Showing 117001 words to 120000 words out of 145898 words
kuma yi miki komai na tafiya koh"
Nan ta gyad'a masa kai tare da komawa qirjinsa ta lafe.
Tana ji ya shiga shafa jikinta a hankali yana wasa da hannun rigar baccin ta kmr zai sa6ule mata rigar.
ta d'ago ta kalle shi se matso fuskar sa yake a hankali zai kai bakin sa a nata.
Ta kauce da sauri tace"meye haka dear nifa bacci nake ji"
Bakin sa saitin kunnen ta muryar sa a natse can ciki yace"plz cutie ki d'an barni in d'an qara kinji kinga tafiya zanyi"
A shagwa6e kmr zatayi kuka ta ture shi tana fad'in"ni gaskiya dear in kana min haka zamu 6ata jiya ka min wayo yau ma shine kake so ka min koh"
Ta nuna shi ya kama hannun cikin kwantar da murya yace"ba haka bane cutie idan na tafi kewar ki zata min yawa bama kusa da juna,dmn ko ba komai idan ina ganin ki ya fimin akan bana ganin ki,yi haquri kinji in d'an yi"
Cikin yanayin shagawa6ar da take d'auke dashi tace"uhm ba wani wayo kawai kake so ka min bayan jiya ba kasan jurewa kawai nayi ba amma naji zafi kuma ni gaskiya yanzu bacci nake ji bazan iya ba.
Sosai ya tafi da ita jikin sa cikin rarrashi yana fad'in"sorry cutie yi haquri kinji tunda kinga ba kya zuwa school idan na kaiki gida sai kiyi baccin ki a can kinji.
Maqale kafad'a tayi tace"um um ni har yanzu ban daina jin zafin na jiya ba ma"
Yace"Eyyah to muje in hura miki"
Ya fad'a tare da d'ago fuskar ta,ae kuwa cike da jin kunya ta janye jikinta a nashi da sauri ta tafi kan bed ya bita zata sauka ya cafko ta se cakulkuli yake mata yana dariya yana fad'in"ae tunda kikace baki daina jin zafi ba sai na hura miki.
Cikin dariya sosai zarah tace"yi haquri wasa nake maka wlh.
Daga haka wasar tasu ta canja salo har saif ya samu abunda yake so.
Bayan sunyi wanka sun shirya har ma sunyi breakfast zarah ta d'ebo en kalolin tufafin ta da zata je dasu gida da kuma handouts d'in ta duka ta kwasa suka tafi.
Da isar su suka sami umma a falo suna gama gaisawa zarah ta haura sama zuwa d'akin su Nusaiba.
Ta same ta zaune kan bed riqe da waya,bata koji shigowar zarah ba har sai da zarah taje ta zauna gab da ita tare da kar6e wayar snn ta d'ago tace"lah 6ter kece har kun zo?
Zarah tace"inafa zaki sani kina nn kinsa waya a gaba se charting kk ba kya ko jin sallama"
Eyyah wlh banji ba kuma bako charting nake yi ba wani novel ne me d'an karan dad'i nake karantawa.
Zarah tace"hm wae rashin aiki,ni kam ya akayi ma baki je school ba yau?
Tace"Muna d'an hutun kwana biyu ne kinsan Ss3
Hakane kam ina nadiya koda yake na manta ta koma kd,yusra dai shikenan ta koma gidan hajiya gabad'aya ba a ko jin d'uriyar ta.
Nusauba tace"Ae kam yusra yanzu sai dai driver ne ke samun ta a can yana kaita school,amma sun ma kusa yin hutu a nn zata dawo idan hutun ya qare se ta koma kuma.
Zarah tace"lallai yusra anji dad'in can gida ma ake kawo ma hutu"
Nusaiba tace"kinsan hajiya komai kake so yi maka take bazata hanaka ba shiyasa tafi jin dad'in can,nn kuwa umma bata yarda da wani banzan iya shege sai dai ma ta kwakkwad'e ta,ko nima da tasan ina karatun Hausa novel d'in da tuni ta kar6e wayar kwata kwata ta hana min.
