Showing 111001 words to 114000 words out of 145898 words
sukayi kat snn saif ya yarda suka tashi daga kan dardumar.
Zai kwashe kwanikan abincin dmn ya fitar zarah tazo zata kama mishi cike da so yaja karan hancin ta yace"Aa ki barni inyi komai yau ke amarya ce da angonki baya buqatar ki wahala"
D'an murmushi kawai Zarah tayi bata ce masa komai ba yaje ya fitar da kayan ya dawo,tana zaune kan bed ya tafi gab da ita ya zauna tare da had'e gefen fuskokin su,hannun sa kan waist d'inta ya zagaya dashi zuwa cikin ta yana shafa cikin ya kalle ta yace"are u ok ba kyada buqatar komai?
A hankli ta gyad'a masa kai alamar babu.
Nan ya tashi ya ciro musu kayan bacci ya bata nata shi kuma ya ajiye nasa kan bed ya hau cire kayan jikin sa yayinda ita kuma yana bata nata ta wuce bathroom,bayan ta saka kayan baccin ta fito linke da kayan da ta cire riqe dasu a hannun ta, tayi tsaye ba tare da ta iya qarasawa inda yake ba.
Sai shi ya qarasa gurinta ya tsaya yana kallon farar rigar bancin da ya bata ta saka tayi kyau a jikin ta mai siririn hannu kmr na vest snn tsayin ta iya guiwa gata da tsantsi sosai irin na jan hakali d'in nn.
"Cutie"
Ya fad'a cikin muryar sa mai dad'i snn cike da murmushi a fuskar sa ya kar6i kayanda ke hannunta yaje ya saka su a wardrobe.
Ya juyo yana kallon ta still tana tsaye a inda ya barta kanta qasa se wasa take da en yatsun ta,ya qarasa tare da kama en yatsun ya d'aura musu kiss,nn ta d'ago kyawawan idanun ta farare qal ta d'aura su a cikin nashi,cikin d'aga mata gira yace"mene ne?
Bata d'auke idanun ta akan kallon sa ba se girgiza masa kai tayi alamar ba komai,ya kama hannun ta suka je kan bed suka zauna yana kallonta yace"yau dai na fahimce ki sai wani nonnokewa kk kina tsoro ko,to gwara ma ki sake dan yau bed competition zamuyi nida ke duk wanda yafi zama gwarzo a cikin mu shi keda babbar kyautar da na tanadar,musamman idan aka samarwa Abba farin cikin sa a daren yau.
Kallon sa kawai zarah tayi ta sadda kanta qasa dan ita ji take kmr On ne yazo mata tana fitowa bathroom taji abu yana fita a jikinta shiyasa ma ta kasa qarasawa inda yake ta tsaya tana sauraren abun.
Saif da ya fahimci kmr akwai abu a ranta ya d'ago fuskar ta yana kallon ta da kulawa yace"mene ne zarah da akwai abunda yake damunki ne?
Ta gyad'a masa kai tana kallon sa kafin take sadda idanunta qasa muryar ta a hankali can ciki tace"eh ina ji kmr on ne yazo min"
"Haba dai!
Saif ya fad'a da sauri yana kallonta.
Tace"kmr shi d'in ban sani ba dai"
A sanyaye saif yace"inga"
Zarah tayi saurin kallon sa cikin girgiza masa kai,cikin damuwa yace"to plz jeki bathroom ki duba Allah yasa bashi bane amin.
Yayi mgnr ne cikin marairaice wa har yana d'aga hannuwan sa sama snn ya shafa addu'ar.
Hakan ya bawa zarah dariya ta saki murmushi har sai da dimples d'inta suka lotsa,cikin dalla mata harara saif ya kama dimples d'in ya matse yace"kina zolaya ta ne ko"
Allah ba wasa nake maka ba zarah ta fad'a kmr zata fashe da dariya har tana rufe bakinta.
