Showing 63001 words to 66000 words out of 139076 words

Chapter 22 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

127

sam idon da na hango ya Sata,sai na Wauko tsintsiya na cire shi.Bayan nan kallo muka sa a TV muna kallon wani shirin indiya hausa,da an zo inda suke kissing sai Khaleed ya Wauki remote yayi tariya ni kuwa haushin haka nake ji har na kasa ha?uri na ce  Yaya Khaleed mu dai don Allah ka bar... saurar maganar ce ta la?e min a ma?oshi sakamakon shegen kallon nan da yayi min,da sauri na tashi na koma can uwar Waka ina jin haushi.Baccina na sha ban san lokacin da suka tafi gidansu ba,bayan na tashi na yi wanka na canza ?unzuguna sanan na fito na ci wani abinci tare da kama musu aikin gida.



Bayan sallar magarib muna zaune aka kira Mama wai Yaya Khaleed babu lafiya suna asibiti.Sai da Daddy ya zo sannan muka wuce can inda aka kwantar da shi,muna shiga idonsa ?urrr a kaina har sai da na tsargu.Duk kowa yayi masa ya jiki banda ni da na sunne kai,ina jin Ammy Habibah na yi wa Daddy bayanin cewa wai ciwon cikinsa ne ya motsa shi kuma Daddyn ya soma yi masa nasiha mai kamar faWa ban fahimci komai ba abin da na ri?e kawai an ce ya daina tunanin duk abin da zai motsa ciwon.


Likita ya shigo yana mai cewa  zan yi ma allura a cinya tun da ?arin ruwan ya ida nan fa na ga ikon Allah,kamar wani ?aramin yaro haka Yaya Khaleed suka fara kokowa sai da Daddy ya ri?e shi aka yi masa allurar.Mi zan yi in banda dariya,ai kuwa na shiga ?yal?yatawa ina kallonsa,y???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?au dai duk harar da yayi min ban ji wani tsoronsa ba mun Wan jima kafin mu koma gida .A daren sam kasa baccin kirki na yi ina ta tunanin abin da ke damunsa ga kuma tunanin makaranta da za mu koma gobe.

Washegari tun safe Mama ta Wumama min ruwa tare da cewa na yi wanka da su,bayan na gama ne na fito ta mi?o min pad Always da wasu sabbin pant da kuma uniform Win makaranta.Cike da kunya na shirya a gabanta,ita kuma ta soma yi min nasiha irin wacce iyaye kan yi wa ?a?ansu in sun fara jinin al'ada.


Abinci na ci na karSi kuWin da zan sayi wani abu kafin na fita zuwa makaranta,babu wani nisa nan bayan gidanmu ne a ?afa na je.Cak na yi tsaye ina kallon yadda Walibai suka yi dandazo a wurin wata mai sayar da dambu,da wani bala'in sauri na je na fizge ledar dambun hannun Ubaidah ina mai cewa  kar ki ci don Allah ta waro ido tare da rungume ni tana cewa  Baseerat Bashir tun Wazu nake baza ido ko Allah yasa na gan ki amma shiru yau na rige ki zuwa,kin ga yunwa nake ji wallahi ta ?arashe maganar tana mai son karSar dambun na ce  a'a ba za ki ci ba
 To bari na sayi wani 
Na dakatar da ita na ce  ke dambun nan fa duk guba ce cikinsa ta dafe ?irji ta ce  guba? da sauri na ja ta can bayan aji ina rage murya na ce  ke ba fa poison ba,a'a gubar tsafi kin san wasu ?an kasuwa don su samu costumers suna yin abubuwan da ba su dace ba
Wata irin dariya Ubaidah ta yi kafin ta ce  yo kowa ma ai yana neman sa'a,ba ki ga ko Walibai in za a yi jarabawa ba suna kai bironsu wurin malamai?

Na girgiza kai don na fahimci ba za ta gane ba,na ce  zo ki ga na nuna miki wani abu na ciro sar?ar wuyana tare da Wora ta kan dambun nan take yayi ba?i ?irin kamar gawayi.A tsorace Ubaidah ta ja baya na ce  ke kar fa ki ji tsoro,bari na sayo dambun waccan baiwar Allah wacce babu mai saya sai mutane ?alilan na je na sayo na Wora sar?ar amma bai yi komai ba,Ubaidah don tsiya sai ta ?ara zuwa ta sayo dambun na ?ara Wora sar?a ta ga ya koma ba?i ?irin.Da ni da ita babu wacce ta zargi sar?ar sai dai mai dambun kawai,wanda kuma ni kaina ban san da akwai rufaffen RUHIN ALJAN (MRS SADAUKI mai son complete 500 ne) a cikin wannan sar?a ba.


