Showing 45001 words to 48000 words out of 139076 words

Chapter 16 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

116

ki cikin gida ta faWa ranta a Sace,sai kuma na ji babu daWi na ce  ki yi ha?uri
 Tashi ki bani wuri ta yi min tsawa hawaye na zubo wa kan kumatunta,maimakon na yi yadda ta ce kawai sai na faWa jikinta na fashe da kuka.



 Iyeee! A cikin gidan nawa ake koke-koke kamar an yi mutuwa? Gwaggo Hajara ta faWa wacce ta fito cikin wani rantsatsen less,da sauri na janye daga jikin Mama ita kuma baiwar Allah ta wanke fuska tare da soma bata ha?uri.Cike da tsanar Hajara na mi?e zan wuce sai kuma ta tsayar da ni  fita za mu yi da ke,yau ba?i zan yi na juyo na dube ta kawai kafin na bar ta nan tsaye shaye da mamaki.Haka na shige Waki na ci kuka kafin na shiga toilet na sakarwa kaina shower,yin haka ba ?aramin daWi yayi min.Tsawon wuni ina toilet ina wasa da ruwa yanzu ma muryar Mama ce ta fiddo ni waje sai dai wannan karon ba ita Waya ba ce har da wata mata wacce ita ma kallo Waya za ka yi mata ka fahimci damuwa ta aure ta.



 Zo ki gaishe da Tantinki Sakeenatu,tun kina ?arama ta bar Zinder suka koma MaraWi sai yau kuma da ta zo cewar Mama,gaishe ta Win na yi ta amsa tana kallon hannuna tare da tambayar Mama  har sai yaushe ne za ki kwance mata ?yallen nan ? Mama ta kalle ni da sauri ta ce  Baseerat fita waje hakan da ta yi ne yasa na fahimci tabbas akwai wani Soyyyen sirri a tattare da naWe min hannu da aka yi da ?yalle.


Fita na yi zuwa falo na ci karo da wasu ?an mata biyu,Waya a takure Wayar kuma cike da walwala sai cin abinci take.Muna haWa ido ta jefo min harara tare da ?wala kira  Mamaa??? sai ga Hajara ta fito daga kitchen tana tambayar ta lafiya.




 Ita wannan ba ta iya gaisuwa ba ne sai kallo? Dubi sai ka ce ba rainonki ba ya na ga haka ?

 Ke da kin san komai ai kullum kina ganin yadda muke ta fama da ita,sai dai nan gaba ?ila a dace

 Ko a bani ita?

 Ke da kike da Ma'idah? Hum ! Bari dai zan nuna miki wani abu ma 


Yanayin yadda suke magana sam bai nuna alamar yau ne suka ga juna ba kamar ma kullum suna tare,sam irin wannan zumuWi ko yanayi bai nuna ita budurwar ba?uwa ce ba.Kawai shiru na yi ina nazarinsu da kuma saka ido a kansu,haka kawai nake jin lokaci yayi da zan ?watar mana ?anci sai dai ban san ta yaya ba.

 Baseerat kin ga autana Munira ko? Yau suka zo ita da uwar ri?onta Gwaggo Hajara ta faWa ?ila don ta ga ina kallonsu, murmushi kawai na yi ina jin hanjin cikina na yin ?ugin yunwa.Sai bayan ita da Munirar sun bar falon ne na zauna tare da ce ma Wayar  ya aka yi ke ba ki ci abinci ba?

 Ai mun ci yanzu ta bani amsa,da mamaki nake kallon ta don dai ni ban ga ta ci ba. Munira ta ci mana ta ?ara jefa ni cikin cakwakwalin cakwakiya,?aton plate Win da Munira ta ci abinci na duba sai na ga duk ta cinye tulin abincin nan.Ina da abin faWa amma na yi shiru tare da nuna kamar ban gane ba,na zauna na zuba abincin a plate yawuna har tsinkewa suke ina ?o?arin saka hannu abincin da ke cikin plate Win ya rikiWe min zuwa wani abu daban.A tsanake nake kallon yadda shinkafa da naman da ke ciki suke motsi kamar masu rai, na dubi Sangaren da take zaune sai na ga ita ma ni take kallo na ?ir?iro murmushin ?arya na ce  ko kin ci? kai ta girgiza min ,sai na mi?e tare da Waukar plate Win na ce  ok bari na koma daga waje na ci in na gama zan zo mu yi hira ba ta ce komai ba na fice ban zarce ko ina ba sai bakin bishiyar mangoro.Rame na ha?a na zuba abinci ,ko kafin na kai ga mayar da ?asar abincin ya Sace wayam sai wani sautin tauna abu da nake ji kunnuwana na zu?o min.A nan take tsoro ya kama ni,da mugun sauri na rufe ramen na koma ciki hatta yunwar da nake ji ta Sata.Kasancewar ban sha ko da ruwa ba ne yasa kawai na mi?e da azumi,ko da aka kira sallah Mama ta tanada min abin da zan ci a tare da Basheer muka yi buWa bakin kafin mu yi sallah.



