Showing 117001 words to 120000 words out of 139076 words

Chapter 40 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

143

wuce ciki,gaishe da Ogan nasu suka yi kafin su ma su ?ame wuri guda suna sauraren faWan da yake yi wanda in da sabo ya ci ace sun saba Daddyn Shareef irin shuwagabin nan ne da sam ba a yi musu daidai,kullum cikin yi wa na ?asa da shi masifa yake kuma duk suna mugun tsoronsa in ka cire Khaleed wanda sam gubar tsafin Daddyn ba ta kama shi ba.




 Za a kawo mana wani Wan iska yau abu na farko da za ku yi shine ku tabbatar ya amsa laifinsa kafin safe,ban so a yi kuskure ko Waya ina son ganin cewa wani station Win tamu ita ce ta fi kowacce stations da ke Yamai fatan kowa ya fahimta?

 Eh YalaSai! suka amsa a tare,shi kuma ya ce  in sauran sun zo ku sanar da su,ku kuma ?an uku ku zo ina son ganin ku ofis Wina yana gama faWa yayi gaba yayin da su Khaleed ke kallon Shareef da ya nemi kujera ya zauna alhalin sarai ya ji abin da shugaba kuma mahaifinsa ya ce.



Shuraim ne ya je ya Wauke fayil Win gaban Shareef yana mai cewa  sai ka bari in mun amsa kiran oga sai ka ci gaba da aikin rainin hankali kawai,an ce maka nan gidanku? sai kuma yayi gaba ya take wa Khaleed baya,shi ma bai da zaSi haka ya mi?e ya isa.



Daddy ya zuba musu na wani Wan lokaci,kafin ya ce  Shuraim za ka iya faWa mini meke faruwa a nan ?

 Eh to ?ar matsala ce kawai ?arama Daddy shine fa suke ta yin fushi kamar wasu yara cewar Shuraim wanda a yanzu shi ne a tsakiyar abokan biyu.

Daddy ya girgiza kai ya ce , dama na san tun da na ga Shareef cikin fushi to tabbas Waya daga cikinku ne ya samu saSani da shi amma don shashanci ya ce min wata yarinya ce.Ku yi niyya ku biyun nan kuma ku fitar da matan aure kafin sabuwar shekara don wallahi mission zan tura ku ta wata biyu,kuma in kun dawo kun soma zuwa ta wata guda kenan a haka ne za ku san ciwon kanku.Ku fita ku ban wuri ya faWa yana hararen su.Har sun kai bakin ?ofar ya ce  kuma don Allah kar ku shirya ku yi ta zama a haka kun fi kyau

A tare su ukun suka saki murmushin da ba su shirya ba,Shareef ya bangaji Khaleed da za su fita har na mai buguwa da ?ofa. Da wani ba?i nasa sai ka ce tukunya 

 Eh na dai ji ai ya fi ace ina da fari irin na zabaya(Albino ) Khaleed ya mayar da martani cikin raha,Shuraim ya ce  wato ba ku Wauki shawara Daddy ba hahaha! Kai abin nan bai yi min daWi ba zan ?ara komawa bare a cikinku  nan ma duk sai suka hau dariya tare da soma yin hira kai kace ba su ne suka shiga suna tsamin rai ba.


Shareef ya zauna kan kujera yayin da su kuma su biyu suke a tsaye, tattaunawa suka soma akan case Win da ke jiransu yau kowa na faWar albarkacin bakinsa kafin kuma su rabu zuwa aikin da ya kamata.

Wuraren ?arfe biyun rana motar ?an sandar Zinder ta dira a station Win,fitowa suka yi da Agali har zuwa tsakiya ofishin.Khaleed ya karSi fahil ya shiga dubawa yayin da kuma Shuraim ya je ya sanar da oga criminal ya iso.Tsawon lokaci kafin ya fito tare da bai wa yaransa umarni a wuce da Agali Waki na musamman a kuma kula da shi.


