Showing 36001 words to 39000 words out of 139076 words

Chapter 13 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

109

irin na abar ?aunarsa ne .Babu kunya ba komai Hajara ta soma rage masa kayan jikinsa tare da yi masa rakiya zuwa toilet,wasu ?an magana na cewa namiji a gaban mace tamkar yaro ne to hakan ta faru da Daddy Hajara ta dinga juya shi son ranta da kissa da ?walisa har sai da ta nemi shi yayi kwanciya da ita.Sai bayan komai ya lafa ne yayi shiru yana mamakin kansa,ko a mafarki bai taSa tunanin zai haWa shimfiWa da Hajara ba amma sai ga shi yanzu a kwance akan shimfiWa.Ya sauka daga bed ya shiga ya tsabtace jikinsa,ko da ya fito ya tarar tana sharar bacci wani haushinta ne yake ji amma ya daure bai tashe ta ba ya fita zuwa falo sai ya tarar sai Murjanatu a zaune tana kallon tv.


?akin Safeenar ya nufa,a zaune ya tarar da ita tsakiyar gado tana waya tana kuka .Ya fahimci ita da Habibah ne saboda yadda take ambaton sunanta,tana jadada cewa  aure fa Gwaggo Habibah! Daddy yayi aure shekara da mutuwar Momah ba a yi ba shine ya auro wata,wata Win ma ?ar aikinmu matar da muka taimaka tun tana cikin dattin dauWa.Ni dai kashe kaina zan yi zuciyata ciwo take


Daddy ya rumtse ido jin furucinta na ?arshe wai za ta kashe kanta,a hankali ya je ya zauna bakin gadon sai a lokacin ma ta fahimci ya shigo ta zabura za ta sauka yayi saurin ri?o ta ya ce  zo nan Feenat Wina,ban son ganin kukan nan ki bari.Ban auri Hajara don komai ba sai domin ke ta dinga kula da ke, kuma ai na ga ke ma kina sonta  da sauri ta girgiza masa kai bakinta na rawa ta ce  a'a Daddy ban so,kar ta ?ara shiga Wakinka ban so in kuma ta yi haka kashe kaina zan y.... yayi saurin toshe mata baki ya ce  ya isa haka Feenat! Na ji! Na yarda zan haramta mata shiga Wakina amma kar na sake jin furucin za ki kashe kan ki,ban so .Je ki wanke fuskarki ki zo mu ci abinci duk maganar da suke Habibah na saurare don ba ta kashe kiran ba.Sai da ta ji shiru sannan ta kashe,ita ma ji take kamar ta kama da wuta da ace tana da kuWin jirgin da za ta baro Burkina faso da tabbas yau ba za ta kwana a ciki.



Safeenatu kuwa tamkar wata yarinyar goye haka ta koma wa Daddy yau,abincin ma ?in ci ta yi ya Wauke ta a mota suka je restaurant nan Win ma ba ta sauya zane ba sai dawowa gida suka yi a lokacin tuni gimbiya Hajara ta fito daga turaka har ta canza kalar wanka ta saka wasu kayan Momah.Tsoronta shi ya hana Safeenatu cewa komai sai kallon Daddy da ta yi,tuni kuma ya fahimci abin da take nufi.Yayi gyaran murya ya ce  Hajo je ki sauya kayan nan ki saka waWanda na saya miki,sannan ki ban makullin Wakin marigaya na hannunki


Hajara ta ?an?ance ido tana kallon Safeenatu tana son tantance ko asirin ne ya watse sai dai ko Waya kawai ?arfin hali ne,sai ta saki fuskarta tana cewa  to Daddyn yara bari na cire sai ta koma Wakin ta cire ta fito ta mayar Wakin Momah Win ta kuma bada key sai ya mi?awa Safeenatu ita kuma ta karSa tana kallon Hajara a tsorace ta wuce Wakinta.A bayyane ta ja ajiyar zuciya kafin ta Wauki wayarta wacce lambar Daddy sai ta Habibah kawai ke ciki ,kiran nata ta sake yi ta shaida mata yadda suka yi Habibah ta tsara mata komai da kuma bata shawarar ta cire tsoron Hajara .