Da dare aka yi tuwon tu?e ne aka yi,haka aka zuba ma kowa a plate duk muka soma ci.A tare suka yi wani ihu Munira da Gwaggo Hajara,kafin kuma duk su dafe ciki .Kallon kowa ya koma kansu,Hajara ta yi ?arfin halin tashi ta shiga kitchen tsawon lokaci kafin ta fito da ragowar garin tuwon ta jefo min tambaya  uban waye ya biya kuWin ni?an nan?

Hantar cikina ce ta kaWa sanin waye ya biya,wanda a duniyar nan Gwaggo Hajara babu wanda ta tsana irin Khaleed.Muka kalli juna ni da Mama wacce da dukkan alamu tana tune da ba ta bani kuWi ba kafin na fita, ke don ubanki ba ki ji ina tambayar ki ba? ta sake jefo min tambaya,murya na Wan rawa na ce  Khaleed ne ban rufe baki ba Gwaggo Hajara ta yo kaina ta soma jibgata kamar wacce Allah ya aiko.Da wani mugun gudu na fita a guje ina kuka,?afata ko takalmi babu na isa gidan Hajiya kakar Mamana inda a can ne kuma Gwaggo Habibah da Khaleed suke zaune.

Kamar wacce aka jefo haka na faWa falon,duk suka wani mi?e suna tambaya ta lafiya ban ba su amsa ba sai jikin Khaleed da na je na faWa .Ina jin lokacin da ya saki littafin hannunsa bai shirya ba tare da ?o?arin cire ni daga jikinsa, Allah kyauta ya kawo mana ?arshen masifar nan cewar Hajiya tana mai barin wurin, Gwaggo Habibah ta amsa da  Amen  ita ma ta bar falon,sai a lokacin na ji muryar Khaleed ?asa-?asa  SEERAT cika ni don Allah sai ki faWa min abin da ke faruwa dakyar na sassauta ri?on kafin cikin kuka na labarta masa komai,a ?arshe na ce  Yaya don Allah kai ka san ma?asudin wannan lukutar masifar da muke ciki? A yi mace kamar rainon fir'auna sam babu imani a ?irjinta? Kuma wallahi ina ma zargin kamar bokan... da sauri ya kai hannu ya toshe min baki tare da jawo ni izuwa waje ya ce  zo na baki labarin abubuwan da suka faru shekaru goma sha uku da suka wuce,a lokacin kina ?arama ni kuma ina Wan shekara goma sha haka,an yi abin a gaban idona a tunaninsu ba zan iya ri?e lamarin ba .......



Littafin kuWi ne,na Waya da na biyu dukkansu 500 kawai za ki biya Hajiya .In kin shirya biyan kuWin karatunki ki tuntuSe ni a lambata ta WhatsApp +22795045822


ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set

Dadai sauransu
*ZAWARCI*
BOOK2

LoVe aNd HoRrOr StOrY &?

*Mallakar:* Chamsiya Laouali Rabo
(MRS SADAUKI=ث?
'?)

*Lambar waya:* +22795045822

*FIRST CLASS WRITER ASSOCIATIONS&?*
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation.