Cikin ?an?anen lokaci wurin ya Wauki ihun Agali don dukansa suke yi kamar Allah ya aiko su,amma saboda taurin kai ya ?i amsa laifin.

?an uku suka shiga ragar da aka aje Agali farar fatarsa ta yi ba?i saboda buguwa.Ido Khaleed ya tsura masa kafin ya ce  mene ne yasa ka aikata babban zunubi haka? Ka san hukuncin zalunci a wurin Allah kuwa? Shine kuma kake ci gaba da ?aryata wa kan cewa ba ka aikata laifin ba,kana tunanin akwai lauyan da zai kuSutar da kai ne ga shari'ar da ta shigo hannun oganmu? To ka makaro ka fara lissafin kwanakinka da za ka yi a duniya don kashe ka za a yi


Cikin kuka ya ce  don Allah ka taimaka mini ka sa a yi min sassauci wallahi ba da niyyar kashe ta na yi ba

Khaleed ya saki murmushi tare da dakatar da Waukar da yake da abin naWar sauti,ya ce  madallah da bayar da amsa daga bakinka, za mu tura ka can kotu mu gabatar da recodin nan domin yanke ma hukuncin Wanyen aikin da ka aikata 



Agali yayi shiru yana kallon Khaleed kafin ya ce  ka san wane ni ? Ka san su waye iyayena? To ina mai tabbatar maka da sai na fita daga hannunku banzaye Khaleed ya Wauke shi da wani gigitacen mari yana shirin kai masa naushi Daddy ya shigo yana mai dakatar da shi .


 Ku ?yale shi bai da laifin komai,kai kuma taso ka biyo ni Daddy ya faWa kafin ya fice,dakyar Agali ya mi?e yana layi har ya bi bayansa Win.

Cike da mamaki Khaleed ya dubi abokan nasa sai ya fahimci su tuni sun yarda kan cewa eh bai da laifin.Duk yadda ya so kwatanta musu sun ?i ganin abin da yake son nuna musu a ?arshe ma Shareef cewa yayi  ka ga tun da ka ji Daddy ya ce ba mai laifi ba ne to kawai haka Win ne,kuma kai Win ai shaida ne akan duk wata Shari'a da Daddy ya faWi haka har abada ba za a yanke hukuncin da ba shine ra'ayinsa ba


Shuraim ya ?ara da  eh tabbas kuwa zancenka haka ne,Khaleed kawai ka share dama dai ina ce Daddy ne ya bamu umarnin gudanar da case Win nan to yanzu kuma tun da ya janye ai shinenan

 Haka ne! shine kawai abin da ya iya faWa ,haka suka ci gaba da sha'anin aikinsu ba wai don ya gamsu ba.






SEERAT

Tun da na shiga aji na zube jikin banci na soma jin bacci,duk a gajiye nake dole ce ta saka ni zuwa makarantar.Daga inda nake na hango Bafulatana tana yamutsa fuska, ai mijin naki ya dawo ko? Da shegiyar jarabarsa kike tunanin za ki iya cimma burinki? Ai sai ki gani tun da kin ?i saurare na ta faWa .



Takaici ne ya rufe ni na maida fuskata Waya Sangaren amma tun tuni ita ma ta dawo nan Win tana mai ci gaba da yi min dariya amma ban kula ta ba .Da ta gaji ta tafi don gaban kanta,duk wani darasi da aka yi mana ban wani gane shi ba dama-dama ma wanda aka yi bayan mun dawo daga shan iska na ci abinci da ruwan sanyi.Sai ?arfe uku na maraice muka tashi,a gajiye na tsayar da taxi ta kawo ni gida.Nan Win ma ba hutu ba ne girkin dare na Wora bayan na gama na Wora ruwan Wumi na yi wanka na shirya,ana shirye-shiryen kiran sallar magrib Yaya Khaleed ya dawo daga aiki.