Daddy kuwa bai yi nauyin bakin gindiya wa Hajara shiga Wakinsa ba,da wannan ?ululun ba?in cikin ta kwana Waki guda ita da Murjanatu.
Washegari kuma sai ta tashi da wani salon munafurcin shi ne yi wa Safeenatu cake ta rubuta sunanta ,duk wani abu da ta san zai faranta ran nata sai da ta yi shi ta Wora kan Dining.Da murmushi kan fuskarta ta shiga Wakin,a zaune ta tarar da ita kan bed ta yi wanka towel ne kawai a jikinta.Ganin surar Safeenatu ya kusan saka Hajara manta ainahin abin da ya shigo da ita,dakyar ta iya kawar da maitarta ta ce  Feenar Daddy zo ki gani sai ta kamo hannunta tana janta zuwa waje,cike da mamaki Safeenar ke bin bayanta har suka isa falo.Abun ka ga ?waila sai ta washe baki tana murna,can ?asan zuciyarta tana cewa  anya ba gasken-gaske Gwaggo Hajara ke sona ba ? 

 Je ki saka kaya sai ki zo ki yanka mu gani Hajara ta katse mata tunaninta,da sauri ta koma can Waki ta saka doguwar riga ta fito Hajara ta bata wu?a ta yanka  yawwa sa min a bakina cewar Hajara tana dariya, Safeenatu kuwa ta kai bakinta Murjanatu na yin video daga Soye ba tare da sun sani ba.Amma wani abun mamaki a cikin Camera wayar a lokacin da Safeenatu ke yankawar jini ne Murjanatu take ganin yana tsiyaya yayin da kuma cake Win ya zama jan nama.

Hannun Murjanatu ne ya soma yin rawa , lokacin da idonta suka yi tozali da fuskar Hajara ta zama irin ta Zombie tana cin Wanyen nama jini na mata zuba a baki.......
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
15/10/24



29


Ihun Murjanatu ta ?wala tare da faWuwar ?asa a sume,hakan ne kuma ya jawo hankalinsu.Da sauri Safeenatu ta ajiye wu?ar hannunta suka rugo tare da ita da Hajara suna faman girgiza ta , Wauko ruwa masu sanyi a frigine  cewar Hajara a ruWe, Safeenatu ta je ta Wauko ta zuba wa Murjanatu su amma ko yatsa ba ta motsa ba.


Daddy ya fito yana da sauri jin muryar Hajara ta cika ko ina na gidan sai ihu take tana faman faWin ta shiga uku ta lalace.Bai tsaya tambayar ba'asi ba ya fita waje ya ba direba umarnin tada mota,har bakin ?ofa kuwa ya kawo motar Daddy ya ciciSo Murjanatu ya saka mota.Dukkansu suka dugunzuma asibiti ,da isarsu aka karSe ta tare da soma bata taimakon gaggawa.




 Wai mine ne ya sumar da ita ? Daddy ya tambaya.


Safeenatu ta ce  muna yanka cake kawai muka ji ta fasa ihu,ko da muka juyo kuma a yashe a ?asa muka gan ta


 To Allah kyauta ya kuma ba ta lafiya Safeenatu ce ta amsa don Hajara banda kuka babu abin da take yi.Tsawon lokaci kafin a turo Murjanatu bisa gadon maras lafiya hancinta an saka mata oxygen, idonta tuni sun faWa .Wani Waki aka kwantar da ita ,sai a lokacin Hajara ta daina kuka ta wani je ta zauna kusa da kanta tare da kamo hannunta ta jim?e.
Ko da Murjanatu ta farka sai kuma duk abin da ya faru ya goge mata a kwanya,?arin ruwan na idawa kuma aka sallamo su gida.Cake Win da suka bari kan Dining duk ya ruSe yana fitar da wari ,cikin abin da ba zai wuce awa biyar ba amma ya lalace.Cike da ba?in ciki Hajara ta kwashe shi ta zubar,tun daga wannan lokacin ba ta ?ara yun?urin cutar da Safeenatu ba sakamakon laulayin ciki da ta soma mai mugun azabtar da ita ,sosai Daddy yayi murna ko ba komai jininsa ne.Shekara Waya har da wata Waya kafin Hajara ta haifo ?an biyu mace da namiji,irin soyayyar da Safeenatu ta Wora musu shi ya ?ara kawar da mugun nufin Hajara kanta ba su ?ara samun saSani ba .


