Showing 132001 words to 135000 words out of 139076 words

Chapter 45 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

122

kaina.


Kamar an kunna ruwan pampo haka wani haske ya fita daga goshina ya Waure ta tamau.Ihu ta soma tare da kiran sunan Uwais, SEERAT mi kike haka? na ji muryarsa daga bayana.

 Kar ka tausaya mata,ta kashe ?ar cikinta yanzu kuma jinin mai martaba take son sha na furta daidai nan kuma sar?ar wuyana ta jawo matar Uwais kai kace mayen ?arfe har sai da ta zu?o ta sannan ta haWiye ta.Da sauri kuma na yi baya ina jin tamkar ana yi min magana a cikin kai  mission Winki ta cika SEERAT congratulations akan wannan jajircewa luuu na yi saboda fitilun idona da suka Wauke Wif,ban ?ara sanin abin da ya faru ba daga nan kawai na tashi na tsinci kaina a gadon asibiti ga kuma ahalina kewaye da ni duk murmushi kan fuskarsu.....
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK3


25-26


Ammy Habibah ce ta matso kusa da ni tana cewa  ya jikin naki SEERAT?
 Da sau?i alhamdullah! Yaushe kika zo?

 Tun shekaran jiya

 Kenan kwana biyu na yi a nan gadon asibiti? Ina Basheer? na tambaya da sauri tuna halin da na bar shi.

 Yana can gidan mai magani,ana yi masu ru?iya ta bani amsa cikin jimami.

 Ru?iya kuma?

 Eh aljani je jikinsa,har ma yayi magana amma ya ?i fita wai sai ya cika masa burinsa na zama sarki .Ke kuma fa ya labarin ita Bafulatanar ?

Shiru na yi ban ce komai ba sai Yaya Khaleed da nake ta kallo wanda har yanzu bai motsa ba sai kallona da yake.

 Seerat faWa mini ya kuka rabu da ita? Ammy ta sake tambaya ta.

Na ja ajiyar zuciya ina tuna doguwar tafiyar da na yi wacce take tamkar a duniyar mafarki,amma kuma zahiri ne ruhina ne ya tafi can.

 Ta kai ni duniyar su sannan ta umarce ni kan na cire sar?ar wuyana na jefa cikin kogi,da na jefa sar?ar sai na ga duk mutanen da na Wura a ciki sun fito suna ihu tare da neman agaji amma babu mafita aljanan ruwa haka suka dinga cacakarsu suna cin naman jikinsu.Daga ?arshe kuma ta kai ni na yi ziyara ga jaruman da suka taka rawar gani,an nuna min Ayodele wata babbar jaruma ce mai magana da gawa ita ma Win dai ta yi gwagwarmaya wurin kai ?arshen mayu,sai wata Siren mai suna Sarah ita ma ta yi ya?i ne da matsafa

Ammy Habibah ta ja ajiyar zuciya ta ce  madallah tun da dai a ruwa kika jefar da sar?ar shikenan hankalina ya kwanta ba za a ?ara yaudarar wani da ita ba da sunan baiwa

Na saki murmushi na ce  ai kuwa Bafulatana ta ce ita wannan sar?a za su juya ta cikin salo na daban,sannan tuni ta sanar da ni akwai wani tsarkaken ruhi da zai samu sar?ar nan ta yadda zai kawo ?arshen MAFIYA a duniya

 Innalillahi wa'inna ileyhi raji'un ! Ammy Habibah ta furta tare da zama tana dafe ?irji, lafiya ya na ga kin tsorata? Ina ce dai ni ma na yi zama da sar?ar  na furta tare da shafa wuyana wanda a yanzu babu komai.


Ammy ta kamo tafukan hannuna ta ce  SEERAT dukkan miyagun da sar?ar nan ta haWiye to suna Wauke da power mai ?arfi,ya kike ganin in an haWe power Mamuh,Goggo Hajara,Rahamu, shugaban makarantarku,gimbiya Layya da duk sauran da ba a ma san iyakar su ba? In an haWe su wuri guda ya zamana mutum Waya ne ke da ?arfin juya wannan power me kike gani zai faru?