Sannu da zuwa na yi masa tare da haWa masa ruwan Wumi na wanka,ko da ya fito tuni an soma kiran sallah.Jallabiya ya saka ya wuce masjid ni kuma na yi tawa a gida,bayan na gama na Wauki uniform Winsa zan wanke kenan ya shigo yana wani rungume ni.



 Zan wanke ma kaya ne na faWa .
 Ki ajiye har ki fara wanke ni please  ya furta.
Na yi murmushi mai Wan sauti na ce  kamar ba yanzu ka yi wanka ba? Mu je na zuba ma abinci

 A'a ni ke nake so mu je ki ji da ni in mun gama zan ci abincin daga baya

 Yaya Khaleed don ka bar ni haka Allah duk a gajiye nake,yau ma da na je makaranta ban yi wani abun kirki ba na faWa kamar zan yi kuka .


Kayan hannuna ya karSe ya zubar kafin ya ja ni izuwa Waki,wasu hawayen tausayin kaina ne suka zubo min.Duk yadda yayi ?o?arin na basa haWin kai ?iyawa na yi saboda ban so,shi kuma bai fasa ba haka ya mu'amulance ni ina ta kukan azaba sam abin babu armashi.

Na yi tunanin zai rarrashe ni ne amma sai ya janye jikinsa na wani Wan lokaci kafin ya sake zuwar min a karo na biyu.Wannan kam kasa yi masa biyayya na yi na tashi da mugun ?arfi har ina shirin faWuwa a ?o?arin sauka daga bed,ya cabko ni tare da ban?are ni ina kuka ina ?ari ya biya bu?atarsa kafin ya shige toilet ya bar ni nan kwance.


Da ya fito Win ma bai min magana ba ballantana rarrashi kaya kawai ya saka ya fice zuwa falo ya kunna tv tare da ?ure volum ?ila don kar ma ya jiyo sautin kukana.


Dakyar na iya tashi ba je na tsarkake jikina,Waure da towel na fita can waje na Wora ruwan zafi bayan sun tafasa na juye su a bokiti na koma can toilet na gasa kaina da kyau sai na ji Wan dama.Alwala na Wauro sannan na fito,doguwar riga na saka da hijabi na gabatar da sallah isha'i.



Da na fito falo ba ya nan sai plate Win da ya ci abinci,na zauna na zuba ni ma na ci ina tausayin kaina domin kuwa shekaruna sun yi ?arancin Waukar nauyin bu?atar Yaya Khaleed.Ba don tun kafin a yi walimar aurenmu na san shi da shegen ?ulafuci da fitina ba,tabbas da zan iya cewa sharrin Bafulatanata ne.



Ina nan zaune ya shigo shi da Shareef,raina ne ya Sace wato shikenan abokinsa kullum sai ya zo nan.Tsabar fitina kuma idonsa ?urrr a kaina,na juye kai kamar ban gan su ba ina mai kallon bango.


 Ki je ki saka hijabi Baby sai ki dawo ku gaisa ke da Shareef na ji muryasa a cikin kunnena har da zama kusa da ni.
 Ba zan saka ba,ni da gidana babu wanda ya isa ya takura ni yana hana ni shan iska,in hira za ku yi kuna iya fita can tsakar gida nesa da ni  na yi furicin tare da tashi na fita don wanke hannuna.



 SEERAT wai lafiyarki ? Meke damun ki? na ji muryar Yaya Khaleed a bayana,na ajiye butar kafin na juyo muna facing juna na ce  lafiyata lau! Ina ka taSa ganin kullum abokin miji sai ya zo? Akan wane dalili?


Bayana ya soma dubawa sai na fahimci wato tunaninsa ba?ar halittar nan ce ke hure min kunne,ya ?an?ance ido ya koma sak Yaya Khaleed Wina na kafin aure sai kuma na ji tsoronsa ya kama ni.



