Showing 42001 words to 45000 words out of 139076 words

Chapter 15 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

110

da na ga kamar tana matakin ?arshe ne Dr ya faWa .
Abbas ya girgiza kai ya ce  a'a sam wannan ba zai yiyu ba,shekarun Ma'idah sun yi ?arancin da ba za ta iya kamuwa da wannan cuta ba

Shiru likitan ya Wan yi kafin ya ce  ya fi sau uku muna gwajin nan,ni ma abin da na ce kenan sai dai in hawan jinin Aljanu ne
 A'a ?ata ba ta da iskokai sai dai tuntunSen aiki amma lafiyarta lau  Abbas ya faWa yana mai ficewa daga ofis Win ya koma Wakin da aka kwantar da Ma'idah,gefenta Sakeenatu ce a zaune tana ta faman kallonta.


 Mi Dr ya ce? Mike damun ta? ta tambaye shi,ya bata amsa da  kar ki wani damu haSo ne ta yi 
Shiru ta yi ba don ta yarda ba,?arin ruwan na idawa ya Wauki Ma'idah zuwa mota yayin da ita kuma ta take masa baya suka koma gida.Sam yau kasa bacci suka yi musamman Abbas da ya san amsar da likita ya basa, Sakeena na ankare da shi sarai ta fahimci yana Soye mata wani abu ne amma ta ?yale shi.Washegari tun safe Ma'idah ta farka cike da walwala hakan yasa duk suka ji daWi,gidan shiga mota ya kai su wacce za ta kai su Zinder.KuWi sosai ya bata tare da yi mata bayanin yadda za ta yi da su,sai da ya raka ta har cikin mota ta zauna ya sumbaci goshinta da na Ma'idah kafin ya fita.


Tun da suka kama hanyar Zinder Win zuciyarta ke wani bugawa da sauri har suka sauka.Tun a can gidan Bus ta kira Abbas ta shaida masa sun sauka lafiya kafin ta sama musu taxi zuwa gida,tun a bakin get ta ga duk gidan ya canza yayi datti tamkar wanda aka ci kasuwa a ciki.


Da Munira ta fara cin karo wacce ta le?o tana kallon Ma'idah,duk da kasancewar ba wani zuwa take gidan su Safeenatu ba amma sai ta ga kamar ta san fuskar sai dai ta manta.
 Barka da dawowa anty cewar Munira tana zuwa da Wan gudunta ta karSi jakar hannunta, yawwa wace ce ke?
 Sunana Munira  ta bata amsa shiru ta yi ba ce komai ba har suka shiga falo,babu kowa sai Rahamu tana kallo.

A ladabce Sakeenatu ta gaishe ta tare da cewa  ina su Mamuh?

 Ta yi tafiyarta,ni ma yanzu nan zan tafi tun da kin dawo ga dai ?ar amana nan  ta bata amsa tana zunWen Munira.
 Amma ai cewa ta yi sai gobe ko? Kuma wannan Win ?ar wace?
 Ki kira mai gidan ki sanar da shi ni kin ga tafiya ta ma tana gama faWa kuwa ta fice, Sakeenatu ta bi bayanta da kallo kafin ta wuce ta buWe ?ofar bedroom ta shiga ta zauna sannan ta kira shi Abbas Win nan ne fa yayi mata bayani dalla-dalla,a zuciye ta kashe kiran kafin ta fito falo sai ta tarar Ma'idah sai dariya take tana walwala suna wasa da Munira.Ta ja ?ar ajiyar zuciya kafin ta ce  zan fita na dawo ku zauna nan kar ku saki ku gusa  dukkansu da to suka amsa kafin ta fita ta je gidansu FA'IZA ba su wani jima ba suka dawo tare .



Gidan FA'IZA ta shiga sharewa yayin da ita kuma Sakeena ta shiga kitchen ta Wora girki.Buhun da Mamuh ta zo da shi na wake ta buWe tana mai cewa  waken ?addara shine ta tafi ta bar min shi a nan daga bayanta ta ji Munira na cewa  anty ni na ce ina so ta bar min
Da mamaki wayo irin na Munirar ta juyo tana kallon ta kafin ta ce  je ki koma falo  kai ta gyWa kafin ta tafi.





