Showing 21001 words to 24000 words out of 139076 words

Chapter 8 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

104

soma yin karatu daga inda yake tsaye,halittar nan ce ta jikin madubi ta fara guduwa a gaban idon Sakeenatu ta juya baya sai a nan ne ta ga har da bindi gare ta.



DaSas ta faWi ?asan tile tana jan numfashi,Abbas ya shigo ya ce  Keenat? yana ?o?arin taSa ta da mugun sauri ta buge masa hannu ta ce  kar ka taSa ni ban so na gaji,wallahi ban yi haba dai


Sai yayi tsaye yana kallon ta,shi sam bai da niyyar yi mata wani abu taimaka mata kawai yake son yi ta tashi. Babu fa abin da zan yi miki,bari na yi miki wankan  dakyar ta bari ya taimaka mata,bayan sun fito ya tsure ta da ido yana kallo na tsawon lokaci kafin ya sauke huci ya ce  Keenat mine ne damuwarka? 


Ba ta ce masa komai ba sai kuka da ta soma yi tana jin zuciyarta ta yi nauyi,ka ?unci na dabaibaye mata ruhi.
 Yi ha?uri don Allah kwanta ki huta,ko na haWo miki tea? ta girgiza kai tare da yin kwanciya.



Tana ji ba wai mafarki take ba lokacin da wani hannu ke dadaSa ta yana buga bayanta alamun ana son saka ta bacci,ga kuma idonta da take jin ana jan jijiyoyinsu a dole ana son rufe su ta ?arfi da yaji don kawai ta yi bacci a cutar da ita.


Halittar nan dai ce take gani ta Wazu, wannan karon tana iya tantance ta.Mace ce har da ?irjinta,amma don rashin tsoron Allah esprit Winta ya zo yana shafar jikinta,duk yadda Sakeenatu ke ?o?arin ta farka daga baccin nan abu ya faskara saboda mugun Waurin da aka yi wa raunatacen ruhinta mai ?aramci imani da kuma bautar Ubangijinsa kan lokaci.




A can Sangaren Mamuh kuwa tsutsu biyu ta jefa da dutse Waya,cike da iya tsafi ta saka Fa'iza bacci don kawai esprit Win da ke bata kariya ya kasance da Fa'izar.Tamkar yadda in abin murna ya samu Wanka kake jin farin ciki fiye da shi haka ita ma Mamuh take jin daWin ganin protector Winta na kusantar Fa'iza wanda tun wancan karon da Mamuh ta yi wa Fa'iza fyaWe ya nuna yana mugun son ta kuma ta bar masa shi.



A gaban idonta protector Winta ya samu gamsuwa,wanda a tsarin duniyar Soye ya kasance mai bada kariya ga mamalakinsa.Cike da makirci ta tashi ta koma can Wakinta,jakarta ta zuge ta fiddo wani garin magani ta zuba cikin waken tana mai ambaton sunan Sakeenatu cikin ?an?anan lokaci Mamuh ta je wa Sakeenar a esprit ta mori gangar jikinta.Lokacin da Abbas ya soma yin karatu ji ta yi kamar ta sha?e masa wuya,don har yanzu ba ta gama warkewa daga illar da Nafisa ta yi mata ba.
Falo ta dawo ta laSe a bayan wani hoton Sakeenatu da Abbas da aka manna a bango,wannan karon protector Winta ne ya sakar wa da Sakeenatu da muguwar kasala ya kuma taya Mamuh saka ta bacci.A cikin baccin nan Mamuh ta ?ara yin yadda ta so da Sakeena,sannan ta zuba mata gubar tsafi a duk illahin jikinta.





#GIDAN DADDY


Munira yarinya ce da ba za ta wuce shekara takwas ba a duniya,tana da wayo sosai hakan yasa ta fahimci kamar sabon al'amari na faruwa da ita tun daga lokacin da ta shiga Wakin Safeenatu don karSo alawar biki sai kuma ta ga plate da nama ba tare da tambaya ba ta Wauko shi ta cinye tass ta sha ruwa.Duk abin da ke faruwa na zancen maita duk tana ji tana kuma gani,amma ba ta san dalilin da yasa sam ba ta ji tsoro ba kamar sauran yara.Ambatar sunan Sarkin Mayu yasa ta yi tsam ta tashi ta bar wurin saboda haka kawai ta ji tsanarsa,Waki ta shige kamar wacce ake fizgar ruhinta haka ta shige ?ar?ashin gado ta kwanta luf idonta a rufe ruf.Duk zantukan Habibah da Mamarta Hajara sarai ta ji su,amma ko motsi ba ta yi ba ballantana a san da zamanta.Tana nan kwance babu jima wa kuma sai ga Murjanatu ta shigo, wannan karon hancin Munira ne ya soma sha?o mata ?amshin jikin Wan jinjirin da ko kwana bakwai bai yi ba da haihuwa.Bakinta da ruhinta ta ji suna muradin jini sai dai ba ta san ya za a yi ta sha shi ba,da tunanin nemawa kanta mafita bacci ya Wauke ta sai kawai ta tsinci kanta a wata duniyar.