 Kenan cikin hankalinki ne kike faWa min son ranki don tsabagen raini? Baseerat wallahi ki shiga hayyacinki in ba so kike na yi mugun baki mamaki ba.Wuce mu tafi na fashe da kuka tare da ma?e kafaWa na ce  ku zauna ku biyun ni zan yi zauna a nan Win

Bai ce komai ba ya shiga Waki ya kuma fito ri?e da hijabina,da kansa ya saka min tare da ja na muka koma.Sam Shareef bai canza fuska ba sai ma tsokanar Khaleed da ya soma  abokina ina ga bayan aikin ?an sanda kana iya koyar da ?ananun yara karatu na san za ka fi ma ?ware wa ta wannan fannin sai kuma ya ?yal?yace da dariya yana kallona,wato ni ce yarinya abin da yake nufi kenan.


 To ya na iya sai ha?uri ka san har yanzu akwai ?urciya a tattare da ita Yaya Khaleed ya faWa yana kallona,na turo baki gaba ina hararsa.

 Hum! Wannan raini har ina? Yanzu Khaleed mace ce ke ma haka kai kuma kana wani sakin murmushi? Shareef ya faWa ,da alamu abun ya sha masa kai.Bai ce masa komai ba sai ma zaunar da ni da yayi kan kujera ya zuba ruwa a kofi da kuma abinci a plate ya ce  ci abinci don Allah ka bar Baby haka nan ta huta,wallahi duk ka firgita ta tsoronka fa take

Ni ya kalla yana min kallon nan mai ayar tambaya  wai haka ne? da sauri na kawar da dubana ina jin kamar na sha?e shi don takaici,da yake bai da zuciya haka ya ci abincin da ni ce na girka.


 Tumatur Win kamar bai soyuwa ba,ana jin za?in magi Hajiya kin kuwa soya miyar nan da kyau? Shareef ya faWa wanda hakan yasa na yi saurin kallonsa,cike da gyatse na ce  ai miyar ma ban dafa ta ba sam,da ruwan sanyi na haWa ta

 Ai kuwa na ga alama shi yasa sam girkin bai yi daWi ba ,wannan ai ko ?ar shekara biyar tana iya yinsa.Dubi shinkafar ma fa ta kwaSe kamar wani tuwo

Idona na ji sun ciko da ?walla,ba wai tsokana ta ba ce yake kamar yadda Yaya Khaleed ke tunani a'a ?ona min zuciya ce yake saboda na ji haushi.Murya na Wan rawa na ce  Yaya wai miyar ba ta yi daWi ba? kai ya jinjina ya ce  eh to ba sosai ba kamar shigar mashi haka na ji furicin kaina ne na ji ya sara kamar wacce aka yi wa allurar hauka haka na fasa wani uban ihu tare da yin tsalle na cakumi wuyan Shareef na ware dukkan ?arfina na soma dukansa ,Yaya Khaleed ya SanSare ni tare da ban?are ni ya soma yi min karatu sai fizge-fizge nake ina jin muryar Shareef na cewa  innalillahi! Khaleed ka auro wa kanka masifa wato iskokai ma gare ta? sai kuma ya fice da sauri.......
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK3



17_18


Sai da Yaya Khaleed ya sha fama kafin ya samu na yi shiru,na koma gefe ina kallonsa ina sauke ajiyar zuciya.Shi ma ido ya tsura min ,kallo ne mai cike da ma'noni dayawa wasu na fassara wasu kuma na kasa saboda sai shi kaWai ne ya san ma'anar su .Mi?e wa na yi na shige bedroom na zube kan gado ina jin haushin Shareef ,ban san wace hanya zan bi ba don ganin na raba shi da mijina ba na yi tunanin iri-iri amma ban cabko wanda yayi daidai ba.