Bayan shekara shidda da haihuwar ?an biyu Daddy ne ya shigo shi da wani matashin saurayi dukkansu sanye suke cikin kakin sojoji.Cike da girmamawa ?an matan biyu Murjanatu da kuma Safeenatu suka fito suka yi wa Daddy sannu da zuwa tare da gaishe da saurayin.
Daddy ya ce  Bashir ka ga ?a?ana
 Ma sha Allah kyawawa da su yalaSai ya furta yana murmushi,Hajara wacce fitowarta kenan sai cewa ta yi  ko dai za ka zama surikin gidan nan ne? ita ma da murmushi a kan fuskarta,Bashir yayi ?ar dariya ya ce  i ina so mana Mama in dai za a bani


Cikin son shigar da ?arta ta ce  Murjanatu maza ki bai wa angon naki ruwa mana ita ma cikin iya yi ta je ta Wauki kofi tana murmushi yayin da shi kuma Bashir ya kafe Safeenatu da ido,ta ce  ka zauna mana ya ce  na gode kyakkyawa sai kuma ya ci gaba da yi mata wani kallo saboda tuni Daddy ya wuce Wakinsa Hajara kuma ta take masa baya.


Murjanatu ta basa ruwa ya sha yayi mata godiya ,hira ya soma yi jan su da ita nan ya fahimci Safeenatu ce kawai ke jin French ita kuma Murjanatu da alamu ba ta yi makarant???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a ba wannan ya ?ara sa hankalinsa kwanciya akan FEENAT shi Win mutumen jama'a ne yana da abokai turawa suna zuwa kawo masa ziyara sai yaya kenan in matarsa ba ta iya turanci ba.


Yadda ya mayar da dukkan hankalinsa gaba Waya ga Safeenatu shi ya sa Murjanatu ta kwaSe fuska babban takaicinta kuma shine da suke yin hirar da French ba da Hausa ba.


Hajara ta fito tare da Daddy sai a lokacin ne kuma suka zuba abinci gaba Waya aka soma ci,Bashir dai na ta satar kallon Safeenatu duk sai ta ji ta takura ta mi?e ta ce ta ?oshi tare da shigewa Waki.Kwanciya ta yi kan bed tare da kiran Habibah suka fara yin hira nan take bata labarin cewa  wani ba?o ne muka yi mai shegen kallo ,surutu kuwa ko kuturu albarka.Tun jiya Daddy ya shaida mana zuwansa wai duk cikin yaransa ya fi ji da shi ni na yi tunanin in ga wani babban mutum sai na ga Wan yaro ko 30 years ba zai wuce ba


Habibah ta yi murmushi ta ce  yaushe za ki zo hutu ?
 Daddy ba zai bar ni ba,ban san mi yasa ba
 Hum! Ki bar shi dai tun jiya na yi masa magana amma ya ?i saurara ta,gidan nan ya ishe ni tun da na dawo damagaram Win nan babu zaman lafiya matansa sai gori suke min ina ga dai na kusa barin gidan

