Showing 144001 words to 145898 words out of 145898 words
dare bai daina mata ba bai kuma qara mata ba.
Har ma ta iya lalubo dear d'inta suka kashe juna da soyayya,dan tsufan cikin sosai yasa mata buqatuwa.
Wa enda har ma sunyi wanka sunyi shirin bacci suna kwance rungume da juna,hannun saif akan cikin ta as usual se faman shafa cikin yake,kawai yaga ta sauka da sauri daga kan gadon sbd wasu ruwa da taji suna fita a qasanta sauri sauri.
koda saif ya sauko daga kan gadon cikin sauri yana tambayar ta mene ne,ina bata iya bashi amsa ba se zubewa qasa tayi da sauri kan guiwoyin ta tana yarfi da hannun ta sbd wani irin azababben ciwo da taji yazo mata lokaci guda,ta rirriqe saif tana fad'in"innalillahi wa inna ilaihi raji'iun! Wayyo Allah dear zan mutu dan Allah ka taimake ni!
Saif da ya fahimci naquda ce duk yabi ya rud'e sai rarrashinta yake yana son ta sake shi ya d'auko makullin mota su wuce asibiti dan sosai ta rirriqe shi har ma baya iya qwatar kanshi,se ma wani irin nishi da yaji tayi mai qarfin gaske da nn gurin kai tsaye ta fiddo mishi da yaran sa duka biyu maza.
[5/3, 9:49 PM] Billy giro😊: _Thursday 03/05/2018_
*«»«»«»SAIFUDDEEN!«»«»«»*
By
*Billy giro😊*
*Dedicated to»»»Zarah gwandu*
*«»Page«» 68*
Yayinda zarah ta tafi gabad'aya jikinsa se sauke numfashi take tana kallon yaran d'auke da d'an murmushi a fuskar ta.
Haka ma saif kallon yaran yake cikin tsananin farin ciki snn ya kalli zarah tare da qara rungume ta a jikin sa ya d'aura mata kiss yana faman yi mata sannu,duk da cewa d'aya bayan d'aya ta fiddo mishi yaran ba tsaiko amma se tausayin ta yake ji,da kuma wata irin qaunar ta da ta qara d'arsuwa a ranshi.
Wanda nn ba 6ata lokaci ya kama yaran nasa da se faman canyara ihu suke ya gyara su tas har zarah d'in kuwa,da take ya had'a mata tea mai kauri tasha.
Wacce tana kallo ya yiwa yaran nashi addu'a en du6ul du6ul dasu jawur kmr ka qwanta jini ya fito,da suka d'auko uban su sak kmr an tsaga kara,wanda yana gama yi musu addu'a yayi shiru yana kallon su qwallah cike a idon shi har ma suna saukowa akan kumatun sa.
Zarah dake kallon su take ta samu kanta a cikin damuwa ta kama kumatun sa muryar ta a sanyaye tace"dear me yake faruwa ne kana kuka a lokacinda ya kamata ace farin ciki kakeyi?
Muryar sa a hankali ba tare da ya iya daina kallon yaran ba yace"dole nayi kuka cutie dmn a baya na aikata abunda dashi da zina duk d'aya wanda bazan so 'ya'yana su aikata hakan ba ina tsoro.
Cikin kwantar da murya tace"Dear inshaa Allah 'ya'yanka ma baza su aikata hakan ba ko dan tubar da kayi a gun ubangiji,kawai dai kaci gaba da yin istigifari kaji"
A hankali saif ya gyad'a mata kai wanda tun lokacin da ya daina wnn halin yake ta roqon Allah yafiya dan yasan ya aikata babban kuskure.
Zarah dake share masa hawaye a hankali takai bakinta a nashi ta had'e ko zata d'an rage mishi damuwa ae kuwa koda ta zare bakin nata se murmushi yayi yana kallonta tare da d'aura mata kiss kan goshi,snn yace"to a bawa yarana mamma su sha koh,kinga se tsutsar en yatsun su suke yunwa suke ji.
Nan ba musu zarah ta d'an yaye towel d'in da ke jikinta mammanta suka bayyana se kallon su saif keyi kan yanda suka qara wani irin kyau da cikowa da kullum in ya gansu qara ganin kyaun su yake.
Wanda yana fara bawa d'aya zarah tayi saurin rufe idanunta cikin qanqame jikinta kan zafin da taji.
"Sannu kinji"
Saif ya fad'a yana kallonta da kulawa.