Saif ya sake hararar ta yace"no zarah kinga bana son zolaya fa plz gaya min gaskiya ko yanzun na duba da kaina,ba kad'an ba nasa raina a matse nake wlh"
Sosai yanayin sa ya qara bawa Zarah dariya wacce da saurin ta zata tashi daga kan gadon saif ya kamata yana qoqarin dubawa nn ta qwace kanta tana dariya ta tafi da gudu sai bathroom ta rufe.
Lokaci d'aya ta natsu ta daina dariya ta duba,ba on bane amma pant d'inta duk ya jiqe kuma abun sai ci gaba yake da fita.
Nan tayi shiru tana tuna tun lokacinda taci wnn kazar da kuma tsimen da tasha ta fara jin wani yanayi a jikinta kmr tana cikowa wnn abun kam bazata iya gayawa saif shi ba sai dai ta kira umma taji idan ba wata matsala bace kazar ta bata dan itakam bata ta6a ganin haka a jikinta ba.
Nan ta bud'e ganbu ta samu saif tsaye a bakin qofar bathroom d'in yanayin sa a sanyaye yace"shine?
D'auke da murmushi tace"nidai aromin wayar ka na kira inn...umma"
Tayi saurin canza sunan ne sbd har yanzu bata manta baya son wnn sunan ba.
Ba tare da saif yace mata komai ba ya d'auko wayar shi ya kira mata umma ya bata,ta rufe bathroom d'in ta kara wayar a kunnen ta.
Umma na d'aga kiran tace"ya akayi ne saif?
Zarah tace"inna nice"
Ok Zarah ya akayi ne?
Shiru zarah tayi kmr baza ta iya fad'a ba,umma tace"kiyi magana mana zarah ina jinki,
Muryar ta a hankli mai d'auke da nuna jin kunyar maganar da zatayi tace"inna ina ganin wnn kazar ce da kika bani naci ta bani matsala dmn ina gama cinta se na fara jin wani yanayi a jikina gashi abu har yana fitar mun"
Ta qarashe mgnr ne kmr zatayi kuka,umma tayi murmushi dan ta fahimci zarah irin masu ni'imar nn ce sosai da basa buqatar susha komai se dan ra'ayi kawai cikin kwantar mata da hankli tace"kar ki damu ba komai bane jeki kawai gun mijinki zaifi buqatar ki a haka"
Nan kawai umma ta tsinke kiran,zarah kuwa se taji kunya sosai dan se yanzu ta fahimci abunda ke fita a jikinta a islamiyya duk an fayyace musu komai a fannin fiqihu.
Nan ta bud'e bathroom ta fito ta samu saif zaune kan bed bata iya had'a ido dashi ba sai wayar sa ta miqa masa ta rage hasken d'akin ta kwanta,saif da ya bita da kallo jikin sa duk a sa6ule yaje ya kwanta a bayanta had'e da rungume ta a jikin sa muryar sa a hankali yace"zarah gaya min me kk tsoro ne da har ba kya son wani abu ya shiga tsakani na da ke kaddai kan wnn matar ne?
A hankali ta juyo tana kallon shi tace"A'a ba haka bane"
Yace"to idan ba haka bane meyasa kika kira umma?
