Showing 102001 words to 105000 words out of 139076 words

Chapter 35 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

126

na shiga toilet na wanko baki da fuskata,ko da na fito ban gan shi ba sai na nufi falo na same shi yana juye kaji a plate .Kan capet na zauna ya ajiye tray gabana,shi ma ya zauna muka fara ci sai da na ?oshi sannan ya bani madara na sha.Na mi?e har zan shiga bedroom na tsinkayo muryarsa  ki yi wanka ki canza kaya kafin ki kwanta  to na amsa kafin na shige na cire kaya na faWa toilet sai da na yi wanka sosai sannan na fito,bayan na tsane jikina na shafa humura na Wan mirza mai kaWan kafin na zaSo kayan bacci na saka .Ina shirin haye bed ya shigo  kin yi alwala ne? na girgiza kai ya ce  to zo mu yi a tare muka shiga muka yo alwalar da muka fito ya ja mu Sallah bayan mun gama yayi mana addu'o'i sosai kafin ya soma yi min tambayoyi,na sunne kaina don kuwa ban yi wani karatun addini ba.


Bai ce komai ba ya tashi ya shiga toilet,babu jimawa na soma jin saukar ruwa da alamu wanka ne yake yi.Bed na haye ina tunani bacci ma ban ji,na lula sosai a duniyar tunani kafin na ji damshin ruwa a bayana.

Yaya Khaleed ne ya rungume ni,daga shi sai towel da dukkan alama yana fitowa daga Toilet Win nan yayo tsinke.Ido na ?ara lumshewa ina sauke numfashi jin halshensa a kunnena yayin da hannunsa ke shafar ko ina na jikina.Cikin ?an?anan lokaci gyaran da Mama ta yi min ya soma aiki,yadda yaya Khaleed ke jan numfashi da yanayin yadda yake fitar da sautin jin daWi da za?uwarsa su suka haWu suka saukar min da kasala wacce ta hana ni wani kataSus na barsa ya dinga yin yadda ya so da ni.Sai da ya soma yin addu'a ne na Wan yun?ura zan tashi murya na rawa na ce  Yaya Khaleed tsoro nake ji

 Ba zan yi da ?arfi ba my SEE..R...AAAH! ya furta tare da haWe bakinmu,na rumtse ido saboda azabar da ta ratsa ni sai dai babu damar yin ihu ya toshe bakin ,sai hawaye da suka soma yi min zuba . Haka yaya Khaleed ya ci gaba da budirinsa kamar minti goma wayarsa ta soma ringing Win wata wa?ar abokina.Sama da sau biyar kiran na shigowa yana tsinkewa kafin Khaleed ya mi?a hannunsa dakyar ya jawo wayar da tunanin babu lafiya tabbas kar a je ko hatsari suka yi,yana karawa da kunne Shareef ya balbale shi da masifa  wani abun ana kiran ka ne amma don wula?anci ka ?i Wauka? Kai ba ka kira mu ba don jin in mun sauka lafiya ni na kira amma ba ka Wauka? sarai na ji abin da ya ce Win don har yanzu bakinmu na manne da na juna,Yaya Khaleed yayi ?arfin cire bakin nasa a wannan karon ta yiyu don ya mayar masa ni kuwa kamar jira nake na soma kukan da ya hana ni ina cewa  ina jin ciwo don Allah ka bari haka nan! Ni dai ka tada ni na gaji ina furicin ne ina Wan dukansa tare da ?o?arin ture shi,ina jin dakyar yake ba Khaleed ha?uri wanda da dukkan alamu yayi suman wuccin gadi tsabar ba?in ciki.Khaleed ya jefar da waya yana cewa  SEERAT don Allah ki taimaka min na samu nutsuwar nan tamkar wani ya?in sojoji haka Yaya Khaleed ya yi min tuni na fahimci so yake ya gamsu don ya samu ya kira abokinsa,duk da ina cikin azaba amma sai da na ji takaici .



Bayan komai ya lafa ne Khaleed ya jawo wayarsa sai ya ga ashe har yanzu kiran na tafiya.
 Innalillahi wa'inna ileyhi raji'un! Shareef dama ba ka kashe ba? ya furta yana mai kara wayar a kunne,sai a daidai wannan lokaci Shareef ya kashe kiran .Da kuma Khaleed yayi ?o?arin kiransa sai aka ce wayar a kashe,duk abin da yake ina kallonsa.Sai a lokacin ya Wauke ni zuwa toilet,babu bahon wanka wannan yasa dole da shower muka yi.Shine ya canza mana zanen gado ya shirya mu cikin wasu kayan baccin sannan muka zube kan bed sai baccin gajiya, washegari tuni muka makara sallar asubah a nan gida ya ja mu sannan ya fita ya Wora min ruwan zafi.


