Showing 48001 words to 51000 words out of 145898 words

Chapter 17 - SAIFUDEEN COMPLETE BY ESHAAAT

EYSHAAT   

12 Jul 2024

24732

ya fad'i dan gobe ne kad'ai baza ta shiga tsarki ba,amma ta daure cikin shan toka tace"ban sani ba"
Ihu ta saki sbd marin da ya saukar mata.
Snn ya matse kumatun ta sosai yace"i will slit ur mouth right now wlh! gaya min kwana nawa kike yi!
Shiru zarah ta mishi se kuka da take yi.
Yayi tsaki tare da sakin ta yace"oya fita in daina ganin ki a motar nn.
Jiki sa6ule zarah ta bud'e ganbun motar ta fita,saifudden ya bita da kallo yana fad'in"ko baki fad'a ba dole dan ubanki zan kama ki ne ae er rainin hankli bazan qyale ki ba wlh se na koya miki hankali very stupid in ni sa'an ki ne da zaki riqa gaya min duk mgnr da ta fito bakin ki.
Nan de ya qaraci masifar shi ya fita daga cikin motar ya rufe ya shiga ciki.
wanda kai tsaye da shigar sa d'aki gun fridge ya nufa ya bud'e ya d'auko ruwan gora masu sanyi ya tsiyaya a cup snn yaje kan sofa ya zauna tare da kafa ruwan a bakin sa be janye ba se da ya shanye ruwan kaf snn ya jefar da kofin har se da qarar fashewar kofin ya tashi kitty dake kwance kusa da shi kan sofa tana bacci,wacce tana ganin shi da saurin ta tazo jikin sa be kula ta ba se ture ta yayi gefe,ya dafe kansa yana me d'an murza gashin kansa a hankli yana jin kmr bazai iya haqura har zara ta fita on ba,dan kmr kar ya ganta yaji komai ya dawo mishi sabo sbd tun rnr da yaso kasancewa da ita be sake sa idon shi akan ta ba haushin
kansa da haushin rashin samun kasancewa da ita be bar ya d'auko laptop d'in shi ba bare ya duba ya ganta.
Zarah kuwa da taje d'aki kuka tayi me isar ta se bayan ta gama snn ta shiga tunanin ko dai rimin dako zata je da sunan ganin gida tayi zaman ta can se wanda ya gani,kuma ba makawa idan ta gayawa kawunta yanda akayi auren ba me so a cikin su da wahalar da take sha a gidan bazai goyi bayan ta dawo ba ze mata tsaye har se an raba auren.
Murmushi tayi tare da share hawayen kan fuskar ta,take kuma se jikinta yayi sanyi ta shiga tunani to ya ma zatayi a bar ta taje rimin dako d'in kafin jibi,dan tasan umma ce mata kawai zatayi ai inna bata jima da zuwa ba,kai koma dai yaya ne zata kira umma gobe da safe in yaso ta ajiye mata kuka ko Allah ze sa ta bar ta taje.
Haka ta ajiye zancen se a washe gari bayan tayi sharen sharen gidan har ma tayi shirin ta tsaf na zuwa school,dan tafi son se taje school tayi ban kwana da en sabbin qawayen ta da suke course d'aya snn idan ta dawo ta tafi.
Nan ta kira umma a waya se bayan sun gaisa snn ta marere ce murya sosai tace"inna dan Allah yau ina son zanje rimin dako inga mutanen gida ina kewar su"
Umma tace"ae na gaya miki zaki je zarah amma ba yanzu ba ko,tunda kinga inna da yayanki basu jima da zowa ba snn kuma gashi kina zuwa makaranta ki bari idan anyi hutu se kije kinji.
Muryar ta kmr zatayi kuka tace"dan Allah inna ki barni inje wlh ina kewar su sosai"
Umma tace"shikenan naji amma ba yau ba se zuwa weekend se kije kiyi ko kwana d'aya ne ki dawo.
