Showing 72001 words to 75000 words out of 145898 words

Chapter 25 - SAIFUDEEN COMPLETE BY ESHAAAT

EYSHAAT   

12 Jul 2024

24723

fi mata kyau dan shi kam haka ya gani,wanda da qyar ya iya d'auke idanun sa a kanta yaje ya zauna,ita ma taje ta zauna a gaban shi kan rug ta lanqwashe qafafu,ribbon a hannun ta,ta tattara gashin kanta dake baje kan gadon bayan ta ta d'aure.
Saif da ke kallon ta a ranshi yana tambayar kanshi meyasa komai nata yake birge shi ne.....sha'awar ta ce dake damunka is gud ko ta qarfi ne ka same ta ko zaka sami sa'ida ka huta da abunda kake ji kafin ka illata.
6angaren zuciyar sa ne ke gaya masa haka,yayinda yayi shiru yana nazari a ranshi,lallai kam idan beyi haka ba yana gab da illata dan abunda yake ji ba sauqi,amma kuma yafi so da yardar ta komai zai faru dmn ze fi samun gamsuwa yanda yake so but yasan sam baza ta bashi had'in kai ba sai dai idan wayo zai mata.....mu fara ko?
Zarah ta katse shi.
Ya sauke numfashi a hankli snn ya sauko daga kan kujera ya zauna kan rug suna fuskntar juna,wanda idanun sa na sauka kan qirjinta yaji duk ya daburce joystick d'in shi na neman 6allo zip d'in shi ya fito,sam baya jin zai iya koya mata wani abu idan ba samunta yaga yayi ba.
A hankli ya share zufar da ta tsatstsafo mishi kan goshi yana kallon ta yace"kinci abinci kuwa?
Tace"um um banci ba da har na fito da niyyar dafa indomie se naga har ka dawo daga masallaci shine naga bari ka nuna min tukun tunda ba wata yunwa nake ji sosai ba se idan mun kammala se naje na dafa d'in.
Saif dake kallonta cike da sha'awa idanun sa har sun soma janza launi yace"A'a bari na kawo miki fresh milk zaki fi fahimtar abunda zan nuna miki"
Nan ya miqe ba tare da ya jira me zata ce ba ya haura sama zuwa d'akin shi jim kad'an se gashi ya dawo riqe da cup ya tsiyayo mata fresh milk a ciki.
Ya zauna snn ya bata ta kar6a had'e da mishi godiya.
Wacce tana gama shan fresh milk d'in ta soma jin kanta gata nn dai.
Mene ko kina jin bacci ne?
Cewar saif wanda ke kallon ta idanuwan ta se faman lumsashewa suke.
Tace"A'a ba bacci nake ji ba wani abu nake ji da bansan mene ne ba,amma bari in sha ruwa.
Ta qarshe mgnr tare da miqewa tsaye aifa se ta soma jin abu na fizgar ta ba sauqi kamar ta fad'i.
Saif ya miqe tare da rungume ta,ta d'ago fuskar ta da niyyar janyewa daga jikin shi,se kawai taji hannun sa kan mamman ta yana shafa su a hankali.
Nan kawai ta lumshe ido tare da jan numfashi ta rungume shi sosai ta lafe a qirjinsa,hannun ta kan buttons d'in rigar shi ta shiga cire mishi.
Saif da ya fahimci desire tablet d'inda ya saka mata a fresh milk ya kama ta yanda yake so,ya kama hannun ta suka tafi d'akin shi.
Wacce koda suka isa d'akin nashi har ta gama 6alle mishi buttons d'in riga,se cire mishi rigar kawai tayi snn ta koma kan rigar ta zata cire,jikin sa na 6ari ya kama mata suka cire rigar.


