Showing 126001 words to 129000 words out of 145898 words

Chapter 43 - SAIFUDEEN COMPLETE BY ESHAAAT

EYSHAAT   

12 Jul 2024

24735

kammala wancan aikin ta kawo musu abincin su a n d'akin,snn kuma ta ajiye masa kayan sa da zaisa da ta d'auko masa ad'akin sa.
Bayan ya shirya suka ci abinci snn ta d'auko musu fruits d'in su da ta ke6e musu kankana daban a cikin bowl ta zube gwangwanin peak milk ta ruwa biyu a ciki snn ta saka qanqara se bayan sun gama shan sauran furit d'in snn suka sha kankanar,ae kuwa saif sosai yaji dad'in had'in har yana santi,wae meye sirrin wa ya koya mata hakan.
Tayi murmushi kawai bata ce masa komai ba dan abune da baza ta gaya mishi ba,itama a WhatsApp wata frnd d'inta da suke school d'aya ta gaya mata tayi hakan idan sun had'u da mijinta abun ba'a cewa komai da ita har shi sai sun rasa wace duniyar suke.
Gogan da dama buqace yake da cutien shi bcos an kwana biyu ba'a had'u ba ana gama sllr isha ya lalubo abarshi suka kashe juna da soyayya.
Har bathroom da suka je wanka ya kasa barinta ita kuwa bata hana shi ba dan had'in kankanar ya sakar mata milk sosai da har bata ji wani zafi ba,shiyasa nn kawai ta sake bada kai bori ya hau.
Se byn sun gama jin nice d'in su snn sukayi wanka suka fito.
Saif ya wuce d'akin shi dmn shirin bacci,Zarah kuwa bedsheets d'in bed d'inta ta cire sbd duk sun 6ata shi yayi staining taje tasa a washing machine snn da ta dawo ta shinfid'a wani,tana gama shirin bacci se ga saif ya dawo d'akin da shima har yayi nasa shirin bacci sai zuba qamshi yake kmr dai zarah wacce ya nufi gurinta cike da so yana murmushi ya d'aura mata kiss snn ya kama hannun ta tare da d'aukar mata handout d'inta suka tafi d'akin shi.
Koda akayi two weeks har su zarah sun gama exams se zancen zuwa England suke da har saif ya gama shirya musu komai na tafiya a gobe suke shirin zasu tafi,da gabad'aya yinin yau a gidan umma sukayi shi Nusaiba sai jin take kmr suje da ita England d'in taga Abba amma exams d'inda suke bazai barta ba, yusra ko tuni sunyi hutu tazo gida se rigima take ta yiwa umma hadda kuka ita se tabi su zarah gidan su gobe in zasu je England suje da ita taga Abba,cikin rarrashi da wayo umma ta samu ta haqura acewar ae zata je itama ta bari idan zata je se su tafi abinsu tare.

Da dare bayan su zarah sun koma gida,sun gama jin nice d'in su suna kwance suna sauke gajiya,zarah dake kwance kan faffad'an qirjin saif tana yawo da hannunta a kan qirjin nasa a hankali,kmr yanda shima yake shafa gadon bayanta.
Muryar ta kmr da shagwa6a can ciki tace"wae ni kam dear kuma kuna jin zafi kmr yanda muke ji kuwa?
Saif yace"A'a bama jin wani zafi d'in nn se in munyi da yawa kema rashin sabo ne da in kika haifu everything will be fine zaki daina jin zafin"
Muryar ta cikin shagwa6a sosai tace"har sai na haifu fa kace?
Saif ya tashi zaune tare da ita a jikin sa yana kallon ta da kulawa snn yace"eh ko kina jin zafin ne sosai"
A hankli ta girgiza masa kai tare da qara lafewa a qirjinsa.
Saif yayi shiru can yayi er dariya cikin girgiza kae yace"cutie knn meyasa kika min wnn tambayar haka kawai tazo miki?
D'auke da murmushi ta d'aga fuskar ta ta kalle shi se kuma da saurin ta cikin jin kunya ta maida fuskar ta a qirjinsa ta 6oye.
Cikin murmushi saif yakai bakin sa a kunnen ta ya mata magana can ciki da ita kadai ta iya jin abunda yace,ba shiri ta sauka kan jikin sa tana dariya ta wuce da gudu zuwa bathroom ya bita,se bayan sun gama soyewar su sukayi wanka snn suka fito.
Washe gari jirgirin su ya d'aga zuwa England,zarah na rungume jikin saif duk ta wani cumuimuye shi sbd tsoron tashin jirgi sai da jirgin yabi normal snn ta d'an saki jikinta but still tana manne a jikin sa ta kasa sakin shi,shi kuwa tuni an saba se murmushi kawai da yake mata tare da qara rungume ta a jikinsa yana ji ko wani motsin kirki bata son yi har tayi bacci.

