Showing 30001 words to 33000 words out of 145898 words
takai hannu tana ta6a goshinta zuwa jikinta duk yayi zafi sosai.
Ga handkerchief manne a hancinta duk murar ta dawo mata sabuwa se fmn sharewa take.
Umma tace"wai murar nn ce ke sako miki ciwon kan nn da zazza6i.
Zarah tace"eh wlh inna haka nake fama duk dare se ta dawo min sabuwa abun ba sauqi ko baccin kirki ma bana iya yi kullum ina shan magunguna amma kmr ba nasha in dare yayi.
Bari naje to na sami Alhj.
Umma ta fad'a tare da fita d'akin.
Kae tsaye downstairs ta sauka sbd Abba yana can tare dasu Saifuddeen.
Tana saukowa ta tsaya sbd shima ya kawo knn zai haura sama.
Yace"ya akayi ina Zaran take ne?
Tace"Zarah na can kwance tana fama da ciwon kai kasan mura take fama da ita kwanakin nn ashe ko baccin kirki ma bata iya yi yanzu haka jikinta duk yayi zafi,shine take son a barta ta kwana a nn gobe idan jikin nata ya mata sauqi se ta koma.
Shiru Abba yayi snn ya juya yana mai kallon Saifuddeen da jamil ke magana dashi qasa qasa yana fad'in"kaji abunda ka jawa er mutane ko,tun rnr har yanzu se wahala take da mura kwata kwata baka damu ba se nine nake tura zainab tana duba ta bayan kai ya kamata ace kana kula da ita.
Saifuddeen yace"kaji min na kula da ita sbd me,ajiye ni tayi ko ka manta duk ita ta janyo wa kanta ba uban da ya aiketa,kuma ko gobe ta sake wanda yafi wnn zan mata ta dad'e bata mutu ba.
Kallon sa jamil yayi se yayi shiru be ce komai ba sbd Abba da umma da suka qaraso gurin su.
Abba yace da Saifuddeen kai dan ciwon ba a jikin ka yake ba shine zaka barta tana ta faman wahala haka tsawon kwanaki kuma hankalin a kwance.
Muryar sa a natse cikin ladabi yace"to ya zanyi ne Abba magunguna da allurai ba wanda bata sha ba snn idan na fita aiki bana barin ta ita kad'ai a gidan zainab nake turawa tana kula da ita,murar ce kawai taqi ta rabu da ita amma ina iya qoqarina.
Abba ya numfasa yace"ae na d'auka ko ka zuba mata ido ne kawai amma tunda hakane ka tafi se gobe kazo ka tafi da ita sbd yanzu tana can kwance bata jin dad'i.
Shikenan Abba,Allah ya bata lafiya kana ya kalli jamil da duk ya cika da mamakin sa yace muje na sauke ka ko.
Abba yace"tukuna je dubata kafin ku tafi mana.
Cikin nuna jin kunya ya sosa bayan kansa tare da fad'in ae ba se na duba ta ba Abba ko Zainab zan turo ta duba ta.
Daga haka ya fita ba tare da ya jira me Abba zei ce ba,shima jamil ya tashi ya musu sai da safe snn ya fita.
D'auke da murmushi Abba ya girgiza kansa ya kalli umma yace"wae yaron nn fa hankali ne ya fara,kuma ni ganin nake kmr ciki ne da Zarah shine laulayin yazo mata da mura.
Umma tace"ciki Alhj da wuri haka duka duka yaushe ne auren ko wata d'aya fa ba'a yi ba.
To maman yusra in banda abinki ae shi ciki ba dole se yakai wata d'aya yake fara nuna alamomin sa ba,duk da anyi auren nn baya so amma kmr kar ayi kwana biyu se naga ya saduuda dan haka ba abin mamaki bane ko cikin ne kinsan yaran yanzu.
Umma tayi murmushi tare da fad'in"to Allah yasa hakane"
Abba yace"Amin amin muje naga ya jikin zarah d'in yake.
Nan suka haura sama zuwa d'akin su Nusaiba.
