Showing 21001 words to 24000 words out of 145898 words

Chapter 8 - SAIFUDEEN COMPLETE BY ESHAAAT

EYSHAAT   

12 Jul 2024

24760

tace masa wani abu amma tana tsoron tayi magana ya turo mata kyanwa,ta d'auke idon ta a kanshi ta duqa ta d'auki plate d'in,Saifuddeen ya kalle ta dan ya d'auka ko zata ci abincin ne se yaga ta tattara su gabad'aya har na kan dining ta tafi dasu zuwa kitchen,bata fito ba se da ta wanke gabad'aya kwanikan sbd anjima idan umma ta aiko musu abincin dare se ta bada a koma dasu.
Ta fito d'auke da tsintsiya da faka ta share gurin dining d'in dan duk shinkafa ta zuba inda kitty taci abinci.
Bayan ta share gurin ta mofe snn ta koma d'akin ta tayi kwance kawai cikin ta se faman qugi yake mata haka ta zauna da yunwar har sai da aka kawo abincin dare snn taci.

Washe gari ta fito tana share gidan se ga Saifuddeen ya fito cikin shirin sa zai fita,
yayi tsaye yana kallonta fuskar nn tasa ba annuri yace"ke zo nn!
Kallon kitty tayi dake biye dashi beko sani ba tace"ni bazan iya zowa ba kawai ka fad'i mgnr ka ina jinka"
Wani mugun kallo ya mata tare da matsawa inda take,da sauri taja baya har tana qoqarin fad'uwa tace"dan Allah ka tsaya kar ka matso wlh tsoron kyanwa nake kuma gata a bayanka tana binka"
Kallon kitty Saifuddeen yayi snn ya maida duban sa gare ta fuskar sa a d'aure yace"Allah yasa idan na matso mutuwa zakiyi bazan tsaya ba kuma kina d'agawa daga inda kk se na jefa miki ita wlh"
Da sauri Zarah tace"naji zan tsaya wlh,amma dan Allah na roqeqa kar ka matso inda nake...bata ida ba se ganin sa tayi a gabanta kmr walqiya,zata gudu ya fizgo ta da qarfi se ihu take tana tsalle tsalle bata son kyanwar ta ta6a ta,marin da ya mata ne yasa ta tsaya cak tare da kamewa guri d'aya jikin ta se rawar tsoro yake,Saifuddeen yace"zaki daina wnn rawar jikin ko sai na qara miki wani marin"
Da qyar zarah ta d'an iya controlling kanta muryar ta na rawa tace"na daina fad'i abunda zaka fad'a min ka tafi dan Allah"
Sai da ya kama kunnen ta ya mird'e sosai snn yace"sharuddan gidan nn zan gaya miki dan haka ki saurare ni da kyau kiji"
Daga yau d'akina ya zama dole shine farkon inda zaki fara sharewa snn ko zakiyi sauran share sharen gidan nn,snn mai gadi da kikeyiwa tsawa kan ya gaya miki ruwa ya d'auke,kiji in gaya miki yafi duk wani naki daraja a gurina,dan haka daga yau kece zaki ci gaba da yin duk wani aikin da yake yi a gidan nn and idan umma ta aiko da abinci kar ki kuskura kice zaki d'iba har sai ni,mai gadi,kitty munci ya ishe mu snn ko zaki ci abinda muka rage.
Idan kuma kika sa6a d'aya a cikin wa en nn ko!!...yayi qwafa tare da ture ta gefe ya d'auki kitty suka fita.
[11:14AM, 3/6/2018] 鈥�+234 806 858 0203鈥�: _Friday 16/02/2018_ *芦禄禄芦芦禄SAIFUDDEEN芦禄禄芦芦禄*






