Showing 15001 words to 18000 words out of 139076 words

Chapter 6 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

132

1000 kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set

Dadai sauransu
*ZAWARCI*


LoVe aNd HoRrOr StOrY &?

*Mallakar:* Chamsiya Laouali Rabo
(MRS SADAUKI=ث?
'?)

*Lambar waya:* +22795045822

*FIRST CLASS WRITER ASSOCIATIONS&?*
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation.

*Sadaukar wa:* Rahama Sabo Usman


_____________________
01/10/24


*Last free page 13-14*


Wani irin mugun ?ishi ne ya wanzu a ma?oshin Gwaggo Hajara saboda Maitar shan jini ta motsa.Dakyar ta iya sakin Murjanatu ta koma gefe tana kallon ta,sai kuma ta kasa ha?uri sai da ta shafi ?aton cikin da mugun sauri Murjanatu ta kai hannunta ita ma kan cikin saboda mugun juyawa da yayi.

 Washhh!  ta furta a wahalce kafin kuma ta dafe ?ugu jin kamar ta soma na?uda ne, sannu Murjanatu ki zauna mana Gwaggo Hajara ta faWa tana haWiyar yawu don tsaf take kallon jaririn wanda sai juyi yake a ciki.


Kan gwiwanta ta zube tana mai ci gaba da yin gumurzu,tuni ita Hajara ta san da yau in ba wani iko na Allah ba sai ?arta ta haihu.Da sauri ta shiga cikin Waki ta fito kafin ta ce  tashi mu je asibiti a wahalce ta Wago ta dubi mahaifiyarta ta ce  wallahi Mama ban iya tashi

 To haka za ki zauna? Sai nake ganin kamar haihuwar ce
Ba ta rufe bakinta ba Murjanatu ta fasa wani uban ihu wanda ya jawo hankalin Gwaggo Habibah da saurinta kuwa ta fito tana tambayar lafiya sai kuma ta yi tozali da Murjanatu a cikin mawuyacin hali.Da taimakonta suka samu suka Murjanatu ta mi?e tsaye,Munir ne ya je ya nemo musu mai Wan sahu.Kayan robar Safeenatu aka yi aro aka kai ta asibiti,sai uban ihu take tana kururuwa tana faWin za ta mutu.


Daga nan waje kuma inda mutane ke zauna wa,ran Gwoggo Habibah ya Sace sosai tun tana Soyen abin har ta kasa ta ce  yanzu ke hatta ?arki ba ki bari ba? Wannan mugun hali naki bai yi ba.Wato babu babban makunyaci a duniya irin maye,tun da har jininsa bai bari ba


Gwaggo Hajara ta ?an?ance idonta da suka kaWa suka yi ja kafin ta ce  ina ruwanki da ni ? Ke kika haifa min Murjanatun? ?anwar uwa ko ta uba?

Gwaggo Habibah ta mi?e ta ce  kina fa da gaskiya,amma ki yi ha?uri farar zuciyata ta taimakon jama'a tasa na zo na tsoma hannnuna inda ba a gayyace ni ba.Tabbas Murjanatu ?arki ce in kina so ki haWa har da ita duk ki cinye tana gama faWa ta yi tafiyarta ta bar Hajara a zaune babu jimawa kuwa Murjanatu ta haifo Wanta namiji.



?akin hutu aka kai ta,murya na Wan rawa Gwaggo Hajara ta ce  yo ina jaririn?

 Nurse na duba shi ne don tabbatar da lafiyarsa ta bata amsa.

Tsawon lokaci kafin a kawo shi jikinta har rawa yake ta karSe shi,nurse ta ce  a basa abincinsa ya sha da alamu yunwa yake ji


 Toh! Toh cewar Hajara tana wani kafe yaron da idon mugunta,ya soma kuka Murjanatu ta tashi zaune babu kunya ta ce  Mama kawo shi ba don ta so ba ta mi?a mata shi ta koma gefe cike da ?warewa ta dam?e kurwar yaron .Da ta fita wankin kayan da suka Sace ta samu wuri ta ha?a rame ta binne ,duk da zuciyarta babu daWi amma ji take ya zama doli ta cinye jikanta na farko ko yawunta sun koma.
Daren nan dai ba su yi bacci ba jariri nata yin kuka hatta likitocin sai da suka shigo suka duba shi,sai asubahi ya rumtsa wuraren ?arfe tara na safe aka basu takardar sallama bayan sun biya.Hajara ce ta je ta taro Wan sahu,bayan ta saka kayansu Murjanatu ta shiga sannan ita ma ta shige tana kallon wurin da ta binne kurwar jariri can ?asan zuciyarta ta furta  zuwa dare zan zo na tone haka suka isa gida.