Saifuddeen kuwa koda ya fita dariya yake ji sosai ganin yanda jamil duk ya cika da mamakin sa,ya shiga mota knn se ga jamil shima ya shigo yana kallon sa yace"kaji tsoron Allah"
Saifuddeen ya tashi motar d'auke da dariya yana fad'in"au da kai nake tsoro to".
Jamil dake kallon sa yace"u better change ur life wlh yanzu kasa su Abba sun yarda da gaske kana bata kulawa bayan kuwa ba haka bane,kawo ta da mukayi ma da d'aukar ta da muko zo yi,duk da masifa da komai ka yarda amma shine harda wata kunyar munafurci kake masa sbd kawai baka so kaje ka ganta ba damuwar ka bace koh.
Saifuddeen da still dariya na kan fuskar shi yace"kaga ba wani munafurci a ciki ko wai rashin damuwa da ita,ni hikima ce tasa nayi hakan amma se nn gaba ko zaka gane.
Jamil yace"kai ka sani Allah ya shirye ka.
Saifuddeen ya kalle sa kawai d'auke da murmushi kana ya maida hankalin sa gun tuqi.
[11:14AM, 3/6/2018] 鈥�+234 806 858 0203鈥�: _Tuesday 20/02/2018_
*锘柯宦宦籗AIFUDDEEN!芦禄禄芦芦禄*
By
*Billy giro馃槉*
*Dedicated to禄禄禄Zarah gwandu*
*芦禄Page芦禄 18*
Washe gari da qarfe goman safe tuni Nusaiba da yusra suka wuce zuwa school.
Abba na zaune shi kad'ai kan dining cikin shirin sa na fita yana breakfast se ga umma ta sauko daga upstairs tazo taja kujera ta zauna tare da ajiye cup d'in da ke hannunta.
Abba dake fuskantar ta yana kallon ta yace"ya akayi naga kin dawo da oats d'in kmr bata sha ba?
D'auke da murmushi umma tace"hm ina ga dai Alhj zancen ka ne juna biyu ne da Zarah kasan duk son nn da take yiwa oats,ina ce mata gashi da saurin ta tace min um um bata sha,arish da qwai kawai zata ci shine na bar mata na dawo da oats d'in.
D'auke da jin dad'i Abba yace"haqiqa dana fi kowa farin ciki idan ciki ne da zarah dmn kinsan bani da babban buri irin na fara ganin en jikokina kafin na bar duniya.
Umma tace inshaa Allah kuwa baza ka bar duniya ba har se ka gansu.
Amin amin Allah yasa.
Abba ya fad'a fuskar sa fal fara'a.
Snn yace"jiya ina Allah Allah na tambaye ki da Zainab tazo ta duba ta me tace?
Bata ce komai ba kawai dai tayi mata allurai snn ta bata wasu magunguna kuma Alhmdlh da safen nn se jikin nata yayi sauqi,but ko za'a mata pregnancy test ne mu tabbatar da abunda muke zargi.
Yace"A'a ba se anyi ba ae me bayyana kansa ne in shine,zancen makarantar ta dai kin gaya mata cewa an samar mata addimission?
Aa ban snr da ita ba tukun.
To ki snr da ita idan Allah yasa taji sauqi se ta fara zuwa zanyi magana da Saifuddeen ya samar mata driver da ze riqa kaita yana d'auko ta sbd shi aiki yake zuwa ba lallai bane fitar su ta zama d'aya.
"hakane"
Umma ta fad'a snn daga haka basu sake cewa komai ba,se breakfast da suka ci gaba da yi,suna kammalawa Abba ya fita.
Duk da zarah taji sauqi a nn ta yini har se bayan isha'i snn Saifuddeen yazo d'aukar ta su koma gida.
Kafin su tafi sei da Abba ya zaunar dasu,shi yana zaune kan doguwar kujera 3seater shida umma su kuma suna zaune a gaban su kan rug kansu qasa Abba yace da Saifuddeen"idan Allah yasa zarah ta qara jin sauqi zata fara zuwa makaranta a BUK na samar mata addimission se ka samar mata driver da ze riqa kaita yana d'auko ta idan kuma kana ganin zaka iya lalurar da kanka shikenan ba se ka nemi wani driver ba.
