Showing 24001 words to 27000 words out of 139076 words

Chapter 9 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

133

ba ?aunar yaron kike ba? Daddy ya faWa yana mai jawo Khaleed wanda tuni ya soma kuka ga jini kuma ya ?i tsayawa.Daddy ya ja shi zuwa can ciki,Habibah da ke can cikin kitchen ta yi saurin fitowa tana ganinsa ta wani zo da sauri ta kama Khaleed tare da sa gefen zanenta ta kai tana goge masa jini.



Daddy ya koma gefe yana murmushi sai yanzu ma ya tuna babu wata uwa da Khaleed ya cancanta irin Habibah .Yana nan tsaye yana kallon ta sai zarya take tana kai da komowa har sai da ta samu jinin ya tsaya,ta ja wata ajiyar zuciya tana mai kallon Daddy ta ce  yaron wane ne?


Kai tsaye Daddy ya bata amsa da  Wanki ne! sai da ta ji wani irin halbawar zuciya jin an danganta wani a matsayin ita ce uwarsa.
 Ki ri?e shi a wurin ki,na baki shi Habibah na san za ki zamo uwa ta gari a gare shi daga baya zan yi miki bayani

Habibah wacce ke rungume da Khaleed ido kawai ta tsurawa yayanta,a jikinta wani wahaltacen bacci ya Wauke shi sai kuma a lokacin Daddy yayi mata bayanin komai.Wasu hawaye suka zubo mata a kumatu tana kallon kyakkyawar fuskarsa kafin kuma ta saki murmushi ta ce  Yaya ?ayyabu ka tuna na sha faWa maka ni ma wata rana zan zama uwa? To alhamdullah Allah ya cika min burina  Habibah ta faWi haka ne jin an ce mahaifiyar Khaleed mahaukaciya ce tana da Wan ya?inin ba ma za a ga danginta ba ballantana su raba ta da shi.?aukar shi ta yi ta wuce Wakin Safeenatu,kan gado ta shimfiWe shi kafin ta juyo ta yi wa Safeenatu bayanin da Daddy ya yi mata sosai ita ma ta yi mata murna.



 Gwaggo yanzu kin ga shikenan za ki iya komawa Wakinki cewar Safeenatu.

Habibah ta ce  wallahi ba zan koma ba,gorin haihuwa matansa ke yi min shi kuma bai cewa komai kamar ba ni ce na soma aurensa ba.Ina nan zai gaji ya kawo min takardar sakin ,kin ga bari na koma kitchen na ida girkina kafin Khaleed ya tashi 

Safeenatu ta yi Wan murmushi ganin farin ciki shimfiWe a fuskar Gwaggo Habibah wanda ba sai an faWa maka ba tana ?aunar Khaleed.Tana fita kitchen ta wuce ta ci gaba da yin girkinta, muryar Hajara take ji tana tambayar Munira  don ubanki a ina kika Soye abin da kika yi farauta? ita kuwa Munirar na cewa  Mama na fa ce miki babu abin da na kama


 Kar ki yi min ?arya Munira,ni mahaifiyarki ce na san komai da ke faruwa don haka zo ki gwada min sai mu raba mu biyu Hajara ta faWa cikin sigar rarrashi,Habibah na jin haka sai ta le?a ta window tana kallon su.


 Mama kenan da gaske ke ma mayya ce? 

 Zo mu je kar na sake jin kin faWi haka cewar Hajara ,Munira ta mata iso bakin pampo ta tono kurwar Lantana a tare su biyu suka cinye ta a gaban idon Habibah wacce ta ?ara jin tsoron Allah.Kasa ha?uri ta yi sai da ta fita waje,cikin dakakiyar murya ta ce  amma dai Hajara kin yi faWuwar ba?ar tasa,wato maita kika baiwa ?arki? 

Munira wacce ta tunzura ta wani buWe baki za ta kai wa Habibah farmaki,da sauri Hajara ta ri?e ta tana cewa  zo nan kar ki kuskura ki taSa ta

Habibah ta yi murmushi ta ce  da dai ki bar ta in ?arar kwananta ne ya zo sai kuma ta tafi ta bar su nan.Kitchen ta koma bayan ta gama girki ta kwashe ta nufi Waki,a plate guda ta zuba ita da Safeenatu suna ci.