To ga wnn nasan zai kai muku har jibi ku huta da fad'in na jiya ya muku kad'an.
_Friday 16/03/2018_
*«»»««»SAIFUDDEEN!«»»««»*






By
*Billy giro😊*



*Dedicated to»»»Zarah gwandu*

_This page is dedicated to u sister's»»masoyan zarah_
_Heart u all❤_

*«»Page«» 37*
Kyawawan mammanta ta suka bayyana qyam yana kallon su,ae kuwa wani irin 6ari jikin nasa ya qara yi a rud'e cikin kid'ima ya shiga sarrafa su cikin wani irin salo mai wuyar fassarawa,zarah ta lumshe idanunta qirjinta na tasowa tana fidda wani numfashi kmr me jan yaji wacce take taji qafafunta basa d'aukar ta tana neman sulalewa qasa,saifuddeen ya kwashe ta suka hau kan bed,nan kawai ta kai hannayen ta bayan kanshi,ta kami bakin sa a haukace ta had'e da nata se kissing d'in sa take ba sauqi,duk tabi ta qara rikita shi se abubuwa take ta mishi,yana faman ihu dan duk abunda yake so su ta shiga yi mishi,har yana wani irin numfashi kmr me neman shid'ewa,dan bazai ma iya fahimtar shin ya bar duniya ko yana cikin ta.
Har sai da ya dawo kanta ita ma yana neman fitar mata da hankali wacce har Allah Allah take aje ga babban aiki dan abunda tafi son ji knn,amma da kamar ma saif ya fita buqatar hakan dan shi tuni ma ya kama hanyar yana kokawar shiga qofar da yaji ta rufe bam kuma sharkaf da lema.
Wanda hakan ne ya qara rikitar dashi,cikin sauri ze afka mata se kawai yaji gaban sa yayi wani irin mugun fad'uwa.
Ya tsaya cak jikin sa duk a sa6ule,yana jin sam be kyautawa jamil ba idan har ya aikata hakan,snn ita kanta zarah ya cuce ta dmn jamil ne yafi cancanta ace ya sami budurcinta ba kamar shi da sha'awar ta kawai yake ba.
Nan ya janye jikin sa daga na zarah ya zauna gefen bed tare da tallabe goshin sa,se ga zarah ta biyo shi tazo ta gurfana a tsakanin qafafun shi zata kai bakin ta a tsakiyar cinyoyin sa,saif dake kallon ta ya tada ta ya zaunar kan cinyoyin sa yana kallon ta cike da damuwa,wacce idanuwan ta a lumshe takai bakin ta kan nashi ta had'e,a hankli ya zare bakin sa tare da kwantar da kanta kan kafad'ar shi,muryar sa can ciki a hankali yace"ya isa haka zarah yi bacci kinji"
Zarah ta d'ago tare da girgiza masa kai tace"ni bana jin bacci kamin ina so bazan yi kuka ba"
No zarah zakiyi kuka da zafi sosai in na miki.
Da sauri cikin girgiza kai tace"um um bazan yi kuka ba kamin ina so.
Sake maida kanta yayi a kafad'ar shi cikin muryar rarrashi yace"kiyi haquri zarah ni sam ban cancanci na miki ba,masoyinki na gaskiya da ze aure ki nn gaba kad'an ya kamata ya same ki bani ba.
Da sauri ta d'ago idanunta ta tap da qwalla tace"ba wani masoyi ni kai ne kafi cancan ta kamin ina so dan Allah ko da zafi ne ni kamin kawai".
Saifuddeen da duk tausayin ta yake ji yayi shiru yana kallonta,wanda shima ba kanta jurewa ne kawai yake amma yasan dole ta fishi buqatuwa ita da ya d'urawa desire tablet irin me qarfin nn ma.
Kana ya zame a hankli daga kan gadon ya zauna kan rug wacce still tana zaune kan cinyar shi,se faman shafa jikin shi take tare da koma kai bakin ta a nashi ta had'e,be hanata ba se romancing d'inta ya shiga yi sosai duk dan dai ya samu ya rage mata abunda take ji.
Zarah da ta gama kai qololuwa da kanta ta kama joystick d'in shi tana qoqarin cusawa a jikin ta,ya hana ta,nn kawai ta fashe masa da wani irin kuka tana son ita se tayi.
Ya rungume ta sosai a jikin sa had'e da share hawayen da suka zubo mishi,yana tunanin me zai ce mata ta haqura dan shi kam yasan ko kad'an be cancan ci ya same ta ba,muguntar da ya mata a rayuwar auren su kad'ai ya isa ace ya barta haka ba sai ya cutar da ita ta hanyar rabata da budrcinta ba kuma.
Wanda idanun sa cike da qwalla yake kallonta se faman kuka take tana roqon shi.
