Showing 138001 words to 141000 words out of 145898 words

Chapter 47 - SAIFUDEEN COMPLETE BY ESHAAAT

EYSHAAT   

12 Jul 2024

24753

dai nake ji kuma naga ba komai nayin breakfast a gidan nn"
Nan kawai ya kama hannun ta suka je gun dining ba tare da yace mata komai ba se murmushi yayi kafin yake bud'e warmers d'in da ta gani akai ashe d'an wake ne ya kar6o musu gun umma hadda farfesun kaji,ae kuwa sosai taji dad'i da ganin d'an waken hadda rungume shi tana mai godiya,kafin suke zama suka ci har sai da suka qoshi.
Snn bayan sun gama ya jata suka je kan 3seater tana kwance kan laps d'in sa tayi pillow dasu ya ciro wayar sa ya shiga note ya bata acewar ta rubuta duk abunda babu a gidan yaje ya siyo musu.
Zarah ta kar6i wayar had'e da miqewa zaune ta kalle sa cikin marairaice fuska tace"plz dear zan bika"
Yace"to ae ba yanzu ne zan tafi ba sai da yamma ko har abunda za'a d'aura da rana babu?
Tace"da akwai kayan breakfast ne kawai babu se wasu kayan amfani"
Yace"to shikenan tunda kina zuwa ae ba ma se kin rubuta min ba koh?
D'auke da murmushin jin dad'i ta gyad'a masa kai tare da miqa masa wayar sa zata koma ta kwanta,bai barta ba yace"sorry zo muje kisa layin ki a waya umma tace tana son zata yi magana da ke.
Nan ba musu ta tashi suka tafi d'akin ta,a tunanin ta ko wayar ta da tayi fushi ta bashi bata so ita ce zai bata ta maida layin ta,amma da shigar su d'akin sai taga wata farar leda kan bed,suka zauna ya bud'e ledar ya fiddo sabuwar waya dal a cikin kwalinta irin ta hannun sa da ya ajiye kan bed da sai lokacin ta lura ashe ba waccan wayar tashi bace irin ta sophie,tuni ya ajiye ta ya fara amfani da wacce ya siyo musu kwanaki har ma taqi ta duba se yanzun da ya fitar take kallon wayar mai kyau tama fi ta farkon tsada da lokaci d'aya taji wayar ta shiga ranta dan ita har ga Allah waccan wayar ta riga ta fita ranta bata ko son sake ganin ta tunda ta ga irinta ce a hannun Sophie.
Layin ta ta d'auko ta bawa saif kmr yanda ya buqata bayan yasa mata layin ya miqa mata ta kar6a da sauri cikin jin dad'i tare da d'aura masa kiss gefen kunce tana mai godiya snn ta shiga duba wayar,saif se kallonta kawai yake yana murmushi dan ya lura sosai taji dad'in wayar,da har ma yaso ya tambaye ta idan wayar bata mata ba ya sake canzo musu wata yaga ba kad'an ba wayar tayi mata se bai tambaye ta ba ya fasa.
Ya ciro zoben diamond d'in da ya sake siya mata da shima sosai yafi na farkon kyau,ya kama d'an yatsanta yasa mata,zarah ta ajiye waya da sauri tana kallon zoben har tana yarfi da hannun ta sbd jin dad'i,snn ta mishi godiya cikin d'aura masa kiss ta d'ago fuskar ta d'auke da murmushi ta tsaya kawai tana ta kallon shi da qarara ta hango tsantsar qaunar ta a cikin qwayar idanun sa da ta fahimci tabbas ita d'in dai yake so ba banzan tunanin ta da take yi ba,dan mai sonka ne kad'ai zai riqa yi maka abunda kake so na ganin ya faranta maka.