Khaleed ya tashi daga bacci ya zo kusan Habibah yana mai cewa  Ammy yunwa nake ji  zuciyar Habibah kusan tsayawa ta yi da bugawa,ta mi?e ta kai shi toilet ta wanke masa fuska da baki sannan suka fito da hannunta ta soma basa abinci sai ta lura kamar ma dama an yi masa irin wannan sabon.Da ya ?oshi ta basa ruwa ya sha ,ya jingina da bayanta yayi lamo ita sam sai ta ji yunwar ma ta Sace mata.


Ta maido shi gabanta tana cewa  mine ne Khaleed ? Mi kake so?
A shagwaSe ya ce  ki rungume ni ta saki murmushi ta jawo shi ta rungume tsam a ?irjinta,muryarsa can ?asa ya ce  Ammy duk yau ba ki ce kina sona ba
Ta kalli Safeenatu kafin ta shafi sumar kansa ta ce  ina sonka yarona ya saki murmushi mai sauti ya ce  ni ma ina sonki Ammyna

Kukan Twins ne ya fargar da Khaleed cewa akwai jarirai a nan,da wani mugun sauri ya fita daga ?irjin Habibah yana kallon yadda Habibah ta Wauki BASHEER tana shayar da shi yayin da kuma take jijiga Baseerat.

 Ammy ina son Baby  ya furta yana mu???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?rmushi,Habibah ta Wauko Baseerat ta Wora masa kan cinya shi kuma ya fara shafar gashin kanta .
 Ya kamata ma a yi musu aski Habibah ta faWa .
 To ko zuwa yamma ai sai ki yi musu da reza Safeenatu ta faWa .
 Allah kai mu
 Ameen

 Kawo ta ita ma a bata ta sha cewar Safeenatu tana mai aje BASHEER,dakyar Khaleed ya bada ta da aka Wora masa namijin sai ya ture shi Habibah ta soma yin dariya .Tsam ya mi?e ya je ya zauna kusan Safeenatu tana shayar da Baby Baseerat shi kuma ya na wasa da gashinta ana gama bata tuni ta koma bacci.





#GIDAN ABBAS


Cikin kwana biyu zuwa uku ta ci galaba sosai akan Sakeenatu da kuma Fa'iza,kullum sai ta je musu a esprit ta musu fyaWe.Hatta aiki Sakeenatu ta kasa zuwa saboda muguwar gajiyar da jikinta ke Wauka,kusan a kwance take sai in Fa'iza ta gama girki ta bata ta ci.A ranar bikin gidan Safeenatu har sai da ta shirya za ta je amma Mamuh ta tsiro da zancen sai in ta dafa mata wake wanda a ?arshe kuma ta buge da tattaSa jikin Keenat Win har ta fasa zuwa.

Yau suna zaune a salon Abbas na gefe yana kallon duk wani motsin Sakeenar yadda take wani juye-juye kamar wacce ke tare da namiji.Lamarin nan ya ishe shi,kawai sai ya danna kiran Nafisa bayan ta Wauka sai ya koma can bedroom ya ce  Nafisa wai don Allah dama Sakeenatu na da iskokai?


Nafisa wacce ke cikin aji tana koyar da Walibanta ta ce  mike faruwa?
 Wani abu take yi ga dai shi nan
 Ka samu garwashin wuta ka yi mata turare akwai magungunanta na nan cikin aljihun dressing mirror Winta godiya yayi kafin ya kashe,gawayi ya samu irin na zamani ya kunna sannan ya Wauko maganin ya zuba a ciki ya dawo falo bakinsa Wauke da karatun Alqur'ani.

