Showing 66001 words to 69000 words out of 139076 words

Chapter 23 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

112

fahimci tsohuwar nan ba?in ruhinta ne ta fitar cike da son ganin ?ul uwar daka na gyara zama.A gaban idona ruhin tsohuwar ya je kusan wata mata wacce ke rungume da Wanta da bai zai wuce shekara Waya da wasu watanni ba,wandon yaron ta zumbule ta soma nuna masa jikinta tana son yin lalata da shi dab da za ta cin nasara na buWa baki a hassale na ce  keee mine ne za ki yi? a firgice ruhin tsohuwar ya juyo ya dube ni kafin ta fara ?o?arin komawa a gangar jikinta sai dai yadda sar?ar wuyana ta yi wani zillo ta cabko ruhin ta haWiye ya ?i bata damar haka.



Na kai hannuna na shafi sar?ar lokacin da waWanda suka kawo ta suka soma jan  Innalillahi wa'inna ileyhi raji'un!  wannan karon ma motsi nake ji daga ciki,wanda ban san na mine ne ba.Mama da Ammy Habibah ne suka fito,sai kuma suka tsaya ban magana suna yi musu ta'aziya ,duk mutanen wurin babu wanda lamarin bai tsorata shi ba amma ni ko oho .
Yadda Ammy ke yi min wani kallo na fahimci tamkar tana son gano wani abu ne amma na kawar da kaina gefe,tare da tashi na bata kujerar ta zauna babu jimawa kuma likitan ya zo.?akin da Yaya Khaleed yake na koma,can na rakuSe na shiga tunanin ta?amaimai abin da ya faru yau ,ga shugaban makaranta da kuma na wannan tsohuwar.A can ?asan zuciyata na tambayi kaina  to mi yasa sarki ya bani sar?ar nan?  sai dai banda amsar doli na yi shiru.Har lokacin da su Mama suka dawo Ammy Habibah na ci gaba da yi min wannan kallon amma na basar,da dadare sai ga anty Murjanatu ita da Basheer Daddy ya kawo su.Abincin da suka kawo aka umarce ni da na zubawa Ammy da alamu special aka yi mata don an hana ta cin magi,plate Win da na zuba abincin na mi?a mata .Murya can ?asa take cewa  ki dinga kula da kyau yayin aikinki,ban son jinkiri don in kin tsaya sanyin jiki ma?iyi zai iya yin nasara akan abin hari murmushi kawai na saki mai sauti,wato tsayawa da na yi kallon abin da tsohuwar ke da niyyar yi kuskure ne , Ammy na son nuna min inda tun da ta fitar da ruhin na dam?e shege.


Kusa da Khaleed na je na zauna kamar an ce in duba screen Win wayarsa nan na hango Ubaidah kwance cikin mawuyacin hali ?ofofin hancinta sai zubar da jini suke.Hannu'a har rawa yake wurin karSe wayar ina karanta rubutun da aka yi a ?asan hoton ```an tsinci wata Walibar makaranta a cikin ajinsu a mawuyacin hali,bayan an yi mata fyaWe kuma an yi ?o?arin kashe ta,su waye suka yi mata wannan aikin? Har yanzu ?an sanda na kan bincike``` banda tafasa babu abin da zuciyata ke yi, musamman yadda na ga rigar ta duk ta Sace da jini fuskarta a kumbure,babban abin ba?in ciki kuma shi ne an yi mata fyaWe.


 Kin san ta ne? Yaya Khaleed ya tambaye ni,kai na gyaWa masa kafin na ce  ko wace asibiti ce aka kai ta?  ga shi a rubuce babbar asibitin gwamnati 

Tsam na mi?e na fita,Wan sahu na samu ya kai ni can yana tsayawa na dire ban biya ba kuma bai tambaye ni ba.Asibitin mutane na ta shiga don lokacin ziyara ne ban sha wahala ba ,sai da na nufi inda nake tsammanin can ne Sangaren da aka kwantar da Ubaidah duba da yadda ?an jarida ke tsaye.


