towel riqe a hannun sa yana tsane ruwan jikin sa,wanda suna had'a ido da zarah yayi saurin janye idanun sa dan haka kawai yaji ya sami kansa da jin nauyin ta.
Zarah da bata ma san abunda take ji a ranta ba da saurin ta ta bar bakin qofar d'akin,ta fita se waje a bakin titi tana neman adaidai ta,sanin baza ta samu ba yasa ta shiga kiran drivern ta.
Kiran be ma fara shiga ba kawai taji an kar6e wayar had'e da tsinke kiran.
Koda ta duba saif ne wanda har ya fiddo motar shi waje,yana sanye cikin farar jallabiya ya kama hannun ta se binsa kawai take da kallo har yasa ta a mota suka kama hanya,duk wani abu da takeji a ranta haka ta danne ta ciro handout d'in ta tana karatu da alama test zasu rubuta.
Saif da still yake jin nauyin ta se satar kallon ta yake tayi,yana son tambayar ta ko suna da test ne,amma ya kasa tambayar ta har ya sauke ta school.
Haka ma da suka gama lectures ya d'auko ta,zarah bata damu da kallon ko gefen sa ba shi kam se kallonta yake yana son ya mata magana amma ya kasa samun fuska har suka iso gida.
Da isowar su ta fita mota ta wuce ciki.
Saif ya bita da kallo kawai,wanda har satin ya qare zarah ba ruwan ta da shi,abun da yasha mata kai kawai takeyi d'an shirin da suka fara duk suka daina kmr basu ba,duk da sosai ya shiga damuwa,amma se harakar gaban sa yake dan kullum da klr macen da zata shigo gidan ta kuma kwana se safe snn ta tafi,kuma shigowar su da fitar su duk a idon Zarah shiyasa ma ta fita harakan sa kwata kwata ko school ma driver tasa yaci gaba da kaita har suka kwashe sati biyu a haka.
Yau Wednesday tana dawowa school tayi wanka ta shirya cikin qananun kaya kmr kullum duk ta dawo wankan qananun kaya take masu fito da ita,duk da tana cikin damuwar abun da saif keyi na kawo en matan da yaci gaba dayi,bata fasa ba se ma abunda ya qaru dan yau wankan qananun kayan sun fi na kullum d'aukar ta tayi masifar kyau a cikin su.
Da kullum Nusaiba ce ke qara d'aura ta akai idan sun had'u ta WhatsApp.
Saif na zaune falo yana waya ta fito zata je kitchen ya kafe ta da ido yana kallon ta har baya son qiftawa,yana tuna can baya lokacinda yaje d'akin ta yaga ta fidda qananun kaya ta ajiye kan bed ya ta6e baki dan a shirme ya d'auki abun be d'auka zata ta6a yin kyau a cikin su ba,se gashi tun rnr da ta fara saka qananun kayan yaga sun mata kyau,har ma yayi mamaki a ranshi da yasa ya ya tsaya na tsawon sakwanni yana kallon ta.
Wanda tun daga lokacin ne fa a hnkli ta d'an fara birge shi har zuwa yanzu da kalolin dressing d'inta ke matuqar birge shi da tsakalo mishi sha'awa,da kullum har Allah Allah yake ta dawo school yaga irin wankan qananun kayan da zatayi kuma,sbd kullum da kalar qananun kayan da zata sa ba maimaitawa take ba,shiyasa kullum sha'awar ta se abunda ya qaru,da ko en matan sa da yaci gaba da kulawa duk a dalilin shawa'ar ta ne yasa dole yaci gaba da kula su,inda asali tun farko yana kawo su gidan ne domin kawai abubuwa suyiwa zarah yawa taji duk zaman gidan ya isheta,ta nemi barin gidan da kanta,yanzu kuma da yake son fita harakar su,sha'awar ta sam taqi barin shi dan akan su yake d'an rage wani abu dan de kam baya jin sun gamsar dashi kmr ace zarah d'in ce ya samu,wanda kullum tsoron sa kar yaje daga haka ya fara aikata abunda be ta6a aikatawa ba dan ji yake ya kusa ma,amma dole yasan abun yi kafin hakan ta faru da shi.
To meye abin yi....ka daina kula wa en nan en matan kwata kwata,ka dinga yin azumi dmn shine babbar mafita,zarah kuma kaje ka same ta cikin hikima da dabara ka mata wayo ta daina sa qananun kaya.