Ganin ba alamar zata daina kallon sa ya d'aga mata gira alamar kallon fa,tayi murmushi tare da sadda kanta qasa ta kama d'an yatsan ta tana shafa zoben wacce muryar ta a hankali tace"Dear meyasa ka biye min,bayan ka canza mana waya kuma ka canza min hadda zobe mai tsada haka fushi ne fa kawai banga irin sa a hannun ta ba da ka barni da wancan d'in kar 6arnar kud'in yayi yawa"
Saif da ke kallon ta d'auke da murmushi yaja karan hancinta yace"sbd ked'in ta daban ce zan iya 6arnatadda koma nawa ne dmn na nisanta ki da duk abunda ba kyaso,kuma abu komai tsadar sa indai zaisa ki farin ciki kina kuma ra'ayin shi to ya gama zama naki muddin baifi qarfina ba,dan haka ki manta da wancan zoben bazan so ki sake ganin sa ba bare ma har ki tuna da wancan fushin.
Zarah da har ranta taji dad'i bakin ta kawai takai a nashi ta had'e ta hau nuna mishi jin dad'in zantukan nashi da yayi,ya biye mata se kissing d'in juna suke suna ta6e ta6e cike da qwarewa da har ma suka soma fita hayyacin su.
Can qarar wayar zarah ya katse su suka zare bakin su da qyar,zarah da a tunanin ta ko wayar saif ce cike da kasala ta kwantar da kanta a qirjin sa ta lafe,snn hannun ta cikin rigar sa ta kasa cirewa se faman yawo take dashi tana shafa nipples d'insa a hankali.
Sai da saif yace mata wayar ta ce fa snn ta d'ago ta kar6i wayar ta kara a kunnen ta cikin sake komawa a qirjinsa ta lafe tana waya da umma da ita ce ta kirata.
Bayan ta ida wayar ne saif yace"mene ne kike fad'in a barshi kawai zaki iya?
Zarah da still tana lafe a qirjinsa tace"maganar mai aiki ce umma tace yau baza ta samu ba sai dai gobe,shine nace ni dama an bar zancen er aikin kawai zan iya aikin gidan nn da kaina tunda dai tuni na daina ban ruwan flowers da sharar waje mai gadi duk yaci gaba da yin abinshi ko kuwa ya ka gani?
Saif da ya samu kansa da rashin jin dad'in tuna wahalar da yayi bata a baya,jikin sa a d'an sanyaye yace"No cutie tunda kinga yanzu ba ke kad'ai bace da akwai babyna,bana son ayukkan nn suzo suna miki wahala,ko a baya ma da na tuna banji dad'in wahalar da nayi baki ba ki yafe min kinji.
Se a lokacin zarah ta d'ago ta kalle shi d'auke da murmushi tace"dear knn ae ni tuni na yafe maka duk abunda ka min"
"Thank u"
Ya fad'a cikin nuna jin dad'i ya kai lips d'insa kan goshin ta ya d'aura mata kiss snn ya qara rungume ta a jikin shi yana shafa gadon bayanta a hankali.
Wacce jin ta daina yawo da hannun ta a qirjinsa yasa ya kalle ta yaga ashe bacci tayi,dmn taji dad'in baccin ya zame daga jinginen da yake ya kwanta tare da ita a jikin sa yana faman shafa cikinta a hankali har bacci ya kwashe shi shima.
Se kiran zuhur ne ya tashe shi,bayan yayi arwala snn ya tada zarah ya wuce zuwa masallaci,bai dawo ba se 2:30 dan saif mutum ne mai d'an jimawa yana addu'o'i idan yayi sallah.
Wanda da dawowar sa har yana qoqarin shiga ciki yaji horn kafin yake jin qarar bude gate hakan yasa ya juyo dmn ganin mai shigowa.
Yayi murmushi ganin motar jamil ce tafe.
jamil ya qaraso ya faka motar sa snn ya fito suka gaisa,har yana tambayar sa ya jikin zarah saif yace Alhmdlh.
