Showing 114001 words to 117000 words out of 145898 words

Chapter 39 - SAIFUDEEN COMPLETE BY ESHAAAT

EYSHAAT   

12 Jul 2024

24745

ta shirya tana tsaye a gaban dressing mirror sanye cikin atamfa d'inkin riga da skirt da sukayi d'as a jikinta haka ma d'aurin d'an kwalin da tayi mai steps da take ganin anayi ta jashi yayi baya gaban gashin kanta ya kwanta sosai yayi kyau.
Tana kallon saif a jikin mirror ya qaraso gurin ta ya rungumeta ta baya tare da lumshe idanun sa a hankli yana shaqar qamshin turaren ta,snn a natse ya bud'e idanun sa yana kallonta ta jikin mirror bakin sa saitin kunnen ta cikin lallausar murya yace"kinyi kyau sosai cutie gaya min meye sirrin jiya duk kinbi kin rikitani da qamshin nn naki haka ma yau da nake jin kmr bazan iya haqura har dare yayi ban baki goron wnn kwalliyar da qamshin turaren nn naki mai rikitani ba.
Zarah dake kallon sa ta jikin mirror ta juyo d'auke da murmushi ta saqalo hannayen ta a bayan wuyan shi tana kallon sa tace"wane irin goro ne da baza a bani ba har sai dare yayi ni ko yanzu ka bani ina so"
Saif dake riqe da waist d'inta d'auke da murmushi yace"da gaske kina so in baki yanzu?
Lumshe idanun ta tayi a hankali ta koma ware su a kan shi alamar eh.
A hankali yaja karan hancin ta yace"to kimin promise baza kimin kuka kmn jiya ba kema zakiyi enjoying kmr yanda nayi ko"
Fuskar ta a d'an shagwa6e cikin rashin fahimta tace"ban gane ba me kake nufi?
Sai da yakai bakin sa a kunnen ta cikin rad'a yace"ina nufin wnn abun da mukayi jiya har kika min kuka shine goron"
Da sauri ta ture shi cike da shagwa6a tace"naqi bana son goron nida ko sauqi ma banji ba"
Cikin dariya ya rungumo ta yana fad'in amma shine na ganki kinbi su Nusaiba da gudu"
Zarah wacce hankalin ta bai ko bata ya akayi ya gansu ba,da sauri tace"wlh a'a sune sukayi gudu bani ba ni pillows kawai na d'auka ina jifan su."
Ta qarashe mgnr cikin turo baki tana wasa da en yatsun ta.
Saif dake kallon d'an bakin nata cikin sha'awa ya tafi kmn zai had'e bakinta da nashi yana fad'in"to ai tunda kince kina son goron zan baki bazan iya hana miki ba.
Da saurin ta ta kauce,muryar ta kmr zatayi kuka tana fad'in"uhm ka rabu dani bana so har abadah ni bazan sake wnn abun ba.
Saif ya tsaya cak yana kallon ta idanun ta kuwa har sun ciko da qwallah,a natse yayi murmushi yace"ni da wasa nake miki wannan ne goron da zan baki"
Nan kawai ya ciro abu a aljihun sa d'an qarami kmr gidan zobe yana bud'ewa kuwa zobe ne a ciki diamond ring mai kyau se qyalqyali yake ya kama d'an yatsan ta second to d last one yasa mata.
D'auke da murmushi zarah ke kallon zoben yayi d'as akan d'an yatsan ta,ta kalli saif cikin nuna jin dad'i ta mishi godiya.
Baice mata komai ba se en yatsun sa biyu yakai kan dimples d'inta ya lotsa yana murmushi ya kama hannun ta suka tafi cin abinci.