Ta kuwa ci sa'a Daddy bai fita ba,Murjanatu ta gaishe shi ya amsa tare da yi mata barka kafin ya maida dubansa ga Hajara wacce sai raba ido take kana gani ka san ba ta da gaskiya.

 Hakan da kika yi daidai ne? Don dai ba ni ne na haifi Murjanatu ba shine kika koro Habibah daga asibiti? 


 Ka yi ha?uri ba koro ta na yi ba,na dai ce ta dawo gida tun da ba za a barin mai jego ita Waya ba a gida

 Mi yasa ba ki kira ni kin shaida min zancen haihuwar ba? Ban cancanta ba ne ko me?

 Ka yi ha?uri Daddyn yara,yanzu dai ka kira shi mijin nata ka shaida masa zancen haihuwar 

Bai amsa mata ba ya fice,sai a lokacin Habibah ta fito idonta kan jaririn wanda ke baccin wahala.Cike da tausayinsa ta ?arasa ta ce  barka Murjanatu Allah raya shi kan sunnah
 Amen na gode ta amsa tare da mi?a mata jaririn,Habibah ta karSe shi tana mai zaunawa kan kujera ta shafi sumar gashinsa tana kallonsa da kyau ta tabbata kurwarsa na gidan yari ba a cinye ba sai dai ba ta san a ina aka binne ta ba.Haka ta gaji da binciken ta mi?a shi ga uwarsa ta mi?e suna ?ar kallon-kallon ita da Hajara wacce idon nan nata suke wi?i-wi?i na maras gaskiya.


A sanyayye Habibah ta koma Wakin Safeenatu, ya dai Gwaggo Habibah lafiya na gan ki duk kin yi wani iri? Feenat ta tambaya.

 Babu komai Safeena,bacci Baseerat take?

 Eh ba ta jima da rufe idon ba

 Mu gan ta Habibah ta faWa tare da yin zama, Safeenatu ta Wora mata jaririyar kan cinya.Hannunta mai safa ta kamo ta cire sannan ta soma shafa shi ,zuciya cike da rauni ta soma yin magana  ki tausaya ki ceto jaririn da bai san komai ba,ki sani shi ma tamkar Basheer yake mai rauni ne.In kuma har yanzu kuna cikin fushi ne shi yasa kuka hana ta Wauki mataki ku yi ha?uri,amma dai a duba lamarin tana gama faWa Baseerat ta buWe idonta taram cikin na Habibah,ita kuwa ta shiga kallon abubuwan da suka faru bayan ta bar asibitin a cikin ?wayar idon jaririyar ta ga komai har inda Hajara ta binne kurwar.Tana gama gani Baseerat ta maida idonta ta rufe, Safeenatu dai na gefe a yanzu ma kallonsu take ba tare da ta ce komai ba.



Habibah ta ja ajiyar zuciya ta sakar mata murmushi ita kuwa kai ta Wauke,tana mai jawo wayarta ta kunna data so take ta yi bincike don gano shin abubuwan da suke faruwa zai iya kasancewa ko kuwa ?arta ce kawai ke da shi.




