Showing 33001 words to 36000 words out of 139076 words

Chapter 12 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

130

tsinci kanta a gaban wani kabari inda aka rubuta sunan Momah kafin daga bisani kabarin ya buWe yana fitar da wani hasken annuri.Momah ta tashi zaune tana mai cewa  Habibah na kirawo ki nan ne domin isar da amanar da na bari tun kafin barin duniyarku,ki kula min da Safeenatu ki sani ni ce na haife ta amma ke ce uwarta wacce za ta zauna da ita.Sannan don Allah ina son ki yi min wani ?o?ari ki duba can bayan Wakina Hajara ta ha?a rame ta rufe wata ba?ar tukunya mai Wauke da duk wasu abubuwa da suka kasance mallakina.Kar ki bari ta cutar da Safeenatu na san yanzu ita ce abin harin ta na gaba don ganin ta mallaki yayanki


Tana gama bata labarin sai kuma ta farka ba tare da ita Habibar ta faWi ko da harafi guda ba,ta dafe gefen zuciyarta tana jin wani ?ishi.Da sauri ta tashi ta fita zuwa can falo inda mutane duk suke kwance suna bacci,Wakin da aka ce na Hajara ne ta gani da hasken wuta.Sai da ta je kitchen ta sha ruwa sannan ta nufi Wakin Hajarar ba tare da neman izini ba kawai ta murWa handle,tana buWe wa ta yi tozali da Hajara zaune daram kan jan ?yalle a gabanta kuma wata tukunyar laka ce sai haya?i ke tashi.Kallo guda ta yi wa fuskar Hajara ta fahimci tabbas ruhinta yayi tafiyar dogon zango da sauri ta nufi Wakin Yayanta ta tado shi daga baccin da dama ba wani ne ba.

 Mine ne wai Habibah ?
 Ka zo dai ka gani da idonka,don in ni na faWa ba za ku yarda ba ta faWa tare da jansa Wakin Hajara sai dai suna shiga ta yi turus ganin Hajara kan tapis sanyen da zumbulelen hijabi ta Waga hannu sama sai addu'a take tana ro?on Allah ya yi wa Momah gafara.


Daddy ya ja wata ajiyar zuciya yana jin daWi har ?asan ransa,ya fi kowa sanin yadda addu'a ke da matu?ar tsada da kuma tasiri wurin mamaci sai kawai ya fita yana jin Hajara na samun wata irin daraja ta musamman a zuciyarsa.Ita kuwa tana jin ya fita ta juyo suna facing juna ita da Habibah wacce har yanzu mamaki bai bar fuskarta ba,Hajara ta sakar mata murmushi ta ce  kar ki yi mamaki na bar allon sanarwa ne a nan,da zarar wani shigo fadata zan fahimta ko da kuwa esprit nan ba ya nan, wannan yasa na zaburo na dawo.Da zuwana sai na fahimci wani Wan baiwa ne ya keto hijabin sirrin da na saka don fallasa sirrin da na Soye.To amma ya kika ga wasar? Ai tun ranar farko na ji ba ki min ba kamar yadda na san ke ma haka take wurin ki.Sai dai ki sani babu wani mahaluki da ya isa ya dakatar da ni daga ?udirina,doli na cika burina 


Habibah ta ce  mi anty ta yi miki kika kashe ta?
 Lokacinta ne yayi,na ga za ta kawo min cikas ne shi yasa na aikata can
 Ta Allah ba taki ba kuma muddin ina numfashi sai na zame miki ?arfen ?afa

 Hahaha! To mu zuba mu gani ni da ke shege ka fasa Hajara ta faWa cike da ya?ini saboda a wannan daren ta je can Soyayyar duniya an ?ara mata power sannan tana da tabbaci a kan shugabansu.


Washegari
Tun da safe Habibah ta je can bayan Wakuna tana dube-dube,yadda haya?i ke SulSulowa daga ?asan ?asa yasa ta gane wurin ne aka binne abin da ta zo nema.Ba ta wani sha wahala ba ta ha?o su,tukunya ce mai Wauke da waren takalmin Momah,Wan kunnai,guntun ?yalen kayanta da kuma gashin kanta.Tana Bismillah ta ?ona su a nan,yadda haya?i ke tashi yasa Hajara ta nufo wurin a guje.......
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
14/10/24

