Showing 120001 words to 123000 words out of 145898 words
min qafa kinga wae har d'ingishi nake.
Zarah tayi dariya tace"kad'an kenan daga cikin muguntar da yayanki yake min amma shine har kin manta da muguntar da yake min kina cewa wae son juna muke har ina kira mishi dear idan har a dalilin so nake kira mishi dear ta yaya ma za'ayi na kirashi da haka a gurin umma se kace ni nafi kowa rashin kunya.
Nusaiba tayi murmushi tace"hm 6ter knn idan kina fad'ar haka har ma dariya kike bani wlh,kawai dai kice a farkon auren ku bakwa son juna amma banda yanzu da kike waya dashi can ciki har ma ba'a jin me kk fad'a.
Zarah tayi murmushi cikin ta6e baki tace"kanki ake ji dai idan kin gaji da sa idon naki ae kya daina"
Allah 6ter ba wani sa ido se fad'ar gaskiya amma baza ki fahimci abunda nake nufi ba sai nan gaba idan kinsan meye soyayya dan kina buqatar ki sani kam kagi a cikinta tsumbul amma kin kasa ganewa......Dear zarah ta fad'a d'auke da d'an murmushi tana kallon wayar ta da kiran saif ya shigo,kana takai hannun ta a hankali ta d'aga wayar.
Nusaiba ta zura mata ido se murmushi take tana kallonta amma yanayin fuskar zarah da ta sauya zuwa damuwa yasa murmushin nata take ya 6ace tana ci gaba da kallon zarah har sai da ta gama waya snn tace"6ter lafiya?
Zarah ta kalle ta d'auke da idanunta da suka ciko da qwallah tace"dear ne baya jin dad'i har ma ana fahimta idan yayi magana"
Cikin damuwa Nusaiba tace"me yake damun shi?
Zarah da still qwallah na cike a idon ta tace"nima bai gaya min ba kawai dai yace baya jin dad'i kuma wae kar na gayawa kowa ko nima da ban fahimta ba da bazai gaya min ba,saida na matsa mishi ne snn ya gaya min.
Nan ta share qwallar da suka zubo mata.
Nusaiba da ke kallon ta cikin kwantar mata da hankali tace"kinga 6ter canjin yanayi ne fa kawai inaga sbd jimawar da yayi baije ba kar ki damu ki kwantar da hankalin ki kinji.
Shiru kawai zarah tayi bata ce mata komai ba amma a ranta ji take ita kam ina zancen kwanciyar hankali a tare da ita har dai yanda taji muryar sa daji ciwon ma har ya kaishi kwance.
Yinin rnr se duk taji jikinta ba dad'i itama,duk tabi tasa damuwa a ranta har washe gari duk ta kasa sakewa karatu ma bata iya yi ba,haka ta d'auko handouts ta ajiye a gabanta se kallon su kawai take cike da tunanin saif a ranta wanda tun jiya take ta faman kiran wayar shi bata samu wayar a kashe,shiyasa duk tabi ta qara shiga damuwa.
Nusaiba ta shigo d'akin ta same ta riqe da waya a hannun ta se ci gaba da trying d'in numbar sa take,a hankali ta qarasa gurinta ta zauna tana kallonta tace"har yanzu dai jikin ne baiji sauqi ba?
Sai da Zarah ta share hawayen da suka sauko mata snn muryar ta a sanyaye tace"ina zan sani ya kashe wayar sa tun jiya se faman kiran sa nake bana samu"
Cikin damuwa Nusaiba tayi shiru can tace"to gaskiya a gayawa umma kawai in yaso ta kira Abban kd tunda yana can se aji ko lafiya"
Zarah tace"um um ya face karna gayawa kowa abar shi zuwa anjima idan na koma kiran sa ban samu ba snn ko za'a gaya mata.
Shiru kawai Nusaiba tayi bata ce mata komai ba nn se ga umma ta shigo d'akin.