Yace"A'a Abba gwanda a samo mata driver zai fi dan ni bani da wnn lokacin"
Yace"shikenan amma kasan irin drivern da zaka samar mata wanda ze riqa tafiya da ita a hankli tunda kaga yanzu ba ita kad'ai bace.
Da saifuddeen har zarah d'ago kai sukayi suka kalli Abba se kuma basu ce komai ba suka sake sadda kansu qasa.
Saifuddeen yace
"to"
cikin jin zancen wani iri.
Zarah kuwa bata ko wani fahimci me Abba ke nufi ba.
Umma tace"kina ji ke kuma zarah koda Allah yasa kin fara zuwa makaranta ki kula da irin abokanan da zaki riqa huld'a dasu mace ce ke kuma matar aure dole se kin kula da mutuncin kanki sosai snn kuma ki maida hankali sosai akan karatun ki sam kada kisa wasa kina jina ko"
Eh inn...mama.
Wacce tayi saurin canza sunan ne sbd wani irin mugun kallo da Saifuddeen ya mata a kafaice ba tare da su Abba sun lura ba.
Abba yace"shikenan Allah muku albarka ku tashi ku tafi.
Nan suka musu sai da safe snn suka fita.
Motar jamil ce fake yayinda jamil d'in yana ciki zaune a mazaunin driver yana jiran fitowar su,zarah ta bud'e gidan baya ta shiga,Saifuddeen kuma ya shiga gidan gaba 6anagaren me zaman banza ya zauna snn jamil yaja motar suka tafi.
Da isar su zarah ta bud'e ganbun motar ta fita Saifuddeen ya bita da kallo har se da ta shiga daga ciki snn ya kalli Jamil yace"mutuniyar ka fa ciki ne da ita.
A razane jamil ya kalle sa yace"wake da ciki Zarah!
Saifuddeen yace"Eh haka Abba ya fad'a nasan a tunanin sa zazza6in murar da take ne ya d'auka ko laulayi ne,shine da ya min zancen school d'inta yake ce min nasan irin drivern da zan samar mata wanda ze riqa tafiya da ita a hnkli sbd ba ita kad'ai bace.
Yayi dariya snn yaci gaba da cewa"kae Abba knn shi ko ce masa akayi na kama hannun wnn abar da niyyar wani abu ya shiga tsakani na da ita ze yarda bare har in kai ga mata ciki Allah sauwaqe har abada wlh.
jamil dake kallon sa ya sauke nannauyan ajiyar zuciya snn yace"plz saif kasan irin yanda zaka faro magana wlh kasa na razana ba kad'an ba har se da kaina ya mugun sara min.
Ta6e baki Saifuddeen yayi yana me kallon sa a wulaqance yace"u have gone mad!
a tunanin ka da kaji farkon zancen se ka d'auka ko na mata cikin ne da gaske shine har da su razana da wani ciwon kai to hankalin ka ya kwanta ni har abada bata a gabana,kaida jarabar sonta ya same ka se kayi tayi har Allah yasa ka same ta.
Ya buga tsaki tare da bud'e ganbun motar ya fita Jamil ya bisa da kallo tare da yin murmushi snn yaja motar sa ya bar gidan.
Washe gari ta kasance saturday bayan zarah tayi share sharen gidan da ban ruwan flowers har ma tayi breakfast taci.
Taje d'aki ta bud'e akwatinan lefen ta tana neman tufafin da zata sa idan tayi wanka.
Wasu qananun kaya ta ciro riga da wando skinny,rigar milk ce wandon maroon,ta kaisu kan bed ta ajiye,snn ta wuce zuwa bathroom.