27_28

ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set
Dadai sauransu



Hajara ta yi tsaye tana cika tana batsewa ganin Habibah ta ?ona komai,sanin babu yadda za ta iya da ita Win ne ta tsaya suna hararar juna kafin ta juya ta koma can wurin da ake ta haWa girkin masu zaman makoki.
Sai da komai ya zama toka sannan Habibah ta kwashe ta zuba wa wurin ruwa ta koma Waki,sai wuraren sallar zuhur ta fito shi ma don yin sallah sai ta tarar da wani yaro kwance a capet sai ji?asa masa maganin zazzaSi ake amma ya ?i sha sai faman juya ido suke.
Habibah ba ta san ya za ta yi amfani da power da take da ba,amma tana iya ganin abubuwan da ke jikin yaron ta fahimci tabbas maita ce wannan yasa ta fara baza ido ko Allah yasa ta ga Hajara amma wayam ko mai kama da ita babu.Hankali tashe ta bazama neman ta duk da uban mutanen da ke tan?am a gidan,har ta fidda rai da yaron zai rayu can kunnenta ya zu?o mata wani irin gurnani kamar na mage.Tana juyowa suka yi ido huWu da Hajara wacce ke rakuSe jikin wani icce sai motsi take da baki,tana ganin Habibah ta wani zabura ta buWe bakinta kurwar yaron ta fice ta koma jikinsa.



Habibah ta ?an?ance ido tana mai matsowa kusa da ita ta ce  yau gidan nan ko na ubanki ne sai kin barsa,muguwa, munafuka mai fuska biyu tana gama faWa ta wuce ta yi tafiyarta.Tuni kuwa ta tarar yaro ya mi?e daram kamar ba shi ne ke kwance ba,alwala ta yi ta shiga ta gabatar da sallah.


Tana fitowa ta tarar da Hajara ri?e da kaskon wuta tana turare duk illahirin gidan sai faWi take tana ?ari  gidan makoki na bu?atar turaren jiji, Allah ya ji?an rai yayi gafara, Allah kai rahama kabari


Wani irin mugun sanyi ne ya ratsa Habibah wacce tsabar son tona asirin Hajara yasa sallar ma ko cikin natsuwa ba ta yi ta ba.Burinta kawai ta je ta sanar da Daddy sai ga shi ta ci karo da abin da ya girme ta,powerta iya maita kawai take iya fahimta da kuma tun?aho sai ga shi a yanzu ta fahimci ashe baya ga maita Hajara shahararriyar MATSAFIYA ce.Babban takaici a nan kuma yadda ta Hajiya mahaifiyarta da ita kanta Kakar Safeenatu suna wani yabon Hajara da alamu turaren asirinta yayi aiki.


Tun daga wannan lokaci sai Habibah ta ji gwiwanta sun yi sanyi,don duk yadda take son ganin Hajara ta bar gidan sai abu ya cuttura.A haka aka yi sadakar uku wanda babu fashi kullum sai ta yi turaren nan,faWar maganin da ta zuba a abincin mutane don rufe bakinsu irin dangi da kuma ?an unguwa Allah kawai ya san iyaka.?arin takaici kuma shi ne yadda Safeenatu take wani ?ara shige wa Hajara a jiki,ita ma cikin iya tako take nuna damuwarta a kanta.Har aka yi addu'ar arba'in akwai ba?i waWanda ba su koma ba ciki kuwa har da Habibah wacce al'amarin Hajara ya girmi tunaninta sai dai duk da haka wani sa'in tana tanka mata sannan duk tsiyarta ba za ta aikata laifin maita ba wanda kuma wannan Win shi kuma babbar illa ce ga rayuwar Hajara .



Yau tun safe Daddy ya fito ya raba wa ba?i kuWi kasancewar duk za su tafi,bayan ya gama da su ne ya dawo kan Habibah wacce ke zaune kan kujera tana kallon ikon Allah Hajara ce ke shafar kan Safeenatu tana cewa  ?ara ci mana ?ata daga wannan shinenan ,yawwa ko ke fa? Dube ki har hancinki ya ?ara kyau ita kuwa Safeenar sai murmushi take tana ganin eh tabbas duk da ta yi rashin uwa Hajara na ?aunarta.