Kafin Jamil ke cewa labarin dai da nake ta ce maka akwai shine kuma ya kawo ni,na kasa zama na kasa tsayi kasan ban iya so ba tunda zainab ta soma kula dani a lokacin da bana da lafiya naji wata irin qaunar ta a raina sbd sosai yarinyar tana da tausayi da kulawa duk da dai nasan sbd qaunar da take min ne,da hakan ne ya qara sa naji lallai itace macen da ya kamata na aura dan ba kad'an ba nasan zan samu kulawa sosai daga gare ta da burina knn in samu mace mai kula dani,but me kace dmn ni na qagu na snr da ita snn ko zan sami Abba na gaya mishi,cos bana so in fara gaya mishi ya kasance da akwai wanda take son zata fitar.
Saif da yaji wani dad'i da jin zancen jamil yace"Ah haba ai bana tunanin da akwai wani wanda zainab keso bayan kai da har zata iya fitarwa,kowa fa bata iya kulawa a dalilin ka ka kuma sani dan haka kama daina wani zance can,dama na dad'e ina son ince ka aure ta ko dan sonda take ma amma kuma sanin baka son zancen yasa ni yin shiru,but Alhmdlh tunda har da kanka ka kawo zancen,wlh baka ji yanda naji dad'i a raina ba na kuma jiwa zainab,dan haka ka gaggauta snr da ita kawai musha biki na qagu.
Cikin dariya Jamil yace"ah haba daga ganin sarkin fawa se miya tayi zaqi.
Saif yace"to meye abun jira dama can kai take jira tayi ta nuna ma so kana nokewa to yanzu da Allah yasa ka fad'a sonta ae sai ayi ayi musha biki wata qil ma zarah na haifuwa next two months or 3 itama zainab d'in ta haifo mana wani babyn.
Wata irin dariya jamil ya fashe da ita cikin girgiza kai yace"kai saif baka da dama"
Saif yace"Allah kuwa duka duka fa cikin zarah two months ne bai ko qarasa ba tukun da akwai en kwanaki kaga sai musha bikin mu at this month.
Jamil yace"wlh kmr kasan haka nake so bare kuma tuni Abba yake matsa min nayi aure,haka ma zainab gabad'aya satin nn duk ta rame sbd tunani da damuwa Abba yace lallai idan bata fitar da mijin aure ba nn da wata d'aya tofa zai had'a ta da duk wanda yaga dama koda bata son shi kuwa,jiya ma da kukan ta tazo tana gaya min na rarrashe ta kawai ban gaya mata abunda ke raina ba sbd nafi son sai nazo na gaya maka tukun inji taka shawarar.
Saif yace"har wata shawara ce ae kawai yanzun kaje ka snr da ita snn shima Abba ka gaya mai tare da nuna mai da wuri kake son ayi auren.
Jamil dake jin wani dad'i a ranshi kmr ma yaga har anyi auren.
Yace"to shikenan yanzun nn kuwa zanje in snr da ita dan koda na fito ma na barta zaune a farfajiyar gidan damuwa ta tara mata se tunani take shiyasa ma duk na qara shiga damuwa dmn sam bana jin dad'in ganin yanayin da take ciki wlh.
Saif yace"au haba abun har yakai har haka.
Yace"kasan ban iya so ba jikina har rawa yake banje na gaya mata ba kar Abba ya riga ni kawo wanda yake shirin had'a ta dashi.
Duk suna mgnr ne cike da nishad'i suna dariya kana sukayi sallama jamil yaja motar sa ya bar gidan.
Saif dake tsaye har saida yaga fitar sa ya girgiza kansa d'auke da murmushi snn ya shiga daga ciki.
Da kai tsaye kitchen ya wuce jin alamar zarah na ciki tana had'a musu lunch qamshin abincin nata se tashi yake.
Da shigar sa ya rungume ta yana kallon aikinda take ta juyo d'auke da murmushi ta kalle shi da kallo d'aya zaka mai ka hango farin ciki a tare dashi tace"wane irin albishir aka ma haka se murna kake?
