Showing 87001 words to 90000 words out of 145898 words
da saif dmn ta tabbata baqin ciki ne kawai zai kashe ta kan en matan da yake kawowa,da ta rasa meyasa yanzun abun ke baqanta mata rai sosai ba kmr farko ba da ko kad'an abun be dame ta ba,nn ta kauda fuskar ta gefe tare da share hawayen da suka gangaro kan fuskar ta.
Saif ya juyo da fuskar ta,yana kallonta idanun sa kmr zasu ciko da qwallah yace"kar kice a'a zarah kiyi tunani kinji.
Daga haka ya tashi ya barta riqe da takardun a hannunta.
Tana riqe dasu ta tashi jiki sanyaye taje kan bedside drawer ta d'auki wayar ta ta kira umma.
Umma na d'aga wayar,cikin muryar kuka zarah tace"inna kinji abunda baffa yayi"
Naji zarah byn wnn ma har wani gidan sa dake G.R.A ya baki kyauta,se ki kirasa ki masa godiya.
Bud'e ido zarah tayi had'e da dafe qirjinta tace"na shiga uku ya bani gida inna...se kuma cikin sauri ta girgiza kanta tace"A'a inna a mayar masa wlh ban can canta ba,kuma ni bani da wani ciki da yake tunani ki gaya masa dan Allah inna kar a cutar dashi akan tunanin abunda ba haka bane.
Duk tana maganar ne kmr wacce ta rud'e.
Umma tayi shiru can tace"naji zan gaya masa amma ki kirasa ki masa godiya"
"To"
Zarah ta fad'a jikinta duk a sa6ule.
Wacce bayan sun tsinke wayar tayi shiru cike da tunani fal a ranta.
Har washe gari duk jikin nata ba qwari komai a sanyaye take yin shi.
Suna tafe cikin mota saif zai kaita school se yi yake yana kallon ta,can ya riqo hannunta ta kalle sa a natse,yace kin kira Abba kin masa godiya?
Gyad'a masa kai tayi alamar eh snn muryar ta a hankli tace"yaushe zai dawo?
Cikin kafe ta da ido saif yace"gobe zai dawo,kina son zamuje mu gaya masa gaskiya ne idan ya dawo.
A hnkli ta girgiza masa kai snn tace"na tambaya ne kawai"
Nan ya sauke numfashi yana kallon ta kmr me son cewa wani abu sai kuma yayi shiru,ya maida hankali gun tuqin da yake,byn ya sauke ta school ya dawo by 10 ya tafi gidan su jamil ya dubo shi snn ya wuce Hospital cike da tunani a ranshi,dan ba wasa ba zazza6i jamil keyi,wanda shi yanzu kam ba abunda yafi so irin ya farantawa Abba rai baisan ya zai yi da alqawarin jamil dake kanshi ba,gashi of course yasan dalilin zazza6in nashi.
kamar dai jiya haka ya kasance asibiti ba wani aikin kirki da ya iya yayi,har lokacin d'auko zarah yayi ya tafi school d'in su,ya fito mota knn ya ganta tazo da saurin ta ta fad'a jikin sa ta saki kuka a hankli.
Take damuwa ta bayyana a fuskar shi ya d'ago ta yana fad'in"zarah lafiya me ya faru?
Komai bata iya ce masa ba se kama hannun sa tayi suka tafi har inda aka laqa musu C.A ta nuna masa course d'in mugun malamin nn ne aka liqa musu sam bata ci wani abun kirki ba,saif da ta nunawa ya sauke numfashi snn yace"kar ki damu idan kika dage a exam inshaa Allah zakiyi passing kinji,zarah dake kallon sa a sanyaye tace"amma da qyar ko?
Yace"A'a inshaa Allah baza ki fad'i ba zaki wuce"
Tace"ni ba wucewa kad'ai nake so nayi ba so nake naci abun qwarai yanzu ace duk yanda na wahala a karatun 12 kawai naci amma wlh....se kuma tayi shiru tana tuna lokacin ne fa da wnn abun kunyar ya same ta kwata kwata a lokacin haka haka take jin kanta ba lallai bane ko ta rubuta abun kirki a test d'in.