Daddy ya dubi saitin inda Habibar ke kallo ya saki murmushi yana jin daWin yadda Hajara ke kula da sanyin idaniyarsa.
 Habibah Wazu Idriss yake ce min cikin satin nan a dube su za su kawo lefe furicin Daddy ya maido da hankalinta wurinsa.Ta Wan nisa tana kallon yayan nata ta ce  eh haka ne


 Amma ya ce min kin zo da wani shirme a bari har wata shekara

Ta jinjina kai ta ce  Eh Yaya ?ayyabu sabo... ya katse ta da  ban tambaye ki dalili ba,ina son gargaWinki kar na sake jin wani shashancin ko haka kike so ki zauna babu aure ?


Idon Habibah suka ciko da ?walla ta ce  Yaya ?ayyabu ita Safeenatu fa sai na bar ta?

 Yau na ji wani shashancin,da can ke kike kula da ita ne? Ki fara shiri ma tun yanzu don ya ce bai so bikin ya jima yana gama faWa ya fice.Haka Habibah ta ci kuka ta gaji Hajara dai na gefe farin ciki fal zuciyarta don dama ita kawai ce cikas a rayuwarta ta san da zarar kuma ta yi aure shikenan.



Kamar da wasa sai ga shi cikin satin nan an kawo lefen Habibah ,tuni kuma aka fara shirin biki.Abin da ya fi Waga hankalinta guda ne jin mijin na cewa za su wuce can inda yake aiki, wannan ya haifar mata da muguwar damuwa wacce a nan Hajara ta ci galaba kanta wurin nasaka rayuwarta.Ko da aka yi bikin Habibah da sati Waya currr,sai Daddy ya zaunar da Hajara kamar wata uwarsa ya shiga yi mata godiya haWi da bata abubuwan arziki a ?arshe ya Wora  na san duk wannan ba zai biya hallacin da kika yi min ba Hajo,wallahi banda bakin godiya


Hajara ta murmursa ta ce  Alhaji mi zai hana ka aure ni kawai sai na zauna da Safeenar ai zai fi,ni dai ko ba ka shigo Wakina ba kawai dai igiyar auren ce nake so ta hau kaina


Duk da maganar ta daki Daddy amma sai ya ce zai yi tunani a kai ya bar ta nan.Ta bi bayan shi da harara tana jin takaicin yadda aka yi asirinta bai aiki a kansa,da dadare bayan sun ci abinci ita da su Murjanatu suka yi kallo na wani Wan lokaci kafin ta matsawa Safeena ta je ta yi lesson.
Tsakar dare Hajara ta yi alwala ta hau tapis de niyyar Allah yasa Daddy ya yarda ya aure ta,tun da dai ta gwada yin asiri ba ta yi nasara ba shine ta koma ga Allah.

Washegari tun safe ta shiga kitchen ta haWa girki kala biyu , Daddy ya fito tsaf yau a cikin kakin sojoji kana gani ka san yau ?an aikin sun motsa.A ladabce Hajara ta gaishe shi tana mai cewa  na zata yau ba za ka fita ba fa,ka ga girki na yi wa Hajiya tuwon tu?e ne da Wanyar miya na ga ta fi sonsa fiye da shinkafa


Daddy yayi tsaye yana kallonta,wato hatta yadda take magana a yau irin cikin salon Momah ne.Ya saki murmushi ya ce  ki shirya sai mu tafi tare mu kai mata ta wani sunne kai kai kace mutumniyar kirki kafin ta koma can Waki ta ?ara yin wani wankan ta canza kaya ta fesa turare na musamman don sace zuciyar Hajiya sannan ta fito.

A table Win cin abinci ta tarar da su suna cin abinci su duka ukun,kamar wata Hajiya haka ta canza tafiya tana murmushi tace  yau ko jira na ba za a yi ba? 

 Abincin yau ya fi na kullum Daddy Gwaggo  Safeenatu ta faWa cike da tsantsar farin ciki,Hajara ta ja hancinta ta ce  dama jiya ba na faWa miki zan girka miki abincin mai shegen daWi? Kin ga har wanda za ki ci fa a makaranta na fidda miki yana kitchen 

Safeenatu ta yi wani ihun murna ta ce  ina yinki Gwaggona
Hajara ta zauna tana murmushi ta zuba nata abincin tana ci, sarai ta san da Daddy na kallonta amma sai share ta ci gaba da jan yara da jira har da labarin fina-finai suke da kuma serie Win da suke kallo a tare wanda kuma wannan Win duk yana cikin plan Winta.



Bayan sun gama cin abinci,sabon direba ne ya kai Safeenatu makaranta boko yayin da Murjanatu ta wuce ta islamiyya sai aka rufe gidan Daddy ya Wauki Hajara a mota zuwa gidan Hajiya .





