Showing 141001 words to 144000 words out of 145898 words

Chapter 48 - SAIFUDEEN COMPLETE BY ESHAAAT

EYSHAAT   

12 Jul 2024

24741

duk da cikin buqatuwa take kuwa amma ya iya d'aukar ta.
Se saif ne ya d'auke ta yakai ta kan bed snn yaje yayi wanka.
Wanda har akayi sllr isha yaje ya dawo baccin take har zuwa 9 yaga ba alamar zata tashi ya tashe ta tayi sallah snn suka ci abincin da yaje ya kar6o musu a gurin umma.
Bayan sun ida cin abincin ne taje tayi wanka a mamakin ta koda ta fito har yayi bacci.
Bayanda ta iya haka ta kasance mata kmr jiya dashi har ita.
Har washe gari kuwa dukkan su abun ba'a cewa komai haka suka yini cike da buqatuwar junan su har dare musamman saif da har wani zazza6i ya taso mishi,yayinda ita kuma zarah da zata je wanka a ranta sai addu'a take Allah yasa yau kar yayi bacci har ma hakan yasa tayi wanka sharp sharp ta fito,wacce tana fitowa ta tsaya cak ganin addu'ar ta bata kar6u ba dan kuwa kmr kullum har yayi baccin,ai nn kawai ta fashe da wani irin kuka ta fita da gudu zuwa d'akinta,saif da likimo ne yake mata ya tashi da saurin shi ya bita zuwa d'akin nata,dai dai ta cire towel d'inta a fusace tayar ta nufi wardrobe se fiddo kayan ciki take tana watsar dasu da ita kanta bata san me take nema ba.
Saif da ya tsaya yana kallonta da saurin sa ya qarasa gurinta ya janyo ta jikinsa yana fad'in what happen cutie me yake faruwa"
Ta qwace da sauri cikin kuka tana fad'in ni ka rabu dani ae ka duk sani kullum se kayi bacci ka barni ashe bama baccin kakeyi ba,me na maka da kake min haka?
Cikin rarrashi ya janyo ta jikin sa yana fad'in"ba ki min komai ba cutie kawai bana son na takuraki na neme ki bada ra'ayin ki ba.
A shagwa6e cikin kuka tace"wane ra'ayi bayan ka riga ka saba min kawai dai na fahimce ka fushi kake dani dan nace ma jikina kake so shine kake hukuntani .
Nan kawai ta janye jikinta ta tafi kan bed ta had'e kanta da guiwa,ya bita ya zauna gab da ita tare da janyo ta jikin sa,ta d'ago cikin kukan da take tace"plz dear kayi haquri wlh 6acin rai ne yasa na fad'a ma haka bazan sake ba ka janye min wnn hukunci ya min tsauri.
Saif da har ransa ba yana hukunta ta bane yafi son dai sai da ra'ayin ta snn ko zai neme ta dan baya son taci gaba da yi mishi kallon jikinta kawai yake so.
Muryar sa a hankali cikin share mata qwallah yace"ba ina hukunta ki bane cutie yanda dai na gaya miki da farko haka ne.
Tace"amma duk da haka nasan dole maganar ce kema zafi arai kayi haquri ka yafe min bazan sake ba kaji"
Ta qarashe mgnr ne tare da kama kunnen ta,ya sauke hannuwan nata a hankali snn cikin qara share mata hawaye yace"har ma abunda baki min ba cutie na yafe miki,dan haka yi shiru bana son kukan nn naki tashi muje d'aki na in qarawa babyna kuzari koh?
Yayi mgnr ne cikin d'aga mata gira har tana yin dariya cikin noke fuskar ta a qirjin shi,wanda da kanshi ya d'aura mata towel snn ya d'auke ta cak suka wuce d'akin shi,da kai tsaye kan bed ya dire ta tare da zare mata towel ya jefar,nn ta lumshe idanun ta da sauri sbd finger d'in shi da taji yayi penetrate a qasanta yana moving nashi cikin wani irin salo mai wuyar fassarawa da yasa taji awa zata shid'e se fidda numfashi take cikin jin nice musamman da taji yakai lallausan harshen sa yana sucking,a lokacin mutuwa ne kawai bata yi ba danji tayi awa tama bar duniyar gabadaya,dan salon akwai nauyi ba ko wace mace ce zata iya d'aukar shi ba,wacce itama da qyar ta iya dawo da hayyacin ta ta hau yi mishi nata salon da itama lokaci guda duk tabi ta rikitar da shi har yana faman yi mata ihu da za'a kirashi sambatu,da ita kanta bata fahimtar me yake cewa se sunan ta kawai da take jin yana ambato cikin qara mata qaimin abunda take yi mishi,a haka har suka je ga babban aiki,yayinda a hankali saif ke bin cutien tashi sbd lafiyar babyn shi.
Wa enda ko washe gari suna ida sllr asuba saida suka sake lalubo junan su dan jiya haquri kawai sukayi basuyi second round ba dan ba kad'an ba sunyi kewar juna da suka ji awa sun shekara ne basu had'u ba.