Tsoro ne na ji ya kama ni,har zan yi magana na tsinkayo muryar Yaya Khaleed na cewa  babu fa ruwana da shi,ina ce tun jiya na sanar cewa muna asibiti cikinku akwai wanda ya zo ne? Sai yanzu za ka wani kira ni kana cewa wai Shareef bai da lafiya,ita matar tasa mene amfaninta? sai kuma yayi shiru,ban ji abin da aka ce masa ba na dai ga ya mi?e tsaye yana cewa  mayya ce? To kai ya aka yi ka gane ita mayya ce? Bari ma gani nan zuwa


Ambaton sunan mayya sai yasa na ji wani karkashi tare kuma da tuna zancen Bafulatana a duniyar mafarki lokacin da ta karSe sar?ar wuyana sai na tambaye ta shi kuma tambarin goshina fa da na tafin hannuna? Sai ta bani amsa da saura ?iris su fita amma akwai guntun aikin da zan yi.


 Yaya Khaleed ka tafi da ni na furta ina dirowa daga kan gado,ya yi min wani mugun kallo kafin ya fice ai kuwa na take masa baya.Sai da na fito a farfajiyar asibitin na fahimci cewa ashe nan Win Yamai ne ba can Say ba,Yaya Khaleed mota ya buWe ya shiga mai Wauke da tambarin masarauta,na saki murmushi tare da yin amfani da hannuna na hana motar tashi har sai da na fita na nemo taxin da zan shiga sannan na saki motar tasa.


Kamar yadda na cewa mai taxin haka ya dinga bibiyar Yaya Khaleed har ya isa wani wuri ya Wauki Shuraim sai kuma aka yi gaba,haka na take musu baya har muka isa ga gidan da motarsu ta shiga.

Mai taxi kuwa ce masa na yi ya jira na fito zan basa kuWin,kawai sai na shige.
Tun a tsakar gidan nake jin kakarin mutuwa wanda ba komai ya haifar da haka ba sai don an dam?e kurwarsa.Su Yaya Khaleed tuni sun shige falon,ni kuwa bakin ?ofa na yi tsaye ina hangensu ta ?ar ?ofar da suka manta ba su rufe ba.

Iyayensa na gani ,mahaifin Shareef sai zarar ido yake da dukkan alamu shi yasa meke damun Wan nasa ita kuwa Uwar ba ta sani ba.
Na shagala sosai wurin kallon abin da ke wakana sai jin wani abu mai santsi ya taSa ?afata,a hankali na kai dubana ?asa sai na ga wani maciji Wan siriri jikinsa sak irin na capet Win da ke can shimfiWe a tsakiyar falo.

Cikin Wakin macijin ya shiga,zuciyata ta tsananta bugawa don na fahimci wannan Win ba maciji ba ne.Ai kuwa ban tsaya wani jinkiri ba na shige Wkin na yi tsaye,duk da ina jin idon kowa kaina amma hakan bai sa na bar dubana ga ?asan capet Win ba.


Neman macijin nake amma ya saje da capet,dakyar na iya gano shi ta hanyar jajayen idonsa.Ta kai bakinta za ta caki wuyan Shareef na yi saurin ware tafin hannuna,tamkar mai saman ruwa haka na rabo macijiyar daga jikin ?asa.

A lokaci guda duk suka fitar da sautin tsoro da kuma mamaki,yayin da kuma munafukar matar Shareef ta soma juye-juye tana son sauka ?asa domin cimma burinta na kashe shi amma na ?i bata dama so nake na tona mata asiri ta dawo a siffar mutane.




 Ki rabu da ni  ta furta cikin muryarta raWam.Shareef ya zabura ya tashi zaune,na saki murmushi na ce  ki mayar masa da semence Winsa da kika kwashe,da kuma kurwarsa

 Ba zan yi kunya biyu ba ta furta tare da ?arawa jikinta tsayi domin cizon Shareef amma mahaifinsa ya tare ta same ga hannu yayi baya yana ihu.A lokacin ne kuma na matsa mata lamba na soma cutar da ita ina cacaka mata ?ayoyi a jikinta,jurewa ta soma yi tana yin wani gurnani sama da minti goma kafin ta rikiWa ta zama mutum jikinta duk ko ina a hude tana fitar da jini .