Zarah ta gyad'a masa kai a hankali tare da bud'e idanunta da har sun ciko da qwallah.
Yace"ko a cire masa mamman ki huta?
Tace"um um ka barshi kawai"
Wacce ta fad'i hakane ganin yanda yaron ya samo shan mamman kmr dama can ya saba.
Saif kuwa sai sannu yake ta mata har yaran suka gama shan mamman.
Snn sharp sharp ya shirya mata en kayanta a cikin akwati dan surprise yake son yiwa su Abba shiyasa bai kira su ya gaya musu ba,gashi dare yayi kam har sha biyu da wani abu amma baya iya haqura har safe snn ko zasu je gida,shiyasa ya had'a mata en kayanda zasu buqata kawai zuwa gobe da safe,in yaso gobe d'in daga baya snn ya had'a musu sauran.
Tafe suke cikin mota yayinda yake rungume da d'ayan a jikin shi,haka ma zarah na d'auke da d'ayan wacce se kallon yaran take tayi an shirya su tsaf sunyi kyau cikin kaya iri d'aya se zuba qamshi suke dasu har ita,tana tunanin irin murnar da su Abba zasuyi idan suka gansu hakan nn by surprise.
Da ban ma san ya zan fasalta muku murnar tasu ba a lokacin da suka isa,se in cika page nawa ma ban gama fad'ar murnar tasu ba da suka ga abun awa a mafarki,yayinda gidan sai ya zama kmr da rana sam Abba ya kasa haqura se kiran mutane yake tayi yana snr da su,haka ma umma duk a wnn lokacin tayi ta kiran mutanen ta tana snr dasu.
Hjy kuwa ana snr da ita ai kasa haqura tayi itama saida aka tasa driver yaje ya d'auko ta tazo taga en kamakunnen nata.
Washe gari gidan se ya zama kmr rnr ne ma akeyin suna,mutan rimin daako su Nusaiba nadiya umman kd duk ba wanda bai zo ba an cika gida tamqal se murna ake en barka nata shigowa da duk wanda yaga zarah se yayi mamaki da kuma jin ta birge shi ganin yanda take koman ta lafiya lau abun sha'awa kmr ba ita ce ta haifi yaran ba,gurin wanka dai ake daaga da ita dan da safe har kuka ta ajiye ma umma ita sai an sirka ruwan sai da umma tayi da gaske snn fa akayi wankan.
Se gashi koda suka fito wankan se taji jikin nata ya mata dad'i har ma tana jin wani bacci mai dad'i na fizgar ta.
Ta kwanta abunta ta hau baccinta dan tuni ta shirya har ta cika cikinta ta kuma shayar da yaran.
Yayinda saif ke zaune rungume da 'ya'yan nashi se kallonta yake yana kallon yaran yana mamakin wae 'ya'yan sa ne zarah ce ta haifar masa.
wanda tun da safe yake maqale a d'akin ya kasa fita har sai da jamil yazo shida zainab dake d'auke da d'an cikinta na wata biyar,wacce bayan ta gama ganin yaran suka fita tare ita da saif suka kaiwa jamil dake downstairs zaune a falo,ya kar6i yaran se murna yake awa shi ya haife su,har da kallon zainab ya tambaye ta wai zata haifar mishi irin su yana so,tayi murmushi kawai cikin yanayin jin kunya ta tashi ta koma sama,wa enda sosai sun jima kafin suke barin gidan dan har sai da zarah ta tashi daga bacci snn.
Ranar suna yara suka ci sunan Abba da Abban kd wato Hassan da Hussain(Daddy &Daddy J)
Anguwar awa zata tsage dan kuwa walima suka shirya gagaruma abun gwanin sha'awa kowa yaci yasha.
Ana yin arba'in saif ya kwashi cutien sa da yaran sa suka koma gida,nn fa wata irin sabuwar soyayya ta qara taso musu mai cike da tsafta yayinda suke bawa 'ya'yan nasu kulawa sosai.
Yaran nada wata shida ne mom d'in saif ta rasu sbd ciwon zuciya da tayi jinya sosai a asibiti bcos tunda aka rufe ta kullum cikin kuka da nadamar abunda ta aikata take.
Wacce bata rasu ba saida ta roqi Abba gafara saif,zarah su umma dama kowa mijinta har en uwanta snn ta tafi cike da qaunar en jikokin ta Daddy & Daddy J.
