Showing 72001 words to 75000 words out of 139076 words

Chapter 25 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

117

ce dal har da layi a ciki,tana kunnawa babu jimawa sa?onninsa suka soma shigo mata amma ta basar ba ta karanta su ba sai da ta zo kwanciya.Kaso hamsin na ?uncinta da kuma haushin Agali da take ji sai da suka ragu haka ta yi bacci cike da tunani iri-iri.



Washegari kuwa bayan sun dawo daga asibiti sai ta tarar da iyayen Agali sun zo maza da mata,gefe guda kuma dangin mahaifinta ne da na Mama waWanda duk ba ta san lokacin da aka aika musu katin gayyata ba.Ta dai gaishe su kafin ta wuce can uwar Waka,yayin kakar Ma'idah wacce tamkar an tsaga kara ita da ita ta janyo ta tare da yi mata tambayoyi tun Ma'idar na Wari-Wari har ta saki jikinta.


An ci an sha kafin a watse sai dangin mahaifin Sakeenatu maza biyu da suka tsaya yi mata nasiha,tare kuma da shaida mata sun Waura mata aure da Agali tun da babu idda a kanta.Banda kuka babu abin da take yi,haka suka tafi suka bar ta sau?in abin ma da Nafisa ta zo.



Cikin sati guda Mama ke ta shirya Sakeena,kullum kuma da sabuwar nasihar da take yi mata.Har yanzu ta ?i Waukar kiran Agali sai text kawai shi ma ba kowanne take maidawa ba,in kuma ya zo gaisuwa ce kawai ke shiga tsakaninsu.A sati na biyu ne aka soma shirin tarewar ta,tana zaune ta Wauki waya ta kira lambar Abbas kafin ya Wauka zuciyarta sai bugawa take.Sai da ta jera masa kira biyu a na uku ne ya Waga,ta gaishe shi ya amsa kafin duk su yi shiru.


 Mi kike so? ya tambaye ta.
Murya na Wan rawa ta ce  dama za mu je can maraWi a kwaso kaya shi ne...shine muke bu?atar ka bar key ko a wurin makwabta


 Kin gama aurena kenan Keenat?Tun bayan da na zo nan ko sau Waya ba ki taSa kirana ba.Ko ta'aziyar Mamuh ba ki yi mini ba, shikenan kin bar ?aunata
Idonta tab da ?walla ta ce  Abbas na yi aure gobe zan tare


 Kin yi mi? ya tambaye ta cike da tashin hankali,Nafisa da ke kusa da ita ta yi saurin ?wace wayar ta kashe tare da ciro layin ta karya. Ni fa in ba don Mama ce tace a kwaso kayan Wakinki ba wallahi da barin su aka yi can tun da dai Agali zai yi miki komai


 A'a gwara a kwaso Win ko siyar da su sai a yi
 Hum! haka Nafisa ta fice ta bar Sakeenatu tana hawaye a zuciyarta ta fi son Agali amma ta fi son yin zaman aure da Abbas saboda halarcinsa gare ta amma babu yadda ta iya.

Washegari da misalin ?arfe takwas na dare aka mi?a Sakeenatu a tanfatsetsen gidanta da aka gina mata a nan garin Zinder.Tun daga kayan kitchen har zuwa katakai da kuma kujeru Agali yayi su, danginta da nasa kowa sai addu'ar zaman lafiya ake yi musu kafin su watse a bar ta ita Waya.

Shi kaWai ya shigo hannunsa ri?e da ledoji,iya sallama kawai ta amsa masa amma duk janta da hira da yayi shiru ta yi.Ganin haka ya umarce ta da ta je ta yi alwala,a tare suka yi sallah sannan suka ci abinci ya fice ya bar ta.Wanka ta yi ta saka kayan bacci ta haye gado ta soma tunanin ranar aurenta na farko tana murmushi,ba ta ji shigowarsa ba sai wawuyar rungumar da yayi mata.Da shegun idonsa yayi nasarar cire mata duk wani rashin mutumcin da take ji kafin su raya daren cike da shau?i,yayi musu wanka suka dawo suka sha bacci.

Washegari Sakeenatu na fitowa ta tarar tuni an gama yi mata girki an gyara gidan tsaf.Ta je table ta zauna da sauri mai aikin ta zo ta fara buWe mata abubuwan da ta girka har da cimar Bugaje ,ta zaSa aka zuba mata a plate tana ci tana tunanin rayuwar baya.