Tayi murmushi ganin handouts baje a gaban zarah tace"au wae karatu ake tayi ne shiyasa gabad'aya jiya kika yini a d'aki,to Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a amma dai yau kam haquri zakiyi da karatun ki tashi yanzu kuje saloon anjima mai lalle tana nn zowa na kirata a waya na snr da ita.
A sanyaye Zarah tace"inna se fa gobe ne zai dawo"
Umma tace"to ae yau ya kamata ace kinyi komai dan nasan halin tafiyar saif da sassafe yake dawowa dan haka tattara handouts d'in ki maida ki ajiye yanzu zan kira drivern ki da je kaiki school yazo ya kaiku saloon.
Nusaiba tace"yauwa umma dama ina son ince ki bani kud'i kaina yana buqatar gyara in naje se su tsefe min kalabar nn a min stretching d'in shi.
Harara umma ta dalla mata ba tare da tace komai ba ta fita daga d'akin.
Zarah ta kalle ta tace"me kika yiwa inna ne?
Nusaiba da tuni har qwallah sun ciko mata ido tace"tun shekaran jiya ne fa akan wnn maganar amma tana fushi dani ne sbd yaya ma'aruf da ya kirata da basan me ya gaya mata ba,kuma ni ina kan bakata wlh indai har yace ina gama makaranta za'a yi auren to sai dai kowa ya kama gaban shi duk son da nake mishi na haqura.
Zarah dake kallonta tace"Aa Nu...da sauri cikin share qwallah tace"A'a dan Allah 6ter kiyi shiru kawai.
Nan zarah tayi shiru d'in bata sake yunqurin fad'ar komai ba se kallonta da take.
Driver na zowa umma tazo ta gaya musu suka shirya suka fita.
Se ga ma'aruf sun had'u dashi da isowar shi knn ya faka motar sa ya fito.
Shaye da toka Nusaiba ta tsaya suna kallon juna yayinda shi kuma tashi fuskar cike yake da son ya rarrashe ta,ya sakar mata murmushi cikin fara tako zai qaraso inda take,nn kawai da saurin ta ta kama hannun zarah dake shirin su gaisa dashi bata barta ba ta jata kawai suka shiga mota,ma'aruf ya bisu da sauri yana faman kiran Nusaiba yaje ta gefen 6angaren da ta zauna ya duqa yana d'an doka glass d'in cikin rarrashi kan tayi haquri ta tsaya ta saurare shi amma fir taqi saurarrar shi se ma driver da tacewa yayi sauri yaja motar su wuce,nn driver na jan motar ma'aruf ya miqe tsaye riqe da waist d'in sa cikin damuwa yana kallon motar har suka fita.
Se kuma da saurin sa ya juya da alama zai je yaja motar sa ne ya bisu kawai yaga umma,nn ya russuna a natse cikin ladabi ya gaida ta.
Cikin fara'a umma ta amsa mishi har tana mishi ya hanya,Alhmdlh ya fad'a snn suka shiga daga ciki ya zauna ta kawo mishi ruwa da lemu snn taje a natse ta zauna kan kujerar da ke fuskantar sa tana kallon sa fuskar ta ba yabo ba fallasa tace"yanzu kai ma'aruf biyewa shirmen Nusaiba kayi shine ka taso qafa tun daga Lagos kazo bayan kasan fad'a kawai take ba abunda zai hana auren ku kaida ita sai dai kuma wani ikon Allah.
Cikin yanayin damuwa yace"wlh umma na da mune sbd sosai take yin fushi dani ta kashe wayar ta gabad'aya ko na kira bana samu shiyasa na biyo jirgi nazo dmn in bata haquri amma kuma tama qi ta saurare ni tayi tafiyar ta.
Umma tace"kar ka damu kanka indai Nusaiba ce haka take da banzan fushi in ta gaji dan kanta ae ta daina,dan haka bari na kawo ma abinci in kaci ka huta kawai kayi tafiyar ka.
