Showing 111001 words to 114000 words out of 139076 words

Chapter 38 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

145

sai ya ja tsuki ya mi?e tare da cewa  a kawo min shayi ya faWi haka ne sanin a kullum FA'IZA ke kai masa shi.
 Dama ba ka sha shayin safen ba? Fa'izaaaa? ta ?wala kiranta ,baiwar Allah ta fito da saurin ta tana mai cewa  na'am anty

 Ki kai wa Baban Ma'idah shayinsa

 Ni kuma? ta furta ba tare da ta sani ba.

 Eh kullum ai ke kike haWa masa ko? Ko da matsala ne?

Ta girgiza kai ta ce  dama ai ga shi nan tun Wazu na haWa
 To Wauka ki kai masa


FA'IZA ta Wauki tray Win mai Wauke da kayan haWin shayin da kofofi ,ba don ta so ba haka ta shiga Wakin nasa ya na ganinta ya mi?e yana yi mata wani kallo mai cike da ?as?anci.

 Na yi miki kama da wanda za ki wula?anta? Daga ke har ahalinku nawa kuke? In na ga dama zan iya Satar da ku ko ba ki san waye ni ba? Agali ke faWa cikin rashin mutumci.

Jikinta na rawa ta soma basa ha?uri,kafin ta dire tray Win kan table,babu kunya ballantana tsoron Allah Agali ya zura hannunsa cikin rigar FA'IZA.Da sauri ta yi baya amma ya dam?o ta ya ri?e gam,idonta na shatatar da hawaye haka ya ci gaba da shafar jikinta yana sauke numfashi kafin yayi cilli da ita kamar wata ?aramar yarinya.



Da gudu ta fito sai ta tarar tuni ma Sakeenatu ta fice sai Ma'idah wacce take breakfast a tsaye da alamu ta makara.Kitchen ta koma ta ci gaba da kuka,tare da Waukar al?awarin ba za ta sake tsoma ?afarta a gidan nan ba......





Assalamu alaikum,mata da ?an matan garin Agadas.CHAFA'ATU MAKE-UP fitacciya kuma jajirtaciyar mai koyar da kwalliya iri-iri.Ta yi tattaki tun daga ?asar Nigeria ta zo nan Nijar a garin Agadas domin horar da masu bu?atar koyon kwalliya,Waurin kallabi.Wannan horar wa da za a yi za ta kwashi kimanin sati biyu ,kuWin koyo jika ashirin ne (20.000f).Ga masu bu?atar ?arin bayanin za su iya kiranmu kai tsaye ta wannan lambar 88584336 ,ko kuma ku tuntuSe mu lambarmu ta WhatsApp 09041604348 .
13


PAID book ne,500 via 2670215530
ZULFAU YAHAYA Ecobank DM +22795045822



Tun da FA'IZA ta koma gida duk sai ta takure wuri Waya,sosai take takaicin abin da Agali yayi mata.Hatta ?annanta sai da suka lura da hakan,don ko abincin da ta kawo yau su Waya suka ci ba kamar kullum da suke ci har da ita ba.
A wannan daren bacci sai ya ?aurace wa idonta,da zarar ta rufe ido Agali take gani yana taSa sassan jikinta.Sai kusan asubah ta samu baccin ya sace ta,kuma shi Win ma ba mai daWi ne ba don cike yake da abubuwan tashin hankali.A ta?aice dai da firgici ta farka ,wanka ta soma yi kafin ta gabatar da sallah.Tana nan zaune kan sallaya Waya daga cikin ?annanta ta shaida mata ana bu?atar wasu kuWin jarabawa a makaranta,hankalinta ne ya tashi don aikatau da take yi ne rufin asirinsu.Hatta makarantar da ta mayar da wasu ?annan nata bayan su Sakeenatu sun zo ne ta mayar da ita a aiki,kai kawai ta jinjina tare da cewa  to ki ce za a kai sai kuma ta yi zungum kamar ba za ta tashi ba amma ta aro jarumta ta shirya tsaf cikin shirin zuwa aiki .