Wa enda koda suka cika shekara d'aya da watanni sun girma sunyi wayo awa ba en shekara d'aya da watanni ba da duk wanda ya gansu se yaji awa ace 'ya'yan sa ne kan yanda suke da matuqar shiga rai.
Da tuni Zarah ta yaye su,dear d'inta ya kwashe ta suka tafi qasa mai tsalki dmn sauke farali.
Suna dawawo zarah ta hau ciwo ashe laulayi ne,cikin nata nakai wata tara ta haifo santala santalan kyawawan en matan ta identical masu kyau farare tas dasu kmr wacce ta haifesu.
Ranar suna suka ci sunan umma da umman kd,aka yi musu laqani da Najwa&Najma.
Inda a lokacin tuni Zainab ta haifarwa jamil kyakkyawan d'ansa kmr shi har ma ana batun yiwa d'an nasa qani ko qanwa.
Su Nusaiba da nadiya kuwa suma duk sun haifu,haka ma yayan zarah yayi aure har an haifar mishi 'ya da ya sakawa sunan zarah wanda ba kowa ya aura ba face dije da suke zaman su a nn kano ta goge awa wacce bata ta6a yin rayuwa a qauye ba dan school ma ya sa ta tana yin karatun ta a nn B U k
Inda Zarah a lokacin ta kammala har ma dear d'inta ya kwashe ta sun tafi UK,da duka 'ya'yan nasu da har ma sun saka Daddy &Daddy J school a can,Najwa&Najma kuma shekarun su biyu a lokacin basu sa su school ba tukun.
Yayinda Sophie tuni ta haqura da saif har ma tayi auren ta.
Saif kuwa qaunar cutien sa ya mantar masa da ita kwata kwata se rayuwar su suke cike da zallar so shida cutien tashi da yaran su,da gabad'aya UK ta sauya su sunyi wani irin fresh da kyau da kallo d'aya zakayi musu kasan tabbas su en hutu ne da suke cikin qoshin lafiya musamman zarah da kullum qara dawo ma dear d'inta take er shila da ko yaushe baya da aiki se yabon daddad'ar zumar ta mai sashi ya manta kowa da komai.
Wa enda ko yanzu sun gama jin nice d'in su ne suna kwance rungume da juna,zarah se yawo take da lallausan hannun ta a hankali kan faffad'an qirjinsa,cikin wata irin murya can qasa mai dad'i tace"Dear haqiqa kai na daban ne,da bazan ta6a iya daina qaunar ka a rayuwa ta ba,i really Luv u so much.
Me too my cutie i really really luv u so much ko a matan fura'aini ke ta daban ce da bazan ta6a iya had'a ki dasu ba.
Saif ya fad'a tare da d'aura mata kiss kan goshi yana murmushi snn ya kai bakin sa a nata ya sakar mata lallausan harshen sa ta cafka suka hau kissing d'in juna.
Pens up!🖊
*ALHAMDULILLAH!*
A nn na kawo qarshen littafin nn nawa inda nayi kuskure Allah ya yafe min.
*MISS ZOZO*
U are d best among d rest,ke ta da ban ce,i sank u so very much.
Nagode qwarai Allah ya barmin ke ya nuna min ranar auren ki musha bidiri bired'e.
And u also Zulaihat Abbakar i thank u so very much,Allah ya sauke ki lafiya ya baki rayayye mai albarka.
*RAZINA'S MUM(Aysha er mama)....HM FAD'AR IRIN QAUNAR KI DA NAKE A RAINA MA YAWA NE,KIN RIGA KIN 6ARE ZUCIYAR💔 KIN SHIGA CAN CAN CIKI IRIN SOSAI D'IN NAN.*
*ALLAH YA BAR MIN KE AKAN QAUNAR DA KK MIN😍.*
SA'RE ROIBE na gode qwarai.
AND THEN.
*🅱ILLY GIRO NOVELS ROOM*.
*🔥BILLY FANS GROUP🔥.*
*Beelly giro fans*.
*Billy giro &futha Luv Fans1.*
*Billy giro &futha luv Fans2.*
*SAIFUDEEN FANS*
_Kai all grps d'inda suke karatun wnn littafin ina matuqar qaunar ku,Allah ya bar min ku akan qaunar da kuke yiwa littafin nn Amin
COPY N DOCUMENTED BY
ESHHAAT SMILER
WASAPP 08066360176 FOR MORE