Daga can Wakin Mamuh ya ji an saki wani mugun ihu haWi da gurnani yayin da kuma Sakeenatu ta faWo kan capet tana rawar sanyi kamar ?ar bori.........
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
07/10/24


21-22

=؛?=؛?=؛?GHT B-CLEAR,FEMALE CARE AND GANODERMA=؛?=؛?=؛?
=؛?=؛?*BACK TO VIRGIN KIT* *(SABON BUDURCI)*
=؛?=؛?Assalam alaikum Mata albishirin ku>???
@&?>???
@&?ga abin da kuka Dade Kuna mafarkin samu ya samu=؃?>?p?
=؛?=؛?Abin nema ya samu ,Kowacce mace aduniya tana mafarkin sake kasancewa virgin
=؛?=؛?Ina manyan Mata da suka hayayyafa=??
=؛?=؛?ina zawarawa masu shirin aure=?
?
=؛?=؛?Ina budurwa da iftila'i ya fadawa a yayin tsallaka rame =?"?
=؛?=؛?Ina Mai jego da keso ta dinke ta game tsaf ciki da wajed'?
=؛?=؛?Duk ku marmatso kusa ga GHT back to virgin set na kawo muku ,magunguna ne namu na gargajiya bana bature ba
=؛?=؛?Kuma Sha akeyi ,insha Allahu muddin kikayi amfani da wannan Kayan Zaki dawo da martabar ki ta farko
=؛?=؛?Sai kin gwada za ki tabbatar da hakan.
Sisters no 08142506271 mmn Khadeejah sai najiku



Abbas ya nufi Wakin Mamuh da mugun sauri amma ya tarar da ?ofar a rufe,jijiga ta ya soma yi jin har yanzu na runtuma ihu.Ta ?asan ?ofa ya le?a nan ya hangi wani lakaWeWen maciji na wani irin motsi yana kaWa bindin,nan take hankalinsa yayi mugun tashi don kuwa ya yarda ya sadaukar macijin ne ya sari mahaifiyarsa.A guje ya fita don nemo mabugi don ya Salla ?ofar,dakyar ya samu gatari amma ko da yake dawo wa sai ya tarar ?ofar a buWe ga Gwaggo Rahamu a tsaye kai ga Mamuh wacce ta lumshe ido sai zufa ke tsatsafo mata.


Murya na Wan rawa ya ce  Mamuh? Mamuhna babu dai abin da ya same ki ko? Ina macijin? Gwaggo ina macijin yake?


Gwaggo Rahamu ta wani haWe yawu ta ce  maciji kuma?
Abbas ya ce  eh! Na gansa ai

 A'a sai dai ko in idonka ne amma babu maciji nan,ka ga nemo min ruwa masu sanyi na bata ta sha ?ila ta ji dama


 To ya faWa tare da fita ya kawo ruwan,sai a lokacin Mamuh ta tashi zaune.Idonta da aka naWe da bandeji ya kumbura saboda azabar da ta ci yanzu,dakyar ta iya shan ruwan kafin ta ce  ?aurin mi nake ji haka?

Abbas ya bata amsa da  turare ne na yi wa Sakeenatu iskokanta ne suka tashi,amma Mamuh ihun mene na ji kina yi?


Gwaggo Rahamu ta yi caraf ta karSe da cewa  ba ka san tana da jinnu ba? To wannan ba?in haya?in ne ya motsa su


Sai Mamuh ta Wora da  kar na sake ji ko ganin an yi turaren maganin jinnu nan gidan,a bari har na koma ban son warinsa 


 To Mamuh in sha Allah,sai me kuma? Abbas ya tambaya cike da ladabi.Mamuh ta yi wani murmushi ta ce  ina alfahari da kai Abbasi,yadda kake yi min biyayya ya zama doli na faranta maka.Allah baku zaman lafiya kai da matarka ya kawo ?azantar Waki,yanzu dai kana iya maido yarinyar Sakeena tun da na ga ita ce ke baka farin ciki


Cike da munafurci Gwaggo Rahamu ta Wora da  ai Wa na kowa ne kin kyau gaskiya sai ki ga ma ta dalilinta Allah ya ji tausayinsu ya basu haihuwar nan kusa



Shi kuwa cike da murna yake yi wa Mamuh godiya ba tare da ya san gadar zare ce ta shirya ba .Ya fita ya koma can Wakin Sakeenatu sai ya tarar da Fa'iza a tsaye ta kama mata kai wanda da alamu ciwo yake mata ya jikin?  ya tambaya,da sauri Fa'izar ta fice ta bar su nan.