Sorry 4 dis one
_Saturday 21/04/2018_
*«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*



By
*Billy giro😊*




*Dedicated to»»»Zarah gwandu*



*«»page«» 61*
Da dare bayan sun isa har ma sunje asibiti gurin Abba sun dawo masaukin su sunyi wanka sun ci abinci suna kwance cikin shirin su na bacci,sun gama waya da su umma knn se ga kiran sophie ya shigo wayar na hannun zarah ta miqa masa wayar cikin nuna ko in kula amma a ranta ita kad'ai tasan me take ji dan yau kusan karo na uku knn bayan rnr amma bata ta6a ce masa komai ba sai dai kawai tayi kmr abun bai dame ta ba,yayinda shi kuma baya ko d'aga kiran sai dai kawai ya saka wayar silent har se ta gaji da kiran ta daina,yanzu kuwa zarah na bashi wayar kashe wayar yayi gabad'aya ya ajiye,yana me kallon zarah da ta wani qara shigewa jikin sa ta hau yin bacci,haka shima take baccin ya kwashe shi,da tun da ya kashe wayar sa ya ajiye bai sake lokacin ta ba asalima washe gari wata er qaramar waya ya fidda da zai ci gaba da aiki da ita har su bar England d'in,dan yasan jiya da Sophie tayi saurin fahimtar ya shigo qasar da sai dai ya ganta kawai kmr yanda ta tashi yi mishi a wancan karon.
Kwanan su biyar a garin kullum idan sunje asibiti sun duba Abba,saif ya tafi da zarah suyi ta yawatawa koina a cikin garin tana bud'e ido cikin zallar soyayyar su da suke ta zubawa abinsu da duk wanda ya gansu yasan cewa yes they are couples,se fotuna suke tayi a had'ad'd'in gurare daban daban da zarah ke ganin guraren awa aljannar duniya abunda take gani a film se yau gashi a fili tana gani,shiyasa kullum har Allah Allah take su fita.
Yau wata irin soyayya suke ji a tsakanin su da gabad'aya sun shagala ko asibiti ma basu je ba,se aikin faranta ran juna da suke,can da qyar dai ba dan sun gaji da abunda suke yi ba suka tashi suka je bathroom sukayi wanka suka fito d'aure da towel iri d'aya,zarah na maqale a bayan saif ya goyota da kae tsaye kan bed ya dire ta suka hau shafawa junan su mai,da tuni zarah ta gama shafa mishi amma shi still yana nn guri d'aya kan dukiyar fulanin ta yana ta faman shafar su wae duk mai ne ake ta shafa mata da ya kasa d'auke hannun sa.
Har zarah taga abun yayi yawa cikin dariya tace"wae ni kam dear wane irin shafa mai ne haka tun d'azu se guri d'aya ake ta fmn murza min...Ah! wayyo! ta fad'a a shagwa6e sbd matsar da ya musu,snn ya kwantar da ita ya mata rumfa cikin dariya yana fad'in"ni da abuna se a hana min yanda naga dama hadda sa min ido.
Zarah da ita ma dariyar take tace"to Dear asibiti fa zamu je ka sani lokaci yana tafiya"
yace"ba wani lokaci da ya tafi ni sai na gama wasa da abokanan wasa ta tukun"