Tunanin ta watsar ta shiga WhatsApp ta fara duba sa?onnin mutane masu yi mata barka kafin kwatsam ta ganta cikin wani group.A hankali ta soma biyayar abubuwan da ke faruwa sai ta ga amsoshin tambayoyinta kan wani posting.

``` M CIKIN TAFIN HANNU,MAUME HAND/PAUME DE MAIN

Chiromancy wata daWaWiyar hanya ce ta hango makomar mutum da kuma fassarar halayyar mutum daga dalilin layukan hannu. Wani lokaci waWannan layuka na iya samar da lambobi da haruffa. ?aya daga cikin waWannan wasi?un na iya zama wasi?ar M, ma'anar wacce mystics da dama suka yi nazari a kanta.

Kamar yadda mutane da yawa suka yi imani, layukan da ke kan tafin hannunmu suna bayyana halinmu da ?addararmu. La lettre M est attribu?e ? des personnes vraiment sp?ciales(The letter M is assigned to truly special people). An ba su kyakkyawar fahimta kuma suna wakiltar abokan haWin gwiwa akan dukkan wasu kasuwanci.

Idan mutanen da kake so suna da wasi?a ta musamman M a cikin tafin hannu ya kamata ka sani cewa ba za ka iya raina masa hankali ba kuma ta wata hanyar ba za ka iya yin ?arya ko yaudarar wannan mutumin ba. Kasancewar shi mai dubara da hankali da tsantsar lura sosai, mutamin da ke da harafin M a tafin hannu cikin sau?i zai fahimci cewa ana yi masa ?arya ne ko yaudara.


``Matan da suke da harafin M a tafin hannunsu suna da zurfin tunani fiye da maza, har ma da waWanda suke da wannan wasi?ar. Ana yi musu baiwa da ikon sarrafawa da shawo kan duk wani cikas a rayuwa, kuma sun san yadda ake amfani da albarkatu da damar da ake da su.
Harafin "M" a kan tafin hannu ma na iya nufin:
" ?warewar shugabanci
" Iko wato power/pouvoir```


Zuciyar Safeenatu banda bugawa babu abin da take yi har sai da ta ajiye wayar ta je ta Wauki ruwa masu sanyi ta sha .Ta dawo ta zauna don ?ara duba sa?on sai dai hatta shi kansa group Win ya Sata a wayarta babu shi sam .Kamar mahaukaciya haka ta mi?e ta je ta yi wani gurwanau a gaban net Win da aka saka Baseerat,ta zuge zip Win ta kalli ?ofar toilet inda motsin ruwa ke ta zuba da alamu Habibah wanka ta shiga ba tare da ita ta san yaushe ta shiga ba .

Murya a Wan kasalance ta ce  Baseerat ni ce mahaifiyarki,ni na haife ki.Duk wani wanda bai son ganin kin cutu to tabbas sai dai ya biyo bayana,don haka kar ki ga kamar ban son ki a'a wallahi zuciyata raunk ne da ita.Magana nake son yi miki game da abin da na gani cikin wayata,shin kina da masaniya? In dai tabbas ke ?ar baiwa ce kamar yadda sa?on nan ya bayyana to ki buWe idonki ki kalle ni ko rufe baki ba ta yi ba kuwa Baseerat ta buWe idon sai da Safeenatu ta dafe ?irji saboda tsoro.


 Mine ne wai? daga bayanta Habibah ta tambaya ,zip Win net Win ta mayar tana mai cewa  babu komai Gwaggo Habibah,na yarda na aminta da lamarin nan gaske ne ana samun ?an baiwa to Allah bata ikon yin amfani da ita ta hanyar ?warai ruwan sama ne suka fara sauka a daidai lokacin da Safeenatu ta rufe bakinta.



Gwaggo Habibah ta yi wani Wan ihun murna tare da rungume Safeenatu ta ce  kin ga ko? ?arki ta musamman ce ancestor/ anc?tre suna tare da ita

A wannan daren cike da zullumi da tunani Safeenatu ta yi shi,da ta samu bacci ya Wauke ta mafarkai ta yi barkatai akan goben Baseerat.
Washegari tun da safe kukan jaririn Murjanatu ya cika gidan kamar wanda ake cirewa rai.


 Jaririn can ba dai kuka ba Safeenatu ta faWa .