 Da dama,kaina ne ji nake kamar zai tsage

 Allah ya sawwa?a! Amma tun yaushe kika fara sanin kina da iskokai?

 Ni lafiya ta lau 

 To na ji ! Yanzu mi kike so?

 Babu komai ka kira min Nafisa ina son a kawo min Ma'idah

Ya saki Wan murmushi kafin ya ce  zan je da kaina na Wauko ta
Sosai ta ji daWin haka kuwa,kayan jikinsa ya canza kafin ya fita zuwa gidansu.A mutumce suka gaisa shi da Mama inda ta shaida masa Ma'idah na makaranta ita da Nafisa,nan ya zauna sai da suka dawo.

 Malama Nafi  ya furta yana murmushi yayin da kuma Ma'idah ta rugo ta faWa jikinsa.

 Ya Abbas an tashi lafiya? Ina anty Sakeena?

 Tana can gida,ya karatu?

 Alhamdullah! nan suka yi sallama bayan ya ajiye wa Mama kuWi.A kan hanya ya tsaya ya saya wa Ma'idah kayan wasa da kuma biscuits da chocolat kafin su wuce gida.Tana ganin Mamarta ta je ta faWa jikinta tana dariya, Sakeenatu ta rungume ?arta tsam a ?irji tana sauke ajiyar zuciya.Ma'idah ta kasance farin cikinta duk da kuwa ita Win tukuicin zina ce,amma tana saukar mata da farin ciki musamman in tana surutu.



 Wa ya saya miki babyn roba?
 Daddy ne,kin ga har da ball ya saya min .Kina cin cakuleti na baki uhum Mama? Ma'idah ta faWa tana murmushi wanda ya fito da zallar kyawunta da kuma tsantsar kamarta da mahaifinta.Sakeenatu ta rumtse ido tana tuna ba?ar rana wacce ta yi wa rayuwarta pentin da ba zai gogu ba.



 Kukan kuma na mine ne? ta ji muryar Abbas ,da sauri ta goge tana ?a?alo murmushi ta ce  babu komai yaushe ne za ka koma a bakin aiki?

 Gobe in sha Allah 

 Zan bi ka
Ya dube ta da kyau kafin ya ce  aikin naki fa?
 Zan tambayi hutu,dama tun jiya na yi wa shugabanmu bayani kan banda lafiya ne.Abbas ina bu?atar sha?ar iskan wani garin ?ila zan samu natsuwa 

Ya zo ya sumbaci goshinta tare da cewa  in sha Allah komai zai wuce ki haWa kayanku,zan je na karSo wani sa?on a ma'aikata da wannan suka rabu ya fita, Sakeenatu kuwa ta haWa kayanta da na Ma'idah hatta abubuwan da Abbas ya sayo mata yanzu.


A Sangaren FA'IZA kuwa sai da ta tsarkake jikinta,yayin da mafarkin da ta yi ya kasa barin kwanyarta.Sam ko kaWan ba ta kawo a kanta tana cikin matsala ,kawai dai ta Wauki wannan a normal mafarki da kuma ?ila don saurayinta yana yi mata zancen soyayyar aure .Yau a mafarkin a siffar saurayin ya zo mata,hakan yasa ba ta wani ma damu ba.Tana gama aikinta ta gyara ko ina kafin ta je ta samu Sakeenatu  zan tafi gida
 Ok to kin zuba abincinki?
 Eh na zuba
 Yawwa ungo wannan ki ri?e,gobe in sha Allah zan yi tafiya in na dawo zan je can gidanku na faWa miki  Sakeenatu ta faWa tana mai bai wa FA'IZA kuWi,ta yi godiya tare da yi mata fatan alkhairi sannan ta bar gidan bayan ta Wauki abincinta a kitchen.