Kuka zarah ta saki a hankali snn tace"ae inna komai ya gama faruwa a lokacin"
Umma tace"me ya gama faruwa a lokacin wani abu aka ce miki za'ayi a rimin dako?
Zarah da bata san ma ta fad'i haka ba da saurin ta tace"Aa ina nufin ni nafi son inje kafin lokacin,koda anjima ne da yamma se na tafi ko a motar tasha ne.
Umma tace"Aa zarah ki dai yi haquri zuwa weekend se nasa driver yakai ki"
Wayyo Allah inna wlh bazan iya jira har lokacin ba yau nake so in tafi.
Cikin fad'a umma tace"ha'a! wae lafiyar ki zarah tsakanin jiya da yau duk kin bi se rigima kike ji,idan har ma qunci kike ji a ranki kiyi tayin addu'a ko ki d'auki al'qur'ani ki karanta bawai kizo ki ajiyewa mutane rigima ba,har ina gaya miki magana kina min gardama,to bari kiji baza kije ba se weekend na gaya miki.
Daga haka umma ta tsinke wayar.
Nan Zarah ta saki wani sabon kuka shikenan ae muguntar saif zata hau kanta kafin lokacin,sam bata son ya 6ata mata rayuwa snn wai ko zata bar gidan ae ya shammace ta da yawa,ba mamaki ma kwashe kwashen en matan sa da yake ya kasowa kansa wani ciyon yazo ya liqa mata.
Da saurin ta tayi shiru tare da share hawayen ta,lallai dole ne tana shiga tsarki baza ta sake fita ba rufe d'akin ta zatayi da makulli,da akwai kayan tea a d'akin ta riqa shan tea kawai har se rnr da za taje rimin dako,idan drivern da ze kaita yazo snn ko zata yarda ta fita.
Tayi nazarin ne tana me kallon key d'in qofar d'akin.
Hakan ya ganar da saif abunda take niyyar aikatawa wanda yana can d'akin sa a gaban laptop yana kallon duk abunda yake faruwa har wayar da tayi da umma duk yaji.
Ya saki shu'umin murmushi tare da girgiza kan sa yana fad'in"komai tsulla tsullan ki se na koya miki hankali ba dai da kika tsokalo ni ba,in kukan me zakiyi kuwa bazan barki ba har se na cimma burina,nida ke zanga wanda zeyi nasara akai.
Nan ya rufe laptop ya kwanta tare da kai hannun sa kan tsakiyar cinyoyin sa yana shafa gurin cike da murmushin mugunta.
Zarah kuwa tana gama nazarin ta ta gyara fuskar ta kmr ba wacce tayi kuka ba snn ta fita ta samu driver ya kaita school.
Washe gari Wednesday tunda asuba tsarki ya kamata dan kusan ko yaushe da asuba tsarki ke zo mata taje tayi wanka.
Bayan ta ida sallah ne zata koma kwanciya da niyyar shikenan baza ta sake bud'e d'akinta ba har se rnr da zata je rimin dako,se kuma ta shiga tunanin kuma fa rashin zuwan ta school zae yi saurin fahimtar da saif cewa ta shiga tsarki shine ta shiga wasan 6uya dashi,ba kuwa zata so ya fahimta ba,tunda kwana biyu ya rage a shiga weekend gwanda kawai taci gaba da zuwa school in yaso idan ta dawo se ta riqa rufe d'akin ta tunda tana rigon shi dawowa gida.
Nan ta fasa komawa baccin,ta hau gyara d'akin har bathroom duk ta wanke,koina ya zama neat se qamshi d'akin keyi sbd room fresh d'inda ta fesa.
Bayan ta gama da d'akinta ne ta sauko downstairs shima ta gyara koina har kitchen,snn ta fita ta share filin gidan ta bawa flowers ruwa.