Zarah Tace"au shiyasa kike yi a 6oye to lallai kuwa zan gaya mata ne.
Da sauri Nusaiba tace"ah haba 6ter dan Allah a'a wlh zata hana min riqa waya har sai nayi aure kuma dan tafi so ko zakayi karatun novel d'in to ka bari idan kayi aure indai har dan zaka qaru akan wasu abubuwan rayuwar aure ne ba shirita ke saka karatun ba.
Zarah tace"ae kuwa zan gaya mata tasan kin girma aure kike so tunda har kuke zuwa ganin qwaf a gidan mutane magulmata kawai kuma auren zakuyi ae inga ko ku kuna ma iya yin tafiyar.
Nusaiba tayi dariya tace"inafa ae lokacin kin zama uwa baki da lokacin ganin qwaf se na renon yara kuma dan nasan kam yaya tuni har ya saka miki baby....wayyo Nusaiba ta fad'a sbd pillown da zarah ta d'auka ta doka mata tana fad'in"wlh Allah ya shirye ki kuma yanzun zanje in sami inna in gaya mata kina gama makarantar nn su suyi miki aure dan wnn iya shegen naki km sae aure,nn ta qara doka mata pillow snn ta tafi da sauri tana dariya zata bar d'akin,nan kawai taji ta fad'a kan jikin saif da shigowar sa knn d'akin.
Cikin dariyar da take d'auke da ita ta kalle sa tace"wae dear baka tafi ba"
D'auke da murmushi ya lotsa en yatsun sa a dimples d'inta yace "ina zanje ban sallami matata ba..ke bamu guri kin tsaya kina kallon yannanki"
Yace"da Nusaiba wacce ke kallon zarah cikin marairaice fuska alamar dan Allah kar ta gayawa umma,se kawai kuma yanayin yanda saif ya mata magana ya bata dariya ta gimtse dariyar ta fita da sauri.
Saif da ya bita da kallo yayi murmushi had'e da girgiza kansa yace"nucy nucy wato dariya ma na bata.
Zarah tace"ba dole ba kaga yanda ka wani tsare gida.
Ke bamu guri kin tsaya kina kallon yannanki.
Ta kwaikwaye shi,cikin dariya ya d'aga hannu kmr zai naushe ta,tace"wayyo tare da cukuikuye shi tana dariya bata son ya doke ta.
Nan kawai taji ya d'auke cak ya tafi da ita sai kan bed ya fad'a kan jikinta ya mata rumfa tare da kai hannun sa kan qirjin ta da duk ya taso ta saman riga yana shafawa muryar sa a kasale yace"ki bani na sallama kafin in tafi"
Da sauri Zarah ta zaro ido tace"dan Allah rufan asiri a gida muke fa kuma...kafin ta iya qarasawa se jin bakin sa tayi a nata ya had'e suka jima a haka har yana qoqarin zuge mata zip d'in riga,tayi saurin zare bakinta tana fad'in"plz dear ya isa haka a gidan su umma muke fa ka sani yi haquri har in ka dawo kaji.
Ta fad'a cikin lalla6a shi kmr wani qaramin yaro sbd tsoron take kar azo a same su haka.
Saif kuwa da har idanun sa sun sauya kala sbd sauqin da ya fara shiga yace"wasa kawai zanyi cutie"
Nan kafin ma ta iya cewa komai se jin tayi kai tsaye ya zuge mata zip d'in riga tare da koma kai bakin sa anata cikin wani irin salon da yasa ta kasa hanashi har ma tana ji ya sa6ule mata riga ya shiga wasa da dukiyar fulanin ta cike da qwarewa yana sarrafa su yanda yake so,wanda da alama sam ya manta cewa tafiya zaiyi haka ita ma ta manta inda suke dan se biye masa tayi suka hau romancing d'in juna da har sun shagala sosai....knocking d'inda aka soma yi ya katse su sukayi saurin tashi saif ya taya ta da sauri ta maida rigar ta snn ya iya amsa kiran da umma keta mishi da ita ce ke knocking d'in.