Tace"abu na manta fa a gida shine nace a ajiye min"
Yace"to kaddai On d'in ne da gaske naga kin kwanta kawai baki ce min komai ba"
Zarah dake kallon sa tayi murmushi cikin ware en yatsun ta tace"uheeem nima ban sani ba"
Nan kawai ta juya,saif da ya fahimci ba wani On da yazo mata ya koma juyota ya lakato hancin ta yana murmushi yace"wato ni kike zolaya ko har ki fad'ar min da gaba lallai ni kuma zan rama da zafi zan miki se kinyi kuka"
A shagwa6e ta marairaice fuska kafin tace"komai se jin bakinsa tayi a nata ya cafki harshen ta,nn kawai ta lumshe idanun ta a hankali itama ta cafki nasa harshen suka hau kissing d'in juna a hnkli cikin natsuwa,yayinda saif yakai hannun sa a natse ya kama hannun rigar baccinta yana zare mata hannun a hankali har ya sa6ule mata rigar gabadaya,ya shiga shafa jikinta yana shinshinar qamshin jikinta ta koina musamman dukiyar fulanin ta,da yaji qamshin gurin yafi rikitar dashi,jikin sa na 6ari yasa harshen sa akan dukiyar fulanin nata yana mata wani irin salo mai wuyar fassarawa,zarah na jinsa ta kasa hanashi sema narke masa da tayi,idanuwan ta a lumshe tana fidda numfashi a hankali can ciki,wacce tun tana narke mishi har ta fara kama mishi suka hau romancing d'in juna sosai kmr zasu had'iye kan su da gabadayan su sun fita hayyacin su mussaman saif da duk ya rikice a kid'ime jikin sa na 6ari ya nufi hanyar da take rufe bam cikin kasa control d'in kansa yayi yayi ya shiga ya kasa kawai ya shige ta da qarfi,ae kuwa ba shiri zarah ta saki qara ta rirriqe shi tamkar zata shige jikin sa,saif da duk baya hayyacin bai iya dakatawa ba sbd yanda yajita sharkaf da lema se aikin sa ya hau yi baji ba gani,yana faman sambatu da yake jin kukanta kmr sambatu take ita ma,ae kuwa duk yabi ya qara rikicewa ba tare da ya iya barinta ba har saida yaji he is totally satisfied,snn ya dakata tare da rungume ta qam a qirjinsa sai kissing d'inta yake yana zuba mata albarka.
Cikin kuka sosai zarah ta ture shi,tare da juya mishi baya,nn saif ya tashi zaune da sauri ya janyota ta jikin sa yana fad'in"me ya faru ne zarah kaddai naji maki ciwo ne?
Ture shi ta koma yi cikin kuka ta tafi nesa dashi tare da jan blanket ta rufe jikinta,nn saif shima ya samu abu ya rufa jikinsa snn ya kunna wutar d'akin,ya tsaida idanun sa cak yana kallon jinin da ya 6ata farin bedsheets d'inda ke shimfid'e akan gadon,haka ma zarah duk kukan da take haka ta tsaya tana kallon jinin kana ta kalli saif ta fashe masa da wani sabon kuka,cike da son ya rarrashe ta ya matso kusa da ita,da sauri cikin fushi ta miqe a niyyar zata bar d'akin bata san lokacinda ta kai gurfane qasa ba cikin fasa er qara tana yarfi da hannu,da sauri saif ya sauko daga kan gadon yazo gab da ita kmn yanda take a gurfane ya gurfana shima snn ya tafi da ita jikin sa cikin muryar rarrashi yace"am sorry zarah ban san na ji maki ciwo ba wlh yi haquri kinji muje na saki a ruwan zafi....bana so marar tausayi ae da sanin ka kaji min ciwo tunda dama da zafi kace zaka min.
Zarah ta fad'a tare da janye jikinta daga nashi tana kuka.
Cikin damuwa saif yace"haba zarah wnn fa wasa nake miki kema kin sani"
Tace"ba wani wasa tunda ka aikata min ni bazan d'auki abun a wasa ba.
Yace"wlh bada niyya na miki ba zarah trust me na kasa control d'in kaina ne"
Tace"ae kam dole tunda dama wnn abun ka damu dashi bani ba duk irin kukan da nake ma ina roqon ka kayi banza dani,na mutu ma oho a gurinka baka damu ba.
Tayi maganar ne cikin kuka mai cike da shagwa6a.
Saif ya rungume ta yana fad'in"yi haquri ba haka bane ke d'in ce ta daban da duk na rikice na kasa binki a hankali amma na miki alqawarin gobe idan zamuyi a hankli zan miki.