Sai a lokacin Sakeenatu ta fito,Wakin Mamuh ta bi da ido kafin ta zuba abinci ta je su ci ita da Ma'idah.Har dare ba su haWu ita da Mamuh ba,kuma ba ta tsiro da zancen dafa wake ba sosai hakan yayi mata daWi.Tun cikin daren Abbas ya saka trollynsu a mota, washegari tun da safe ta yi wanka ta shirya ?arta sannan suka fito.A falo suka tsaya yayin da shi kuma ya shiga Wakin Mamuh don yi mata sallama,cike da girmamawa ya gaishe ta tare da sanar da ita zancen tafiyar.



Cike da masifa Mamuh ta ce  ai inda cewa ta yi Mamuh fita ki ban gida ban son ganinki da ya fi wannan kora da halin.Wato ba ta son ganina gidanta shine ta tsiro tafiya tare da kai? 

 Yi ha?uri Mamuh duk abun ba haka yake ba,kawai duba da yanayin jikinta ne shi yasa na ce zan tafi da ita tun da ke kin ma kusa komawa 

 To na ji Allah tsare hanya  Mamuh ta faWa ,duk da cikin salon jin haushi ta yi furicin amma Abbas ya ji daWi da ba ta hana tafiyar ba.

Sakeenatu na daga falo duk tana jin abin da ke faruwa,tana nan zaune sai ga Abbas Win ya fito shi da Mamuh.Cike da girmamawa ta gaishe da surukarta,Mamuh ta ?an?ance ido tana kallon Ma'idah wacce a duk duniyar nan babu wacce ta tsana kamar ita da uwarta . Ki ri?e abarki,da ban kwana ba za ki gan ni ? Tun can ba ki je gaishe ni ba sai yanzu da fito? Mamuh ta faWa tana kwaSe fuska, Sakeenatu dai ba ta ce komai ba har ta gama surutunta suka fice zuwa mota.



Cike da iya munafurci Mamuh ta shafi kan Ma'idah wacce sumar kanta ke a buWe babu kitso ta ce  Allah tsare hanya ya kuma bada tsarabar yarinya mai kyau mai kama da ke da haka ta samu ta tsigo gashin yarinyar.


Abbas yayi murmushi ya ce  Amen Mamuh yayin da ita kuma Sakeenatu ta ce  tubarkallah lahaula wala ?uwata illa billah  duk da ?asan ma?oshi ta yi magana sai da Mamuh ta ji,da wannan ba?in cikin ta ja baya tana jin takaicin Sakeena na dabaibaye mata zuciya.A gaban idonta motar ta fita daga harabar gidan,ba don ta na son Abbas ba da tabbas ta yi wani surkulle motar ta kife ko ta huta da ba?in ciki.



Sai da ta gaji da tsayuwa kafin ta koma ciki,a falo ta samu Gwaggo Rahamu.
 Shikenan kin bar ta? 

 A'a ai kin san an ce kada mage ba yanka ta ba ne,zan Sullo mata ta hanyar da za ta fi jin ciwo da takaici.Wato ita guduna ne ta yi,hum ba ta san tsiyar da na shirya mata ba Mamuh ta faWa tana murmushi haWi da nunawa Rahamu gashin Ma'idah .Ita ma murmushin ta yi kafin su koma Wakin Mamuhn,wani akwati ta buWe ta fiddo jan ?yalle ta Wora gashin a kai haWi da yin wani surutu tana mai Wiga wasu ruwan tsafi a nan take hoton motar Abbas ya bayyana wanda ya Wauki hanyar MaraWi.




A Sangaren Sakeenatu kuwa suna fita daga gidan sai ta ji tamkar an cire ta ne daga cikin wuta har sai da ta ja ajiyar zuciya.Abbas yayi murmushi tare da kunna AC,babu jimawa kuwa bacci ya Wauke ta wannan.Ma'idah da ke zaune kan cinyarta kuwa ido kawai ta ?urawa Wan ?aramin mirror Win mota inda take hango fuskar Mamuh tana yi mata murmushi,ido ta rumtse don ita tsoronta take a haka ita ma baccin ya Wauke ta.Sai da suka kawo sannan Abbas ya tashe su,Sakeenatu ta fara ?arewa gidan kallo bai da wani girma amma akwai kyau duk ta ko ina shuke-shuke ne ga kuma wani ?aton sa?a?on Zaki a tsakiya yana aman ruwa.

Duk suka fito,shi yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login