*Bamalli*
zarah n saif na gaida ki irin sosai d'in nn.
And me
Luv u so much💔
Kuma nayi missing d'inki two dayz ban ganki a online ba hope everything is fine.
[5/3, 9:13 PM] Billy giro😊: _Tuesday 01/05/2018_
*«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*




By
*Billy giro😊*




*Dedicated to»»»Zarah gwandu*

*📚UMMIE NOVEL📚*
*GROUP*
_NA GAIDA KU AKAN QAUNAR DA KUKE YIWA LITTAFIN NAN_.
```AND MASOYAN BOOK D'IN NAN THIS PAGE IS URS
NIMA INA MUGUN SONKU IRIN SOSAI D'IN NAN❤```


*«»page«» 67*
Bayan sun gama jin nice d'in su ne suna kwance suna sauke gajiya,yayinda zarah se faman yawo take da hannun ta akan faffad'an qirjin saif da take manne akai muryar ta a hankali tace"Dear"
Saif da idanuwan sa ke lumshe hannun sa akan gadon bayanta yana shafawa a hankali yace"Na'am my cutie ya akayi?
Tace"kana birge ni ne sosai wlh,akan yanda baka mantuwa da yin addu'a a duk lokacin da zaka shigen ban ta6a jin ka manta ba ko sau d'aya duk irin gid'imin da kake yi kuwa sai ka karanta ta snn.
Saif yayi murmushi mai sauti snn yace"to my cutie in banda abunki ae ba qaramin illah bane rashin karanta ta shine fa kesa ana haifuwar 'ya'ya gasu nn dai ba tarbiya duk yanda aka so su kasance masu tarbiya baza su kasance ba,se ma qara fand'arewa da suke suna mugayen d'abiu like zina,sata, caca shaye shayen banza da dai sauran su.
Shiyasa ko da kuskure bana son in manta da yin addu'ar sbd burina mu samu 'ya'ya masu kyakkwar tarbiyar da dukkanin al'umar musulmi zasuyi alfahari dasu,dan haka ina son kema ki riqa kula a duk lokacinda kika ga kmr zan manta banyi addu'ar ba se kiyi saurin karanto min a fili yanda zanji in tuna kafin na afka tafkin dadda'ar zumar nn taki mai sani in manta kowa da komai.
Zarah da har ranta taji dad'i sosai ta qara shigewa jikin sa tana murmushi.
Haka shima murmushin yake kafin yake cewa to karanto min addu'ar inji ko kin iya ta yanda ya kamata.
Nan ba musu zarah ta karanto mishi.
بِسْمِ اللَّهِ،اللَّهُمَّ جَنِّبْنَــا الشَّيْطَانَ وَجَنِّـبِ الشَّيْطَانَ مَا رَزَقْتَنَا.
Yace"gud gal to fassara min inji.
Tace"Da sunan Allah,Ya Allah! Ka nisantar da shad'ain daga gare mu,kuma ka nisantar da shaid'an daga abunda Ka azurta mu dashi.
Hakane koh?
Ta tambaya tana mai kallon sa d'auke da murmushi,cike da so yaja karan hancinta yace"of course haka ne my cutie lallai kina maida hankali a islamiyya,Allah ya qara miki basira haqiqa nayi dacen ummul Aulad Allah ya baki ikon tarbiyantar da yarana,tarbiya ta addinin musunci.
Cikin d'aura masa kiss tace"Amin my Abul aulad Allah ya barmin kai,tashi muje muyi wanka kasan ka gaya min ba kyau zama da janaba.
Hakane kam dan take mugun aljani yake samun damar shiga jikin mutum,haka ma ko asiri akayiwa mutum a lokacin ne yake saurin kama shi.
Dan haka hurry up! maza muje mu tsalkake jikin mu bana son wani mugun abu ya illata min ke da babyna.
Nima ae bazan so wani abu ya illata min kai ba.
Duk suna mgnr ne cike da zallar so yayinda suka tashi suka wuce zuwa bathroom.