?arar rawa aka kaWa wannan ya saka duk muka nufi aji, Ubaidah banci guda muke zama ni da ita tun ranar farko jininmu ya haWu da ita.Ba zan kira ta da ?awata ba kai tsaye amma muna shiri da ita,ba ?ar asalin zinder ba ce daga ?auye ta zo karatu.
Cours Madam Winmu ke yi mana,da zarar mun haWa ido da ita sai ta janye nata ni kuma ina ta ?o?arin ganin ta tsayar da su wuri guda don fahimtar damuwar da na gani shimfiWe a ruhinta.Amma tamkar ta fahimci abin da nake so Win sai ta bar kallon inda nake,Madam na da kirki sosai sannan ina Waya daga cikin Walibanta da take so.Tana gama cours ta fita,haka kawai na ji ina son take mata baya wannan yasa na bibiye ta ba tare da ta sani ba har muka shiga ofishin shugaban makarantarmu wanda yake masifaffe.


?ofa biyu ce ke da ofis Win,falo da kuma can ?urya inda a can ne yake.Ni a na farkon na tsaya na kara kunne jikin ?ofa ina jin lokacin da take cewa  zan ajiye ma aikinka daga yau don haka ka fitar rayuwata
 Madam Rakiya mi yasa kike barazana da igiyar aurenki? Ko dai ke ma so kike ki bi layin sauran Madam Win da suka yi biyu babu? Ba su ga auren basu ga aikin ? ina jin cikin kuka tana basa ha?uri tare da cewa  amma ai dai ka san ba mu riga mun aikata masha'ar ba ko? 
 Ke ce kika san wannan amma shi mijinki kina tunanin zai yarda ne muddin na tura masa hotunan da kika turo min?
 Don Allah ka rufa min asiri ,na ji na yarda amma ka yi min al?awari sau Waya tak za mu yi abin nan
 Yawwa ko ke fa,ai ni dama sau Waya nake neman mace na ji muryar shugaban yana mai matso ?ofa ya murWa key.Na dafe saitin zuciya ina mai cewa  kutumelesi wato a haka ne da yawan mata ke faWa wa zawarci,su je su yi iskanci da aurensu in miji ya gano ya sake su gigitacen marin da na ji ya kifa mata ne ya dawo da ni da soki burutsun da nake,yayin da furucinta kuma yasa na yi amfani da tafin hannuna na buWe ?ofar da aka sa wa key.A tare duk suka juyo suna kallona cike da tsoro da razani, shugaban makaranta ya wani wurgo bindinsa na kifi da niyyar cutar da ni sai dai me zan gani? Sar?ar wuyana ce ta Salle ta rikiWa izuwa ?aton kifin da hankali ba zai Wauka ba ta haWiye shi sarai.Madam ta saki ihu ta rakuSe a jikin bango,yayin da ni kuma na du?a na Wauki sar?arta wacce tuni ta dawo normal ina nufar Madam kawai ta faWi a sume.......




Ch?res sSurs de la population D'Agadaz, CHAFA'ATU MAKE UP=؄?

