Showing 18001 words to 21000 words out of 145898 words

Chapter 7 - SAIFUDEEN COMPLETE BY ESHAAAT

EYSHAAT   

12 Jul 2024

24765

su har sunga gurin barkwanci.

Bayan kowa ya watse tana nn zaune kan bed ita kad'ai still fuskar ta a rufe se ci gaba take da kukan ta dan se kukan ma ya dawo mata sabo.
Qofar d'akin taji an bud'e da qarfi har sai da ta tsorata ba shiri ta miqe ta sauka daga kan gadon tana kallon Saifuddeen da shine ya banki qofar d'akin ya shigo yana mata wani irin mugun kallon da yasa ta soma ja baya,shi kuma se matsowa yake inda take har ya had'e ta da jikin gina,yana kallon ta fuskar nn tashi kmr wani zaki ba annuri ko kad'an,zarah kuwa gabad'aya ta kame jikin gina tana kallon sa a tsorace,wacce ba shiri ta saki qara sbd yanda yasa qafar sa ya daki qafar ta da qarfin tsiya se mutsustsuka qafar yake d'auke da takalmin sa masu masifar ciwo snn yakai hannun sa a bayan wuyan ta ya lotsa akaifun sa ciki sosai ya riqe mata jijiyoyin wuya gam tamkar ze 6alla mata wuya.
Ae kuwa take idanuwan zarah suka yi jajur se faman qoqarin qwatar kanta take amma ta kasa.
[11:14AM, 3/6/2018] 鈥�+234 806 858 0203鈥�: _Wednesday 14/02/2018_ *芦禄禄芦芦禄SAIFUDDEEN芦禄禄芦芦禄*






By
*Billy giro馃槉*



*Dedicated to禄禄禄Zarah gwandu*


*芦禄Page芦禄 12*
Saifuddeen kuwa se qara matse mata wuya yake yana mai ci gaba da mutsustsuka qafar ta,Zarah dake ta qoqarin qwatar kanta ta saki qara cike da jin zafi cikin kuka tace"wae kai wane irin mugu ne me na maka!
A qufule yasa hannun sa da yatsun sa biyu ya mugun matse mata baki snn cikin kakkausar murya yace"ke! dan ubanki har tambaya kike,to bari kiji ba'a ta6a babbar jakar da ta shigo rayuwa ta ba ta lallata min duk wani tsarin na rayuwa ta ba irin ki,wacce ko d'aura min ke akayi a qafa bazan ta6a janki ba wlh se dai na tsinke na yar,dan haka tun wuri kiyi gaggawar cire cewa kin zo gidan nn ne dmn aure never!
Kisa a ranki cewa kinzo fursun ne inda zan azabtar dake na miki hukuncin laifin da kika aika ta a gare ni,dmn bazan ta6a barin ki ba wlh se na hukunta ki hukunci mafi tsanani da se kinyi nadamar zowar ki duniya!
Supid!!
Ya fad'a tare da jefar da ita gefe ta fad'i da qarfi har sai da goshin ta ya daki gefen bed da sauri ta dafe goshin nata tare da fashewa da wani irin kuka yayinda d'ayan hannun ta ke riqe da qafar ta da ya mutsustsuke duk tayi wani irin jajur,wuyan ta kuma ji take kmr still bai janye hannun sa ba sbd zafin bala'in da take ji,wacce tana jin yanda jini ke d'an silalowa a hankli daga bayan wuyan nata,ga bakin ta dake mata sululi sbd matsar da ya masa.
A ranta se Allah ya isa take ta mishi tana ci gaba da kuka a nn har bacci ya kwashe ta a gurin bata sani ba.

