Showing 87001 words to 90000 words out of 139076 words

Chapter 30 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

128

tsaya kan hanya ki ri?e ?ugu cewar karen mota yana mai jan hannuna ya nufi motar da ni, in ya dawo ba za a rasa motar da za ta kai shi ba can tun da motocinmu na dayawa ya ?ara faWa bayan mun shiga motar .

Tsaye na yi ?i?am ina ?arewa mutanen ciki kallo,direba ya ja mota na ce  ka dakata babu fa inda za mu je sai na ga ?anena nan fa mutane suka yi min caaaa har da masu zagina.Sam ba zan lamunci a yi tafiyar nan babu Basheer ba,zancen wata mota za ta kai shi ban yarda ba hakan yasa na yi amfani da hannuna a gaban kowa na tsayar da motar ta hanyar cire key Winta ya dawo hannuna.Tsit motar ta yi ana kallona kowa ya sha jinin jikinsa, da na ce muku sai an jira shi kun Wauka wasa nake ? To babu inda za a je

Wani mutum ne ya mi?e,sayen yake da dogayen kaya har da saka casbaha a wuta. ?ata ki yi ha?uri amma Wan uwanki na can gaba da mu bai cikin garin nan,?ila in mun tsaya a wani gun zai shigo a tsakiyar idonsa na hango gaskiya yake faWa ,kuma na fahimci malamin tsibo ne mai aiki da Aljanu .Na ja ajiyar zuciya tare da mayar da key Win motar,direba ya soma jan mu.A haka na samu wuri na zauna ina tunanin Basheer mutum ne ko aljani,sama da awa biyar muna gudu kafin mu tsaya wani garin abun mamaki can na hango Basheer zaune kan kujera sai cin biredi yake yana ganin motarmu ya mi?e tare da nufo ta.Kasa ha?ura na yi da sauri na fito tare da faWawa jikinsa ina kuka,ban taSa sanin har haka nake sonsa ba sai yau.
 Dallah Malama cika ni,nan duk a gajiye nake kun wani tafi kun bar ni sai a ?afa na zo ya faWa yana janye ni daga jikinsa.?afafunsa na duba duk sun yi datti,leda ya mi?o min kafin ya ja hannuna zuwa ciki.Mutane sai kallonmu suke,bayan mun zauna ya Wan rage murya ya ce  ina tsuntsuwar nan da muka gani a gida? To wallahi RUHIN ALJAN ne a jikinta cabbb har garinsu fa na bi ta,kin ga in kina son gani zan nuna miki 

Ledar da ya bani na buWe na soma cin gasasar kazar har sai da na ?oshi,sannan muka hau hira.
Sai kusan sallar asar muka isa Yamai,nan gidan motar muka kwana ina ta jin haushin da banda waya ballantana na kira Yaya Khaleed.Washegari sallar asubah kawai muka yi kafin mu Wauki hanyar Kotonu,muna shigar garin na buWe window na soma sha?ar iskar sararin samaniya.?amshin furanni da kuma yanayin damina duk ya haWe garin,ko da muka sauka Dr Mu'az yana zaune zaman jiranmu na san shi wannan yasa na gane shi.A motarsa muka shiga sai tambayar mu hanya muke ,ni kaWai ke basa amsa har muka isa aljannar duniya don sai haka za a kira gidan komai tsaf.
Murna sosai muka shiga yi da Mama kamar mun shekare ba mu ga juna ba,duk ta haWe mu wuri guda ta rungume.Muna tsaka da nishaWinmu Dr Mu'az ya cewa Mama  ki zo mana ki yi min rakiya mu karSo wani sa?o

Fuskar Mama ta Wan canza ta ce  da dai ka aiki direba ,ko kuma ka tafi kai Waya

 No tare za mu je kafin lokacin sun yi wanka sun ci abinci
Har Mama za ta sake yin magana amma Basheer ya tari numfashinta, Mama ku tafi kawai kar ki wani damu ta jinjina kai tare da bin bayansa suka fice.


Na Wan Sata rai na ce  mene ne wannan ka yi? Muna tsaka da nishaWinmu,kwana nawa rabon mu da ita? maimakon BASHEER ya ban amsa sai yayi min nuni da hannu tare da rage murya, dubi can cikin ?wan fitila ido na ?an?ance ina kallon wurin a zahiri za ka Wauka ?wan fitila ne nan kuwa ?warangwal ce.Basheer ya min nuni da ido na kalli ?asa,ina kai idona capet Win da ke shimfiWe a ?asa da fatar mutane aka yi shi, ki dubi can wurin cin abinci ya faWa cikin muryar raWa.Sakin baki na yi ina kallon yadda fatale ke zaune ras suna cikin abinci, duba can ya sake yi min raWa.Na kai dubana ga wani ?aton madubi wanda in mutum ya gansa zai ce na ?awata Waki ne nan kuwa matattarar ruhika ce.