Zuwa yanzu Safeenatu ta girma ta zama cikakkiyar budurwa wannan yasa Habibah ta Wauke ta tamkar wata ?awarta, don Allah ki yi ha?uri,am ... Ina zuwa sai an jima zan sake kiran ki cewar Feenat tana mai kashe kiran saboda shigowar Murjanatu.Bayanta ta bi har zuwa falo,Bashir ya saki murmushi ya ce mata  ni zan tafi Feenat sai in kuma na sake dawowa ta Wan yi murmushi ta ce  to Allah tsare hanya tare da Daddy suka fice bayan yayi musu kyautar kuWi,da wani mugun kallo mai game da tuhuma Hajara ta dubi Safeenar ta ce  murmushin mene wannan?
 Komai ta bata amsa tana jin duk babu daWi,tun daga wannan rana Hajara ta canza mata ta Wauki tsanar duniya ta Wora mata saboda Bashir ya ce ita ce zaSinsa kuma ya turo magabatansa har aka aura masa Safeenatu.
Daddy ya ja wata doguwar ajiyar zuciya tuna rayuwarsa ta baya,daidai ?ofar gidan Hajiya yayi parking tare da shiga ciki tana ganinsa ta ce  lafiya dai ko? bai ce komai ba kamar wani yaron goye ya zo ya zube kusa da ?afafunta ya ce  na saki Hajara ! 

Hajiya ta ja wata sanyayyar ajiyar zuciya kafin ta ce  alhamdullah! 
Idonsa ya ciko tab da hawaye,sai yanzu yake jin ina ma ace bai haWa zuri'a da ita ba? Murya na Wan rawa ya ce  Hajiya wallahi Hajara ta cutar da ni,ashe duk tsawon shekarun nan da muka Wauka da ita mayya ce? Yanzu kuma ta Wauki ?an?ararar Maitar ta bai wa ?arta ta cikinta Munira.Ina duniya za ta da mu ? Hajiya maita fa sai kuma ya rushe da kuka sai kace wani ?aramin yaro,Hajiya ta soma shafar sumar kansa tare da yi masa nasiha  ita da ma rayuwa cike take da ?alubale ,dayawan waWanda muka Wauka masoya to sune ma?iyanmu, Allah ya gani ni dai tun farko matarka ban sonta ban san dalilin da yasa na kasa hana ka aurenta ba amma don cuta ta cutar da mu





A can gida kuwa Habibah ta saki murmushi ganin Hajara cikin lukutar masifa hankalinta duk a tashe take haWa kayanta yayin da kuma Munira ke gefe ta rakuSe duk yanayin fuskarta ya canza.Hajara ta fito jaye da trolly ta kalli Murjanatu wacce ?iri-?iri take nuna tsoron mahaifiyarta, idonki sun tabbatar min zaSinki sai dai ki sani nan ba gidan ubanki ba ne ballantana na bar ki cikinsa dole ki bi mu

 A'a wallahi Mama ba zan je ba cewar Murjanatu tana komawa bayan Habibah wacce take ta zuba murmushi.


 Ku taso mu je ta cewa Munira da Munir wanda yayi saurin yin baya yana cewa  zan zauna gun anty Murja

Habibah ta yi wata dariya kafin ta ce  Hajara ke Waya za ki fita don ba zan bari ki tafi da Munira ba zan kai ta gun Sarkin Mayu a cire mata masifar da kika li?a mata
Cikin tsiwa Munira ta ce  zan bi uwata babu ruwanki da ni
Habibah ta ce  ke rufe min baki ,da bazawar uwarki nake wacce komai ya ?are ma tana maganar ne tana kallon tsakiyar idon Hajara masu cike da tsantsar ba?in ciki da burin Waukar fansa.


Hajara ba ta ce komai ba ta ja hannun Munira suka fice, Safeenatu ta ja wata ajiyar zuciya tana jin ?arshen damuwarta ya zo.Yaranta ta Wauka tana kallo tana mai yi musu addu'o'in tsari tare da tofe su,Basheer idonsa biyu sai Baseerat ce kawai ke bacci .