Can se ga Saifuddeen ya shigo d'akin,wanda da shigowar sa ya sauke idon sa akan kayan da ta fitar zata sa,d'an ta6e bakin sa yayi tare da kauda idon sa a kan kayan snn ya kalle ta har ta fito daga wanka tana kwance a rigingine kan bed d'aure da d'an guntun towel a jikin ta tana bacci qafar ta kan d'aya.
A hnkli ya qarasa gurin ta yayi tsaye fuskar sa ba yabo ba fallasa ya kafe idon sa se kallon santala santalan cinyoyin ta yake har zuwa tafin qafafuwanta da suke tas basu da wani datti bare qwarzane very smooth kmr na jarirai,snn sun lanqwasa cike da kyau kmr sirdi en dai dai.
Kana ya rankwafa gab da ita yasa hannun sa a hnkli kmr da tsoro ya shafi gashin kanta dake barbaje kan pillow.
Sanyin ruwa yaji a tare da sumar wato ma da fitowar ta wanka ne bacci yayi awon gaba da ita.
Mamaki yake a ransa wane irin bacci ne wnn kaddai mgnr Abba ce ciki ne da yarinyar nn"
Nan yakai duban sa gun hannayen ta da ke kan cikinta ta saqale en yatsun ta,yakai hannun sa a hnkli ya kama d'ayan hannun ta ya zare shi daga saqale sun da tayi ya riqa en yatsun ta kan tafin hannun sa se kallon su yake,sam bai ga wani alamar ciki a tare da ita ba,ya sakar mata hannu snn ya matsa sosai zuwa fuskar ta yasa en yatsun sa biyu ya gwale mata ido,da yake bata da wani nauyin bacci sosai,ta tashi firgigit tana kallon shi snn da sauri taja blanket ta rufe jikinta har zuwa wuyanta tana kallon sa tace"meye haka?
Komai be ce mata ba se kumatun ta ya kama da duka tafukan hannayen sa biyu yana kallon cikin qwayar idonta,still be ga alamar da yake nema ba,nn ya tuna cewa mura take ba makawa magungunan da take sha ne suke sata bacci.
Fuskar sa a d'aure yace"Ke kinsha magani ne yau da safen nn?
Zarah dake kallon sa da kmr mamaki tace"eh nasha duka kowanne"
yace"to ki daina shan su haka, wawiya kawai tun d'azu umman kd tazo kin zo se bacci kike sbd ba uwar ki ce tazo ba ko"
Kallon sa kawai zarah keyi ta fahimci ga alama be san ma ya take da su umma ba shi ne yake ta wnn haukar,dan ita a hauka ma ta d'auke shi shiyasa har ya qaraci masifar sa ya fita bata ce dashi komai ba se tashi tayi ta nemi wasu kayan atamfa riga da skirt tasa snn ta fito zuwa downstairs se murna take da ganin umman kd dake zaune kan doguwar kujera,Saifuddeen na zaune gefe kusa da ita riqe da lemu yana tsiyaya mata a cup.
Taje ta durqusa har qasa tana gaida ta cikin harshen fulatanci.
Itama cikin harshen fulatanci ta amsa mata tare da kama hannun ta ta zaunar da ita a kusa da ita,ta d'an bawa saifuddeen baya,fuskar ta a sake tana kallon zarah da kulawa se magana suke cikin harshen fulatanci,Saifuddeen kallon su kawai yake baya jin komai,kawai dai ya fahimci sun san juna ba yau ba hkn na nufin knn dai zarah er uwar su ce da gaske nn dai ya basar da zancen ya miqawa umman Kd lemu ya tashi ya bar musu gurin.
Da zata koma se da ta zaunar da su tana basu shawarwarin yanda zasuyi haqurin zaman aure su zauna lafiya a tsakanin su ba tare da wani yaji kan su ba.
Da zarah har Saifuddeen kansu qasa sunyi shiru se sauraren ta suke har ta gama advising nasu snn ta tashi suka raka ta har mota bayan ta tafi kowannen su ya kama gaban sa.
Bayan kwana d'aya rnr Monday da Asuba zarah na bacci sam bata ji kirayen kirayen sllr da ake tayi ba,se saukar ruwa taji masu masifar sanyi saifuddeen ya kwara mata su kan fuskar ta.