Tsaye ta yi tana kallon duk mutanen wurin,kusan rabinsu duk tsofi ne shagali suke suna cin jan nama .Wani tsoho ne ya zo ya kamo hannunta tare da yi mata iso tsakiyar jama'a,kowa sai kallonta yake cike da mamaki don dukkansu sun shaida ta sannan kowa ya san Hajara ta lashi takobin daga gare ta kambun maita kawai zai tsaya ba za ta bayar da gajiyarsa ba ga ?a?anta.


Ba tare da kowa yayi magana ba tsohon nan ya Sallo wani jan goro ya mi?a wa Munira ,ita kuwa ta karSa ta tauna shi nan wani abun mamaki ya ?ara faruwa da ita duniyar bil'adama ce ta gani a can ?asa mutane na ta harkokinsu.
Tsohon ne ya katse mata tunani ta hanyar cewa  ungo wannan shi ne protector Winki,da zarar kina son dam?ar kurwa, ko Wana tarko,ko kuma shan jini sai ki saka ta a baki


?ar jaririyar tsutsar Munira ke kallo,tsutsa ce irin wacce in aka tona ?asar pampo ake gani.Ta na shafarta sai kawai ta shige cikin akaifarta ta yatsanta manuniya.Wani murmushi ta yi,tace  amma wannan Win mine ne amfanin ta?

Tsohon ya shafi kanta kafin ya ce  bari na yi miki fashin ba?i game da protector Mystic na Ruhaniya,shi protector yana nufin mai kariya,Ruhaniya kuma na nufin duk wani abu da bai cikin tsarin zubinsa na naturel,shi Win yana Waukar ma'anar tsafi,sihiri,bokanci,ko siddabaru.Protector zai iya kasancewa dabba ko ruhin aljan mai Wauke da alama da mahaluzi ko rai na wanda ya ri?e shi,sau tari shi wannan protector da kuma mari?insa ruhinsu a manne yake da na juna.Kusan duk wani mutum da kike gani yana da dabbar da ya fi so a duniya da ta kasance protector Winsa,amma an fi samun wannan wurin tagwaye.... Munira ba ta ida jin zancen tsohon ba sakamakon gangar jikinta da ta fuzgo ruhinta ta dawo hayyacinta.A hankali ta fito daga ?ar?ashin gadon,Wakin bai da wani haske sosai amma tana ganin shimfiWar kowa.Jikinta har rawa yake ta isa ga jaririn Murjanatu,kamar wacce za ta yi masa huWuba haka ta saka harshenta a kunnensa bayan ta lashi yatsanta manuniya.Kamar a mafarki take jin jinin yaron na shiga bakinta ita kuma ta sha,ta lumshe ido tare da tashi ta je bayan Hajara ta kwanta wacce duk abin da ya faru kan idonta......
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
06/10/24


19-20


ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set
Dadai sauransu


Jikin Hajara banda kyarma babu abin da yake yi daga nan kwance,tabbas zuciyarta ta yarda ta aminta da abin da ta gani ko tantama babu Munira maita ce ta gama yi yanzu nan.Tana jin yadda Munira ke ta faman haWiyar yawu daga nan bayanta,tsoro ne fal zuciyar Hajara ji take kamar ta tashi zaune ta tuhumi ?arta ta akan abin da ta yi yanzu,sai dai Wayan Sangaren zuciyarta na yaudarar ta akan cewa ta yiyu fa kawai zargi ne amma ba gaskiya ba ne.Sam daren nan kasa bacci ta yi har aka kira sallar asubah,ta tashi kamar wacce ke jin tsoro ta kunna hasken Wakin.Ta hangi Munira na ta sharara bacci, toilet ta shiga ta watsa ruwa ta zo ta yi sallah sannan ta fita ta Wora ruwan zafin da Murjanatu za ta yi wanka.