 Kar ki taSa nuna kin ga waWannan abubuwan mu yi kamar ba mu san komai ba don ganin gudun ruwansu

 Su wa? na tambaye shi .
 WaWanda suka tura mana katin gayyata mana  ya ban amsa.Muna nan zaune kuwa sai ga wasu tsofi biyu sun fito da alamu mata da miji ne,macen ce ta soma yin magana  Barka da zuwa jikokina ku zo nan na ji Wumin jikin ku
Haka muka je muka rungume ta,dakyar na iya sheWawa tsabar yadda take warin gawa. Mamy sunana wannan kuma ku kira shi da Papy ta sake faWa duk muka sakar mata murmushi.

 Ku taso mu je ku ci abinci in kuka biye ta wannan haka za ta yi ta muku surutu cewar Papy.Muka yi dariya tare da bin bayansu,wani sashe suka nufa da mu wanda yake da mugun sanyi .Muna shiga BASHEER ya takure wuri guda tare da saurin ri?e hannuna,murya na Wan rawa ya ce  SEERAT jiri nake ji,idonaaa  ya furta da ?arfi lokacin da muka hau kan wani madubi wanda daga ?asa kana iya hango ruwa da kuma halittun cikinsu.Na jawo BASHEER na Soye fuskarsa a ?irjina,yayin da kuma na tsura wa mutanen da ke zagaye mu ido kowanne da wu?a a hannunsa kamar sun ga nama.

Abu guda zuwa biyu ne damuwa ta,na farko yadda BASHEER ke rawar sanyin nan,na biyu kuma yadda sam Bafulatana ba ta nuna min wannan farmakin ba da za a kawo min ballantana ta sanar da ni mafita.Ina cikin tunanin mafita na ji an yanke ni ga damtsena,na rumtse ido saboda yadda azaba ta ratsa ni.Dakyar na ware ido na dubi wacce ta yanke ni Win Mamy ce,jinina wanda ke jikin wu?ar take lasa tana jinjinawa ?an uwanta kai.A tare a lokaci guda sauka yo kanmu na Waga hannuna tare da buWe tafin haske ya fita wanda yayi mana iyaka da su duk suka ja baya,amma kuma ba su zubar da makamai ba na fahimci za su iya kawo min hari na biyu.

 SEERAT ki yi wani abu ban iya yin komai a nan,cikin Wakin kwalba muke babu iskar duniya duk sun rufe wata iskar sha?a BASHEER ya faWa a wahalce yana rawar sanyi.

Na Waga kai sama ta madubin na hango sararin samaniya ta yi ba?i ?irin,ina jin lokacin da goshina ya soma motsi kafin haske ya fita ya naushi madubin ya Wan tsage kaWan su kuma suka sa ihu,haka na ci gaba da yi har na samu ya fashe tamkar wani haya?i haka BASHEER ya suSuce daga jikina yayi sama ya fice ta hudar madubin.

Mamaki yasa na manta ina tsakiyar magauta sai jin wata sara na yi a bayana an caka min wu?a har ta fito a cikina.Na saki uban ihu tare da zubewa ?asa,buguwar tafin hannuna na hagu da madubin ya haifar masa da tarwatsewa na faWa kwacaaaa cikin ruwan...........

ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set

Dadai sauransu....
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK2


21_22



ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set

Dadai sauransu..........



A hankali na soma nitsewa ?asan ruwa,idona a buWe suke taram sai dai bana gani sosai.
 Ta galabaita na ji wata murya na faWar haka amma sam ban ganin mamalikinta,daidai inda aka caka min wu?a na soma jin wani tattausan hannu na shafa wa tare da furta  cutarwa ta koma ga wanda ya haifar da wannan cutar kamar cirar ?aya haka duk wani raWaWi da zugi ya Sace min sai dai wata irin gajiya nake ji sosai.


Daidai saitin cikina wani ?aton kifi ya danna nan na soma fitar da wata ba?ar guba a bakina wacce tsabar galabaita sai da na fita hayyacina.

 Seerat? na ji muryar Mama kaina,dakyar na iya ware ido na dube ta kafin na yi ?o?arta na tashi sai na gan ni kwance kan kujera sai da na ?arewa ko ina na falon kallo,nan duk abin da ya faru ya dawo min wanda na kasa tantance shin mafarki na yi ko gaske?


 Na'am Mama har kun dawo? na furta ina mai duben ta.
Ta saki murmushi ta ce  eh tun Wazu muka shigo muka tarar kina bacci
 Ina BASHEER?
 Yana tare da Dr Mu'az  ta bani amsa,na lumshe ido ina zancen zuci  tabbas yau sai ka faWa min kai wane ne 


Da taimakon Mama na s???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?amu na wuce can bedrom da trolyna,kayan jikina na rage na shiga wanka.Har ?arshe na kai shower Win ruwan suka dinga zuba da ?arfi,na Waga kaina sama ruwa suka yi ta dukar fuskata sai dai abin da na lura sam ban jin alamar nan ta kamar numfashi zai Wauke haka kuma ban rufe idona kamar yadda ba su shiga ?ofofin hancina ba.



Daga ?asan tile nake ganin wasu ?ananun kifaye na SulSulowa har suka cika toilet Win,cike da murna na rage tsayi ina wasa da su yayin da ruwan pampo ke ta shatata ga ?asa.