Saif dake kallonta a hankli ya janyo ta jikin sa yace"amma me,ae tunda course d'in naku micro biology ne baki da matsala ina tare dake tare ma zamuyi karatun exam na nuna miki komai yanda zakiji sauqin karatu kinji,ko kina so muje mu sami malamin na mishi magana?
Da sauri tace"um um ban so ni nafi so naci akan kaina had'e da taimakon ubangiji.
Murmushi saif yayi tare da lakato hancinta yace"Gud gal kin san me kk yi knn".
Zarah ta sakar mishi murmushi ya kama hannunta suka wuce,mutanen gurin masu duba C.A suma se kallon su suke ko ba a fad'a ba sun san miji da mata ne ko dan yanayin soyayyar su kad'ai dasu basu ma san suna yi ba.
Koda suka isa gurin da saif ya ajiye motar shi,suka samu wani ya faka motar shi knn ya fito ze wuce,yana ganin zarah ya kasa zuwa koina ya tsaya se kallonta yake tayi,har suka shiga mota saif ya kalle ta fuskar sa a d'aure yace"d'an iskan ina ne wancan da ya tsaya yana ta kallon ki haka?
Ta6e baki tayi tace"wae so na fa yake shine....what!
Saif ya fad'a da sauri ze bud'e motar ya fita.
Zarah tayi saurin riqe shi tace"ba student bane malami ne fa,rae 6ace cikin d'aga murya yace"ko uban malamin ne fa!se na koya mai hankali d'an iska shi baisan matar aure bace ke.
Nan ya fizge hannun sa daga riqon da zarah ta mishi ya bud'e ganbu zarah ta koma riqo shi tana fad'in"ka tsaya mana ka saurare ni tuni na gaya masa cewa ni matar aure ce kuma tun daga rnr be sake min magana ba.
To uban me zai sa ya tsaya yana kallon ki bayan kin gaya mai haka.
Tace"nima ban sani ba amma dan Allah kar ka ce masa komai malamin yana da kirki sosai"
Wani irin kallo ya mata bai ce komai ba dai se rufe ganbun motar yayi da qarfi yaja motar a fusace tare da bankad'awa malamin qura suka wuce.
Zarah kam se kallon sa take tayi tana mamakin meyasa ransa ya 6aci da yawa haka.
Saif dake ta faman sharara gudu da mota ya kalle ta fuskar sa a d'aure yace"kallon fa?
Ta kalle sa kawai snn a hankli ta kauda fuskar ta gefe har suka isa gida bata sake kallon shi ba.
Haka shima dan duk haushin ta yake ji.
Suna shiga ciki kowannen su ya nufi d'akin sa.
Saif yayi wankan juma'a ya shirya cikin fararen kayan sa ya fita,be dawo gidan ba se qarfe uku,yana shigowa a nn falo ya kwanta kan 3seater ya lumshe idanun sa kmr me jin bacci,can qamshin turaren zarah yasa ya bud'e idanun sa yana kallonta ta wuce gun dining d'as da ita tayi kyau sosai cikin shirin ta na atamfa super Holland,wacce tuni ta kammala musu abinci,shi kad'ai take jiran ya dawo. Ta zubo musu abincin a plate,da ruwa da lemu duk ta ajiye snn ta zauna a nn kan rug tana kallon sa tace"tashi muci abinci"
Fuska d'aure Saif ya kalle ta kafin yake d'auke idon sa a kanta yace kici kawai bana ci"
Muryar ta a sanyaye tace"meyasa da kaifa na dafa kuma tun d'azu kai kad'ai nake jiran ka dawo muci.
K'ara d'aure fuskar sa yayi ya tashi yana kallon ta yace"har tambaya kike,mtsw wacce bata san darajar aure ba kawai,daga yau ina gaya miki wlh kar ki sake yabon wani da aure na a kanki ki bari idan na kwance igiyar auren duk uban da zaki yaba ke kika sani."