Amma wayo wane iri me zan ce mata har ta yarda?
Kace mata wnn abun da ya faru da ita ranar da ta shiga jin buqatuwa sosai duk yawan sa qananun kaya ne ke kawo shi,idan har tana son kar wnn abun ya sake faruwa da ita to fa lallai se ta daina saka su kwata kwata dan yana ma gab da sake dawo mata.
Saif da duk zuciyar sa ce ka basa wnn shawarar yayi d'an shu'umin murmushi,dmn yasan tabbas idan ya gayawa zarah haka ta ajiye sa qananun kaya knn.
Nan ya sauke numfashi tare da lumshe idanun sa a hankali,yana jin yanda yake jin nn kam bazai iya haqura ba dole ko akan zarah ne zai je ya d'an rage wani abun kafin yake fara bin shawarar da zuciyar sa ta bashi.
Nan kawai ya cillar da wayar sa ya tashi gadan gadan ya nufi kitchen.
Zarah da ta d'auko c pot zata d'aura ta ganshi tafe tayi tsaye kawai tana kallon yanda ya shigo kitchen d'in hakan nn wani iri idanuwan sa gabad'aya sun sauya kala.
Wanda a hankli ya qarasa inda take ya tsaya yana kallonta haka itama se kallon sa take,se kuma ta fara matsawa a hankli tana ja baya sbd yanda taga yana qara matsowa kusa da ita,jin takai jigin gina yasa ta tsaya ranta a 6ace tace wae meye hak.....bata qarasa fad'a ba se jin bakin sa tayi a nata,ba shiri ta saki c pot d'inta ke hannun ta tana qoqarin qwatar kanta amma ko yaya ta kasa,da lokaci d'aya taji ya yage mata rigar jikinta ya jefar ya shiga luguiguita ta son ranshi snn ya barta ba don ya samu yanda yake so ba se dan kukan da ta ajiye mishi,dan jin kukan nata yayi har cikin ranshi yana jin wani zafi a zuciyar shi.
Ya rungume ta se rarrashin ta yake yana bata haquri,ta ture shi tare da tofa mishi yawu a fuska tace"qazami kawai Allah ya isa ban yafe ba.
Handkerchief ya zaro ya share yawun snn ya fizgota da qarfi zuwa jikin sa bakin sa saitin kunnen ta cikin wata irin murya qasa qasa yace"yau ni ne qazamin bayan ranar kin gama tsotse koina a jikina har da nn ma,ya fad'a tare da kai hannun ta kan joystick d'in shi....ba shiri ta qwace hannunta cikin fasa kuka ta d'auki takalmin ta se dukan sa take dan bata ma san me zata masa ba taji sauqi.
Sosai ta bawa saif dariya,ya qwace takalmin ya rungume ta sosai a jikin sa tare da d'aura mata kiss gefen kunci cikin murya me dad'i yace"sorry na rama ne kawai but i dnt mean to hurt u baby.
Ture shi zarah tayi ta zauna tare da had'e kanta da guiwa tana ci gaba da kuka sosai a ranta taji ciwon abun da ya gaya mata wanda shikenan ae tasan wnn abun kunyar ya riga ya gama bashe ta ita kam.
Jikin Saif ne yayi sanyi duk yaji bai ji dad'i ba ya durqusa kusa da ita cike da son ya rarrashe ta,be samu hakan ba sbd qarar doorbell da yaji ana dannawa,ya kalli rigar zarah da duk ya yaga ta ba halin ta mayar se dai a jefa dustbin.
Bayan t-shirt da akwai singlet a jikin sa,ya cire t-shirt d'in me guntun hannu ze sa mata taqi yarda.
Muryar sa a natse yace"to tashi kije d'aki ina ga jamil ne kuma in ya shigo zamu jima"
Kamar ma bada ita yake magana ba,ko d'agowa taqi tayi se kukan ta take ci gaba dayi.
Hakan yasa kawai ya mayadda rigar shi snn ya tashi yaje ya bud'e qofa.
Hajiya ce tazo.
Ae kuwa cikin sakin fuska sosai yana murmushi ya bata hanya ta shiga,suka zauna bayan sun gama gaisawa take tambayar sa zarah fa?
Yace"tana