Banda kukan nadama babu abin da Shareef ke yi,gefe guda kuma Shuraim ya Waure hannun ogansu.Na ?arasa na kwance ?yallen ina mai cewa  a'a don me za ka Waure masa? Barsa gubar ta ratsa jikinsa ya ji irin raWaWin da mutanen da aka yi wa kisan gilla suka ji,a ?arshe kuma ya take ha?insu ta hanyar amfani da ikonsa da kuma tsafin da malaman tsibo ke yi masa

Dattijon ya dube ni,duba irin na ?e?e da ?e?e kafin ya buWe baki dakyar ya ce  wallahi na yi nadama na tuba ki yi min rai na yi miki al?awarin zan daina komai

Na saki murmushi ina mai kai hannuna daidai saitin shatun ha?oran macijin,duk gubar da ta shiga ta fita daga jikinsa ya dawo daram.Sai a lokacin kuma na ?ara komawa wurin matar Shareef wacce na dabaibaye da haske ta kasa motsi, ki yi abin da na ce sai na bar ki da halinki  na furta ina mai gyara tsayuwa.


?wala-?walan idonta ta zuba min kafin ta ce  don me yasa kike son ceton mutumin da kullum bai da buri sai na ganin ya cutar da ke ya Wunguza ki a inuwar ZAWARCI?

 Mayar da alkhairi akan sharri shine Wabi'ar mutanen kirki, wannan ba damuwa ba ce.Abin da na sani shine kawai hassada ga mai rabo taki ce,ya yi ya gama! Yadda bacci ya bar ido haka zai bar SEERAT  na faWa tare da samun kujera na zauna .


 Amma kin bani mamaki gaskiya,a sanina duk wani wanda ya samu dama irin taki yana juya duniyarsa ne da mugunta amma banda ke.Ki sani Shareef ba mutumin kirki ba ne,ya shiga garinmu ne da zumar samo matar aure mai kyau wacce dukkan abokansa za su yarda cewa tasa ta fi ta Khaleed kyau.Wannan ne yasa na aure shi ba don ina sonsa na sai don nuna masa ba dukan ?yal?yali ne gwal ba,a bayan wani kyawun akwai Sa?in hali.Tun ina ?ar mitsitsiyata nake sarrafa tsafi da maita,ko sau Waya ban taSa jin sha'awar dainawa ba sai yanzu da na gamu da ke.Zan mayar masa da semence Winsa wato masarrafar ?wayoyin haihuwarsa sai dai ki sani ba lalle ne ba ya martabarsa ta Wa namiji ta dawo Wari bisa Wari ko yaya ne sai ya samu raunin sauke ha?in iyali tana gama faWar haka ta buWe bakinta ta soma amayar da wani abu mai kamar haya?in wuta,haka ya dinga zageye Shareef wanda nadama ta aura. Tsawon lokaci kafin komai ya tsaya,ta dube ni ta ce  sai kuma wannan cutar ta maita ya za a yi na daina?


Na ce  gidan Sarkin Mayu za ki je shine zai miki magani na furta tare zuwa gare ta na soma warkar da ciwukan da na ji mata.

Sai a lokacin na dubi Yaya Khaleed na ce  ka yi ha?uri mijina,ina ganin daga yau SEERAT za ta koma normal kamar yadda kake so
Sai ya sakar min murmushi.

Baban Shareef ya Wauki magana, ha?i?a komai yayi farko to tabbas zai zo ?arshe,na ga aya har da hadisi babu abin da zan ce miki sai godiya.Kai kuma Shareef maza je ka zo ka neme ta gafara ita da mijinta kuma daga yau kar na sake jin wani abu ya shiga tsakaninku da Khaleed


Ido na tsurawa Shareef wanda ya zube gabana yana bani ha?uri,a ?wayar idonsa kuma tsantsar nadama ce wacce uwar bari ta sa ya ji ta.Haka suka je suka rungume junansu shi da Khaleed,matar gidan ce ta kawo min abinci na ci sannan ta bani hijabi na luluSe jikina don ban fito da shi ba.


Sam ba mu ga fitar matar Shareef ba sai kiran ujila da mai gadi ya shigo yana yi  an kaWe Madam yanzu da ta fita ina ga ma ta she?a

Duk a tare muka fita,ai kuwa ta mutu Win don babu alamun rai a tattare da ita.Asibiti muka nufa duk da haka,sai a lokacin na tuna na bar Ammy Habibah cikin zullumi.Tana ganina ta zo ta rungume ni tana sauke ajiyar zuciya ta ce  alhamdullah! Komai ya zo ?arshe ko? To ke ma za da bu?atar a yi miki ru?iya

Na yi Wan murmushi na ce  wai Ammy fushin mene ne na ga Yaya Khaleed na yi da ni ?

