Showing 60001 words to 63000 words out of 139076 words

Chapter 21 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

111

ha?uri don Allah! jakadiya ta faWa lokacin da muka fito,ban ce mata komai ba har muka iso wani sashen shi ma ya haWu sosai sai dai wancan da na baro ya fi kyau.


Sallamar da jakadiya ta yi kamalaliyar matar ta amsa fuskarta Wauke da murmushi kafin ta ce , yau kuma ke ce nake gani ko idona ne?
Jakadiya ta yi murmushi ta ce  eh wallahi dama sarki ne ya ce na kawo wannan kafin ya shigo yayi miki bayani,ki gaishe ta cewar jakadiyar tana mai zungura ta ,da sauri na ce  ina wuni?
 Lafiya lau alhamdullah ?an mata ya sunanki?
 Baseerat na bata amsa kai tsaye,nan jakadiya ta fita ni kuma na samu wuri a ?asan lallausan capet na yi zaune a bisa umarnin gimbiyar.
Kan kujera ta zauna tana sakin murmushi wanda na lura tabi'arta ce,idona na saka cikin nata ba tare da tsoro ko shakka ba,sannan ba kuma don niyyar cutar da ita ba a'a sai don ina son ?wamushe kudin sirrin rayuwarta.Ita ce ta yi saurin kawar da kanta gefe kafin ta ?wala kiran sunan  Hawa? aka amsa daga can cikin wani Waki kafin wata kyakkyawar budurwa ta fito, ga ni Mama
 Ki kawowa ba?uwa abin motsa baki kai ta jinjina cike da ladabi tare da nufar wani wurin da nake zaton kitchen ce,ba a Wau lokaci ba kuwa ta fito Wauke da tray ta ajiye shi a gabana tana mai ce min  sannu da zuwa
 Yawwa na gode na faWa tare da Waukar apple na soma ci ina tunanin abubuwan da ke ?umshe a cikin wannan masarauta,na yi nisa sosai a tunanin nan kafin muryarta ta katse min shi  faWa min wace ce ke?
Da sauri na Wago muka haWa ido da ita,tabbas sai yanzu na fahimci ma tana da wata baiwar ita ma kusan dai kamar ta Ammy Habibah sai dai powerta nada rauni sosai.

Na saki murmushi na ce  Baseerat ce ni 
 Kar ki raina min hankali kin san sarai abin da nake nufi,ban tambaye ki sunanki ba gimbiyar ta faWa wannan karon ranta a Wan Sace kuma yanayin fuskarta ya canza.


 A yi ha?uri Mama,kin fi kyau in kina murmushi.Seerat ba ta zo nan don cutar da ke ba, hasalima zuwana a masarauta tamkar zuwan ?arshen damuwarki ce ya ke uwar ?ammata na faWa cike da ladabi ina kallon ta ,ta ja wata ajiyar zuciya ta ce  amma mine ne asalin abin da ya shigo da ke nan? ban Soye mata ba na bata labarin har abin da ba ta tambaye ni ba,wato zancen rijiyar Mayu da kuma yadda na kawo ?arshensu a ?arshe kuma na Wora da cewa  ina da ya?inin kawo ?arshen duk wani ko wata da suka la?anci maita,da masu tsibo  murmushi kan fuskarta ta zo ta zauna kusa da ni a tare muka ci abin da Hawa ta kawo muna ta yin hira kamar wasu sa'inin juna.


Sarki ne ya shigo tare da ahalin gidanmu,da sauri na je na rungume Mama sannan Ammy Habibah ina jin wani sanyi na ratsa ni.
 Ina Yaya Khaleed? na tambaya, yana gida shi da Yaya ?ayyabu suna duba wasu takardu Ammy Habibah ta bani amsa ,murya ?asa-?asa na ce  ita ma tana da baiwa
 Eh na gani
Sarki ya ce  ku zauna don Allah ina zuwa sai ya fita, Mama ki zauna na faWa ganin ta yi tsaye kamar haure sai kallon gimbiya da take yi,zaman ta yi amma ta kasa ha?uri ta ce  ni kam kamar na san ki Mama Safeenatu ta faWa ,gimbiya ta murmusa ta ce  to ?ila Mama Safeenatu ta yi shiru na wani lokaci kafin ta mi?e tsaye ta ce  eh tabbas ke ce Salmu ba ?awar Gwaggo Hajara?
A tare muka haWin baki ni da Ammy Habibah wurin cewa  ?awar Hajara ? .......
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK2

10



ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set

Dadai sauransu.......