Bayan sunyi wanka sun shirya sunyi breakfast saif ya fita zuwa asibiti kasancewar yau Monday.
Zarah kuwa da fitar sa dama ta gyara gidan se bacci kawai ta hau yi har saida tayi mai isar ta snn ta tashi ta nemi fresh milk mai sanyi tasha kana taje zuwa girka musu abinda zasu ci da rana.
Bayan ta kammala ne har ma tayi sllr zuhur tana kwance tana hutawa waya riqe a hannun ta tana chatting da qawayen ta saif ya dawo.
Da saurin ta ta ajiye wayar taje ta tarbe shi cikin rungume shi tana fad'in"oyoyo dear sannu da dawowa"
Cikin murmushi ya d'aura mata kiss yace"yauwa my cutie"
Snn ya shafo cikinta yace"ya babyna?
Ta shafo cikin itama snn tace"lafiya qalau babynka yake"
kafin take kar6ar briefcase d'in sa suka haura zuwa sama.
Wa enda saida suka gama zuba soyayyar su a bathroom gun wanka snn suka fito,byn sun shirya suka ci abinci.
Sukayi kwance a nn falo kan rug se hutawa kawai suke abinsu yayinda zarah ke manne a jikin saif ta kwantar da kanta a qirjinsa en yatsun ta sarqe a cikin nashi tana wasa dasu.
Haka shima sai wasa yake da gashin kanta wanda muryar sa a natse yace"ban baki labari ba cutie jamil dai har an sa date next coming month za'ayi auren sa shida zainab.
D'auke da murmushi zarah ta tashi tana kallon sa tace"kace abun da wuri za'ayi shi"
Yace"inshaa Allah ae shi jamil a cikin watan nn ma yaso Abban sa ne yace"A'a a barshi zuwa next month dai kar en uwa suji abun girshi sosai wanda ashe dama tuni shi har ya yanke shawarar zai had'a su aure ganin kowannen su yaqi fidda wanda zai aura.
Shiyasa yayi murna sosai a lokacinda jamil yaje masa da zancen wanda duk da jamil ya gaya masa yayi magana da zainab ta kuma amince sai da ya qara kiranta yaji daga bakinta snn manya suka zauna a kasa rana.
Zarah da still ta kasa daina murmushin da take tace"Allah sarki,Allah ya kaimu lokacin ya kuma sa ayi lafiya"
Saif yace"Amin ae ko su Nusaiba just two months ne ya rage kinsan"
Zarah tace"Nadiya dai ko dan Nusaiba kam rigima ta ajiye hadda kuka bata tashi auren ba yaya ma'aruf kuma ya biye mata kan baza ayi auren ba se lokacinda da take so"
Saif yace"hm ai naji wnn shirmen ba wani auren da aka fasa duk tare za'ayi umma tasa ma'aruf ya gaya mata hakane dan kawai a huta da rigimar ta.
Cikin dariya Zarah tace"cabd'i ashe kuwa in taji bansan ya abun zai kasance ba zatayi kuka hadda style"
Sosai kuwa in tayi ta gaji ai ta daina.
Saif ya fad'a cikin ta6e baki.
Zarah dake kallon sa ta koma jikin sa ta kwanta tana fad'in"he dear baka ko jin tausayin er qanwar taka she is too young fa"
Yace"which kind be too young yarinyar da har kwaso qafa take tazo dan kawai ganin qwam ai tun daga lokacin naga ba abunda ya dace dasu sai aure shiyasa ma da naji zancen auren naji is gud duk da sosai naso se sun zurfafa a karatu snn but ko auren sukayi sa yi karatun a can cos yama fi.