Yau sam ko da wasa ba ta shiga toilet domin yin wanka ba,tana zuwa gidan ta soma shara ta goge ko ina sannan ta Wora shayin ?addara da kuma abincin breakfast.


Tana tsaka da yin aikin ta ji an tabki mazaunanta,ta zabura haWi da juyowa da sauri nan ta yi arba da Agali daga shi sai gajeren wando.Jikinta ya Wauki kyarma,wanda kuma wannan tsoron shine ya bai wa Agali samun wata dama .?ofar kitchen Win ya rufe gam har da murWa key,?asa yayi da wandonsa yana nuna mata jikinsa cike da sha?iyanci yake cewa  na san ai kin saba ganinta iri-iri a yadda kika tsofe Win nan a gida babu kalar namijin da ba ki sani.Zo ki yi min zan biya ki ma?udan kuWi kuma babu wanda zai sani



Banda hawaye babu abinda ke sauka daga idon FA'IZA,ko ?wa?waran motsi ta kasa , Allah na gani yau karon farko da ta taSa ganin halittar namiji babba .Da sauri ta rumtse ido gam hawaye na ci gaba da yi mata shatata,tana cikin haka ne kuma ta ji shi kusa da ita.A dole yake son yin mu'amala da ita,butar da ta Wora kan wutar gas ta Wauko da mugun sauri tare da zuba masa ruwan zafi a ?afafu.Agali yayi wani ihu tare da saurin buWe kitchen Win ya fita,direct Wakinsa ya wuce yana jin zuciyarsa na ?una.

Abun ka da farar fata tuni ?afarsa ta yi ja jawur kuma wurin ya fara danno ruwa alamun ?unar dai sai ta fito.Likita ne shi babu bu?atar a sanar da shi komai dangane da lamarin ?una,magani ya duba ya sha wanda ya kamata tare kuma da shafa magani.Tsawon minti goma yana a zaune kafin ya ji ciwon ya lafa wata ?ar ?aramar allura ya Wauka ya cika ta da ruwan magani,ransa a Sace ya koma kitchen Win sai ya tarar ba ta nan direct sai ya wuce Wakinta wanda aka ware mata domin ajiye abubuwanta ko kuma in tana son yin wanka.

A zaune ya tarar da ita ta haWe kai gwiwa tana kuka,tana jin motsi kusa da ita ta Wago ta yun?ura za ta tashi kenan yayi saurin danne ta.Duk yadda ta so ?watar kanta kasawa ta yi saboda ?arfin namiji da na mace ba Waya ba,allurar yayi nasarar caka mata a damtse ta saki ?ara a haka tana ji tana gani ya Wura mata ruwan a jikinta.

Sannu a hankali ta soma jin jikinta na mutuwa tamkar wacce ba ta da rai,Agali ya koma gefe yana yi mata murmushin ?eta kafin ya ce  sama da mace goma na yi wa wayo sai ke ce mai taurin kai za ki kawo min cikas? Ita kanta uwar Wakin naki ta wannan hanyar muka san juna yana furicin ne tare da raba ta da suturar jikinta,ido kawai ta rumtse don su kaWai take iya sarrafawa.



Da ?arfin tuwo dai Agali yayi mata fyaWe wanda da ace ya san abin da zai faruwa da shi da tabbas ko da wasa ba zai yi kuskuren aikata hakan ba.


 Innalillahi wa'inna ileyhi raji'un ! ya ji muryar Sakeenatu daga can bakin ?ofa wacce dawowarta kenan daga asibiti a can ta kwana,da ta shigo gidan ?aurin ?onewar girki ne ya tarbe ta wannan yasa ta shiga kitchen ta kashe gas Win.Ta buWe ?ofar Wakin FA'IZA don yi mata faWa akan barin gas kunne sai kuma idonta suka yi mata mugun gani ta tarar da mijinta akan ?ar aikinta suna aikata masha'a.


Furucinta shine ya kusan saka zuciyar Agali bugawa,domin a duniya babu wacce Allah ya jefa masa mugun ciwon sonta irin Sakeenatu.
Da sauri ya janye jikinsa daga na FA'IZA ya mayar da guntun wandonsa ya biyo bayanta,a zaune ya tarar da ita dirshen kan tile tana kuka sai ya rasa ta ina zai soma bata ha?uri.