Gimbiya ta yi saurin cewa, don Allah duk ku kwantar da hankalinku,duk da tana ?awata amma halinmu ya sha banban da na juna.Tabbas na san Hajara ta ci amanar mahaifiyarki tun da ta aure ?ayyabu,ni ma tun lokacin na yanke ala?a ta da ita musamman da na gano cewa ita ce ta yi silar mutuwar uwar Wakinta.

 Kenan ita ta kashe Granny? na furta ina mai fiddo ido waje ,Mama Safeenatu ta soma yin kuka wiwi tana jin tamkar a yanzu ne Momah ta rasu.Ita kuwa gimbiya ha?uri kawai take bayarwa haWi da zagin Hajara ,cikin takaicin ?in kashe Hajara da ban yi ba tun ranar nan na ce  kin san ?auyensu?
 Eh na sani sosai ma ai ba ta Soye min komai musamman da ta fahimci ina da baiwa kuma ta ga ban taSa yun?urin hana ta yin duk abin da take so ba,ni kuma rashin sanin yadda zan hana ta Win ne ban sani ba

Ammy Habibah ta ce  duk in kina neman muguwa wacce babu Wigon imani a zuciyarta to bayan Hajara take,ban taSa ganin mai kalar muguntarta ba.Ki kashe matar gida ki auri mijinta sannan ki koma ga ?arta ,tsabar mugunta fa ranar da aka haifi Basheer ta so cinye shi Allah yayi sa'a Baseerat nada baiwa ta tarwatsa plan Winta

Gimbiya ta yi murmushin da ya fi kuka ciwo ta ce  Hajara fa tun tana jinjira ta ci gadon maita gun mahaifiyarta,kuma kusan duk ?an gidansu Mayu ne .Maitar tsafi ce suke mai wuyar karyawa,suna da power sosai ta yadda ko kama su aka yi zai yi wuya su mi?a wuya ko sun nuna sun yi nadama to ta munafurci ce.Yanzu duk ba wannan ba ina ita Hajarar take?

Ammy Habibah ce ta bata dukkan labarin abin da ya faru,sannan ta Wora  yanzu ba mu san inda za mu same ta ba... na yi saurin katse da  to me za ta yi mana Ammy?
 Da akwai abubuwan da dole ita ce za ta warware su ta bani amsa kai tsaye.
 Kamar me fa? da ido kawai ta yi min magana kan bata son surutu da yawan tambayoyi,kawai sai na ja bakina na yi shiru.
Sarki mai martaba ne ya shigo hannunsa ri?e da wani Wan ?aramin akwati,duk muka gaishe shi tare da ?ara nutsuwa muna sauraren abin da zai ce.


 Na gode sosai matu?a da wannan karamci naku,ga kyauta zan bayar ga Princess sai ya mi?o min Wan ?aramin akwatin yana murmushi,na du?a na karSa cike da girmamawa tare da yi masa godiya ina jin daWi har ?asan raina duk da ban buWa na ga ko mine ne a ciki ba.
 Zan sa a mayar da ku gida,sannan don Allah in shi ?ayyabun ya dawo ku shaida masa ina son ganinsa a fada in kuma bai iya zuwa ni zan je na same shi ga lambar wayata duk yadda ake ciki sai a sanar da ni ya mi?awa Ammy Habibah wani kwalli mai Wauke da lambarsa.


 Mu ke da godiya mai girma mai martaba,in sha Allah kuma da kaina zan yi masa bayani cewar Ammy Habibah kafin duk mu mi?e,Gimbiya ta dube ni tana murmushi ta ce  fatan dai Baseerat za ta dinga kawo min hira? na gyaWa mata kai ina mai mayar mata da martanin murmushin,har bakin mota ta yi mana rakiya .