Tsakiyar Waki ya ajiye ?atuwar roba,ina kuka ina ?ari yayi min wanka tare da gasa ni sosai.Kamar wata ?ar yaye na kwaSe fuska na ce yunwa nake ji

Plate ya Wauka ya wanke fruits tare da yankan min,haka na soma ci da sauri har sai da cikina ya cika.A nan kan kujera na zube ina bacci yayin da Yaya Khaleed ya fita wankin zanen gado,ko da na farka kan bed na tsinki kaina.Yana kwance a gefe yana bacci ,na kai hannu na shafi fuskarsa sai na ji zafi rau.Ya buWe ido yana kallona, kin tashi? na jinjina masa kai .Ya tashi zaune tare da Waukar wayarsa,bayan yayi ?an danne-danne ya kara a kunne  Assalamu alaikum Shuraim don Allah ka zo ba mu da lafiya ni da Madam ina jin lokacin da abokin nasa yayi ?ar dariya kafin ya ce  ina zuwa yanzun nan bari na shiga pharmacie na sayo alluran bayan nan ya kashe kiran sai ya jawo ni ya Wora a cinyarsa, kina jin zafi har yanzu? yayi min tambayar yana sunsunar gefen wuyana,hawaye suka zubo min shaaa ba tare da na basa amsa ba a haka ya dinga kissing Wina yana gode min a kan darenmu na jiya mai cike da Wumbin tarihi.


Kamar minti talatin haka sai ga kiran Shuraim Win,hijabi ya Wauko ya saka min kafin ya je yayi masa isa.Suna shigowa na sunne kai don na ji Shuraim Win na cewa  yau dai dole ka bari a yi ma allurar nan don kusan duk saurayi sai ya ji abin nan a ranar farko da ya san mace


Yaya Khaleed ya zauna kusa da ni yana cewa  ita dai nurse ai ba za ta ji tsoron allura ba
 Ita ?arin zan saka mata ai,sannu Madam 

Sai a lokacin kawai na gaishe shi,?arin ruwan ya saka min yayin da nake kallon ikon Allah yadda sam Yaya Khaleed ya ?i tsayawa a yi masa allurar,na ce  kawo na yi masa irin simple wacce ba ta da zafin,kai ba ka iya ta ba ko? Shuraim ya jinjina kai ya ce  tun tuni nake son koyon ta amma kin san ai jami'an tsaro ne babu ruwansu da wani zafi sai dai shagwaSaSen mijinki

Allurar na karSa na yi masa tsaf kuwa ya zauna har na ida masa ,sai a lokacin Shuraim ya soma yi masa Iskanci  wato ?ato da kai an yi ma wayo

 Na ji! Nemo min dambu don Allah  cewar Khaleed, Shuraim ya amsa da  toh kafin ya fice.Daga nan bacci ya kwashe ni ban ?ara sanin abin da ya faru ba ko da na farka har an cire min ?arin ruwan,Yaya Khaleed ya matso kamar mai jiran na tashi ya ce  ga ruwan Wumi can ki yi wanka ,zuwa ?arfe biyu su Shareef za su zo ambaton sunansa sai na ji raina ya Sace a take kuma mafarkin da na yi da shi ya faWo min,na Wan saki murmushi kafin na mi?e na shiga bedroom.Kayan jikina na rage,sannan na shiga Toilet Win sai a lokacin yaya Khaleed ya shigo Wauke da bokin ruwan zafi.Sai da ya ?ara wasu kafin ya bar ni na yi wanka,bayan na gama na fito na shirya cikin doguwar riga ta atamfa na yi ?ar kwaliyya.



Na fito da zumar wanke kwanukan jiya sai na ga tuni an wanke,da mamaki na ce  Yaya wai da kanka ka yi wanke-wanke?

 Eh me yake don na yi? Kar ki manta duk sanadina ne kike wannan tafiyar

 Wace tafiya? na tambaya da mamaki,sai ya soma nuna min na yi kukan wasa ina rumtse ido tare da jin kunyarsa.
 Ki kula da kan ki zan fita ya faWa tare da yi min kiss a goshi, a dawo lafiya ango SEERAT 

 Iyeee babyna an girma har an fara kalaman manyan mata ya faWa yana dariya tare da ficewa.
Tsintsiya na Wauka na ?ara share Wakin da kuma nan filin kewayena,na goge na fesa turare sannan na saka na wuta .Sai a lokacin na yi tsaye gaban tvn da ban san yaushe aka kawo ta ba,na Wan taSe baki ina cewa  Ni da ma ba wata gwanar kallo ba sai kuma na yi zaune tare da yin shiru ina tunanin abin da muka yi jiya sai dariya nake ni Waya,daga can bakin ?ofa Shafa'atu na mi?e na je na buWe mata .Kwanukan jiya je ta maido min,na karSa tare da gaishe ta .


