Showing 114001 words to 117000 words out of 139076 words

Chapter 39 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

146

mata mutumci amma ko kaWan ba ta ji ciwo ba,duk wani abu da ya kamata sai da ta yi shi.Tun daga abinci har ruwan da za a sha,ganin dai da gaske ba ta goyon mijinta sai suka sassauta tsanar.Tuni kuwa an kai FA'IZA gidanta na gaskiya,yanzu abin da ya rage kawai shi ne zartar da hukunci wanda ?an uwanta suka yi tsaye daram kan cewa ba su yarda da duk wani hukunci in ba na kisan Agali ba.


An zaman Shari'a sau biyu a kotu,mahaifiyar Agali ita ce kan gaba wurin Waukar masa lauya duk da kuwa da farko Agali ya amsa laifinsa amma yanzu fafur ya ?i.Jami'an tsaro kuwa ganin shari'ar na ta ?ara girma yasa suka haWa takardun suka mi?a su can babban birnin Yamai.


#GIDAN DADDY


Cikin ikon Allah Safeenatu ta ?ara samun mijin aure,babban mutum ne don ya kusa kai wa sa'an Daddy.An Waura aure amarya ta sha ?unshi da kitso,sosai kuma Ammy ta yi mata gyara kafin a yi mata rakiya zuwa gidanta.Ita Waya ce a gidan sauran kishiyoyinta ma nasu gidan daban, wannan yasa ba ta fuskanci matsalar komai ba.Cikin farin ciki suke mu'amulantar junansu duk da kuwa ba wata zurfafiyar soyayya ce take masa ba amma suna zaman lafiya cike da fahimtar juna.






#YAMAI

Yau kusan sati guda da aka rufe Yaya Khaleed,duk yadda nake ta ?o?arin kawar da damuwa abun ya cuttura.Ga dai abubuwa dayawa da ke jirana waWanda ni ce zan warware su amma sam abun ya fita raina,kullum sai Bafulatanata ta fito min amma haka za ta yi surutunta ta Sace.


Yanzu ma ina kwance ina kallon hotunan Mama na ranar walimar aurenta kawai kamar daga sama na ji muryarta  SEERAT mi kike nufi? Tun yaushe na nuna miki duk abubuwan da za ki yi ta mafarki? Ba za ki yi ba ne ko me ?

A hankali na Wago na dube ta kafin na mayar da dubana ga wayata,sululu na ji wayar ta fita hannuna ta koma kan table.
Na tashi zaune babu tsoro ko shakka na ce  ba fa zan sake yin komai ba sai kin maido min mijina,na gaji da wannan halin kullum ni ke yi wa mutane hidima sam banda lokacin kaina haba!

 Amma ai bayan wuya sai daWi

 Ba fa zan yi ba,kin ga karSi sar?arki ita ma ban so na faWa ina ?o?arin cire sar?ar a wuyana amma tamkar a tare aka haifo mu ta ?i fita.



 Zai dawo ! Tun da hakan kike so ai shikenan! tana gama faWa ta Sace .
Na je na Wauki wayata na ci gaba da dannawa, Shafa'atu ta yi sallama ta shigo tare da ajiye min abinci a gabana.

Haushi ta bani sai nake jin duk a kanta ne mijina ke cikin matsala,na ja tsuki tare da tashi na shige bedroom na ?yale ta nan.Kan bed na haye na soma kuka kamar yau ne aka kawo ni ina amarya.


Sama da awa Waya nake kwance duk abubuwan da suka faru da ni suna dawo min ina mai ci gaba da yin hawaye.

 SEE...RAH! na ji sautin muryarsa kamar a mafarki,na zabura na tashi zaune ina kallon Yaya Khaleed ya jingina ga katanga kusan ?ofa.Hannuwansa ya buWe min,da sauri na diro daga kan bed Win na je na shige jikinsa.



A tare muka sauke ajiyar zuciya kafin ya lalubo bakina ya soma yi min kissing mai tsayawa a rai.Tsawon lokaci yana shayar da ni yawunsa kafin ya ja ni izuwa bed,shi ya zauna sannan ya Wora ni kan cinyarsa sai ya tsura min ido.

Sajensa da ya soma fitowa na soma shafawa ,murya na ?ar rawa na ce  Yaya...Na yi kewarka...kuma...kuma  sai na yi shiru.