Yace"jamil ne wlh....nn ya gaya mata komai,wacce cikin murmushi da nuna jin dad'i tace"Allah sarki Allah ya tabbatar da alkhairi"
Amin saif ya fad'a, wanda still yana rungume da ita ya kalle ta da kulawa yace"ni kuwa cutie ina so in tambaye ki wae a ina kika ji cewa jamil na sonki?
Murmushi zarah tayi snn tace"rnr ne kana zaune a falo ni kuma zan sauko naji kana waya dashi kana bashi haquri a game dani,da yasa lokaci d'aya na fahimci komai dan kasan ka ta6a gaya min labarin cewa akwai wacce yake so da yake jiran a saketa ya aura amma se baka cemin ni bace,kawai wayar da naji kana yi dashi ne yasa na fahimta,da kuma nasan baka so in sani shine se nayi shiru abuna.
Yace"shine rnr se kika nuna min kin sani dan ki 6ata min rai koh?
Zarah da Still murmushi take cikin shafo gefen fuskar sa tace"yi haquri bazan sake ba 6acin rai ne yasa"
Ya kama hannun nata cikin d'aura masa kiss yace"no vex komai ya wuce ae me kk dafa mana ne?
Tace"White Rice ce da stew"
Ya shafo cikinta yana fad'in"baza kiji yunwa da yawa ba kuwa kafin abincin yayi kinsan fa yanzu jiri ke d'ibar ki idan kikaji yunwa da kinyi abu mai sauqi,am simple komai kika dafa zan iya ci basai kin wahaladda kanki ba.
Tace"dear to ae wnn ma simple ne kaga shinkafar kad'an ya saura tayi,miyar ma tana kan yi dan ina ida sallah kawai na taso na d'aura.
Tayi mgnr ne cikin bud'e masa shinkafar ya gani haka miyar ta bud'e masa ya gani mai cike da naman kaji,har yana jan numfashi sbd jin dad'in qamshin miyar yace"wow my cutie abincin zaiyi dad'i daji har na qagu a kammala naci.
Zarah tayi murmushi kawai bata ce masa komai ba,wacce tana kallo ya kama hannun ta ya tafi da ita falo ya tsiyaya mata Fresh milk me sanyi a cup ya bata tasha wae ta rage yunwar kafin abincin ya nina,baya son jiri yazo ya d'ibe ta yana tsoro,cos da jirin yazo mata gabad'aya laulayin dawo mata yake sabo duk se ta wahala yinin rnr.
Shiyasa ma bata musa masa ba tasha fresh milk d'in duk da ba wata yunwa take ji ba,cos sai yunwar ta mata yawa ne jirin ke d'ibar ta.
Bayan ta ida abincin ne suka ci sukayi qat snn sukayi wanka suna yin sllr la'asar suka shirya suka fita zuwa shopping.
Wa enda koda suka fita garin luf luf da hadari kmr za'a yi ruwa har suka dawo.
Da kae tsaye kitchen suka nufa suka ajiye kayan amfanin kitchen,sauran kuma na d'aki ne da kuma kayan qwalamar da suka siyo duk suka wuce dasu d'akin saif.
Suna shiga d'akin zarah taji an 6arke da ruwan sama,wacce tun kan hanya take ta roqon Allah yasa ayi ruwa ai kuwa da saurin ta ta ajiye kayan da ke hannunta ta fita tana fad'in dear zanje nayi wanka an fara ruwa.
Kan yace komai tuni har ta fita da saurin sa ya bita a tunanin sa ko har ta fita waje koda yaje bai ganta ba ya tafi d'akinta,ya samu har ta cire kayan jikinta ta d'auko d'aya daga cikin kayanda Nusaiba ta ta6a kawo mata na shiga swimming pool ta saka.
Saif dake tsaye riqe da waist d'in sa yana kallonta yace"wai ina zaki je haka?
Tace"wanka mana zanyi dear ba kaji an fara ruwan sama ba muje in zakayi"
Yayi murmushi had'e da girgiza kansa yace"No ni kam bana yi kuma kema bazaki je ba,u know ba ke kad'ai bace yanzu dole wasu abubuwan se kin kiyaye kin daina yin su cutie.