Da dare bayan isha'i saif baya gidan ya tafi dubo jamil da baya jin dad'i dan har anyi admitting d'inshi a asibiti.
Koda ya dawo kai tsaye d'akin zarah ya wuce riqe da fararen leda biyu a hannun shi,d'ayar gasasshiyar kaza ce d'ayar kuma hollandia yogurt ce me sanyi a ciki.
Ya sami zarah har tayi shirin bacci tana zaune kan bed tana karatun handouts d'in da tasan ance za'a musu tests a kansu kafin rasuwar Abba.
Yaje gab da ita ya zauna,ta d'ago kanta a natse tana kallon shi tace"sannu da dawowa ya jikin yaya jamil d'in?
A sanyaye yace"to Alhmdlh dai za'a ce amma jikin nasa se a hankali"
Tace"me yake damun sa ne?
Shiru kawai saif yayi yana kallonta can ya numfasa yace"zazza6i ne"
Tace"Ayya Allah ya bashi lafiya.
Saif yace"Amin tashi muje d'akina"
Kallon sa tayi muryar ta a hnkli tace"um um ka tafi kawai ni karatu nakeyi sbd nasan anyi wasu tests bada ni ba ran Monday idan na tafi dole sai na nemi malaman na musu bayanin uzurina ko zan samu su min.
Saif dake kallonta yace"to ae ko a d'akina zaki iya ci gaba da karatun ki a can kinga idan ma na fito wanka se na tayaki karatun ina qara fahimtar dake wasu abubuwan koh"
zarah dake kallon sa tayi shiru ita kam tsoron binsa d'akin sa take dan ganin take kmr abunda ya faru jiya ne zai sake faruwa gashi har yanzu ita kad'ai tasan me take ji a gurin.
Saif dake kallon ta take ya fahimci abunda ke ranta ya lakato hancin ta yace"an tsoro to tashi muje ni ba abunda zan miki se kace ni nafi kowa rashin tausayi ko gurin ya daina miki zafi ne?
Da saurinta ta girgiza masa kai har sai da abun ya bashi dariya.
Ya kama hannun ta suka tafi d'akin shi.
Bayan yayi wanka sukaci kazar su da suke korawa da hollandia yoghurt har saida sukayi qat snn suka hau yin karatu,by 12 sukayi bacci.
Ranar Monday bayan ya kaita school suna cikin mota bata riga ta fita ba ya kalle ta yace"Allah yasa kina tare da wnn wayar taki da na fashe tun gida ina son na tambaye ki na manta"
Tace"eh nazo da ita a niyyar zan kunna inga ko zata kawo in samu ta kiran driver idan mun gama lectures.
Yace"ok to bani wayar"
Nan zarah ta ciro wayar ba tare da ta tambaye shi abunda zai yi da ita ba ta bashi.
Ya kar6a ya cire sim card snn ya bud'e drawer motar ya ciro waya sabuwa fil a cikin kwalinta exactly irin tashi da yake aiki da ita komai sak.
Bayan ya saka mata sim card d'in ta akan wayar snn ya saka numbar shi yayi saving ya bata yace"wnn wayar ki ce da na saya miki,numba ta tana a ciki nayi saving zaki ga sunan,idan kun gama lectures se ki kirani.
Zarah ta kar6i wayar cike da jin dad'i ta mishi godiya,wacce lokaci d'aya ta fahimci irin wayar sa ce tace"amma wayar nn irin taka ce fa ta min tsada meyasa baka saya min dai dai dani ba.
D'auke da murmushi saif yaja karan hancinta yace sbd ke d'in tsadaddiya ce shiyasa na saya miki dai dai dake.