Ba tare da yayi magana ba ya ja zip Win rigata ta atamfa yayi cilli da ita kafin ya ?urawa ?irjina ido na wani lokaci kafin ya lumshe ido.Hawaye na ga suna yi masa zuba,muryarsa ba ta fita sosai ya ce  ina sonki SEERAT ! Na yi kewarki fiye da kalmar keya,a kwanakin da na yi ba tare da ke ba ji nake kamar shekaru ne.Wallahi duk a takure nake a can,ga tsananin bu?atarki da nake.Haka nake kwana cikin kaWaici sai dai na yi ta tuna daron farkonmu a haka nake samu na yi mafarki in Wan samu sau?in wutar feeling Win da ke dabaibaye da ni  magana yake cikin ha?i?anin gaskiyarsa daidai saitin zuciyarsa sai wani bugawa yake.Da hannu na soma gog????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? e masa hawayen,yana buWe ido kuma sai na tsaya muna kallon juna tsakiyar ido .


A hankali ya Wora kansa tsakiyar ?irjna yana sauke numfashi kafin ya dinga bin ko ina nawa yana sumba.Yau salon wasannin daban suke,kan bed ya shimfiWe ni bayan ya cire zanen jikina ya bar ni daga ni sai pant.Rumfa yayi min da ?irjinsa ya soma yi min raWa a kunne ta zazzafan kalaman soyayya masu Wauke da kalmomi na tsantsar jin kunya,ido kawai na lumshe ina jin wani abu na tsarga min.Ya zautar da ni sosai ta yadda ban ma san lokacin da ya cire tasa suturar ba,da farko kuka na soma yi masa kafin kuma na yi shiru da ya soma bi na a hankali.



Sama da minti talatin kafin ya mu dawo hayyacinmu,kan ?irjinsa ya Wora ni yana cewa  yunwa nake ji My Zuma

Shiru kawai na yi ban basa amsa ba,don ni ma yunwar nake ji tamkar babu hanji a cikina.Sukutata yayi zuwa toilet,dakyar na iya tsayuwa kan ?afafuna muka yi wankan muka fito muka shirya.Hannuna cikin nasa muka fita falo,gabana ya faWi rasss ganin Shareef zaune kan kujera fuskar nan tasa a murtu?e.

Yaya Khaleed ya saki hannuna yana cewa  abokina yaushe ka zo?


Sai da ya kalle ni kafin ya ce  na kai minti ashirin,ina zuwa can Shuraim ke sanar da ni ai an ce a maido ka gida kuma matar ta tashi ta sanar ba kai ne ka cake ta ba


Khaleed ya saki murmushi ya ce  eh wallahi ai tuni shi ma wancan a sake shi ko?

 Ban sani ba ni ma,ita matarka ba ta san ta gaishe da mutane ba? Shareef ya faWa yana tsure ni da ido,na kawar da kai gefe ina jin takaicinsa.


 Baby zo ki gaishe shi mana  cewar Yaya Khaleed.

 Yunwa nake jiii! na faWa a shagwaSe kamar zan yi kuka ina kwaSe fuska,da sauri ya iso gare ni.Abin da na fahimta shagwaSa na zautar da Yaya Khaleed,tun kafin walimar aurenmu muddin zan dinga yi masa shagwaSa to sai ya keSe da ni.


Cike da iya shege na ci gaba da yin shagwaSar ina wani riri?e shi,shi kuwa bawan Allah sai ?o?arin hana kansa yake shiga shau?i yana daidai nutsuwarsa.

Na Wan faki idonsa na saci kallon Shareef sai na ga kuwa mu yake kallo,cikin ?irjin Yaya Khaleed na shige tare da fashe masa kuka murya ?asa-?asa na ce  ni yunwa nake ji,kuma ni mu ci abinci mu koma Waki wajen kwana nawa ba mu yi abin nan ba? abin da aka ce wuni guda ake ana abu Waya shine amma kai ka kwaso abokinka kuka zo


Wannan karon kuwa sam Khaleed kasa controling kansa yayi,muryarsa tuni ta canza ya ce  Baby ki yi ha?uri yanzu zan nemo abincin sai mu ci ,da gaske kina son mu yi second round? a yadda na lura ma kamar ya manta Shareef na nan.Ni kuwa tsabar rigima irin tawa yunwar ma ji na yi ta Sata,kamar wacce aka yi wa allurar sha?iyanci na soma shafarsa har wurin da bai kamata ace na taSa ba tun da na san dai ba mu biyu ne ba a Wakin.


Wani sauti Yaya Khaleed ya fitar ya soma mayar min da martani,jikinsa har rawa yake.Da ido Waya nake kallon Shareef ya mi?e ya fice,na Wan janye ina cewa  mu ci abinci Yaya na faWa da Wan ?arfi.