*Sadaukar wa:* Rahama Sabo Usman


_____________________

Last <ؓ? 3_4


Zama na gyara ina kallon Ya Khaleed da yanayin fuskarsa ta canza ta cika da ?unci,cikin wata irin murya ya soma yin magana  a wani yammaci ne gidanmu ya shiga wani rikitacen yanayi mai wuyar fassara,ga abun almara da ya faruwa.Ba a taSa shuka mangoro ba,kawai wayar gari muka yi muka ga ?atuwar bishiyar a tsakar gidanmu.Abin da zai baki mamaki a cikin lamarin nan shine duk wanda yayi tozali da bishiyar sai ya ji sha'awar shan ?a?anta,Munir shi ne gawar farin wanda ko awa Waya ba a yi ba da ya sha mangoron ya ba?unci lahira.Na biyu kuma DADDY ne,ya sha shi kenan ya yanke jiki ya faWi abu goma da gomiya tara duk suka caSe mana.A ta?aitaccen lokaci aka kai Munir gidan gaskiya,yayin da Daddy aka wuce da shi asibiti.Tun gwajin farko likitoci suka tabbatar da lafiyarsa lau,wannan ya saka Ammy Habibah cewa a dawo gida .Hum! Abu na farko da ta yi shi ne kiran Sarkin Mayu ,da ya zo ya soma yin abubuwansa maimakon su yi aiki ga Daddy jaririn anty Murjanatu ne ya soma kuka yana magana abin da hankali ba zai Wauka ba kenan ta ya jariri da ko sunansa ba a yi ba zai yi magana? Ita ce tambayar da duk muka yi,babban rashin sa'ar da aka yi shine a ranar nan mijin Murjanatu ya dira gidan duk abin da ya faru a gaba yana zaune aka yi su.Ciki kuwa har da mutuwar jaririn wanda ba kowa ya ci galabar kashe shi ba sai Munira,a wannan ranar Anty Murjanatu ta yanki ticketin ZAWARCI a nan take ba a wani Sata lokaci ba mijinta ya sake ta sai kuma yayi Wan shiru yana kallona,na ja ajiyar zuciya na ce  shi ne mafarin ZAWARCInta ashe,to shi kuma Daddyn ya Kuka yi da shi?

 Sarkin Mayu ya tabbatar mana cewa ba iya kurwarsa ba ne kawai aka dam?e a'a ana gaSar da aka soma cinakin ruhinsa,muddin ba a nemi wacce ta yi sanadiyar haka ba to zai mutu,mutuwa kuma ba irin wannan normal ba a'a za a tura shi can Soyayyar duniya ne.Ammy Habibah ita ce ta fi kowa fahimtar abin da yake nufi ,shi yasa hankalinta ya fi na kowa tashi.Bayan an sallami Sarkin Mayu abu na biyu da aka gwada yi shi ne Wora hannunki bisa kan Daddy.... na yi saurin katse shi da cewa  hannuna kuma? ya jinjina kai ya ce  eh! An haife ki da alamar M a tafin hannunki wanda kuma babbar baiwa ce a duniyar Ruhaniya 


 Mine ne Ruhaniya? na jefo masa tambaya.
Ya ce  duk abin da ya shafi Soyayyar duniya mana,tsafi,asiri, Siddabaru da duk wani abu da kika san ya ta'alla?a ne da Aljanu ko Fatalwa 

Wani tsoro ne na ji ya kama ni,murya na Wan rawa na ce  kenan ni ma ina cikinsu? 

 Ke ban son shirme fa,kin ga wannan hannun naki da aka naWe da bandeji to shi ne ke Wauke da kalmar M.Amfanin shi ne sarrafa abin da ya shige wa wasu duhu,sai dai a ranar sam ba ta yi aiki ba kin san dalili? kai na girgiza masa,ya wani taSe baki ya ce  a ranar dai na ji Ammy Habibah na cewa aljanun da aka yi amfani da su wurin gina bishiyar mangoron nan da kuma na jikinki to kamar ma?iyan juna ne da aka yi yarjejeniyar kar wanda ya ?ara shiga sabgar wani.Fahimtar haka ya sa Ammy ta yarda ta zubar da makaman ya?inta,kin san tana son Daddy sosai wannan yasa ta bazama neman Gwaggo Hajara

 To ya aka yi ta san ita ce?
 An kawo masu magani da yawa fa,kuma amsarsu guda ce wata bazawara ce ummul aba'isar cutar dole ita ce ke da maganin warakar.Sama da wata uku Daddy yayi cikin wannan yanayi,gangar jikinsa ba ta aiki in kika cire idonsa babu abin da yake iya sarrafawa.Hajiya kuwa kullum cikin kuka take,a ranar da ta yanke shawarar soma nema wa Wanta magani ita malami ta kira yayi masa ru?iya sai lamarin ya ?ara ?amari bayan shanyewar jiki sai ?uraje suka fesowa Daddy ko ta ina har bisa idonsa a doli ya zama makahon doli.Ganin haka sai Hajiya ta dakatar da ru?iya wanda a lokacin baya na Wauka shine daidai sai yanzu na fahimci babban kuskure ne,da ace sun dage aka kuma jure da zai samu sau?i a hankali- a hankali shiru ya sake yi,na dubi hannuna wanda aka naWe Win da nake jin ya soma yi min ?ai?ayi na ce  ni kam sai yaushe za a cire min wannan abun ?