Yace"wlh umma bazan iya komawa ba idan bana samu ta haqura ba"
umma tace"amma ma'aruf ae kasan halin Nusaiba ne sai ita bazata saurare ka ba idan ba dan kanta ta huce ba,bare kuma saloon d'in nn da suka je zasu d'auki lokaci kafin su dawo.
Ma'aruf yayi shiru shi kam duk jimawar da sukayi suna soyayya bai san ma tana da dogon fushi haka ba se yanzu shiyasa duk yabi ya damu.
Yace"umma koma yaushe ne ni mai iya jiranta ne se a bani makullin part d'in saif naje na jira ta a can.
Umma tace"to shikenan bari naje na kawo ma abinci kaci tukun.
Nan taje ta kawo masa abinci yana gamawa ta bashi makullin 6angaren saif yaje zaman jiran dawowar su Nusaiba.
Koda suka dawo anyi sllr azahar suna ida sallah se ga umma ta shigo d'akin riqe da kular abinci a hannun ta da kuma plates da spoons zata ajiye abincin zarah tayi saurin kar6a ta ajiye,umma tace"na kawo muku abincin ne sbd ma'aruf yana a falo sai ki hanzar ta kici abincin dmn na kira mai lalle na gaya mata cewa kun dawo gata nn zowa.
"To"
Zarah ta fad'a kafin umma ke maida duban ta gun Nusaiba fuskar ta a d'aure tace"ke kuma maza tashi ga ma'aruf can a falo yana jiranki kuma Allah yasa inji kin mai wani iye shegen in zazzane ki a gidan nn wlh,tunda ke ba'a binki ta lalama very stupid tashi ki fice.
Nusaiba da bata ko tashi daga kan darduma ba kmr zatayi kuka ta miqe ta fita daga d'akin tana faman gunguni ita wlh in yace tana gama makaranta za'a yi auren bashi ba ita.
Umma da ta bita da kallo ta girgiza kai tace"oh Allah ka shirya mana yaran mu,ga wasu can har neman suke suyi auren basu samu ba amma ke auren na binki kina gudun shi mtsw tayi tsaki snn ta kalli zarah tace"zarah ya akayi ne yau tun safe nake ta kiran wayar saifudeen amma har yanzu wayar tashi a kashe bai kunna ba,ko ya kira ki da wani layin ne?
A sanyaye zarah ta sadda kanta qasa tace"A'a bai kirani da wani layin ba kuma nima duk na kira haka nake jin wayar tashi a kashe ban san meyasa ba"
Umma tace"To kar ki damu indai saif ne yanzu haka yana can yana harakokin gaban shi ya cillar da wayar wani gurin,amma dai zuwa anjima idan bai kunna wayar tashi ba se na kira Alhjn Kd muji me yake faruwa da saif d'in kinji.
A hankali zarah ta gyad'a mata kai snn umma ta fita daga d'akin.
Bayan umma ta fita ne Zarah ta d'ibi abinci tayi shiru se kallon abincin take ta kasa ci har mai lalle tazo,haka ta rufe abincin ta ajiye ba tare da tayi ko spoon d'aya ba sbd damuwar rashin sanin wane hali saif yake ciki kad'ai ya isheta.
Bayan har sun fara lalle se ga Nusaiba ta dawo d'akin fuskar ta wasai kmr ba ita ce ta fita cikin fushi ba har yaba lallen nasu take tayi tana fad'in itama sai an mata koda za'a zane ta a school kuwa baza ta iya barin wnn lallen ya wuce ta ba dan ganin take kmr ma yafi na farko kyau duk tabi se kod'a lallen take tayi.
Mai lallen dai godiya ta mata.
Zarah kuwa bata ce komai ba se tunanin wanda akeyin lallen dmn shi take da har magana bata son yi sbd damuwar da take jin kanta a ciki.
Nusaiba ta kalle ta zata yi mata magana se taji shigowar umma ta tashi da sauri ta tafi jikin umma cikin murna tana fad'in"umma ki tayani murna yaya ma'aruf yace baza ayi auren ba har sai lokacinda nake so.