Da haka ya tashi ransa a 6ace ya bar gurin.
Zarah ta bisa da kallo idanun ta tap da kwallah snn ta tashi jikin ta duk a sanyaye taje ta rage abincin.
Ta tafi d'akinta tayi zaune kan rug tana ci ba dan tana jin dad'in cin abincin ba se don yunwar da take ji,dan ko dad'in abincin ma ta kasa ganewa she is just eating.
Washe gari da safe har ta shiga bathroom ta cire towel zata fara wanka se kuma ta fito da saurin ta zata d'auki ribbon ta d'aure gashin kanta da yake sake bata son ruwa ya ta6a shi,kawai taga saif gashi pant ne kad'ai a jikinta,ae kuwa ta fasa ihu snn da sauri tasa hannuwan ta duka biyu ta rufe qirjinta zata juya,bai barta ba ya riqo ta,hannun sa kan waist d'inta ya matso ta sosai zuwa jikinsa yana kallon ta idanunta tap da qwalla ta ture hannun sa tace"ni ka rabu dani ba fushi kake yi dani ba"
Da sauri saif yasa hannu ya share mata hawayen da suka sauko kan kumatun ta yace"sorry na daina muje na taya ki wankan.
Zarah dake rungume da qirjinta ta maqale kafad'a awa wata qaramar yarinya tace"ban so".
Saif yayi murmushi cike da sha'awar shagwa6ar ta yana kallon ta ya d'an sha toka yace"kina so naci gaba da yin fushi da ke ne?
Ta kalle sa tare da saurin girgiza masa kai.
Yace"to yi haquri muje na taya ki wankan"
Bata musa masa ba tana kallo ya d'auke ta cak ya tafi da ita bathroom.
Jim kad'an ya fito ya d'aukar mata ribbon d'inta wanda hakan nn ya koma bathroom ba kaya a jikin sa duk ya cire,zarah dake cikin bathtub tana ganin sa da saurin ta tasa tafukan hannayen ta ta rufe fuskar ta,saif yayi murmushi kawai ya shiga bahon wankan da duk ruwan kunfa ne ba'a ganin jikin mutum in ya shiga.
Cike da so ya janyo zarah jikin sa yasa ribbon ya d'aure mata gashin kanta ya had'a da jelar duk ya dunqule daga haka suka shiga yin kansu.
Can bayan sun gama wanka Zarah ta samu da qyar ta qwato kanta daga hannun saif da ya hana su fitowa se romcing d'inta yake yana neman fita hayyacin sa,ya biyo ta gadan gadan,ta hau kan bed tana masa dariya riqe da towel a hannun ta zata rufa jikinta be barta ba se qwace towel d'in yayi ya jefar ya kada ita kwance ya mata rumfa tare da had'e bakin sa da nata,snn can ya shiga kissing d'in jikinta ta koina,cikin wani irin salo mai wuyar fassarawa,take zarah ta fara fita hayyacin ta dan yakai ga6ar da ko ita waye dole se ta russuna ta bada kai,dan kuwa sosai itama ta biye mishi suka hau romancing d'in juna tamkar zasu cinye kansu,d'akin yayi tsit baka jin qarar komai se sautin numfashin su dake fita a hankli,da dukkan su burin su suje ga babban aiki,inda saif a hankali ya fara shigar zarah se kuma ya tsaya be tafi ba,yana kallon yanda duk tabi ta rirriqe shi tana sauke wani irin numfashi mai cike da tsoro,kana ta sauke ajiyar zuciya a hankli ta janye jikinta ta tafi can gefe ta kwanta ruf da ciki zata ja blanket ta rufa jikinta se jin saif tayi ya kwanta kan jikinta yana shafa jikinta a hankali bakin sa saitin kunnen ta snn cikin wata irin murya can qasa mai cike da buqatuwa yace"No zarah is enough kar ki ce wnn karon ma bazan sami dama ba,ki taimaka min dan Allah na samarwa Abba farin cikin sa bazan miki da zafi ba kinji"
Komai zarah kasa ce masa tayi se lumshe ido tayi tana sauraren yanda yake ta shafa jikinta yana ci gaba da begging d'inta.