A can farfajiyar gidan suka yi kiciSis da Habibah wacce ita ma nata Sangaren sam ba ta yi bacci ba.Suka kalli juna kawai kowacce ta Wora tukunyar ruwan zafinta,har Hajara za ta koma ciki Habibah ta yi saurin tsayar da ita ta hanyar cewa  ?in dawo da cutarki a gidan shine mafita a gare ki,amma ki sani muddin kika yi kuskuren karSo sharrin maitarki wallahi Hajara sai kin yi da na sanin da ba ki taSa yi ba a duniya


Hajara ta ja tsuki ta wuce ,sai bayan wani lokacin kafin ta fito ta cika roba ta kai banWaki sai a lokacin ta tashi Murjanatu ta kai ta banWaki ta soma yi mata wankan hego.A can Waki kuwa Munira na farkawa daga bacci ta ?ara zuwa ta saka harshenta a kunnen jaririn tsawon lokaci tana zu?ar jininsa ta ji muryar Munir na cewa  mi kike yi haka? ta Wago kai ta dube shi da jajayen idonta na mayya waWanda suka rine suka yi ja,shi kuwa hankalinsa sam ya kasa Waukar ganin wannan mummunar siffar kawai sai ya fasa ihu ko kafin sautin nasa ya fita Munira ta dam?e ma?ogoronsa ta yadda sautinsa ya Wauke Wif ya zama kamar kurma.




Munira ta fi kowa sanin wane ne Munir wurin surutu, wannan yasa ta yi amfani da kambunta ta saka shi bacci tare kuma da mantar da shi abin da ya faru.Daga nan ta shiga toilet ta yi fitsari,idonta a lumshe suke sai faman buWe ?ofofin hancinta take saboda ?amshin girkin ma?ota da yake kawo mata.


Kamar wata mahaukaciya haka ta fita ko wanke fuska ba ta yi ba ta fito,har inda ?amshin ke fitowa ta shiga wato gidan Lantana mai balangu da waina.Munira wata irin Maitar cin nama ce ta sauko mata,babu tambaya ba komai ta je gaban tukunyar ta buWe.Duk da uban tiririn da ke tashi haka ta saka hannu cikin miyar tana tsamo nama tana ci,wanda a zahiri protector Winta ne take ciyarwa .


Lantana kuwa tana fitowa daga Waki ta hangi Munira a bakin murhu tana tsamen nama wanda sau Waya kawai ya tafasa. Ke uwar mene kike a nan? Munira ta wani juyo da mugun sauri suka haWa ido da Lantana wacce tuni ta dafe saitin zuciya ganin abin da ya girgiza tunaninta.


Daga inda take tsaye ta dam?e kurwar Lantana ,ita kuma ta faWi nan a sume.Munira kuwa da gudu ta baro gidan ta koma can nasu ,a bakin pampo ta tona ta rufe kurwar ma?wabciyarsu tana ai lumshe ido tare da komawa normal.


 Ke mi kike yi nan ? ta ji muryar Habibah ,Munira ta ce  ina kwana Gwaggo? Ina wasa ne

 Tashi ki wanke ido kika wani zo kina wasar ruwa,ai Yaya ?ayyabu na cikin takaici tun da ya auro mana masifa ba?ar uwa wacce ba ta san tarbiyyar yaranta ba.Yanzu a ce Wanka ya shekara takwas amma ba ka damu yayi Sallah ba,to amma wa ya sani ko uwar na yi


 Habibah ki fita idona na rufe,wato ?iyayyar taki har ta wuce kaina ta koma ga ?a?an da na haifa ko? Hajara ta faWa lokacin da take fitowa daga banWaki.
 To ai kin san an ce shi jini ba ya ?arya,wa ya sani zuciyarki ta mugunta tasa kina koyawa ?a?an naki butulce wa umarnin Allah 


Hajara ba ta ce komai ba ganin Daddy na shigowa da motarsa,yana gama parking ya fito idonsa kuwa kanta cike da munafurci ta sakar masa murmushi shi ma ya mayar mata da martani daga jiya zuwa yau wani keSaSen wuri ya sake cusa Hajara don ya fahimci kawai Habibah ba ta son matarsa ne ta yi mata ?azafi amma duk da haka ko yaji ba ta yi ba ballantana ta yi masa zancen sai ya sake ta.

 Lafiya mike faruwa a nan? ya faWa yana mai isowa gare ta.Hajara ta langwaSar da kai kamar wata yarinya ta ce  babu komai Daddyn yara na ce yaushe shi mijin Murjanatun zai zo?
Bai bata amsa ba ya nufi ?ofar shiga falo ta take masa baya tana yi wa Habibah gwalo wacce ta yi tsaye shaye da mamaki tana tunanin ko ina tauraron ta tura wa Daddy ya nufa.