Daga bayana na ji ya kwanta tare da rungumo ni,a tare muka sauke ajiyar zuciya. Ki yi ha?uri babyna,Shareef tsokanar ki yake fa shine ranki ya Sace har kika gayyato min ?an tsatsubanki ya ?arashe faWa yana murmushi mai sauti,shiru na masa ban ce komai sai da na ji ya soma wasa da jikina.


 Yaya ban so ka bari! na furta tare da ri?e hannunsa da ke kan cikina,da sauri na lumshe ido jin yana lasar kunnena tare da yi min wasu abubuwa.Tsawon lokaci kafin ya birkita ni ina kallon sama,idonsa ya saka cikin nawa yana wani ?an?ance wanda hakan yasa na ji abubuwa na cika min kwanya tare da shiga shau?i.Sumba ya soma yi min,can ya tsaya tare da yin magana cikin rawar murya  me yasa ba ki dinga mayar min da martani? ban ce koma ba sai murmushi.


Ya cire rigar jikinsa ,ya kwanta kan bayansa yana mai jawo ni a ?irjinsa wasa na soma yi da sar?ar wuyansa wacce taSa ta da hannun hagu ya haifar min da ?ar zabura kamar wacce lantarki ya ja . Mene ne? ya tambaye ni, babu komai na basa amsa ina mai kai bakina kan nasa yayin da kuma na jim?e sar?a wuyansa cikin tafin hannuna na hagu.Tamkar na kunna kaset haka na soma jin tarihin Yaya Khaleed.




Sarki Waleed shine mahaifinsa miji ga gimbiya Zahra'u sha ?udum mahasada,jajirtaciyar ?ar gwagwarmaya ce ciwon idon matsafa.Ta kafa tuta da tarihi a BA?AR DAULA(Ameera Adam) wacce bayan tsafi da shirka ba su ajiye komai ba.Wanda silar haka ne matsafan yankin suka haWa ?arfi da ?arfe suka yi silar haukata ta bar masarautar cikin dare tare da Wanta Khaleed wanda a yanzu shi suke farauta su kashe domin tuni sun ?ara yin nasara akan Waya jigon nasa wato mahaifinsa,sun kwantar da shi matsananciyar jinya wacce ke bu?atar ganin manyan malamai domin warware ta.

Yaya Khaleed ya soma karanto addu'ar keSantuwa da iyali yana mai gyara mana kwanciya hakan yasa sar?ar ta bar cikin hannuna.Aka cewa da kiyon da ya karSe shi,a lokacin da Yaya Khaleed ke ta ?o?arin ganin ya sama mana kyakkyawar fahimtar juna da ?auna,ni kuma burina shine na ?ara cabko sar?ar wuyansa na jim?e garin yin haka ne yasa na cire sar?ar daga wuyansa ta dawo hannuna.


Fatseee! ?wan lantarki ya tarwatse yayin da kuma gadon da muke kwance ya soma wani irin motsi yana shirin kayar da mu.Ba wani dare ne ba amma hakan Wakinmu ya turni?e da wani irin duhu irin na damina ,cak ya tsaya da abin da yake ni kuma da sauri na lalubo wuyansa na soma kiciniyar mayar masa da sar?arsa saboda rugugin tafowar matsafa kusa da mu da na soma ji kunnuwana na zu?o mini.Amma tamkar wata musaka sai na kasa Waura wa,Yaya Khaleed ne ya taimaka min sar?ar ta Wauru na ja wani numfashi tare da rungume shi jin komai ya dawo normal na bar jin sawun tawowarsu sannan duhun ya rage hasken falo ya shigo Wakinmu.



Bayan mun yi wanka ne Yaya Khaleed ya fita ya sayo sabon ?wan lantarki ya saka.Na fara ?o?arin shiga bacci ya ce  karatun fa? Ko babu lesson Win da za ki yi?


 Na gaji! Gwara na yi baccin kar gobe in na je aji na kasa Waukar darasi na faWa ina mai kwanta wa.Yaya Khaleed yayi min wani kallo kafin ya ce  mi zai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login