Umma wacce dama ita ta cewa ma'aruf yace mata haka dan kawai a huta da ita ba wai dan za'a fasa yin auren ba,tayi murmushi tace"to congratulation ina ma'aruf d'in yake ya tafi ko yana nn?
Tace"a'a yana falo ke yake son gani kafin ya wuce shine koda naje na samu kina waya.
Umma tace"to kawo ma mai lalle ruwa da lemu tasha idan ta gama lallen se ki sa mata abinci taci kafin ta wuce ni zan tafi inga ma'aruf d'in.
Nan umma ta fita Nusaiba kuwa taje ta kawo ma mai lalle ruwa da lemu snn ta d'ibarwa kanta abinci tayi zaune kusa dasu tana ci tana kallon lallen nasu da ta kasa daina yabawa.
Ana gama ma zarah ta zauna itama aka fara yi mata.
Da dare bayan isha'i Zarah ce zaune kan stool a gaban dressing mirror ta had'e kanta da jikin dressing mirror d'in,gashin kanta da yasha gyara ya baje sosai kan gadon bayanta sbd a sake yake bata sa ribborn ba asali ma ko tufafi babu a jikinta se towel da take d'aure dashi da alama wanka ta fito amma ko mai ta kasa shafawa dan har yanzu ta kasa jin labarin abunda saif yake ciki still wayar sa a kashe ga umma kuma har yanzu bata ce mata komai ba da tace zata kira Alhj kd suji.
Ta jima a haka a gurin can ta soma jin daddad'an qamshin turaren saif yana zowa hancinta,ta d'ago kanta sannu a hankali se kuwa taga saif d'in ne ya shigo d'akin,da mamaki ta miqe tsaye tana kallon shi.
Surprise!
Shine abunda ya fara fad'a snn ya sakar mata murmushi tare da ware hannayen sa alamar tazo,nn ta tafi da sauri ta fad'a jikinsa ta rungume shi sosai had'e da fashe masa da kuka,se kuma da saurin ta ta d'ago ta kai masa duka a qirji cike da shagwa6a tace"meyasa ka min haka"
Yayi murmushi kawai bai ce mata komai ba se sake maida ta a qirjinsa yayi ya rungume.
_Wednesday 18/04/2018_
*«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*
By
*Billy giro😊*
*Dedicated to»»»Zarah gwandu*
*«»page«» 59*
Yana fad'in"sorry yi haquri kinji dole ce tasa na kashe wayata kuma nayi ta kiran ki da wani numba kinqi ki d'aga.
Fuskar ta cikin fushi ta d'ago tana kallon shi tace"ni ina naga lokacin d'aukar wata numba can bayan baka da lfy kazo kuma ka kashe wayar ka abun kafin ka kashe wayar ko text ne ka turo min amma baka yi ba kasa duk nabi na shiga damuwa.
Am sorry yi haquri bazan sake ba.
Ya fad'a cikin kama kunnen sa har yana qoqarin ya mata tuman kwad'o tayi saurin d'aga shi tana fad'in"ah haba dear meye haka ae komai ya wuce na haqura ya jikin naka?
Ta kama kumatun sa tana kallon shi da kulawa,a hnkli ya kama hannayen nata duka biyu da suka sha lalle ya d'aura mata kiss snn yace"ni tuni naji sauqi lokaci d'aya zazza6in ya tafi kmn yanda yazo min lokaci d'aya"
Tace"ayya to ya jikin Baffa?
Gaskiya sosai yana samun sauqi kuma da yardar Allah zai tashi nn bada jimawa ba"
Cikin nuna jin dad'in labarin tace"to Allah ya tashi kafad'ar shi ya bashi lafiya"
Amin my cutie ya fad'a had'e da d'aura mata kiss kan goshi.
Snn ya sake kamo hannayen ta yana kallon lallen har zuwa na qafarta ya kalle ta yace"gaskiya lallen nn yayi kyau sosai wacce ta miki na farko ne ta miki wnn?