 Zan fita unguwa ne sai na dawo ta faWa .
Na ce  to Allah maido ki lafiya
 Amen amarsu,yau ba ki girki ne?
 Bai ce na yi ba na bata amsa .Ta waro ido ta ce  to sai ya ce ki yi? Ai kawai ke ce za ki shirya masa 

Na yi ?ar dariya na ce  to bari na yi a haka muka rabu,ni kuwa abubuwan bu?a na Wauko na Wora girkin shinkafa fara da miyar kifin gwangwani.Saura ?iris na gama miyar aka soma kiran sallah ,na rage ?argin gas Win na wuce can Waki na shiga toilet sai da na yi wanka na Waura alwala.



Ina fitowa na samu Yaya Khaleed zaune gefen gado, sannu da zuwa har ka dawo?

 Eh na dawo sai kuma na tarar kin bar gas a kunne
 Miyar ba ta ida ba ne
 To ai kashewa ya kamata ki yi in kin fito sai ki ?ara kunnawa don babu kyau barin gas a kunne sai abin da ka Wora ya ?one

 To in sha Allah zan kiyaye gaba na furta don kuwa na gane kuskure ne.Ya jawo jikinsa ,na kuwa haye cinyarsa ya ja dogon hancina yana murmushi kafin ya ce  rufe idonki na mayar masa da martanin murmushin kafin na rufe kamar yadda ya bu?ata,kawai sai na ji ya jawo hannuna ya Wora mini abu.Da sauri na buWe su na yi tozali da kwalin waya,ban san lokacin da na rungume shi gam ba tare da sakar masa kiss ko ta ina shi kuwa sai dariya yake ?yal?yatawa gwanin sha'awa.


 Don Allah muna jiranka aka faWa daga can falo,ya tsaya da dariyar da yake ya ce  ki yi sauri ki shirya ga ba?in nan sun zo

Na jinjina kai tare da nufar dressing mirror na shafa mai da hoda da kuma kwalli sai man leSe.Wani farin less na Wauko na saka tare da Wan fesa turare,sai na Wauki mayafi na yafa kafin na fito falon.Idonsa ?urrr a kaina hakan yasa har sai da na Wan razana, baby kin ga matar da Aboki zai aura nan muryar Yaya Khaleed ta katse ni daga kallon abokinsa Shareef.


Na juya inda yake nuna min ina sakin murmushi,wata cikakkiyar budurwa na gani a zaune fara ce tasss amma bai farin bai Soye muninta ba.Tana da laguSaSen ?aton hanci da wasu ?ananan ido kamar kifi,sannan kumatunta tamkar wacce aka baiwa busar algaita haka suke suntum da su wanda tsabar cikar su ne ya ?ara sa idonta suka ?an?ance.


 Ina wuni anty? na furta da murmushi.
 Alhamdullah! Ya ba?unta?  ita ma ta amsa cike da fara'a,na ce  an gode Allah  sai kuma na je na kawo mata ruwa.


 Ita kaWai za ki ba ruwan banda ni ? Shareef ya furta cikin sanyin murya,har sai da na yi mamaki.

 Hubby in na sha ai kamar na sha ne amma bari na zuba ma cewar ita budurwar tasa tare da zuba masa a kofi.A yadda na lura ni ya so na zuba masa,dakyar ya karSa ya sha.


Yaya Khaleed ya ce  Ramatu fatan dai za ki kula da abokina yadda ya kamata dube shi yadda ya shagwaSe fuska 
Sai suka sa dariya shi da ita,ni kuwa Shareef Win na kalla sai na ga ashe shi ma ni yake kallo.


 In dai Sangaren abinci ne wannan banda matsala,kullum tumbina sai kwashi dadaWan girki Waya Sangaren dai ne ba a sani ba to tun da an ce lukataye sun cika raki  Shareef ya faWa ,da sauri na ga Ramatun ta sunne kai a nan na fahimci mi yake nufi.


Yaya Khaleed ya ce  ai ba daga nan take ba,kai dai Allah sa mu dace.Seerat kawo abinci
 To na furta ina mai fita waje,don zuba abincin.Daga inda nake ina jin lokacin da Shareef ke cewa  Aboki ina fa mamakin yadda yarinyar can ta Wauke ka

 Aboki Ramatu na jin ka cewar Yaya Khaleed.
 Tun jiya na faWa mata ta rage ?ibar nan don ina son mace mai juriya kar ?ibarta ta hana mu cin amarci



Na taSe baki a zuci na ce  shege Wan iska  miyar na ?ara kunna wa wuta sannan na koma gefe sai bayan ta yi daidai ne na kashe na zuba abincin.