Zarah tace"Gaskiya kam ni da farko ma har banji dad'i ba yanda naga sosai Nusaiba ke son ta qara gaba umma tace min ai duk mazajen nasu masu son suci gaba da yin karatun ne nace to Allah yasa idan anyi auren su barsu dan wasu mazan haka suke nunawa se anyi aure su murje ido su basu san zancen ba.
Saif yace"ai duk wanda kika ga yayi haka ba mutumin kirki bane,ma'aruf kuwa da Nabil (wato wanda zai auri nadiya da shima d'an uwan su ne)
Dukkan su sunyi kad'an baza ma suyi hakan ba,dan ba wanda zai d'aukar musu wnn iye shegen but gogewar su ma bazai bar su iya barin matan su ba karatu ba,dan haka kema ki shirya karatu yanzun kika fara har waje sai mun fita dan da akwai course d'inda nake son zanyi nima.
Cikin murmushi zarah tace"Au haba ka yarda dani sosai knn"
Of course ke ta baban ce zarah i really trust u a koina ma nasan zaki kare min mutunci na.
Murmushi kawai zarah tayi snn tace"ni kuwa dear rimin dako nake son inje dan Allah"
Yace"sorry cutie duka duka yaushe ne suka zo dawowar mu England fa suka zo duba Abba ki bari zuwa wani lokacin and ina ce dai kin basu en tsarabar su koh?
A shagwa6e cikin son yin kuka tace"eh duk na ba kowa kawai dai kewar su nake dan Allah ka barni inje zowan su fa ba kmr naje bane.
Nan saif ya tashi zaune rungume da ita a jikin sa yana kallon ta da kulawa snn cikin rarrashi yace"sorry cutie ba ina son takura ki bane,sabon ciki ne dake yafi son zama guri d'aya ki bari idan cikin ya qara qwari se muje hadda ni koh?
A hankli ta gyad'a masa kai cikin share en hawayen da suka zubo mata snn muryar ta a sanyaye tace"to amma in muka je bafa rnr zan dawo ba zanyi ko sati d'aya ne"
Cikin marairaice fuska awa qaramin yaro yace"har one week cutie zanyi kewar ki sosai fa gaskiya i can't.
Zarah da ke kallon sa tayi shiru tana jin itama fa baza ta iya sati d'aya ba tare da shi ba sosai zatayi kewar sa ga garin ba wani network ne dashi ba bare su riqa yin waya.
Cikin langwa6war da kai tace"to ko kwana uku ne"
Saif da yaji ko kwana ukun ma sun mai yawa yace"to shikenan but plz take care of ur self in kinje dan Allah kar kiyi abunda zai jijjiga min jikin ki har yabawa babyna matsala kinji.
D'auke da murmushi ta gyad'a masa kai dan ta fahimce shi daka ne yake son yace kar tayi,dama kuwa bata yin daka sbd ko kad'an bata so,idan ma dakan ya kama dije keyi ita kuma tayi abinci haka suka raba aikin nasu.

Se bayan cikin nata yakai wata biyar snn ya yarda suka je rimin daakon,yasa takai shi koina gurin en uwan ta,ya bud'e bakin aljihun sa se rarraba musu kud'i yake kmr baisan zafin su ba.
Snn bayan ya bar ta da kwana uku ya koma ya d'auko abar shi,yayinda tuni lokacin jamil yayi aure hadda su Nusaiba wacce koda taji ashe wayo kawai ake mata baza a fasa auren ba,ba irin kukan da bata yi ba se Abba ne ya rarrashe ta har ya samu ta haqura,wacce koda akeyin bikin auren kmr ba ita ba har ma zumud'i take taga ta fara rayuwar auren dan ba kad'an ba yanayin yanda taga su saif na zuba soyayyar su abun na bata sha'awa a gaban kowa ba ruwan su musamman saif dake qara jin qaunar zarah a ranshi a duk lokacinda ya kalli cikinda ke jikinta da duk ya qara mata wani irin kyau da haske ta kuma yi 6ul 6ul abunta cikin ya taso ya mata kyau sosai har ma Abba da umma idan suka kalle ta wani irin farin ciki suke ji a ransu sun kusa ganin jikan su.