By
*Billy giro馃槉*



*Dedicated to禄禄禄Zarah gwandu*



*芦禄Page芦禄 14*
Binsa kawai zarah tayi da ido,duk da sharuddan sa sun mata tsauri baza ta bijirewa abunda yace ba,tasan jiranta kawai yake abu kad'an se yakai mata duka,kwana biyu kacal da yin aure amma marikan da tasha sunkai biyar bancin muguntar da yake mata dan haka bazata yarda taci gaba da zama jakar shi ba amma zata yarda ta zama baiwar shi na d'an wani lokaci.
Nan ta share hawayen da ke kan fuskarta snn taci gaba da share sharen ta.
Bayan ta idar ne taje tayi wanka ta shirya snn taje ta d'aurawa kanta breakfast taci,dmn ta gwammaci ta riqa dafa nata abincin taci yafi mata sauqi akan yanda yace,ko banza ma umma sati d'aya ne zatayi tana aiko musu da abinci.
Haka ta yini ita kad'ai a gidan ba wanda yazo har dare kmr ba sabuwar amarya ba sbd anguwar nisa ne da ita sosai snn barikir shiya ce tsit tsit tsit ba kasaifai kake ganin mutane ba bare kuma hutu ya qare an koma school.
Bata wani damu ba tunda akwai kayan kallo sbd akwai ta da son kallo sosai abu ga baqauyen mutum lol.
Ga kuma sabuwar wayar ta da ta yini tana danna na ganin cewa ta iya abubuwan wayar.
Se bayan isha'i Saifuddeen ya dawo gidan tun fitar sa da safe,
Cike ya sami dining jere da abinci,breakfast,lunch,dinner duk suna jere akai,koda ya duba ba wanda zarah taci a ciki.
Ta6e bakin sa kawai yayi ya nufi zuwa d'akin sa yaga kota share mishi d'akin,se kuwa ya sami d'akin tsaf tsaf very neat se dadda d'an qamshi ke tashi.
"Kin kuru"
Shine abinda ya fad'a snn ya cire kayan jikin sa ya fad'a bathroom yayi wanka ya shirya ya fito yaci abinci shida kitty da ya d'ibarwa nata daban,take ta cinye abincin kaf sbd farfesun kifi ne ya zuba mata,sake zuba mata wani yayi,bayan sun gama cin abincin ne ya kira mai gadi yace ya kwashi duka sauran abincin ya tafi dashi.
10:30am na washe gari zarah ta shiga d'akin Saifuddeen zata gyara masa d'aki.
Duk a tunanin ta baya nn ya fita zuwa gurin aiki amma se ganin sa tayi shida wata mace bata jiya ba,ihu ta saki tare da fad'in"innalillahi wa inna ilaihi raji'un!
dmn yanayin da ta gansu a ciki yama fi wanda ta ganshi shida Sophie.
Ta fito d'akin aguje Saifuddeen ya tashi da zafin nama ya nemi towel ya d'aura ya biyota kafin ta shiga d'akinta tuni ya fizgota,gaban ta se wani irin dukan uku uku yake ta runtse idanun ta gam tare da kamewa guri d'aya tana jiran saukar mari.
Bai mare ta ba se had'a ta yayi da jikin bango ya shaqeta yana tambayar uban me taje yi a d'akin sa.
Zarah dake qoqarin janye hannun sa daka shaqar da ya mata tace"to bakai bane kace na riqa share ma d'akin ka kafin komai....to shine dan ubanki zaki shigo min d'aki kai tsaye se kace d'akin awakai.
Tace"to meye banbanci kaida ko bunsuru ma baya abinda kake....ihu ta saki sbd lafiyayyun marin kan da ya kai mata.
Ta fashe da kuka tace"Allah ya isa wlh ka cuci su Baffa da suka same ka ta hanyar halal suka baka tarbiya amma ka zamo musu d'an akuy.....dukan ta Saifuddeen ya shiga yi iya qarfin sa yana ball da ita,sai ihu take tana neman guduwa sai da wacce yake tare da ita tazo ta rirriqe shi tana fad'in"haba my saif ya zaka biyewa wnn bagidajiyar yarinyar da sam ba tarbiya ne dasu ba!
"Komai rashin tarbiyar ta ni sei na ladabtar da ita!"
Saifuddeen ya fad'a a fusace tare da barin gurin ya shiga d'akin shi,yayinda Zarah kam tuni ta shige d'akin ta ta rufe.
Taci kukan ta har ta gode Allah.