Da sauri zarah ta d'ago daga kan jikin sa ta kalle shi cikin bud'e ido tace"gobe cab wlh kayi kai kad'ai bada ni ba ni bazan ma sake yi ba har abadah"
Saif dake mata wasa sosai ta bashi dariya yanayin yanda tayi magana ya sake maida ta jikinsa yace"ta yaya zanyi ni kad'ai ke d'in dai zanyi dake"
Tace"naqi ni bazan sake ba"
Yayi murmushi yace"to muje muyi wanka dare nayi"
Maqale kafad'a tayi tare da qara lafewa a jikinsa alamar bazata ba,yace"yi haquri dai kinsan ba kyau kwana da najasa"
Ta kalle sa se kuma da saurin ta ta sadda idanun ta qasa dan duk se taji kunyar shi.
Muryar ta a hankali can qasa tace"ni ina tsoron miqewa kaje kayi naka tukun zanje daga baya"
Saif yace"kin manta mijin naki qarfi ne dashi muje kawai,ya tallabe ta cak ya wuce da ita bathroom.
Koda suka gama wanka suka fito da qafafun ta take takawa amma a hankli cikin lalla6awa taje kan sofa ta kwanta.
Saif da ya bita da kallo duk tausayin ta ne a ranshi,ya yaye white bedsheets d'inda ya lallace yaje ya saka a washing machine snn ya shinfid'a wani ya d'auko zarah da tuni tayi bacci ya d'aura ta akan gadon ya kwanta gab da ita tare da saka ta gabad'aya a cikin faffad'an qirjinsa ya rungume kmr wata er baby yana shafa gadon bayanta a hankali cike da jin qaunar ta a ranshi daga haka har shima yayi bacci.
_Friday 13/04/2018_ *«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*
By
*Billy giro😊*
*Dedicated to»»»Zarah gwandu*
*«»page«» 56*
Washe gari da asuba saif ne ya fara farkawa sbd kiraye kirayen sllr da ake.
Wanda yana bud'e idanun sa akan zarah ya fara sauke su yana kallonta gashin kanta duk ya rufe mata fuska,yakai hannun sa a hankali ya yaye mata gashin,snn cikin yanayin damuwa ya shiga ta6a jikinta da yaji duk zafi.
Yayi shiru kawai yana ta kallonta can ya tashi ya nufi bathroom ya d'auro arwala.
Koda ya fito ya samu zarah ta farka tana zaune can qarshen gado ta had'e kanta da guiwa.
Ya qarasa gurinta ya zauna kan bedside drawer tare da dafa ta,ta d'ago a hankali tana kallon shi,da kulawa yace sannu kinji je kiyi arwala kizo muyi sallah se na baki magani kisha.
Nan ta tashi a natse cikin tafiyar ta da take d'an lalla6awa ta nufi bathroom.
Saif da ya bita da kallo a hankli ya sauke numfashi yana tunanin maganin da zai bata jikin nata yayi saurin sakewa.
Nan ya tashi daga kan bedside drawer d'inda yake zaune ya ciro er wata transparent cute box da yake ajiye magunguna a ciki,ya ajiye ta a nn kan bedside drawer snn ya nufi wardrobe ya ciro white boxer short d'in shi da farar jallabiya ya zare towel d'in jikin sa snn ya saka.
Itama zarah yaje d'akinta ya d'auko mata qaton hijab d'in ta na sallah da kuma doguwar riga marar nauyi da zata saka.
Bayan sunyi sallah sun idar ya bata magani tasha suka koma bacci.
Can cikin baccin su da suka jima suna yi saif ya soma jin qarar doorbell,a hankli ya zare jikin sa daga na zarah gudun kar ta tashi.
Koda ya fito ya bud'e qofa Nusaiba ce da nadiya,suka gaida shi bai amsa ba se ma sha musu toka da yayi yace"me kuka zo yi min a gida tun da sassafe haka?
"Cab lallai yaya ba makawa ka angon ce sha biyun rana muke fa"
Nusaiba ta fad'a a ranta cikin danne dariyar da take ji a ran nata.
Kafin a fili take cewa"amma yaya ae sha biyun rana muke yanzu har muna ganin ma munyi lattin kawo muku breakfast d'inku.
Saif da ya d'auka ko sunzo ne kawai se a lokacin ya lura da basket d'in abinci a hannun ta,snn ya juya ya kalli agogon bangon da ke manne a falon yaga sha biyu tayi kuwa kmr yanda ta fad'a.