Bayan ya amsa mata ne tace"kayi sauri lokaci yana tafiya ga driver har yazo yana jiranka.
Yace"to umma ganin nn zuwa"
Nan kawai ya ciro 50k ya bawa zarah yace"ga wnn koda kina da buqatar siyen wani abu"
Snn ya ciro 15k yace"wad'annan kuma idan zan dawo kije saloon a kuma yi miki lalle kinji.
ya d'aura mata kiss kan goshi snn ya miqe,nn itama ta miqe tana mai yi mishi godiyar kud'in da ya bata,ya girgiza kansa alamar ba wannan godiyar yake so ba ya tara mata kuncen sa,ba musu ta d'aura mishi kiss snn ta d'ago d'auke da murmushi ta mishi Allah ya kiyaye.
Amin ya fad'a cikin lotsa en yatsun sa akan dimples d'inta snn yana murmushi ya fita yana mata bye baye,haka itama ta bishi da bye bye d'in snn bayan ya fita ta zauna shiru tana kallon kud'in da ya bata.
Can ta tashi riqe da kud'in a hannun ta ta tafi dasu d'akin umma bata same ta a can ba ta sauka downstairs ta same su har sun dawo daga rakiyar saif suna zaune ta qarasa gurin umma ta zauna a natse tare da fara bata 50k snn muryar ta a hankali tace"dear ne ya bani yace wai idan ina buqatar siyen wani abu"
Snn ta bata 15k tace"wad'annan kuma yace"in zai dawo naje saloon na kuma yi lalle.
D'auke da murmushi umma ta koma maida mata kud'in tace"kinsha godewa sai ki adana a hannunki,na lalle da na saloon kuma duk suma ki ajiye idan zai dawo d'in se a kira mai lalle ta miki ki kuma je saloon.
Zarah tace"to amma inna da kin ajiye kud'in a hannun ki inaga yafi se na had'o har da wasu dubu d'ari da ya ta6a bani duk ki ajiye.
Umma tace"a'a jeki kawai ki adana a wajen ki ba'a zama hakannan Ba kud'i a hannu kinga wata rana kyayi lalurar ki ba tare da kin roqe shi ba.
Shiru zarah tayi dmn ganin take kud'in sunyi yawa a barsu duka a hannun ta dan dubu d'ari d'in da ke ajiye ma ko sisi bata ta6a ta6awa a cikin su ba,amma dai zatayi kmr yanda umma tace,nn ta tashi ta wuce.
Nusaiba ta bita da kallo sbd dear d'in da ta kira saif a gaban umma bako jin nauyi awa dama can haka take kiran shi.
Nan kawai tayi murmushi cike da sha'awar wnn soyayya tasu.
Da dare zarah na kwance kan bed ta gama waya da saif se kallon wayar take cike da jin kewar shi.
Nusaiba wacce ta fito daga bathroom daga gurin wanka tazo tayi zaune kusa da ita tana kallon ta da kulawa tace"6ter lafiya?
A hankali zarah ta kalle ta tace"wlh Nusaiba dear ne nake jin kewar sa sosai a raina bansan meyasa ba har ji nake kmr ya kwana biyu baya nn.
Nusaiba tayi murmushi tace"hm soyayya kenan ae baki ji ma yanda kike birge ni da dear d'in nn da kike kira mishi ba wlh.
Zarah dake kallon ta ta6e da baki tace"hm wae soyayya ni kam na rasa se yaushe ne zaki fahimci cewa nida yayanki babu wata soyayya a tsakanin mu,muna zama ne kawai sbd biyayyar iyaye da kuma dmn farin cikin Baffa.
Dariya Nusaiba tayi tace"kae 6ter kina da abun dariya yanzu duk soyayyar nn da kuke zubawa keda shi ba kya gani gashi har kina kira mishi dear kuma har a gaban umma"
Cikin dalla mata harara zarah tace"ko dai ke d'in ce da abun dariya ba koma ince baki san ainihin meye soyayya ba.