Tayi shiru kawai har ya gaji dan kansa ya tashi ransa a 6ace zai sauka daka kan gadon,tayi saurin tashi ta riqo hannun sa,ya fizge hannun nasa ya kwashi tufafin sa ya fita daga d'akin.
A kasale ta bisa da kallo cike da buqatuwa,snn jiki sa6ule ta koma ta kwanta se yawo take da hannunta a hankli kan jikin bed d'in tana tunanin yanda zata je ta shawo kanshi.
Can bayan ta jima kwance a gurin ta tashi ta nemi towel d'inta ta d'aura taje d'akin sa se knocking take ba alamar zai bud'e,tasan yana jinta fushin da yake yi da ita ne yasa ya share ta,hakan yasa kae tsaye ta mird'a handle d'in ganbun qofar ta shiga.
A rud'e taja baya da sauri cikin bud'e ido tana kallon en matan da ke kan saif su biyu kowacce da irin salon da take mishi,gabad'ayan su sun fita hayyacin su musamman saif da ya kami d'ayar yana qoqarin afka mata,nan kawai zarah ta saki wata irin qara had'e da fashewa da kuka snn ta fita aguje daga d'akin.
Ba shiri saif ya tunkud'e en matan da ke gaban shi ya d'auki guntun wandon shi ya saka snn ya bita.
Tana shiga d'akin kae tsaye gun dressing mirror ta nufa duk ta watse kayan da ke jere akai take abubuwan fashewa suka faffashe.
Dai dai saif ya shigo d'akin ya tafi da sauri ze qarasa inda take cike da son ya rarrashe ta,ta nuna shi muryar ta sosai cikin 6acin rai tace"wlh kar ka kuskura ka matso inda nake!
Ba musu ya tsaya cak yana kallonta yace"naji bazan qaraso gurin ki ba,amma ae kinsan laifin ki ne zarah duk abubuwan nn da suke faruwa sha'awar ki ce take hana min sukuni,har yasa bayan na daina kula su,na dawo kuma naci gaba da kula su,sbd ke duk yanda naso sam ba kya bari ya kk so nayi.
Ba wani ae dama can halin ka ne,dan haka wlh ni na gaji ka rubuta min saki na ka bani.
Cikin kwantar da murya yace"No zarah kiyi haquri daga yau bazan sake kula su ba nayi miki alqawari"
Ni ba wani dad'in baki da zaka min, me hali ae bazai ta6a canza halin shi ba,kawai ni ka sake ni dmn bazan ta6a iya rayuwa da qazamin namiji irin ka me neman mata ba.
Duk tana mgnr ne cikin kuka.
Saif yace"No zarah abunda kk tunani bashi bane wasa kawai nakeyi dasu fa ban ta6a kusantar ko d'ayar su ba wlh,yauma da na tashi aikatawa kin kaini qololuwa ne..nima ka kaini qololuwa na gaji da ganin haramun da baqin ciki dan Allah ka sake ni in huta!
Nan ta ciro takarda a cikin littafan ta na school ta kawo mishi had'e da biro,be kar6a ba se hard'e hannayen sa yayi a qirjinsa yana kallonta yace"da wace hujjar zan sake ki ko kin manta yanda mukayi dake.
Zarah da ranta ya qara 6aci tace"hujja har kana tambaya,rayuwar gidan ka da nayi cikin qunci da muzguna min da kake snn kullum cikin kawo karuwai su ba hujja bane,kaga malam tun muna mu biyu ka rubuta min saki na ko kuma na kira Baffa na gaya mae komai wlh.
Yace"Kin dad'e baki kira shi kin gaya masa ba idan ma baki da kati akwai a wayana.