Habibah ta ja baki ta yi shiru tana tuna jiya irin gumurzun da suka yi ita da Hajara akan kurwar yaron.Dakyar ta yi nasara ta tone ta tare da saka Hajara don doli ta mayar masa abarsa wacce tuni ita kanta kurwar ta yi rauni,kukan da yake yi kuma saboda ciwon jiki ne.


&A kwana a tashi babu wuya wurin Allah yau ne sunan Twins Win Safeenatu waWanda dangin Bashir suka yi bajinta sosai wurin yankan manyan raguna uku biyu na BASHEER Waya kuma na BASEERAT .A wannan rana ta farin ciki Safeenatu ta rakuSe wuri guda tana ta yin kuka,ga shi dai ta sha ?unshi da kitso ga kuma gizner ta gani ta faWa amma rashin masoyinta ya dawo mata daram musamman yadda ake ta faWar an yi masa madadi da kuma addu'o'in da mutane ke yi.
Da wannan damar Gwaggo Hajara ta shirya mugunta wacce take kambacin fansar da ta yi niyyar Wauka akan Habibah da hana ta rawar gaban hantsi.Sai da ta bari duk hankalin mutane ya Wauku,sannan jarirai duk an fitar da su can tsakar gida saboda zafin da Wakin ya Wauka sannan ta nufi Wakin Safeenatu.Duk da akwai mutane hakan bai hana ta gwada sa'arta ba, ungo Safeena Gwaggonki Habibah ta ce ki ci abincin nan kafin ta zo ta yi miki ta ?arfi tun da dai ke ba ki jin magana kina jego amma kin ?i cin abinci  Hajara ta faWa tare da mi?a mata plate mai cike da nama ya sha jar miya,ta karSa tana turo baki tare da soma ci don ita duk a tunaninta gaske dai Habibar ta bata.Cike da murna Hajara ta bar Wakin ta je ta kasa kunne tana jiran sakamako.


Da rana mutanen arziki sun cika gida, Safeenatu ta shiga Toilet ta yi wanka da canza kaya daga shadda zuwa less.Kamar wacce aka yi wa wankin ido haka take ganin ?an biki tsirara tamkar babu kaya jikinsu,zuciyarta ta yi wani mugun bugawa ganin ta soma ganin hanjin cikin mutane yayin da kuma take jin wani abu a bakinta da ba ta san mine ne ba.A daidai nan free page ya ida,duk mai son ci gaba za ta biya kuWi domin shiga PAID GROUP.

*FREE PAGE/ PAGE NA KYAUTA YA IDA*

Detail 500 via 6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank DM +22795045822
In kin san ba ki shirya saya ba kar ki min magana,ga detail nan kawai ki tura kuWin ki turo min evidence ta WhatsApp.

*NB:* daga lokacin da ya kammala ya zama complete zai koma 1000.



01 octoba 2024

#CHAMSIYA LAOUALI RABO
MRS SADAUKI =ث?
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
03/10/24

=؛?=؛?=؛?GHT B-CLEAR,FEMALE CARE AND GANODERMA=؛?=؛?=؛?

=؛?=؛?*BACK TO VIRGIN KIT* *(SABON BUDURCI)*

=؛?=؛?Assalam alaikum Mata albishirin ku>???
@&?>???
@&?ga abin da kuka Dade Kuna mafarkin samu ya samu=؃?>?p?

=؛?=؛?Abin nema ya samu ,Kowacce mace aduniya tana mafarkin sake kasancewa virgin

=؛?=؛?Ina manyan Mata da suka hayayyafa=??

=؛?=؛?ina zawarawa masu shirin aure=?
?

=؛?=؛?Ina budurwa da iftila'i ya fadawa a yayin tsallaka rame =?"?

=؛?=؛?Ina Mai jego da keso ta dinke ta game tsaf ciki da wajed'?

=؛?=؛?Duk ku marmatso kusa ga GHT back to virgin set na kawo muku ,magunguna ne namu na gargajiya bana bature ba

=؛?=؛?Kuma Sha akeyi ,insha Allahu muddin kikayi amfani da wannan Kayan Zaki dawo da martabar ki ta farko

=؛?=؛?Sai kin gwada za ki tabbatar da hakan.
Sisters no 08142506271 mmn Khadeejah sai najiku