Tayi tsaki snn tace"Dear d'in nn fa da nake kira mishi sunan da yayi saving numbar shi ne a wayata,hakan yasa kawai naga bari na riqa kiran shi a hakan bawai sbd wani banzan tunanin ki da kike yi ba.
Sosai Nusaiba ta qara fashewa da dariya,cike da takaici zarah ta d'auki pillow zata doka mata...se ta tsaya tana kallon wayar ta da ta hau ringing Dear on call.
Sai da ta jefawa Nusaiba pillown snn ta d'aga kiran ta kwanta tana magana dashi murya can ciki sosai ba'a ko jin me take cewa sai shi da take wayar dashi.
Sorry typing d'in ne ya goge min gabad'aya sai da na sake muku shiyasa dare ya min.
_Tuesday 17/04/2018_
*«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*
By
*Billy giro😊*
*Dedicated to»»»Zarah gwandu*
*«»page«» 58*
Nusaiba dake kallonta ta girgiza kanta kawai snn ta tashi taje tayi shirin bacci tazo ta kwanta taci gaba da karatun novel d'in da take karantawa a waya wacce har ta gama karatun bacci ya kwashe ta zarah bata gama waya ba.
Washe gari Nusaiba ce da umma zaune kan dining suna jiran fitowar zarah suyi breakfast har umma ta gaji da jiran,ta kalli Nusaiba tace"wae kuwa kin tashe ta wane irin bacci ne ma takeyi haka har qarfe goma sha d'aya.
Nusaiba tace"hm umma waya sukayi tayi jiya ita da yaya har nayi bacci ni ban san ma sanda suka gama wayar ba,sllr asuba ma da qyar ta iya yi kuma tana idarwa taci gaba da yin bacci,bayan na tashe ta tayi wanka ta shirye ta kuma sake komawa,wata qil ma ko yanzun sake komawa baccin tayi ina ga sai kinje da kan....bata qarasa zancen ba kawai taga zarah tsaye wacce ta dalla mata harara snn taja kujera ta zauna.
Bayan ta gaida umma ta amsa snn tace"nikam inna wae shekara nawa na bawa Nusaiba?
Umma ta kalle ta tace"shekara biyu kika bata har ma da en watanni.
Zarah tace"to ama cire watannin inna shekara biyun da na bata ma ya isa ace ba raini tsakanin ni da ita,amma dan ta raina ni shine hadda kawo gulma ta a gurin ki.
Ta qarashe mgnr ne tana mai kallon Nusaiba da ta hau yin dariya cikin dalla mata harara tace"au dariya ma kk yi zan fad'a fa"
Take Nusaiba ta daina dariyar da take ta marairaice fuska sosai cikin yanayin begging bata so zarah ta fad'a.
Umma dake kallon su tace"me ake 6oyewa ne ba'a so a fad'a min kaddai kina kashe kunne ne kina sauraren duk firar da sukeyi ita da mijin nata.
Da sauri Nusaiba tace"cabd'i wlh ni umma komai ma bana jin me take cewa shi kawai ke jin me take fad'a shida take yin wayar dashi,gamu a gado d'aya kuwa se bakinta kawai da nake ganin yana motsi.....wayyo Nusaiba ta fad'a tare da saurin duqawa ta riqe qafar ta sbd yanda zarah ta daga mata qafar ta akan tata qafar.
Umma dake kallon su tayi murmushi had'e da girgiza kanta.
Zarah ta kalle ta cikin yanayin shagwa6a tace"Allah inna kar ki yarda da abunda ta fad'a sheri kawai take min"
Umma tace"barta ai itama suna gama makaranta auren za'a mata inga sa idon"
Da sauri cikin zaro ido Nusaiba ta kalli umma tace"haba dai umma dan Allah ki bar wnn zancen ni gaskiya se na qara gaba.
A d'akin mijin naki ba...zarah ta fad'a had'e da yi mata gwalo.
Kallonta kawai Nusaiba tayi snn ta kalli umma kmr zata yi kuka tace"amma dai umma da wasa kk ko?