Yasa hannu ya shiga share mata hayawe yana fad'in"am sorry zarah ni ba namiji me lafiya bane bazan iya komai da mace ba"
Wani sabon kuka ta fashe masa dashi tare da ture shi tana fad'in"kawai dai baza ka min ba sbd na gaya maka fanko a wancan lokacin shine kake so ka hukunta ni dan ka ga ina so ko.
Janyo ta yayi jikin sa cikin rarrashi yace"No zarah ki yarda dani gaskiya nake gaya miki"
Girgiza masa kai tayi cikin kuka ita bata yarda ba,snn ta rungume shi sosai tana wani abu kmr me neman shigewa a jikin sa.
Cike da jin tausayin ta ya janye ta a hankali daga jikin nasa ya tashi yaje ya tsiyayo ruwa a cup da kuma maganin da zata sha desire tablet d'in ya sake ta.
Ya kawo mata ba tare da tasan maganin mene ne ba,ranta a 6ace ta kar6a cike da takaici ta wullar da maganin ta kuma kar6e ruwan dake hannun shi ta jefar da kofin ya fashe,snn ta fad'a jikin sa da qarfi ta rungume shi sosai cikin fasa wani sabon kuka da ta shiga yin sa a hankali.
Shiru saif yayi yana mai shafa gadon bayan ta a hankli cike da tunani fal a ranshi.
Can bayan yaji ta d'an sassauta kukan da take,ya miqe tsaye riqe da hannun ta se kallon shi kawai take har ya nufi bathroom da ita,ya shiga da ita gurin wanka tare da sakar musu shower,ruwan na fara ratsata ta sauke numfashi me kamar ajiyar zuciya,snn ta kwanta a qirjinsa ta lafe sosai hannayen ta kan gadon bayan shi tana shafa shi a hankli,haka shima se shafa gadon bayan ta yake a hankli kafin yake sa shower gel yana cud'a mata jikinta ta sannu a hankli cikin natsuwa kmr me wanke qwai.
Kana ya matsa mata shower gel ita ma ta shiga cud'a masa nasa jikin da haka har suka gama wankan suka fito.
Yasa d'an qaramin towel ya tsane mata gashin kanta snn ya zaro wani d'an dai dai a towel rack ya d'aura mata,suka fito shima da nasa towel d'aure a qugunsa,yayinda zarah ke liqe a jikin sa bata ko son taji skin d'in ta ya rabu da nashi dan desire tablet d'in be sake ta ba sosai take jin buqatuwa amma rashin samu da kuma zazza6in da ya taso mata ne yasa duk jikin nata yayi sanyi.
Tana manne a jikin sa ya tafi da ita ya sake 6allo mata maganin da taqi yarda tasha d'azun,ya tsiyaya mata ruwa a cup ya bata,ta kalle sa had'e da qara mannewa a jikin sa cikin maqale kafad'a ita baza ta sha ba,dmn ji take bata da wani abunda zata yi lokacin sa irin taji yana biya mata buqatar ta.
Ya sauke numfashi a hankali yana kallon ta da kulawa snn muryar sa a natse yace"kina so in miki abunda kk so"
Da sauri ta gyad'a masa kae alamar eh.
Yace"to sha idan kina so in miki"
Ba musu ta 6ude bakinta yasa mata maganin had'e da bata ruwa tasha ta kora maganin ta had'iye.
Bai ko ajiye cup d'inda ke hannun sa ba yaji hannun ta kan qugun sa zata zare masa towel,ya ajiye cup snn ya kama hannun nata yana kallon ta yace"A'a ae sai gobe idan munje asibiti gurin doctor ya dubani snn ko zan iya yi miki"
Idanunta tap da qwallah tana kallon sa cikin yanayin shagwa6a tace "uhum ni bazan iya haqura har gobe ba muje yanzu"
"To shikenan"
ya fad'a kafin yake zuwa da ita kan bed ya zaunar had'e da zare mata towel d'in jikinta yasa mata tufafin ta snn shima ya maida nashi tufafin a jikin shi,ya kama hannun ta suka tafi d'akinta.
Suna shiga kae tsaye ya bud'e wardrobe ya ciro qaton hijab da take yin sallah dashi me kai mata har qasa ya sa mata,snn ya shinfid'a mata dardamu.
Ya kalle ta yace"ai kinga munyi arwala a bathroom ko?
Ta gyad'a masa kai
Yace"to kiyi sllr isha nima yanzu zanje masallaci nayi sallah idan na dawo se muje ko"
Nan ma sake gyad'a masa kai tayi ta bisa da kallo har ya fita daga d'akin snn ta hau yin sallah.
Koda saif ya dawo ya same ta a nn inda tayi sallah bacci ya kwashe ta ko hijab ma bata cire ba.