Sai da ta tabbatar ya bar gidan snn ta fito ta share koina na gidan amma taqi share d'akin sa,se Quaker oats taje ta had'a wacce zaman ta birni ne ta fara iya shan shi tana kuma ganin yanda umma ke had'awa idan zasuyi breakfast shine ta iya dan tana son shi sosai.
A nn falo tayi zaune ta kunna kallo ta fara sha,but ba shiri ta tofar da spoon d'in farko da ta fara sha snn ta tafi aguje zuwa d'akinta ta shiga bathroom se kwara amai take,byn ta samu ya tsaya mata tazo tayi zaune kan bed tare da dafe kanta wacce ba komai ne yasa ta amai ba se tuno mugun ganin da tayi a d'akin Saifuddeen wanda ita kad'ai tasan me ta gani.
Se da ta sami natsuwa snn ta koma downstairs ta d'auki oats d'in ta tafi dashi kitchen kallon sa take yaji madara sosai da sauri ta rufe idonta ta zubar dashi cikin sink ta kunna famfo har se da ta tabbatar ya wuce snn ta bud'e idon ta ta rufe famfon,ta koma falo riqe da mopper ta goge gurin da ta tofar da oats snn byn ta mayar taje gun dining ta bud'e breakfast d'inda umma ta aiko musu dashi arish ne da soyayyan qwai se plantain wanda sai da Saifuddeen da farkar shi suka ci mai isar su snn suka fita.
Rufe breakfast d'in kawai tayi taje ta kwanta kan 3seater taso ta d'an ci amma yanda zuciyar ta ta yamutse tasan ko taci amayar wa kawai zatayi.
D'an kwanciyar da tayi ne bacci ya kwashe ta a gurin,Saifuddeen ya shigo da saurin sa ya haura sama zuwa d'akin sa da alama mantuwa yayi.
Se da ya dawo snn ya lura da zarah kwance tana bacci,yatsine fuskar sa yayi kmr yaga kashi sbd still tana sanye da kayan bacci bata ko yi wanka ba,ya girgiza kansa kawai ya nufi gun dinning ya duba breakfast yaga yanda suka barshi haka yake,fita kawai yayi se ga mai gadi ya shigo d'auke da sallama a bakin shi,tashi zarah tayi ta amsa sallamar tana kallon sa da kmr mamaki kafin take cewa lafiya malam?
Yace"yalla6ai ne yace nazo na d'auki abinci"
Tace"haba kai kuwa malam fisabilillah se kace ba musulmi ba,ai da sae ka tsaya a waje kayi sallama se in kawo ma ko"
Kiyi haquri yalla6ai ne yace na shigo kawai na d'auka,a tunani ba kowa a falon ai da bazan shigo ba.
Tace"hm ae ko ba kowa kasan dai ba dacewa bane ka shigo....ya shigo d'in! er rainin hankali in ke ba haka kawai kike shiga d'akin mutum ba ko sallama,shi har ma yayi miki sallamar.
Cewar Saifuddeen da ya koma dawowa wanda kana ya kalli mai gadi yace da Allah je d'auki abincin ka tafi daga yau idan ka shigo kar ka sake tsayawa sauraren wnn sha sha shar...
ba mamaki ma ubanki na can yana neman ko gadin ne ya samu be samu ba amma sbd kinzo birni shine har kinada qwarin guiwar da zaki tasa mai gadi a gaba kina gaya masa mgnr banza.
Shaye da toka Zarah ta miqe tsaye cikin 6acin rai ta kalle sa tace"kaga malam wlh duk abunda zaka min kamin amma kar ka sake sako ubana a ciki,d'an akuya kawai da bai san darajar iyayen shi ba!.
Ta dalla mishi harara tare da buga wani uban tsaki ta wuce.
Cak Saifuddeen ya tsaya galala yana binta da kallo cikin mugun mamakin yanda akayi ta sami damar raina shi haka.
Haqiqa duk Abba ne yaja masa wnn rainin,ace baiga wacce zai had'a shi aure da ita ba se wnn bagidajiyar bafulatana,nn kawai idanun sa suka sauya zuwa launin ja,ya jinjina kansa kawai ya fita.
Satin ta biyu a gidan,rnr friday se ga Nusaiba tazo ita da yusra sosai zarah tayi murna,sbd tun wancan lokacin basu sake dawowa ba,bcos zuwa makaranta be bar su ba in sunje tun safe sai 5pm suke dawowa sbd makarantar had'e take da islamiyya duk da haka saturday n sunday suna zuwa islamiyyar da ke nn kusa da gida snn thursday n friday da yamma extra lesson ake musu idan sun dawo daga school. ko yanzu ma suna dawowa daga school ko abinci basu ci ba suka shirya suka zo by 4 zasu koma kafin me lesson d'in nasu yazo.