Tun da na shigo idon nasa ma yanzu na kaina,na zabga masa uwar harara kafin na ajiye tray Win.Shareef ya sakar min murmushi kawai ,na fita na samu wani Wan madaidain kwano na zuba wa Shafa'atu abincin Allah na gani shaf na manta da ta fita sai kawai kuma na nufin lungunta na ?arshe kamar yadda ta sanar da ni.Wata mace na gani wacce ba ita ba ta shiga kewayen,ban kawo komai a raina ba na yi tunanin ko ba?uwa ta yi.

 Assalamu aleykum! na ji muryarta daga bayana,na juya sai na ga Shafa'atu ce ta shigo gidan da murmushi ta zo daidai inda nake a tsaye tana cewa  kiran Isama'il na gani ya fi goma kuma da na kira ya ?i Wauka shine na dawo ko ajiyar da ya bani ce yake son zuwa karSa,zo mana ta faWa tare da ja na daidai ?ofar kewayenta ta cike da mamaki nake kallon yadda ?ofar ke manne da kwaWo amma na yi shiru ban ce komai ba,  a rufe fa na bar Wakin yanzu haka shi ya dawo ya barsa a haka... sauran maganar ce ta yanke ganin mijin nata ya fito daga shi sai gajeren wando.

 Shafa'atu mi kika dawo yi gida? ita ce tambayar da yayi mata.Ba ta kai ga basa amsa ba wata ba?ar mage ta fito daga Wakin idonta kawai na kalla na fahimci mutum ce ta Wauki siffar kawai sai na gyara tsayuwata.Magen ta yi tsalle ta haye katanga,da sauri na ri?e mata bindi na jawo amma shegen nauyi ne da ita.

 Wace ce wannan? mijin nata ya tambaya hankali tashe , Shafa'atu kuwa ba ta ce komai ba sai da ya sake maimaita tambayar ta basa amsa da  amaryar gidanmu ce


 Matsafiya dai! Kin ga don Allah ki sake ta na yi miki al?awari wannan ce shigowar ?arshe.Shafa'atu ce ta sako magen nan ya faWa hankali tashe,ita kuwa sanin yadda mijinta ke da mugun son mage yasa ta Wauka normal mage ce.


 BASEERAT sake ta don Allah  ta furta sai a lokacin na saki bindinta ta yi tsalle kuwa ta faWa kewayen tsakiya wanda daga shi sai nawa.
Kwanon abincin na ajiye mata tare da ficewa ina jin raina na azalzala,abin da na fahimta duk mutanen da nake abin kirki da su sai an samu masu cutar da su.Yanzu ma?wabciyata wacce jininmu ya haWu tun kafin a yi nisa na gano ainahin ma?iyanta,kiciSus muka yi da ma?wabciyata ta tsakiya wacce sai yanzu ne kawai na ganta.Ta buWe ?ofar sashenta ,abun mamaki kayan matar da na gani za ta shiga lungun Shafa'atu sune a jikinta.Ido cikin ido muke kallon juna da ita,na sani sarai ita da kanta ta fahimci na san ita ce magen nan.


Sashena na yi tsinke nan na tarar da su suna ta cin abinci Shareef sai kushe ni yake yana cewa  abokina ba za ka sanin daWin aure ba sai ranar da ka auri cikakkiyar mace wacce ta san ciwon kanta,amma ka ga ?an 15 zuwa 17years Win nan ko tsarkin kirki ba su iya ba ina shiga daidai ya Wauki kofin lemun zai sha na motsa hannuna na hagu kofin ya suSuce masa lemun ya zube ga fararen kayansa.Na yi dariya na ce  sai kace dai wani ba?auye?

Yaya Khaleed da Ramatu ma suka tuntsire da dariya hakan ya ?ara sa ran Shareef ya Sace kawai sai ya mi?e ya bi ta gabana ya fice.Suka mara masa baya su biyu suna faman kiran sunansa,don iya mugunta ni ma na fita na laSe yana daf da buWe ?ofar fita daga gidan na sa murfin ya motsa da mugun ?arfi ya buge goshinsa yadda ya fitar da sautin azaba ya fi komai faranta min fiye da faWuwar da yayi.Na yi amfani da wani Siddabaru da ni kaina ban san ina da shi ba,na yi furicin da iya shi kaWai zai na ce  raggon maza daga inda Shareef yake kwance ya Wago kai ya dube ni,na tuntsire da dariya ina kallon ?aton abu da ya fito masa a goshi na bugewar da yayi.?ofar kewayena na jawo ina murmushi juyowar ga da zan yi tsudum na ga saukar mage a gabana ba?a ?irin da ita ga ta kuma kamar uwar giwa,har sai da na ji wani das.Ban ida daidaita nutsuwa ta ba ta yo tsalle ta haye jikina,amma duk uban girmanta ba ta kai ni ?asa ba wuyanta na ri?e gam yayin da ita kuma ta soma yafita jikina da akaifunta.Bakinta ta buWe tana shirin haWiye ni sai kuma na ji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login