Ajiyar zuciya ya sauke dan dama yasan haka zata faru sbd maganin da ya bata bacci yake sawa sosai.
Nan ya durqusa a hankli gab da ita ya cire mata hijab ya d'auke ta ya maida kan bed,wanda ya jima tsaye a kanta se kallon ta yake snn daga baya ya fita daga d'akin,yaje d'akin sa ya kwanta se juyi yake tayi kan bed ya kasa bacci gabad'aya ya rasa meke masa dad'i.
Can ya tashi zaune ya d'auko laptop d'in sa da ke ajiye kan bedside drawer ya bud'e yana kallon zarah still se baccinta take tayi,yaji kamar ya tashi yaje d'akin ta ya rungume ta suyi baccin su.
Daga nn yana kallonta be san lokacinda bacci ya kwashe shi ba,se asuba snn ya farka sbd kiraye kirayen sllr da ake tayi wanda kae tsaye idanun sa suka sauka akan laptop d'in shi,zarah na zaune kan bed riqe da handout a hannun ta tana karatu,ya bud'e ido d'auke da mamakin wane irin bacci ne ya kwashe shi haka,ya tashi daga jinginen da yake jikin sa duk yayi ciwo sbd yanayin yanda yayi bacci.
Ya janyo laptop ya matso da ita a gaban shi dmn kad'an ya saura ta fad'i da alama cikin bacci ya ture ta bai sani ba.
Vedeon nata ya maida baya ya duba yaga bata ko yi wani baccin kirki ba ta tashi ta hau yin karatu shine har yanzu bata koma kwanciya ba.
Rufe laptop d'in yayi ya tashi ya shiga bathroom ya d'auro arwala,ya tafi d'akin ta.
Tana ganin ya shigo d'akin,ta ajiye handout ta tafi jikin sa tare da kwantar da kanta a qirjinsa,cikin muryar kuka tana fad'in"ka barni inata jiranka ko karatu ma ban iya yi da kyau ba"
Beyi mamakin jin abunda take fad'i ba dan tunda yaga bata yi wani baccin kirki ba yasan jinin ta qarfi ne dashi maganin be yi mata wani aiki ba,dole se ya bata wanda yafi shi qarfi gashi jikinta ma duk yayi zafi sosai tana buqatar har allura ya mata.
Nan ya janye ta a hankli daga jikin sa dan yanayin da yake jin kansa in yasa wasa yanzun zata iya kare mishi arwala.
Wanda yana d'ago ta yasa lallausan hannun sa ya share mata hawayen da ya gani kan fuskar ta yana fad'in"to yi haquri bari naje nayi sallah na dawo.
Da sauri ta koma jikin sa tana fad'in"ni wlh bazan yarda ba wayo zaka koma min"
Saif yayi shiru can yace"shikenan kinga an kusa tada sallah muje bathroom kiyi arwala se muzo mu bi liman tunda muna jinsa har nn kuma masallacin a gaban mu yake."
Ba musu ta yarda suka je bathroom byn ta d'auro arawala suka fito.
Suna ida sallah ya kwantar da kanta a hankli kan kafad'ar shi yana ta6a goshin ta yace"muje d'akina in baki magani kisha ki samu kiyi bacci zafin jikin nn ya rage miki"
Tace"um um ni sai mun dawo da asibiti tukun"
No zarah yanzu ko munje asibiti baza mu sami likita ko d'aya ba se zuwa qarfe goma.
Tace"to ae dama ina so inje school,idan ka kai ni se ka tsaya min har na gama test se mu wuce can"
Yace"Aa keda baki da lafiya me zai kai ki school,ji idanun ki fa duk sunyi wani iri sun kumbura sbd rashin bacci,u have to rest magani kawai ya kamata kisha ki kwanta kinji.
Tace"um um nafa gaya maka wnn malamin mugu ne idan banyi test d'in shi ba akwai matsala"
Kar ki damu ba wata matsala ki gaya min wane malami ne,naje na same shi muyi magana ya miki excuse bayan kinji sauqi se ya miki test d'in...a'a ni gaskiya nafi so nayi tare da mutane.
Shiru saif yayi be sake ce mata komai ba se binta yayi da kallo ta tashi ta d'auko handout ta dawo ta zauna tare da maida kanta kan kafad'ar shi ta kwantar dan jikin nata ba qarfi,tana yin komai ne cikin juriya,shi kansa ya fahimci hakan wanda yana kallo ta ajiya handout a gaban su ta bud'e acewar ya nuna mata yanda zatayi karatu a sauqaqe.
Be musa mata ba ya shiga nuna mata,yayinda yake jin wani irin tausayin ta na fizgar shi dmn karatun ma da qyar take yin shi.