Wani likita na gani a tsaye yana cewa  kar ku bari kowa ya shiga in ba dai ma'aikacin jinya ba,yarinyar tana cikin choc har yanzu ba za ta iya yin magana ba,an ce ku bari har gobe amma kun ?i da sauri na yi baya ina jan tsuki daga bayana na ji ana saka min riga ko da na duba sai na ga Bafulatana ce,kayan likitoci ne ta bani har da abun sauraron bugun numfashi da abin ma?alawa a hanci.Ba ta taSa burge ni ba irin na yanzu har da godiya na yi mata kafin na saka komai kan tsari na nufi Wakin da aka kwantar da ita,masu tsaron ?ofar ?an sanda ne wannan yasa suka wani dakatar da ni  wannan ?ar yarinyar ce likita? cikin French na mayar masa da cewa  ai ba shekaru ke aiki ba sai ya ban hanya na wuce,cak na tsaya a bakin ?ofa ina kallon yadda aka saka mata na'urori a jiki.Na taka a hankali na isa gare ta,ina shirin Wora hannuna jikinta daga bayana na ji an ce  wace ce ke? ba sai na juyo ba,ko cikin dubu ai Walibi zai iya shaida muryar malaminsa.Ido kawai na rumtse ina jin ba?in cikin na ?ara hauhawa a zuciyata,mutumin da yau saboda ya amsa mata tayin soyayya ta shiga tsantsar ba?in ciki wato shine silar komai. Biris na yi da shi duk da kuwa ina jin yana ?o?arin bayyana Soyayyar siffarsa wacce ba a da ita yake yawo ba, kar ka Sata wa kanka lokaci don ?aramin tsafinka ba zai aiki a kaina ba  na furta tare da danna saitin zuciyar Ubaidah nan take ta wani zabura tana jan numfashi yayin da kuma danjojin da aka saka mata suka fara kuka.

 Mi kike haka kar ki maido ta duniyar nan Malaminmu ya furta yana mai zuwa shi ma da niyyar mayar da ruhin Ubaidah can duniyarsu ta Soye amma kifin jikin sar?ata ya kai masa wata irin cabka wacce ta wanzar masa da zubar jini,powersa kuma ta fita sarai daga jikinsa ta shige jikin sar?ar kafin komai ya koma normal.Ya faWi a sume ,yayin da likitoci suka shigo da ?an sanda na san kuwa ba komai ya jawo hankalinsu ba sai ihun malam da kuma kukan na'ura.

 Mike faruwa a nan? wani Wan sanda ya tambaye ni yana kallon malam da hannunsa ke ta zubar da jini,kai tsaye na basa amsa kan cewa  yayi ?o?arin kashe ta ne shine ni kuma na yi amfani da wancan dutsen zafin na hana shi
Likitoci kuwa cike da mamaki suke kallona gani na a cikin kayan aiki alhalin kuma ni ba nurse ce ba,ga shi kuma na maido patient Winsu cikin hayyacinta.
Tuni aka fitar da malam zuwa wani Wakin don basa taimako,yayin da kuma Waya daga cikin ?an sandar ke cewa  ita ma doli mu ri?e ta wurin mu 
 Eh dama sai haka babban likitan ya faWa ,nan aka tisa ?eyata zuwa waje aka kai ni cikin mota babu Sata lokaci kuma aka nufi da ni police station wanda kuma zuciyata take da ya?inin tabbas ba banza aka kawo ni ba nan Win ma akwai aikin da zan yi.Ai kuwa tun a falon ofishin yanayin jikina ya bani da matsala,ina baza ido sai na ga ashe mugaye sun kawo wa ofishin caffa.

Cikin raga aka ingiza ?eya ta,na shiga tare da kallon wata matashiyar budurwa wacce idonta ?urrr kaina kamar ma ta san da zuwana. Ina jin ki ? Mine ne matsalar? ta ja wani dogon numfashi kafin ta ce  gaske ke ce wacce za ki fitar da ni a nan?

Can jikin bango na je na zauna na ce  in ba za ki faWa ba ki ri?e labarinki,zuwa gobe dai zan bar wurin nan don haka shawara ta rage ga mai shiga rijiya

 Yi ha?uri na gan ki ?ar ?an?anuwa ne
Na Wago na yi mata wani mugun kallo kafin na ce  to sannu uwar mata sai ta saki murmushi tare da zuwa kusa da ni ta zauna,shiru kamar ba za ta yi magana ba kafin ta ce  Ni karuwa ce
 Na sani Malama ki je kai tsaye ga kanun labarai in kuma kika jinkirta kin ga ?an sandar can wajen huWu? Duk an shiga tunaninsu mugun duka za su yi miki har sai kin mutu kuma sun kashe banza

 Bayan mutuwar aurena na shiga ?uncin rayuwa na talauci da tsangwama a wurin mahaifiyata,abinci ma ba ta bani sai in ta ga dama.Kullum cikin gorin na kashe aurena na dawo mata a gida ina takura ta take yi min,ko sau Waya bata taSa tambayata dalilin mutuwar auren ba.Rayuwar ZAWARCI mai cike da ?unci,damuwa da kuma da na sani su suka ingiza ni izuwa bazama neman malamai da bokaye.Burina kawai shine in ga na yi aure,an ci kuWina sosai amma ban dace da samun mijin ba sai farin jinin zawarawa maza da ke zuwa wurina da farko kamar gaske a ?arshe kuma sai su nuna kawai lalata ce ta kawo su tana kawowa nan sai ta yi shiru tare da Wagowa ta kalle ni tsakiyar ido, hum! Tun kina bijirewa har ta kai kawai kika fara yarda da su kuna ban manda na baka gishiri ko? kai ta jinjina min kafin ta ce  cikin rashin sa'a kuma wani malami ya ban la?anin tatsar alijihun maza,ashe ban sani ba cuta ya bani duk namijin da ya kusance ni cikin ya Wau lokaci to kwana uku zai mutu .......