Ta tashi a firgice tare da jan numfashi da qarfi snn da sauri ta zame daga kan gadon ta zauna qasa dirshan tare da rirriqe gefen gadon sosai,se goga goshin ta take akai sbd wani irin masifar abu da taji ba sauqi yana yawo a cikin goshin ta har zuwa qwaqwalwar ta kan yanda ruwan sanyin suka ratsa aguje cikin hancinta a lokacinda ya kwara mata su.
Saifuddeen dake kallonta da sauri ya nufe ta ya d'ago kanta yana kallon yanda jini ke fitowa ta hancinta sauri sauri,ba shiri ya d'aga kanta sama ta yanda jinin zei daina zubowa,ta fizge kanta ta maida qasa jinin naci gaba da zuba.
A fusace ya sake d'aga kanta da sauri yace"kina hauka ne ba kya ganin yanda jini ke fita wae.
Bata damu ba se koma fizge kanta tayi ranta a 6ace tace"ae kaine mahaukacin,mugu kawai marar imani wlh se Allah ya isar.....ihu ta saki tare da saurin miqewa tsaye taja baya sbd yanda ya d'aga hannun sa ze kai mata mari,ransa a 6ace ya nuna ta yace"wlh mind ur tongue kika sake zagi na se nayi gutsu gutsu da bakin ki er rainin hankli,maza kije ki san yanda zakiyi jinin nn ya tsaya kiyi sllh snn kiyi duk wani abun da zakiyi kafin 8 driver zai zo yakai ki school idan kuma kika 6ata masa lokaci yayi tafiyar sa....yayi tafiyar sa mana ni ba inda zanje da sassafen nn.
Tana kaiwa nn ta shige bathroom ta barshi tsaye sake da baki yana mamakin wae ba inda zata je da sassafen nn karatun be dame ta ba knn lallai kuwa ze nuna mata yafi ta zama d'an iska dan in shi zai sake mata zancen school zata gani dama ba damuwar sa bane.
Yayi qwafa snn ya fita daga d'akin ya wuce zuwa masallaci.
[11:15AM, 3/6/2018] 鈥�+234 806 858 0203鈥�: _Wednesday 21/02/2018_
*芦禄芦禄芦禄SAIFUDDEEN!芦禄芦禄芦禄*
By
*Billy giro馃槉*
*Dedicated to禄禄禄Zarah gwandu*
*芦禄Page芦禄 19*
Zarah kuwa tana shiga bathroom gun wash basin taje ta tsaya tare da d'an rankwafadda kanta har se da jinin ya tsaya mata snn ta wanke fuskar ta ta cire rigar baccinta dan duk ta 6aci da jini ta d'aura towel snn ta fito riqe da rigar baccinta da ta cire ta goge jinin da ya diddiga a d'aki snn ta koma bathroom ta saka rigar a cikin washing machine tayi arwalla ta fito.
Tana ida sallah a nn gurin tayi bacci se 8 snn ta tashi.
Koda 10 tayi tuni ta kammala duk ayyukan ta har ma tayi wanka ta shirya cikin qananun kayan ta riga da wando na rannan da d'auko bata sa ba.
Tayi tsaye a gaban madubi tana kallon kanta se murmushi take kan yanda kayan suka mata kyau sbd basu da wani tsiraici a tare da su.
Rigar milk ce high neck mai d'an dogon hannu da yakai zuwa guiwar hannun ta,yayinda rigar ta kame jikinta dai dai har zuwa waist snn aka baje rigar like umbrella ta d'an sauka har zuwa cinyoyin ta,se wandon jikinta skinny da ya kasance maroon,gashin kanta kuma ta taje shi yayi kyau ta sake shi ya sauka duka baya bata sa ribbon ta d'aure ba,se zuwa tayi da saurin ta ta bud'e akwatinan lefen ta ta ciro packet na skinny hair ribbons pieces ne kala kala,ta zari d'aya wato klr