Khaleed ya shigo ya zauna kusa da ita ya ce  Mama kaina ciwo yake
Ta juyo ta dube shi tare da kama masa kan tana masa addu'a kenan sai ga Habibah  mene ne kuma ke damunsa?
 Ce mini yayi kansa ke ciwo,ina Murjanatun?
 Na ce ta wuce Wakinta ta zauna kar ta wani damu,kai kuma zo nan na gani kar a ce muguwar can ce kafin ta tafi ta jefe ka da MAITAR IDO (MRS SADAUKI ga mai son book Win complet 800 ne) .Jikinta Khaleed ya kwanta duk ya wani shagwaSe fuska ita kuma tana kallonsa cikin ido kafin can ta ce  Safeena mi?o min Baseerat  da to ta amsa kafin ta Wora mata ita kan cinya,hannun mai safa ta cire tare da Wora shi bisa kan Khaleed amma bai bado haske ba ta ja ajiyar zuciya tace  bari na baka magani normal ciwon kai ne
 A'a ban son magani ya faWa kamar zai yi kuka,amma ba ta saurare shi ba ta je ta Wauko ludayi ta zuba ruwa a ciki sai da ya ji?a sosai ta danne shi tare da yi masa Wuren maganin babu jimawa kuma ya amayar da shi doli ta ha?ura da basa maganin.

Wasa-wasa jikin Khaleed yayi zafi duk sai Habibah ta ruWe kamar wata yarinya haka ta saka shi gaba tana shirin masa kuka.
Safeenatu ce ma ta kawo shawarar a kai shi asibiti,jiki na rawa Habibah ta kimtsa tare da saSar shi a kafaWa ta fita can bakin titi ta samu Wan sahu ya kai ta wata private asibiti.Babu wani jira ta ga Dr ta yi masa bayanin komai,jininsa aka fara Wiba kafin a kawo result ya rubuta duk alluran da za a yi masa Habibah ta sayo.Ana fara haWa ruwan allurar ya soma kuka,ita kanta jikinta rawa ya Wauka da Dr ya ce  sai fa kin ri?e shi Madam 
 To...to a ina za a yi masa allurar?
 Ga cinya ya bata amsa.

 Khaleed Wina yi shiru mana babu zafi yanzu a gama ta faWa cikin rarrashi tana jan wandonsa can sama ta fiddo cinyarsa,ido ta rumtse lokacin da ta ga duk gudan tsiken allurar nan ya shige a cinyar yaronta.Kukansa kuwa har ?asan zuciyarta yake suka, to an gama sai kuma gobe in sha Allah  Dr ya faWa yana murmushi Habibah ta yi masa godiya ta fito .Sai da ta tsaya a hanya ta saya masa ayaba da wasu kayan marmarin kafin su wuce gida,tun bisa hanya Khaleed ya shaida mata bai son allura amma zai sha magani.




A Sangaren Hajara kuwa tafe dai take tana jaye da hannun Munira a hannunta na dama, Wayan kuma ri?e da trollyn kayansu.Zuciyarta tamkar garwashin wuta haka take jin ta, ta?amaimai ba ta san inda za ta kai su ba kawai dai tafiya take can za ta tsallaka titi ta ji murya daga sama  kamar Hajara nake gani
 Ita ce mana

Da sauri ta juya inda muryoyin suka fito sai ta yi tozali da ?awarta da kuma ?awar babarta.Ta waro ido ta ce  Rahamu? Laaa har da Ladidi  sai kuma ta washe baki tana mai isa wurinsu.

 Sai ina haka jaye da ?aton akwati? Ita wannan Win fa wace ce? Oh dama Hajara kina nan a raye tun bayan wannan mugun al'amari da ya faru cewar Rahamu tana ri?e haSa.
Hajara ta Wan yi ?yaci ta ce  ke dai bari,sai ina?
 Asibiti muka je idon Ladidi ne babu lafiya,ke kuma fa?

 Da dai za ku bani masauki da labarin zai fi daWin bayarwa
Mamuh ta ce  mu je mana can gidan Wana ki zauna ai ita ma Rahamun yanzu can take mai Wan sahu suka samu ya kai su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login