A nan gidanmu aka sauke mu,muna shiga na dubi Khaleed da ke tsaye yana Wurawa wata tsuntsuwa abinci a baki.Da sauri na isa gare shi ina mai cewa  dubi kyautar da sarki ya bani  kanzil bai ce min ba in banda dubana da yayi da ido.Jikina ne duk yayi sanyi na ce  ka yi ha?uri
 Matsa ki ban waje don Allah kin tare min iska ya furta a zafafe,a shagwaSe na ce  please Yaya Khaleed  wata uwar tsawa yayi min wacce ta rikiWar da shi ya dawo min Khaleed Win da na sani wanda nake mugun tsoro,babu shiri na bar wurin idona na zubar da ?walla.Ina shiga Waki toilet na shiga na soma yin wanka bayan na fito na buWe akwatin,wata ?ar ?aramar sar?a ce ta gwal an yi mata zanen kifi a tsakiya cike da jin daWi na saka ta a wuyana kafin na je na tsaya gaban madubi sai dai fa sam ya ?i nuna min ko da akaifata ce ballantana fuskata.Haka kawai na je na cire sar?ar na ?ara zuwa na yi tsaye gaban madubin, wannan karon ras na fito abina.Na saki murmushi ina tuna mafarkin da na yi akan Bafulatana mai kawo min ziyara don tuni ta yi min bayani akan sar?ar wuyan.?auko ta na yi na mayar,don shirme na tsaya a gaban madubi duk da ina da ya?inin ba zai taSa nuna ni Win ba. Na zama katangar ?arfe ,inuwa gun ma?iya,ciwon idon mugaye  na soma yi wa kaina kirari ina jin wata power na ratsa ni.Tsakar gida na fito ina kallon Khaleed wanda har yanzu sai faman ciyar da tsuntsuwar nan yake,na Wan yi murmushi tare da nufarsa  mi sunanka? na tambayi tsuntsuwar,Khaleed ya harare ni ya ce  wa ya faWa miki Aku ne ballantana yayi magana

 Yana magana mana,daga wace masarauta kake? Wane sa?o ka zo isar wa ? na yi tambayoyin ina shafar kan tsuntsuwar wacce ban sani ba ko Khaleed ya lura har da wani tambari a wuyanta.


Furrrr ya cilla tsuntsuwar sama ta kuwa tashi da gudunta ta soma shawagi a sararin samaniyar gidanmu kafin ta Sace wa ganinmu.Na ja ajiyar zuciya na ce  Yaya Khaleed ko ka san wannan tsuntsuwar ba normal ce? Ga shi dai shi ba namiji ba ,shi ba mace ba kuma yana jin magana fa da alamu aiko shi aka yi


Tsaye yayi yana kallona kamar ya ga mahaukaciya, ya dai? na faWa .
 To Allah kyauta da dukkan alamu ke taki baiwar da taSin hankali ta zo
Dariya na soma yi har da ri?e ciki,kawai sai Yaya Khaleed ya soma yi min karatu kamar wata mai jinnu har da ri?e kaina.Shatun yatsunsa ne na ji sun Wauki zafi kamar wuta suna ?ona ni,na yi ?o?arin janye hannun amma ya ?i bari kawai sai na zube kan gwiwaina ina hawaye .Shi kuwa ya ?ara ?aimi wurin karatun,a haka Daddy ya zo ya tarar da mu da ya tambayi ba'asi Khaleed ya ce  iskokanta ne suka motsa
 To taimaka mata ta je can ciki kamar wata ?arsa haka ya Wauke ni ya kai ni tsakiyar falo ya kwantar.Duk nan suka shiga tambayar lafiya shi kuma yana basu amsa kan jinnu ne suka motsa min,daga inda nake kwance na ga an buWa labule hasken rana ya shigo amma babu kowa.Tsudum na ganta a tsaye a gabana fuskarta kicin-kicin, kar na sake ganinki da yaron can! Ki yi nesa da shi,taurarinki da nasa sam ba su zamo Waya ba Bafulatana ta faWa tana mai nuna min Khaleed wanda ke zaune can gefe suna hira amma duk rabin hankalinsa na kaina.Da farko na yi tunanin ko shi ma yana ganin Bafulatanar amma ganin sam bai kallon inda take sai na fahimci iya ni Waya kawai ke ganinta.Tana barin wurin ya zo yana tambaya ta  kin tashi?
Kai kawai na jinjina masa bai ?ara cewa komai ba sai wani tsure ni da yayi da ido yana kallo,hakan kuma ba ?aramin ?ara gudun bugun zuciyata yayi ba ina son Yaya Khaleed sosai.Na lumshe ido kawai ina jin marata na murWa min ,tun tana yi a hankali har abin ya ?ara ?aimi ban san lokacin da hawaye suka zubo min ba.Hannunsa na ji kan kumcina yana goge su haWi da tambaya ta mi nake ji,ban iya yin magana da hannu na masa nuni da cikina sai ya mi?e tsam ya je ya Wauko kofi da ruwa yayi addu'o'i sosai kafin cikin bayar da umarni ya ce  tashi ki sha
 Ban iyawa wallahi na basa amsa,kusa da kaina ya zo ya tallabo ni ya soma bani ruwan na sha.Kamar minti biyu na ji abun ya lafa sai kuma wani sabon al'amari da nake ji da sauri na mi?e tsaye nan idona yayi tozali da jinin da ya Sata kujerar da na kwanta,hankalin kowa sai ya dawo kaina da na yi ihu yayin da shi kuma Khaleed yayi saurin ficewa.Ammy Habibah ce ta kai ni Toilet ta kimtsa ni tare da yi min bayani dalla-dalla kan alamomin girma ne suka zo min,ko da na fito kuma hatta kujerar an gyara.Wata azababiyar yunwa ce nake ji ban jinkirta shiga kitchen ba wurin anty Murjanatu ta zuba min na ci na ?oshi na sha ruwa,ina fitowa na ga Yaya Khaleed sai wata irin kunyarsa ta kama ni.Na sunkuyar da kai ?asa,ina jin lokacin da ya saki murmushi mai sauti kafin yayi wani furuci da yasa na yi saurin Wago kai.