A gajiye ta koma d'aki ta fad'a bathroom ta sakarwa kanta shower ko zata sami sa'ida dan ba kad'an ba sharar filin gidan na wahalar da ita fad'i ne dashi sosai shiyasa idan tayi yau gobe bata yi.
Tana fitowa tasha fresh milk me sanyi snn tayi shirin zuwa school driver na zowa ta fita suka wuce.
Se a snn saif ya rufe laptop d'in shi d'auke da murmushi wanda tun dawowar sa daga sllr asuba yayi zaune yana ta kallon duk abunda take yi tun daga kan sllr da tayi har gyare gyaren gidan dama komai duk akan idon sa yana kallo kmr me kallon film.
Bacci yayi abun shi har se 9 snn ya tashi yayi wanka ya shirya ya fita.
Qarfe shida da rabi nayi ya dawo gidan dan yasan confirm zarah ta isa dawowa dmn wa dalilin ta kad'ai ya dawo sbd ya koya mata hankali acewar shi,bayan kuwa sha'awar ta ce ta dame shi ko aikin kirki ya kasa yi tunda yaje asibiti se tunanin ta yake tayi yana ayyana yanda zai kasance da ita.
Amma koda yayi wanka yaje sllr magrib yana dawowa kae tsaye d'akin ta ya nufa se be same ta ba ya duba har bathroom bata nn dama ko ina a cikin gidan duk ya duba be ganta ba.
"Kaddai yarinyar nn wayo ta min"
ya fad'a tare da komawa d'akin shi ya duba laptop d'in shi yaga tunda ta fita da safe bata dawo gidan ba,lallai kuwa tunda bata dawo ba bata ma san shirin sa ba bare har ta mishi wayo.
To ina ta shiga? ya tambayi kanshi tare da d'aukar wayar sa ya kira drivern da ke kaita school ya tambaye shi ina yakai zarah da ya d'auko ta school?driver yace ae shi tunda ya kaita da safe har yanzu be koma school d'in nasu ba,kmr kullum idan ta gama lectures kiran sa take yaje ya d'auko ta amma tun d'azun yaji shiru har yanzu bata kira shi ba.
Tsaki saif yayi tare da fad'in"shikenan se baka je ka duba ta ba,ka sani ko wayar ta ce ta sami matsala"
Drivern yace"Dan Allah ayi haquri yalla6ai yanzun nn zanje na dubo ta wlh tunanin hakan sam be zo min ba....ka barshi bana so zanje da kaina,saif ya fad'a tare da tsinke wayar ya tashi ransa a 6ace ya d'auki makullin motar sa ya tafi se school d'in su zarah,duk inda yake tunanin ya ganta be ganta ba hakan ya koma jan motar shi ya tafi sai gida gun su umma,da shigar sa Nusaiba ta sauko downstairs knn zata je kitchen ya riqo ta da saurin sa tare da fad'in yauwa Nusaiba ina wnn yarinyar tazo gidan nn?
Nusaiba tace"indai 6ter kake nufi bata zo ba tun d'azun ma se kiran ta nake a waya naji wayar ta a kashe da na tambayi umma se tace min maybe bata da caji ne dan da safe ma sunyi waya da ita.
Yace"shikenan kar ki bari umma taji wai nazo neman ta kiyi shiru da bakin ki"
Yana qarashe zancen ya fita ba tare da ya jira me Nusaiba zata ce ba ya tafi se gidan su jamil.
Be shiga ciki ba se kiran sa yayi a waya,jamil yana fitowa yace"lafiya baka shiga ciki ba?
Saif yace"ba wnn ba mutuniyar ka ce ban gani ba tun safe da taje school bata dawo ba,na tambayi drivern da ke kaita yace tun safe da ya kaita be koma ba jiran yake idan sun gama lectures takira shi ya d'auko ta amma har yanzu shiru bata kira shi ba,da kaina naje school d'in su na neme ta koina ban gan ta ba,na kuma je gida gun su umma bata can.