Ma'idah ta shigo da sallama tana turo baki,kafin Sakeenatu ta kai ga tambayar lafiya shi ma Agali ya shigo yana cewa  preety ha?uri za ki yi fa amma doli ki tafi Kanada,kin ga tare za ku je Momy ta ma?e kafaWa tare da zuwa kusa da Sakeenatu ta zauna ta ce  Mama wai karatu zan je ?asar waje inda ban san kowa ba


 To ai haka abu ne mai kyau sai ki yi murna,kin ci abinci ne? Sakeena ta faWa .
 Eh tun Wazu ni da Momy
 Ina Momyn?
 tana can Waya sashen ita da sauran mutane

Sai a lokacin Sakeenatu ta dubi Agali wanda ke tsaye tun Wazu yana kallonsu,ta mi?e da sauri ta ce  bari na fito sai mu je ki kai ni  tana shiga Waki Agali ya take mata baya, ko gaisuwa babu wifer?
 Ta me ? Ina ce kan bed guda muka kwana 
 Eh gaskiya kam babu bu?atar tambaya kin san yadda nake ya faWa tare da matso ta.
 Don Allah ka bari Ma'idah na falo tana jirana 
 Ni babu ruwana kawai ki kula da ni 
 Mi kake haka kamar wani ?aramin yaro?
 To ai shi ne,kin ga akwai ma maganar da nake so mu yi
 Ta me?
Sai da ya ja numfashi kafin ya ce  tun ranar da Yaya ya ga Ma'idah ya ce yana son a haWa su aure da Wansa Heesham,shine na ce sai mun yi shawara tun da ban sani ba ko tana da wani wanda take so
 Ma'idah ba ta taSa yin saurayi ba
 Shikenan kin ga sai a yi auren su tafi da mijinta can Kanada
Ba tare da ita Sakeenatu ta san yaya Heesham Win yake ba ta ce  to babu damuwa Allah sa alkhairi  ya amsa da  Amen  kafin ya yi mata rakiya izuwa sashen da su Momy suke.....



Assalamu alaikum,mata da ?an matan garin Agadas.CHAFA'ATU MAKE-UP fitacciya kuma jajirtaciyar mai koyar da kwalliya iri-iri.Ta yi tattaki tun daga ?asar Nigeria ta zo nan Nijar a garin Agadas domin horar da masu bu?atar koyon kwalliya,Waurin kallabi.Wannan horar wa da za a yi za ta kwashi kimanin sati biyu ,kuWin koyo jika ashirin ne (20.000f).Ga masu bu?atar ?arin bayanin za su iya kiranmu kai tsaye ta wannan lambar 88584336 ,ko kuma ku tuntuSe mu lambarmu ta WhatsApp 09041604348 .
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK2


14_15


ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?
Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*
*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures
ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L? Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set
Dadai sauransu........


#BASSERAT


Ina samun mai Wan sahu sai na ce ya kai ni can asibiti,tun bakin ?ofa na hango Mama yau ma murmushin take wanda ban san mi ya wanzar da shi ba.Ina daf da na isa gare ta na ga wani likita ya zo ya mi?a mata kofi shi ma murmushi kan fuskarsa,turus na yi tare da tsaya wa cak ina kallo su da dukkan alamu hirar da yake yi wa Mama tana matu?ar saka ta farin ciki kuma tana jin daWinta.Sosai ta yi min kyau ,sai na ji ina sha'awar zuwa na rungume ta mu yi farin cikin tare.Kamar wacce aka jefa haka na je na faWa jikinta  Mamaaaa! na furta ina dariya har sai na kusa kayar da ita amma ta ri?e ni gam tana murmushi mai sauti ta ce  SEERAT har kun taso? na Wan janye daga jikinta ina gyaWa mata kai kafin na kai dubana ga likitan na ce  ina wuni?
 Lafiya lau ?an makaranta ya kike? ya amsa.
Na ce  alhamdullah! kafin kuma na maida dubana ga Mama na ce  kin ga malamarmu ta bani na nuna mata ledar.