 ?addara ce Keenat! Wallahi ba yin kaina ba ne kuma ita ce ta ja ra'ayina Agali ya furta,ta Wago ta dube shi da jajayen idonta kafin kuma ta mi?e a zafafe ta koma Wakin FA'IZA .A yadda ta shiga da zafin rai nufinta ta ci mutumcinta amma halin da ta tarar da ita ne yayi mugun tayar mata da hankali.Tamkar an kunna pampo haka jini ke zuba a ta jikin FA'IZA ,hankali tashe ta kara yatsunta kusan hancinta sai ta ji ba ta numfashi.



Ta fasa wani uban ihu tana cewa  na shiga uku ya kashe ta sai kuma ta soma bata duk wani taimako amma ga banza,hatta shi kansa Agalin sai da ya bada nasa agajin amma amsa guda suka samu FA'IZA ta mutu babu sauran numfashi a tattare da ita.



Idon Sakeenatu ne suka ?e?yashe hawayen suka tsaya cak,cikin wata irin murya take jerowa Agali tambayoyi  kace ita ta ja ra'ayinka? Wannan ko mahaukaci ya gani ya san fyaWe ka yi mata.Ka san mi hakan ke nufi? Ka san mene ne wannan? Laifi biyu,ga na fyaWe ga na kisan kai a matsayinka na likita mai ceto rayukan mutane wane irin hukunci kake gani ya dace da kai? bai iya bata amsa ba sai kuka da yake yi wiwi yana ro?on ta rufa masa asiri,wanda kuma sautinsa ne ya jawo hankalin Ma'idah wacce fitowarta kenan daga Wakinta.


Turus ta yi tana zarar idanuwa yadda ta ga FA'IZA cikin jini da kuma furicin da mahaifiyarta ke ta faman nanata wa yasa ta Wan fahimci wani abu,ta rufe ?ofar da sauri ta fita a guje kamar wata mahaukaciya haka take gudu saura ?iris a kaWe ta amma cikin ikon Allah ta samu adaidaita ta shiga tare da sanar da shi police station za kai ta.Har zuwa wannan lokacin Ma'idah ba ta yi kuka ba,abun da ta gani kawai ke juya kwanyarta .Suna isa ta dire ko kuWin ba ta biya ba ta shiga ciki,sai a lokacin ta ji wasu hawaye na zubo mata masu zafi.Cikin kuka ta soma yi musu bayanin abin da ke faruwa,cikakkun minti biyu ba a ?ara ba aka Wauke ta cikin motar ?an sanda suka isa gidansu.


Ita ke gaba suna take mata baya har Wakin FA'IZA ,sam Sakeenatu ba ta firgita ba da ganin ?an sanda don ko da ace Ma'idah ba ta kira su ba ita kanta ba za ta taSa barin jinin FA'IZA ya tafi a banza ba.Sai da suka yi wasu ?an Wauke-Wauke na hotuna kafin a tafi da gawar FA'IZA wacce zuwa yanzu duk illahirin jinin jikinta ya ?are kaf.Agali kuwa tuni an tisa ?eyarsa an wuce da shi,dakyar Sakeenatu ta iya lalubo wayarta ta kira Nafisa ta ce kawai ta zo gidanta.A yadda ta ji yanayin muryar ?ar uwarta sam sai hankalinta ya ?i kwanciya ta fasa zuwa makaranta ta nufo gidan,a jungum ta tarar da su kowacce ido suntum da alamu sun sha kuka.Ita Ma'idah sai da ma Sakeena ta saka mata ?arin ruwa.