 Saura ?iris cikin jikinki ya Sare shine dalili,mu je ki kwanta zuwa gobe za mu koma Say

Da muka zauna ne na ce  Ammy bani labarin zuwan ki a Say,me?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 da me ya faru?

Ta Wan saki murmushi ta ce  abubuwa masu daWi mana,jikin mai martaba na daWa sau?i saboda ayoyin Alkur'ani da yake sha yake kuma wanka a bisa umarnin jajirtacen mijinki,Khaleed Wana sai ta yi wani murmushi har hawaye na zubo mata,sai ta ci gaba da cewa  kin san da cewa gorin da kika yi min ya zo ?arshe?
Na waro ido na ce  wane gori kuma na taSa yi miki Ammy?

Ta yi min da?uwa ta ce  au kin manta kin ce gare ni kika gaji ZAWARCI?  da sauri na rufe fuska da tafin hannuwana ina dariya.

Ta ce  shakirar yarinyar,to zan auri mai martaba Waleed da sauri na buWe fuskar cike da farin ciki na ce  ki ce na zama ?ar sarki

 A'a matar sarki dai don lokaci yayi da Yarima Khaleed zai hau karagar mulki furucinta yayi daidai da shigowarsa ya ce  don Allah Ammy ki bar faWar haka,ni dai a mu koma gida tun da ta samu lafiya

 A'a da saura sai ta gama shan allurai 

 Allah Ammy ta samu lafiya yanzu nan ta gama wasa da maciji,ni dai a bani matata ya faWa yana wani yi min kallon da yasa har sai da na ji yanayin shau?i,da sauri na sunne kai ina jin zuciyata na bugawa da ?arfi.


 Khaleed ka fita idona na rufe,ina ce dai ka ji abin da likita ya ce ko? A barta ta huta kar a takura ta.Wai ma ba ka ce min ka ga ?awar Safeenatu ba tana ina?

 Tana cikin asibitin nan,?arta babu lafiya tun bayan da ta ga mahaifinta ya haukace

 Allah sarki Ma'idah tana ganin rayuwa cewar Ammy Habibah tana mai mi?ewa ta ci gaba da cewa  wane Waki take? lambar ya faWa mata,tana fita ya jawo ?ofa ya rufe har da saka key......





ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set

Dadai sauransu

```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK3




The END



Da sauri na mi?e ina cewa  Yaya Khaleed kana dai ganin ko wanka ban yi ba don Allah ka bari har mu koma gida  hannuna ya kama ya kai ni Toilet Win,na yi tunanin ni Waya zai yi wa wankan amma sai na ga shi ma ya cire nasa kayan .Wanka ne muka yi mai cike da shau?i da zallar ?auna,na sha jin ana cewa irin haka rayuwar aure ta fi armashi in ruwa na dukan mutum amma ban yarda ba sai yanzu.

Tamkar cirar ?aya haka na ji abin a tsakiyar goshina lokacina da Yaya Khaleed ya kai bakinsa kan goshina ya na kissing.Haka ma ya yi da tafin hannuna,kafin ya koma gefe ya ta kelaya aman wani abu ba?i ?irin wanda ko makawa babu gubar tsafi ce.


A halin yanzu da nake tsaye ina dubansa babu abin da zan iya don na dawo normal mutum duk na rasa komai nawa.Tsawon lokaci ya Wauka yana aman nan kafin ya mi?e ya zo gare ni,wani wankan muka yi kafin mu fito.Kayan jikinmu muka maida sai kuma muka hau hirar abubuwan da suka shuWe waWanda a yanzu tabbas na yarda harakar asiri ne da tsafi babu wata baiwa.


 Amma Yaya Khaleed ita Ammy me yasa ba za ka cire mata nata power ba? na jefo masa tambayar.

Ya ce  ita fa iskokanta ne ke sanar da ita komai,ita nata ba sabon abu ba ne ana samun irin wannan abin wurin mutane da dama.Wasu an fi nuna musu abu a mafarki,yayin da wasu har a zahiri

 To amma ta ya mutum zai bi ya rabu da su?

 Dole sai ya tashi tsaye ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login