Nan kawai yaje zai kai bakin sa a kansu ta janye jikinta da sauri zata sauka kan gadon tana dariya ya fizgo ta yana mata cakulkuli har ya samu ta bar shi ya shiga wasa dasu son ranshi har ma yana neman wuce guri,se kawai qarar er qaramar wayar sa ta katse shi,ya samu da qyar ya tsaya da abunda yake,ya tashi jikin sa duk a kasale haka ma idanun sa har sun sauya kala yakai hannu kan bedside drawer ya d'auki wayar.
Zarah dake kwance se kallon gwarzon mijin nata take da baya gajiya da abun,duk da dai yakan yi kwana biyu koma fiye kafin yake laluba ta amma duk ya lalubo ta to fa rnr ta bani se tayi haquri dashi.
Nan ta sami kanta da tashi ta matsa gab dashi ta rungume shi tare da kwantar da kanta a gadon bayan shi,snn ta zagaya da hannuwan ta a hankali kan faffad'an qirjinsa tana shafawa.
Yayinda shi kuma cike da murna ya qarasa wayar da yake ya juya yana gaya mata Abba ya farfad'o,wani irin dad'i zarah taji,yace tayi sauri su shirya su tafi,ae kuwa ba 6ata lokaci cike da murna suka kammala shirin nasu suka tafi se asibiti.
Koda suka je ba a bar sun shiga ba ana duba shi se bayan an gama snn aka barsu.
Sun sami Abba zaune an d'an tado mishi gadon ta yanda zai jingina bayan shi,wanda duk da yanayin da yake ciki na jin jikin nasa wani iri ba dad'i sbd jimawar da yayi a kwance bai hana ya sakar musu murmushi ba snn cikin muryar sa da bata fara fita sosai ba ya amsa ya jikin da suka mishi,yana kallon yanda duk sukayi wani irin kyau da haske musamman zarah,da yake shirin zai tambaye ta ya lafiyar jikin ta dan har yanzu tunanin tana da ciki ne a tare dashi.
Bai riga yayi mgnr ba dai Abban kd ya kai masa waya a kunne cike da murna yana fad'in ga hajiya zata yi magana da kai.
A hankali hannun sa na rawa ya d'an iya kama wayar snn cike da girmawa ya amsa sallamar da ta mishi cikin murna tana fad'in"kae Alhamdulillahi! Alhamdulillahi!!,na gode Allah da ya tada min kai bai bar wnn muguwar matar ta illata min kai ba.
Abba dake sauraren ta haka yaji zancen wani iri dan shi tun lokacinda sukayi accident bai sake sanin inda yake ba sai farfad'owar da yayi yau.
Amma sai bai ce mata komai ba se biye mata yake yana ta fad'in Amin kan irin addu'o'in da ta jero tana mishi.
Yana gama waya da ita ne se ga kiran umma ya shigo a wayar Abban kd d'in wacce kejin awa tayi tsuntsuwa tazo taga Abba shine ta matsu taji ko an gama duba shi taji ko muryar sa ce dan koda Abban kd ya kirasu ya snr da su duk lokacin ana duba shi,se gashi ana d'aga kiran kwatsam taji muryar Abba ae kuwa sosai cikin murna da natsuwa ta shiga yi mishi ya jiki,yayinda shima a natse yake waya da ita da duk yake jin kewar ta sosai a ranshi,duk da baisan iya tsawon lokacinda ya d'auka a kwance ba amma se yaji kmr ya jima bai ganta ba.
Yana ji ta bawa su Nusaiba wacce cikin kukan murna take wayar dashi tana mishi ya jiki,snn bayan ya gama waya da ita ne aka bawa yusra da tayi ta mishi surutu tayi missing d'in sa yaushe zai dawo ya kawo mata chocolate,Hjy tace wae kayi tafiya kullum in na tambaye ta kai haka take ce min har ma aka bamu hutun makaranta na dawo gida baka dawo ba.