Wa?e-wa?en halittun ruwa da kuma maganarsu da nake ji shi ya shagaltar da ni da hankalkuwa ruwa sun cika toilet Win saura ?iris su taSa rufinta.



Muryar mijin Mama ce na soma ji cikin kakarin mutuwa yana kiran sunana,yayin da kuma Mama ke tambayar shi lafiya.Da mugun sauri na je na kashe pampon yayin da ruwan kuma suka fara bin duk wata hanya suna shigewa.Na ja ajiyar zuciya tare da saka towel na fito,a gaggauce na shirya na fito abun mamaki ahali guda na gani sun cika falon dukkaninsu fuskokinsu Wauke da damuwa.?aya bayan Waya na kalle su,duk na shaida su kallona na tsayar kan Mamy wacce ke kwance tana fitar da numfashi kamar za ta mutu gefenta kuma mijinta ne sai faman naWa mata bandeji yake a gefen cikinta.Na saki murmushi don yanzu na samo amsar tambayata ta Wazu,wato ba mafarki nake ba a gaske ne.


 Lafiya na ga kowa sai kallona yake? na yi tambayar ina duban ahalin,cikin masifa wata mata ta ce  iskancin banza muna kwancinmu kika wani gayyato mu shine za ki tsaya kina tambayar lafiya?


 Ki yi wa mutane shiru don Allah!  BASHEER ya katsa mata tsawa cikin sautin muryarsa mai fita bibiyu,da tasa da kuma ta wani babban mutum.Da dukkan alamu hatta Mama ta ji haka don na ga ta zabura tana kallonsa,shi kuwa BASHEER a sannu a hankali na ga fatar jikinsa na fitar da wasu abu tamkar sayu suna rufe jikinsa tare da fitar da zane,muryarsa a wannan ta Sace sai ta babban mutumin  SEERAT ki yi wa mijin Mamarki tambaya ya faWa mana dalilin da ya tura mana katin gayyata


Na tsure shi da ido ina son tantance ?wayar idon nasa,tabbas wannan kallon irin na tsohon da na gani ne a can dokar daji wato sarki Shakal.

 Dr Mu'az mi yasa ka auri Mama? Na fi matse da wannan tambayar don Wayar ina da satar amsa na tambaye shi ina mai dubansa.
Ya kalli Mama wacce ta ?ure shi da ido da dukkan alamu ita ma tana bu?atar amsar,jikinsa ya soma yin rawa lokacin da BASHEER ya sha?e masa wuya,ba wai yayi amfani da hannu ba ne a'a iska wannan mai kaWawa ce ta zagaye wuyan Dr Mu'az tana matse shi sosai.
 Ka bar ni zan yi magaba ya furta da ya ji uwar bari, Basheer ya saki murmushi.Cike da kunya ya sunne kai ya ce  da farko dai na auro ta domin naman jikinta kawai,zan baiwa ahalina ita matsayin sacrifice.Ban taSa son Safeenatu ba sai ranar farko da muka kasance,ki yarda da ni Feenat wallahi ina sonki yanzu ya ida furicin cikin kuka yana shirin taSa ta amma Basheer ya hura iskan bakinsa ya ture Dr Mu'az da shi har sai da ya faWi.


Yanayin fuskokin mutanen wurin ne ya ?ara munana na rashin jin daWi da tsoro.
 Ka faWa mana Soyayyen sirrin ka Basheer ya faWa yana kunna sigari tare da soma sha,ban san a ina ya same ta ba amma kuma ban yi mamaki ganin ta a hannunsa ba.



Sai da Dr Mu'az ya zube kan gwiwansa sannan ya soma bamu labari a shekaru goma sha biyu da suka wuce na gama karatuna Mamy da Papy da kuma duk sun halarci taron karrama ni,bayan an gama ni ne da kaina na Wauke su cikin sabuwar motata domin isa gida.A nan muka yi hatsari motar ta juye da mu,dukkansu suka mutu alhalin ni ko targaWe ban yi ba.Hankalina ya tashi sosai nan na soma ihun neman agaji sai dai babu kowa kasancewar mun shigo daji wanda daga shi sai garinmu.Ina cikin wannan halin ne wata murya ta daki kunnena tana yi min albishir kan cewa za ta iya maido su da rai muddin na yarda na aure ta.Amsa mata kawai na yi na yarda,sai a lokacin wata farar Bafulatana ta bayyana a gabana tana da kyau sosai ba ?arya amma ta fi min kama da jinsin jinnu.A gaban idona ta buWe ?waryar da ke kanta ta dinga watsawa Mamy da Papy wasu ruwa abun mamaki rasss suka mi?e hatta motata ma ta dawo daram.Murmushi kan fuskarta ta shaida min sunanta Naylah kafin ta doshi can cikin ciyayi ta Sacewa ganina.Har muka iso gida ina tunaninta,kwana biyu sun shuWe na dawo daga wurin aiki na tarar da Naylah ta zo gidanmu suna ta yin hira da iyayena,abin da ya fi Waure min kai yadda suka jingina ta a matsayin matata sannan da dukkan alamu ma sun saba da ita sosai.Hankalina bai ida tashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login