 Ammy kika ce sai in ta girma za a bani aurenta shi ne abin da ya faWa ko kunya bai ji,na dube ta ina jiran amsar da za ta basa  Khaleed dukkan ku fa karatu kuke ko ka manta? Ita SEERAT ka ga ajinta na ?arshe take za ta zana jarabawa,kai kuma da saura sosai kafin ka gama naka karatun


 Ammy Wazu takardun da kika ga ina gyara ba na komai ba ne sai na shiga aikin soja,kin ga maganar aiki na magance ta ita kuma SEERAT sai ta ci gaba da karatunta ba wata matsala ba ce
 Hum! Wa zai bari ka tafi aikin soja ? Ni? Allah tsare ni
 Don Allah Ammy kar mu yi haka da ke,a kodayaushe kece kike faWa min farin cikinki shi ne nawa kuma duk abin da nake so kina sonsa

 To na ji ka bari har Yaya ?ayyabu ya zo sai na ji yadda za a yi
 Har da maganar auren? Khaleed yayi saurin tambaya,Ammy ta Wan haWe rai ta ce  shekarunka nawa wai kake ta sauri haka? Ashirin da biyu ne fa ya shagwaSe fuska ya ce  to ai auren wuri ya fi kan sai mutum ya tsufa


Da sauri na yi ?asa na Suya bayan kujera ganin yana satar kallona,saitin zuciyata na dafe ina jin tana buga min fat!fat! Ba komai nake tunawa ba sai rayuwar cikin auren don ?arancin shekaruna ba su hana ni sanin komai ba.Duk hirar da suke yi ina jin su,har mamaki Khaleed ke bani ta yadda bai jin kunyar mahaifiyarsa.
Ina nan zaune Basheer ya shigo gidan,tun zuwana dama ban gansa ba.Kusa da ni ya zo ya zauna yana nuna min wani abin harbi da yayi,na saki murmushi na amsa tare da jan kaushu Win na ce  ashe za mu ci tsuntsaye,ai dai ka iya harbin ko?
Ya jinjina kai alamun eh don ba kullum yake magana ba,wanka ma sai Mama ta yi da gaske yake tamkar wani ruwa biyu haka yake yin shirme.Wannan wunin biye masa na yi wurin taya shi shirmen sai na ga hakan ya wanzar masa da farin ciki,kiran sallah yasa duk kowa ya watse ya bar ni hatta Basheer sai da ya tafi shi da Khaleed ina zaune ina tunani na hango wani ?aton gidan gizo-gizo a tsakiyarsa wani ?aton ido ne fari ?al da shi kamar na macen kifin ruwa.Da sauri na tashi ina shirin kai hannu na Sata sa?ar Khaleed caraf da shi ,na kalle shi sai ya min wata muguwar harara ya ce  hannunki za ki saka a maimakon ki Wauko icce ko tsintsiya
Na ja numfashi ina duba sa?ar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login