Ta qarashe mgnr ne kmr zatayi kuka
Abba dake sauraren ta cikin rarrashi yace"kar ki damu autar Abba ae na kusa dawowa kinji"
Tace"to Abba ka saya min baby doll mai kyau kmr ni"
Yayi murmushi yace"to shikenan"
Nan bayan ya gama waya dasu, umman kd ta kira ta mai ya jiki snn aka barshi yasha tea mai kauri da aka had'o mishi.
Shan tean yake a hankali har ya gama yana tunanin mgnr hajiya.
Kana ya kalli Abban kd a natse yace"Naji Hjy tayi wata magana da nake ji kmr akwai abunda ya faru ina cikin rashin lafiyar nn ban sani ba"
Da kulawa Abban kd ke kallon sa yace"wace irin magana knn?
Yace"Muna waya naji tana cewa ta gode Allah da bai ba wnn muguwar matar damar illata ni ba shine kaina ya d'aure ban fahimci zancen nata ba me take nufi?
Abban kd da yayi shiru can ya numfasa snn ba tare da ya 6oye masa ba ya shiga zayyano masa duk abunda ya faru,sakin da saif yayiwa zarah ne kawai bai fad'a masa ba dan baya so yasan da wnn.
Abba da ya gama sauraren shi ya dad'e shiru kmr bazai ce komai ba,can dai ya jinjina kansa yace"Kubra knn Allah ya kyauta duk abunda aka ce tayi ba zanyi mamaki ba dmn komai zata iya aiwatarwa,shiyasa saifuddeen kaga na 6oye maka ban gaya maka ainihin wace ce mahaifiyar ka ba sbd nasan bazaka yi farin ciki da jinta ba,amma kuma ina mai baka haqurin rashin gaya maka da nayi dmn nasan yanzu bayyanar da tayi kayi baqin cikin rashin sani tun farko da kuma baqin cikin jin cewa maman yusra ba mahaifiyar ka bace, ka yafe min saifudeen,ka yafe min haqiqa na aikata kuskuren da nazo ina yin dana sani da hakan ne ya janyo ka samu uwa irin wnn.
Saif dake zaune kan farar kujerar roba nn kusa da Abba,idon sa tap da qwallah ya kama hannun Abba yace"Abba ni baka min komai ba wlh,kuma ni har yanzu umma ce mahaifiya ta ba wnn mtr ba,da ba abunda zance mata illah Allah ya shirye ta yasa ta gyara halayen ta zuwa na kirki idan tana da niyyar shiruwa,amma bazan ta6a iya d'aukar ta a matsayin uwa ta ba,ta haife ni ne kawai,but still umma ita ce uwata ta har abadah da bazata ta6a yin fatali dani ba.
Abba dake kallon sa cike da tausayi ya dafa kanshi cikin rarrashi yana bashi magana,snn ya kalli zarah wacce ke kallon saif d'in cikin damuwa ganin yana fidda qwallah,da ita ma take hawaye har sun ciko a idanunta.
Yace"zarah kema kiyi haquri da abunda ya faru kinji,ina fata dai bata ta6a lafiyar ki da abunda kike tare dashi ba ko?
A hankali Zarah ta kalli saif da shima ya kalle ta snn ta sadda kanta qasa tare da girgiza kan nata a hankli alamar a'a.
Abba yace"Alhmdlh Allah na gode maka,Allah kuma ka qara tsare mu daga dukkanin muguntar d'an adam har ma da aljan da kuma sharrin su gabakid'aya,ka kuma kare mu da aikin dana sani duniya da lafira.
Amin suka fad'a har suna tofa addu'ar.