 Je ki ciki ina zuwa Mama ta faWa tana shafar kaina,na sakar mata murmushi tare da nufar ciki har na kai bakin ?ofa na waigo sai na ga likitan ya du?a yana yi mata magana ita kuma ta watsa masa ruwa a fuska suna ta dariya.


A fili na furta  wato wannan shine silar farin cikin da Mama ta shiga tun jiya? sai kuma na yi murmushi na ida shigewa a zuci ina cewa  soyayya daWi har da su Mama 


Na buWe ?ofar na shiga,cak na tsaya ina kallon yadda Yaya Khaleed ke faman rumtse ido don za a yi masa allura.Abin sai ya ban dariya na ce  ?ato da tsoron allura ai kuwa ya buWe idonsa taram a kaina ya watso min shegen kallon nan nasa mai kaWa hantar cikina.Da sauri na sunne kai ina jin tsoronsa na taso min, zo ki zauna cewar Ammy.Na turo baki tare da isa kusa da ita na zauna  ya jikin? na tambaye ta.
 Da sau?i alhamdullah!  ta amsa tana mai kallon ledar hannuna,na mi?a mata tare da ma?e murya na soma bata labarin Madam Rakiya da abin da ya faru har zuwa yau hatta batun na ga Daddy a wani ?ofar gida sai da na sanar mata.



 Na sani matar da zai aura ce,ita kuma wannan ledar ki ajiye ta har zuwa wani lokaci musamman turarukan nan Ammy Habibah ta faWa bayan ta duba abubuwan da ke ciki,ban tambaye ta dalili ba kawai dai na amsa mata da  toh

?ar ?arar da Yaya Khaleed ya saki ce yasa na mayar da hankalina gare shi,tamkar wani ?aramin yaro haka yake gudun allura.Na yi murmushi a zuci ina cewa  in sha Allah karatun likita zan yi ko don na dinga tsikarar ka


 Mama ki taso za a yi miki wasu gwaje-gwajen cewar nurse,Ammy ta mi?e ta fita Wakin sai yayi saura daga ni sai shi.Ganin kallon da yake jifana da shi yasa na jawo ledata na soma duba kayan ina buWe kwalaban turaren tare da Wan fesawa don jin ?amshinsu.



 Keeee! na ji muryarsa a dake,na Wago na dube shi zuciyata na bugawa. Uban mi kike fesawa? ya tambaye ni kamar wani makaho,na turo baki na ce  ruwa ne


 Zo nan! ya faWa cikin bayar da umarni ,na kuwa ma?e kafaWa tare da soma mayar da komai cikin ledar don guduwa.Har na mi?e zan fita yayi wata dirowa ya dam?o ni, don Allah ka yi ha?uri na furta ina shirin kuka.
Muryarsa na Wan rawa ya ce  yaushe kika fara raina ni uhum? ban basa amsa ba sai ?wayar idonsa da nake kallo mai Wauke da abubuwa wasu ina iya fassara su yayin da wasu kuma ban san mi suke nufi ba.Na shagala sosai cikin kallonsa na ji bakinsa kan laSana,da farko kamar bai son kissing Win kafin kuma ya za?e yana yi min shi cikin fitar hayyaci.Ina jin Wumin hawayensa a kan haSata da kumatuna,jikina banda rawa babu abin da yake yi ko kaWan kuma ban yi ?o?arin hana shi ba.



 Mi nake gani haka? muryar Ammy Habibah ta daki kunnena,sai a lokacin na soma yun?urin ?watar kaina amma Yaya Khaleed ya ri?e ni gam.Ina jin lokacin da Ammy Habibah ta kai masa dundu a baya tana cewa  don ubanka ka sake ta amma ya ?iya tamkar wanda bai da kunnuwa sai da ta ?ara masa wani dundun kafin ya ture ni yayi baya ya je ya hau gadonsa ya fashe da kuka.



Ni ma kukan na soma ina mai Soyewa bayan Ammy wacce fuskarta ta yi kicin-kicin saboda Sacin rai.Cikin zafin zuciya ta soma balbale shi da masifa  kai ne farko da ka taSa shiga zangon samarta? Irin tarbiyyar da na koyar da kai kenan? Ka sha giya ne ko hauka ne ka soma?


Daga can inda yake kwance cikin kuka ya soma magana  to Ammy ya kike so na yi? Kin san komai nawa ban Soye miki damuwata ba amma sai ki nuna kamar abin ba zai yiyu ba....