 Zan iya sanin meke faruwa a nan? cewar Nafisa.
Tamkar ta ?ara rura mata wutar da ke azalzalar zuciyarta kawai sai ta ?ara fashewa da matsananci kuka tana cewa  Nafisa na tsani kaina,kullum cikin ganin masifu iri-iri nake.Auren farin na haWu da sharrin mayyar suruka yanzu kuma Wan iskan miji,ko da yake ma laifina ne ai na san da fasi?i ne amma na aure shi


 Me ya faru don Allah? Nafisa ta sake tambaya hankali tashe, Sakeenatu kasa bata amsa ta yi saboda numfashinta da ya danne zuciyarta,sai Ma'idah ce cikin kuka ta ce  Daddy ne ya yi wa FA'IZA fyaWe kuma ta mutu



 Innalillahi wa'inna ileyhi raji'un ! Ya Rabb in dai bacci nake ka yi gaggawar tashe ni daga wannan mummunan mafarkin.Wace Fa'izar? Wai Agali ? FyaWe kuma? sai ita ma ta soma kuka.

 ?an sanda sun tafi da shi,ita kuma an wuce da ita asibiti sun ce zuwa gobe za su zo su tafi da mu domin yi mana tambayoyi wannan karon Sakeenatu ce ta faWa tana wani irin huci,dakyar Nafisa ta aro jarumta tare da Wauko kofin ruwa ta karanta Fatiha ?afa bakwai ta bai wa antynta ta sha ,domin Suratul Fatiha na maganin duk cutar zuci.



Ita ma cikinsu ta zauna duk suka yi jungum kowa da abin da yake tunani kafin kuma wani abun ban al'ajabi ya soma faruwa,bango Wakin Agali ne ke tsagewa da kansa yayin da ya soma rushewa dukkan bulo na bajewa.Duk wani abu da ya shafi kwalba kuwa ji kake rasss yana tarwatsewa,hatta TV da ke manne a bango haka ta zama gari li?is babu shiri suka ari na kare........





Jummah MUBARAK.Ga posting Winku na gobe



ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set

Dadai sauransu


```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK3


14


ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set
Dadai sauransu........



Dakyar Sakeenatu ta ?ara shiga Wakin ta Wauko musu abubuwan bu?ata ita da Ma'idah.Tuni dai Wakin Agali ya zube iya shi kaWai,mai gadi babu yadda bai yi ba wurin bata ha?uri amma haka ta ja ?arta da ?anwarta suka bar gidan.

Mama baiwar Allah kasa cewa komai ta yi,duk da tana tausayin Sakeenatu amma haka ta daure ta ce  su kuma ?annan Fa'izar fa kun sanar da su?

 Tukuna dai Mama,sai ?an sanda sun gama bincike cewar Nafisa .

 Ya kamata a sanar da su tun da ha?i ne,sannan ya zama dole gare ki Sakeena ki ci gaba da kula da su.Sannan ki shaidawa dangin Wan iskan mijin naki,ko da yake ma babu bu?ata don kashe shi za su yi 


Sakeenatu wacce idonta suka kumbura suka kuma yi ja ta dubi Mama tare da yin wani murmushi wanda ya fi kuka ciwo kafin ta ce  Mama har yanzu ba ki san waye Agali ba,ai wannan shari'ar babu inda za ta je za su sake shi.Na sani sarai family Winsa nada ?arfin iko a Nijar babu wani ha?i da za su ?watar wa FA'IZA .Allah dai ya ji?anta ya kuma nuna mana ranar hisabi sai kuma ta fashe da kuka dukkansu babu wanda bai zubar da hawaye ba,ita Ma'idah a ?arshe ma sai da aka yi mata allurar bacci.



Nan Nafisa ta wuni tare da su kafin ta wuce can gidansu FA'IZA ,ashe tun tuni ?an sanda sun kawo girgiza gidan yadda ta tarar ana ta koke-koke yasa ta fahimci tuni sun san da mutuwar ma.Gidanta ta wuce cike da jimami,haka ta kwana cikin wannan zullumi kamar dai yadda su Sakeena ke ciki .


Tun washegari da safe Sakeenatu ta je can police station ta amsa tambayoyi game da Agali ,ko kaWan ba ta yi ?o?arin Soye ko da gaskiya guda ba ce .Ita ma Ma'idah an yi mata tambayoyi,sai a lokacin kuma ?an sanda suka bada izinin bai wa dangin FA'IZA gawarta.


Da Sakeenatu ta je gidan makoki suka soma zaginta tare ci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login