Washe gari da qyar ta iya jan qafar ta taje ta d'auro arwala tayi sallah.
Bayan ta idar ta koma kwanciya,byn wuyan ta da qafar ta duk sun kumbura tana jin kanta kmr wata mara lafiya haka dai ta samu bacci ya d'auke ta.
Se guraren 9 ta tashi tayi wanka ta shirya,zuwa qarfe 10 da rabi se ga su Nusaiba sun zo mata da breakfast d'inda umma ta basu su kawo.
Dama yunwa take ji tayi zaune taci se da ta qoshi,nan fa sukayi ta fira abinsu
Se bayan mutane sun fara zowa ne snn suka tashi zasu sauka downstairs zuwa falo a nn Nusaiba taga yanda zarah ke taka qafar ta da qyar tana d'ingishi,nadiya da dije sam basu
lura ba sbd suna gaba su suka fara fita.
Nusaiba da ta gani ta jata baya kad'an tana kallon qafar snn tace"6ter what's wrong,me ya sami qafar ki haka tayi jajur?
Zarah ta ta6e baki tace"yayanki mana mugu shine duk ya mutsustsuke qafar"
Me kika mishi?
Nusaiba ta tambaya
Zarah tace"hm meko mugunta kawai"
Snn ta yaye gyalenta dake yafe tun daga saman kanta tace"duba bayan wuyana ma ki ga duk ya kumbura sbd matsar da ya min"
Nan Nusaiba takai hannun ta a hankli ta ta6a gurin tana dubawa tace"kai oh my God!
lallai yaya saif Allah tun wuri kar ki barshi yaci gaba da miki haka"
Zarah tace"hm basshi Allah ya isa ne zai kama shi dan bazan ta6a yafe masa ba wlh"
Nan ta maida gyalen ta ta yafa har zuwa goshin ta da ya d'an yi ja duk ta rufe bata so mutane su gani,haka ma da suna saukowa daga staircase se taka qafar ta take a hnkli dan kar mutane su fahimta,amma duk da haka se da nadiya da dije suka fahimta har ma suka tambaye ta me ya sami qafar ta tace musu abune ya fad'o min a qafa shine naji ciwo.
Komai basu ce ba se sannu da suka mata snn suka qarasa gurin mutane dake zazzaune a falo duk mafi yawan su en rimin dako ne wato maman dije da sauran en uwa,wa enda a nn garin suka kwana gurin umma.
Take gida ya cika tamkal se yinin biki ake Saifuddeen kam tun da safe ya fita gidan be sake dawowa ba har yamma tayi kowa ya watse se su Nusaiba kad'ai wa enda suma tafe suke sun fito zarah ta rakosu bakin gate,odar da akeyi ne yasa suka tsaya mai gadi ya bud'e gate d'in,se ga jamil ya kunna motar sa a cikin gidan shida saifuddeen wanda motar shi ce ta sami matsala shine jamil ya kawo shi ba dan yaso ba sbd yarinyar da Saifuddeen yake tare da ita tana nn zaune a seat d'in baya se k'as k'as take tana cin chewing gum ta wani ci uban ture kaga tsiya,qafar ta kan d'aya tana faman danne danne a waya wacce tana d'aya daga cikin en matan da ke matuqar son Saifuddeen da se yanzu ne ya fara lokacin su,jamil kam abun har mamaki ya basa.
Su Nusaiba kam fita kawai sukayi sbd driver na waje yana jiran su ba tare da sun tsaya kula da wa enda ke cikin motar ba kawai dai sunga Saifuddeen da jamil basu kula da wacce ke baya ba sbd duhun glass d'in motar bazai barsu su iya ganinta kai tsaye ba se idan sun kula.
Zarah na tsaye har sai da suka shiga mota suka wuce snn ta koma daga ciki,idon Jamil qyar a kanta ganin yanda take d'ingishi ya kalli Saifuddeen dake qoqarin bud'e qofa ze fita yace masa"halan me ya sami zarah a qafar ta har take yin d'ingishi?
Wani banzan kallo Saifuddeen ya mishi snn yace"oho mata in ma kayi wani banzan tunani ne to ka ma watsar dan kasan wnn abar ko duniyar nn kaf za'a ban bazan neme ta ba wlh"
Ya buga tsaki tare da bud'e ganbun motar ya fita Jamil ya bisa da kallo d'auke da murmushi shi sam bai ma kawo wani tunani ba dan yasan halin abokin nasa bazai ma ta6a kula ta ba.
Yana kallon sa har suka shige shida yarinyar sa,ya girgiza kansa kawai
snn yaja motar sa ya bar gidan.
Saifuddeen kuwa koda suka shiga sun sami zarah tana kashe kayan kallo sau d'aya ta kalle su ta kauda kai taci gaba da aikinda take,Saifuddeen ya riqe waist d'insa yana kallon ta yace"ke dan ubanki gidan ku ba'a koya maki tarbiya bane da baza kizo ki durqusa ki gaida mutane ba!
Kafin zarah tace komai wacce yake tare da ita ta wani ya tsine fuska tana kallon zarah tare da fad'in"No dear ka barta kawai ni bana ma son gaisuwar ta,zo mu tafi"
Taja hannun sa suka haura sama zuwa d'akin shi,
zarah ta bisu da kallo ta6e da baki tace"an dai yi asara ga kyau amma ba kyan hali,Allah sa ma kaf karuwan duniyar nn zaka kawo a cikin gidan nn ni ina ruwana"
Nan ta ida kashe kayan kallon ta haura sama zuwa d'akin ta.