Zarah tayi murmushi tace"nagode"
Yace"um um ni bana son irin wnn godiyar kimin wacce ta dace dani"
Zarah da still murmushi na kan fuskar ta tace"wace iri knn gaya min in maka"
Beyi magana ba se lips d'in sa ya nuna alamar ta mishi kiss.
A d'an shagwa6e tace"kayi haquri bazan iya ba"
Cikin shan toka kmr qaramin yaro yace"baki gode ba knn"
Da saurin tace"haba dai nagode wlh amma bazan iya maka ba kaga fa a cikin makaranta muke za'a iya hango mu"
Yace"to naji idan munje gida inda ba'a ganin mu se kimin amma ki sani bashi kad'ai nake so ba harda....ya qarashe mgnr a cikin kunnen ta,da saurin ta cikin girgiza kai tace"wlh a'a ni bazan sake wnn abun ba"
Nan kawai kae tsaye ba shiri yaji saukar kiss gefen kuncen shi tayi mishi cikin sauri da shagwa6a ta d'ago tana fad'in shikenan nama yi maka ba zancen in munje gida wlh.
Sosai abun ya bawa saif dariya ya hau darawa abun shi sosai kuwa.
Zarah ta tsaya se kallon sa take tayi cike da sha'awa dmn bata ta6a ganin irin dariyar sa hakaba,ba kad'an ba ya mata kyau.
Ya tsaigaita dariyar yana kallonta yace"to shikenan is ok yanzu idan kin bincika anyi tests d'in ba kya nn se ki kirani a waya inzo in sami malaman muyi magana su miki tests d'in koh.
A hnkli ta gyad'a masa kai snn ta fita daga cikin motar ya bita da kallo d'auke da murmushi a fuskar sa har sai da ta wuce snn yaja motar sa ya tafi.
Bayan sati biyu,ranar talata guraren qarfe tara zarah na zaune a falo cikin er rigar ta ta bacci wacce da kad'an ta wuce guiwa,tasa handout a gaba se karatu take da kullum aikin knn.
Saif da ya fito daga d'akin sa sanye cikin kayan bacci shima,yayi tsaye yana kallonta cike da son kasancewa da ita sbd tun first night d'in su bai sake samun ta ba,kullum dare haka zai barta tana ta yin karatu yana kama mata ta hanyar qara fahimtar da ita sbd sosai ya fahimci tana son karatu ga kuma tests d'inda suke tayi da exam d'in da ta gabato musu shiyasa ko kad'an baya son takurata da zancen haqqin shi,da yasan se sunyi rigima kafin yake samu ta barshi.
A hankali ya sauke numfashi ya qarasa daga cikin falon yaje gab da ita ya zauna.
Ta d'ago d'auke da murmushi tace"yauwa dear kmr kasan ina son ganin ka wlh har ina batun inje in same ka,wani topic ne nake son ka qara fahimtar dani dan Allah ka ganshi ta bud'e handout d'in tana nuna mishi.
Saif dake kallonta ya kar6i handout d'in ya ajiye can gefe.
Tace"meye haka dear?
Yace"cutie a matse nake wlh bazan iya nuna miki komai ba.
Tace"Ayyah to ai da kaje ka sauke in ka kammala sei ka nuna min"
Yace"No cutie ba wnn ba haqqina fa nake nufi ya kamata ki barni in qara samu haka"
Ras taji gabanta ya fad'i tasha mishi toka tace"haba dai dear nifa na gaya maka bazan sake wnn abun ba kayi haquri"