Gaban Jamil ne yayi mugun fad'uwa yace"ka mata wata muguntar koh shine ta gudu?
Mtsw saif yayi tsaki tare da fad'in" kaga ni ba abunda na mata da safen nn kawai dai bansan meyasa bata dawo ba,ban kuma zo dan ka gaya min mgnr banza ba nazo ne muje ka tayani neman ta kafin su Abba suji.
Rai 6ace jamil yace"bawani ka mata wata muguntar dai ne dan haka kawai baza taqi dawowa ba.
A qufule saif ya kalle shi kafin yace komai wayar sa ta hau ringing koda ya duba d'aya daga cikin en matan shi ne keta kiran shi wato wacce ta zuba mishi desire tablet a ruwan Lipton,tun d'azu da safe yake ta ganin kiran ta yaqi ya d'aga a tunanin sa ko haquri zata bashi shine yaqi ya d'aga dan baya ko son ya saurare ta,har text ta turo mishi amma duk yaqi dubawa dan ba kad'an ba so yake se ya hukunta ta snn ko ze bata kayan ta dake hannun shi.
Tsaki yayi tare da d'aga wayar cike da son ya balbale ta da masifa,amma jin bayanin da ta koro ya sa shi yin shiru yana sauraren ta ransa a mugun 6ace,dan gaya mishi take zarah na hannun ta ita tasa akayi kidnapping d'inta,idan har yana son ta maida ta tofa lallai se ya kawo mata motar ta da jakar ta yanzun nn ko kuma ya sami gawar zarah an jefar idan har ma wnn be dame shi ba to kuwa da kanta zata je gidan su ta sami mahaifin shi ta gaya mishi abunda ke tsakanin su dama wanda be ta6a shiga a tsakanin su ba,idan ka shiryi kar6ar zarah d'in se ka duba text d'inda na turo ma.
Tana kaiwa nn ta tsinke wayar.
Nan saif ya hau duba text d'in da saurin sa.
Jamil da yaji duk abunda yarinya ta fad'a sbd muryar tana d'an fitowa ana jin me ake cewa,rae 6ace yace da saif wace ce wnn er iskar!?
"Farida ce"
Saif ya fad'a a taqaice tare da bud'e ganbun mota ya shiga,shima jamil ya zagaya ya shiga yana me tambayar saif me ya had'a ku da zata mana wnn iskancin?
Saif yaja mota ransa a 6ace yana fad'in banni da er iska ni zata raina!yayi qwafa tare da fad'in zan mata abunda take so tukun na samu er mutane ta dawo.
Jamil dake kallon sa yace"ba dole ta raina ka ba ta gama ganin girman ka a banza,wlh duk wani abu ya sami zarah se na gayawa Abba duk abunda ya faru,ko ze raba auren ta huta da muguntar ka.
Shaye da toka saif ya kalle shi cikin doka mai harara yace"kar ma ka jira har se munje ka kira shi yanzun ka gaya mishi in ya raba auren se ya baka auren ta,jarababbe kawai da bega abun so ba se wnn abar.
Yayi tsaki tare da kiran farida a waya yace mata gashi nn ze kawo mata kayan ta su had'u gurin da tace.
Yana gama fad'a be jira me zata ce ba ya tsinke wayar ya nufi gidan shi ya d'auko jakarta da makullin motar ta ya bawa jamil yace ya hau motar shi kuma se yaja tashi motar su tafi gurin da tace.
Ba musu jamil ya kar6a suka tafi,gurin can bayan gari ne daji sosai duhun duhun ba wani haske se na motar su.
Suna fakawa Saif ya kirata a waya yana fad'in"gamu a gurin mun kawo miki kayan ki ki sako er mutane ko kuma wlh na sako police a harakan nn.
Yana kai qarshen zancen sai ganin Zarah sukayi wasu qarti sun tunkud'o ta da qarfi daga bayan wata babbar bishiya har seda ta fad'i.