Washe gari da safe tana kwance kan dardumar sallah tana bacci se ga Saifuddeen ya shigo d'akin riqe da qaramin bokiti a hannun sa cike da ruwa,a tsiyace ya kwara mata su gabad'aya kan fuskarta,ba shiri ta farka tare da sakin ihu cikin mugun tsorata ta miqe a rud'e tana waige waige a tunanin ta ko tayi gamo da aljanu ne suka jefo ta rafi.
Saifuddeen dake kallon ta ya kwad'a mata gigitaccen mari yace"kalle ni nn nine kije ki bud'e qofa se faman danna doorbell ake duk an hana min bacci.
Zarah dake dafe da kuncen ta tana kuka tace"amma wlh se Allah ya isa min bazan ta6a yafe maka ba....wani lafiyayyen marin ya koma kife ta dashi ya nuna ta yace"mind ur tongue ban tashe ki dan ki gaya min mgnr banza ba,maza kije ki bud'e qofa nace ko yanzun nn nayi gunduwa gunduwa dake,kinzo se sharara bacci kike tunda an gaya miki nn gidan ubanki ne da zaki kwanta ki huta.
Da har zata ce bazata ba tayi shiru tana kallon farar kyanwar da ta shigo a tsorace taja baya dan mugun tsoron kyanwa take.
Saifuddeen da ya fahimta ya d'auki kyanwar yace"zaki je ko sai na cillo miki ita"
Da sauri ta girgiza kanta muryar ta na rawa tace a'a zanje wlh.
Nan ta fita da sauri sauri se fmn d'ingishi take har ta iso bakin qofa ta bud'e.
Mai gadi ne tsaye a bakin qofar wanda har ze juya yaji an bud'e qofar ya tsaya,se da ya gaida ta snn yace"dama ruwan gidan ne suka d'auke gashi ina so zan bawa flowers ruwa"
"to an gaya ma ni wani abu na sani na gidan nn ne"
Zarah ta fad'a ranta a 6ace tana kallon sa kmr shine Saifuddeen.
Mai gadin bai ce komai ba se haquri da ya bata ze juya se ga Saifuddeen,da saurin ta ta bar gurin dan still yana riqe da kyanwar a hannu sa.
Tambayar mai gadi yayi mene ne,mai gadi ya gaya mishi.
Nan ya fita yaje ya duba ruwan suka kawo.
Da ya dawo kai tsaye d'akin zarah ya nufa da niyyar gindaya mata sharuddan gidan,but yana 6ird'a qofar d'akin ya jita a rufe.
Zarah na jin sa tayi banza dashi se jiqaqqin tufafin jikin ta ta cire wato kayan bacci riga da wando da kuma qaton hijabin sallah da ke jikinta,se ta zamo daga ita se inner wears,half vest ce baqa da pant baqi mai kmr bomb short dan ya rufe mata d'uwawu sosai har zuwa gurin cinyoyin ta kad'an.
Sanyi take ji sosai har tana kakarwa amma bata nemi wani abu ta rufa jikinta ba,dan jin inner wears d'in jikinta take kmr suma sun d'an jiqe,tayi gurfane kan guiwoyin ta tasa tufafin da ta cire tana tsane ruwan da sauri tana matsewa a cikin bokiti.
Saifuddeen da yaje d'akin sa yana kallonta ta jikin laptop d'in shi se kallon ta yake kmr da mamaki,sbd gashin da ya gani da ita sosai mai sul6in gaske baqi wulik dashi ya zubo har saman gadon bayanta ga black half vest da black bomb short d'in jikinta sun qara fito da hasken fatar ta sosai se tayi kyaun duba kmr wata wayayya.
Ta6e bakin sa yayi snn ya rufe laptop d'in tare da cillar da ita gefe.
[11:14AM, 3/6/2018] 鈥�+234 806 858 0203鈥�: _Thursday 15/02/2018_ *芦禄禄芦芦禄SAIFUDDEEN芦禄禄芦芦禄*