Bai bani amsar tambayar ba,sai ci gaba da yayi da bani labari har ahalin sun fidda rai daga cimma nasara kwatsam sai ga Hajara ta zo gidan ,? in kuna so ya warke ku je ?auyenmu? shi ne abin da ta faWa ta juya bayan ta shaida mana sunan ?auyen,a bisa sharaWinta dukkanmu dole mu je can .Haka kuwa aka yi,a washegari aka samo doguwar mota bayan an saka Daddy duk muka shiga zuwa ?auye.Tun a bakin ?ofar shiga gari aka tarbe mu har zuwa gidan mai gari,a can aka yi mana masauki.Tamkar wata sarauniya haka Hajara ta yi mana wuyar gani,sai da ta bari yamma lis sannan ta zo.Ido cikin ido suka kalli juna ita da Ammy Habibah kafin ta ce ? sharaWina na farko shine za a naWe hannun aljanar jaririyar can na har abada,na biyu kuma doli ki bar gidan ?ayyabu,na uku za a mayar da aurenmu,na huWu daga lokacin da Baseerat ta isa yaye ni ce nan ke da alhakin kula da ita da duk lamarinta,in kun yarda da wannan sharuWan yanzu nan zan warkar da shi? babu wanda ke da wani zaSi haka aka amince,abu na farko da aka yi wani boka ne ya zo ya naWa miki wannan bandejin a hannu sannan ita Hajara ta bai wa Daddy wasu ruwa ta kuma zuba masa su a jiki a nan take ya tashi zaune tare da soma kelaya aman wannan mangoro da ya ci.A kuma wannan lokaci aka Waura aurensu a karo na biyu,yunwar duk da muke ji yasa muka ci abincin da aka bamu ashe nan Win ma wani salon yaudara ne don ta dam?e zuciyoyinmu ne shi yasa kika ga har yanzu duk tsoron ta suke


 Kai ba ka tsoron ta? na tambaye shi ina ?ure shi da ido ,ya saki murmushi ya ce  abincin da na ci ko minti biyar bai yi ba a cikina na amayar da shi,a wannan rana ne kuma Hajara ta ?ara yarda ni ne dodonta na yi mata nisa ita da makircinta.Kin ji mafarin ?iyayyar da take yi min,ko da muka dawo nan Zinder Ammy Habibah ta haWa kayanmu muka dawo nan gidan Hajiya 


Furicin Hajara na tsoronsa yasa na ji sonsa ya ?ara huda zuciyata har na kasa ri?e kaina na ce  zan so na aure ka Ya k... ban kai ?arshe ba yayi min wata irin tsawa wacce ta dawo da ni cikin hayyacina,ta tuna min cewa kurmuci Khaleed ne a gabana wanda nake mugun tsoro da shakka.


 Tashi ki je gida sakarya kawai ya faWa tare da tashi tsaye,jiki na Wan rawa ni ma na mi?e na kama hanyar fita ina jin ya ja tsuki yana mai cewa  don kina mahaukaciya haka kika fito babu takalmi a ?afarki zo ki saka ko na Ammy ne

Ina shafar ?walla na dawo na saka tare da ficewa,sai da na kawo har ?ofar gidanmu ne na lura ashe ya biyo bayana.Ciki na shige ina addu'ar Allah sa babu kowa falo,ai kuwa hakan ne da sauri na nufi Wakinmu na buWe ?ofa kenan zan wuce na yi wani uban burki saboda sa?ar gizo-gizo da na gani mai faWi .Hannuna mai bandeji na saka na cire sannan na shiga na maida ?ofa,idona ya sauka cikin na Mama. Daga ina kike? ta jefo min tambaya, gidan Hajiya  na bata amsa ba ta ?ara cewa komai ba ta yi shiru.

 Ina Basheer ? na tambaye ta ganin ban gansa a shimfiWarsa ba,banza ta yi min wannan yasa na fahimci yana can wurin Gwaggo Hajara wato duk lokacin da na yi mata laifi shi take hukunta wa saboda na ji zafi da raWaWi.Na kama handle kenan na ji muryar Mama na cewa  zo ki kwanta kar na ga kin fita
Idona ya ciko da ?walla na ce  Basheer fa?
Ta kawar da kai gefe ta ce 

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login