Yaya Khaleed ya dube ni da rikatatun idonsa ya ce  wallahi yanzu ban jin ta,duk kin susuta ni  ya faWa yana ?o?arin kai hannu jikina amma na yi saurin janye wa na buWe plate Win da ke kan table.Abincin da Shafa'atu ta girka ne,haka na zauna na soma ci amma shi sam ya kasa ci.Fahimtar fa abin da yake nufi yasa na ji tsoro don na gaji sosai,sai na yi masa tuni da Shareef na ce  wai ina abokinka?

Shi ma da dukkan alamu ya manta da shi,kai ya dafe kafin ya ce  duk laifinki ne Baby 

 To ka kira shi mana ,ko kuma ka je wurinsa

Wani kallo ya tsaya yi min wanda yasa na haWiye yawu mu?ut,sai kuma na soma cin abinci a hankali amma duk wannan ba ta fishe ni dare ba don kuwa tarkon da na Wana ni ce da kaina ya dam?e,sai da Yaya Khaleed yayi second round Win nan.Sai da ya gamsu hankalinsa ya kwanta ya fita ya sayo mana kaza da soyayen dankalin turawa sai kuma fruits,sosai na ci na ?oshi har sai da na yi mamakin kaina shi kuwa Yaya Khaleed daWin haka ya ji.


A tare muka wuni manne da juna sallah kawai ke raba mu,sai bayan sallar asar sannan ya fita shi ma bai wani jima ba ya dawo.Duk yadda na so na yi mana girki hanawa yayi,da dare shirya wa muka yi tsaf muka tafi restaurant cikin motar Shuraim don shi ya zo ya Wauke mu.



A bakinsa ne muka ji cewa wai Shareef yayi fushi ya zo gidanmu mun yi masa wula?anci.

 Mene ne kuka yi masa don Allah? Wallahi har da kuka yayi fa,ya ce kun yi masa wula?anci amma bai faWa min ba ya ce na tambaye ku  Shuraim ya faWa yana murmushi.


Khaleed ya girgiza kai kawai,yana ganin Shareef da daraja fiye da tunani duk wata hanya da za ta kawo musu saSani yana guje ta.Sam bai damu ba don an ce masa yayi fushi don ya san da dama abokin nasa bahaggon mutum ne.
 Please ka sanar da ni,ko na tambayi matarmu? yayi furicin yana kallona Yaya Khaleed ya girgiza min kai alamun kar na sanar da shi,dama ko bai ce ba ai ba zan sanar Win ba tun da ina jin kunyarsa.



Haka muka ci abincin muka soma yin hira duk da ni jefi-jefi ne nake tsoma bakina,sai da dare yayi sosai sannan muka baro wurin.Shuraim ya sauke mu ,a yadda na ga haske a sashen Shafa'atu na fahimci yau dai ta ha?ura ta zauna Wakinta.Muna shiga na Wumama ruwa muka yi wanka,ni da nake tunanin bacci za mu yi sai Yaya Khaleed ya fahimtar da ni shi wannan aikin ladar ya fi komai yi masa daWi sannan a wannan daren ne na fahimci mijin da na aura.


Washegari ko da na farka duk jikina ciwo yake,shine ya haWa mana ruwan wanka .Bayan mu yi sallah na fita na haWa abin breakfast sannan na zo na shirya cikin uniform Win makaranta,shi ma tsab ya shirya cikin kayan ?an sanda .Muna cin abinci na ji suna waya shi da Shuraim yana cewa ya zo ya Wauke mu.


Bayan ya ajiye wayar na ce  Yaya kai ma ka sayi mota mana ,ya fi a ce kullum sai ka jira abokinka 

Ya ce  SEERAT ina na ga kuWin sayen mota? Su ma da kike gani duk ?a?an masu kuWi ne, musamman ma Shareef.Ki taya ni addu'a na samu kuWin saya mana gida kin ga sai mu huta da yawon haya

Na ce  yawwa dama ina son mu tashi daga gidan nan wallahi

 Abin da ya zama dole,ina mu ina haya gidan mayya

Na tuntsire da dariya na ce  mun fi ?arfinta can ta ci kanta

Murmushi kawai yayi,sai da Shuraim ya zo sannan muka fita.A baya na zauna yayin da shi kuma Yaya Khaleed ya zauna kusan direba.


Har cikin harabar makarantar Shuraim ya shiga tare da yin parking,Yaya Khaleed ne ya fito ya buWe min yayi wani tsaye ?i?am ya tare min ?ofa.Na ziro ?afa na fito dakyar,na turo baki na ce  to ka matsa na wuce ko?