Vous pr?sente une formation en maquillage et diff?rents attaches foulard,pose faux cils .Les frais de la formation est de 20.0000F pour une dur?e de 2 semaines .Pour plus d'informations contactez nous au 88584336.
```MRS SADAUKI=ث?
'?```

*BONUS*


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne
________________________
BOOK2 27/10/24

11

Assalamu alaikum,mata da ?an matan garin Agadas.CHAFA'ATU MAKE-UP fitacciya kuma jajirtaciyar mai koyar da kwalliya iri-iri.Ta yi tattaki tun daga ?asar Nigeria ta zo nan Nijar a garin Agadas domin horar da masu bu?atar koyon kwalliya,Waurin kallabi.Wannan horar wa da za a yi za ta kwashi kimanin sati biyu ,kuWin koyo jika ashirin ne (20.000f).Ga masu bu?atar ?arin bayanin za su iya kiranmu kai tsaye ta wannan lambar 88584336 ,ko kuma ku tuntuSe mu lambarmu ta WhatsApp 09041604348 .

Tamkar ?yaftawar ido Bafulatanar matar nan wacce na saba gani a bacci ta bayyana cikin Wakin,da ido kawai ta kalle ni na fahimci abin da take nufi kawai sai na fito daga ofishin shugaban makaranta wanda zuwa yanzu yana tare da ni a cikin sar?ar wuyana.Na Wan saki murmushi ina mai kai hannu kan tsakiyar sar?ar daidai zanen kifin,wani irin motsi na ji tamkar ana dambe a ciki.Na Wage dukkan kafaWuna irin ko ohon nan,sannan na wuce aji Ubaidah na ganina ta ce  daga ina kike? Tun Wazu nake neman ki

 Ina toilet cikina ne ya Wan murWa na bata amsa.
 Hum! Duk kin koma wata iri daga zuwa hutun makaranta amma tamkar an canza ki,ke ce yau kika shiga banWakin makaranta alhalin kullum cikin zagin masu shiga kike? shiru na yi ban bata amsa ba sai ma tunani da na soma na abin da ya shuWe can baya,Waya daga cikin abin da yasa na ce na tsani banWakunan shine kusan masu iskokai duk a nan suka same su,da zarar an soma ru?iya aljani zai ce Walibar da ta shiga toilet ya ga ta yi masa ya shige ta,abu na biyu kuma da idona na taSa ganin ba?ar mage mai idon mutane kan katangar banWakunan tana yawo kai kace sojan da ke bakin iyaka.



 Keeee? Ubaidah ta katse min tunanin,na dube ta na ce  ya aka yi? da ido ta yi min nuni da malaminmu wanda ke koya mana French sai murmushi take,na Wan haWe rai ina hararar ta saboda na san tun da farkon shekara ta kamu da sonsa.


Cours Winsa yayi ya gama,Ubaidah uwar iya yi ta tashi ta Wauki jakarsa don kai masa aji na gaba da zai bayar da karatu.Ina nan zaune ta same ni,yadda bakinta ya ?i rufuwa yasa na ce  halan ya yarda da soyayyarki? kamar ?aramar yarinya ta wani gyaWa min kai kafin ta rungume ni, murmushi na saki da na tuna Yaya Khaleed  ni ma na fara soyayya na faWa kamar suSutar baki, da gaske? Nan makarantar yake?
 A'a Yayana ne shigowar teacher ya hana hirar tamu yin tsayi ita ma tana gama nata cours Win ta fice, dama yau darussa uku ne gare mu kawai sai ajin ya soma watsewa amma sam ban ga Ubaidah na da niyyar tashi ba.


 Ke ba za ki je gida ba? na tambaye ta ina saSar jakata.
 Zan je mana,ina jiran Awwal ne  ta bani amsa,Awwal wani Wan ?auyensu ne ba tare da na damu ba kuwa na fice na bar ta nan.


Kafin na isa gida sai da na tsaya na saya wa Basheer biscuits da wasu abubuwan don tamkar ?aramin ?anena haka na Wauke shi, musamman in yana yi min shirme sam ban Waukarsa matsayin Wan uwan tawaicina.Ina shiga ciki kuwa da shi na soma cin karo,jikinsa duk yayi fututu amma haka ya zo ya rungume ni yana ce min  da ba ki nan Daddy ya kawo mana sabuwar Granny  na yi dariya tare da ciro abin da na sayo na basa na ce  Yau ba ka je makarantar islamiyya ba kenan?
 Na tafi ya bani amsa yana ?o?arin cire ledar biscuit na karSa na buWe masa sannan na ce  shine kuma ka yi duk wannan uban dattin?
 Yanzu zan yi wanka,wasa muka gama yi
 Kai da wa? na tambaye shi.
Ya juya yana nuna min wani sashe sai dai ni ban ga kowa ba, ga su nan
 Babu kowa Basheer na faWa ina ?ara ware ido don ko Allah yasa zan ga wani abu da zai ban tabbacin ba shi Waya ba ne.
 To abokai sai an jiman ku na gode Basheer ya faWa yana Waga hannu sai washe baki yake,na yi tsaye sororo ina kallon ikon Allah tare da zancen zuci  wato shi Aljanu ma yake gani? muryarsa ce ta katse ni inda yake cewa  SEERAT sai kace wani ?aramin yaro kin wani sayo min biscuits,a maimakon ki taimaka min wurin ro?on Mama ta bari na koma makaranta a'a sai dai ki sayo min tsaraba 