Saif da jamil kowannen su da sauri ya fito daga cikin motar da yake suna rigangan isa gurin Zarah,saif ne ya fara isa ya kama hannun ta ya tada ta,da saurin ta ta fizge hannun nata shaye da toka taja baya bata son ya koma da ita,dan d'auke tan da akayi ya mata dad'i a tunanin ta shikenan ta ku6uta daga muguntar shi,su kuma har ta tsara yanda zata tsere daga hannun su ta gudu zuwa rimin dako.
Sannu basu ji maki ciwo ba?
Cewar jamil wanda duk ya damu sosai.
Kafin zarah tace masa komai,saif ya fizgi hannun ta a fusace ya kaita mota ya tura ta gidan baya ya maida ganbu da qarfi ya rufe.
Jamil da har ransa yaji zafin yanda ya fizge ta ransa a 6ace yace"haba saif meye haka dan Allah ae se ka ji mata ciwo"
Sai me to idan na ji mata ciwo,baka ganin yanda taja baya wai ita bata so mu tafi bansan uban me zata tsaya wa yi tare da mugayen mutanen ba.
Jamil yace"ba dole ba kafi su zama mugu ai dole taji tsoron komawa gurin ka.
Jamil!!
Saif ya fad'a da qarfi cikin murya me cike da 6acin rai snn ya nuna shi yace"wlh idan ka koma gaya min maganar banza zan barka a nn!
Tsaki jamil yayi tare da bud'e ganbun mota ya shiga 6angaren me zaman banza.
Saif da ya riga shi shiga ya fizgi motar da qarfi suka bar gurin.
Ba wanda ya sake cewa uffan har yakai jamil gida snn ya wuce gidan shi,suna isowa da sauri zarah ta fita mota ta shiga ciki har tana had'awa da gudu gudu dmn ta samu ta isa d'aki ta rufe da makulli kafin saif ya cin mata dan tun cikin mota sun sauke jamil kafin su iso yake gaya mata yau se ta gane kuskurenta.
Amma kash duk saurin ta tana rufe qofar zata sa key taga wayam ba key a jikin qofar ya zare key d'in tun da safe kafin ya fita.
Kafin tayi komai se jin kanta tayi qasa ya banko qofar da qarfi ya shigo,key a hannun shi yasa ya rufe qofar ya kuma zare key d'in ya cillar dashi can saman wardrobe.
A rud'e zarah ta shiga ja baya tana neman tashi dmn ta gudu zuwa bathroom,se kawai ya nuna mata makullin bathroom d'in gashi a hannun shi,tana gani shima ya cillar dashi zuwa saman wardrobe snn ya shiga 6alle buttons d'in rigar shi.
[12:01PM, 3/3/2018] ‪+234 806 812 5769‬: _Thursday 01/03/2018_
*«»»««»SAIFUDDEEN«»»««»*






By
*Billy giro😊*



*Dedicated to»»»Zarah gwandu*


_Ga wnn kad'an ne a tunani na ma baza ku samu na dare ba_


*«»Page«» 27*
Lokaci d'aya idanun ta suka ciko tap da qwallah,ta had'e tafukan hanneyen ta se haquri take ta bashi be kula ta ba har ya gama 6alle buttons d'in rigar shi ya fara tako zuwa inda take,a rud'e ta shiga ja baya tana girgiza mai kanta.
Jin ta had'a bayan ta da jikin bed yasa ta juya da sauri ta miqe tsaye,se jin tayi ya kama kafad'un ta ya zaunar da ita da qarfi kan bed d'in,tare da d'aura d'ayar qafar sa a kan gadon ya rankwafa gab da ita ya tallabo fuskar ta yana kallon yanda hawaye suka sauko aguje kan kumatun ta.
Muryar ta na rawar kuka tace"dan Allah kayi haquri wlh ban ta6a yi ba kar ka lalata min rayuwa na roqe ka"
Shaye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login