Amma waya kam suna yin ta sosai shiyasa take d'an jin damar kewar.
Dama ta kammala girki knn suka zo ta d'ebo abincin sukayi zaune a nn falo se ci suke suna fira.
Suna kammala cin abincin ne Nusaiba taja zarah suka je d'aki.
Kan bed suka zauna Nusaiba na kallon zarah tace"6ter sati biyu kacal amma kinga yanda kika rame"
Murmushi zarah tayi tana mai kallon kanta dama ya jikin nata yake balle ta rame,afkin jikinta hips ne se boobs da ko ta rame su basa wani raguwa.
Tace"ae dole na rame Nusaiba ina tare da wanda baya da burin da ya wuce kullum yaga ya sauke wata sabuwar muguntar sa a kaina.
Nusaiba tace"kina nufin yaya bai daina maki abubuwan da yake miki ba"
Hm Nusaiba knn da wuri haka ae sai abunda ya qaru.
6ter wato wani namijin se kin nuna masa ba kya jin tsoron sa snn fa zaku zauna dai dai dan haka daure ki riqa nuna masa kmr ba kya jin tsoron sa zaki ga ya daina ku dawo kuna zaman ku abun sha'awa kmr ba ku ba.
Har abadah baza mu ta6a zama yanda kike tunani ba Nusaiba sbd ba kad'an ba yayanki ya tsane ni haka nima.
No 6ter yaya ba ke ya tsana ba kawai shidai haka yake baya son mutumin qauye,gashi kuma a cikin d'an qanqanin lokaci har kin fara waye wa sbd kina son kiga cewa ke waye d'in,da mukaje rimin dako lokacin sa lalle ae kinga se magana akeyi tayi inna se jin dad'i take,dan haka zamu ci gaba da inda muka tsaya amma ba'a fannin kwalliya ba tunda ba laifi kin d'an iya.
Wane fannin zamuyi knn yanzu?
Zarah ta tambaya tana mai kallon Nusaiba tare da gyara zamanta.
Nusaiba tace"tun zuwanki gidan nn wane irin kaya ne kike sawa?
Atamfa kawai nake sakawa kuma ko kwalliya ma bana yi sbd gabad'aya tunda akayi auren nn naji komai ya fita raina duk da ina son kwalliyar en birni sosai.
Nusaiba tace"to ba ma kwalliyar ba dai dmn kayan da nake son ki riqa sawa basa da buqatar heavy makeup ko simple kikayi daidai ne bare natural beautyn ki ma ko bakiyi kwalliya ba zakiyi looking good.
Murmushi zarah tayi tace nidai gaya min wane irin kaya ne.
Ba wasu kaya bane face qananun kaya.
Da sauri zarah ta gwalo idanun ta tare da dafe qirji tace"qananun kaya fa kika ce Nusaiba,dan Allah rufa min asiri kayan en iska ne fa ina ni ina saka su amin kallona er iska,masu sawa dai Allah shirye su idan suna da niyyar shiryuwa.
Dariya Nusaiba tayi sosai snn tace"wa ya gaya miki se d'an iska kawai kesa qananun kaya,wayewa ce fa kawai kuma naga kema kina son ki waye d'in ko?
Sosai ina so amma ba irin wnn wayewar ba gaskiya dan bazan iya sa qananun kaya ba.
Haba 6ter kmr bakiyi boko ba ai qananun kayan sune zasu fito dake.
Nusaiba ban fa ta6a sawa ba ta ya ma zan fara.
Ae da sannu zaki fara har ki saba da kayan kizo kina mishi yanga.
Zarah ta 6ata fuskar ta tace"ni kam bazan yi ba ae abinda kake so zakayi wa yanga na ganin ka birgeshi,ni kuma bana son shi ko kad'an,ba kuma zan ta6a son shi ba har abada koda kuwa maza sun qare a duniya.
Nusaiba ta dafa ta tace"Ki fahimce ni 6ter wato so nake ki jawa kanki girma ya daina ganin ki er qauye har yana miki wulaqanci.
Shiru zarah tayi burinta knn dama in haka ne kuwa zata qoqar ta.
Tace"shike nn zanyi"
Dad'i Nusaiba taji wacce ba girma kad'ai take son jawa zarah ba burinta soyayya ta d'arsu a tsakanin su.
[11:14AM, 3/6/2018] 鈥�+234 806 858 0203鈥�: _Saturday 17/02/2018_ *芦禄禄芦芦禄SAIFUDDEEN芦禄禄芦芦禄*