Eh ita ce
Zarah ta fad'a tana murmushi
Yace"wow gaskiya to daga yau ita zata riqa miki lalle har qarshen rayuwar mu duk lokacin da ya goge a sake wani"
Murmushi kawai zarah ta koma yi tana kallon shi,ya koma kan gashin kanta da yasha gyara sai shafa gashin yake yana shaqar qamshin gashin nata da yake ta yaba gyaran shima,kana ya d'ago se ci gaba yake da shafa sumar yana kallon ta yace"amma dai kinsan gobe se an sake miki wani gyran gashin koh"
Tace"meyasa?
Ya lakato hancinta yace sbd wnn kam yau zai sha ruwa kema kin sani.
zarah tayi murmushi tare da shigewa a qirjinsa.
Nan se ga Nusaiba ta shigo d'akin tana fad'in"6ter congratulation yaya na kan hanyar dawowa wlh yanzu umma ta kira Abban k...se ta tsaya da sauri cikin rufe baki tana kallon su nn ta juya sum sum zata fita,saif yace"ke dakata jeki gayawa umma ina tare da baqo yana a falo ita yake son gani,and u kar ki sake dawowa d'akin nn haka kawai in baso kk kiga abunda ya wuce sanin ki ba.
Nan Nusaiba ta fita da sauri cikin jin kunya.
Zarah kuwa a shagwa6e ta d'ago tare da kai masa duka a qirji tace"meye kake fad'a haka"
Cikin murmushi ya d'auke ta cak ya tafi da ita kan bed ya kwantar had'e da yi mata rumfa yana fad'in"ae gaskiya na fad'a ya zata shigowa mata da miji kai tsaye idan ta isko mu haka fa.....ya had'e bakinsa da nata zarah da taji abun kae tsaye bata iya zare bakin nata ba sbd iya salon gogan nata se ma lumshe idon ta tayi a hankali ta shiga kama mishi,jin yana son zare mata towel yasa tayi saurin zare bakin ta had'e da rirriqe towel d'in tana kallon sa se numfashi suke fitarwa dashi har ita,tana kallo zai sake saka bakin sa a nata ta kauda fuskar ta a hankali gefe tace"No dear ya isa karfa muyi irin na rnr "
Ya juyo ta yana kallon ta cikin shafa gefen fuskar ta yace"ai rnr ba wanda ya ganmu umma ce baza ta shigo mana haka kawai kai tsaye ba dan haka ni bud'e min abokan wasa na in gan su nayi kewar su sosai.
Nan kawai kae tsaye taji ya zare mata towel da saurin ta ta rirriqe shi a tsorace cikin zaro ido tace"wayyo dear shi kad'ai ne fa a jikina plz maida min kar azo a same mu haka wlh zanji kunya"
D'auke da murmushi yaja karan hancinta yace"matsoraciya ba gani a kanki na miki rumfa ba,ba wanda zai zo bare ya ganar min ke sai ni kad'ai da Allah ya bawa wnn ikon.
Ya qarashe mgnr had'e da kashe wutar d'akin.
Cikin qara shiga tsoro zarah tace"kae dear meye haka kuma?
Hannun sa kan na fulanin ta yana shafawa yace ba kina tsoron kar a ganmu bane kinga haka se muyi abun mu yanda muke so koh,tace"ni gaskiya a'a nn ta miqa hannun ta ta kamo towel d'inta zata maida jikinta,saif ya kai mata cakulkuli da sauri cikin dariya ta saki towel d'in,saif ya cillar da towel d'in can gefe tare da kai bakin sa a nata ya had'e.
Sai da ya jagwalgwalata yanda yake so snn yayi lokacin lalubo wayar shi da ke ta faman ringing tun d'azu a cikin aljihun wandon shi,bayan ya ciro wayar yaga mai kiran ya kalli zarah da ta turo baki a shagwa6e cikin fushi tana kallon shi,ya d'aura mata kiss kan d'an bakin ta da ta turo yace"sorry na daina but ina zuwa umma ce ke kirana kinji"
Nan ya kunna