A Sangaren Mamuh kuwa tun cikin wannan daren ta soma shirin tafiya don ta ci alwashi yadda Sakeenatu ta ma?alewa Abbas sai ta raba su tare da ingiza ta a inuwar ZAWARCI.Muddin tana numfashi ba za ta taSa barin ana cutar da yaronta da sunan soyayya ba,Hajara ma wacce ba son komawa ?auyen take ba ita ma da nata burin suka bar gidan tun kukan zakara na farin.

Suna isa bakin ?ofar da za ta sada su da cikin ?auyen Hajara ta yi tsaye tana kallon ko ina yayin da kuma daWaWen tarihin can baya ya dawo mata a kai.Ta saki murmushi ta ce  Mamuh kin ga wasu yara can suna Wibar mangoro

Mamuh ta dubi wurin da ?atuwar bishiyar take kafin ta ce  mangoron mutuwa kenan! Mallakin mai gari ne,maye kawai zai iya shan magoron can ya wanye lafiya,tsaya ki ga dukkansu mutuwa za su yi daga ?arshe

Hajara ta waro ido ta ce  amma ya aka yi idona suka kasa gane min itaciyar mugunta ce?

Mamuh ta ce  duk tsiyar mutum ba zai taSa fahimtar wannan Soyayyen sirrin ba,ni ma abin da yasa na sani mai garin ne da kansa ya shaida min

Hajara ta yi wani makirin murmushi ta ce  yanzu kina nufin zan iya samun irin shukarsa?
 Eh sosai muddin dai za ki sadaukar da jinin Waya daga cikin ?a?anki tsaf mai gari zai baki da kuma shuka miki ita duk inda kike so


Shiru ta yi tana Wan tunani kafin ta ce  mu je gidan mai garin suna shiga ciki direct can gidan mai garin suka wuce,Mamuh ce ta gabatar masa da ita ai kuwa ya shaida ta ya soma washe baki yana tambayar Hajara abin da take bu?ata ta kuwa shaida masa shi kuma ya ce  babu matsala ai an riga da an gama

Daga nan suka wuce gidan Mamuh wanda yake na laka,Wakin nan nata cike yake da komatsai barkatai na tsafi.Da dare can irin gari yayi tsit suka fita yawon dare wanda iya ruhi ne gangar jikin na can a gida,sun tsorata masu zaman majalisa kafin su yi tsinke can birnin zinder.Mamuh ce ta yi wa Hajara rakiya zuwa gidan Daddy, murmushi kan fuskarta ta ce  kin ga tuni Aljanu sun dasa bishiyar mangoro a gidan 


Hajara ta ce  Habibah yadda kika tarwatsa farin cikina ke ma sai na tarwatsa naki,da sannu zan fesar da kuWirina game da mangorona a haka suka bar wurin.



#GIDAN DADDY


Washegari tun da safe Habibah ta fito tsakar gida ta Wora tukunyar ruwan zafin jego kafin ta koma ciki.Sam ba ta lura da bishiyar mangoron da ta tsiro dare Waya ba sai da ta ga Munir na shansa,cike da mamaki ta ce  a ina ka samu mangoro da sanyi safiyar nan?

 Na nan gidan ne mana Gwoggo  ya bata amsa tare da nuna mata shi,ta yi shiru tana Wan tunani don dai ita a saninta nan gidan babu bishiyar mangoro.?aki ta koma tana tambayar Safeenatu da Murjanatu su ma duk suka sanar kan cewa a'a babu,sai kuma suka fito a tare duk suna kallon ikon Allah ganin ga bishiyar nan ta fitar da ?a?a masu kyau sai iska ke faman kaWa su.A nan take duk suka ji kuma sha'awar ci hatta ita kanta Habibar, lafiya duk kuke kallon sama kamar masu son ganin sabon wata? Daddy ya tambaya wanda fitowarsa kenan.