Nan kawai bai ce dasu komai ba ya basu hanya suka shigo suka kai abinci kan dining suka ajiye.
Saif kuwa yana basu hanya ya wuce sama zuwa d'akin shi.
Ya samu zarah ta tashi daga bacci har ma ta sauka kan bed tana riqe da qaton hijab d'in ta zata saka.
Ya qarasa gurin ta ya kar6i hijabin yace"ina zaki je ne?
Tace"basu nusaiba ne suka zo ba?
Yace"sune amma bari muyi wanka na qara gasa miki jikin ki ko zaki iya takawa yanda ya kamata,kafin kk zuwa gurin su ko.
Jikin ta a sanyaye ta sadda kanta qasa cikin wasa da en yatsun ta tace"ni bazan iya sake shiga ruwan zafi ba gurin yana min zafi sosai idan na shiga.
Saif dake kallon ta ya janyo ta jikin sa cikin kwantar da murya yace"sorry zarah kinsan zafi ke fidda zafi idan kika sake shiga ruwan zafi shi zaisa gurin ya daina miki zafi kinji muje bazan sa miki ruwa masu zafi kmr na jiya ba.
Nan ya tafi da ita bathroom bayan sun cire tufafi,saif ya had'a musu ruwan zafi a bathtub,ya kama hannun ta suka shiga,cikin shakku zarah ta zauna cikin ruwan da saurin ta zata miqe saif ya riqe ta,wanda duk da bathroom d'in ba wani haske dim light ce,amma har yana ganin yanda idanun ta suka ciko da qwallah,snn cike da jin zafin ruwan ta qanqame shi sosai tare da cusa fuskar ta gabad'aya a cikin qirjinsa ta saki kuka a hankli tana fad'in"ka barni in fita dan Allah ruwan nn sun min zafi"
Rarrashin ta Saif ya shiga yi yayinda ya qara rungume ta a jikin sa yana mai shafa gadon bayan ta a natse cikin ci gaba da rarrashin ta har ya samu ta d'an saki jikin ta,suka d'an jima a cikin ruwan zaune snn sukayi wanka.
Suna fitowa zarah ta saka qaton hijab d'inta na sallah sbd towel d'in jikinta guntu ne sosai byn ta saka hijab ta d'auki tufafin ta ta wuce zuwa d'akin ta.
Ta samu su Nusaiba se fira suke tayi suna ganin ta sukayi shiru suna kallon yanda take takawa a hankli dan still tafiyan taqi bi daidai ta tsaya cikin dalla musu harara tace"kallon fa?
Cikin gimtse dariyar da suke ji suka ce"a'a ba komai breakfast ne muka kawo muku yana can mun ajiye muku kan dining,bari ma mu tashi mu tafi drivern ki dake kaiki school ne umma ta kira ya kawo mu yana can a waje yana jiran mu.
Cikin marairaice fuska zarah tace"haba dai ba a nn zaku yini ba?
Nusaiba ta riqe baki tace"yini fa a gidan ango da amarya hm um rufa mana asiri,ae da qyar ma muka samu umma ta bar mu muka zo a niyyar ta driver kawai zata turo ya kawo muku abincin,shine muko da son ganin qwaf muka dage har ta barmu muka zo mun gani kuma sai anjima Allah ya sauke gajiya yasa an samarwa Abba farin cikin sa a daren jiya amin,suka tofa da sauri suna dariya snn suka kwashi gyaleluwan su suka fita aguje zarah ta d'auki pillows se jifan su take cikin dariya tana fad'in"magulmata kawai se na rama ae auren zakuyi kuma.
Saif dake d'akin sa yana kallon su a laptop yayi murmushi tare da girgiza kansa dan dama da ganin su yasan cewa gulma ce kawai ta kawo su ba wani breakfast da suka zo kawowa.
Nan ya rufe laptop d'in shi ya tashi ya shirya cikin qananun kaya se zuba qamshi yake ya nufi d'akin zarah ya samu itama har