Cikin marairaice fuska tace"haba dear bafa tsalle tsalle zanyi ba kawai dai ina son in shiga ruwan ne inyi wanka dan Allah ka barni kasan fa sunna ne shiga ruwan sama.
Ta qarashe mgnr ne cike da shagwa6a kmr zata mishi kuka har da d'an doddoka qafafunta a qasa,shi kuma sai kallonta kawai yake ba kad'an ba kayan sun maida ta kmr wata baby doll skirt d'in ko rabin cinya ma baiyi ba bra d'in kuma duk tsagin mammanta a waje cike da sha'awa.
A kasale ya qarasa gurin ta tare da kai d'an yatsan sa kan tsagin mammanta yana yawo dashi cikin tafiyar tsutsa,snn yana kallon ta with sexy eyes d'inshi murya qasa qasa yace"to kinsan dai bazan barki ki fita ta qofar falo haka ba a qofar baya zamu fita can gurin swimming pool ryt?
Cikin nuna jin dad'i zarah ta gyad'a masa kai tana murmushi snn ta hau cire masa kayan jikin sa ta barshi daga shi sai singlet n boxer short suka fita,da kae tsaye swimming pool saif ya shiga da ita ta maqale shi sai tsoro take ji,ya had'e bakin sa da nata sai romancing d'inta yake har ya samu ta sake cike da zallar so suna wasa a cikin swimming pool d'in ana musu ruwan sama da har saida ruwan suka d'auke snn suka iya fitowa yayinda dukkan su se wani irin nishad'i suke ji a ransu,suka je d'akin saif sukayi kwance rairan akan gadon shi ba tare da sun cire kayan da ke jikin su ba sema romancing d'in juna da suka hau yi sosai da se lokacin ne suka iya cire kayan jikin nasu suka jefar snn suka ci gaba da faranta ran juna cike da qwarewa da qarar komai baka ji d'akin sai sautin numfashin su dake fita a hankali.
Amma saif bai bar sunkai ga babban aiki ba ya miqe hakan nn jikin sa ba komai,ya bar zarah hakan nn itama ya wuce bathroom ya d'auro arwala ya fito,ya shirye cikin farar jallabiya ya fesa turare a jikin shi.
Snn ya koma gun zarah da still tana kwance ta kasa tashi se jikinta kawai da ta iya rufawa dan gabad'aya ya gama kashe mata ga6o6in jikinta,ta kafe idanunta akanshi se kallon sa kawai take,muryar sa a natse yana mai shafa gefen fuskar ta yace"jekiyi arwala kiyi sallah magrib tayi,ni zanje masallaci sai na dawo kinji.
Zarah dake kallon sa a hankali ta gyad'a masa kai tana kallo ya tashi ya fita snn ta iya tashi ta d'auke jiqaqqin kayan su ta kuma sauya bedsheets shima snn taje tayi arwala tayi sallah tana jiran dawowar shi dan a tunanin ta ko idan ya dawo zasu d'aura inda suka tsaye ne amma se taga yana dawowa qwa6e jallabiyar sa kawai yayi ya d'auko ledar da suka dawo da ita ya ware musu kayan qwamulashen su da suka siyo yana ci yana kai mata a baki itama,cos tana nn maqale a jikin shi awa wata er baby,da cin qwamulashen kawai take ba dan tana jin dad'in su ba,dear d'inta kawai take buqata a lokacin ita kam da shima jurewa kawai yake,har dai yanda yake jin hannun ta a jikin shi se wasa take tayi dashi tana tatta6a shi har tayi bacci a gurin,nn saif ya samu a hankali ya zare hannunta dake cikin boxer short d'in shi da har ma ta janyo mishi wanka wacce sam bata ko san bacci ya kwashe ta ba sbd baccin laulayi haka yake zowa mutum kae tsaye ba shiri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login