Suna shiga Waki Daddy ya samu gefen gadonsa yayi zaune yayin da Hajara ke tsaye tana Wan nazarinsa,ta lura da magana bakinsa wannan yasa ta yi gyaran murya ta ce  Daddyn yara ya dai? Ko akwai abin da ke damun ka?



Daddy ya ja wata ajiyar zuciya kafin ya ce  eh to kusan zan ce ba damuwa ce ba,wani yaro sojawanmu suka take mahaifiyarsa shine nake ta tunanin yadda za mu yi da shi tun da ita uwar tasa ma mahaukaciya ce


Cike da kissa ta ?arasa ta zauna gefensa ta ce  mi zai hana to ka kawo mini shi tun da Wa ai na kowa ne
Wani irin daWi ya luluSe Daddy har bai san lokacin da ya rungume Hajara ba ya na godiya,ita ma da biyu ta yi hakan tana son ?ara cusa kanta ne wurin Daddy ya yarda da ita Wari bisa Wari kan ita mutumniyar kirki ce.Ta fahimce shi da kyau zuciyarsa na da rauni wurin taimakon al'umma da saurin yarda da mutane,a gabanta ya Wauki waya ya kira kan cewa a kawo yaron nan gidansa.



Babu jimawa kuwa aka kawo wani kyakkyawan yaro ba zai wuce shekara takwas ba kamar Munir yake.Ba?i ne shi da wata irin sumar kansa ta masa yawa ko ta wata mace albarka,kana ganinsa ka ga ba?in buzu.
Kyawunsa da yadda kuma aka yi masa gayu shi ya ?ara saka ma Hajara ?aunarsa,ta jawo shi tana mai cewa  mine ne sunanka?

Cikin muryarsa wacce babu Hausa sosai ya ce mata  Khaleed ta shafi sumar kan nasa kafin ta rungume shi ta ce  daga yau ni ce Mamarka ka ji ko? ya gyaWa mata ta ce  yawwa ce Mama na ji? ya kuwa maimaita.
Daddy ya saki murmushi ya ce  ina Munir yake? Ya zo na yi masa aboki sai a lokacin Hajara ta ja shi zuwa Wakinta,tana zuwa ta tashi Munir kallo guda ta yi masa ta gane tabbas Munira ta taSa shi.Ba yau take maita ba shi yasa ta gane duk da kuwa kambunta bai tare da ita, wane ne wannan Mama? Munir ya tambaya,ta basa amsa da  Wan uwanka ne shi ma Wana ne.Ina Munira ?


Bai bata amsa ba sai hannun Khaleed da ya kama suka fara wasa,ita kuwa Hajara tsakar gida ta fito tana duba inda za ta ga Munira.Kafin ma ta kai ga tambayar Murjanatu wacce sai yanzu ta gama wankan sabulu,sai jin kururuwa suka yi irin ta mutuwa a ma?wabtansu ana cewa Lantana ta rasu.Ita kanta Hajarar sai da ta ji mutuwar ta dake ta, wannan ya saka ta Wauki hijabi ta tafi gidan makokin a yadda ake bada labarin yadda aka samu gawar Lantana kawai ya tabbatar mata da tabbas irin jinsunsu na Mayu ne ya dam?e ta.




A haka dai aka yi mata wanka aka kaita gidan makokinta,hatta Habibah sai da ta shigo ta yi ta'aziya saboda kusan kowa ya san Lantana mutumniyar kirki ce.Ana zaman makoki Hajara ta kwashi jiki ta sulale ta je ta karSo kambun maitarta sannan ta dawo,daidai wurin da aka ce Lantana ta faWi ta je ta damtsi ?asar a Soye ta kai kusan hancinta.Sai da zuciyarta ta kusan tsinkewa jin ?amshin jikin Munira,hankali tashe ta dawo gida sai ta tarar da ita da Khaleed suna faWa da junansu saboda ta gwada kame kurwarsa amma ta kasa saboda jininsa ya fi ?arfinta.



Hajara ce ta raba su tana kallon Khaleed,gabanta banda bugawa babu abin da yake a yadda take hango taurarin haske na kariya tattare da Khaleed tabbas ta san nan gaba in ya girma zai iya zama ajalinta sam ba za su iya shan inuwa Waya da shi ba.A nan take kuma wata muguwar ?iyayyarsa ta feso mata a zuciya har ta manta abin da ta shigo yi,ido ta ?an?ance cike da rashin mutumci ta Wauke shi da wani gigitacen mari wanda ya haifar masa da zubar jini a hanci.Aka yi rashin sa'a Daddy shi ma ya shigo a gaban idonsa, innalillahi wa'inna ileyhi raji'un! Hajo mi nake gani? Dama soyayyar ?arya ce kika bijiro

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login