Safeenatu ta basa amsa da  Daddy mangoro ne dubi ai kuwa yana ?yallara ido ya ji yawunsa sun tsinke,tun bayan da ya saki Hajara yake cikin ?unci abinci ma bai ci ibadar tasa ma ta yi ba wannan yasa ya ji ya fi kowa sha'awar son ci.Kamar wanda ake turawa haka ya je ya ciro Waya ko wanke shi bai yi ba ya kai bakinsa yana sha,a take wani garWin daWi ya ziyarci kwanyarsa wanda yayi daidai da murWawar cikin Munir ya fasa ihu.......



=؛?=؛?=؛?GHT B-CLEAR,FEMALE CARE AND GANODERMA=؛?=؛?=؛?

=؛?=؛?*BACK TO VIRGIN KIT* *(SABON BUDURCI)*

=؛?=؛?Assalam alaikum Mata albishirin ku>???
@&?>???
@&?ga abin da kuka Dade Kuna mafarkin samu ya samu=؃?>?p?

=؛?=؛?Abin nema ya samu ,Kowacce mace aduniya tana mafarkin sake kasancewa virgin

=؛?=؛?Ina manyan Mata da suka hayayyafa=??

=؛?=؛?ina zawarawa masu shirin aure=?
?

=؛?=؛?Ina budurwa da iftila'i ya fadawa a yayin tsallaka rame =?"?

=؛?=؛?Ina Mai jego da keso ta dinke ta game tsaf ciki da wajed'?

=؛?=؛?Duk ku marmatso kusa ga GHT back to virgin set na kawo muku ,magunguna ne namu na gargajiya bana bature ba

=؛?=؛?Kuma Sha akeyi ,insha Allahu muddin kikayi amfani da wannan Kayan Zaki dawo da martabar ki ta farko

=؛?=؛?Sai kin gwada za ki tabbatar da hakan.
Sisters no 08142506271 mmn Khadeejah sai najiku
*ZAWARCI*
BOOK2

LoVe aNd HoRrOr StOrY &?

*Mallakar:* Chamsiya Laouali Rabo
(MRS SADAUKI=ث?
'?)

*Lambar waya:* +22795045822

*FIRST CLASS WRITER ASSOCIATIONS&?*
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation.

*Sadaukar wa:* Rahama Sabo Usman


_____________________

ShimfiWa : A kowacce irin rayuwa ta ?unci Allah yana kawo sassauci,haka duk yadda shugaba yake azzalumi sai an samu mai taka masa burki wanda bai tsoronsa.Hakan ta kasance a cikin wani ahali inda mayya ce ke mulkarsu take baza mulkinta na tsawon shekaru goma sha uku a duniya,wanda hakan ya faru ne a bisa yarjejeniya ruhin bangon gidan da ta ci nasarar dam?ewa.A ?o?arin ganin ya samu lafiya ahalin gidan suka haWe igiyar ZAWARCIn da sune da kansu suka tsinke igiyar auren mayyar matar har ta fita gidan,sai kuma ta dawo a karo na biyu a rayuwarsu inda ta Wauki azabar duniya ta Wora musu sai dai kash a lokacin da ba ta yi zato ko tsammani ba tauraron gidan ya haska tare da haske dukkan wani tsoho da sabon tuggunta......


<ؓ? 1_2


Tun tasowa ta duniya ban san mi kalmar farinciki take nufi ba,zubar hawaye ,damuwa,?unci, Sacin rai su ne suka yi wa rayuwarmu ?awanya Ni da mahaifiyata sai kuma Wan uwan tawaicina wanda na kasa banbance cikin wane jinsi zan saka shi . Mutum ko aljan?  Ita ce tambayar da nake yi wa kaina a kullum in na ci karo da zubin halittarsa wacce ke kama da ta mutum wani sashen yayin da kuma wani zubin sai ya rikiWe ya zama tamkar dodo.