 Yi ha?uri za ka koma na faWa ina mai yin gaba ,tare da mamakin halayyarsa da ke canzawa lokaci zuwa lokaci.A falo na tarar da anty Murjanatu tana zaune ta rabka uban tagumi,ban damu ba don kusan dama kullum a haka take cikin damuwa wani sa'in ma har da kuka musamman in sun keSe ita da Mama suna hirar mazajensu.Na gaishe ta tare da wucewa can Wakinmu,wanka na yi na canza kaya sannan na fito ina tambayarta  ina Mama ta tafi?


 Tana asibiti wai Ammy Habibah ce babu lafiya ita ma,ina ga ciwon Khaleed yayi tsanani shine ita ma ta kwanta anty Murjanatu ta bani amsa.
Babu shiri na je na Wauko hijabin Mama na saka tare da ficewa,banda kuWi hannuna hakan yasa na shaida wa mai adaidaita sai in mun je can zan karSo na basa .Yana ajiye ni ?ofar asibitin na fita a guje duk hankalina a tashe yake sai kuma na yi turus sakamakon hango Mama da na yi zaune ita Waya sai murmushi take,fuskar nan wacce kullum cike take da ?unci yau dai ga shi na ganta cikin walwala tana murmushi har gefen kumatunta suna lotsawa.Horne Win da mai Wan sahu yayi ce ta maido ni hayyacina na yi saurin isa gare ta ina cewa  Mama bani dala talatin mi?o min ta yi na je da sauri na kai masa,da na dawo na soma tambayar ta masu jiki  ki shiga suna ciki duk da sau?i na wuce ina kallon ta a zuci na ce  alhamdullah Allah da ka nuna min ranar da Mama ke cikin tsantsar farin ciki  na tura ?ofa na shiga idonmu ya sar?e cikin na juna kawai sai na yi tsaye ina ?are masa kallo.Sanye yake da farar singlet duk ?irarsa ta bayyana,fuskarsa ta faWa sai hakan ya fiddo manyan idonsa irin na masu jin bacci .Kyawu na ga yayi min fiye da kullum,sai na sakar masa da murmushi kafin na isa gare shi,bakin gadon na zauna ina mai cewa  ya jikin?
Ya dubi can gefe,ni ma na kai dubana sai na ga Hajiya ce a kishingiWe sai bacci take yi kusa da Ammy Habibah wacce ita ma baccin take ga ?arin ruwa an saka mata.


 Nan nake jin yana tsira min SEERAT  muryarsa ta dawo da hankalina kansa,na dubi daidai inda ya Wora hannunsa can ?asan cikinsa sai kuma na Wago muka haWa ido da shi.Hawaye tab idonsa ya ce  ji nake kamar ba ni ne ba SEERAT  ?iiiii na ji an buWe ?ofar shigowa na waiga sai na ga Bafulatana ce,daga can jikin ?ofa ta soma yi min bayani  Waya daga cikin likitocin da suka kula da shi yau,wani ya so sace semen/semence Winsa amma bai yi nasara ba to shine dalilin da yasa yake jin zafi a wurin


 Dama ana iya sace masarrafar ?waya?wayin haihuwa? na tambaye ta,kai kawai ta jinjina min, to mi zai yi da su? Ta yaya za a ce ana satar ?wan haihuwa?
 Seerat a duniyarmu babu abin da matsafa ba su yi ke dai kawai a gode ma Allah tun da dai shi Win dodon mugaye nr ( Ga masu son sanin jin yadda ake sace semen da kuma abin da ake yi da shi za su iya neman book Wina na MAITAR IDO )


 Mi kike kallo haka? ya tambaye ni,sai na yi saurin maido dubana gare shi ina mai cewa  zai daina ai
 Allah sa 
 Amen! sai kuma muka yi shiru,ina jin idonsa a gare ni sai wani numfashi yake saukewa.Na Wago na dube shi ,murya na Wan rawa na ce  Wai Yaya Khaleed mike damun ka?
 Ke ce SEERAT  ya ban amsa cikin taushin murya,ido na tsura masa don jin ?arin bayani sai ya ci gaba da cewa  da zarar an yi aurenmu shikenan 
Na ja wani dogon numfashi ina jin ?aunarsa na tsarga mini duk wani Sargo.Tsawon lokaci muna aikin kallon juna kafin Mama ta shigo, har yanzu ba ta tashi ba? 

 Eh tun da na shigo bacci suke

 Ya karatun? Mama ta tambaye ni,sai yanzu ma na tuna da Madam Rakiya a zuci na ce  ko ya Bafulatana ta yi da ita?

 Ba ki jin ana tambayar ki ya karatu? muryasa ta katse ni,sai a lokacin na amsa da  alhamdullah Mama  sai kuma muka hau hira.Daddy ne ya kawo mana abincin da muka ci,wuraren ?arfe shidda na maraice Mama ta ce  SEERAT tashi ki kama mana layi yanzu likitan zuciya zai hau aiki na ga ma tuni mutane sun fara zuwa
Da  toh na amsa tare da karSar takarda mai Wauke da sunan Ammy Habibah da dukkan alamu hawan jininta ne da ya hau yasa take da bu?atar likitan zuciya ya duba ta .


Nan falon asibitin na fito na samu wuri na kama layi,kamar tururuwa kuwa haka muka taru sosai a wurin.Ina nan zaune sai ga wasu mata su biyu jaye da wata tsohuwa tuguf sai sannu ake yi mata kafin su zaunar da ita.Luf tsohuwar ta yi jikin kujerar ta soma bacci,har zan Wauke idona a kanta amma wani abu ya ja hankalina.Daga bakinta take fitar da wani abu ba?i mai kamar inuwa shi ma sak yanayin gangar jikin mutum,shiru kawai na yi ina kallo har lokacin da inuwar ta yi tsaye kan ?afafunta nan na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login