Sanin ko minti d'aya ka qara akan qarfe takwas malamin baya bari a shiga yasa tana ganin qarfe bakwai tayi tace mishi zatayi wanka,wacce koda ta miqe tsaye se jin tayi jiri yana d'an d'ibar ta hakan dai ta jure ta fad'a bathroom tayi wanka.
Bayan ta shirya se ga saif ya dawo d'akin dan fita yayi yaje d'akin sa shima yayi wanka.
Wanda ya shigo ne riqe da cup a hannun sa ya had'o mata thick tea a ciki dmn tasha ko zata d'anji qarfin jikinta.
Zarah da har ta d'auko jakar ta a niyyar su wuce,tana kallo ya kama hannun ta suka zauna kan sofa ya shiga bata tean har sai da tace ya ishe ta snn abunda ta rage yasha.
Bayan ya kaita school bai tafi ba ya tsaya jiran ta.
Suna gamawa ba 6ata lokaci tazo ta same shi,yana kallonta ta shigo motar a daddafe ta zauna.
Da kulawa ya mata sannu tare da tambayar ta ya test d'in?
Muryar ta a sanyaye can ciki tace"Alhmdlh"
Nan tana kallo ya 6alle magani ya bata ba musu ta kar6a tasha,dan abubuwa take ji gasu nn ba dama ko baccin ne ma ta d'an samu tayi kafin su isa asibiti dan ita a tunanin ta da gaske asibiti zasu je bata san wayo kawai yake mata ba.
Tana gama shan magani ta miqa masa ruwan gorar da ya bata,kafin ya kar6a ta saki gorar ba shiri tare da dafe marar ta da ta shiga yi mata wani irin ciwo na daban,da sauri saif ya kama ta ganin tana qoqarin zamewa daga kan kujerar da take zaune.
Ya tafi da ita jikin sa se rarrashin ta yake cike da nadamar abunda ya aikata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login