Littafina na kuWi ne Hajiya ,ki cire ma?o ki biya kuWin karatunki 500 ne kacal duk wacce ta shirya ta yi min magana ta WhatsApp +22795045822




ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set

Dadai sauransu
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK2

12


ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures
ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L? Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set
Dadai sauransu......



A tare muka sauke ajiyar zuciya,kafin ta ci gaba da bani labarin  to da farko na damu a ?arshe kuma sai na ga tamkar ma jihadi ne nake yi,ko ba komai an rage mugayen maza masu cin amanar matansu a waje.Sati biyun da suka wuce na zo zinder,nan ne fa muka haWu da wani matashin yana da mata,a nan unguwar da na sauka suke har da ma mahaifansa.Soyayyar kwana uku kawai muka yi kafin ya gayyace ni gidansa tare da shaida min matarsa ta tafi wurin biki,da farko ya nuna kawai yana so na ga tsarin gidan ne amma da na je sai ya fake da yin lalata da ni ban ja masa aji ba na bada kai bori ya hau.Muna tsaka da holewa matarsa ta rutsa mu,a kunyace na mayar da kayana na bar gidan .Kwana biyu da yin haka ya mutu shine suka kawo min sammaci a cewarsu da asiri na kashe musu Wan uwa 



 Yadda kike biyar malamai to shi a danginsa matsafa ne,su kansu suna da bokaye masu kawo musu rahoto.Ni yanzu ban ma san dalilin da yasa ake so na cece ki ba alhalin muguwa ce ke na yi furicin tare da mi?e wa na je can jikin raga na yi tsaye tare da kama ?arafanta.

 Ki taimaka mini don Allah,na yi miki al?awari daga yanzu ba zan sake sanadiyar mutuwar wani ba .Zan tuba na koma ga Allah har ya kawo min mijin da zan aura

 Hum! Shi kuma tsafin da kika sa aka yi miki? Za ki koma wurin malamin ya karya shi ko ya? na tambaye ta ina mai juyowa muna facing juna.Shiru ta yi na Wan wani lokaci kafin ta ce  zan koma na yi miki al?awari,kuma ma fa duk tsafin da aka yi ni ce da hannuna na binne su in na tone su na ?ona hakan ya yi? Ya isa ba sai na je wurinsa ba?


 Eh! na bata amsa tare da soma yin motsi da hannuna na hagu,daga inda nake tsaye nake jujuya duk abin da na ga dama har na binciko takardar shiga ?arar da aka yi mata,na canza fasalin rubutun.


 Mi kike haka? ta tambaye ni,amma ban bata amsa ba har sai da na tabbatar na ida da duk wata matsala sannan na ce  zan buWe miki ?ofar nan za ki fice,ki tabbatar zuwa gobe kin bar garin nan kin koma naku


 Na gode sosai  ta furta cike da murna,?ofar na buWe ta fita jikinta har rawa yake kafin na mayar da ita yadda take.Tunani ne barkatai suka dinga zaga kwanyata,wanda na fi jin daWinsa shine na Yaya Khaleed ko da wasa ban taSa sanin yana dakon sona ba sai jiya zuwa yau sam ya kasa controling kansa har yake furta min za mu yi aure.


 Ke fito Wan sandar ya faWa yana mai buWe min ?ofa,na fito ina murmushi kafin kuma na haWe rai ina kallonsu Waya bayan Waya.
 Lafiya za a tara min ?an jarida cikin daren nan?

?an sanda ya katsa min tsawa ya ce  ke ki shiga hankalinki za su yi miki tambayoyi biyu ne kawai don cika umarnin gwamnan jiha 


 Ya aka yi kika fitar da ita daga cikin coma alhalin likitoci sun yi iya bakin ?o?arinsu sun kasa? tambayar farko da wani Wan jarida ya jefo min kenan,a Wan dake na basa amsa  ba ni ce na fitar da ita ba,Allah ne ya nufa ta farfaWo a daidai lokacin da na shiga cikin Wakin

 Mi ya kai ki Wakin alhalin an hana kowa shiga ? Ina kuma kika samu rigar likitoci ?

 Ta wata nurse ce na saka,na shiga Wakin ne saboda a duniya ita Waya ce zan nuna a matsayin ?awata ina gama faWa na nufi hanyar komawa amma suka tsayar da, kuka ce tambaya biyu ? To ai na yi na faWa ina kallo su tsaf don na san duk ?arya suke ba wannan ce tambayar da suke son yi min ba.



 Mi yasa kuke wani bin ta a hankali? Ke faWa mana gaskiya ko kuma mu yi miki shegen dukan tsiya,malamin da kika jima ciwo a hannu wane magani za a saka masa don ya warke? Wan sanda ya faWa ,na lura duk cikinsu ya fi su zafin rai .Amma na basar na ce 

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login