Tashin hankali wanda ba a saka masa rana,jikin Safeetu na yin rawa ta nufi wata ?awarta wacce take fara sol da ita jikinta SulSul da shi.Ba ta san ta yaya ba ko kuwa ya aka yi ba ta ji bakinta na son sarrafa yadda ake dam?e kurwa,sai kuma aka yi rashin sa'a Gwaggo Habibah ta shigo hannunta ri?e da baby Baseerat na canyara kuka.Bugun numfashi Habibah sai da ya kusan tsayawa lokacin da ta yi tozali da idon Safeenatu ga ?an?arar maita nan tsakiyar ma?oshinta ko cikinta ba ta shiga ba kamar yadda tsarin yake sai ranar da ka sha jinin farko sannan za ta faWa ciki ta kuma game gangar jiki .



 Don Allah duk kowa ya fita falo ina son yin magana da mai jego Habibah ta faWa cikin wata irin murya ,duk kuwa suka fice sanin ita Win ?anwar mahaifin mai jegon ce.Wata irin sha?a ta kai wa wuyan Safeenatu,duk idonta suka fito waje yayin da harshenta ya zazzalo waje koren yawu na ta zuba dalalaaa.
Tsabar azaba Safeenatu ta zube kan gwiwanta,sai a lokacin Habibah ta sake ta tare da Wauko Baseerat ta cire safar hannunta ta kamo shi ta Wora bisa goshin Safeenatu nan ta soma kakarin amai kafin ta tashi da gudu ta shiga toilet,duk abin da ta ci sai da ta maido shi.Habibah na gefe tana kallon ta har sai da ta ga ?an?arar Maitar ta faWo hankalinta ya kwanta.Ta ja wata irin ajiyar zuciya kafin ta kamo Feenat wacce ta galabaita,wani wankan ta sake yi ta zo ta shirya cikin doguwar riga ta atamfa.



 Ina Baseerat? Safeena ta tambaya tana kallon daidai inda aka shimfiWe ta babu komai sai zanenta ,ko kafin Habibah ta bata amsa sai kuma ga jaririyar ta dawo kamar ?yaftawar ido.




 Hajara ta baki abinci ko? Habibah ta tambaya ,ita kuwa ta gyaWa kai.Ta ci gaba da cewa  yaushe kika fara yarda da ita har haka? Ko kin san da cewa ba don na shigo ba da ke ma yanzu kin bi jerin Mayu ? Daga yau kar na sake ji ko ganin kin ci abin hannunta ko yunwa za ta kashe ki


Idon Safeenatu taf da hawaye take tuna irin tashin hankalin da ta gani yanzu ,hanjin mutane hanjin mutane terere kamar a Film Win zombies.Ta ce  in sha Allah Gwaggo Habibah na fahimta sosai,ina shi Basheer Win ? Gwara a kawo shi nan kar ta je ta kame kurwarsa


 Bari na je na karSo shi cewar Habibah tana mai ficewa.

Safeenatu kuwa ta zauna ta Wauki babynta tana jin wata sabuwar ?aunar Baseerat na ratsa Sargonta.Ta kai baki ta sumbaci goshinta,abun mamaki sai ta ga yarinyar na yi mata murmushi.
Babu jimawa ?an bikin suka ?ara dawowa ciki musamman ?awayenta duk sai tambayar Sakeenatu suke ita ma mai jegon tana mamakin abin da ya hana ta zuwa tun ranar da ta zo ta yi barka ko waya ba su sake yi ba.


Safeenatu na rungume da ?a?anta ta ji wata irin kururuwa a can tsakar gida,hankali tashe duk suka fito sai ta yi turus tana kallon wata ?atuwar mace yadda ta haye Gwaggo Hajara tana jibgar shegiya babu kuma mai yin magana ballantana a janye ta da dukkan alamu ma lamarin ya basu citta.





 Za ki saki kurwar mutane ko kuwa sai na she?a ki lahira? Muguwa,munafuka, azzaluma yau sai na kashe ki na yi ajalin ba?in ruhinki mai cike da mugunta shine abin da matar ke faWa tana bugun Gwaggo Hajara ta ko ina ita kuwa sai ?o?arin kare fuskarta take,wuyanta matar ta tu?e sai ga Hajara ta soma aman wasu ?wari sun fi goma ba?a?e ?irin da su suna tashi sama duk suka dira kan WaiWaikun mutanen da ke wurin tare da Sacewa wanda hakan na nuni ne Gwaggo Hajara ta dam?e kurwar mutane dayawa da suke wurin,cikin rashin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login