Sunana Baseerat,?a ga wata raunataciyar bazawara wacce tun bayan rasuwar mahaifina take ZAWARCI kamar yadda nake ji a gun Gwaggo Habibah ko sau Waya babu wanda ya taSa nuna ra'ayinsa a kanta ballantana a kai zancen wani auren.Fara ce ni sol marar ?iba,idona blue ne kamar na mage ina da dogon gashi wanda da zarar yayi tsayi Gwaggo Hajara ke saka almakashi ta datse shi.A shekaruna na goma sha uku a duniya ban san mice ce rayuwar islamiyya ba sai boko wacce tsabar ilimina da ?wazona yasa ake min ?etaren aji ana kai ni na gaba.
Kamar yadda Gwoggo Hajara ta sunnanta wa duk a halin gidan ,kiran sallar farin duk muka fito kowa ya soma aikin da ta raba masa.Shara shi ne aikina,hakan yasa na Wauki tsintsiya don somawa amma raunataciyar muryar mahaifiyata ta katse min hanzari  SEERAT je ki Wauki kallabi ki saka sannan don Allah ki kawar da idonki kan bishiyar mangoron can ban son ganin kina wannan kallon nata kamar tv 
Na sakar mata murmushi kafin na je na Wauko kallabin na Waura a kaina,sharar na soma tun daga Waukuna har na zo tsakar gida na soma.Sai dai an ce mai hali bai fasa halinsa,ina zuwa?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? kan itaciyar da suke kira da ta mangoro na yi tsaye ina kallon ta.Eh zahiri ta mangoro ce,amma tun ranar da na yi birthday na 13years ta sauya min nake ganin wasu abubuwa daban, na ban tsoro da kuma ban sha'awa.Ban san mi zan fassara abin tsoron da nake gani ba,amma a can ?asan zuciyata sai nake jin ana kimsa min cewa  wannan shi ne ruhi tambayar da nake yi wa kaina a duk lokacin da tunanin nan ya zo min sai na ce  to ruhikan su wane ne? banda amsa hakan yasa na ci gaba da kallo.A cikin jerin ruhikan da suke a Waure akwai ?waya Waya da nake ganin kamar ya fi su shan wahala sai dai tunanin in cece su ma bai taSa zuwar min a kwanya ba.Da sauri na gaggauta na ida share gidan kafin na je Toilet na soma wanka,fiye da awa Waya ina tsaye gaban shower ruwa na dukana amma ko kaWan ban gamsu cewa jikina ya fita ba .Bandejin da aka naWe min hannuna na hagu na duba kamar kullum yau Win ma bai ji?e ba,ina mamakin dalilin da yasa ruwa basa ji?a shi tun da na taso na gansa a haka kuma har yanzu Mama ta ?i min bayani akai.


 Seerat ki fito haka ko kin manta za ki kai ni?a ne? Mama ta faWa daga can bakin ?ofa,da sauri na jawo towel na fito.Ta ja dogon numfashi lokacin da idonta suka sauka kan hannuna na hagu, ki yi sauri ki shirya ki fito za a ci abinci ta faWa tare da fita,kai kawai na jinjina kafin na je na buWe drower kayana na zaSo riga da wando ina gama sakawa na fito.Da mugun sauri na rumtse idona ganin yadda Gwaggo Hajara ke sa ?afa tana taka cikin Wan uwana BASHEER, za ka sake hawa kan kujerata?  cikin wuya ya ce  a'a ba zan sake ba Hajiya ki yi ha?uri don Allah  ?afa ta sa habre masa baki kafin ta je ta zauna.
Duk wannan muguntar da take yi kan kowa na falon a ?asa yake hatta Daddy wanda a yanzu ya koma ?ar?ashinta.Muna haWa ido ta saki murmushi tana mai cewa  ?araso mana a kaf cikin gidan ni ce take Wan rage ma shi ma na wani lokaci ban san dalilinta na yin haka ba amma daidai da ?wayar zarra ban taSa jin Wigon ?aunarta ba.