Cikin yanayin damuwa Saif yace"haba cutie kmr ya nayi haquri nifa ba dutse bane da zan iya binki yanda kk so"
Kauda fuskar ta kawai tayi gefe ya janyo ta cikin rarrashi yace"yi haquri bazan miki da zafi ba a hankali zan miki kinji"
A shagwa6e cikin doddoka qafafun ta tace"nifa dear banji sauqi ba kuma d'azun na fad'i a bathroom qafafu na duk ciwo suke min ko d'aga su ma bana iya yi yanzu haka.
Murmushi saif yayi yana kallon en qafafunta da ta gama doddokawa yace"amma shine kk doddoka qafafun?
Tace"to ae kaine kasa"
Yace"to naji ni nasa can fa wane irin sauqi ne baki ji ba har yau sati biyu"
Shaye da toka tace"to zan maka qarya ne bayan kasan....se tayi shiru bata qarasa ba se fuskar ta da ta kauda gefe cikin fushi.
Saif da ya fahimci me take son qarasawa ya danne dariyar da yake ji ya girgiza kansa d'auke da murmushi yace"cutie cutie ae koni nafi kowa big thing bazai sa kiyi har sati biyu baki ji sauqi ba,nifa mijinki ne bafa rape d'inki nayi ba bare har hakan ta kasance"
Qwallah cike a idon ta ta kalle shi tace"to naji qarya na ma"
Nan kawai ta miqe zata bar gurin ya riqo ta da sauri ya maida ta ya zaunar snn ya tafi da ita jikin sa yana kallonta a natse cikin rarrashi yace"am sorry cutie ba ina nufin kimmin qarya bane ae nasan tsoro ne yasa kikace bakiji sauqi ba sbd ganin kk kamar zaki sake jin zafi kamar na farko but ba haka bane,wnn karon bazaki ji zafi kmr farko ba kuma a hankali zan miki kinji plz yi haquri muje"
A shagwa6e cikin narke mishi tace"uhm ni gaskiya dear um um ina tsoro nasan zanji zafi ko yaya ne gashi fa exam zamu fara ka sani ran monday"
Yace"amma cutie ae na fiki uzuri nifa gobe goben nn kinsan tafiya zanyi haka kk son in tafi cikin kewar ki"
Ta kalle sa cikin share qwallar da suka zubo mata tace"ina zaka je?
Wae ban gaya miki ba sorry England zanje duba Abba ance yana samun sauqi amma dai bai farfad'o ba har yanzun tukun.
Cikin marairaice fuska tace"zan bika dan Allah nima ina so in ganshi.
Yace"no cutie bazai yiyu ba exam zaku fara gashi kuma baki ta6a fita waje ba dole sai an miki passport da sauran su da baza'a iya yinsu gobe gobe kae tsaye ba,kawai dai idan na dawo bayan kun gama exam dai dai an miki komai se mu tafi koh?
A hankli ta gyad'a masa kai tana kallon sa muryar ta a sanyaye tace"to in ka je se yaushe zaka dawo?
Just 3 dayz zanyi bazan jima ba kinga se in maida ki gida gun umma ki riqa zuwa school daga can ko kinfi so ki zauna a nn?
Da saurin ta ta girgiza masa kai alamar a'a.
Yace"yauwa to tashi muje d'akina in duba lafiyar abuna ko"
Yayi mgnr ne cikin murmushi had'e da lakato hancin ta,bata iya kallon shi ba se murmushi tayi itama,cikin yanayin jin kunya ta 6oye fuskar ta a qirjinsa kana ta d'auki handout d'inta ya kama hannun ta bakin sa wasai suka wuce.
_Sunday 15/04/2018_ *«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*