Wa enda gabad'aya yinin ranar a cikin farin ciki suka yi shi har su umma kuwa dake jin kmr su biyo jirgi suzo musamman Hjy da har cewa tayi ita kam tana nn tafe Abban kd yace"a'a duk suyi zaman su ae tunda ya farfad'o baya jin za'a yi sati basu sallame shi ba dan jikin nasa Alhmdlh ya samu kulawa sosai a lokacinda baya farke shiyasa ma bai masa irin nauyin nn ba.

Da dare bayan su zarah sun koma masaukin su sunyi wanka cikin shirin su na bacci suna kwance shiru da tun lokacinda suka dawo zarah ta lura da yanayin saif kmr wani mara lafiya yake yin abubuwan shi.
Da kusan kullum in suna kwance zasuyi bacci hannun ta baya rabo da yawo akan faffad'an qirjinsa tana shafashi a hankali,haka shima gadon bayanta zai yi ta faman shafawa a hankali har suyi bacci,amma yau ita kad'ai ke yawo da hannun ta akan qirjinsa,shi sai d'aura hannun sa kawai yayi a gadon bayanta ya kasa moving dashi wanda hakan yasa tasan lallai akwai abunda ke damun shi.
"Dear"
ta kira sunan shi a natse"
Amma bai amsa ba se saurin kae hannun sa yayi ya share hawayen da suka sauko mishi.
Nan ta tashi zaune a hankali tana kallon sa tace"Dear kuka kake yi me yake faruwa?
Saif dake kallonta idanun sa ne suka sake cikowa da qwallah yace"cutie bana so in tuna ba umma ce ta haife ni ba ina jin ciwo a raina ko kad'an banji dad'in da wnn mtr ta kasance uwata ba,da har bana son 'ya'yan da zan haifa suji labarin ta,nn ya miqe zaune tare da had'e tafukan hannayen sa cikin zubda qwallah da gani kasan sosai abun ke masa ciwo a rai,yace"I beg cutie kar ki bar yarana suji labarin ta wlh bana so.
Zarah da duk kukan take ji itama ta kama hannayen sa tare da kwantar da kanshi a qirjinta tana shafa sumar kanshi a hankali ba tare da ta iya ce masa komai ba se hawaye da suka silalo a hankali kan kumatun ta.

Washe gari koda suka tashi kmr ba su ba se abubuwan su suke tayi cike da nishad'i,musamman saif da duk ya tuna Abba ya farfad'o se yaji kamar ba wani abunda ke damun shi a duniya shiyasa ma se sauri yake su shirya dmn suyi suje asibiti su ganshi.

Koda akayi 3dayz Alhmdlh jikin Abba ya qara sauqi har yana iya tashi da kanshi ba sai an taimaka mishi ba shiyasa ma suke sa ran za'a sallame shi d next day,jibi se su halba zuwa 9ja.
The next day d'in kuwa aka sallame shi da dare bayan sunyi sllr isha saif yaja zarah suka fita dmn ta siyo en tsaraba ga duk wanda take son yiwa kmr yanda ya mata alqawari.
Sun gama siyayyar sun fito riqe da ledodi a hannun su,kawai sukayi kicimus da Sophie wacce tana ganin saif ta tsaya cak tana kallon shi,haka shima wanda kafin ya iya yin komai sae jin yayi ta rungume shi da sauri cikin sakar masa kuka.
Nan ya kalli zarah a hankali cikin kasa janye Sophie daga jikin sa,se ma hannun ta da yake riqe dashi ya sake yana kallonta da kulawa cikin kwantar da murya yace"Dan Allah ina zuwa kinji cutie,ki jirani a nn kar kije ko ina yanzu zan dawo magana kawai zamuyi kinji"
Komai zarah bata iya ce masa ba tana kallo yaja Sophie se binsu take da kallo idanunta tap da qwallah har suka 6acewa ganin ta,ta kai hannun ta a sanyaye ta share qwallar da suka zuba mata snn taje ta nemi taxi ta wuce masaukin su.
Da isar ta bedroom ta saki ledar hannunta taje da gudu kan bed ta fad'a cikin fashewa da kuka,sbd abunda take ji a ranta in ba kukan tayi ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login