Dakyar na ja ?afafuwana na isa gun Basheer wanda ya kasance mai rauni,tuni bacci ya Wauke shi daga wannan dukan da ta yi masa.Na zube a ?asa tare da tallabo kansa na Wora a cinyata kamar mai koyon magana na ce  Basheer? idonsa ya buWe farare tasss babu Wigon ba?i amma sam ban ji tsoro ba,na ce  tashi ka ci abinci  ai kuwa ya tashi zaune.Da sauri na je na Wauko plate Win da Anty Murjanatu ta zuba masa abinci,wanda haka tsarin yake ita ce mai zuba abinci ga kowa.Tamkar wani yaro haka na soma basa abinci a baki sai da ya cinye tasss ya ce  ban ?oshi ba sanin sau Waya tak mutum ke da alhakin cin abinci yasa na mi?e na Wauko nawa na soma basa shi ma ya cinye ya ce  SEERAT ban ?oshi ba na haWiye wasu yawu kafin na shafi gefen fuskarsa da hannuna na hagun sai kuma na yi saurin janye shi sakamakon wani azababen zafi da na ji tsakiyar tafin hannun na yi min.


 Ina son ki ?anwata ya furta yana min murmushi sai na ga yayi min kyau, ka kula da kanka zan je wurin ni?a na dawo na faWa tare da tashi na fita can waje na Wauki ?aton bokitin da aka zuba masara.

Babu nisa na isa na ajiye nawa kan layi kafin na samu wuri na zauna,sai dai ban wani jima da zaman ba na lura yadda tururuwa ke wani faman zagaye ni ta ko ina.Ido na ?an?ance ina kallonsu,irin abin nan da na yi wa la?abi da ruhi nake gani a tattare da kowacce turuwa.Kamar wacce ta je gidan kallo haka suka dinga yin wani abu kamar masu son bani nishaWi,ban san lokacin da na soma murmushi ba musamman da na ga jikinsu na fitar da wani haske.
Na shagala sosai cikin shau?in nan na ji muryarsa kamar daga sama, mi kike yi a nan? da wani irin razani na Wago don a duk duniyar nan in akwai wanda nake tsoro to bayansa yake.Murya na Wan rawa na ce  ni?a na kawo ya dubi inda ake ni?an ya ce  kuma kika zauna a nan alhalin har ya kashe injinsa? yana min tambayar ne yana kallona da shegun idonsa masu kama da na masu jin bacci.

Murya na Wan rawa na ce  Yaya Khaleed ban san an gama ba ya wani kawar da kai gefe ya ce  tashi ki Wauko ki wuce gida jikina har rawa yake wurin tashi tsaye ina kuma mai kallon ?asa sai na ga dukkan tururuwar ta Sace.Sai da na je zan Wauko ne na tuna ban karSo kuWin ba ashe,ina fitowa kuwa mai ni?an ya wani taso yana tambaya ta.Khaleed da ke tsaye shi ne wanda ya bayar sannan ya tiso ?eyata muka kamo hanyar gidan, wannan kayan ban son ganinki da su,a yi mutum kamar ?ar arna kullum da riga da wando? Wai wa yake saya miki su? kai tsaye na basa amsa da  Hajiya  yayi wani ?yaci kafin ya ce  in kin shiga ki gaishe mini da Mama na juyo da sauri ina dubansa,bayan tsoronsa da nake akwai wata muguwar ?aunarsa da sonsa da nake ji a tsakiyar raina.
Ya kawar da kai ?ila don ya ga idona taf da ?walla, ki shiga mana ai jibi weekend za ki je can gun Ammy  sai kuma ya kamo hannuna ya saka min kuWi a ciki ya juya yayi tafiyarsa sai da ya Sacewa ganina sannan na shiga gida.


Wanki na tarar Mama na yi wannan yasa bayan na kai garin kitchen na fito nan tsakar gida na kama mata ,kamar wasu kurame haka muke wankin.Can na katse shirun da cewa  Mama don Allah ki bani labari mana,mi bishiyar mangoron can ke yi a tsakar gidanmu tun da ba shan ?a?anta ake yi ba? wani irin kallo ta yi min ba tare da ta ce komai ba.Na tsaya da wankin na ce  please Mama ki sanar da ni mana,na yi miki al?awari babu wanda zan sanar ma 
 Je

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login