By
*Billy giro😊*




*Dedicated to»»»Zarah gwandu*


*✨RA'AYIN MU✨*
Group.
Ina miqa gaisuwa ta a gare ku sbd d'inbin qaunar da kukeyiwa dis novel Allah ya bar min ku akan qaunar da kukeyi yiwa littafin nn da kaf grps d'inda nake ciki kunfi kowa son shi,hakan yasa zarah n saif ke mugun sonku da har ma suke miqa gaisuwar su gare ku.
Luv u all❤
And dis page is yours.


*«»page«» 57*
Da isar su d'akin sa ya kar6i handout d'in da ke hannun ta ya ajiye kan bedside drawer,snn ya kama hannun ta suka zauna kan bed ya shafo cikinta yana kallonta da kulawa yace"are u ok ko kina buqatar kici wani abu kafin?
A hankali ta girgiza masa kai alamar bata buqatar komai,nn ya rage hasken d'akin ya cire kayan baccin da ke jikin sa snn ya kama hannun ta ya d'aura ta kan cinyoyin sa tare da sa6ule mata rigar baccin da ke jikin ta,ya kafe idon sa qyar a kan albarkatattun qirjin ta dake matuqar birge shi da tsokalo mishi sha'awa,nn take ya soma jin wani yar a jikin sa,da har bai san sanda yakai bakin sa zai tsotsa ba,se ganin yayi zarah tasa hannuwan ta duka biyu ta rufe abunta,ya d'ago fuskar sa a kasale cikin had'iyar yawu muryar sa can qasan maqoshi yace"cutie y?
A shagwa6e zarah ke kallon sa da ko bata fad'a ba ya fahimci me take nufi dan rnr a haukace ya mata kmr zai cinye mata su sbd qamshin turaren ta da duk ya qara haukatar dashi.
Ae kuwa yana gama tariyo abun yayi murmushi tare da janye hannayen ta yana kallonta cikin shafa nonuwan ta da yake binsu a hankali kmr qwai yace"kar ki damu yau komai a sannu za'ayi shi kinji.
Bata iya cewa komai ba se lumshe idanun ta da tayi sbd saukar lallausan harshen sa da taji a kan na fulanin ta,ya shiga yi mata wani irin salo a hankli cikin natsuwa.
Nan ita ma a natse takai hannuwan ta a bayan wuyan shi tana shafa bayan wuyan nashi sannu a hankali cikin tafiyar tsutsa har zuwa gadon bayan shi.
Suka jima a haka har zaman ya nemi ya gagaresu suka koma kwance yakai bakin sa a nata ya had'e se can ya iya zare bakin nasa,ya shiga kissing d'in jikinta ta koina da har yakai gabar da yasa zarah duk taji awa zata shid'e da gabad'aya ta wani narke mishi awa ruwa se numfashi da take fitarwa a hankali tana shafa bayan kanshi.
Koda suka je ga babban aiki saif da har ya fara aikin sa sannu a hankali cike da enjoying,ya tsaya da qyar yana kallon zarah da ta d'an rirriqe shi alamar tana d'an jin zafi.
Baice mata komai ba se qaramin pillow ya d'aura a under waist d'inta sbd yanda zataji sauqin abun,snn a hankli cikin natsuwa da lalla6ata yaci gaba da aikin shi da yake jin kmr zai zauce yana sauya musu salon kwanciya daban daban da yasan zarah bazata wahala ba,a hakan har ya samu kanshi yanda yake so cikin sambatun sa da yake ta zubawa zarah albarka.
Ya rungume ta qyam a qirjin sa cikin jin dad'in abun har yana jin kmr ma ya qara dan shi baiqi su kwana suna yi ba ma,amma cutie d'in sa kam yasan baza ma ta yarda ba dan yanda yakejin ta narke akan faffad'an qirjinsa yasan duk a gajiye take se yawo take da hannun ta kan faffad'an qirjin nasa a hankli cikin sauke numfashin gajiya dan duk da a hankali ya bita dole zata gaji sbd saif gwarzon namiji ne kuma abune da bata riga ta saba da shi ba shiyasa har take d'an jin zafi a qasanta.
Yayinda idanuwan ta suke a lumshe sbd wani irin bacci mai dad'i da take jin yana fizgar ta.
Amma saif bai bar tayi baccin ba har sai da suka tsalkake jikin su snn.

Washe gari da asuba koda saif ya dawo daga masallaci ya same ta itama ta ida sallah ta gama linke hijab da darduma har ma da zanin da ta d'aura akan rigar baccinta duk ta linke ta saka a wardrobe snn ta juyo tana kallon sa cikin amsa masa sallamar da yayi had'e da mishi ina kwana.
Saif da ya qaraso gurinta cikin shafa gefen fuskar ta yace"Lafiya lau ya naki kwanan gajiyar tabi gado ko?
A d'an shagwa6e cikin turo baki tace"inafa ni har yanzu jikina duk ciwo yake min awa ammin duka"
D'auke da murmushi me kmr dariya saif yaja karan hancinta yana fad'in"um um fa cutie kiji tsoron Allah duk yanda na biki a sannu"
Nan zarah tayi saurin shigewa qirjinsa tana murmushi.
Saif da shima still murmushi na kan fuskar shi yakai hannun sa yana shafa gadon bayanta yace"zaki je school yau?
Tace"um um ba'ayin komai se Monday ko zan je"
Yace"ok har in dawo knn baza kije school ba?
Cikin marairaice fuska tace"eh shiyasa ma naso kaje dani"
Yace"kar ki damu ae na gaya miki idan na dawo zamu je dai dai kin kammala exam an

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login