 Ka rufe min baki don Allah! Tun ranar da ka faWa min ba na ce na ji ba kuma zan yi tunani? Yanzu mi kake ?o?arin yi? So kake hawan jinina ya ?ara hawa zuciyata ta buga na mutu ? Daga yau kar na sake ganin haka ko tunanin ?ara kuskuren nan ka yi ban yafe ma ba ta faWa tare da nufar gadonta ta zauna ta bar ni nan tsaye.



Rasa abin yi na yi kawai na yi zaman ?an bori,ban cikin hayyacina sosai amma na san lokacin da na fasa ihu tare da soma ihuce-ihuce da lokacin da duk suka yo kaina Ammy ta ri?e ni gam yayin da shi kuma ya soma yi min karatu.An Wan Wauki lokaci kafin na soma jin abin da yake zagaya kwanyata ya tsaya,ganina a jikin Ammy Habibah sai na ji raina yana ?ara Sacewa na fizge tare da mi?ewa na shiga toilet.Can Win ma sai da na yi kuka kafin na fito,Mama na gani zaune tana sauraren jawabin Ammy Habibah inda take cewa  kawai don na yi wa Khaleed faWa ne shine iskokan suka tashi


 Ni ban san ta da su ba,yau ne kawai suka taSa bayyanar da kansu cewar Mama tana kallona,na turo baki tare da zuwa na Wauki jakar makarantana da kuma ledata.Har na kai bakin ?ofa na ji muryarsa  kar ki fita! a amon muryarsa kawai na fahimci umarni ne ba shawara ba.



Raina zafi yake,wani irin ba?in Ammy nake gani shi yasa nake son barin asibitin amma kuma ko da wasa ban ji ina iya ?etare umarninsa ba .Ina gunguni na zagaya can baya ta Waya Sangaren na zauna a gadon da yake kwance na bai wa inda su Mama suke baya.



Murya can ?asa-?asa yake min magana ta yadda iya ni Waya zan ji, komai iyaye suka yi mana ba a fushi da su,kuma wannan kumburar da kike kina ?oto kar na sake ganinki a haka ki mayar da fuskarki normal sai yayi shiru na Waga kai na dube shi muna kallon juna cikin ido,ya ja ajiyar zuciya ya ce  turaren nan nada ?arfi sosai SEERAT kar ki saka shi,sannan kin ga banda lafiya ki bar yi min irin wannan kallon na lumshe idona tare kuma da buWe su na zube su kan nasa.


 Ki yi min addu'a na samu sau?i na wuce makarantar horar da ?an sanda ,?ila in ba mu kusa komai zai zo min da sau?i ya faWa yana cizon leSe.
 Mike damunka? na jefo masa tambayar.


Ya Wan saki murmushi tare da kallon gefen da su Mama ke zaune sun yi tsit hirar ma sun bar yi.
 Kin ga fa mu suke kallo,ki bari wani lokaci zan yi miki bayani Yaya Khaleed ya faWa cikin tausasa murya,na ma?e kafaWa a shagwaSe na ce  ni yanzu nake so sai da ya rumtse ido ya furzar da numfashi kafin dakyar ya ce  SEERAT in namiji yana son mace to akwai lokacin da yake bu?atar keSewa da ita don nuna mata soyayyar gaSai ba wai ta kalamai ba shiru na yi ina kallonsa tare da nazarinsa kamar yadda shi ma yake kallona,muryar ya ?ara gyarawa kafin ya ci gaba da cewa  kin ga abin da muka yi yanzu? To shi ma yana Waya daga cikin muradin masoya

 Hum! To ni ban so
 Za ki so daga baya,faWa min ya karatun naki yake tafiya? ya jefo min tambayar yana mai jawo jakata ya zuge.Na yi ?asa da kai don kuwa akwai pad Wina a ciki wacce Mama ta yi min bayanin kan cewa a duk lokacin da nake period muddin zan fita na dinga Waukar ?waya uku saboda halin canzawa.


 Yanzu kwana nawa da kika soma yi? ya jefo min tambayar,na turo baki sannan na basa amsa da  kwana biyu
 Yawwa ki yi lissafi fa sannan ki ri?e kwanan wata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login