Ya saki shu'umin murmushi.
Zarah dake kallon sa duk haushi ya qara cikata ta fasa wani sabon kuka ta jefar da biro da takarda,ta nufi bedside drawer ta d'auki wayar ta zata kira Abba,saif da ya bita da kallo a fusace yaje ya fizge wayar yayi jifa da ita lokaci d'aya duk ta tarwatse,ya nuna ta yace"wlh ya isa is enough!na rabu da Abbana cikin farin ciki har yana samun albarka,kinyi kad'an kice zaki lalata min,saki ne zan baki yanzu amma ki sani akan ki komai zai koma dmn baza ki ta6a nasarar sake had'a ni dashi ba,kinyi na farko to baza kiyi na biyu ba wlh.
Daga haka yaje ya d'auki biro da takarda ya rubuta mata saki d'aya,snn ransa a 6ace yaje zai bata,se kuma yayi tsaye shiru yana kallon takardar qwallah tap a idon sa yana jin bazai iya bata ba,gwanda kawai yaje ya samu ya rarrashe ta har ta haqura,nn ya dunqule takardar ya jefar.
Ya nufi gun zarah da ta zube qasa sai kuka take tana kallon wayar ta da ya tarwatse,ya kama ta a hankali ya tafi da ita jikin sa ya rungume ta se rarrashin ta yake yana bata haquri.
Zarah bata qwace kanta ba se kuka taci gaba dayi a jikinsa,ya tafi da ita kan bed suka zauna se shafa bayan ta yake a hankali yana fad'in"ya isa haka kinji yi haquri zan saya miki wata wayar na kuma yi miki alqawarin bazan sake kula wa en nn en matan ba koda kuwa sha'awar ki zata kashe ni.
Nan zarah ta sassauta kukan da take har tayi shiru tana yawo da hannunta a hankali kan faffad'an qirjinsa,muryar ta a hankli can ciki tace"na amince ma kayi duk abunda kake so da jikina dmn bazan so ka mutu a dalili na ba,ba kuma zan so a dalilina kaci gaba da aikata zunubi ba,amm zan so mu maida tunanin baffa ya zamo gaskiya.
Wani dad'i saif yaji a ranshi wanda a natse yakai lips d'in sa kan goshin ta ya d'aura mata kiss,zarah ta lumshe idanun ta a hankali tare da qara lafewa a jikin sa.
Ringing d'in wayar sa ne yasa ta bud'e idanunta tana kallon shi,bai ga wayar ba sai nemanta yake dan tun zuwan farkon shi d'akin ne yazo da ita,can bayan sun d'auke blanket suka ganta har kiran ya tsinke se kuma aka sake kira.
Abban kd ne mai kiran hakan yasa cike da ladabi ya d'aga kiran.
Bayan ya ida wayar ya kalli zarah dake zaune kan bed yace"tashi ki shirya gida za muje Abban kd ne yazo yace yana son ganin mu yanzu"
Nan ba musu zarah ta tashi ta nufi wardrobe,shi kuma ya tashi ya tafi d'akin sa,ya sallami en matan sa suka wuce snn ya shirya suka fito.
Suna tafe cikin mota shiru ba mai cewa komai har suka isa,koda suka fito motar duk hankalin su a tashe suna kallon d'inbin taron da ke qofar gidan da suka rasa na mene ne,kawai dai suna ganin taron suka samu kansu da jin fad'uwar gaba,snn yanayin taron kad'ai ya nuna cewa rasuwa ce dan dukkanin su sunyi zugum cike da jimami.
Sannan koda suka qarasa zasu shiga falo se jin kukan mutane suke ba sauqi,hakan yasa saif yaji qafafun sa na neman kasa d'aukar shi,zuciyar sa ta shiga halbawa da sauri sauri hannun sa na rawa ya riqo hannun zarah,ta kalle shi jikin ta duk a sanyaye qwalla na neman cika mata ido duk da bata san ma waye