 Ki kula min da kanki yayi furicin yana saka min kuWi a tafin hannuna,kafin ya koma mota yana kallona.Na Wan yi baya,sai da motar ta fita daga harabar makarantar sannan na wuce ajinmu sanda sau Waya kawai na taSa shigarsa.





SHAREEF


Tsakanin ?iyayyar SEERAT da kuma sha'awarta sai ya rasa wane ne yake yi mata.Shi dai abu guda ya sani,tun can farko ya fi son ace duk abin da Khaleed zai yi ya zama a tare su biyu suka yi shi sannan ya nemi shawarsa kafin aiwatar da komai.Tun jiya da abin ya faru ya kasa sukuni,duk da ya shaidawa Waya abokin nasa cin mutumcin da su SEERAT suka yi masa amma har yanzu yana jin takaici da raWaWi a azuciya,wanka kawai yayi ya zube cikin luntsumemen gadonsa ya lumshe ido yana ?iyasta abubuwa da yawa a ransa ga shi nan shi da SEERAT suna kissing da sauransu.Ya ja tsuki yana jin haushin kansa,a fili ya furta  na tsane ki! Sai na yi silar cilla rayuwarki cikin ZAWARCI wallahi sai ya sake ki kawai hankalina zai kwanta.Shi ma munafiki ?ar ficiciyar yarinya yake Wauki ya kasa tsaye ballantana zaune,tsabar jaraba daga fitar da shi har neme ta mtsww ! ya ja dogon tsuki tuna irin sautin da kunnuwansa suka zu?o masa a jiya.Tsabar takaici ya Wauki wata kwalba mai Wauke da furanni ya tarwatsa ta ga ?asa ta fashe,an yi katari kuwa Daddynsa ya shigo ya same shi cikin wannan hali......




Assalamu alaikum,mata da ?an matan garin Agadas.CHAFA'ATU MAKE-UP fitacciyar kuma jajirtaciya mai koyar da kwalliya iri-iri.Ta yi tattaki tun daga Nigeria ta zo nan Nijar a garin Agadas domin horar da masu bu?atar koyon kwalliya,Waurin kallabi.Wannan horar wa da za a yi za ta kwashi kimanin sati biyu ,kuWin koyo jika ashirin ne (20.000f).Ga masu bu?atar ?arin bayanin za su iya kiranmu kai tsaye ta wannan lambar 88584336 ,ko kuma ku tuntuSe mu lambarmu ta WhatsApp 09041604348 .



```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK3


15_16


ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set

Dadai sauransu.....



Mahaifin Shareef yayi saurin isa inda yake yana mai tambayarsa  lafiyarka kuwa Shareef? Wannan Win duk na mene ne?

 Babu komai DADDY wata yarinya ce ta Sata mini rai amma komai ya wuce ,zan shiga wanka zan same ka can wurin aiki Shareef Win ya faWa tare da tashi ya nufi toilet.


Daddynsa ya ce  ai kuwa dai ka yi sauri ka isa akwai wani case da aka turo mana daga Zinder wani ya yi wa ?ar aikinsa fyaWe kuma ya kashe ta


 FyaWe da kisa duk lokaci guda? Amma wannan an yi ri?a?en Wan iska,bari na yi sauri na yi wanka yana gama faWa bai jira cewar mahaifinsa ba ya shige Toilet Win.Bahon wanka ya cika ya shige tare da yin lamo,haka wani banzan tunaninsa yake kawo masa  ina ma ace kai da SEERAT ne cikin ruwan nan tana saman ?irjinka kuna wanka? ya ja tsuki a fili in akwai wacce ya tsana a duniya a yanzu to bayan SEERAT take.Cike da takaici yayi wanka ya fito,kamar marar rai haka ya shirya cikin kayan ?an sanda ya Wora hulla tare da feshe jikinsa da turare sannan ya fito yana tsamin rai.


Ko breakfast bai tsaya yi ba ya wuce harabar gidansu ya Wauki motarsa,yanzun ma yana tu?i tunanin SEERAT na kawo wa kwanyarsa farmaki har ya isa can wurin aikin nasu.
Motarsa da ta Shuraim kusan lokaci guda suka shigo,sarai ya gan su amma sai ya wani share su bai tsaya ba ya wuce ciki yana hurar hanci.

Shuraim yayi dariya yana duban Khaleed da ya rufe murfin mota ya ce  abokina wannan karon fa ka yi ?ololuwar fusata amini

Khaleed ya saki murmushi ya ce  za mu shirya ai sai su ma suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login