By
*Billy giro馃槉*



*Dedicated to禄禄禄Zarah gwandu*



*芦禄Page芦禄 15*
4:10pm suka fito zasu koma.
Jamil suka samu jingine a jikin motar sa da ya faka a nn gaban parking lot.
Gaida shi sukayi snn suka wuce.
Zarah da ta raka su har se da taga wucewar su snn ta dawo,jamil da ya bita da kallo tun wucewar su har dawowar ta,
ya tsaida ta yace dan Allah ta kira mishi Saifuddeen idan yana ciki yayi ta kiran shi a waya be d'aga ba.
"To" tace mishi ta wuce ba tare da tasan Saifuddeen d'in yana nn ko baya nn ba dan tunda suka shiga d'aki ita da Nusaiba basu sake fitowa ba yusra ma can ta same su sai da zasu koma ne snn suka fito.
Da shigar ta kae tsaye d'akin sa ta nufa tana mishi knocking se can ya bud'e qofar,kallonta yake fuskar sa a d'aure mai d'auke da alamar bacci yake ta tashe shi yace"wae ke jakar ina ce daqiqiya ba na hanaki zowa ko kusa da qofar d'akin nn ba!
Kallon sa tayi tare da kauda fuskarta gefe snn tace"da ka hana min ai baka gaya wa abokin ka cewa in ya zo ya riqa shigowa kawai ba se ya aiko ni ba.
Nan kawai ta wuce abinta zuwa d'aki Saifuddeen ya bita da kallo tare da yin qwafa snn ya fito ya sami Jamil ransa a 6ace yana fad'in"kan me zaka tsaya a waje kmr wani baqo baka shigo ciki ka same ni ba har da aika wnn sakaryar.
Jamil dake kallon sa yace"kaffa ka manta nn gidan auren ka ne ba kamar gida ba da zanje 6angaren ka kai tsaye.
Saifuddeen ya ta6e bakin sa yace"hm!wai shirmen banza auren da kanka zai koma in huta da jaraba ni har yanzu mamakin ka nake wlh wai baka ga abin so ba se wnn abar,har kana jiran na sake ta ka aure ta,ba mamaki ma tausayin ta ne kawai kake ji se ka aure ta kazo kana yin dana sani.
Jamil yayi murmushi tare da girgiza kansa yace"Saifuddeen knn har abada ni bazan ta6a nadamar auren zarah ba inshaa Allah,sai dai in ko kaine zakayi nadamar sakin ta.
Wani mugun kallo saifuddeen ya mishi tare da daka qafar shi da qarfi kan yatsun qafar jamil"
Ah!....jamil ya fad'a cike da jin zafi ya duqa tare da kai hannu yana shafa yatsun qafar shi idon sa kan Saifuddeen yace"amma saif ka cika mugu wlh da zafi fa"
Hararar sa saifuddeen yayi yace"ae kaine cikakken mugu kan me zanyi nadama akan na saki wnn abar har abada wlh bazan ta6a yin nadama ba.
Jamil ya d'ago d'auke da murmushi yace"kaga nidai banzo dan wnn ba dalilai biyu ne suka kawo ni zan fad'a maka nayi gaba"
Saifuddeen ya kalle sa alamar yana jinsa.
Jamil yace"na farko dai Sophie ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login