Karon farko da suka samu kusanci da juna sosai irin haka,don a gaba ta zauna ta rungume basket Win abinci tana kallon hanya.Kasancewar gidan babu wani nisa sai suka kai da wuri,a tare suka fito daga motar suka shiga ciki da sallama.



Cike da ladabi Hajara ta gaishe da Hajiya tare da bata abincin da ta kawo,bayan sun gaisa sosai ne Daddy ke cewa  Hajiya na kawo miki ita ne don ki zama shaida na zaSowa da Safeenatu uwa ta gari mai kula da ita,in kin amince in sha Allah zuwa jibi za a Waura min aure da ita



Ba Hajiya ba hatta Hajara da take faman jiran hakan sai da zuciyarta ta buga,a tare suka kalli juna kafin hajiyar ta ce  Allah sa alkhairi 
Suka amsa da  amen


Akan hanyar su ta dawowa sosai Daddy ya ?ara fayyace wa Hajara aurenta da zai yi kawai saboda goben Safeenatu ne amma in ba don haka ba shi mace ba ta gabansa.Duk da ta ji Wacin furicin amma ta basar,ta nuna masa ra'ayinsu Waya.A ranar ya kai ta asibiti aka yi masu gwajin jini sannan ya kai ta wani Mall ta zaSi wasu kayan sakawa ya maido ta gida.



Ita Waya ta shiga ti?ar rawa tana kwaikwayon tafiyar Momah da kuma yadda take yi wa Daddyn,sai ta taSe baki tana jin tsanar ta.?akinta ta je cikin ?warewa da surkulle duk ta tsafe gidan musamman Wakin Safeenatu da kuma kayan jikinta.Sai bayan ta gama ne ta Wora musu girkin rana, Murjanatu ce ta soma dawowa tun ?arfe sha Wayan rana ita kuwa Safeena sai ana kiran sallar zuhur,tana shigowa gidan gabanta ya faWi ga wani irin tsoro da take ji.


?akinta ta wuce tana mamakin yadda babu kowa falon,ta yi wanka sannan ta fito ta shiga kitchen ta zuba abinci ta ci ta ?oshi sannan ta yi sallah.Sai a lokacin Murjanatu ta shigo wacce take jin saura ?iris su zama daidai da Safeenatu,a yau hatta yanayin hirarsu sai da ta canza amma ita Feenat sam ba ta san dalili ba.



Falo suka je suna kallo suna hira da dariya har lokacin islamiyya yayi suka je suka dawo sai a lokacin Safeenatu ta haWa ido da Hajara .Wani irin tsoronta da shakarta ne suka dirar mata lokaci guda,duk sai ta daburce ita kuwa wani makirin murmushi ta saki tana cewa  ku je ku yi wanka ku canza kaya



Da dare bayan sallar isha'i Daddy ya cewa da Hajara yana son zuwa ganin magabatan ta,ba ta wani damu ba don ta shirya komai sai ta basa lambar wani mazaunin ?auyen zinder da ke washa.Washegari Daddy ya je da aminansa biyu ,ba a Sata lokaci ba aka Waura aurensu.





Wani uban ado Hajara ta caSa har da zuwa saloon aka yi mata lalle da gyaran gashi,hatta fatarta sai da aka yi mata dilka.Safeenatu dai na kallon yadda yau Murjanatu ke cikin farin ciki,ba ta tsinke da lamarin ba sai da Hajara ta fito wanda yayi daidai da shigowar Daddy.

Abin da duk babu wanda yayi zato ko tsammani ba shi Hajara ta yi, oyoyo Daddyn yara tun Wazu muke ta zuba ido ta furta tare da rungume shi, Daddy yayi ?o?arin fidda ta daga jikinsa amma ina tamkar cingam haka ta li?e masa.
A rayuwarsa rungumar Momah a gaban kowa bai taSa damunsa ba,amma yanzu da Hajara ta yi masa sai ya ji kunyar ?arsa wacce ta ?ure su da ido ?urrr ko ?yaftawa ba ta yi . Hajo mene ne haka? Ba ki ganin yara ne? sai a lokacin ta Wan ja baya tana mai kamo hannunsa suka ?arasa can Wakinsa kamar yadda take ganin Momah na yi masa.Zuciyar Daddy wani irin matsanancin bugawa take saboda turaren da Hajara ta yi amfani da shi irin mai bijiro sha'awa,ga kuma salon dressing Winta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login