Wa enda sam qaunar junan da su saif ke nunawa a gaban kowa basa ganin rashin kunyar su se ma dad'i da suke ji 'ya'yan su na zaman lafiya.

Koda cikin zarah ya tsufa sunyi hutun makaranta shiyasa abun ya qara mata sauqi wacce dama tun wahalar farko da cikin ya bata,bata sake wahala irin d'in nn ba,cikin se taji awa ma ba'a jikinta yake ba komai lafiya lau takeyi abunta da kullum tunda cikin ya tsufa saif ke janta zuwa d'akin motsa jiki da suke da a nn cikin gidan,safe da yamma duk sai ya tafi da ita ta motsa jiki har shima ya biye mata suyi tayi ta hanyar nuna mata yanda masu ciki zasu motsa jikin su ba tare da sun illata babyn da ke jikin su ba.
Yau monday da safe tunda suka gama motsa jiki ta soma jin marar ta na d'an tsinka mata kad'an kad'an amma bata gayawa saif ba har ya shirya ya fita aiki.
Wanda gabad'aya yana can hankalin sa a kanta se kallon ta yake ta laptop ta tasa fruits a gaba se sha take awa Allah ya aikota dan aikin knn tunda cikin ya tsufa in bata sha fruits ba ji take awa ma mutuwa zatayi shiyasa sam saif bai ta6a yarda fruits sunyi missing a gidan ba kullum cike suke a fridge.
Wacce bayan tasha tasha,ta kuma je ta d'ibi wasu ta had'a fresh juice in yayi sanyi tayi zaune kuma tasha.
Da ko yanzu yana kallonta tana gama sha,taje ta d'ibi wasu ta had'a fresh juice bayan tasa a fridge tazo tayi kwance tana jiran yayi sanyi tasha,waya a hannunta se qyalqyatar dariya take tana chatting dasu Nusaiba da Nadiya,dan ciwon maran beyi wani worst ba shiyasa take ta harakokin gabanta.
Saif dake kallonta se murmushi yake ganin yanda take ta nishad'i da burin sa knn kullum yaga cutien sa a cikin nishad'i ko kad'an baya son ganin 6acin ranta shiyasa ko fad'a ma basu cika yi ba,koma sunyi to baza su iya kwana basu shirya ba dan dashi har ita bazan iya ce muku ga wanda yafi damuwa idan sukayi fad'a ba kowannen su qoqarin yake yaga ya bawa d'an uwan sa haquri sun shirya.
Wacce tana nn still kwance tana fmn chatting dasu tana dariya se ga kiran dear d'inta ya shigo wayar ta.
Tayi murmushi tana kallon kiran kafin ta d'aga dan tasan yana can yana kallonta a laptop cos tuni ya gaya mata da akwai camera a gidan,shine ko asibiti yaje yana samun kansa free har sauri yake ya bud'e laptop yaga ya lafiyar ta har dai da cikinta ya tsufa duk yafi damuwa ya ganta sbd yasan ita kad'ai ya bari a gida baya son naquda ya kamata bai sani ba.
Wanda ko ya ganta a laptop she is doing ok to fa se ya kirata a waya yaji if she is ok d'in.
Da yau har tambayar ta yayi bata fara jin komai ba tace mishi a'a cos bata so ta tashi hankalin shi ya baro aikinsa akan ciwon da bai kai ya kawo ba,da har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login