By
*Billy giro馃槉*




*Dedicated to禄禄禄Zarah gwandu*




*芦禄Page芦禄 13*
Snn ya maida duban sa gun wacce yazo da ita jiya a nn ta kwana tana kwance rufe da blanket se fmn sharara bacci take,hannu yasa ya yaye blanket d'in,ba wata sutura a jikin ta bai damu ba se tashin ta ya shiga yi.
A hnkli ta bud'e idon ta tare da jan blanket ta rufe jikinta snn ta tashi zaune tana kallon sa tace"ya akayi ne dear?
Yace"wanka zakiyi kiyi ki bar gidan nn kafin mutane su fara shigowa bana son qananun maganganu"
Tace"to da akwai abinda zanci idan na fito dan ni yunwa nake ji sosai"
Fuskar sa a d'aure yace"kin girka ne da zaki ci"
Ta marere ce fuska tace"haba dear ina wnn yarinyar da zan shiga kitchen da kaina"
Wnn qazamiyar ce zaki iya cin girkin ta.
Ta yatsine fuska tace"kuma fa hakane bazan iya cin girkin ta ba gaskiya,bari naje nayi wanka idan na fito ko tea ne se nasha ko kanada buqatar na girka mana wani abu?
"Bana buqata"
Ya fad'a a taqaice,bata sake ce masa komai ba se sauka tayi daga kan gadon taje ta fad'a bathroom.
Zarah kuwa bayan ta gama gogen gogen ta,kae tsaye bathroom ta shiga tayi wanka se bayan ta fito ta shirya snn ta gyara d'akin.
Kana ta kalli agogon bangon d'akin taga har sha d'aya tayi amma ba alamar zuwan su nusaiba gashi yunwa take ji,yau Sunday bare tayi tunanin ko sunje school,snn bata da waya bare ta kira umma taji ko lfy dan jiya da kansu suka gaya mata cewa zasu koma dawowa.
Nan dai ta yanke shawarar idan har sha biyu tayi basu zo ba zata je kitchen ta sami abunda ta girkawa kanta.
11:30 ta soma jin qarar doorbell ae kuwa ta sauka downstairs da saurin ta dan tasan inshaa Allah sune suka zo.
Koda ta bud'e qofa kuwa sune.
Shaye da toka tayi tsaye riqe da qugu tana kallon su taqi ta basu hanya su wuce,haquri suka bata tare da gaya mata dlilin jimawar su ba haka kawai bane.
"Snn kuma ga babban albishir Abba yace a kawo miki"
Nusaiba ta fad'a tare da miqa mata waya sabuwa dal a cikin kwalin ta.
Wani irin dad'i zarah taji ta kar6i wayar da murnar ta snn ta basu hanya suka shigo suka zauna,nusaiba ta kar6a ta fiddo wayar a kwali,irin wayar ta ce sak Tecno K9 se dai ta Nusaiba gold ce wnn kuma ruwan cement.
Se da suka d'auki selfie da wayar snn suka baje kan rug suna yin breakfast sbd basuyi breakfast a gida ba shine suka zo da nata har nasu gabad'aya.
Koda Saifuddeen ya fito zai fita ya gansu se 6arkar firar su suke Nusaiba na nunawa zarah yanda zatayi amfani da wayar.
Nusaiba,Nadiya da Dije tare suka gaida shi bai kalle su ba se kiran sunan Nadiya yayi tare da amsa gaisuwar ta ya fita.
Rashin amsa gaisuwar dije da yayi shine ya fahimci cewa er uwar Zarah ce dmn rashin iya hausar su iri d'aya ne suna bud'e baki zaka san su Fulani ne.
Nusaiba kuma tuni ya daina amsa gaisuwar ta tun daga rnr da suka wuce ita da zarah basu gaida shi ba.