Umma tace"ina wasa dake ne,tuni muka gama yanke shawara da Abban ki wanda idan Allah ya tashi kafad'ar shi ya samu lafiya kina gama makaranta sai zancen auren ki,dan ma'aruf kam ya tashi,haka mai neman Nadiya jira kawai yake ta gama makarantar itama a had'a ku duka ayi muku auren can kwaci gaba da yin karatu idan mazajen naku sun amince.
Lokaci d'aya Nusaiba ta fashe da kuka ta tashi tana fad'in"haba umma wane irin abune mutum da gama secondary amai aure wnn ae se en sokoto ni kam gaskiya bana so nama fasa da yaya ma'aruf d'in yaje can ya nemi wata da ta shirya auren nashi bani ba.
Nan kawai ta bar gurin cikin kuka tana ci gaba da gunguni.
Kallo kawai suka bita dashi kana zarah ta kalli umma cikin sauke numfashi tace"inna dan Allah da gaske suna gama makaranta aure za'a musu?
Da gaske ne mana zarah mazanjen gabad'aya sun shirya yaran kawai suke ta jira tuntuni.
Zarah tayi shiru can tace"amma inna to karatun su fa ya kamata abar su su qara gaba tukun"
Zarah da akwai abunda yafi aure ne ae duk darajar 'ya mace shine d'akin mijinta.
A sanyaye zarah tace"hakane inna amma naga kmr Nusaiba tasa ranta sosai akan ta qara gaba wanda ba lallai bane idan anyi auren ko mazajen nasu zasu barsu.
Umma tace"dukkan su basu da matsala mazajen nasu masu son su ci gaba da yin karatu ne,ae Nusaiba d'in ta duk san yanda ma'aruf keson ta da karatu auren ne dai bata so na rasa meyasa duk aka mata zancen aure se anyi rigima da ita bayan kuwa duk wani girma da ake so a gun 'ya mace Nusaiba ta kammala shi se kace ba 'yar shekara sha biyar ba,shine take ganin anyi mata sauri bayan kuwa kwanciyar hankalin mu shine muga cewa mun auradda ita,idan anyi auren can ta ci gaba da yin karatun ta,mu dai mun sauke nauyin da Allah ya d'aura mana ba ruwan mu da wani banzan shirmen ta ko kukan jini zatayi ita ta sani aure ba fashi ita da ma'aruf da yardar Allah kuwa su kammala jarrabawa kawai.
Shiru kawai zarah tayi bata sake cewa komai ba,se breakfast da suka soma yi suna kammalawa ta d'ibarwa Nusaiba nata taje mata dashi d'aki.
Da shigar ta d'akin ta sami Nusaiba ta gama waya knn ta cillar da wayar gefe da alama ma'aruf ne ta kira ta balbale shi,dan tana cillar da wayar se ga kiran sa yana shigowa nn kawai ta tsinke kiran ta kuma kashe wayar gabad'aya ta bud'e beside drawer ta saka wayar a ciki snn ta maida ta rufe.
Se a snn zarah ta qarasa gurinta ta zauna tana kallonta cike da niyyar zata rarrashe ta ta bata magana,se ganin tayi Nusaiba ta kar6e breakfast d'inda ke hannun ta da ta kai mata,ta lanqwashe qafafu tare da ajiye plate d'in a gaban ta cikin share qwallah tana fad'in"wlh ni bazan ma sa kaina a damuwa ba ai ba kai kad'ai bane d'a namiji se kaje ka nemi wacce zakuyi auren kaida ita bani ba.
Zarah dake kallon ta har zatayi magana...Nusaiba tayi saurin katse ta da cewa"plz dan Allah 6ter yi haquri kar kice min komai na wuce gurin bana so a maida zance baya.
Nan kawai ta hau cin breakfast d'inta zarah tayi shiru se kallonta ta kawai da take har ta kammala ta tashi taje bathroom ta dawo tana d'an d'ingishi ta kalli zarah cikin yanayin shagwa6a tace"6ter ashe dai sosai kika daka