Bata damu ba dan dama tasan ba amsa gaisuwar ta ta zai yi ba,dije kuma ita sam bata lura cewa gaisuwar Nadiya kad'ai ya amsa ba,bare ita Nadiyar wacce a tunanin ta ko dan sun jima basu had'u bane ya kira sunan ta.
Nan dai suka ci gaba da harakar su har sai bayan sunyi sllr zuhur snn sukayi shirin komawa gida zasu bi driver da ya kawo wa zarah abincin ranan ta wanda dama yazo ne da niyyar komawa dasu sbd Nadiya da dije duk yau zasu koma.
Tana dawowa daga rikan su ta hango Saifuddeen zaune kan dining yana cin abincin da umma ta aiko dashi.
Kae!
Ta fad'a snn taje da hanzarin ta ta d'auke abincin,wani lafiyayyen mari saifuddeen ya mata har sai da ta saki plate d'in ba shiri,fuskar sa cike da mamaki yace"ke! ni sa'ar ki ne da zaki zo ki samu ina cin abinci ki d'auke"
Zarah dake dafe da kuncen ta idanun ta cike tap da qwallah cikin muryar kuka tace"abinci na ne fa da inna ta aiko min kuma idan na d'iba mai gadi nake kaiwa sauran gashi kazo kana ci"
"Inna"
Ya fad'a fuskar sa a yatsine.
Ya shiga kallon kulolin abincin tabbas kulolin umma ne kuma d'and'anon abincin na umma ne snn kuma yaga lokacinda driver ya kawo abincin haka na nufin umma take cewa inna knn.
Ya kalle ta a fusace tare da d'aura mata wani marin yace"dan ubanki umma kike kira da wnn qazamin sunan iye!?
Tambayar ki nake ki gaya min ko yanzun na sake sauke miki wani marin wlh!
Kuka zarah ta fashe dashi tare da ja baya,
yace"to wlh bari kiji in gaya miki kar in koma jin kin kirata da wnn sunan,ki bari in kinje can qauyen naku kyaci gaba da kiran uwar ki da sunan ba tawa uwar ba,sakara kawai fice in daina ganin ki a nn.
Matsawa kawai zarah tayi bata bar gurin ba dan so take ta d'ibi abincin taje dashi taci yunwa take ji.
"Kitty! Kitty!!Kitty!!!"
Saifuddeen ya shiga kiran sunan wnn farar kenwar ae kuwa se gata tazo aguje,ba shiri zarah ta bar gurin har tana had'awa da gudu,shi kuma ya dire ma kitty plate d'in abincin da ya fara ci me cike da naman kaji take ta fara ci,snn ya d'auki wani plate ya sake d'ibar wani abincin ya soma ci.
Se da akayi sllr la'asar snn zarah ta fito a tunanin ta ma Saifuddeen ya fita amma se ganin sa tayi kishingid'e kan 3seater qafar sa kan d'aya yana karatun jarida,kitty na kwance kusa dashi se baccin ta take.
Gun dinning ta nufa koda ta bud'e warmers ba komai a ciki.
Kallon sa tayi muryar ta a sanyaye tace"ina kuma ka kai sauran abincin banci ba"
Ba tare da ya kalle ta ba yace"na baiwa maigadi ga sauran na kitty nan a qasa se ki d'auka kici,shine rabon ki ba dan matsayin ki yakai can ba na taimaka maki ne kawai"
Zarah ta kalli abincin da kitty ta rage a plate,wato ita zai had'a da kyanwa har yace taci raginta,hm wai me en birni suka d'auki qauyawa ne,amma ba komai da sannu zata nuna masa ko en qauye suna da muhimmanci ba abun walaqantawa bane su.
Ta kalle sa kmr

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login